Showing 1 words to 3000 words out of 260999 words

Chapter 1 - KURKUKUN ‘KADDARA BOOK 2 BY BOSS BATURE.doc

??ࡱ?>?? 1???? !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCD???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? P??<*KSKS??/}???????jj j, ??
o?? ?$eh/6Z ?? 


~*BOSS LADIES WRITERS*~_


*_=؋?KURKUKUN ?ADDARA=؋?_*

_The Prisoners=?%?=ث?_


~Middle step~



_A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._

*Episode 1*

Zaro ido su Parveen su ka yi bakunansu a sake, yayin da su ke kallon ?ofar, Wani irin farin Ciki ne Mara misaltuwa ya bayyana akan fuskokinsu Har sun wage baki zasu Fasa ihu Angel Tai saurin Dakatar da su ta hanyar cewa"Kun manta abunda na faWa ma ku? Komi za ku gani ku ja Baki ku yi shiru idan ba haka ba asirin mu zai tonu har su gane abunda mu ke ?o?arin yi' Fuskokinsu Haris da alamun ruWu donsu basu son kan me ta ke magana ba, sun dai ga murfin ?arfe jikin bango, bayan haka sunji batul tace ?ofar da su ke nema.

Naufal ne yai ?o?arin buWe baki Yace"Angel Kun bar mu a duhu, bamu san kan me ku ke magana ba" ya ?arasa maganar idanunshi akan fuskarta, har lokacin bata daina sakin murmushi ba, Haka zalika su parveen Bakin su awashe ya ke Kamar Gonar audugu Ji su ke kamar ma Har sun fuce daga Cikin kurkukun.

"Ki yi mana bayani mana, Wannan murfin ?arfen na menene a jikin bango"? javed ne yai maganar, sautin Muryoyin su da?yar ya ke fita saboda rashin ?arfin jikin su, har ?wara sauran mazan akan mubeen ko da su ka shigo toilet Win kan shi na asaman KafaWar Hannah, Sam babu kuzari a jikin shi.

"Na ruWe Angel Ki fada mana mun ?osa Mu ji," acewar Gabriel.

duk wanda yai magana acikin su idanuwanta na akan la66ansa, Sai bin su ta ke yi da kallo, farin Ciki Ya hana ta yi magana.

"Idan ba zata Iya yi mana Bayani Ba, Deeja Ku faWa mana Meke faruwa ne'? Haris ne yai maganar idon shi akan su Deeja dake a tsaitsaye Cirko Cirko.

Ganin sun fara fusata Yasa ta haWiyi yawu tare da sauke nauyayyar Ajiyar zuciya, Cikin sanyin murya ta soma kora masu jawabi sannu a hankali ta fayyace masu komai dangane da ?ofar sai dai ta 6oye masu Game da tattaunawar da su ka yi Ita da Salsabeel.

Tsabar mamaki yasa su ka dinga jefawa junansu kallo Lokaci Waya wani irin Annurin farin Ciki Mara misaltuwa ya lullu6e zukatan su, Har basu san lokacin da suka ?arasa gaban Angel suka Wago da ita daga zu?unnan da take abakin Bango, gaba Waya su ka rungumeta, Kamar zasu Karya ?asusuwan Jikinta, Musamman Gabriel da ya fi kowa burin son ku6uta daga kurkukun ?addara, zafafan hawaye ne su ka soma gangarowa ta saman fuskarta, ta rasa gane hawayen menene? Shin na farin Cikin da ta ke yi ne ko kuwa na ba?in Ciki? ?aya bayan Waya ta ke kallon su Bayan sun sake ta, Maganar da ke yi mata yawo acikin kanta itace"kada ku sanyawa ranku cewa dukkan ku za ku Rayu! wannan maganar ta yi matu?ar tsaya mata aranta, ta ta6a zuciyarta, fatan ta Allah yasa Mutuwar kada ta rus?e su agidan kurkukun ?addara, ba zata so wani daga Cikin su ya ?ara rasa ran shi a wannan ?azamin Ginin ba, Duk idan ta tuna Matasan Yaran da ta gani awannan Wakin lokacin da ta dura taga taje ta gane ma idonta su Rataye Saman igiyoyi kamar dabbobi sai ta ji duk jikin ta ya mutu, Ha?i?a ta yi matu?ar girgiza ganin yadda Suke feWe Cikin mutun mai rai su kwashe sassan Jikin shi........"

