Showing 141001 words to 144000 words out of 252707 words

Chapter 48 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

mata, haka ciwon ya wuni yi mata saidai bai tsawaita ba shiyasa bata wahala kamar yadda yake mata ba, zaune take kan darduma bayan ta idar da sallar magrib, a ynxun ma dai cikin ne ya Wan murWa mata, kawai jira take ayi sallar isha'i ta tashi tayi ta kwanta kawai, ?ofar Wakin aka murWa kafin aka buWe aka shigo, ta Waga kai tana kallonsa, tini pure men scent dinsa ya bulale Wakin, yayi sallama ciki ciki kafin ya ?araso cikin Wakin, yana kallonta yace "ki haWa duk wani abu da kika san zaki bu?ata idan zaki wani wajen kwana...", ta Wago ta kallesa sai kuma ta Wauke kanta ba tace komai ba, ya kalli tsadadden agogon wrist dinsa yace "you just have 10mins to do that.." yana gama faWin haka ya juya ya fita, taSe baki tayi ta jinginar da kanta da gado, after 15mins Nurain ya sake dawowa Wakin, zaro piercing eyes dinsa yayi ganinta inda ya barta Waxu, kawai gani tayi ya shigo Wakin ya wuceta ya tsaya gaban makekiyar wardrobe din kayanta, buWe wardrobe din yayi ya ringa kallon ciki sai kuma ya rufe ya buWe wani section din, boxes din lefe ya gani an jerasu a ciki, ?ar madaidaiciyar box ya sauke ya Wora kan bed ya buWeta, cike take da kaya ya zazzage kayan ya barta empty, daga nan ya fara sauke ragowar boxes din, Abaya set uku ya Wiba ya zuba a empty box din, sai kayan bacci da ya kwashi wajen set shida suma ya zuba ciki, Hajar dai na zaune inda take tana binsa da ido, ya mayar da boxes position dinsu wacca ke kan bed kawai ya bari, ya sake buWe section din kayanta ya fara janyo duk wnda hannunsa ya fara taSawa, haWe gira tayi ta mi?a tace "meye haka wai, ni ka dena taSamin kaya..", banza yayi da ita har ya gama Webar abinda zai Wauka ya jibga a box din, bathroom ya shiga ya fito da shower gel da spoonge, ya zuge ?aramin zip na akwatin ya zuba a ciki, daga nan ya wuce gaban mirror, tsaye yayi yana kallon tarkacen kai ya rasa abinda zai Wauka don mirror din a cike yake da kayan shafe shafe, juyawa yayi ya kalleta for the first time yace "zo ki Wauki abinda kika bu?ata a nan..", with confusion written all over her face take kallonsa, ya haWe thick eyebrows dinsa strictly yace "Ba magana nake miki ba... you are wasting my time malama..", saukar da idanunta tayi ta isa gaban mirrorn ta fitar da body lotion din da take shafawa sai perfumes guda huWu, ya kalleta yace "is that all you need..?", turo baki tayi ta Wauki hair butter da oil tayi drawing drawer ta Wakko comb, ya kalleta da gefen ido kafin ya kwashe kayan shafar ya zuba a box din ya zugeta ya Wauka ya nufi door, juyowa yayi yana kallonta yace "get change right away" da haka ya fita, Hajar tabi ?ofar da ya rufe da kallo tana sauke ajiyar zuciya, toh meye haka ne wai, kawai sai tayi tunanin ko gidansu zai mayar da ita ne, hakan yasa taji wani mugun daWi ta ringa fatan Allah yasa haka ne, within few minutes ta gama canza kaya, doguwar rigar Abaya ta saka tayi rolling kanta da veil din Abayar, ko 1mins ba tayi da gama shiryawa ba sai gashi nan ya shigo, daga bakin door ya tsaya yace "ki jirani a compound", ba tace komai ba ta wucesa ta sauka downstairs, Wakin nata ya shiga ya kashe duk wasu kayan wuta snn ya rufe ya fita, daman already ya kashe electric appliances na palour dana kitchen, freezer da fridge ne kawai ya bari a kunne sbd perishable food da suke cikinsu, tsaye ya ganta a dan nesa da balcony, ya rufe entrance door kafin ya nufi inda mai gadi yake