Showing 156001 words to 159000 words out of 218311 words

Chapter 53 - AJIYA A DUHU BOOK 2 By Billyn Abdull.txt

ya samo riga mai kauri sai dai ba wadda zata dameta ba ya fito. Sai da ya ɗan zauna kansa ya lafa kafin ya iya saka mata rigar da ƙyar, ya tattare gashinta dake a baje ya tufke waje guda. Bargon ya sake ja ya rufa mata ya maida hannunsa a goshinsa ya dafe kansa yana kallonta da idanunsa da suka canja launi gaba ɗaya....


★Kai tsaye RK sashen Oum ya nufa. Ƙofar a buɗe take, dan haka ya shiga kawai. Babu kowa a falon ƙasan amma yana jiyo motsin su Mah-mah dake a bedrooms ɗin. Ɗan jimmm yay na tunanin wazai samu, sai Umma ta faɗo masa, tunda koba komai a yanzu tamkar itace uwa a family ɗin kasancewarta matar Baba Sardauna dake matsayin uba. Wayarsa ya ciro a aljihu yay kiran layinta. Sai da ta kusa tsinkewa ta ɗauka, gaisheta yay, a ɗan rikice ta amsa tana tambayarsa lafiya dai ko kira da asuba yace ba komai gashi a falo ne...
Baima gama sauke wayar ba ƙofar bedroom ɗin tsakkiya ta buɗe. Umma ta fito sanye da zabgegen hijjabi idonta akan RK. Yanda take sauri kamar hijjabin zai taɗeta ta faɗi ya sashi saurin tararta yana faɗin, “Umma relax ba wani abu bane ba fa”.
“Ka tayar min da hankali Rafeeq mike faruwa?”.
Hannunta ya riƙo ya ce, “Kwantar da hankalinki. Nace babu komai fa. Dama su Ajwaad ne ke buƙatar taimako, dan akwai matsala. Yanzu haka ma nace ya buɗan ƙofa ga doctor nan zata zo amma bazai iya sakkowa daga sama ba dan shima bashi da lafiya. Ita kuma ta suma”.
Yanda RK yay maganar kansa a ƙasa yasa Umma tsohuwar arziƙi ta fahimci komai, sai dai kuma zuciyarta ta shiga wasiwasi. Amma batace komai ba tace kawai “Muje”.
Kansa ya jinjina mata, sai kuma yace, “Bara na amsa key wajen Aunty ya kulle ne”. Zama Umma tayi, shi kuma ya haura sama. Kai tsaye bedroom ɗin Oum yay knocking, Hajiya Basariyya tazo ta buɗe. Ganin shine sai tai wani shock. “Rafeeq lafiya kuwa?”.
“Lafiya lau Aunty, zan amsa key ɗin sashen Ajwaad ne”.
“Key! Wani abu ya faru ne?”.
Kafin ya bata amsa Oum tazo wajen jin an ambaci sunan AA. Ganin Rafeeq kuma sai ya sake rikita ta. Ta ce, “Majdiya bashi hanya ya shigo”. Shiga RK yayi, Oum da duk take a rikice tace, “Rafeeq miya faru da su Ajwaad ɗin ake neman key?”.
“Babu abinda ya faru Aunty ku kwantar da hankalinku. Ya kulle ƙofar ne kuma bazai iya sakkowa ya buɗe ba. Shi da Maanal ɗin kuma duk suna buƙatar taimako”.
Daga Hajiya Majdiya har Oum shiru sukai suna kallon RK cike da nazari, sai kuma suka kalla juna. Oum ce tai ƙarfin halin faɗin, “Bara na ɗauka maka”.
Hajiya Majdiya kuwa sai ta jeho masa tambaya. “Rafeeq mike damun su?”.
