Showing 27001 words to 30000 words out of 260999 words

Chapter 10 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

Zahra tace matsalata dakai kenan, Komai Mommy mommy, idan da kara nima ai uwarka ce, Zonan dallah ta ambaci hakan tare da janyo shi zuwa jikinta.

Ummi tana murmushi tace Kada ka yarda Junaid, Aunty zahra wayau zata maka don ka Wan mata tsarabarka,  Waure fuska zahra tayi Ummi kada kisa ya raina ni fa Ummi tace ?arya nayi ne? Yaro yayiwa babarsa tsaraba ke kuma Uwar wayau kina son cinye mashi abu gatsina mata hanci zahra tayi tare da Wuce Bedroom Win Aneeleh Wauke da Junaid a hannunta, Ya Waure mata fuska duk don kada tace zata Ci mashi tsarabar shi.

 Sannu da dawowa, Mami ce tayi maganar tana kallon mahboob dake zaune saman Sofa, Fuskarshi Wauke da murmushi Ya ce Yawwa mami fatan na same ku lafiya, Suka amsa mashi da lafiyalou

 Har an kammala registration Win ? Ummi ce ta yi mashi maganar, Waga mata kai yai alamar eh Saura zuwa school Ya rage mashi On monday zai fara zuwa, Uniform Winshi suna acikin mota nabarsu, wlh nagaji Ummi yunwa nake ji kamar in ci ?an hancin Cikina yai maganar Yana yamutsa fuska,

Ummi tace nayi zaton Kun biya restaurant Cin abinci Wan zaro ido yai kafin yace Tab, Ga abinci agidanmu sai in kwasa in tafi restaurant cin abinci saboda almubazzaranci,  dariya mami ta saki, Mahboob Ya iya tattalin kuWin shi, Ya tsani almuzarranci arayuwarshi. Yasan ciwon kuWin shi.

 Tsokanar ka na ke yi don nasan halinka, Da shegen ma?o, Fatana Allah yasa ba ka bar mana yaro da yunwa ba ta6e la66ansa yai Tun da muka baro school Win ya fara yi min kukan yunwa, don dole na tsaya a wata plaza na siya mashi snack, shine fa daya ci ya rage saura nace ya bani inci yace mommyn shi zai ma tsaraba, ni da na sayi abu da kuWina amma ya hanani ci, Sau?in ma wurin jatumarshi zanje ta biyani ?an canji na, tuntsirewa Mami tayi da dariya, ita kanta Ummin murmushi ne akan fuskarta, Lamarin mahboob sai addu a, Babu mutunci indai akan kuWine
 Kai yanzu saboda rashin ta ido, Sai ka je wurin Aneelerh ka ce ta biya kuWin daka siyama yaronta snacks? ?anka ne fa Hura hanci yai tare da cewa Kusan fa dubu Waya na kashe mashi, haba ummi, kinsan fa yadda nake wahalar neman kuWi, Daddy fa ko sisi baya bani sai in yaga dama kema kuma haka Baki asake Mami ke kallon shi Ummi tace indai mahboob ne kaWan kika gani, ae baida mutunci indai akan kuWin shi ne, Mara Kunya tashi ka bamu wuri, kuWinka kuma Ka zo da anjima ka kar6a ni zan biya ka, har ya yun?ura zai mi?ewa, Idon shi ya sauka akan Ana mai aikinsu Aneelerh, Fitowa tayi daga Kitchen hannunta ru?e da tray an jera kayan breakfast Winsu, hankalinta kwance take tafiya jikinta na sanye da Skirt pensil ba?i yabi shape din Jikinta, Daga sama ta sanya Riga launin green, ?ura mata ido yai yana kallonta, Idon su mami akanshi ganin yadda yake binta da ido.

Tsawa Ummi ta daka mashi a firgice ya waiwayo yana kallonta, fuskarta a Waure tace Uban me kake kallo ? Yamutsa fuska yai Kayan abincin dake a hannunta nake kallo ba wani abu ba, yai maganar tare da wuce ya nufi dining table Win, da Ana take jera masu kayan breakfast, Kujera yaja ya zauna Yana faWin Ya ki ke ? Murmushi ta sakar mashi lafiyalou, na gan ka Wazu da safe zaku fita da baby junaid 6ata fuska yai shine baki min magana ba mun gaisa ?