zaune, Hajar tabi bayansa da kallo har ya gama mgana da Inuwa snn ya wuce parking lot, dashare ha?ora Inuwa yayi ya cusa uban kuWin da Nurain ya basa a pocket, tashi yayi ya fara zuge gate. a hankali Hajar ta isa parking space din ta tsaya gaban motar, shiga motar tayi ta fakaici kallonsa tace "gidan mu zaka kaini ko..?", baiko kalleta ba ya sauke handbrake yace "close the door", sai a lokacin ta rufe ?ofar, driving Nurain ya fara yi bayan ya dubi agogon dashboard wnda ya haska ?arfe takwas da minti ashirin na dare, Flight dinsu na ?arfe tara ne so he have to make it there kafin time din, haka suka bar gidan Inuwa na Waga musu hannu. Hajar tana ganin ya fara sharara gudu tace "kabi a hankali dan Allah, unguwarmu akwai yara da suke tsallaka titi..", without looking at her yace "Ohk" amma bai rage gudun ba, can dai taga samm hanyar da suke bi ba tayi kama da ta zuwa unguwarsu ba, shan kunu tayi tace "where are you taking me...? nan fa ba hanyar gidanmu bace", yana driving dinsa yace "Ohk", Hajar ba ta sake mgna ba tana jiran taga destination din da zasu, suna isa Airport yayi parking wajen da ake ajiye motoci, ya bude booth kafin ya sauko daga motar, sauke box din kayanta yayi da bag dinsa, har ya gama Hajar ba ta fito ba tana zaune cikin mota, tini idonta ya ciko taf da ruwa, toh ina ne nan din ya kawota, itafa gida ta saka ran zai kaita, buWe murfin motar yayi yana kallonta yace "come down", ta sauke kanta ta fito a hankali tana bin wajen da kallo, key din motar ya bawa wni ma'aikacin Airport din masu kula da motoci, da haka ya dubeta yace "wuce muje", zirr hawayen da suke ma?ale idonta suka zubo tayi sauri ta goge da bayan hannu tace "dan Allah cewa fa kayi gidanmu zaka mayar dani..", ya Wage gira yace "ni mukayi haka dake..?", shiru tayi can tace "toh idan ba gidan mu ba ina zaka kaini da kaya..?", yace "siyar dake zanyi dan naga za kiyi tsada..", zaro ido tayi tace "am not a toy aii..", bag dinsa ya rataya ya nuna mata box din kayanta yace "Ja muje", ma?e shoulder tayi ba tace komai ba, box din ya fara ja ya wuce ya barta a wajen, saida taga ya mata nisa sai kuma ta kyalla da gudu tabi bayansa, tana zuwa kusa dashi ta fashe da kuka tace "kawa Allah da manzonsa kazo ka kaini gidanmu..", ya cigaba da tafiyarsa, tana biye dashi tana kuka a hankali, da haka suka isa departure har aka gama musu checking aka tafi da kayansu za a saka a jirgi, sai kace wata jela haka take biye dashi tana kuka mara sauti, gashi har lokacin ba ta fahimci nan din ina ne ba, ya amsar musu tickets snn suka wuce filin jirgi don har jirginsu ya fara boading, sai a lokacin Hajar ta fahimci a inda take bayan taga manya mayan Aeroplane da suke a parke. da haka tabi bayansa suka shiga jirgi, seat dake kusa da window ya samu ya zauna ita kuma ta zaune seat din dake gefensa, babu jimawa aka fara announcing jirgi zai tashi, passengers suka fara fastening seat belts, Nurain ma yayi fastening nasa, ganin ba ta saka nata ba yace "ke.. ba kiji abinda akace ba..?", ta kallesa da idanunta da suka Wan haura tana twisting pink lips dinta, Wauke kansa yayi bai sake kallonta ba, har jirgin ya hau runway bata saka belt dinta ba, slight hiss yayi ya Waura mata da kansa ya koma ya zauna da kyau a seat dinsa, habawa ai jirgi na takeoff Hajar taji wani zimmm ya tsarga mata, ?an hanjinta suka baro ciki sukay ?abe ?abe a kirji, ba ta san lokacin da ta ru?un?umesa ba, saida jirgin yayi labelling snn ta sakesa, ta jingina da seat dinta tana jin wani iri, ji take kamar za tayi