Showing 90001 words to 93000 words out of 252707 words

Chapter 31 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

Hajiya tayi min mgna akan na ?ara aure amma ni kuma sam aure ya fita a raina, a haka har Sakeena ta cika wata bakwai a lokacin ne kuma na tafi Abuja wani aiki", Abba yayi murmushin manya snn ya cigaba da magana yace "ai sai dawowa nayi daga Abuja na tarar da gidana a buWe an kawo min ma??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta, aikin Hajiya ne, itace ta shiga ta fita ta haWa aurena da Maminku tinda ?ar Aminiyarta ce, Hajiya tayi kicin kicin ta Waure fuska da ta ganni kawai warkajaminta take, ban kai ga mata magana ba tace min ai Uwa ta yiwa Sakeena, ai kam dai Hajiya gave Sakeena the best Mother ever domin kuwa hannu bibbiyu Mami ta ri?eta tamkar ?ar cikinta, ni kuma Allah ya musanya min ita da Marigayiyar mata ta, sosai na samu peace of mind wllh, your Mother is a good woman..", Abba ya dakata yana sauke ajiyar zuciya yace "kaga biyayyar da nayi ma Hajiya a tashar da ta ajiyeni, nine na kasance a farin ciki da kwanciyar hankali, don good wife ita ke ri?on gida ba kuWi da kyale kyale ba, kasan me yasa na baka brief storyn nan??", Nurain yace "No Father", Abba yace "sbd kaima ka shiga irin halin da na shiga Son, saidai nawa da naka akwai bambancin amma kuma suna kamanceceniya, hankalinka da nutsuwarka da sanin kai din waye da kuma iko yasa na aura maka yarinyar nan", nan Abba ya shiga labarta masa yadda komai ya wanzu har ya aura masa Hajar, Abba yayi sipping tea yace "ina da babban hope akanka Son shiyasa na tafi kai tsaye na amso maka auren yarinyar nan, amma look at what happened you are trying to do something da ban taSa tsammani ba, Uthmaan wllh da nasan za kace sakin yarinyar nan za kai bazan aura maka ita ba, wai ni nan gata na gwada maka snn kuma na haWa da taimako, ranar nan da Hajiya tace a bar maganar saki kawai shiru nayi sbd bana so ranta ya Saci , amma yanxu mu Wora daga inda muka tsaya Uthman, ka amince zaka zauna da yarinyar ko kuma kana kan bakarka na sakinta...?", Nurain ya Wago kansa yana kallon Abba ya kasa cewa komai, ya shafa kansa har yanzu baice komai ba, Abba ya ?ura masa ido yana jiran amsa, Nurain ya kalli fuskar Abba kafin ya runtse idonsa ya buWesu, a lokaci ?an?ani suka rune, da kyar ya motsa peach lips dinsa maganar ma bata fita sosai yace "Abba na amince zan zauna da ita..", Abba yayi ajiyar zuciya yace "Allah yayi maka albarka, zaka iya aurar wacca kake so a ko wani lokaci, zaka girbi iri mai kyau for your obedient", Nurain dai ya dena fahimta sakamako tsittsinkewar da zuciyarsa take, Abba yace "toh yaushe zaka Wauki matarka ku koma gida...?", Nurain da throat dinsa ya bushe yace "i think on Saturday insha Allah...", Abba yace "jibi knn?", Nurain yace "Yeah", Abba ya gyaWa kai ya cigaba da sipping tea, Nurain ya mi?e yana jan farar T-shirt dake jikinsa yace "can i excuse myself", Abba yace "sure", Nurain ya masa saida safe ya nufi ?ofa, room slippers dinsa ya zura zai fita Abba yace "gobe in Allah ya kaimu zamu fita bayan sallar Juma'a", Nurain yace "Ohk" da haka ya buWe ?ofar ya fita Abba ya bisa da kallo, Mami ta fito daga bedroom din Abba ta zauna side dinsa ta dafa hannunsa tace "hakan ai yafi gwara musan road din da zasu bi kafin abu ya tabarbare...", yace "haka ne, All thanks to you Mami".

