Showing 249001 words to 252000 words out of 252707 words

Chapter 84 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

Nabilah ta lalubo reza a jakarta wcca ta taSa amfani da ita sau Waya, a duk wnn zazzafar wainar da ake toyawa Sa'adatu bata san anayi ba, kawai bacci take sai kace mushe, cikin azaba Maimuna ta haihu, ta haifi ?a mace, saidai kuma tana haihuwar jini ya Salle kamar an yanka rago, wata mummunar tear ta samu tin daga sama har ?asa ta yage, Nabilah ta naWe jaririyar ta ajiyeta a ?asa, gaba Waya sun gigice ganin yacca jini yake malala, cikin azaba da raWaWi Maimuna tace "wayyoh Allahna Maama, ?irjina zai fashe", Nabilah ta rushe da kuka ta fita a guje ba tare da tasan ina ta nufa ba, lokaci guda Maimuna ta fara convulsion idanunta suka ?a??afe, hakan tasa Maama ta manta da karayar cinyarta ta mi?e a gigice ta nufi ?ofa, da ?arfi ta taka ?afar ai kam Worin ya goce, ?ashin ya huda tsokarta ya Sillo waje, azaba tasa Maama ta tafi luuu ta faWi a ?asa bayan kanta ya daki dokin ?ofa. Nabilah kam ashe ma?ota ta je ta ringa bubbuga ?ofa, cikin sa'a gidan Mukaila suka buWe ta taho tare da matarsa, suna zuwa suka tarar da Maimuna Allah ya amshi abarsa, Maama kuma ta sume, kukan jaririyar Maimuna ne kawai yake amsa ?uwwa a gidan.

&Wajen ?arfe 10 na safe Hajar ta shiga part din Nurain, direct bedroom ta wuce, bata gansa a bedroom din ba don haka ta shiga closet, ta Wan waro ido ganin kayan da yake sakawa tace "fita za kayi Husband..?", yace "Uhmm", tace "Ohk" sai kuma ta ?arasa ciki ta tsaya daf dashi tace "fatan dai ba a min nawa aikin ba..?", yayi murmushi yace "yeah", ya mi?a mata links din da yake shirin sakawa, amsa tayi ta ma?ala masa snn ta Salle masa buttons din riga, tace "Wai ina zaka yau fa Saturday..?", yace "you know Hammad..?", tace "Eh", yace "shine ya kirani ya bani location yace na samesa a wajen, sunxo kano ne sbd sunji labarin wani yaga ?anwarsa Azeeza da ta Sata anan garin", tace "Mother din wnn yaron da muka gani a gidansa..?", yace "Ashraaf... Eh Mamansa", tace "Allah ya bayyanata..", yace "Ameen", Hajar kawai Ashraaf take hangowa, har yau horse toy din da ya bawa Nanerh yana nan tana wasanta dashi, tace "breakfast is ready, sai kaci zaka fita ko..?", yace "Eh", tare suka fito, Hajar ta wuce ta sauka downstairs, shi kam room din Nanerh ya buWe, kan floor mattress dinta mai faWi ya ganta ga toys nan iri iri zagaye da ita, yayi murmushi yace "Princess", tini Nanerh ta jefar da toy din hannunta ta rarrafo da sauri inda yake tana Sangala masa dariya, ya sunkuya ya Wauketa ya Wan cillata sama, nan ma ta kyalkyale da dariya, pecking cheeks dinta yayi, sai ?amshin baby colories da perfume take, fess da ita kamar uwarta, an kama mata cikakkiyar sumarta da cotton band, Hajar na tsaye dining section tana serving abinci taji saukowarsu, ta Waga kanta ta kalli Nurain da Nanerh take wawurar hancinsa yana kaucar da fuska tace "Ehen ka Waukota ta hanamu cin abinci ko bayan ita ta cika stomach dinta", ya ?arasa dining din ya zauna a kujerarsa sai kuma ya Wora Nanerh kan table suka cigaba da wasansu, Hajar na gama zuba masu abinci ta shiga wani room dake downstairs, few secs ta fito da keken Nanerh, ta ajiye keken daga gefen kujerarta snn ta amshi Nanerh a hannunsa ta sakata cikin keken, ta Wago kanta