Hankalinsu mami gaba Waya akanshi, Ummi tace Oh Ni ?ar ubansu, Yaro ya zama mayen mata, In banda haWama irinta Mahboob ina zai kai Ana ? Mami tace tashen balaga ne kawai, nan da wani lokaci zai dawo hayyacin shi, dariya suka saki, Kafin suka mi?e zuwa Dining Win domin suyi breakfast..

Lokacin da Zahra ta shigo Wakin Aneelerh Wauke da baby junaid, A zaune ta same ta gefen gado hannunta ru?e da hoton su, wanda su ka yi aranar birthday Win Angel, tun da ta fito daga wanka, ta shirya kanta Cikin riga da skirt, kanta na Waure da mayafi, jin motsin shigowar Zahra yasa tayi saurin Waura hoton hannunta saman drawer, idanuwanta acike suke tab da ?walla.

 Aunty Aneelerh Ga Baby Junaid Winmu Ya dawo cikin sanyin murya zahra tayi maganar don ta fahimci yanayin da Aneelerh take aciki, ta?i Wagowa su haWa ido, saboda ba ta san zahra taga hawayenta.

Sauke Junaid ta yi ?asa, da gudu ya nufi Aneelerh ya haye saman Jikinta hannun shi ru?e da ledar tsarabarta Mommy ba ki yi missing Wina ba ? a hankali ta Wago ta kalle shi, wani irin farin ciki ya ratsa zuciyarta, duk halin da zata shiga idan tayi tozali da fuskarshi sai ta ji sanyi aranta, ?aukarshi tayi tare da Waura shi saman laps Winta sosai ta rungume abunta Momy ga tsaraba ki ci Zahra na atsaye tana kallon fuskar Aneelerh, tsananin tausayinta ta ke ji.

 Thank U my baby Boy, Nayi kewarka kamar zan zauce, Ya school Win? Surutu ya soma yi mata yana zayyana mata kyawun makarantarsu, yana magana ya buWe ledar tsabar ya curo guntun donut daya ajiye mata abaki Ya tura mata, taunar shi ta soma yi tana murmushi, daga gefen su Zahra ta zauna still idonta akan fuskar Aneelerh, Sai kakkauce mata take yi duk don kada su haWa ido

 Mommy uniform Wina suna acikin motar bro, hada sandals Wina, kuma ya ce in faWa maki ba zai ?ara kaini school ba saboda fetur tsada yake yi, wai sai dai ke kina kai ni dariya Aneelerh tasaki jin abunda yace kwantar da hankalin ka, nima ai ina da mota, kuma zan fara zuwa aiki, Kamar yadda nake Wawainiyar kai Angel makaranta lokacin da tana araye, inje in Wauko ta kaima haka zan dinga yi maka.... zahra ce ta katse ta da cewa nima ina da mota, kuma ashirye nake da in dinga Wawainiyar kaishi, sai da tayi wannan maganar Aneelerh ta Wago tare da kallonta, Hawayen da take 6oye mata ne suke soma gangarowa saman kuncinta.

 Haba Aunty Aneeleeh i know it s hard to let go of the past, but worrying about it won t change anything wlh bamu jin daWi idan muna ganinki cikin damuwa zahra na rufe baki Baby junaid yace sai da na mata faWa ta daina kuka, ta ?i jin maganana, mommy bata jin magana zanje na faWa wa mami kina kuka yai maganar yana ?o?arin sauka daga saman jikinta da sauri ta ?an?ame shi na daina babyna, tun da baka so, ba sai ka faWa ma mami ba kaji ko amsa mata yai da toh amma idan ki ka ?ara saina faWa mata murmushi Aneelerh ta saki idonta akan zahra dake kallonta.