amai, ta jima bata dawo daidai ba, throughout the journey idonta biyu, shi kam tinda ya kwama headphones a kunnensa ya saka karatun Alkur'ani ya lumshe ido, lokacin da jirgin zaiyi landing Hajar tafi shiga yanayi a kan lokacin takeoff, bayan ru?un?umesa da tayi saida ta kifa kanta a ?irjinsa, a hankali ta fashe da kuka tace "na shiga uku na lalace", haka sauran passengers suka fara fita daga jirgin, Nurain ya cire headphone din kunnensa ya rage murya yace "Wagani malama..", a hankali ta sakesa tana turo baki, ya Wan kalleta kafin ya cire belt ya tashi ya wuceta zai fita, bin bayansa tayi da kallo sai kuma ta goge fuskarta ta tashi ta bisa, luggage dinsu ya amso musu da haka kuma suka fita wajen airport din, Cab ya tsarar musu suka hau suka bar Airport din, after a ride of about 30mins drivern Cab din yayi parking cikin wani dan?areren hotel wnda daman shine location da Nurain ya basa, Nurain ya biya mai Cab kuWinsa da haka ya wuce zuwa reception, wani worker ne ya shigar musu da kayansu, ID card da wata paper Nurain ya nunawa receptionist din, tini ta gane manyan ba?in da akay musu booking ne tin last week, Keycard ta Wakko ta basa harda Wan russunawa, ya amsa yace "thank you", tayi saurin cewa "my pleasure sir", ta elevator suka haura zuwa room din nasu dake 15 floor, workern dake ri?e da luggage dinsu ya ajiye daga bakin ?ofa snn ya bar wajen, Nurain ya saka Keycard ya buWe room din, the room is huge and luxury with big bathroom, Hajar dai tayi tsaye bakin ?ofa tana ?arewa room din kallo, Nurain ya Wauki jakar kayansa ya buWe closet ya saka, bathroom ya shiga ya Wauro alwala, ya fito yana jan hannun rigarsa, kallonta yayi yace "are you a soldier..?", tayi rolling eyes tace "yess", prayer mat da ya gani a cikin closet ya Wakko ya shimfiWa ya kalli direction din da akay indicating a jikin wall, har ya idar da sallar Hajar na tsaye inda take, Atm card dinsa ya Wauka ya nufi ?ofa yace "excuse me Captain..", ta Wan matsa kaWan, ya kewayeta ya fita, saida ya rufe ?ofar ta fahimci fa ita kadai ce a nan din, ?arasawa cikin Wakin tayi ta zauna kan couch, tanata zaune a wajen sai kuma ta tashi ta shiga bathroom tayi alwala, ta fito ta kalli inda ya kalla tayi sallahr Isha'i, Sai 11 ya dawo a lokacin Hajar ta gama cika famm da tsoro, yana shigowa ta mi?e tace "ni karka sake barina ni kaWai..", ya ajiye ledojin da ya shigo dasu kan carpet yace "are you a kid..", sai kuma ya nuna mata ledar abinci yace "take your dinner..", daga haka bai sake kallonta ba ya bude closet ya dauki Pajamas dinsa ya shiga toilet ya saka, yana fitowa ya matsa gaban makeken bed din da ya sha white bedding ya Wauki pillow da ?aramin duvet, kan couch ya hau yayi kwanciyarsa. Da asuba Nurain ya farka, vision dinsa na daidaita ya fara surveying kan gado with his sleepy eyes, wayam yaga bata nan kuma babu alamar an hau gadon, can ya hangota ?asan carpet ta dun?ule waje Waya, har yayi sallah yayi wanka ya shirya bata farka ba don ba ita tayi bacci ba sai wajen 3 na dare, before 7 ya gama shirinsa, har ya kai bakin door da bag din laptop dinsa a hannu sai kuma ya dawo, ya ringa kallonta ganin ta takure kanta ya dawo da baya ya Wauki duvet din da ya rufa ya lulluSa mata, da haka ya fita daga Wakin ya rufe, A restaurant din hotel din yayi mata order both breakfast and lunch, ya gaya musu room din da za a kai da kuma time, shi kuma anan ya zauna yayi breakfast din, da ya gama ya wuce babban conference hall dake hotel din inda a nan za ake duganar da training din.....