&Washe gari da ta kasance juma'a, ?arfe sha biyu Nurain ya fito huge compound din gidansu ya isa parking spaces, ya buWe motarsa da ya fita da ita jiya da yamma ya shiga, wayarsa dake kan dashboard ya ?urawa ido, gaba Waya ya dena amfani da ita saidai yayi using Mac phone, haka yake baya son takura, ya kwantar da hand brake ya tada motar, after warming for few minutes yaja motar ya fita daga gidan, tunani iri iri ke kawowa brain dinsa amma sai ya kawar dasu ta hanyar bin karatun Alkur'ani dake tashi a motar, wayarsa ce ta fara ringing, da kamar bazai Wauka ba sai kuma yabi gefen titi ya Wauki wayar ya duba wake kiransa, Farooq ne, Nurain ya saka wayar a handsfree ya cigaba da driving slowly, complain Farooq ya fara masa akan baya Waga wayarsa, Nurain yace "Hey punk nafa gaya maka ka dena kira idan zaka ajiye mail da yafi maka", Farooq yace "i won't, kira naga dama", Nurain ya Waga kafaWa yace "Alright..", Farooq yace "ni idan ba ma iron lady da ta takura na kiraka ba me zaisa na kira unavailable person", Nurain yayi murmushi yace "kai har kayi mgana anan punk..", Farooq yace "are you coming daman iron lady ce take son ganinka..?", a hankali Nurain yace "yeah, idan na dawo daga mosque zan shigo", Farooq yace "fine" da hka ya katse wayarsa, saida Nurain yaje masallacin da ya saba zuwa sallar Juma'a snn ya wuce gidansu Farooq, suka gaisa da Ummi kafin ya wuce part din Hajiya, bai jima da zama ba saiga drink da ruwa Aysha ta shigo masa dasu harda abinci, Aysha ta tashi zata fita Hajiya tace "tin Wazu nake fama dake Shatu akan ki shafamin man zafi a saman makyangyama amma kinyi burus dani, jifa yadda ?afafuwan suka sussuntuma sai kace an buga musu iska, da kyar na iya yin sallah fa", Aysha tayi fuskar mage tace "iron lady, ina zuwa yanzu zan dawo, kinga abinci nake kawowa yaya ai bai kamata na taSa man zafi ba", Hajiya ta Waga kai sama tana kallon Nurain ta ?asan glasses tace "ke da Allah rabu dashi kizo ki shafamin mai na, yo ina ruwanki dashi shi da yake da aure, zukumin cikinsa na wajen matarsa, kai matar Usuman yar aljanna ce yarinyar nan, wllh ta iya shafa man zafi, tinda nake ba a taSa shafamin wanda naji daWinsa kamar nata ba, ni idan ma naga ina ?o?arin rasa ?afafuwan babu abinda zai hanani tarewa gidan Usuman..", Nurain dai kawai latsa wayarsa yake like he was not existed there, sai a lokacin yace "toh taso mu tafi", Hajiya tace "mu tafi ina kuma, ai cewa nayi sai naga ina ?o?arin rasa ?afafuwan...", Nurain ya mi?e tsaye yana kallon hajiya yace "na tafi, idan Farooq ya dawo masallaci kuce masa na tafi", Aysha tace "Yaya what about the food", ko amsa bai bata ba ya nufi door, Hajiya kam kasa magana tai sbd abinda ma ta kirasa ta gaya masa bata kai ga fada ba, da sauri Nurain ya shiga motarsa ya bar gidan, shaf ya manta cewa Abba yace zasu fita yau, hold off ne ya ri?esa a wani round about, almost 20mins hold off din bai ware ba, Nurain ya daki steering motar murya ?asan throat yace "damn it", kiran Abba ne ya shigo wayarsa, yayi picking, Abba ya tambayesa whereabouts dinsa, yace hold off ne ya tsaresa bayan ya fito daga masallaci, Abba yace "Okay, ni na riga na wuca ma amma zan turo maka inda zaka sameni sai ka tafi can din", Nurain yace "Aha". Nurain ya buWe google map a wayarsa yana bin direction din da zai kaisa unguwar da Abba ke jiransa bayan ya samu ya fito daga hold off din, ya ringa kallon screen Win wayar ganin inda arrorn map din ke masa pointing, ya Wago kansa yana kallon street din a zahiri wanda ya karya kwanarsa yanxu, street din ba ba?onsa bane kuma zamm ya ganesa tinda ya ajiye memory a nan din, Slowly yake driving a street din sbd ruSewar kwalta da kuma shagiWaWWun jakin baban gida, opposite inda Incidence din memoryn sa ya faru yaga motar Abba, drivern Abba ya fito yana Waga masa hannu, Nurain ya samu gefe yayi parking motar ya buWe ya fito, koda ya fito sai ya tsaya yana kallon daidai wajen da motarsa ta taSa ruftawa, anan ne kuma first encounter dinsa da mara kunyar yarinyar nan wacca a yanxu ta amsa sunan matarsa....