sukay ido huWu dashi, ta Wan turo baki tace "wnn uwar hidimar ce zata bar mu muci abinci lfy, ynxu zata baddala table din", da haka suka fara cin abincin, Hajar na bawa Nanerh wnda zata iya ci cikin abincin. ?arfe 11 da wni abun Hajar na closet dinta tana sake kimtsata duk da cewa a gyare take, tana aikin tana humming song, bayan ta gama aikin ta fito, wayarta da ta ajiye gefen gado kusa da Nanerh da take bacci ta Wauka, 5 missed call from Umma, haka kurum taji gabanta ya faWi, kiran Umma tayi, bayan sun gama wayar Hajar ta zauna gefen gado ta dafe kanta tace "innalillah wa'inna ilayhirraji'un". A ranar Hajar taje gidan rasuwar ta tarar da Umma acan, duk wnda yaji irin mutuwar da Maimuna tayi sai zuciyarsa ta karye, mutuwa ce ta shahada, ?arta na nan goye a bayan Nabilah, wujijjigar da Maama tayi ba a cewa komai, bayan an kaita an gyara mata Worin da ya sake SarSarcewa tace a dawo da ita gida bazata zauna a asibiti ba, sai ranar sadakar uku snn Hajar ta sake zuwa gidan rasuwar, abinci mai kyau ta kai wnda ta saka su Binta sukay, gidan rasuwar a WaWe yake mutane ?alilan ne suke zuwa, Hajar na zaune can gefe a tabarma Waya da Nabilah wacca take bawa ?ar Maimuna madarar da Huzaifa ya siyo mata, Ita Hajar jira take Umma tazo sai su tafi tare, ai kam bbu jimawa Umman tazo tare da Mu'azzam da Sabrah, Umma ta yiwa Maama ta'aziyya, Mu'azzam ma ya mata, Maama saidai ta gyaWa kai don bata iya mgana tsabar yacca mutuwar ta daketa, Naseer ne ya shigo Umma ta masa ta'aziyya hakama Hajar, ya tashi zai fita Maama tace "Naseer karka fita, ka kirawo Huzaifa ma", Naseer yace "Toh", ya ciro waya ya kira Huzaifa wnda shima yana kusa, bbu jimawa kam ya shigo, Maama ta Wan yun?ura tana kallon Mu'azzam tace "Mu'azzamu a bakacin Maimuna ni ina nema mata yafiyarka, dan Allah ka yafe mata abinda ta maka", Mu'azzam ya shafa kansa yace "Na yafe mata duniya da lahira", Maama ta kalli Umma tace "FaWima dan girman ki yafemin abinda na miki, ha?i?a na cutar dake ban barki kin zauna lfy a gidan mijinki ba, na cutar dake haka zalika na cutar da ?a?anki", Umma ta numfasa tace "na yafe miki, Allah ya yafe mana duka", Maama ta share hawayen da suke zubo mata tace "kowa da yake zaune nan nasan bbu wnda bashi da tabona, ku yafemin ba don halina ba", shiru tsakar gidan yayi bbu wnda yace komai, Sa'adatu ce ta fito tana cewa "Maama ni baki nemi gafarata ba bayan kece kika sabautamin rayuwa, duniya ta min ruku'un dila, duniya ta min gwatson kyanwa, duniya ta min juyin kwaWo, duk kece sanadi Maama, Allah sarki Maimu Allah ya ji?anta ya gafarta mata, ni bazan ce komai ba akan mummunar laifin dana tafkawa mahaliccina ba saidai zan dawwama yin istigfari har na koma garesa, ina masu hali irin nawa..?, ?an mata, zawarawa, matan aure wnda suke aikata abinda yafi zina bala'i suke neman jinsinsu, ina kira da masu irin wnn hali nawa dasu tuba tin kafin lokaci ya ?ure musu, duniya ba wajen tabbata bace lokacinta ?alilan ne, Zeenatu Mabaruka Teema da tsinanniyar shugabarmu mai ?ungiya naga darisa akansu da kuma kaina, bbu wnda acikinmu wnda bai amshi hukunci ba, nima na amshi nawa, ?ar uwa ki tina ba'a nan masifar take ba sai mutuwa ta riski bawa, rayuwar kabari har lokacin da zata tsaya gaban mahaliccinka domin amsar hukunci, Ni Sa'adatu nayi nadama kuma ina