Kafin ya bata amsa nan ma Oum ta dawo, key ɗin ta miƙa masa. Sai kawai ya juya ya fice dan ana kiran wayarsa ya kuma san doctor ce. Yana gama sakkowa Umma dake falo na jiransa ta miƙe, a tare suka fito, Umma ta nufi sashen AA shi kuma ya nufi motar Doctor dan ya faɗama maigadi daman ya buɗe mata. Tana hangosa itama ta fito. Mace ce babba dan zata iya kaiwa ma sa'ar su Oum, ya gaidata da girmamawa sannan suma suka nufi sashen AA ɗin da har Umma ta buɗe ta shige.
A falo suka samu Umma tsaye, Doctor Ruƙayya ta gaida Umma cike da girmamawa, itama ta amsa da kulawa tana mata godiyar tasota da akai da sassafe haka. Dan gari ya fara haske zuwa yanzu. Wayar AA RK ya sake kira, yana ɗagawa ya ce, “Gani tare da Umma da Doctor. Ka koma wani ɗakin zan sameka su sai su dubata”.
“Uhmm”.
AA ya faɗa a ƙasan maƙoshi. Har ya yunƙura zai miƙe sai kuma ya ɗan matsa ya sumbaci goshin Maanal da lips ɗinta. Murya a shaƙe ya furta, “I'm sorry Bestie. Please for give me. You bloomed in my childhood, and you rule in my forever, my sweet Everbloom. ALLAH yay miki albarka. Yay miki sakamako da mukullin aljanna, ya shayar dake farin ciki na har abada fiye da wanda kika shayar da ni a daren jiya. ALLAH ya hanani ikon munana miki har abada”. Ya sake sumbatar lips nata a hankali sannan ya miƙe da ƙyar. Fita yay yana waiwayenta, shi kaɗai yasan irin nauyin da yake ji zuciyarsa ta masa. Sosai yake jin haushin kansa. Ɗakinsa ya buɗe ya shiga, dai-dai nan su RK ke haurowa, sun kuma ji ƙarar rufe ƙofar da yayi. Sai duk suka fahimci shine, dan haka RK ya nufi can yana nuna musu ɗakin kusa dana AA ɗin. “Inaga tana nan Umma ku shiga. Bara na ganshi shima”.
Can ɗin suka shiga, shi kuma yay knocking ɗakin AA, fin sakan biyar kafin ya tura ya shiga. Wutar ɗakin da AA bai kunna ba ya kunna. Can ya hangosa a saman gado ya dunƙule waje ɗaya. Can ɗin ya ƙarasa, batare da yay magana ba ya zauna a kusa da shi. Hannunsa ya ɗauke a hankali daga saman cikinsa daya riƙe, ya maye gurbinsa da nashi ya ɗan danna wajen. Ai da ƙarfi AA ya wani cije lips yana sake matse idanunsa dan azaba.
“I'm sorry”.
RK ya faɗa a hankali. Kansa ya jinjina masa kawai, sai da yaƙi buɗe ido ya kallesa. RK ya ɗan girgiza kai da sake faɗin, “Kanka na ciwo. Kuma da alama akwai zazzaɓi tare da kai”.
Shi dai AA bai ce komai ba, shima RK bai damu ba. Sai ma wayarsa daya zaro a aljihu ya shiga kiran wayar Oum. Bugu biyu kuwa ta ɗaga. A taƙaice ya ce, “Please Aunty zamu samu ruwan lemon tsami da lipton?”.
Cikin sanyin murya mai nuna damuwa Oum ta ce, “Za'a samu Rafeeq yaya jikin nasu?”.
“Alhamdullah da sauƙi karfa ki damu. A ɗan haɗa da shayi mai kauri sosai cikin yaran nan wani ya kawo min”.........✍️