Hankalin su ba ?aramin tashi yai ba, ganin yadda Angel ta fashe da matsanancin kuka tamkar ranta zai fita har wani jiri ta ke gani acikin idanuwanta, Da?yar ta jingina bayanta Jikim bango, taci gaba da riskar kukan ta Fuskarta jaga jaga da hawaye.

Murnar da su ke yi ce ta koma Ciki, Damuwa ta bayyana Akan faces Winsu, Har suna haWa baki wurin furta Sunanta
"Angel! Why are u shedding ur tears? Dan Allah kada kisa zuciyoyin mu su karaya, Baki ji irin farin Cikin da mu ke yi ba, saboda Kin gano mana ?ofar da zamu bi, don mu ku6uta daga kurkukun ?addarar, Gidan da aka ?untata rayuwar mu aka hana mu sakat, Shekara da shekaru tun muna jarirai har zuwa lokacin da muka fara mallakar hankalin mu, Angel dukkan mu nan babu wanda bai haura shekara sha wani abu ba a gidan kurkukun Nan, Ta ya ya ba zamuyi farin Cikin Ganin ?ofar nan ba? muna so mu tsira kodan Muga ya wajen kurkukun nan ya ke, Muna so muga hasken dake awajen shi, koda da numfashin mu na ?arshe ne, mu dai burin mu, shi ne mu ga mun ku6uta, Idan ma kina tunanin ba zamu Iya tsira mu dukkan mu ba, Zamu ro?i Allah da ya ara mana lokaci mu bar kurkukun nan wlh bamu fatan mu yi wula?antacciyar mutuwa acikin shi! Mun fi so Mutuwar ta ris?e mu acan inda zamu je koma akan hanyar Guduwar mu ne......." Kalamansu sun ?ara karya mata zuciya, kallon da take binsu da shi da rinannun idanuwanta waWanda suka canza launi kallo ne da ke nuni da tsantsar ?aunar su, tausayin su da ta ke ji, Ko Waya daga Cikin su ba ta son ta rasa, sai dai tasan ba abune mai yiwuwa ba, Mutuwa dole ce!

Tsawon lokaci Suna ta shan kukansu musamman Batul da su Azeeza in ka cire mazan da ke a cikinsu, hawaye ne kwance acikin fararen idanuwansu.

"Muna 6ata lokaci Angel, Ni zan fara jaraba 6alle ?ofar," Gabriel ne yai maganar, Shi da ba ?oshin lafiya ba. A haka ya nufi ?ofar ya zu?unna yana tatta6a Jikinta.

"Nima zan ta ya ka" acewar Naufal, yai maganar tare da matsawa kusa da Gabriel Ya zu?unna, Atare suka dunga bugun ?ofar da niyar ta buWe, sun haWa uban gumi akan fuskokin su, murfin ?arfen ko motsi bai yi balle su sa ran zai buWe.

Matsawa Haris yai kusa dasu Shima ya sanya hannun shi, Hada matan kowa Ya shiga gwada ?arfin shi akan ?ofar don ta buWe, Duk wannan budurin da ake yi Jemimah Tana acan cikin Wakin su kwance saman gado, ta lullu6e kanta da bargo baccin ne bai ishe ta ba.

Sun Wauka cewa abun wasan yara ne shiyasa su ka dage akan sai sun buWe ?ofar, Mayen ?arfe ne murfin da ke ajikinta Yana da ?arko Shekara da shekaru wurin yana adatse ta ya ya zasu iya buWe shi? Yaran da ba lafiya gare su ba, Ganin yadda suke ta gabzar ?ofar ko sautin bugun da su ke yi mata bai fita sun Dage sun nace akan dole sai sun buWe ta..

"Haris! Gabriel! Ku daina wahalar da kanku, ?ofar ba zata ta6a buWewa ba, saboda babu babban mukullin da zamu Iya buWe ta da shi,". Jin wannan maganar da Angel ta yi ne yasa su ka mimmi?e tsaye sai nishi suke fitarwa ta ko'ina sufa ke tsastsafo masu a jikin su

Atare suka haWa baki wurin faWin"Makulli? A ina zamu same shi? Dan Allah ki faWa mana inda ya ke"

Zuciyarta ba ?aramar karaya ta yi ba a yayin da su ke tambayarta ina makullin , wani abu da ta lura dashi gaba Waya hankalin su ba'a kwance ya ke ba, duk sun furgice burinsu kawai su bar kurkukun.