kira da masu irin halina su gyara tin kafin lokaci ya ?ure musu....", daidai nan ta zube ?asa ta fara haukan nata tana kuka, Huzaifa ya jata Waki ya kulle tin kafin ta fara doke doke. Mijin Nabilah yayi kawaice sosai don baice ta dawo gida ba har Maama taji sau?i, toh saidai ace sau?i amma kuma ba sau?i ba don ?afar shanyewa tayi ta warke a haka, Maama bata iya tafiya saidai da sanda ko kuma ta hau keken guragu, ?ar Maimuna da aka mayar mata da sunan uwarta Nabilah ce ke kula da ita, Sa'adatu an Wan samu waraka ta dalilin rubutun da ake bata. Da Nabilah tazo tafiya tace zata tafi da Maimuna ?arama, Maama tace A'a ta bar mata ita wnn yarinya a jikinta take ganin kurwar Maimuna kuma gashi tana kama da uwarta, da kyar Maama ta shawo kan Nabilah akan yarinyar tace bata san ya dangin mijinta zasu amshi yarinyar ba snn kuma bata so wni abun ya haWata da mijinta. Life continues... Naseer da Huzaifa suka haWa hannu suka canzawa mahaifiyarsu gida ta bar unguwar dala, gwara ta bar unguwar ta koma inda ba a santa ba inda za a santa da sabon kyakkyawan halinta na yanxu, bil ?albi warruhi Maama take kula da Maimuna ?arama da taimakon Sa'adatu wcca taji sau?i sosai saida ta nakasta ainun don ba tada ha?oran gaba da kunne Waya, haka abun yake shegiya dai Maama ta ganta a kanta, yacca take kiran Hajar shegiya a da ynxu itace take rainon shegiya, shegiyar da take masifar mutuwar so. bayan watanni biyar akay auren Naseer inda ya auri ?awar Hajar wacca sukay Islamiyya tare wato Zainab, idan kaga yacca Umma da Maama suke ynxu kai ka Wauka basu taSa zaman hatsaniya ba, sosai Umma ta shiga bikin Naseer akay da ita, Alhmdllh arzi?in Naseer ya ?ara burun?asa don ynxu ba direba bane, acan dry port ta Lagos da Port Harcourt ya samu babban aiki, murna a wajen Hajar ba a cewa komai da Yayanta ya auri ?awarta Zainab, Huzaifa ya baro Dutse ya dawo Kano da aikinsa, shima an kai kuWinsa wajen budurwarsa dake dutse, Mu'azzam kam tukunna dai don tasa wife to be din Insha Allah bata isa aure ba, Anty tace ta basa Humairah, ita kuma Umma tace ta bawa Abdallah Sabrah, hakan zai sa zumunci ya ?ara ?ulluwa snn dangin ya ?ara girma......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{100..}

Hajar ta shirya snn ta shirya Nanerh don yau juma'a ranar Umma zata tare a sabon gidan mijinta, bayan ansha gwagwarmaya Umma ta amince tayi aure, Kawunanta ne suka haska mata hanya yayinda Anty ma ta nusar da ita, tabbas aure shine rufin asirinta da na ?a?anta, ba a cewa uwarsu zaman kanta take ba ko kuma a kirasu da ?a?an mace, gashi kuma daman ba wni tsufa tayi ba don a shekara arba'in biyar kawai ta Wora a kai, Babban mutum Umma ta aura wnda ya samu kyakkyawar shaida, dan?areren gida ya mallaka mata wnda anan ne zata zauna a gidan da yake matsayin nata, hakan tasa Umma ta tafi da yaranta biyu da suke gabanta, Mu'azzam da yake wni Wan no?ewa wai shi babba tini ya saki jikinsa domin kwa a zahirin gsky mijin mahaifiyarsu mutumin kwarai ne kuma har ya fara musu ri?o irin na uba, tin safe sai yamma Hajar ta koma gida bakinta har kunne, ?an uwanta sai samun cigaba suke a rayuwa, Ummanta ma has move on. Rayuwa mai mugun azabar daWi da tsafta Hajar da Nurain suke shimfiWawa, Happy family knn, shekarar Nanerh Waya Hajar ta yayeta daga mama, bbu wnda suka gayawa