'?

As promised, ga Hajar nan na muku.. >??>??
share as widely as possible, more likes and comments don na samu kwarin guiwar yi muku update tomorrow >??
Masu tambayar novel din HAJAR complete ina muku Albishir akwai a arewa book tin daga farko, just search @feenerhfeeche02 and follow my profile. daga nayi update zaku ringa samu >??
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{42..}
Tsallaka titin Nurain yayi ya isa wajen Motar Abba, driver ya buWewa Abba motar ya fito, Abba ya ringa kallon Nurain da ya ?urawa street din ido yace "wajen mahaifin Hajar na kawoka ka gaishesa, ya kamata ya sanka..", Nurain ya kare hasken rana da yake haske masa ido yana tunanin wace ce kuma Hajar, sunan ya ringa yawo a brain dinsa amma ya kasa gane wace, ganin bai fahimta ba Abba yace "your wife, ko baka san sunanta ba..?", Calmly Nurain yace "Ohk, amm nan ne unguwar...?", Abba yace "yess, ga layin gidan can" ya nuna kwarSaSSen lungun gidansu Hajar, with disgusting look Nurain ya kalli layin, how mutane suka rayuwa a nan wajen, Abba ya ciro wayarsa daga pocket yayi making call na minti biyu, yana gama wayar yace "muje" da haka ya fara tafiya ya shiga layin, Nurain yabi bayansa, Nurain dai kawai bin Abba yake suna sur?umawa cikin lungun, wani irin nisa yaga tafiyar ta masa duk da cewa gidan bashi da nisa da titi, Abba ya tsaya a daidai ?ofar gidan, Baba da already yana soro ya fito waje sukay musabaha da Abba, Baba yace "Bismillah", Abba ya bisa suka shiga soron gidan ya zauna kan tabarma da ke shimfiWe a soron, saida Nurain ya rage tsaho snn ya shiga, ya zauna daga gefe yana kallon Baba yace "barka da rana", da fara'a Baba ya amsa, Abba yayi murmushi yace "he is my second born Uthman, dashi aka Waura auren...", Baba yayi ajiyar zuciya yana kallon Nurain yace "masha Allah..", Nurain ya Waga kansa yana kallon roof din soron wanda spider web ta cikasa har tana zazzagowa, Abba da Baba sai taWinsu suke, past dinsu suke tunawa suna mgana akai, after 5mins Nurain ya duba agogon wrist dinsa, Abba ya dubesa ta gefen ido kafin yace "Nurain you can go idan Kanada wani appointment din", cike da girmamawa Nurain ya yiwa Baba sallama kafin ya tashi ya bar soron, Nurain na fita daga lungun ya ciro handkerchief ya goge fuskarsa, titi ya tsallaka ya shiga motarsa, zaune yayi cikin motar bayan ya kunna ya ware Ac, So a nan Abba ya masa aure, Ghetto area, shi ba wnn ne damuwarsa ba ma, bayan ?ar Ghetto da aka aura masa kuma mara manners, da reverse ya fita daga street din, yana hawa main road ya take accelerator, hanyar gidansa ya Wiba, few minutes ya isa unguwar duk da cewa akwai nisa cause ya take motar ba ?arya, a ?ofar gida