"Angel kin yi shiru baki amsa mana ba" Jan numfashi ta yi tare da sanya tongue Winta ta Wan lashi lower lip Winta da ya bushe Cikin sanyi murya ta soma yi masu magana

"Danish! Shine makullin Da zai Iya 6alle mana ?ofar, gashi baya atare damu Yana acikin kurkuku, Yanzu dole sai mun nemo shi idan har muna son mu ku6uta ......." a matu?ar ruWe su ke jefa mata kallo, Dole su yi mamaki, Ta ya ya Danish da ya kasance Ragon Namiji acikin su zai zama Makullin buWe ?ofa? How that can be possible? Ta ina Danish ya ke da ?arfin yin hakan? ganin irin kallon da su ke binta dashi yasa ta fahimci cewa Basu gasgata maganarta ba. Suna bu?atar ?arin haske.

"Bazan Iya yi ma ku dogon bayani ba, because you won't understand me, but definitely Danish is the key to open the door, just believe my words, he can open it,"

Lamarin ya yi matu?ar Waure masu kai, Musamman Haris shi da yafi kowa sanin Danish, mutumin da ko ?waro Tsoron shi ya ke ji yau shine Angel ta ke kira da makullin buWe ?ofa.

"Maganar ki gaskice! Ni shaida ne akan hakan! Danish ne kaWai zai Iya buWe ?ofar! kusan atare suka Waura Idanuwansu akan fuskar Gabriel da yayi maganar.

"Nasan za ku yi mamaki, Dalilin da yasa nace haka, Saboda kokawar da muka ta6a yi dashi, lokacin da Danish Ya sha?i wuyana da hannun shi, Sha?ar da bana tunanin cikakken mutunne yayi mini ita, Ni nasan mai naji a lokacin da har yaja na naushi idonshi, ?arfi ne dashi naban mamaki, tabbas shi zai iya buWe ?ofar......" tunkan ya ?arasa rufe baki Haris yace"Kun rikita mini tunani na, Taya mutumin daya rasa idon shi Waya zai Iya yin hakan? Bayan ni asani na Danish bashi da wani ?arfi," Fuskar shi da alamun ruWu yai maganar.

"Danish Ya rasa ido"! Batul ce ta ambaci hakan Idanuwanta azazzare hankalinta ba ?aramin tashi yai ba jin abunda Haris yace don ita bata san da zancen rasa ido da Danish yai ba, sun6oye mata don karsu tayar mata da hankalinta.

"Danish bai rasa idonshi ba, Sun samu sa6ani da Gabriel ne, Har takaiga ya naushi idon shi, wanda silar hakan Giant yazo ya tafi dashi, Na 6oye maki hakan ne saboda bana son hankalin ki ya tashi, Kuma Ni da kaina Danish ya faWa mini cewa Lafiyar shi qalou ba abunda ya same shi, ' Angel ce ta kora mata jawabi, Hankalin batul ya?i kwanciya da kalamanta, jikin ta yayi sanyi, hawaye tuni sun soma yin sintiri saman kuncin ta.

"Shikenan Yanzu ki faWa mana Taya za'ae mu ga Wan uwan mu Danish? Idan ma ta kama Ni zan bi ki mu shiga prison ne don mu nemo shi" Gabriel ne yai maganar da ?warin gwiwarsa, Har yanzu yana nan da rashin tsoronshi.

Girgiza kai Angel tayi"wannan aikina ne, Ni kaWaice zan Iya dawo da Danish Cikin mu, In sha Allah, "

"But how could you do that? Bayan babu wata ?ofa da zaki Iya shiga prison"? Har ta buWe baki da niyar Ta amsa Ma Naufal tambayar da yai mata, kwatsam! ba zato ba tsammani Kunnuwanta su ka jiyo mata motsin buWe ?opar Wakin su, hakan yasa tai saurin Katse maganarta, Idanuwanta azazzare Take kallon su.

"Kamar buWe ?ofar Wakin Mu ake yi? Mun shiga uku, Asirin mu zai tonu, wlh mu gudu daga Cikin toilet Win nan," Parveen ce tai maganar, hankalinsu idan yai dubu toh ya tashi, Gaba Waya duk sun bi sun ruWe, a sukwane Angel ta juya da gudu ta nufi ?ofar toilet ta buWe ta, Fucewar ta keda wuya suma suka bi bayanta, garin gudu har suna bangaje juna, Adai dai lokacin da suka faWo tsakiyar Wakin, kowannansu ya tsaya da tafiya, Idanuwansu azazzare su ke bin benan da kallo, sai faman haki suke yi babu mai sauran kwanciyar hankali acikin su, babban abunda su ke jima fargaba kada ace Tsohuwa zafreen ce, Ilai ko hasashen su Ya zama gaskiya, ?ofar na ?arasa buWewa kunnuwansu suka soma jiyo masu takun takalmanta Har wani sauti su ke badawa ?was ?was! Jikinsu Ya hau kakarwa zufa ta dinga tsastsafo masu ta ko'ina a jikin su.