anyi yayen tsakanin Umma da Mami sbd kar wani yace a kaita wajensa, Nurain ne ya kissifa wnn shawarar don baya son a rabasa da Princess dinsa ko da kuwa na kwana Waya ne, Hajar ma tayi na'am da hakan don ita bata so a rabata da ?arta, yarinyar akwai shiga rai da kyau kamar a sace, Hajar ba ta sha wni wahalar yaye Nanerh ba don already yarinyar ta kama abinci, tin kafin ma ta yayeta bata fiya shan mimin ba sai an bata, Nanerh na nan chubby da ita sai ma kyau da ta ?ara bbu wata rama na yaye. A kusan tare Hafsah da Khausar suka haihu, Khausar ce ta fara haihuwa ta haifi baby boy snn Hafsah da itama ta haifi baby boy, Nabilah kuma har yau Allah bai kawo haihuwar ba duk da cewa ta riga Khausar da Hafsah aure, komai iri Waya na kayan barka Hajar ta bawa Hafsah da Khausar, Hajar da taje barkar Hafsah sai taji dama ta kwana kawai sbd Nurain baya nan ya tafi Lagos wni workshop, amma dai bata kwanan ba tinda mijinta bai bata wnn damar da zai tafi ba, ranar da zai dawo tin asuba Hajar take shirin tarbonsa, kunshi da kitso daman tin jiya aka mata, favourite dinsa ta dafa iri iri, wajen sha Waya ya iso gidan, habawa kaga rige rigen zuwa tarosa tsakanin ?a da uwa, Nanerh har dasu tuntuSe, Hajar ta cake ta?i ?arasawa ta tsaya kallon Nanerh, Nurain ya Wauketa snn ya cillata sama, dariya kawai Nanerh ke SaSSaka masa, yayi pecking cheeks dinta yace "Princess", Hajar ta ri?e ?ugu kamar gske tace "wnn yarinyar..", Nurain ya ajiye Nanerh kan kujera ya wuce gurin Hajar ya rumgumeta, tace "Sannu da zuwa My Moon", yayi kissing lips dinta lightly yace "yawwa wifey". Bayan sallar la'asar Nurain yace Hajar ta shirya zata rakasa unguwa, veil da jaka kawai taje ta dauko tinda a shirye take, bata zama a hargitse a gidanta gsky, Nurain har ya Wauki Nanerh sun fita compound, Hajar na fita compound ta nufi parking space ta buWe front seat din motar da suka shiga, Hajar ta kalli Nanerh dake zaune a spot din da yake nata tana shan sweet, Hajar tace "ke Papa's bear or Princess kike that's my spot", Nurain ya Wauke Nanerh daga kan kujerar, Hajar ta shiga ta gyara zamanta ta rufe ?ofa, sai a snn ya mi?a mata Nanerh, saida suka isa gidan Anty Zulaihah snn Hajar ta san nan din zasu ita tasha ma wni gurin ne daban, bayan sun gaisa da Anty Zulaihah wcca ta dauki Nanerh tana mata wasan kakanni Hajar ta tashi ta shiga Wakin da Khausar take, tare ta ganta da Farooq wnda yake ri?e da babynsa, shima zuwansa knn, ai da tasan tare suke da Farooq da baza ta shigo ba amma kuma tayi knocking door Khausar tace ta shigo, Khausar tace "barka da zuwa Oum Nanerh", Hajar tayi murmushi tace "yawwa Maman boy", Hajar suka gaisa da Farooq ya tmbyi Nanerh, tace masa tana wajen Anty Zulaihah, Nurain ne ya shigo, firr Farooq yace Nurain bazai Wauki baby ba ai ya makara, Nurain dai baice uffan ba don ya gane rama abinda ya masa yake, Hajar da ta gane itama ta ringa murmushi, basu wani jima ba suka tafi, gidansu Nurain suka wuce don daman yana son zuwa ya gaida parent dinsa tinda yau ne ya dawo daga Lagos, Hajar na zaune a main palour tare da Noor wcca ta kawo Wanta Anaab wajen Mami yaye, Hajar tace "kai Noor yanxu yaushe Anaab din ya isa yaye, he is too young", Noor tace "na ji da wnda yake womb dina ma", Hajar ta ri?e haSa sai kuma tayi dariya tace "har kin manta gidan glass