Showing 186001 words to 189000 words out of 260999 words

Chapter 63 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

ba
Marwa tace ke kuwa ai dole suyi izza, jinin sarautar dubai, Jikokin sarkin sarakai, Ga uba shugaban ?asa sukutun da guda, uwa uba ga kyau kamar su suka tsara halittarsu, Ni wallahi burgeni suke Yi, takun tafiyarsu kadai abun kallone
Safa tace ga kuma Hindu, nasan itama yau zata shigo gidan, itada mahaifiyarta Hajiya sarauta, mace mai ji da izza
Ta6e baki Sophia tayi Um, nifa mutun Wayace bana son ganinta, Hajiya laurat saboda bata da mutunci matar, ?yamar talaka gareta
Dariya Abla tasaki tana fadin kin kuwa san dole ta halacci taron nan, zata haWu da ?ar uwarta Aunty masifatu, mu kuma mun shiga uku dariya suka sanya gaba Wayansu kafin suka maida hankalinsu akan aikin dake gabansu.

*HAJJATYd'*

A kwance suke saman gado, manne da juna, yahanata sakat tun Wazu take son le?awa kitchen pravin Ya hanata motsawa, ga tarin ayyuka dake jiranta, tun asuba ya shigo Wakin.

Muryarta da kasala take ambaton sunanshi Pravin pls ka tashi ka tafi Wakin matarka, baccin Ya isa haka, Ina da ayyukan da zanyi kada aji ni shiru a matsayina na babba acikin masu aikin gidan nan

A hankali Ya buWe idanuwanshi da suka kaWa jawur yana dubanta dasu.

Sai faman lumshe su yake yi, don ba ?aramin nauyi suka yi mashi ba, Short ne ajikinshi babu riga jallabiyar shi tana a saman mattress din, Ita kuma Iya undy ne tayi daurin gaba dashi, shara shara kana Iya ganin tsiraicinta.
Kamar baisan furta maganar yace dan Allah ki ?yaleni, bana jin daWin jikina ne, ki kwantar da hankalin ki babu wanda zai damu don baki aiki
Ya faWa haWi da Waura hannunshi saman sumar kanta dake akwance saman bayanta, a hankali yake shafa gashin
Muryarta tamkar zata fashe da kuka tace Na ro?e ka, ka tashi ka tafi dan Allah, Matarka zata Iya nemanka
 Meye damuwarki aciki, duk kin wani Waga hankalinki

MurguWa mashi baki tai Pls my baby boy, kasan yau babbar ranace agaremu, yakamata mu shiga cikin dangi ai hidima tare damu
Jinjina mata kai yayi okey, naji zan tafi but before that, Inaso zan gargadeki, kinga yau akwai manyan mutanan da zasu halacci taron nan, banason inga gifcinki awurinsu, don na lura ba ?aramin jan hankalinsu kike yi ba

Farfari tayi mashi da ido idan kaga banje wurinsu ba to bana numfashine, hakanan kawai kake min ba?in ciki, don kada in samu mijin aure, kai kayi aure ni kuma ka hanani sakat da zolaya tayi mashi maganar.

Lumshe mata ido yai, ya tsare kirjinta da kallo kamar ba yanzu ya gama tsotsarsu ba.

 Nidai na faWa miki kuma na ?are maganata, idan kika ?ara yi min irin wannan maganar zanyi maganinki ne
 Ashirye nake dana kar6i kowani irin hukunci da zakayi min, nasan dai bazaka Iya cutar dani ba ta faWa tana tura mashi kirjinta, aiko da karfi Yakai masu cafka, ta fasa ihu tana dariya, kutsa kanshi yai cikin undy dinta Ya cigaba da wasa da jikinta, tsawon mintuna kafin ya fito da kanshi ya haWa uban gumi, sai faman sakin nishi take Yi tana haki kamar wadda tasha gudu
 Ki rakani toilet muyi wanka, jikina ya 6aci sosai harara ta jefa mashi ni bazan bika ba, kaje wurin hajiya saratu tayi maka wanka zaro ido yayi ahaka Win Waga mashi gira tai alamar eh.
 Idan ta tambaye ni waye yai silar jefa ni yanayin Nan me kikaso in fada mata
Da shagwa6a tace saika fada mata nice da karfin hali ta furta hakan
Dariya pravin yai aiko da wa adin aikin ki agidannan Ya ?are, har kashe ki zata Iyayi, don ba ?aramin kishine da ita ba, daga ni harke zata yi mana korar kare