yayi parking ya fito, Garba dake tsaye bakin gate tare da wani mutumi ya taso yana yiwa Nurain barka da zuwa, Nurain ya amsa yana kallon mutumin dake tare da Garba, Garba ya dubi mutumin yace "ga uban gidan nawa fa..", da sauri mutumin ya russuna yace "barka da zuwa Alhj..", Nurain yace "an yini lfy...?", mutumin yace "lfy alhmdllh an gode Allah...", Nurain na kallon Garba yace "shine ko?", Garba ya shafa kai yana Wan russunawa yace "Eh alhj ?arami, shine wllh, Wan uwa na ne na jini, da Babansa da mahaifina uwarsu Waya ubansu Waya..", Nurain ya jinjina kai yace "Ohk, hakan yayi" da haka ya ?arasa bakin gate din ya buWe, ya koma cikin motar Garba ya zuge masa gate ya shigar da ita huge parking space dake gidan nasa, saida Garba ya bari mutumin da suke tare ya shigo snn ya mayar da gate din ya rufe, Nurain ya fito daga mota bayan ya gama parking, ya ringa kallon compound din, kiran Garba yayi wanda ya taho da sauri, Nurain yace "ka gaya masa aikinsa ko?", Garba yace "Eh na gaya masa komai, gadi da bar ruwan shuka sai share tsakar gida", Nurain yace "Yawwa, kira min shi", Garba ya tafi ya kira mutumin suka taho tare, Nurain yace "Garba ya maka bayani ai", mutumin kansa a ?asa yace "Eh alhj..", Nurain yace "yawwa, bar ruwan shuka da share tsakar gida na wani lokacin ne kafin a samu me yi naka dai shine gadi", mutumin yace "insha Allah komai bazai gagara ba..", Nurain ya gyaWa kai yace "suna fa..?", mutumin yace "Inuwa..", Nurain ya jinjina kai kafin ya wuce ya bar wajen ya nufi main entrance din shiga gidan. Garba ya dashe ha?ora yace "Allah kuwa Inuwa ka kwashi dami a akala don wllh tllh kirki dai a wajen bawan Allahn nan har ya masa yawa, ni dai na gaya maka ka zama mai gsky da amana, idan ka ri?esa da kyau tabbas zaka samu alkhairy bana wasa ba, wllh don ma dai kai ne amma in ba haka ba wani huhulahun zan nemawa wnn gangariyar aiki...", Inuwa yayi murmushi har cikin ransa yaji daWi yace "ai Allah ne zai biyaka Garbati da wnn taimako da ka min", Garba yace "wnn fa aikin nawa ne na sadaukar maka..", Inuwa yace "ai shiyasa nake ta gode maka...", bayan minti sha biyu Nurain ya fito bayan ya rufe ko ina, keys guda biyu ya bawa Inuwa yace "key din Wakinka ne da kuma gate, gobe da safe saika zo kayi abinda za kai ka buWe Wakinka, amma yau dai ka tsaya tare da Garba", hannu biyu Inuwa yasa ya amshi keys din, Garba ne ya masa nuni da Wakin nasa wanda ke kusa da gate, Nurain ya ciro kuWi daga pocket ya bawa Garba yace "saiku koma can gidan..", godiya Garba yayi masa sosai. sai bayan Sallahr la'asar wajen ?arfe biyar snn Nurain ya koma gida, don sai yau ne ya samu yaje wuraren da yake son zuwa tin dawowarsa 9ja.