din knn..?", Noor tace "ina fa na manta, da planning fa a jikina", Hajar tace "ikon Allah", Noor tace "Ai canza wani zanyi bayan na haihu", Hajar tace "Toh Allah ya raba lfy", Noor tace "Ameen... ya kamata a yiwa Nanerh ?anwa gsky", Hajar tayi dariya tace "ba gashi nan zaki mata ba, ga Anaab ma already an mata, very soon Anty Sakeena ma zata mata wani", sai after isha'i su Hajar suka bar gidan Mami, Nurain ya rage gundun motar jin wayarsa tayi ring, wayar da bata wuce ta minti biyu ba yayi ya ajiye wayar, Hajar ta ringa kallonsa ganin expression din fuskarsa ya sauya, ta bude baki zata tmbyesa lfy knn yace "Satan mutum bbu daWi wllh, har yau su Hammad basu ha?ura da neman ?ar uwarsu ba, wai ynxu ma Kano zasu sake zuwa to check on other places da ake tunanin za a iya samunta...", Hajar tace "kamar ina.?", yace "Psychiatric hospital, Gidan gajiyayyu and Mortuary", tace "Allah ka bayyanata wnn karon", yace "Ameen", Nurain ya sauke ajiyar zuciya yana tuna Ashraaf, may be har yaron ya ha?ura da neman mahaifiyarsa, ya kalli Hajar da itama tunanin da take knn yace "ko mu siyo spicy seafood..?", ta gyaWa kai tace "Sure, i like it", Wauke kan motar yayi ya canza hanya, bayan sun sayi seafood din suka juya, Hajar ta kalli agogon dashboard taga ?arfe tara saura, ta kalli hanyar da suke shirin wuceta tace "Dan Allah Moon muje wajen Iron Lady", yace "sai dai next time kinga yanxu dare yayi", tace "Toh Allah ya kaimu", ya kalleta a ta?aice, samm bata masa musu abinda yace tayi shi take yi, kai tsaye bbu musu ta ha?ura da zuwa wajen Hajiyar, murmushi Hajar tayi ganin yayi reverse ya shiga layin gidansu Farooq, ta back door inda direct zaiyi leading zuwa Sangaren Hajiya suka bi bayan sun shiga gidan, Nurain ya saSa Nanerh da tayi bacci tin a gidan Mami a shoulder, Hajiya na zaune kan darduma dake saman carpet ta mimmi?e ?afafuwa, ga nan kayan sa ranar Aysha da aka kawo yau zagaye da ita, Hajiya ta Waga kai ta kalli ?ofa jin an shiga, ta saman kantamemen glasses dinta ta ringa kallon su Hajar da suka shigo, Hajiya tace "su waye waWan nan da tsoho daren nan, duu Allah ku fita ai an gama ganin kayan sai kuma gobe idan Allah ya kaimu, yoh ina dalili tin ido na ganin ido baku zo ba sai yanxu salon ku ?uma mana sata", Nurain ya haWe gira ya kalli Hajar yace "kin gani ko, toh gashi nan tana koramu harda sharrin ce mana Sarayi", Hajar ta ?arasa ciki ta zauna kusa da Hajiya da ta bita da kallo tace "Hajiya mune fa..", Hajiya ta micincina ido tace "Ah aha ashe su Hajaru ne, ai nayi zaton mutanen unguwa ne magulmata, tinda aka kawo kayan nan suke shige da fice sai kace lefe, kayan sa rana ne fa", Nurain ya ?araso ciki, Hajiya tace "Ajiye wnn shagwaSaSSiyar nan kan kujera ka tareta da matashi, Allah yasa kar ta tashi har ku tafi don ?ar nan taku akwai hidima ynxu saita baddala lissafin kayan nan", Hajar tace "ina yini Hajiya..", Hajiya tace "lfy lou ?ar albarka", Nurain yana kwantar da Nanerh ta tashi, ai kam saida ta baddalawa Hajiya palour kafin su tafi wajen ?arfe tara da rabi, a haka ma Hajiya tace gsky su tafi lada ya isa haka, wnn ?an tasu ko fura nan ta barta wajen cika ciki. Washe gari Hajar na dusting kayan kallo Nurain ya shigo palourn, ajiye duster din hannunta tayi tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login