 Kaga sai mu koma ?auyanmu na indiya mucigaba da yin bautar shanu dariya suka sanya gaba dayansu
Bayan sun lafa ya sanya hannu biyu ya cuccu6eta Ya nufi bathroom da ita, Jim kadan Ya fito da ita ya Waurota saman kafadarshi, asaman gado ya kwantar da ita Yasanya mata bargo ya lullu6eta yana fadin ki kwanta ki huta pls, bana son kina aikin wahala, inyaso da anjima saiki shiga cikin gidan amsa mashi tayi da toh badan taji maganarshi ba.
Shaf shaf Ya zura jallabiyarshi Yai mata sallama kafin ya fuce daga Cikin Wakin, Fitarshi keda wuya wayar shi daya manta saman bedside drawer ta soma yin ringing,
Ba tare data futo daga cikin bargon ba, Ta mika hannu tana laluban wayar har tayi nasarar Cafkota, ta fiddo da kanta tana duban screen din
A tsanake ta furta sunan daya bayyana da manyan haruffa.

*Jan le6e* ta6e baki ta Wanyi aranta ta ayyana kowane ne wannan mai suna jan le6en? Sunan ma dariya yaso ya bata wai jan le6e, bazata Iya picking call dinba saboda Ya hanata Waga mashi phone idan aka kira, ko wayar bai bari ta ta6a ba, Sau Waya kiran ya shigo tai rejecting ba a ?ara kira ba.

Ajiye mashi wayar tayi saman drawer, ta dan lumshe idanuwanta yayin da zuciyarta ke tariyo mata fuskar kyakkyawan Wansu da suka rasa, taji ba?in cikin mutuwarshi har yau idan ta tuna shi sai hawaye sun cika idanuwanta, tana matu?ar ?aunar yaron, tsawon mintuna kafin ta yun?ura ta sauko daga saman gadon, donta kimtsa ta nufi kitchen.

Idan muka koma 6angaren Unaisah, tun bayan kammala sallar asuba, ta nufi Wakin danish ba tare da sanin kowaba, tana shiga ta same shi kwance saman lallausar carpet din dakinshi amaimakon saman gadonshi, dogon hijabi ne a jikinta launin maroon, zuciyarta duk ba daWi, daga gefenshi ta zauna tana duban kyakkyawar fuskarshi, lokaci Waya taji gabanta na faWuwa, sakamakon ganin yadda yake firgita acikin baccin shi, da sauri ta Waura Hannayenta saman ?irjinshi Nan fa hankalinta Ya ?ara tashi Jin temperature dinshi, kamar na daren jiya, lamarin Ya Waure mata kai, Ga sanyin A.c har yayi yawa amma shi zafi ne a jikinshi, babu sassauci,
Muryarta na rawa ta soma ambaton sunanshi Danish! my Man? Wake up! Meke damunka? Why nake jin jikinka da zafi can cikin baccinshi yake jin miryarta.