 Idan ina kallon hotunansu ina tuna irin rayuwar farin cikin da mu ka yi, Shiyasa ni ke zubda hawaye na, Allah na gani bazan Iya mantawa dasu acikin rayuwata ba, waWannan mutanan uku masu mahimmanci sun kafa tarihi acikin zuciyata, nayi imanin har in koma ga mahaliccina bazan ta6a samun wanda zai maye min gurbinsu ba, Nafi damuwa da Angel wlh ina son yarinyar nan naji takaicin rashinta naso ace sun rayu tare da Wan uwanta junaid, Angel abun tausayice ta rayu ba tare da mahaifiyarta ba, Na rasa wata irin zuciya ce a ?irjin benazir...... sosai Aneelerh ta fashe da kuka, Jikin zahra duk yai sanyi, zagayo da hannunta tayi saman bayan Aneelerh ta kwanto da kanta saman kafaWarta I feel ur pain Aunty Aneelerh, da inada halin da zan iya yaye maki damuwarki da nayi sai dai babu, abu Wayane nayi maki al?awari zan tayaki addu a, ni a tunanina bai kamata ace anyi shiru da maganar nan ba, idan har ba a yaWa labarinsu taya za asan in suna araye? Yakamata atada zancen labarin 6acewarsu a social media, inaso labarin ya zama sabo tamkar a yau ya faru in dai har mu ka yi hakan in sha Allah indai suna araye zasu bayyana ne....... tunda zahra ta soma magana Aneelerh ta natsu tana sauraronta, ga dukkan alamu ta gamsu da zancenta

Da sauri ta Wago da kanta daga saman kafaWar zahra muryarta adisashe tace Zahra kina ganin idan muka yi hakan za a dace fuskar zahra Wauke da murmushi tace ?warai kuwa in sha Allah zamuyi nasara, Kibar komai a hannuna Idan Daddy ya dawo zamu yi magana dashi, tunda kinga shi mutunne na jama a zai tsara mana yadda za a watsa labarin 6acewarsu, so nake duniya ta Wauka, lumshe ido Aneelerh tayi har cikin ranta take jin ?warin gwiwa.

 Samu ?ar uwa kamarki zaiyi wuya Zahra, shiyasa nakeson ki ina matu?ar ?aunarki, ke ta dabance kina da kaifin basira, Ni ban ta6a tunanin tada zancen 6acewarsu tajuddeen ba sai da ki ka bani shawara, Allah ya Biya maki bu?atunki na alkhairi

 Ameen auntyna, ko dan saboda farin Cikin ki zanyi ?o?ari inga an watsa labaransu tare da hotunansu,  farin ciki ya cika Aneelerh, sosai ta rungume zahra, Baby Junaid yayi lamo saman ?irjinta, sai faman lumshe ido ya ke yi bacci ne ke shirin Waukarshi

 Excuse ma am muryar Ana ce ta katse su, atare suka Wago suna kallonta, tana daga tsaye bakin ?ofar Wakin, a mutunce suka gaisa kafin ta sanar dasu cewa Breakfast yana jiransu a dining amsa mata su ka yi da toh, kusan atare suka mi?e, Aneeleh na Wauke da babyn junaid



*Boss Bature
'? Mu haWu Gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun ?addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura kuWin*



First bank



3196407426,



*Bature Hafsat Muhammad, za a tura evidence of payment ta phone number Wina 08103884440, Banda kira whatsapp kawai*

_~*BossLadiesWriters*~_


_*KURKUKUN ?ADDARA*_



_The Prisoners E6=?%?=ث?_


*Daga al?alamin Boss Bature*


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty=ؔ?._





*JUSTICE DEMOCRATIC PARTY*

(JDP HQ)

Manyan mutanene dattawa da matasa zazzaune a babban Wakin taro na jam iyyar Justice democratic party Waya daga cikin jam iyun da su ka shara a ?asar Nigeria, zungureran table ne wanda ke kewaye da kujeru, daga saman teburin akwai microphones na kowani member da zai yi magana, An tanadi kayan sha jere saman table, Wakin taron yai tsit babu mai magana a cikin su, fitinannan ?amshin turaren jikinsu ya gauraya da sanyin A.c na comference room Win da su ke a ciki.

