Showing 96001 words to 99000 words out of 260999 words

Chapter 33 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

ita idan har ta amince to lafiyalou ba zamu samu matsala da ita ba ta6e baki dr Laura tayi amma dai ba a asibitin mu za a gayyato mana ita ba, Don ina jin fargabar ta rikitar mana da ma aikatan mu da surar jikinta

Gaba Waya suka sanya dariya jin abunda tace, ta faWi hakanne don tasan Ummin America kamar maganaWisu take awurin Iya jan hankalin mutun da surar Jikinta, Dirine da ita na bala e
Sunjima suna tattaunawa a tsakaninsu kafin daga bisani Commender yace

 Dr mun gode sosai da shawarar ki, Zamu koma bakin aiki Yanzu, Idan har Chief din isod Ya amince da bu?atar mu zamu tuntube ku

Daga haka Sojojin sukayi Ma Dr laura sallama, Har bakin parking space na asibitin ta rakosu, Bayan tafiyar sojojin suka dawo Cikin asibitin.


*Boss Bature
'? Mu haWu gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08169856268 Banda kira whatsapp kawai*



_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_


~Middle step~


_The Prisoners E18=?%?=ث?_



*Daga al?alamin Boss Bature*





*DAULAR OBIE ESTATE*

A katafaren Wakin Hajjaty head maids ta gidan obinna, tsabar haWuwarsa tamakar bana ?ar aiki ba.

fitowar kenan daga bathroom, ga dukkan alamu wanka tayi, ta Waure ?irjinta da towel fari, iya gwiwar ?afafuwanta ya tsaya mata, fatarta da lemar ruwan wankan da ta yo, a gaban mirror ta tsaya tana kallon kyakkyawan fuskarta har yanzu akwai sauran make-up Win jiya da ta yi jan bakin bai goge ba, don ita bata rabo da kwalliya a fuskarta.


Har ta mi?a hannu zata Wauki man shafawarta cikin jerin mayukanta, ba zato ba tsammani muryarshi ta ratsa kunnanta My heart beat ras taji gabanta ya faWi, sam bata ji shigowarshi ba, A hargitse ta yi saurin wurga idonta kan fuskarshi


Yana daga kishingiWe saman gadonta, farar singlet ce a jikinsa da short.

Hankalinta ba ?aramin tashi yai ba, muryata na rawa ta furta sunan shi PRAVIN !

Dafe kai tayi da hannu Waya, tsananin fargaba ne ya kamata.

 Nashiga uku, why Pravin meyasa zaka yi min haka! Kana so ne kaja min bala e? Yanzu idan wani ya faWo Wakin nan me kake tunanin zai biyo baya ? A ruWe ta ke yi mashi magana tana faman zazzare dara daran idanuwanta,

 Haba pravin baka min adalci ka riga da kasan ko ina na kusurwar gidan nan cctv ne za a iya ganin duk motsin ka

Tun da ta fara magana, Pravin ya tsareta da manyan idanuwanshi, har sai da takai Aya, tukunna Ya sauko daga saman gadon ya nufe ta kamar wani zaki, dab da ita Ya tsaya ?amshin turaren jikinsa ba ?aramin Illa Ya ke yi mata ba tuni ta fara shiga yanayi.

 My honey, ni ban zo donna 6ata maki rai ba, ha??ina nake so, Nakasa jurewa ina bu?atarki, kinsan bani da ha?uri in dai akan bu?atar kaina ce, sannan ki kwantar da hankalin ki, babu wanda yasan na shigo Wakin ki, daga ni sai ke

Ya ?are maganar yana faman sakar mata shu umin murmushin nan nashi, Idanuwanshi akan ?irjinta da suka tsone mashi ido.

Jikinta sai kerma yake yi kamar wadda sanyi ya kama, tana matu?ar jin tsoron wani ya faWo masu a Wakin, ita kanta a bu?ace ta ke da shi tana son kasancewa da shi sai dai tana tsoron wani ya gansu.