*_AJIYA A DUHU na kuɗi ne, 500 ne kacal, ƴar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai 😀🙏_*


*09032345899*






*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
















*_💞AJIYA A DUHU....💞_*








*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*




*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._


*_My TikTok account 👇_*


https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1


*_Instagram👇🏻_*


https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv


*_Arewabooks_*


Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30


*_WhatsApp channel_*


https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R




_Duk wanda bai fallowing ɗina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama😂😂🏃🏃_


*_BOOK 2_*
🅿️➖7️⃣7️⃣




______________




.........Yana ajiye wayar ya tashi ya fara buɗe kit ɗin daya shigo da shi, wanda Doctor ce tazo masa da shi dan daya kirata ya sanar mata dukkan abinda yake buƙata. Drip ya fito da shi da allurai kusan kala uku, sai syringe guda biyu da kan allura. Allurai yayi a cikin ruwan AA na kallonsa ta ƙasan ido, sai dai zaka iya ɗauka barci ma yake. Amma azaba ce keta nuƙurƙusarsa. Ga sanyi yana ji har cikin cikinsa. Ga ciwon kai da zazzaɓi. Tsaf RK ya gama haɗa komai, ya miƙe yana hanging ruwan a jikin hanger daya ɗakko a closet ɗin AA ɗin akai knocking. Sai da ya ƙarasa sannan ya nufi ƙofar ya buɗe. A mamakinsa sai yaga Oum ce da kanta. Sai kawai ya matsa mata ta shiga, cikin sauri AA yaja filo ya saka a wajen tare duvet ya rufe jikinsa da bai gama dai-daita ba. Dan a kallo ɗaya zaka fahimci hakan kodan jallabiyar jikinsa mai ɗan santsi ce. Dariya RK ya danne kawai ya kauda kansa, wato shi aka raina sai ba'a rufe ba. Kayan hannun Oum daya amsa ya ajiye, ita kuma ta zauna kusa da AA tana kai hannunta saman kansa da duk jijiyiyin sukai raɗa-raɗa. Muryarta a sanyaye sosai ta ce, “Sannu kaji Auta?”.
Tab ɗin, ai ji AA yay kamar ya nutse dan kunya. A karo na farko na rayuwarsa ya kasa buɗe idanu ya kalli Oum. Itama ta fahimci yanayin nasa amma sai ta shareshi. Hannunta ya riƙe cikin nashi, idanun nasa still a rufe murya can ciki ya ce, “Oum ina kwana”.
“Lafiya lau! Ya jikin naka?”.
Kasa amsawa yayi, RK dai yay murmushi. Ruwan lemon tsami da lipton ɗin ya zuba masa a kofi yana faɗin, “Tashi kasha wannan sai ka sha tea ɗin musa drip ɗin”.
Ƙasa motsawa AA yay sai da RK ya taimaka masa, da jikin gadon ya jingina shi, sai lokacin ya ɗan buɗe idonsa dake jajur ya ɗan kallesa, RK ya ɗage masa gira ɗaya. Harararsa AA yay ya amshi kofin kawai. RK yay dariya da faɗin, “Ka dai ji da shi, kana halin ciwo kana masifa da idanu”.
Murmushi Oum tai da faɗin, “ALLAH Rafeeq kai ke ja Auta na ƙin yin uba dakai, dan uban banza ne anan”.
“Aunty dama ai baƙya ƙi goya masa baya ba, amma wannan yaron da kike gani baida kunya, ba komai zan daina masa dariya”.
Harararsa AA ya sake yi. RK ya kwashe da dariya ya ce, “Ka cigaba da hararata zan barka da ciwonka ne”.
Shi dai bai sake kulashi ba. Ya gama shan ruwan lemon tsamin ya miƙa masa kofin, tea ya sake miƙo masa. Amma sai ya girgiza kansa alamar bazai sha ba. “Aiko dole kasha wlhy, kuma yanzu nan dan so nake ya saka ka amai. Hakan ne kawai zai bamu abinda muke so a tare da kai”.
Lallashin AA Oum ta shiga yi, saboda ita ya daure ya sha fin rabi, aiko kamar yanda RK ya faɗa sai amai ya fara taso masa, da sauri ya kamashi suka wuce bayi. Sosai yayi sa har kamar zai amayar da Kayan cikinsa. RK ya taimaka masa ya wanke fuskarsa da bakinsa suka fito. Sannu Oum keta jera masa cikin damuwa. Shi ko ya wani riƙe mata hannu kamar yaron da bai son gusawa daga jikin mamansa. A haka aka ɗaura ruwan bayan ya masa allurai biyu a hannun ya kumayi biyu a cikin ruwan... Kamar jira barci yay awan gaba da shi cikin sakanni......