 Dan Allah ka tashi kayi min magana meke damunka? Baka da lafiyane ?
Da?yar ya samu damar ware idanuwanshi Akan fuskarta,
A daddafe ya samu Ya mi?e zauna yana dubanta, Short din Jiyane a jikinshi da singlet.
Yaji dadin ganinta a room dinshi, Jiya yai zaman jiranta yai tunanin zata zo gare shi har bacci yai awon gaba da shi bata le?o ba, till now.
 Kayi shiru baka ce min komai ba, danish zafin jikin ka yai yawa, kodai inje in faWa ma Boss Man Yazo Ya duba ka ? Girgiza mata kai yai, kafin ya motsa la66ansa Ya furta babu abunda ke damuna, Lafiyata qalou, kece kika 6ata min rai
Hankalinta bai kwanta da kalamanshi ba, aWan ruWe ta furta ba haka bane danish, dole akwai abunda ke damunka ba Iya 6ata maka rai da nayi bane, cos babu yadda za ai Jikinka yadau zafi rau batare da dalili ba, Please ka faWamin idan ba haka ba hankalina bazai kwanta ba, sannan kayi hakuri dan Allah, abunda ya faru Jiya wanda ya 6ata maka rai, In sha Allah bazan ?ara bari Hakan Ya faru ba
Cikin kulawa take Yi mashi magana, Jinjina mata kai yai kiyi min al?awarin ba zaki ?ara rungumar wani ?ato a jikinki ba, idan bani ba koda su Naufal ne kiris ya rage ta saki dariya jin abunda yace
Jinjina mashi kai tayi in sha Allah My man kai kaWai kawai, ajiyar zuciya ya sauke Ya samu sassaucin radadin da zuciyar shi ke yi mashi
 Tunda naga yanzu hankalin ka ya kwanta fada min meke damunka? Menene ya haddasa maka zafin jikinka ? Ta faWa tana duban ?wayar idonshi, la66ansa duk sun bushe ?amas.
 Dagaske nake Yi maki babu abunda ke damuna, Nima bansan ya akai jikina ya Wauki zafi ba
 Nidai hankalina bai kwanta ba, ka ba ni dama inje in faWa ma boss man halin da kake aciki, haWe mata fuska yai jin ta ambaci sunan boss man, sam bayason ji.
 Bana bu?atar kowa ya dubani, ki kwantar da hankalin ki, zafin jikina baiyi min illa ba, don haka kija baki kiyi shiru
Jinjina mashi kai tay maganar abinci fa? Jiya kace min ba ka ci dinner dinka ba, ni sam Na shafa a
Yamutsa mata fuska Yai, hada jifarta da harara, murmushi tasakar mashi
 Bari naje na duba dining, idan an shirya mana abincin breakfast dinmu, zan shigo maka da naka a Waki tunda baka son fita Waga mata gira yai alamar okey.
Mi?ewa tayi da sauri ta fice daga dakin ta sauko down stairs, koda ta duba Wakin cin abincin ba a jera masu komai ba, saboda time din da suke zama Yin breakfast bai cika ba yanke shawarar neman Wakin Ummi tayi don ta fada mata game da Wan uwansu dake jin yunwa, wata ?il ta sama mashi abunda zaici kafin a shirya masu abincinsu.
Batasan ina zata nemo room din ummi ba, tadaisan acan upstairs Yake, cos ta ta6a ganin tana saukowa saman bene, da sauri ta nufi stairs din tana tafiya Hijabin Jikinta naja da ?asa, babu kowa a palourn duk suna adaki.
A hankali take taka stair cases din Har ta samu ta haura can sama, Ta rasa wace hanya zata bi wadda zata sada ta da bedroom din Ummin america, Tafiya taci daga dayi tana bin ko ina da kallo, aranta tana ?ara jinjina haWuwar ginin, tana ta ?an kalle kalle kamar ba?auya harta zagayo ta 6angaren Hagu batare data gano hanyar da zatabi ba, ?ofar wani katafaren room Ta dakata da yin tafiyar, aranta ta tace idan kuwa wannan ne Wakin aunty ummi duk Yafi namu kyau Ta cikin glass din ?ofar take hangen zallar haWuwar kayan alatun cikinsa, kifa kanta tayi jikin ?ofar har ta danna madannin Jikinta batare data an kare ba, da alama mamallakin Wakin Yayi recieving alert na neman iznin shigowa shiyasa ?ofar tafara ?o?arin zugewa slowly take sliding, da sauri Unaisa Ta saki glass din Jin yana motsi, abunka game karanbani, ganin ?ofar ta wage, sai kawai ta haura ?afarta ciki, yau ta ga ma?urar aljannar duniya a Wakin data faWo, wuyanta kamar zai 6alle, tana tafiya tana ?an waige waige kamar zatayi tuntube, tayi mamakin dukiyar da aka narka wurin tsara Kayan furniture din dakin, Yana da fadi da tsayi, ga wannan floor to ceilling window din a left hand din bangon Wakin, Ta jikin glass din zaka Iya hangen wajen ginin Harma da manya manyan gine ginen dake acikin burnin abuja, bayan haka daga cikin bedroom Win zaka Iya hangen komai na cikin bathroom ta glass din ?ofar, sai dai da alama ba haka akeyin wanka acikinshi ba, da akwai hanyar da ake rufe glass din yai duhu idan mutun zaiyi using dashi.