Cikin muryar raWa Deeja tace"Mun shiga uku Angel mun manta bamu maida tukunyar fulawar nan ba! Yanzu idan ta shiga toilet Win ya zamu yi?

?asa ?asa da murya Angel ta ce"In sha Allah ma ba zata shiga ba, Idan ma tai yun?urin yin hakan zan dakatar da ita," ita kanta da ta ke yin maganar a tsoroce ta ke furtata, ?arfin halin ne kawai.

Ahankali ta ke tunkaro in da suke atsaye Cikin shigarta ta jajayen kaya, Yau babu mask a kan fuskarta, Daga bayanta Giants ne Guda Biyu masu ?irar Samudawa, ko da ta ?araso dab dasu saita dakata da yin tafiyar A tsanake ta ke binsu da kallo Waya bayan Waya, Saboda tsabar ruWu da kama kai, Jikin Angel na 6ari ta russinar da kanta ?asa muryarta babu natsuwa ta furta"Ina kwana" Tun da tsohuwa zafreen ta kafe ta da ido sam ta kasa motsawa, Lamarin ne ya Waure mata kai, Yadda Angel ta du?a mata wurin gaishe da ita.....
Da sauri su Haris suka russinar da kansu tare da gaishe da ita Cikin girmamawa.

Babu wanda ta amsamawa a cikinsu, Tsawon mintuna biyar kafin ta Wan yi gyaran murya tare da basu Umarnin su Wago da kawunansu, bayan sun Wago ta tsare fuskar angel da blue eyes Winta, Suspicious looking ta ke binta dashi Hatta tsigar jikin Angel sai da ta tashi hai?am, Sam takasa yarda su haWa ido da tsohuwa zafreen, ta dage tana ta wasa da yatsun hannunta, ta harWe su acikin na juna, Su ta ?urawa ido.

Su Deeja duk sun sha jinin jikin su, ganin irin kallon da tsohuwa zafreen ke bin Angel da shi, Kuskuren da Angel ta tafka shine gaishe da zafreen da ta yi, Mace Dattijuwa irin zafreen wadda taga jiya taga yau, Taya zata Iya yi mata wayau? Yarinyar da bata ta6a gaishe da ita ba, sai yau Hakan ya ?ara sanya mata zargin wani abu na faruwa a Wakin nasu, A hankali takawar da idanuwanta daga kan fuskar Angel ta soma bin fuskokin su Batul da kallo, Sai faman zazzare idanuwansu suke yi, sam babu alamun gaskiya atattare dasu, duk wani motsinsu akan idonta.

Ba zato ba tsammani suka ga ta tuntsire da dariya mai sautin gaske hankalinsu ya ?ara Wugunzuma, a firgice su ke bin ta da kallo, Lokaci Waya ta dakata dayin dariyar ta Waure fuskarta tamau babu annuri.

"Meyasa ki ka yi gaggawar gaishe dani tun kafin in bu?aci hakan? Kamar daga sama Angel taji ta jefa mata tambayar.

Yawu ta haWiya kutt a ma?oshinta, Idanuwanta na kallon ?asa azazzare ta soma magana Cikin rashin natsuwa

"Nagane kuskure na, kuma Na yi danasanin rashin kunyar da na yi maki a kwanakin baya, inaso na gyara tsakanina dake ne saboda nasan ban kyauta ba.." tunkan ta kai ?arshen maganar tsohuwa zafreen ta soma sakin bazawarin murmushi, wanda silar hakan yasa ta kasa ?arasa zancen da ta kamo.

"Saboda meyasa kike son gyara tsakanina da ke"? Ras taji gabanta ya faWi, Da?yar ta tattara natsuwarta kafin ta ci gaba da magana"Mahafina bai koyar dani rashin kunya ba, Tunkafin rasuwar shi yana yawan yi mini nasiha akan girmama na gaba dani, amma saboda rashin jin magana irin nawa ban bi abinda yake koya mini ba nayi danasani........" Sosai ta fashe da kuka gaba Waya idonsu Hibba akanta, Tsabar mamaki yasa suka saki bakunansu suna kallon Fuskarta, Ba ?aramar ?ar drama bace.

