Showing 66001 words to 69000 words out of 252707 words

Chapter 23 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ciro 1k daga aljihun gaban rigarsa ya mi?a mata yace "gashi", amshewa tayi tace "yo da an barni da yunwa nida ?a?ana", ta juya zata fita sai kuma ta dubi Umma tana yamutsa fuska, dawowa tayi ta zauna ta wani sha kunu, Baba yace "ba na baki kuWin abincin ba", gefe ta kalla tace "Eh anan zan zauna", Baba yayi ajiyar zuciya baice komai ba, shiru Wakin ya Wauka babu wanda ya sake magana, bayan wani lokaci Umma tace "mal ko na tafi ne akwai ba?i da suke jirana", Baba ya girgiza kai yana kallonta yace "FaWima", tace "na'am". kaf ya wassafa mata abinda ya faru akan auren ?arta. wata katafariyar shewa Maama ta daka, ta mi?e da sauri ta fice tana gyara haSar zaninta, saida ta shiga tsakiyar ?an biki tace "ahayye riiiiiii, an yanka ta tashi, kowa ya baje an gama biki", ta afka Wakinta domin ta she?awa Balaraba nasarar da suka samu, murna suka shiga Sarkawa a Waki tamkar waWanda akay wa bushara da gidan aljanna, sosai suka saki baki suna zance sbd su Nabilah sun fice daga gidan. Umma ta tuge ture kaga tsiyar kanta ta share zufar da ta tsattsafo mata tace "innalillah wa'inna ilayhirraji'un, mal dama baka Waura mata aure da wani ba...", katseta yayi yace "karki Waga hankalinki FaWima, kiyi mata addu'a Allah yasa hakan shine alkhairy a gareta", tace "amma mal...", yace "idan kika Waga hankalinki waye zai kwantarwa da Hajara nata, itace wacca ya kamata a duba, idan kika samu nutsuwa itama hankalinta ba zai tashi sosaii ba, ?addararta ce, ko wane dan Adam da irin tasa, Allah ya rubuta ba Nura ne mijinta ba, ni kuma na gaya miki mutumin da na bawa auren Hajara bashi da matsala", Umma ta ajiye deep breathe tace "Allah yasa hakan shine alkhairy, amma taya ya zan sanar da ita?", Baba yace "she's your daughter fa, ki kiramin ita", ta gyara daurin dankwalinta ta mi?e ta fita da wani facial expression a fuskarta. Wakin Baba ta nufa inda Hajar da mu?arrabanta ke zauna, a bakin ?ofa ta tsaya tana kallonsu, Umma ta dubi Hajar da tayi wani kyau wanda bata taSa irinsa ba a rayuwa tace "kije inji Babanku yana Wakinsu Mu'azzam", Hajar tace "tom", ta saka wayarta acikin handbag dinta, gyara yafen mayafinta da yake fitar da ainahin ?amshin kabbasa tayi, ta saka takalminta flat mai kyau snn ta fita. Umma kam Wakinta ta shige, ta matsar da kayan dake gefen gado ta zauna ta dafe kanta, a haka Anty ta shigo ta sameta tace "Adda, lfy kuwa?, ya da tagumi haka a lokacin farin ciki", Umma ta ajiye numfashi a hankali tace "Jamila", Anty ta samu guri ta zauna sbd yanayin ?ar uwarta ta, Umma tace "kin san kwa bada Nura aka Waurawa Hajara aure ba", Anty ta gwalo ido tace "ban fahimce ki ba Adda", Umma tace "uhmmm" ta labarta mata abinda Baba ya sanar da ita, shiru Anty tayi tana kallonta, kasa cewa komai tay kawai juya lamarin take a kwanyarta, can tace "kiyi ha?uri Adda amma sai naga kamar kun yiwa Hajar gaggawa, wai har nawa take har yanxu fa bata cike shekara 18 ba, dan ma tanada garun jiki amma wllh bata isa aure ba...", Umma tace "ba haka bane Jamila, muma ai bamu kaita ba aka kaimu gidan miji, kuma muka zauna", Anty tace "haka ne Adda, duk yadda zamani ya juya haka za a tafi dashi, a wnn zamanin aure yafi kyau idan yarinya ta kai shekaru 20, ta mallaki hankalinta...", Umma dai tayi shiru, Anty tace "Hajar Win ta sani?", Umma tace "Eh nasan yanzu ta sani, Mal ya sanar da ita". Hajar ta fito daga Wakinsu Mu'azzam ?afarta na harWewa, da gudu ta shige Wakin Umma ta zube a ?asa snn ta fashe da wani matsanancin kuka mai ban tausayi, runtse ido Umma tayi tana jin itama kamar tayi kukan, Anty ta taso ta Wagota ta rufe mata baki tace "shhhh, kiyi ha?uri kinji", kuka take kamar ranta zai fita.

