Showing 12001 words to 15000 words out of 260999 words

Chapter 5 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

naganta a cikin Wakin mu, Wayyo Allah mun shiga uku ! Cikin shesshe?ar Kuka ta ?arasa maganar, Kafin wani ya kuma cewa wani abu tsohuwa zafreen ta faWo cikin Wakin da su ke a ciki, A firgice Azeeza ta 6oye bayan Gabriel Jikinta nata kerma, Tashin hankali ne tsantsa akan fuskokinsu.

?aya bayan Waya ta ke bin su da shu umin kallon nan nata

 Halan ?ar uwar ku ku ke Jira ta dawo ? Shiru su ka yi babu wanda Ya tanka mata, Idanuwan su azazzare jin ta gane me su ke jira, hakan ya tabbatar masu da cewa Sun yi aran gama da Angel, Zuciyoyin su ba ?aramin karaya su ka yi ba. Dama saida ransu ya basu cewar fitar Angel ba alkhairi bace.


Tuntsirewa ta yi da dariya mai sautin gaske kamar zata fasa masu kunnuwan su, har saida suka sanya tafin hannayen su wurin toshe kunnuwan su.

Lokaci Waya ta dakata da yin dariyar tare da Waure fuskarta tamau babu annuri ko mis?ala zarratin.

Wahalallan Yawu su ka haWiya, Da?yar Deeja ta samu damar buWe baki Muryarta na kakarwa ta soma magana Dan Allah Ki yi ha?uri kada ki cutar mana da ?ar uwar mu, duk abunda ta aikata ba laifinta bane, Laifin mu ne, ta yi ne saboda mu..... bata ?arasa maganar ba, Haris yai saurin toshe mata bakinta gudun kada ta tona masu asiri, A hasashen shi Tsohuwa zafreen bata san zancen shirin guduwar su ba, Iya abunda ta sani shine Shigar Angel kurkuku.

Muryar jemimah Cikin shesshe?ar kuka da 6acin rai tace Wlh idan ki ka ta6a mini Genie Wina saina rama mata, bata ma ku komai ba ku ke cutar min..... a hanzarce Batul ta toshe mata bakinta da hannu, Hankalin su yai matu?ar tashi ganin irin kallon da tsohuwa Zafreen ta ke bin Jemimah.


 Dan Allah Ki yi ha?uri da kalaman da ta yi maki, yarinya ce bata son komai ba, kuma bata acikin hayyacin ta, Atare suka haWa baki suna bata ha?uri, da buWar bakin ta sai cewa ta yi Sorry for ur self! Ku ya cancanta in ba ha?uri saboda kune rayuwar ku ta ke acikin matsala, Ni bani da damuwa

A matu?ar ruWe suke binta da kallo

Cigaba da yin magana ta yi cikin sha?iyanci da izgilanci Na jima inason kasancewa tare da ku ban samu damar Yin hakan ba sai yau, Ganin ku da nayi ahaka yayi matu?ar tayar mini da tsohon tsumina, ya za ai? Zaku bani haWin kai ko kuwa zan ?waci ha?kina ta karfi ? Ta yi tambayar tana Wage masu gira.

Kallon kallo su ka soma jefa ma junan su, sam basu fahimci me ta ke nufi ba.

 Au Na manta kufa dabbobine ba ku san komai ba, dole sai ana yi ma ku magana da yaren da zaku iya ganewa, ta ambaci hakan tare da tunkarar su, bayin Allah sai ja da baya baya suke Ke yi.

 Abunda na ke nufi shine zan kwanta da ku In biya bu?atata, idan ku ka bani haWin kai salin alin zamu rabu lafiya, har ma In bada umarnin akawo maku lafiyayyan abinci, kuma daga rana irin ta yau za a daina baku ganye kuna Ci

Hankalinta akwance ta ke kora masu Bayani, Cikin shesshe?ar kuka Deeja tace Wlh ba zamu ba ki haWin kai ba ta ambaci hakan tare da kallon su Hibba

 Kada ku yadda da ita so ta ke ta yi mana irin abunda akayiwa unaiza wanda yaja har ta mutu tabar duniya...... Maganar da Deeja ta yi ne ya fargar dasu, sai yanzu su ka fahimci abunda tsohuwa zafreen ta ke nufi. ?an matan cikin su tuni sun fashe da kuka suna ro?onta akan karta ta6a su ta ?yale su, Baiwar Allah Azeeza ta ?an?ame Gabriel kamar zasu koma mutun Waya. tsananin tausayin kansu ne ya kama su, don basu ga alamun sassauci akan fuskarta ba.