Still sautin muryarta adabarbarce take furta Pravin ni ina fargaban wani ya gan.... bata kai ga ?arasa maganar ba, yai saurin zura harshen shi acikin ?aramin bakinta, hannayenshi biyu ya Waura saman manyan mazannanta ya ci gaba da murzasu, nan take numfashinsu ya fara hauhawa yana fita da sauri sauri alamun sun fara hawa kan network, ko ina na jikinta ya ke bi yana matsawa da hannunsa, Sosai yake kissing Win ta tamkar zai cire mata la66anta, Zame tongue Winsa yai daga bakinta, tun daga kan wuyanta ya fara manna mata hot kiss har izuwa ?irjinta, ya warware towel Win da tayi Waurin gaba dashi gefe Waya ya jefar da shi, gaba Waya ya Wauketa ya jefar saman gado, doguwar sumar kanta tuni ta tarwatse saman mattress, Ya sanya hannu ya zame Singlet Win jikin shi Ya haye saman gadon Yaja bargo Ya ?udundune su, To jama a nidai bansan me sukeyi a cikin bargon ba, na dai ji sautin gurnaninsu tamkar namun nawa na fafatawa. Bargon da suka lullu6a dashi sai yamutsewa yake yi yana motsi kamar ana dambe a cikinsa, ba yau bane karo na farko da ya fara biyan bu?atarshi da ita ba, sam basa gajiya da juna pravin da divya wato hajjaty, Babu wanda yasan suna har?alla atsakaninsu.??

(To fa, akwai gwarama yasin Ana wani abu agidan Obinna, Ko ina hajiya saratu taje? Ana nan za a 6ata mata tarbiyar Miji>?#?)

A hankali dan?areriyar Motar Hajiya saratu ta kunna kai Cikin Villa dinsu adai dai parking space security Win da ke driving nata yai parking na motar, Da sauri Ya fito daga driver seat Ya zagaya Ya buWe mata ?ofa, ta zura ?afarta dake sanye cikin High hills, dawowarta kenan daga meeting da suka yi a ministry of Health tare da manyan ministocin Kiwon lafiya da suka kawo masu ziyara daga Who (world health organization) don inganta Lafiya.

Tsadadden leshi ne fari a jikinta, riga da zani daga sama ta Waura lap coat, fararen idanuwanta na amanne da glass fari matar fa akwai Iya Waukar wanka, ta ko ina Jikinta ?amshi yake fitarwa.

Saukowa ta yi daga Cikin motar, da sauri ta nufi cikin gidan hannunta ru?e da hand bag Winta, duk inda ta gifta masu aiki ne ke safa da marwa, cikin girmamawa su ke gaishe da ita, idan ta gama dama ta amsa idan bata ga dama ba sharesu take yi.

A katafaren Main palour na gidan ta shigo, Tafkeken gaske A ?alla Yana Wauke da Royal sofas two set saboda faWinsa.

 Sannu da dawowa Hajiya muryar Safa ce ta dakatar da ita daga Yin tafiyar, Fuskarta babu annuri a Waure take tamau kamar wadda aka 6ata ma rai Pravin Ya dawo ne ? Tambayar da ta jefa mata kenan.


 Bani da masaniya, da ya ke mu na yin aiki a kitchen ne bansan ko ya dawo ba

GyaWa kai Hajiya saratu ta yi Okey, zan shiga Wakin baba, kafin in dawo ki tabbatar kin kai min lunch Wina a Waki, bana son 6ata lokaci amsa mata tayi da toh hajiya.

Da sauri safa ta nufi kitchen don ta shirya mata abincin.

Kaitsaye hajiya saratu ta nufi sashen obinna.

Tana gab da zata shiga Wakin Dr jazz ya fito Yana sanye da suit black colour. Ko da suka haWa ido da ita gabansa ba ?aramin faWuwa yai ba.