Sai faman jinjina kai Unaisah take Yi, tajima tana mamakin wanene mamallakin daular nan da suke acikinta, bata ta6a yin tozali da shi ba, tadai ta6a jin sunan Chief of isod abakin Dr Laura.
Tabbas Da ace tasan Wakin wanene da batayi gigin shigarshi ba, ta za?e sai kurWaWawa take Yi can ciki ta shige kamar Wakin baba tajo, shi kanshi bedroom din Yana da katafaren falonshi Har yaci uban na down stair haWuwa, tana ?o?arin giftawa ta wata ?ofa dake a Wakin, kwatsam kunnuwanta suka soma Jiyo mata sautin daddaWan kiWa Yana tashi, na taken wa?ar satisfya

Wani irin daddaWan ?amshi Ya ratsa hancinta sosai ta sha?eshi, a hanzarce ta Waura idonta saman kofar Wakin rubutun sama ta karanta kamar haka
*Gym room nan take ta fahinci dakin menene, wato wurin motsa jiki ne aranta ta ayyana bari ta dan le?a taga wanene Ya kunna sautin kiWa.
Kasancewar ?ofar abuWe take, Unaisah ta zura kai kamar 6arauniya tana bin ko ina da kallo, an ?awata room din da injinan motsa jiki, kala kala, ga kayan jin sauti, sam bata lura da shi ba, kamar yadda shima bai lura da mutun ba, Yadaisan akwai wanda ya shigo dakinshi saboda alert din da yai recieving awayarshi, saida Ya bada iznin shigo ciki tukunna ?ofar ta buWe.