Tsawa ta daka masu tare da nuna mazansu da sanadar hannunta Maza ku fuce ku bani wuri, ba da ku zanyi ba, Matan na ke kwaWayin kasancewa dasu kaitsaye ta basu umarnin fita, kamar sakarkaru haka suka haura ?afafuwan su su ka nufi ?ofar fita, Azeeza da ke ru?e da Gabriel tuni ya yi wurgi da ita ?asa saboda basa acikin hayyacin su, ta yi amfani da sihirine wurin basu umarni su fita, fucewar su ke da wuya ?ofar Wakin ta datse ta yadda ba zasu Iya tsere mata ba.

Jikin su sai kerma ya ke yi, da gudu Azeeza ta shige ?ar?ashin gadon tsohuwa tamira, ganin ta yi hakan yasa Batul sauke Jemimah tare da turata ?ar?ashin gadon, tace da azeeza ta rungumeta a jikinta, bayan ta Wago ta jera da sauran ?an uwanta suka haWu suna yi mata magiya akan ta ?yale su kada ta cutar dasu.


Shu umin murmushi ne ya bayyana akan fuskarta, A hankali ta jefar da sandar hannunta, Dama lafiyar ?afarta lau, ru?e sandar da ta ke yi na ado ne. Yatsun hannayenta ta Waura kan doguwar rigar da ke a jikinta, Ta zame ta nan take tsiracinta Ya bayyana babu kyan gani jikin ta duk tamoji tamoji kamar jikin faskaran Icce, Undyn da ke a jikinta shara shara ya ke kamar net kana iya ganin komai, uban gashin gabanta gwanin ban ?yama, Tsayin shi ya kai na ciyawa, wani abun tashin hankalin ma Halittar gabanta sak irin na Namiji ce hakan na nufin tsohuwa zafreen Mata maza ce! Nonuwanta kamar silifas har saman Cikinta. Runtse idanuwansu su ka yi don ba za su Iya jurar kallon tashin hankalin nan ba. Ajikin bango suka ?an?ame juna kamar zasu tsaga shi su shige ciki saboda tsabar yadda su ka manne mashi.

Bayan ta kammala cire doguwar rigar ta jefar da ita ?asa.

 Ku kwantar da hankulan ku Ni ba da ku zan fara ba, Na ?ar?ashin gadon su nafi sha awa jin wannan maganar yasa suka bubbuWe idanuwansu azazzare suke kallonta, Kafin su ka kai idonsu kan gadon tsohuwa Tamira da ?arfi Deeja ta furta sunan Jemimah da Azeeza, Kafin su yi yun?uri zuwa gare su tsohuwa zafreen ta cimma ?ar?ashin gadon da hannu Ta janyo ?afar azeeza da ta jamimah da ?arfi ta fusgosu waje kawunansu ba ?aramin buguwa su ka Yi ba, A saman gado ta kwantar dasu Sai faman lashe baki take tana ?okarin cure masu kayan jikin su.

Kukan kura Su Batul su ka yi da gudu gaske suka haye saman gadon, Da iya ?arfin su na ?arshe su ke kai mata naushi duk don ta ?yale masu ?an uwansu, sai dai ina ko kaWan tsohuwa zafreen bata Ji bugun nasu ba, batasan ma su na yi ba don tuni ta tsuduma cikin biyan bu?atarta dasu azeeza, ta raba su da kayan jikin su, sautin kukansu Ya karaWe Cikin Wakin wani irin raWaWin azaba su ke ji a jikinsu, sai da ta tabbatar ta lala masu rayuwa, tun numfashinsu na fita a wahalce har ta kai ga sun daina motsi, gaban su sharkaf da jini, tukunna ta ?yalesu ta koma kansu Batul da ke bugun bayanta, wata irin wawura ta kai masu da hannayenta masu faWi ta dinga Rabasu da kayan jikinsu Zir ta yi masu Mutun biyu ta dam?a acikinsu Sarah da Yasmin Ta kwantar dasu ?asa ta hau kansu taci gaba da biyan bu?atarta, wa iya zubullah Tashin hankalin da suka fuskanta Bazai misaltu ba, basu ta6a ganin Masifa ido da ido ba sai yau, Suna ji suna gani ta gama amfani dasu sarah ta koma kan su Rubina Waya baya Waya ta ke kwantar dasu ?asa ta hau kansu tana Biyan bu?atarta. sautin koke kokensu da gurnanin tsohuwa zafreen Ya cika kunnuwansu Haris, waWanda tuni sun jima da haukacewa, Don tun bayan fitar su daga cikin Wakin ?ofar ta datse, Tunaninsu ya dawo, Sun yi kuka har sun gaji, yayin da su ke jiyo sautin muryoyin su Deeja cikin mawuyacin hali su ke ?wala masu kira donsu zo su cece rayuwar su sai dai sun gaza yin hakan, basu da wata hanya da zasu iya taimakon su, ji su ke kamar su haWiyi zuciya su mutu, sun yi fatan ace mafarki ne ba gaske ba.

