Showing 207001 words to 210000 words out of 252707 words

Chapter 70 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

haura sama tinda ta gama gyara gidanta tin sassafe, wayarta ta Wauka tayi dialing numbern Umma, daman kullum ne saita kira Ummanta take samun sa'ida, suna gama waya da Umma ta kira Anty ma suka gaisa, saida suka gama waya da Anty ta tuna da abinda ta bata, ita bata san mene ne ba shiyasa bata basa wni muhimmanci ba, tashi tayi ta dauko ledar inda ta ajiyeta, Waya bayan Waya ta ringa duba robobin da suke dauke da wasu gari sai kace herbs, wni tunani ne yaxo mata, ko dai maganin ciwon mara ne Anty ta bata tinda taga azabar da tke sha, wnn tunanin yasa ta wuce kitchen da ledar tarkacen, bbu wnda bata Wiba ta sha ba, wni soaking ake a ruwan zafi snn a sha wni kuma a zuba a madara, har wnda ta ajiye a fridge da yake liquid ne ta buWe tasha, ita dai fatanta ciwon marar nan ya lafa mata, kafin ma ta bar kitchen din taji canji a jikinta don ba ?aramin gabje gabje ta yiwa kanta ba, she don't care don ita gani take ai wni maganin sai anji zafi yake aiki, upstairs ta koma ta shiga Wakinta ta kwanta kan gado don bacci take ji tinda bata koma ba tin Asuba.

&Ruqayyah ce ?arshen fitowa bayan sun gama surgery din wajen ?arfe biyu da rabi, slowly take tafiya tana kallon soft Clog shoe din ?afarta, tasan cewa wnn shine last surgery da za tayi tare da Dr Uthman inba wni ?udiran na Allah ba, Scalpel din hannunta ta kalla sai kuma tayi murmushi, slowly ta nufi washroom ta wanke hannunta da liquid soap, snn shima Scalpel din ta wankesa, wnn shine kaWai memory din da zata bari nasa, wnn Scalpel din shi zata ringa gani ta tuna da abinda ya mata muguwar zarra a rayuwa, abinda a da nata ne amma tayi fatali dashi sbd rashin Sa'a, surgeon gown din jikinta ta cire ta zura Scalpel din cikin Scrub dinta, da haka ta nufi Nurse station, Nurse Jiddah ta tarar a station din tana rubutu jikin record book, Nurse Jiddah tace "kun fito daga surgery din..?", Ruqayyah tace "Neh..", Nurse Jiddah ta gyaWa kai tace "how was it..?", Ruqayyah tace "Alhmdllh it was successful, you know Dr Uthman work..", Nurse Jiddah tace "Alhmdllh", Ruqayyah ta shiga wni room nasu na female Nurses da suke amfani dashi, bayan kamar 10mins ta fito ta saka black Abaya saman Scrub dinta da handbag a hannunta, Nurse Jiddah ta Waga kai ta kalleta tace "Are you leaving Rukky..?", Ruqayyah ta ja kujera ta zauna tace "Neh..", Nurse Jiddah tace "Ohk ai ya kamata ki huta gsky..", Ruqayyah tayi jimm sai kuma tace "Jiddah please can you move to our team..?", Nurse Jiddah tace "Laa toh bayan ga ki me zanyi a team din...", Ruqayyah tace "Am transferring from here, am leaving this hospital..", with weird facial expression Jiddah tace "Transfer..?", Ruqayyah tace "Eh kinga daga yau ma bazan sake zuwa ba, tin ranar Monday ma ya kamata na dena zuwa amma na ?ara lokaci..", Nurse Jiddah ta ajiye pen din hannunta tace "But why Ruqayyah..?, Salary dinki fa mai tsoka ne anan Asibitin..", Ruqayyah tayi ajiyar zuciya tace "Na sani Jiddah, muddun na cigaba da zama a asibitin nan toh ba zanyi moving on ba, zan ta zama ne waya?ifa ba wni cigaba, barin asibitin nan shine salamata Jiddah", Nurse Jiddah dai duk jikinta yayi sanyi amma bata tmbayi Ruqayyah dalilinta na barin aikin ba, may be tanada wni personal issue ne daya danganci aiki a asibitin, haka dai ta yiwa Ruqayyah fatan Alkhairy jikinta duk a