'?
=؛? HAJAR =؛?

{62..}
Bai daWe da fita ba Hajar ta farka daga baccin da take sakamakon cramps din da yake sukarta a cikin baccin, ta yamutsa fuska ta mi?e zaune tana kallon duvet din jikinta, muttsuke idonta tayi ta kalli couch din Wakin, ta fara yaye duvet din sai kuma ta tsaya tana kallonsa, a hankali ta kai duvet din hanci perceiving the scent, ta taSe baki gami da yin wurgi da duvet din kafin ta tashi a hankali, ?arewa Wakin kallo kawai take sai kace mai neman wani abun, walking like a chameleon ta isa bakin ?ofar toilet, she want to use it amma kuma tana tunanin may be yana ciki tinda dai bata gansa a Wakin ba, kara kunnenta tayi da jikin ?ofar wai ko za taji wani sound, Wipp ba taji anysound ba don haka ta samu courage din murWa handle, ta shiga toilet din tana jin kamar ana mata ruwan allurai a cinye, daman tin tini haka cramp yake wahalar da ita, ganin she is still clean kawai ta Wora alwala ta fito, ta gyara rolling dinta da ya sakwarkwace wajen bacci da yin alwala kafin ta kabbara sallah, tana idarwa ta kalli ledojin dake kan carpet har lokacin, turo baki tayi ta fara buWewa, rolls din satchet of white coffee ta gani wajen uku sai milk sai kuma black coffee, taSe baki tayi ta janyo wata ledar, anan taga toothbrush and toothpaste da detergent, zamewa tayi ta kwanta ta ringa twisting toes dinta shallow in pain, after 40mins lokacin ma takwas ya gota taji ana knocking door a hankali, ta tashi zaune tana kallon ?ofar, saida aka sake knocking snn ta mi?e ta isa bakin ?ofar, tana buWewa waiter dake ri?e da park din Abinci cikin leda yace "good morning maam..", tace "morning..", ya mi?a mata ledar hannunsa yace "here is your order", kallon ledar ta tsaya yi bata amsa ba, waiter yace "gashi fa Maam", sai a lokacin ta amsa ta mayar da ?ofarta ta kulle, jingina tayi da ?ofar, after few seconds ta bude ?ofar tana le?a waje wai ko za taga waitern ta tambayesa whereabout din wnda take jira tin dazu, wayam taga long Aisle din mai Wauke da ?ofofi rututu, idonta yayi rau rau ta juya ta koma Waki, a kan couch ta zauna ta fara buWe ledar, Irish ne da kidney sauce sai golden yam, ga bottle water da lemon kwali, tashi tayi ta dauki ledar da ta ga toothpaste da toothbrush, without second thought ta farke brush din ta matsa masa paste ta shiga toilet, bayan ta gama brush ta kuskure bakinta da mouth rinks da ta gani gefen sink, fitowa tayi ta zauna taci lafiyayyen breakfast dinta, kuma sosai taci abinda don ya mata dadi, saida ta gama ci ta ajiye ragowar snn ta fara tunanin wanka, sai a lokacin ta dubi box Winta dake bakin ?ofa tin daren jiya, ta janyo box din ta shiga da ita cikin Wakin sosai, a hankali ta zuge zip tana kallon kayan ciki, ta harari kayan bayan ta tina ydda aka haWasu, zaro ido tayi ganin harda undies sai kuma ta