Muryarshi asanyaye ya furta ina wuni mommy harara ta wurga mashi

 Kai bana ce kar na kuskura na ?ara ganinka acikin gidan nan ba? wannan wata irin mayuntaka ce? Meye haWinka da babanmu ? Tafa Hannu ta yi haWi da ru?e ha6a.

Muryarshi adabarbarce ya furta ai ba anan nake zaune ba tun lokacin da ki ka ce bakison ganina, na koma gidan daddy da zama... da?yar ya ida maganar ganin irin ?as?antaccen kallon da take wurga mashi.



 Uban waye daddyn naka? In banda yaudarar kai yaushe Yaya mubarak ya zama uban ka? Kai fa ba Wan kowa bane a family Win nan, ka daina Waukar kanka wani shege, ai tun ranar da aka faWamin cewa hada kai ake tsegumin ?a ?ana, naji na ?ara tsanar ka matsiyacin banza, in banda za?ewa da shisshigi da kutsu da samun wuri irin na Wan talaka ina kai ina haWa kafaWa da masu asali a dangi eyeh? A faWace take yi mashi magana tamkar zata rufe shi da bugu, Bawan Allah dr jazz tuni hawaye sun cicciko idon shi.

Ta6e baki tayi dallah jibarka, sai uban tsawo kamar fal waya ba ?iba, duk irin arzi?in da ku ke ci a ?ar?ashin inuwar mu har yau baka ?ara komai ba, Sai Iya gulma da munafunci shashasha kawai, dallah ni bani wuri in wuce kar na ham6are ka jiki na rawa ya matsa mata hanya, ta shiga Wakin obinna.

Idanuwanshi sun kaWa jawur, babu mai yi mashi gori irin hajiya saratu ?iri ?iri take nuna ta tsane shi, sam ya kasa motsawa saboda jirin da ke shirin Wibarshi, a hanzarce ya dafe bango da hannu Waya, ?ar ?wallar da yake 6oyewa tuni ta gangaro saman kuncinsa, a hankali yake cizon pink lips Winsa haWi da lumshe idanuwanshi.

 JAZZ ! Ras Ya ji gabanshi ya faWi sam bai ji takun tafiyarsu ba, a fakaice Ya zaro hanky daga trouser pocket Winsa Ya share ?wallarsa, Kafin ya Wago yana kallonsu.

Turai ce mahaifiyarshi tare da Sir mubarak sun shigo gaida baba, jallabiya ce a jikinta ta yafa mayafi akanta, Sir mubarak yana sanye shima da jallabiya ta maza.

Hankalinta ba ?aramin tashi yai ba ganin damuwa akan fuskarshi

 Jazz lafiya naga kamar idonka ya canza launi ?

Girgiza mata kai yai bakomai mommy am ok, idona ne ke yi min ciwo, yanzu nike shirin zuwa gida..... Sir mubarak ne ya katse mashi hanzarinshi.

 Jazz meke damunka ne? Sai kace wani ?aramin yaro? Idan ba ka da lafiya baka san Hanyar zuwa asibiti bane? Ba za ka je aduba maka idon naka ba ?

Cikin sanyin murya yace zanje in sha Allah, nagode da kulawar ka daddyna.

Hankalin turai bai kwanta da abunda Wan nata ya faWa mata ba, Matsawa tayi kusa dashi, ta ru?o hannunshi acikin nata

 My Son, ka je gida ka kwanta ka huta, idan muka dawo zamuyi magana cikin kulawa take yi mashi magana

Amsa mata yai da toh mommy, bayan yayi masu sallama ya kama hanyar fita daga gidan.

Hajiya saratu na zaune saman carpet, sir mubarak yai sallama hannun shi ru?e dana matarshi, da?yar ta amsa masu sallamar, A saman doguwar sofa Win Wakin suka zauna, hakan ba ?aramin ?ona mata rai ya yi ba, ganin ita ta zauna saman carpet su kuma sun Haye saman sofa.