sanyaye, sunyi zaman lafiya da Ruqayyah wllh don batada wata matsala ko ba?in hali, ko irin gulmar nan ta asibiti da Nurses ke yi ita Ruqayyah ba ruwanta, gata da mutunci bata taSa jin anyi faWa da ita ba, snn kuma patients basu taSa complain da ita ba duba da yadda Nurses suke zuba rashin mutunci a asibiti sai kace na ubansu, Ruqayyah tace "ngd sosai Jiddah insha Allah zamu cigaba da zumuncinmu..", Jiddah tace "Insha Allah kuwa..", Ruqayyah tace "Toh ya kin amshi position din nawa..?", Jiddah tace "Toh waye zai ?i shiga surgery team din Dr Uthman, it's my pleasure wllh", Ruqayyah tayi murmushi don sosai taji daWi da Jiddah ta amshi position dinta. saida Ruqayyah tabi duk colleagues dinta that were around a lokacin ta musu sallama, walking gently ta nufi office din last person da zata yiwa sallama, cike da nutsuwa ta shiga office din, ta dakata suka gaisa da Haleema, Ruqayyah tace "Dr yana ciki..?", Haleema tace "yeah..", da haka Ruqayyah ta nufi door din office din ta buWe ta shiga da sallama, Nurain dake tsaye gaban table yana packing kayansa don gida zai wuce ya amsa sallamar ba tare da ya juya ba, daga bakin door Ruqayyah ta tsaya tace "Are you leaving Dr..?", yace "Yeah A Nurse is there any problem..?", ta girgiza kai tace "Not at All.. kawai dai zan maka sallama ne sbd na bar aiki a asibitin nan nayi transfer zuwa wni..", ya Wan tattare thick eyebrows dinsa sai kuma ya juya yana kallonta da kyau yace "Why..?", ta saukar da kanta trying very hard not to burst into cry tace "Dr in other to move on i have to leave this hospital", ya Wan kalleta na few seconds kafin yace "Ohk.. wish you best of luck A Nurse..", tace "Thank you Dr.." da haka ta juya har zata buWe ?ofar ta fita sai kuma ta dawo tace "B Nurse, i mean Nurse Jiddah will take my position..", ya gyaWa kai yace "Alright she is not bad..", tace "Sure Goodluck.." tana gama faWin haka ta buWe ?ofar ta fita, wata ball ce ta tsaya mata a throat kawai taji tears a cheeks dinta, da sauri tasa hannun ta goge, walking slowly ta bar wajen ta kama hanyar fita daga department din, Khaleel ta hango sai zabga sauri yake da file a hannunsa ya nufi hanyar wards, ta dan Waga murya ta kirasa, dakatawa yayi har ta iso inda yake tace "Saurin me kake..?", yace "Ohh kamar fa naji ana kiran Code blue ne..", ta Wan yi murmushi tace "i think you need hearing aids fa..", ya shafa kunnensa yace "Koh.. ba wni Code blue da aka kira knn..?", ta gyaWa kai tace "yeah kunnenka ne gsky..", ya sake shafa kunnensa yace "Dole a nemo hearing aids..", tace "Toh nidae da haka da hka sai nace sai wataran...", ya gyara tsayuwarsa yace "Department aka canza miki ne..?", ta girgiza kai tace "Ko Waya na bar aiki a hospital din nan ne..", shima dai kamar sauran bai ji daWi ba, yace "What about our team..?", tace "B Nurse ta cike spot dina". Da yamma Ruqayyah ta shiga room din Momy, Ruqayyah na kallon Momy dake neman abu drawer din bedside tace "Momy me za'a dafa for dinner..?", Momy tace "Tuwon semo koh..?", Ruqayyah tace "Sai ayi Okra soup cause Daddy yafi sonta", Momy tace "Okay..", har Ruqayyah ta kai bakin ?ofa Momy tace "Amma are comfortable da canjin wajen aikin nan Ruqayyah daga Federal zuwa State..?", Ruqayyah tace "Ba komai Momy banbancin fa kaWan ne shima wajen salery ne kuma kinga wnn hospital din da aka dawo dani yafi kusa da gida, few minutes ride naje bbu nisa..", Momy tace "Okay fine", Ruqayyah ta juya ta fita.