juyar da kai tana turo baki, sponge da shower gel dinta ta Wauka ta shiga bathroom, tayi amfani da towel din da ta gani a jikin hanger, bayan tayi wanka ta fito ta shirya abinda, zaune tayi kan couch ta idonta ?if akan ?ofa, tunani iri iri ya ringa zuwar mata ka, toh ko dai nan ya kawota shi yayi tafiyarsa, da sauri ta mi?e ta isa gaban closet ta buWe, tana ganin bag dinsa taji wani mugun relief, tayi ajiyar zuciya kafin ta rufe closet ta koma ta zauna, ?arfe sha biyu cleaner mace ta shigo ta gyara Wakin, Cleaner ta gama aikinta ta fita, Hajar dai ta gaji da zama ta kwanta, saida taga har biyu na rana ta gota amma babu alamar zai dawo, da sauri ta mi?e jin anyi knocking door, har tana harWewa sbd sauri taje ta buWe door din, tayi turus tana kallon waitern da ya kawo mata breakfast, this time around ma ya gaisheta kafin ya mi?a mata ledar hannunsa, ta amsa tana jin wani ?ululu ya tsaya mata a throat, har waitern ya juya zai tafi tace "dan Allah ji mna..", ya juyo yana kallonta baice komai ba, da kyar ta ?a?alo mganar tace "emm dan Allah wane yace a kawo min wnn...?", yace "daga restaurant ne..", tace "Amm shi ina wnda yace a kawo..?", yace "sorry maam but i don't know aikina kawai shine delivery..", wani irin saki guiwarta tayi tace "Okay" da haka ta rufe ?ofarta, ko buWe abincin ba tayi ba ta ajiyesa kan mini fridge dake Wakin, saida tayi sallahr la'asar snn ta Wan ci abincin kaWan, tin daga cin abinci sai ciwo kuma ya motsa, ta ringa mur?ususu a kan carpet, gashi idan baizo ba toh fa cramps din bazai lafa ba, daga yazo mgana ta ?are, da kyar ta samu ya lafa mata, ta jingina da jikin gado ta Wora kanta a guiwa, after few minutes ta Wago kanta ta kalli door, gani kake sharr sharr hawaye sun fara gudu a cheeks dinta wani na bin wani.

&Ruqayyah ce zaune a Nurse station ta zabga uban tagumi, yau tana shigowa hospital direct office dinsa taje taga baya nan, tin ranar Tuesday last week da tazo bata sake zuwa ba sbd bata jin daWi, sai yau ne ta samu tazo wajen aikin, Nurse Jiddah ce ta iso station din, tapping Ruqayyah tayi tace "Rukky yada zabga tagumi haka..?", Ruqayyah exhale heavily bayan ta fito daga duniyar da ta lula, Nurse Jidda ta zaune still tana kallon Ruqayyah tace "what wrong friendy you look dull..?", Ruqayyah tayi ajiyar zuciya ba tace komai ba kawai kallon Nurse Jiddah take, Nurse Jiddah tace "Okay idan bazaki gayamin ba shiknn amma dai karki sakama kanki damuwa, naga duk ba kya cikin walwala ?an kwanakin nan...", Ruqayyah ta dafe goshinta kafin tace "Jiddah", Nurse Jiddah tace "na'am", Ruqayyah tace "yau ke ce ku ka shekara sama da biyu da saurayinki kuna soyayya har an saka muku ranar aure, toh a ranar auren sai wani abu ya tasowa shi saurayin naki wcca

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login