Mutun Waya ce ta rage A tsaye Fuskarta jaga jaga da hawaye ta rasa ya za ta yi don tasan itama zata dawo kanta ne idon ta gama dasu Deeja gani ta ke kamar ?an uwan su sun mutu saboda wasu daga Cikinsu babu numfashi atattare dasu Musamman jemimah da Azeza zaiyi wuya su rayu. zafreen ta gama kashe masu rayuwarsu ta wulakanta su kamar dabbobi.

A haukace Batul ta nufi table Win da ke Wauke da Tunkunyar shayin nan ta WaWWago shi da hannu biyu, tana haki ta nufi tsohuwa zafreen da ta du?ufa asaman su Rubina, ta daddage ta buga mata shi, Ko gizau batayi ba, Komawa ta yi tare da Wauko kujerar table Win ta dawo ta kuma buga mata ita saman kanta, still bata Wago ba.

A fujajan ta koma cikin Wakin tana neman abunda zata ?wala mata, Duk ta bi ta haukace sai waige waige ta ke yi fuskarta sharkaf da hawaye, har zata juya ta wutsiyar idonta ta hango Rigar wu?a da ke a so ke a tsakanin littattafan cikin Book shelves Win Wakin.

Tsohuwar ajiye ce wu?ar da tsohuwa Tamira ta ba Danish Kyautarta a lokacin da ya bu?aci yana son datse sumar kan shi, ashe ya maida mata ita shiyasa ko lokacin da Angel ta yi mashi magiya akan ya bata wu?ar Ya?i bata saboda bata atare da shi, da gudu Batul ta nufi book shelves din ta zura hannu ta Wauko rigar wukar ta zaro ta Jikinta har sal?i ya ke yi saboda tsabar kaifinta, wu?ar sihiri ce mai haWarin gaske, Cikin zafin nama ta watsa aguje bata nufi ko ina ba sai kan Tsohuwa Zafreen a lokacin ta gama da su Rubina juyowar da za ta yi ke da wuya Batul ta daddage ta Luma mata wu?ar Cikin idonta, kafin ta yi wani yun?urin yin amfani da sihirinta Batul ta ja wu?ar Tun daga kan idonta har zuwa saman wuyanta ta tsartsarga mata Jikinta, Wani irin ?arfine yazo mata, Dama jinin ta akan akaifa ya ke, Zuciyar ta bushe, Gaba Waya tsohuwa zafreen ta gigice saboda azabar zafin da taji na shigar wu?ar, Ta yi ?o?arin Buge Batul sai dai Allah bai bata Ikon Yin hakan ba, ba ?aramin Illah Batul ta yi mata ba, Sai dai duk da haka wani abun mamaki babu Wigon Jini da ya fito daga idonta, duk inda Batul ta fasa mata da wu?ar kamar ana Winke fatar wurin haka ta dinga haWewa tamkar ba a ta6a tsaga ta ba.