&Da daddare wajen ?arfe goma Nurain na zaune palourn Sangarensa da bowl din fruit salad da Hajar ta haWa masa yana sha, kallon door yayi a wajen karo na uku, daga bari taje ta dawo shine har ynxu shiru almost 30mins da fitarta, ajiye bowl din fruit salad din yayi ya tashi ya nufi door ya fita, direct room dinta ya buWe ya shiga, he automatically get froze ya kasa ?arasa shiga, kawai kallon freshness of her body yake hancinsa na sha?ar ni'imtaccen ?amshin da yake tashi a room din, Hajar dake zaune kan stool gaban mirror ta saukar da kanta ta cigaba da shafa manta, Nurain ya sauke ajiyar zuciya yana kallon duk inda ya bayyana a jikinta, ita dai tinda sukay ido huWu ta Wauke kanta, scratching kansa yayi sai kuma ya Wauke idonsa dga kanta yace "Am waiting for you Baby wife..", ta Wan kallesa tace "Toh", juyawa yayi ya bar wajen zuciyarsa na racing, yau fa 11days knn rabonsa da matarsa, he miss her over wllh, zaune yayi palour yayi resting da Sofa snn ya lumshe idonsa, fruit salad din ma ya ha?ura da sha, shi a ynxu baya son komai sai Baby wife dinsa, after like 10mins ta shigo, saukar da kanta tayi ta ?arasa shigowa ciki, can edge din kujerar da ya zauna ta zauna itama, ya bita da kallo cause rigar baccin da ta saka ?ar Singila ce, bowl din fruit salad din ya Wauka ya matsa kusa da ita yace "want some..?", ta kalli bowl din ganin bai sha da yawa ba tace "baka sha ba... ko wnn bai maka daWi ba..?", ya tattare gira yace "Wollah ba fruit salad nke so ba", ta waro ido tace "Toh me kake so naje na dafa mka..?", sosai ya matsa kusa da ita har jikinsu na gogar na juna, bai san lokacin da ya lumshe ido yana kallon wuyanta ba, Calmly yace "I need you wife..", turo baki tayi tana ?o?arin matsawa ya sauke mata wni chilled kiss a wuya, tini taji wni shock ya ratsa mata jiki tayi ajiyar zuciya, bata gama daidaita ba ya sake manna mata wni yana fesa mata numfashinsa a wuya wnda shima yke sake sakata shiga yanayin da bata shirya masa ba, muryarta na rawa tace "ka bari dan Allah..", ya Wago kansa yana kallon fuskarta sai kuma ya amshe bowl din hannunta ya Wora kan Centre table, yace "Okay fine.. gsky ina jin bazan ?arasa baki labarin jiya ba..", ta langwaSar da kai da muryar shagwaSa tace "please ka ?arasa min..", ya ma?e shoulder yace "Na?i din" da haka ya tashi ya nufi bedroom, murmushi tayi sai kuma ta tashi ta bisa bedroom din, zaune ta gansa kan makeken gadonsa ya jingina da allon gadon yana latsa wayarsa, walking slowly ta isa gefen gadon ta zauna, ya Wan kalleta sai kuma ya cigaba da latsa wayarsa, after a while bbu wnda yace uffan a cikinsu, ita dai tini sanyi ya fara ratsata, bata jurar zama a room din ba tare da ta lulluSe ba, rubbing damtsenta ta ringa yi tana zu?ar baki, ya Wan kalleta yayi slight smirk, tashi tayi daga gadon da nufi komawa room dinta, tini ya ri?o hannunta ya fixgota jikinsa, ai kam tini ta lafe ta kuma shige masa, yace "i can give you warm Baby wife..", ta lumshe idonta perceiving his scent, zamar da hular kanta yayi snn ya fara shafa soft hair dinta a hankali, ya kashe wayar ya ajiye kan bedside, lips dinsa ya kai saitin kunnenta ya raWa mata wni abu, Soye fuskarta tayi a ?irjinsa tace "Allah bana so..", yace "Ni ina so..", ta ma?e shoulder ba tace komai ba, yace "Okay only this.." da