★A ɓangaren su Umma suna shiga suma kan Maanal sukayi, hankalin Umma ya tashi sosai ganin yarinyar mutane a sume. Sai da doctor tace ta kwantar da hankalinta zata farfaɗo sannan. Amma a hakan ma sai faɗa take akan wautar yaran zamani. Wane irin abu ne ka kama yarinya har sai ta suma kamar abin cin rabo. Haba ai rashin tausayin yayi yawa. Yarinyar ma da ba budurwa ba ai mata irin wannan wahalarwar haka, to da virgin ɗin take kuma sai yaya.
Doctor dai dake shafama Maanal ruwa a fuska ta kuma warware gashinta tana zuba mata a cikin kan ta ce, “Ai sai dai haƙuri Mama, yaran yanzu sam basa saurare. Kawai su a rana ɗaya suke buƙatar yin komai, haka muke ta fama da cases ɗin nan na amare a daren farko. Amma ta taɓa aure ne naji kina faɗin ba budurwa ba”.
“Bata taɓa aure ba, ƙaddara ce ta gitta tsakaninta da shi tun suna yara dai”.
Doctor ta fahimci mi Umma ke nufi, amma sai tai mamaki a ranta. Kafin kuma tayi magana Maanal tai wata irin zabura alamar farfaɗowa. Da sauri Doctor ta riƙeta, sai kuma ta sake watsa mata ruwa a fuska. A firgice ta saki ƙara, muryarta a matuƙar dusashe dan ko fita batayi ta shiga roƙo da magiyar AA ya barta, Oum da Ammie suzo su taimaketa, saboda ta suma ne a wannan yanayin na kuka da kiran sunayen dangi🤭 shiyyasa ta farka da abin. Da ƙyar Doctor ta iya rungumeta cike da lallashi da kulawa ta ce, “Relax my baby, ba Ajwaad bane nice. Kwantar da hankalinki ai ya barki, babu kuma abinda zai sake miki okay”.
A cikin kunne take mata maganar, dan haka ta shiga sauke ajiyar zuciya masu ƙarfi ga hawaye na zuba kamar an buɗe fanfo (Su Hajiya Maanal ke da kikace babu ma wani wuya🤣). Shafa bayanta Doctor ta cigaba da yi a hankali a hankali har sai da ta nutsu sannan. Gaba ɗaya tausayin Maanal ya rufe Umma, ta gama ɗaukar alwashin sai taci mutuncin Ajwaad yau ɗin nan basai gobe ba. Kwantar da ita doctor tayi ta nufi bayi ta haɗa ruwa mai zafi ta sake dawowa. Dole ita da Umma suka kama Maanal ɗin, ai ko ta sakar musu kuka jikinta na rawa alamar bazata iya zama ba. Cikin lallashi Umma ke faɗin, “Daure kinji ƴar albarka, ALLAH yay miki albarka kinji. Sannu komai zai zama labari kowa da haka ta fara”. Ita dai Maanal hawaye kawai take, da suka miƙar da ita kasa tsayawa tai a kan ƙafafunta, dole suka rungumeta har bayin. Basu cire mata rigar jikinta ba, a haka suka sakata cikin ruwan zafin dake fin rabin jacuzzi. Ƙarar data fasa musu na azaba jikinta na sake ɗaukar rawa sai da suka ji kamar su fashe da kuka. Da ƙyar suka iya danneta a ciki su biyun, bama ita ba su kansu sunyi zufa sharkaf. Yanda jini ya ɗan ɓata ruwan Umma ta kasa haƙuri ta ce, “Wannan jini da alama yaji mata ciwo sosai kenan?”.
Doctor ta jinjina kanta, “Eh dama da alamun akwai ciwo gaskiya da taji kodan yanda ta kasa zama ma. Amma kuma fa ina ganin yarinyar nan is a virgin gaskiya”.
“Virgin?”.
Umma ta maimaita da mamaki. Itama Maanal duk da halin da take a ciki sai da kalmar ta daki kanta Sosai. Cike da tabbatarwa Doctor ta ce, “Tabbas Mama”.
Rasama abin cewa Umma tayi, suka sake canjama Maanal ruwa abu na mata kai-kawo a cikin rai. Anan ma tasha kuka. Sai da sukai mata ruwa uku sannan suka barta a cikin ruwan suka fito dan jikinta ma ciwo yake shiyasa duk ta inda aka taɓata take raki. Umma data kasa haƙuri ta ce, “Ƴar nan kin tabbatar da abinda kike faɗa gaskiya ne?”.
“Tabbas kuwa Mama, yarinyar nan budurwa ce cikakkiya. Amma bari ta fito zan sake bincikawa”. Ta yaye duvet ɗin dake saman bedsheet ɗin. Ganin yanda duk ya ɓaci da jini ya saka doctor sakin murmushi da sake faɗin, “Mama kinga wani tabbacin ko. Duk da bakowace mace bace ake ganin jini a daren ta na farko wannan ya wuce jinin jin ciwo kawai. Amma dai kamar yanda na sanar miki bara mu sake tabbatar wa”.
Kai kawai Umma ke jinjina wa, dan ko ita daba likita ba shekarun girma sun saka kai tsaye ta fahimci duk abinda doctor ke son ta fahimta. Gaba ɗaya sai taji ta sake shiga ruɗani, ta zauna shiru tana kallon Doctor dake cire bedsheet ɗin zata canja da wanda ta ɗakko a closet ɗin Maanal. Tashi tai ta koma wajen Maanal dake bayi, wata irin ƙaunar yarinyar ce mai nauyi ke sake mata tasiri a cikin zuciya. Alhamdullahi tayi wankan da sukace tayi, harma ta daddafa ta saka bathroom tana jingine da bango. Kamota Umma tai suka fito tana tafiya da ƙyar, hawaye kam sun gagara tsayawa gaba ɗaya. Sai sauke ajiyar zuciya take a jajjere. Towel ɗin Umma ta naɗe mata a kai dan ya tsane ruwan, ta amshi riga mai kauri da Doctor ta ɗakko ta sanya mata dan rawar sanyi Maanal ɗin keyi, ga zazzaɓi jikinta zafi zau abin tausayi. Kwantar da ita sukai Umma ta fito dan bama doctor damar yin aikinta. Aiko sai da suka sha dagama da Maanal sannan ta yarda ta duba jikinta, sosai doctor ta runtse idonta tana cije bakin tausayin yarinyar dan da gaske ango yayi ɓarna sosai.....