So ta ke ta lalubo sandar hannunta saboda ?arfin sihirinta yana a jikin sandar, Idan har babu ita Sauran sihirin da ke a jikinta ba lallai Ya iya yi mata tasiri ba, Da?yar ta samu ta yi wurgi da Batul gefe Waya gaba Waya ta kife ?asa kanta ya daku, wu?ar hannunta ta kufce mata, yun?urawa zafreen ta yi tare da mi?ewa tsaye Jikinta na kakarwa ta soma tafiya tana tunkararta, so ta ke kawai ta kashe ta har Lahira, Cikin fitar hayyaci Batul ta mi?e zaune daga kwancen da ta ke a ?asa, Ja da baya ta dinga Yi har sai da ta ?urewa bango.

Tuni tsohuwa zafreen ta cimmata, tafin ?afarta ta Waura saman Yatsun hannun Batul ta murjesu, tsabar raWaWin da Batul ta ji ne yasa ta fashe da matsanancin ku ka na fitar hayyaci, wata irin zufa ta soma tsasstafo mata

 Kafin ki kashe Ni, Ni zan fara kashe ki, Dabba kawai, Kin yi kuskure da ki ka soka mini wu?a A cikin idona, Angaya maki cewa Ni Mutunce da zan mutu farat Waya? Tana huci ta yi tambayar, janye tafin ?afarta tayi daga kan yatsun hannun Batul ta Waura ?afar saman jikinta da ?arfi ta danna shi tare da murza ?afar, Jini ne ya soma gangarowa ta cikin bakin batul Nan ta ke Numfashinta ya soma kokawar Waukewa.....


Ba zato ba tsammani tsohuwa Zafreen Taji an buge mata kanta da ?arfi gaba Waya ta kife ?asa, ta baya aka shammace ta, A hanzar ce ta Wago don ta ga wanene, a matu?ar ruWe ta ke kallon fuskarta, Ba kowa bace face TSOHUWA TAMIRA.

 Ban yi mamakin ganin ki ba Dama na jima da zargin cewa ba ki atare damu Tamira! zafreen ce tayi maganar muryarta akausashe, saboda tsabar 6acin rai facial musles din tsohuwa tamira har kerma su ke yi, Hankalinta yai matu?ar tashi ganin yadda zafreen ta lalata rayuwar Yaran da ta raina gaba Waya ta gama da rayuwarsu, ta yi danasanin zuwan da ta yi amakare da duk hakan bata faru ba, idanuwanta sun yi jawur dasu tamkar garwashin wuta, wani irin hu ci ta ke futarwa

Yun?urawa tsohuwa zafreen ta yi tare da mi?ewa tsaye, Ido cikin ido su ke kallon juna babu sassauci akan fuskokin kowannan su.

 Ni dama ba ki ta6a burgeni ba, Muguwa azzaluma ba?ar kafura, Ban ta6a ganin dabba Jahila da?i?iya irin ki ba, Wai ke baki da hankali ne? Ke fa mutunce waWannan yaran da kika lalata rayuwar su mutanene fa ba dabbo bi ba, Laifin me su ka yi maki da har su ka cancanci wannan hukuncin daga gare ki ? Rai amutu?ar 6ace ta jefa mata tambayar.

?aure fuska tsohuwa zafreen Ta yi, idanuwanta sun kaWa jawur dasu, Babu ko alamun imani akan fuskarta

Tana magana tana huci kamar mayun waciyar zakanya Ni kike gayawa magana? Ka da ki manta ke bakowa bace a gidan kurkukun nan face ?as?antacciya mai rainon Yara, dole Ki yi mini biyayya saboda ni ke agaba da ke, Nafi ?arfin ki Tamira nesa ba kusa ba, Idan har kina son ki tsira da ranki to ki gaggauta barin wajen nan tunkafin In yi maki mummunar Ill...... Bata kai ga ?arasa maganar ba, tsohuwa Tamira ta daka mata tsawa har saida ta furgita, karo na farko kenan da taga Rashin tsoro acikin idon Tamira.

Nuna ta ta yi da yatsan hannunta ko da can baya da na ke girmamaki ba dan ina jin tsoron ki bane sai don ?udirin da na ke dashi na son Rushe Ba?in tarihin da kuka kafa, Ajali ne ke kiran ki shiyasa har ki ka yi gigin shigowa cikin Wakina, A yau inaso in nuna maki ?arfin ikon da na ke shi wanda na samu awurin rainon yaran da nake yi, Zafreen Yau zaki yaba ma aya za?inta, Ko da zan rasa raina ne saina fara ganin bayanki wula?antacciya kawai a fusace ta ambaci hakan idonta akan fuskar zafreen ga dukkan alamu mamaki da al jabi ne ya hana ta mayarwa Tamira martanin maganarta. bata ta6a tsammanin tsohuwa Tamira zata Iya yada mata magana ba tare da jin shakkarta ba.