haka ya Wago kanta ya fara kissing dinta slowly, he kissed her for almost 2mins, ta masa lamo bata hanasa ba duk da electric shock din da yake shigarta, ya haWe forehead dinsa da nata yana ajiye numfashi, itama numfashin take ajiyewa a hankali, tini ya mirginata ta koma ?asansa ya shiga kissing neck dinta, jin bata hanasa ba tayi masa lamo ya Wago ya dubeta, sosai ya fahimci tana amsar sa?onsa ne, ya goga karan hancinsa a nata in a whisper yace "May I..?", a hankali ta gyaWa kai sai kuma ta runtse idonta, saida taga yayi nisa snn tace "please off the lights..", da muryarsa da ta canza yace "No i wanna see my properties...", tace "Ni A'a..", ganin idan bai kashe fitilar ba zata masa gardama kawai ya danna control din lights din dake daf da gadon ya bar dim, lips dinta ya haWe da nasa, lokaci guda ta zagaye wuyansa da dukka hannayenta ta mayar masa da martani a hankali, Uhmm At that night saida Nurain ya zagaye The Nine planets, ba karamin susucewa da zaucewa yayi ba, shima bai barta ba saida ya kaita har Pluto bayan ya zaga da ita sauran Planets din, bbu kalan sunan da bai kirata ba har dasu Empress, kyautar da ta sha kam ba a cewa komai don kaff arzikin duniyar ya mallaka mata. washe gari samm ta kasa haWa ido dashi don wata masifaffiyar kunyarsa take ji, ga last night dinsu ya kasa barin brain dinta, memories din fresh suke dawo mata kwanya, bayan sunyi sallar asuba tare don yau a gida yayi sallahn sbd yana ma Alwala aka kabbara sallah a mosque, shiyasa yayi tare da matarsa a gida, yau kam gaisuwar ma juya masa baya akayi, shi dai sai blushing yke yana binta da kallo, gado suka koma suka kwanta, har yayi bacci ita kam ta kasa komawa, a hankali ta buWe idonta taga fuskarsa daff da ta ta hakan yasa ta kafesa da idanu, After a while tayi murmushi sai kuma ta zame daga jikinsa a hankali, ta sauka daga gadon ta nufi door walking slowly, room dinta ta wuce ta faWa kan gado, daga ita har shi saida Ni Feenerh feeche na yankar musu ticket a dawanau don na kasa gane wane irin murmushi suke tin wayeyar gari. ?arfe takwas da rabi ta gama gyara gidan har breakfast ma tayi, room dinta ta dawo ta shiga wanka, bayan ta fito daga wankan tayi shafe shafenta, wardrobe ta buWe ta Wakko kayanta ta saka, gaban mirror ta koma ta yiwa gashinta boy and girl, da haka ta feshe jikinta da perfumes tana kallon yacca armless gown din ta mata a jiki, soft room slipper dinta ta zura ta fita, saida ta dubi door din Sangarensa snn ta sauka downstairs, kitchen ta shiga after few minutes ta fito, tsaye tayi tana kallon stairs jin footsteps, saura stairs biyu ya kawo ?asa ya dakata yana kallonta, ta ri?e ?ugu da hannu Waya ta langwaSar da kai tace "Good morning My husband..." sai kuma ta sakar masa wani murmushi mai kyau, step Waya ya ?ara ya sauko, tsabar mamaki ya kasa cewa komai, Anya ba kunnensa ne yaji ba daidai ba, buWe mata hannaye yayi alamar ta taho, ai kam da sauri ta isa inda yake tayi Wage ta zagaye wuyansa tana murmushi, ?ugunta ya rutsa yayi hugging dinta sosai, lumshe idonsa yayi ya fara Wan juyi dasu yace "please say it again Baby wife..", ta sake ?an?amesa snn tace "My husband..", tamke ri?on da yayi mata yayi tamkar zai Sallata, lokaci guda ya rabata da ?asa yana dariyar da bata taSa jin yayi irinta ba......