 Yaya mubarak Ina wuni, Ya iyali
 Lafiyalou saratu, Ya naki aikin ya kuma Iyali Alhamdulillah ta amsa mashi

Sir mubarak yace baba baya nan ? Yai maganar yana bin Wakin da kallo
Hajiya saratu tace ya shiga toilet ne, shine yace min Injira shi sir mubarak Ya furta Okey, ina mijin naki na shigo gidan ban gan shi ba, Ko ya tafi office ne yai tambayar ne don yasan aikin nasu na Companynsu har Saturday suna zuwa banda sunday and Friday.

 Tun da safe muka rabu da shi, yana shirin tafiya office, bai dawo ba ne

Ran turai ba ?aramin 6aci rai ba, ganin hajiya saratu da tayi a Wakin obinna ya tabbatar mata da cewa Itace silar halin da Jazz ya shiga, batun yau ba tasa ba yi mashi gori.

 Saratu Baki gaishe da Auntyn taki ba kamar yayi magana da bango, Ta haWe fuska ba annuri
Da Wan tsawa Sir mubarak Yace Saratu baki Ji ina magana bane sai da ta mula tasha iska tukunna tace yaya ai bani ya dace in fara gaishe da ita ba, saboda ni ce agaba da ita, Ran Sir mubarak ya 6aci, zuciyarshi ta motsa, Tsawa ya daka mata har sai da turai ta zabura saboda firgitar da tayi.

 Kada ki kuskura ki bari in sake nanata maki! Nace ki gaishe da ita tunkafin na 6ata maki rai sanin halinshi yasa ta wurga ma turai harara kafin tace Ina wuni matar yaya
Cikin sanyin murya ta amsa mata Lafiyalou.

Fitowa Dattijon arzi?i yai daga toilet, jikinsa sanye da jallabiya, dogon gemunsa kamar ana ?ara mashi tsawo fari fat, fuskarshi Wauke da murmushi yake binsu da kallo

 Gayu mutanan Allah, wa nake gani kamar turai? Rufe fuska turai tayi da mayafin jikinta, Sir mubarak na murmushi yace yau surukar taka tazo gaidaka, tun Wazu da safe tasa naci akan saita shigo, nace tabari mu zo atare

 Amma nayi farin ciki, ni nasan Wiyata tana son zuwa duba babanta, kaine dai ka hanata zuwa mubarak, Allah ya kamaka, dama Ana kawo min tseguminka, akan ?untata mata da ka ke yi kana yi mata kulle agida

?ar dariya Sir mubarak yai yana faWin gaskiya kowaye ya faWa maka haka baba to ka bincike shi, Ni nasan ma baya wuce Jazz ne, Aiko inda shine yau a headquater zai kwana

Dariya suka sanya banda hajiya saratu data Waure fuska, muryarta a?ula ta soma magana

 Baba dama na shigo ne don in gaishe ka, inaso zan wuce Ganin tana yun?urin mi?ewa sir mubarak yai saurin dakatar da ita ta hanyar yi mata magana Koma ki zauna sarkin fushi, indai saboda mune kike ta 6ata fuska yanzu zamu koma gidanmu, ya ?arasa maganar tare da kallon Baban nasu, hankalin shi na akan fuskar saratu

 Zamu wuce baba

 Ban gaji da ganinku ba, ku zauna muyi fira mana acewar Obinna

 Auta Ya meeting Win naku?

Yamutsa fuska tayi lafiyalou, ba?in har sun tafi, shiyasa na dawo gida

 Masha Allah, ya ambaci hakan tare da shafa gemunshi

 Ya shirye shiryen tarbar ba?inmu na gida da zasu zo? Ko kun manta da shagalin da zamuyi ne ?

Sai lokacin Saratu ta sassauta fushin fuskarta jin anzo inda tafi so A a baba taya zamu manta da rana mafi mahimmanci agaremu ranar da mahaifinmu abun al faharinmu yazo duniya, Kalaman saratu sun faranta mashi ranshi.