_______★


A ɓangaren dangin su Mamy basu san wainar da ake toyawa a sashen AA ba, dan suma a nasu sashen sun kwana sun tashi ne da tashin hankalin halin da Mamy da Nuratu suke. Sai yanzu da safen nan ne Hajiya Turai tazo tare da Doctor ɗin dake duba Mamy dan tun daren Maman Saheeba ta kirata. Lokacin shigowar tasu ne taga Oum ta nufi sashen AA da kaya a hannu, shine take tambaya taga matar can na nufa sashen Ajwaad da sassafen nan.
Kai tsaye Maman Saheeba da Saheeba suka fahimci abinda ke faruwa, aunty Babba kuwa naji bata tanka musu ba. Su kuma sauran da basu san abinda ke faruwar ba suka shiga tambaya. Bayanin kuwa Hajiya Turai tai musu. Mariya ce ta miƙe tana faɗin, “Bara naje naji mike faruwa, dan inba wani abu ba itako mizai kaita sashen yara da safen nan dan masifa”.
Bata jira cewar kowa ba ta fice. Koda ta shigo falon ƙasa babu kowa sai tai tsaye, zuwa can kuma ta ɗan zauna tana jiran taga ko Oum zata sakko amma shiru kake ji. Fin mintuna biyar ta fara ɗan jiyo magana sama-sama daga upstairs. Miƙewa tai kawai ta shiga haurowa saman itama. A dai-dai nan Doctor ke fitowa daga ɗakin Maanal. Dan da Umma ce da Oum ke magana bayan Oum ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login