'?

=؛? HAJAR =؛?

{84..}
After a while ya direta ya ringa kallonta without blinking, har lokacin murmushi ne kwance fuskarta, ya tallaSi both cheeks dinta snn ya matso yayi pecking forehead dinta, lumshe idonta tayi a hankali ta Wora hannunta kan nasa da ya tallaSi cheeks dinta, slowly ya janye lips dinsa yana kallon eye ball dinta yace "Morning Sweet pie, how was your night..?", tace "fine alhmdllh..", yana patting cheeks dinta yace "Good..", da haka ta saki hannunsa da ta ri?e ta janye fuskarta ta juya ta shiga kitchen, bayanta yabi shima ya shiga kitchen din, Hajar ta juyo jin motsi a bayanta, ya Wage gira yace "you need any help...?", ta waro ido sai kuma tayi ?ar dariya tace "No..", warmers biyu ta dauka akan Island ta nufi door, tana zuwa kusa dashi ya amshi guda Waya, tare suka kai warmers din dining, kitchen ta sake komawa zata dauko ragowar warmer din da plate da cup, footsteps taji a bayanta, ta Wan juya ai kam taga shine biye da ita, tayi murmushi tace "why are you following me.?", yace "Cause you are my heart beat, I can't live without you..", ta Wan kallesa sai kuma ta saukar da kanta ba tace komai ba, plates da cups ta mi?a masa ita kuma ta Wauki warmer, da haka suke sake fita daga kitchen din zuwa dining, Chair ta ja masa tace "Sit", tini tayi serving dinsa abinda ta dafa snn ta haWa masa tea, tana gamawa dashi ta Wauki wni plate din ta zubawa kanta, duk abinda take yana kallonta kuma bai fara cin abincin ba, Chair din dake kusa dashi ta ja ta zauna, ta kai hannu zata Wauki plate din abincin da ta zubawa kanta yayi sauri ya janye ya Waga plate din ya juye abincin cikin nasa, ta ringa kallonsa without saying anything, ya tura plate din tsakiyarsu yace "Eat alot..", ta dauki fork tana juyasa a hannunta tace "you too" da haka ta fara Weban abincin tana kaiwa baki, time to time suke haWa ido su sakarwa juna murmushi, ita ta fara gamawa ta dauki shayinta tana sipping, tass ya cinye ya ture plate din yana hamdala, tashi yayi yace "let's me make A call upstairs..", ta gyaWa kai tace "Ohk", yana haurawa sama ta tashi tayi clearing table din, gaban sink ta tsaya ta wanke duk kwanukan da suka Sata, da haka ta haura upstairs itama, direct Sangarensa ta wuce, bata tarar da shi a palour ba don haka ta nufi bedroom, shima nan din ba ta gansa ba, door din balcony ta gani a buWe ai kam ta nufi wajen, tana le?a balconyn ta gansa with Airpod still making a call, ya mata alama da hannu, ta girgiza kai ta dawo cikin Wakin, dman nan ne kawai bata gyara ba don hka ta fara Wame gado, kawai jinta tayi a kan iska an Wagata sama, tayi ?ar ?ara tace "please let me down..", kan mirror ya ajiyeta ya tsaya daf da ita yace "yah... ba kya gajiya da aiki", ?o?arin sauka tayi daga kan mirrorn ya hanata, ta turo baki tayi pointing clock tace "Kaga..", ya kalli agogon sai kuma ya juyo yana kallonta yace "Mene..?", tace "ba kaga time ba ko yau ba aiki..?", ya Wage shoulder yace "Nope bbu aiki a waje amma akwai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login