Sir mubarak yace Ai nafi kowa zumuWin ranar tazo baba, naso ace ni aka ba damar Waukar Wawainiyar duk wani abu da za ayi a ranar, sai dai kash Hateem yai min kutse, gaskiya ban ji daWi ba, Haka last time Sharafuddeen ne ya Wauki nauyin gudanar da shagalin

Da murmushi akan fuskar obinna yace ai ba wani abu, dakai da su din duk abu Wayane awurina, ina matu?ar alfahari da ku, kuma Inajin daWin yadda kuke nuna mini ?auna

Ya ?are maganar tare da kallo Turai, da zolaya yace Surukar wannan karon wani kalar wanka zaki Wauka ? Du?ar da kai ?asa tayi fuskarta Wauke da murmushi.

Hajiya saratu tace anko ne zamu fidda ae, zanyi magana da zahra Waya daga cikin matasan Yaran da suka yi mana decoration lokacin birthday din twins, ta ?ware wurin iya tsara anko in yaso ma sai su yi mana decoration Win

Jinjina kai Obie yai naji daWin jin haka, nima na yaba da aikinsu, yarinyar da kike magana akanta ai na ganeta ?ar gidan Wan Iya ce, suna da mutunci mutanan kuma mahaifinta yana yi mana hidima sosai, Yakamata ayi masu magana da wuri, tun da mun shiga watan

 Insha Allah idan na koma Waki zan Kira zahran awaya in sanar da ita, amma baba kowa da kowa zai hallara ko? Dan banason inga babu wani adanginmu
Sir mubarak yace dolensu ma su zo ai, ?wan su da kwarkwatarsu, babu wanda zamu yi ma uziri acikinsu, da na gida nigeria da na ?asar wajen kowa zai zo, Inyaso mutun zai Iya komawa aranar da yazo don wlh bamu raga ma kowa, just rana Waya kacal zamu taya mahaifinmu birthday, banga dalilin da zai hana mutun zuwa ba a tsanake obinna ke kallonshi, yana matu?ar jin daWin girmama shi da su ke Yi.

 Ku kwantar da hankalinku, in sha Allah kowan nan su zai zo, munyi waya da lateef da abdul razak duk sun tabbatarmin da zuwansu, dama ni banida matsala dasu, Mutun ukun nanne suka fi shiga busy, sharafuddeen da Hateem inayi masu uziri sosai saboda yanayin aikinsu, to su dinma dai Alhamdulillah sun tabbatarmin da zasu samu damar halatta, hada sauran jikokina owais dai ne bani da tabbacin zai zo ko kuwa, har yau dai bansamu wayarshi ba, muryarshi da rauni ya ?arasa maganar.

ta6e la66a hajiya saratu ta yi aranta tace sai kace wani Wan gwal duk yabi ya dami kanshi akan owais, kamar shi kaWai ne jikanshi

Muryar sir mubarak ce ta fargar da ita daga yin zancen zucin indai owais ne yana sane da wannan ranar mai muhimmanci, duk mun busy din da zai shiga bazai manta da ranar nan ba, saboda ?aunar da yake yi maka, don haka ka kwantar da halinka baba, In sha Allah Jikanka zaizo.

Nauyayyar ajiyar zuciya obinna ya sauke, zallar farin ciki ne kwance akan fuskarshi har ya ?osa ranar ta ?araso ko dan yaga Jikanshi daya daWe yana mamarinsa.

 Baba Ni zan wuce ciki hajiya saratu ce tayi maganar a yayin da take mi?ewa tsaye tana gyara mayafinta.

 Har mun gama magana ? Ya jefa mata tambayar, murmushin ya?e ta Wan saki inaso ne in shiga ciki, namanta na sanya mai aiki ta kaimin abinci, idan naci na huta zan Kira zahran awaya duk yadda muka tattauna da ita zanzo na sanar maka

GyaWa kai obie yai nima nafi so ki huta autana, ki ci abinci ki ?oshi idan takama ki kwanta kiyi bacci dariya ta dan saki tana kallon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login