Tsabar 6acin rai ne da fusata akan fuskokin su ga dukkan alamu suna fuskantar tashin hankali a jam iyarsu, musamman party leader Win su Alhaji bukar mai guduma fuskarshi a murtuke ta ke babu annuri, ba?in shi ya nunku har shining ya ke yi, Ya dun?ule tafin hannayensa da ya Waura su saman table din, Kowannan su ya Wauki wankar tsadaddiya shadda daga gani naira ta zauna masu, kuma gogaggun ?an siyasa ne waWanda su ka jima a harkar suna gwagwarmaya, tsawon mintuna goma shabiyar, kafin shugaban jam iyar mai guduma ya sassauta fusatar fuskarshi idanuwanshi jawur ya Wago yana kallon mambobin su, tun daga jerin waWanda ke a 6angaren damansa, Alhaji ubaid wadata Alhaji musa wadata former president, Alhaji badamasi da sauran ?a ?an jam iya, A hankali ya Wauke idanuwan shi daga ta 6angaren dama ya mayar dasu kan mambobin dake zaune 6angaren hagunsa, Jinjina kansa ya Wanyi yayin da ya ke fitar da huci ya soma magana tamkar mayunwacin zaki Me ke shirin faruwane da jam iyar mu? Zamu zauna ne mu zuba ido kamar mazurai muna kallon su? Mun Waura shugaban ?asa dudu 4 yrs ya faWi aza6e, mun kuma tsayar da sabon Wan takararmu ubaid wadata an kayar dashi aza6e, Ga dukkan alamu dur?ushewar jam iyarmu ce tazo, tayaya jam iyar da bata fi shekara biyar da kafuwa ba zata nemi ruguza tarihin tamu party din? A zafafe ya kai ?arshen maganar yana kallon kowan nan su, babu wanda yai yun?urin tanka mashi saboda sunsan halin shi idan ranshi ya 6aci, wani irin bauWaWWan mutunne,

Jinjina kan shi yai yayin da ya ke fitar da huci duk irin sanyin A.c da ke shawagi a Wakin hakan bai hanashi fitar da gumi ba.

 Babu irin tarihin da jam iyar mu bata kafa fa, Ina ce shi kanshi dattijon arzi?in rainon jamiyar jdp ce, daga baya ne ya sauya ra ayin shi akan wata manufa tashi ta daban wadda ba mu da masaniya akanta ya kafa tashi jam iyar mai taken Progressive action party (PAP) Yan zu ga shi cikin ?an?anin lokaci sun ?wace ?arfin ikon da mu ke da shi a ?asar nan, tsabar haWama gaba Waya ?a ?an shi ke juya ?asar nan idan har bamu ta6uka wani abu ba zamu tashi a tutar babu ne ! Ya ?arasa maganar tare da kai hannu Ya daki table din gaban shi, kowa yasha jinin jikin shi, damuwace ?arara akan fuskokin su.

Gyaran murya Alhaji Ubaid wadata yai kafin atsanake ya soma magana cikin dattako

 Allah ya huci zuciyar mai girma jagoran mu, Ni anawa ganin yakamata mu fito da dabarun da za mu bi don ganin mun dawo da ?arfin ikon da mu ke da shi ada, idan ma ta kama mu bi tsarin da su ka Wauko wanda yasa jama a suke rububin tasu jam iyar, Idan har muna so mu farfaWo da tamu jam iyar bayan Alhaji ubaid yai magana sauran ?an jam iyar kowa Yana tofa albarkacin bakinsa, Idan ka cire mutun Waya wanda tun da ya zauna meeting Win idanuwanshi su ke a lumshe daga gani yana da jiji da kai da izza, Wakin taron ya rikice da zafafan zantuttukan su kowa yana faWin ta cikinsa, rai amatu?ar amace Ya sanya hannu ya daki table Win gabanshi wanda silar hakan ya janyo hankulansu ga dubanshi, ?araminsu babbansu slowly ya buWe idanuwanshi akan faces Win su, sun kasa kunne suna jiran jin me zaice hatta shugaban jam iyar tasu ya natsu yana jiran jin bayani daga gare shi.