Sai faman wurwurga eye balls dinta take tana bin ko ina da kallo, lokacin da tayi arba dashi wani irin mugun bugu ?irjinta Yai, har saida ta dafe shi da hannu, tayi matu?ar firgita da ganin shi, Ya tattara hankalinshi gaba Waya akan Punching bag din da yake kaima naushi da hannayensa waWanda ke sanye cikin boxing gloves, Cikin zafin nama yake motsa jikinshi, Ya haWa uban gumi, zufa ta ko ina take tsattsafo mashi, ?irar ?arfinshi Ta bayyana ga wannan sick pack din ?irjinshi ruWu ruWu, Damtsen hannayenshi sun murmurWe, Yana naushin jakar motsa jikin Breast muscles dinshi na shaking, babu riga ajikinshi, black short ne kaWai Ya sanya wanda Ya tsaya mashi dai dai gwiwarshi, bata samun damar ganin fuskarshi dakyau ba, saboda ba ita Yake fuskanta ba.
Ta natsu tana kallonshi, Ko idonta bata ?yaftawa, ba zato ba tsammani taji an dam?i wuyanta ta baya, harta buWe baki zata fasa ?ara taji anyi saurin toshe mata baki, tsoro Ya kamata jikinta ya hauyin kerma, Wungurugum taji an dagata sama Anjata zuwa cikin bedroom din, sai faman wuntsila ?afafuwanta take Yi a ?o?arinta nata kwace kanta daga hannun mutumin daya dauketa, har ?ofar Wakin Ya fito da ita Ya direta ?asa, A firgice take dubanshi, bakomai bane face Big guy, kayan kakinsu ne a jikinshi, ya sanya face mask a saman fuskarshi, idanuwanshi na akan fuskarta, La66anta na kerma ta furta wa..wa.. Wanene kai? Meyasa ka daukoni? Idanma saboda nashiga Wakinne aini bansan ya akai na shiga ba, rashin sanine, Wakin aunty ummi nake nema, danish ne Yake jin yunwa jiya baici dinner din shi ba kuma na duba dining ba a shirya mana abinci ba tsabar ruWune yasa take yi mashi zuba har abunda bai tambayeta ba, ta?i barima Yai mata magana
Sai da ta dasa aya tukunna Ya soma yi mata magana cikin muryar raWa kinsan Wakin wanene kika shiga ? Girgiza mashi kai tayi alamar a a gyaWa kai yai kada ki kuskura ki ?ara yun?uri shiga ciki, Idan ba haka ba jikin kine zai gaya maki, Ni nayi mamakin ma taya akai kika samu damar shiga bayan ita kanta ?ofar sarrafata akeyi, Kodai ba mutun bace ke ? Ya fada haWi da Wage mata gira alamar yana jiran amsarta.
Duk tabi tasha jinin jikinta, sai faman zare mashi gray eyes dinta take Yi, da?yar Ta iya fadin nifa bansan komai ba, ai na fada maka dakin aunty ummi nake nema ta ?are maganar tana murguWa mashi baki.
Har murmushi yasakar mata batare data gani ba saboda mask din fuskarshi, dama Yaji labarin rashin jin maganarta, gashi yanzu ya tabbatar dahakan
 Okey, ki koma Waki, yanzu zanzo in kawo maki abunda shi Wan uwan naki zaici, kafin Ashirya maku naku abincin amsa mashi tayi da toh, jikinta har rawa yake Yi wurin yin saurin haura ?afa ta kama hanyar komawa Wakin danish, tana tafiya haWi da waiwayan big guy, Yana atsaye yana kallonta har saida ta 6ace ma ganin shi, tukunna ya kawar da idonshi daga gareta.
Tun da ta koma Wakin danish bata daina tariyo suffar mutumin da tayi tozali dashi a gym room ba, Ya tsaya mata aranta, taso ace sunyi ido biyu da shi, don ta samu damar ?are ma fuskarshi kallo, shin wanene shi? Tabbas tanaso ta sani!
Bada jimawa ba, Big guy yai sallama dakin danish, hannunshi ru?e da tray din Kayan abinci ashake, bayan ta kar6a tayi mashi godiya, asaman carpet suka zauna ita da danish, ta dinga bashi abaki Yana ci, suna kallon juna yayin da acan ?asan zuciyarta tunanin Wan ta halikin nan take Yi, shi kanshi danish Ya lura da canzawarta, saboda tsabar tunani har a hanci tai ?o?arin cusa mashi abinci, saida ya dam?o hannunta tukunna ta ankara, yace mata me take tunanine tace mashi bakomai, badan ya yarda ba ya ?yaleta, A Wakinshi ta zauna duk don ta faranta mashi, sai da tasanyashi yai wanka ya canza kayan jikinshi tukunna hankalinta ya kwanta, damuwarta Waya yanzu zafin jikinshi sai ?ara ninkuwa yake Yi.

*Obie Estate*

Wuraren ?arfe huWu da rabi Estate din Ya cika ma?il da mutane babu masaka tsinke, manya mutane masu faWa aji duk sun hallara, kama daga ?a ?an jam iyarsu ta Action progressive party ministoci, sanatoci, gomnoni, da sauransu, Kowannansu Ya Wauki wankan expensive shadda ta kece raini na shiga tsara, jikokin Obinna Na ?asa nigeria da wadanda ma basa ?asar saboda shagalin nan sun dawo Nigeria A yau din nan, daga cikinsu akwai ya yan sir mubarak mazauna kasar canada, zaratan samari Zaki shine babban Wanshi mai bi mashi Ibad, bayansu sai ?a ?an His excellency abdul razak, babban danshi Yasir, tare da ?anwarshi Yusra, sunzo ne tare da mahaifiyarsu Her excellency hajiya muhibbat, bayan su sai Ya yan his excellency Deen, babban Wanshi Justice Nadeem mai bi mashi Dr. nawaz tare da mahaifiyarsu suka zo Her excellency hajiya Jamila, bayansu kuma sai ?ar gidan mai girma sharafudden Hindu ?anwar Chief Owais, tare da matayanshi suka zo Hajiya Malikat sarauta uwar gidanshi da kishiyarta Hajiya laurat, da kuma ?ar wurin Lateef zulaihat kanwar ziyad, gaba Wayansu dai kowa Ya hallara ga yan matan hateem Nazli and Yazrin, gaba Waya matan sun Wauki wankan Swiss cord lace yayi bala en Yi masu kyau, A babban hall din dake acikin gidan aka gudanar da shagalin, An ?awata cikinsa da kayan alatu, ko ina ka kalla furannine da ?yal?yalin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login