&Hajar ta saka Hijab dinta tabi bayan Noor data isar mata da sa?on kiran da Mami ke mata, Mami na zaune palourn ta tare da Tailor wacca ta saba musu Winki, Noor ta koma inda ta tashi ta cigaba da latsa wayarta, Hajar ta zauna kan carpet tace "gani", Mami ta dubi Tailorn tace "ga mai kayan nan", Tailorn tace "Okay tom bari na aunata..", bai Wauketa wani lokaci ba ta gama auna Hajar tass, Mami tace "gobe fa nake son kayan nan Salmah", Salmah tayi murmushi tace "Mami kar kiji komai insha Allah gobe sha biyu na rana a gidan nan zata yiwa kayan nan..", Mami tace "toh Allah yasa", Salmah ta yafa mayafin Abayarta, ta Wauki wata Babban leda dake kusa da ita tace "toh Mami na wuce, Noor sai anjima..", Noor ta Wago kanta daga kallon waya tace "da wuri haka...", Salmah tace "gwara na tafi yanzu na fara aiki, bana so na?i cikawa Mami al?awari", Mami tace "dan kwa faWa zanyi wllh idan kayan nan basu samu gobe da wuri ba", Salmah tace "insha Allah baza aji kanmu ba Mami.." da haka ta musu sallama ta tafi, Hajar bata koma Waki ba tayi zamanta anan, buWe ?ofa akay Nurain ya shigo, hannunsa ri?e da handle ya ?arewa Wakin kallo, har yayi wanka ya canza kayan jikinsa daga manya zuwa ?anana da yke zaman gida dasu, wani irin zaro ido Noor tayi ganinsa unexpected, da sauri ta kara wayarta a kunne ta fara wayar ?arya, ta tashi zata shige bedroom din Mami, ?arasa shigowa palourn yayi yace "idan kika shiga har nan zan biyoki na zaneki", Noor ta yarfe hannunta tace "yaya ka tsaya kaji don Allah...", yatsansa ya Wora a lips yace "shhhh na tambayeki ne...?" ya samu Sofa ya zauna, yana zama Hajar ta mi?e ta nufi hayar Wakin da take, Mami ta kirata tace "ina zaki...?", Hajar ta juyo a hankali tace "ciki zan koma..", Mami tace "dawo ki zauna nifa na kiraki kuma bance ki tafi ba..", ba yadda Hajar ta iya haka ta dawo ta zauna, koda wasa bata dubi position din da Nurain yake ba, shima tinda ya kalli inda tke sau Waya bai sake kallon wajen ba, Nurain ya dubi Noor da tay tsaye sai wurwurga idanu take, murya ?asan ma?oshi yace "je ki kawomin abinci, surely we will meet later..", a Warare Noor tace "tom", har ta kai bakin ?ofa Mami ta kirata, ta dawo da baya tana kallon Mami, Mami tace "je ki kunna burners ki zuba turaren wuta..", Noor ta dubi Nurain kafin tace "tom" ta dawo ta shiga bedroom din Mami, Mami ta kalli Hajar da ta zubawa Tv ido, kawai Tv take kallo duk da ba wani abun arzi?i ake haskawa ba amma ta gwammace ta kalli Tv sbd kar idonta yaje inda zuciyarta zata sosu, Mami tace "Hajar..", Hajar ta kalli Mami tace "Na'am", Mami tace "tashi kije kitchen za kiga wasu silver warmers guda uku akan cabinet ki Wakko min su, idan kin kawo sai ki koma ki Wakko min ruwa da drink a fridge", Hajar tace "tom" ta tashi ta fita daga palourn, Nurain yayi kamar baiji me Mami ta faWa ba ya fara duba Mac phone, Mami dake kallonsa tace "misplacing phone dinka kayi ne..?", yace "A'a, a Waki na barta", Mami tace "alright then", Hajar ta shigo da tray a hannunta mai Wauke da warmers, ta ajiye nan kan carpet kafin ta juya ta sake fita, babu jiwa ta dawo da wani tray din na ruwa da lemo da Cup da kuma plate with spoon, ta ajiye kusa da warmers din, a hankali tace "zan koma ciki", ba ta bari ta kalli Mami ba ta faWi hakan, Mami tace "toh", Hajar ta tafi a hankali tana zuwa ?ofar Wakin ta buWe ta shige da sauri har dasu tuntuSe, jingina tay da jikin ?ofar ta lumshe idanunta. Ganin har wajen minti talatin da ajiye masa abincin amma bai taSa ba yasa Mami tace "Nurain ba Abincin zaka ci ba kasa aka kawo maka..?", ya ajiye Mac phone din a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login