Cikin harshen turanshi Ya soma magana da kakkausar murya Let s take a step back and focus on what we need to do right now. We need to come up with a strategy for the next election, We need to come up with a plan to fight back. We need to show the people that we are the party that can make a difference in their lives. We need to show them that we are the party that cares about their needs. We need to show them that we are the party that will fight for them, And We need to let them know that we are the party that is on their side. tun da Alhaji musa wadata ya soma magana ?a ?an jam iyar su ke jinjina kansu ga dukkan alamu ya Wauko magana mai ma ana a ?arshe ya daki table din gabanshi ya furta Sharafudden obinna ba zai haura 4 years a mulki ba! Al?awarine na Waukar wa kaina, duk yadda za ae sai mun kayar dashi a za6e na gaba, dole jam iyar mu ce asama babu wani mahalu?i da ya isa ya dur?usar da jam iyar mu, abokan hammaya ba za su ta6a cin galaba akan mu ba, yana kai ?arshen maganar azafafe ya yun?ura ya mi?e yana gyara malunmalun Win jikin shi, Ko sallama baiyi masu ba, Ya haura ?afa yabar cikin Wakin taron, yayin da su ke bin bayanshi da ido, har saida ya 6ace ma ganinsu tukunna suka dawo da dubansu kan maiguduma. tattaunarwar tasu ta Wauki tsawon awa Waya kafin suka rufe taron da addu a da kuma fatan nasara ga jam iyarsu, ?aya bayan Waya suke fitowa harabar headquater inda jerin dan?ara dan?aran motocinsu suke a killace. Bayan sun ?ara gaisawa da juna kowa Ya nufi motarshi, Musa wadata Yana kishingiWe a back seat na dan?areriyar motarshi tsadaddar gaske, Ya lumshe idanuwanshi sanyin A.c ta ko ina, gefen shi P.A dinsa ne, security Win da ke jigilar tu?a su yana zaune a driver seat yana jiran jin umarninsa.

?wan?wasa glass Win motar da akayi ne yasa shi ware manyan idanuwanshi, muryar Alhaji ubaid ce ta ratsa kunnuwanshi Ina son magana da kai Iya abunda ya furta mashi kenan, Muryarshi da izza ya amsa mashi da toh, daga haka yaba drivern nashi iznin ya tada motar su nufi gida A jere motocin su su ka nufi gate Win fita daga cikin headquater Win su...

*JOS CITY*

Zaune ya ke saman darduma cikin shigar larabawa farare ?al, kyakkyawan balarabe daga ganin fuskarshi ba ?aramin mutun bane ya Wan fara manyanta, Arab turban Win da ke nannaWe akanshi, ya ?ara mashi kyau ga wani kwantaccen saje ba?i wulik mai matu?ar jan hankali, lallausar sumar kanshi ta sauko har saman wuyanshi dark black.

DaddaWan ?amshin turararen jikin shi mai matu?ar sanyaya zuciyar mai sha?ar shi, idanuwan shi suna a lumshe yayin da ya ke yin qira ar Alqur ani mai girma, Yatsun hannunshi na dama na a asargafe da cazbaha, Qur anin da ya ke karantawa yana agabanshi saman wooden qur anic stand dogayen eye lashes Winsa a ji?e su ke sharkaf da hawaye ga dukkan alamu ayar da ya ke karantawa ce ta sanya shi tsuma.

Sam bai ji takun tafiyar mutun acikin Wakin shi ba, tafi ?arfin mintuna talatin da shigowa, idanuwanta akanshi ganin bai da niyar tsagaita karatun ?ur anin nashi ne yasa ta ambaci sunan shi

* DR SHUREIM* Nasan kana jin takun tafiyata don haka idan ka kai ?arshen Aya ina son magana da kai ! tamkar ta yi magana da bango ko kallo bata ishe shi ba, sai ma ?ara sautin muryashi da ya yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login