 Tsautsayi da ?addara ne suka jefo waWannan Watsastsun ?afafuwan naki cikin Waki na, Kin ga babu mai kallon mu bare aji sautin mu, Yau zan huce haushina akan ki.... Tunkan ta ?arasa maganarta, tsohuwa Zafreen ta 6ace ma ganinta, Hankalin tsohuwa Tamira Ba ?aramin tashi yai ba, babban abunda ta ke ji ma tsoro kada ace ta bar Wakin, In kuwa haka ta faru zasu fuskanci azabtarwa domin kuwa za ta je ne ta fallasa su.

Jin motsin mutun abayanta yasa ta yi saurin Juyawa, Har saida gabanta Ya Wan faWi ganin tsohuwa Zafreen ta bayyana cikin shigar jajayen kayanta hannunta ru?e da sandarta, ashe 6acewar da ta yi don ta Wauko sandar hannunta ne ta kuma mayar da suturarta.

 Na yi tsammanin kin ji tsoro kin gudu ne ; acewar tsohuwa Tamira

Mahaukaciyar dariya zafreen Ta saki tare da cewa Babu tsoro a cikin zuciyar tsohuwa Zafreen! Tamira kin shiga Uku! Kin tsokanowa kanki Bala e da masifar da ba za ki Iya jurarsu ba, Zan kashe ki har lahira bayan na gama da ke zan ?arasa kashe waWanda basu mutu ba a cikin Yaran can naki, Zan sha Jinin su In ci tsokar naman su

Tana kai ?arshen maganar ta, ta yi kukan kura tare da Afkawa tsohuwa Tamira, gaba da gabanta Aljani Ya taka wuta, Domin kuwa Zafreen tafi Tamira ?arfin sihiri, FaWane ya kaure a tsakanin su kamar dawakai, ba ka iya jin komai sai sautin buge bugen su da gurnaninsu uwa namun dawa, ?ura ta karaWe cikin Wa ki, Kusan atare su ka canza suffofin su, Tsohuwa Zafreen ta rikiWa ta koma Damusa, Tamira ta koma kura, Ko a namun dawa Damusa ba abokiyar karawar Kura bace, FaWan nasu Ya canza salo, kamar a filin daga su ka cigaba da kaima junan su Hari duk suka raunata kawunan su.


*ANGEL*


Tsawon lokaci tana a sume saman Gadon da aka kwantar da ita, fatar jikinta jawur da Jinin da su ka yi mata wanka dashi duk ya daskare mata, zai yi wuya yabar Jikinta, saukar ruwan sanyin da ta ji ajikinta ne ya farkar da ita a firguce ta farka, sai dai ta kasa buWe idanuwanta saboda nauyin dasu ka yi mata, hatta bakinta Ya?i buWuwa la66anta sun kumbura suntum wani irin zogin azaba su ke yi mata.

Ba zato ba tsammani kunnuwanta su ka jiyo mata muryar SALSABEEL.

 Meyasa ki ka yi gaggawa? Kin manta me na faWa ma ki? Sai da nace ku yi takatsantsan idan ba haka ba za ku ja ma kan ku ne damu kan mu.... Sam ta ?asa motsa bakinta, Idanuwanta kaWai ta iya samun damar buWe su akan jikin shi, Yana atsaye Cikin shigar Giant ko ina na jikin shi arufe kamar yarda ta ganshi a shekaran Jiya. Ta yi mamaki sosai saboda a tattaunar da su ka yi da ita ya faWa mata cewa ba zata sa ke ganin shi ba, sai ga shi Ya dawo yau, hakan ya tabbatar mata da cewa suna acikin haWari gaba Wayan su, taja masu bala e.
Rushewa ta yi da matsancin kuka raunin da ke abakinta yaci gaba da fitar da jini

Tsananin tausayin ta ne Ya kama shi, ganin yadda suka raunata Jikinta sun gur6ata mata tsaftatacciyar fatarta, tsabar takaici da danasanin gaggawar da ta yi ne yasa ta yin kukan, tana so ta yi ma shi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login