Da buWar bakin tsohuwa zafreen sai cewa tai"well done Unaisah! Dila sarkin wayau! Da ace ke ?ar film ce tabbas zaki iya cin gasar wadda tafi kowa Iya wasan kwaikwayo, Tun da nake ba ata6a rainin mini wayau irin na yau ba, ?ar ?aramar yarinyar da na yi jika da ita...." maganar tsohuwa zafreen ba ?aramin ?ara Waga masu hankali ta yi ba, duk sun sha Jinin Jikin su.

"Ku faWa min Me ku ke shiryawa ne" Shiru su ka yi ?irjinsu na bugawa , Mirmushin gefen fuska ta saki tare da cewa"Dama nasani ba za ku faWa mini ba, Idan naso zan iya yin anfani da sihirin da nake dashi wurin jin abunda zuciyarku ke sa?a maku, Ko in sanya ku yi mini magana da kunan ku,'

Yanayin yadda suka zazzare ?wayar idanuwansu tamkar zata faWo ?asa, tsoro da firgici ne tsantsa akan fuskokin su.

Ganin tana ?o?arin buga sandarta ?asa Yasa Angel tai saurin cewa"Zan faWa maki gaskiya, " tsayar da ido zafreen tayi akan fuskarta.

"Tattaunawa mu ke yi akan yadda zamu ku6uta daga Cikin kurkukun nan saboda mun gaji da rayuwar kulle, Muna so mu ma mu yi rayuwar ?anci kamar yarda sauran mutane su ke Yi"

Da?yar ta kai ?arshen maganar tana mai haWiyar yawu, Su Batul duk suna sauraronsu babu wani mai natsuwa a cikin su.

"Ban yarda da maganar ki ba, A iya sani na prisoners basu da hankalin Yin tunani mai kyau irin wannan balle har su baki haWin kai ku tattauna da junanku, Ke ce kika tsara komai Unaisah, saboda kina son karkatar da hankalina don In yarda da maganar ki, "

Tun kan ta ?arasa maganar ta soma bin Wakin nasu da kallo, Kamar sakarkaru haka suka dinga binta da ido Cike da fargabatar karta faWa sashen toilet Winsu asiri Ya tonu, A hankali take tafiya tana ?arewa Wakin Kallo Kafin Ta Juyo a sukwane Ta tun kari sashen toilet Win su, Tashin hankalin A matu?ar tsorace suke kallon bayanta, Giants Win dake atare da ita basu motsa ba, suna atsaye Kamar gumaka

Su Angel Ido ya raina fata, Sai faman Cizon yatsa ta ke Yi, Ji take kamar ta watsa aguje tasha gaban zafreen.

"Innalillahi Ya Allah ta makance kafin ta shiga, Ya Allah ka taimake mu! ya Allah ka hanata gani" Acikin zuciyoyinsu suke furta hakan, Suna ganin ta shige Ciki, Zufa ta soma wanke fuskokinsu, Azeeza tuni ta fara matse kwallo, sun san dole Taga abunda suke aiwatarwa, Idan kuwa harta gano zasu WanWani kuWarsu ne, Kowa zaiji a jikin shi, Babban abunda yafi damun Angel gargaWin da Salsabeel ya yi mata akan su yi takatsantsan Yanzu idan asiri ya tonu gaba Waya taja masu masifa da bala'e.

Runtse idanuwanta ta yi sosai, hawaye ta ko'ina suka shiga wanke fuskarta, idanuwansu Deeja akanta, Tausayin kansu ne ya kama su, Har sun fara hasashen irin Azabtarwar da za'ayi masu kafin akashe su, Sai bin Juna su ke yi da ido babu mai magana saboda Giants Win da ke tsaye akansu.

Fitowa tsohuwa zafreen ta yi daga sashen toilet Winsu, Fuskarta Wauke da shu'umin murmushin nan nata mai wuyar fassaruwa, girgiza mata kai su ka dinga yi ba tare da sun iya furta komai ba, Sun riga da sunsan taga ?ofar nan shikenan ta faru da ta ?are, Watan Cin ubansu ya tsaya, sun kirawa kansu mutuwa tunkafin lokacin su yayi.

"Wallahi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login