&Mami ta murWa handle Win ?ofar part Win Abba, da sallama ta shiga, Abba dake zaune kan kujera two sitter ya amsa mata, a gefensa ta zauna, ta Wauke hularsa dake hannun kujerar ta ajiye bisa huge Centre table dake palourn, tace "gani yallabai, amma dai ba'a masallacin sarki kayi juma'a ba?", Abba ya sosa forehead dinsa yace "Eh, a can Masallacin Abubakar Siddiq nayi", tace "Ohk", yace "yau ce ranar da Uthman zai dawo ko?", tace "insha Allah, Wazu na gama waya dashi sun ma taso, 9pm za suyi landing", ya gyaWa kai yace "Alright, a yau da na fita ban dawo gida ba saida na Waurawa Nurain aure", cike da mamaki Mami ta dubesa har tana haWe gira tace "aure kuma yallaSai?", yace "yess, so start all the necessary preparations tommorow insha Allah za aje a Wakko masa matarsa", Mami was speechless na kusan 1minute kafin tace "but without his consent aka Waura", yace "Do i need his consent, he is my son, he most respect my decision", Mami tace "this is a different case...", yace "i know, a da fa haka ake daura maka aure ba tare da kasan waye ka aura ba, iyaye ne kawai suke haWinsu", Maami exhale heavily tace "wa ka aura masa?", yace "sunanta Hajar, ?ar wajen abokina ce", tace "Allah ya basu zaman lfy", yace "Ameen, key din gidansa na wajenki ko?", tace "Eh suna wajena", yace "ohk, sai a duba gidan nasa kafin Allah ya kaimu gobe", tace "sure, za ai komai". Mami na fitowa daga wajen Abba ta shiga kiran ?ar uwarta Zulaiha, tana picking Mami tace "idan ba damuwa ina son ganinki Zulaiha", Anty Zulaiha tace "ohk, when?", Mami tace "idan ma zaki taho yanxu to nafi son haka", Anty Zulaiha tace "is everything ok?", Mami tace "sure, komai lfy urgent abu ne ya taso", Anty Zulaiha tace "Shknn I'll be there right away", da haka Mami ta katse kiran thinking of another thing to do, After 40mins Anty Zulaiha ta iso tare da Khausar, direct palourn Mami suka wuce, Khausar ta sunkuya ta gaida Mami, amsawa Mami tayi tana tambayarta school, Noor ce ta fito daga bedroom din Mami sanye da english wears, gaisawa sukay da Anty Zulaiha snn taja hannun Khausar suka fita daga part din zuwa huge room Winta, Anty Zulaiha ta cire gyalenta ta gyara zama sosai bisa executive sofar palourn tace "wai mene ne abinda ya taso urgent?", Mami tace "Waxu Abba da ya dawo daga masallaci yake gayamin cewa wai ya Waurawa Nurain aure da ?ar abokinsa", Anty Zulaiha tace "ikon Allah, daman har yanzu ana irin wnn haWin", Mami tace "nima dai haka nagani, saidai fatan alkhairy, wai sai gobe za a kawo amaryar, yanzu dai gidan Nurain din nake so aje a duba, an riga anyi furnishing dinsa amma kuma almost 8months ba shigesa ba, kinga za aje a dudduba abinda yayi damage, komai dai ya zama intact", Anty Zulaiha tace "toh ai wnn ba aikin mu bane, na dangin Amarya ne", Mami tace "yess nasu ne, Abba ne yace a buWe gidan a gyara", Anty Zulaiha tace "toh shknn, ai sai a tura ma'aikata su gyara, su firfito da abinda yayi damage, mu kuma in Allah ya kaimu goben sai muje mu gani", Mami tace "nima haka nake tunani, kawai a tura masu aiki", Anty Zulaiha tace "toh kuma haka za a ajiye yarinyar a gidan babu mijinta", Mami tace "No, ai yau Nurain Win zai dawo", Anty Zulaiha tace "toh masha Allah abu yayi kyau kinga yana dawowa sai yayi Settling down, Allah yasa ta zame masa babban tukuici na abinda Ruqayyah tayi masa", Mami tace "Ameen". labourer aka tura katafaren gidan Nurain, tin daga sama har ?asa aka shiga tsaftacesa, babu wani datti sai dust da dry falling leaves.

&Da misalin ?arfe takwas da minti hamsin na dare ya parker luntsumemiyar motarsa a parking space da ke babban international airport na garin kano, waiting area ya nufa ya zauna yana kallon wajen da matafiya suke Sullowa, yana jin announcement na saukar jirgin da ya iso daga India ya mi?e tsaye, few minutes kam suka fara fitowa, shine na biyar, sanye yake cikin ?ananan kaya da Pcap saman kansa kamar yadda ya bar 9ja, hannunsa daya na ri?e da trolley da yake ja yayinda Waya yake ma?ale cikin sweet black pant nasa, Farooq na hango brother din nasa ya fara tafiya towards him, Nurain ya ciro hannunsa daga pocket ya dun?ulesa, shima Farooq dun?ule hannun nasa yayi, suna haWewa suka haWa hannayen nasu, Nurain yayi murmushi yace "hey dude", Farooq yayi masa side hug yace "barka da zuwa punk". saida aka gama checking luggage Win Nurain snn suka baro airport din, Farooq dake driving da mininum speed yace "ko dai wajen amaryata zamu wuce", Nurain yace "No, iron lady ban shirya facing dinta ba", slight smirk Farooq yayi yace "tsohuwa mai ran ?arfe", Nurain yace "oh God look at how you're driving, ka take accelerator", Farooq yace "as in how na take accelerator, wai naga fa Doctors suna lallaSa lafiyarsa amma look at you kana so ayi risking taka", Nurain yayi resting jikin kujera can ?asan ma?oshi yace "hurry up". Farooq ya ?ara gudun motar kaWan, slow down yayi kafin ya juya kan motar ya shiga street din gidan uncle Winsa, a bakin huge gate Win gidan ya danna horn, da sauri mai gadi ya zuge gate, ya danna motar ciki, parking lots ya isa yayi parking snn ya kashe motar, yana ciro key daga Ignition yace "did you just take a nap?", Nurain ya buWe idonsa yana kallon environment Win ya yake ciki, buWe motar yayi ya fita, yayi ajiyar zuciya yana stretching kansa yace "home sweet slum".......
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{33..}
Farooq ya buWe back seat ya ciro bag da trolley, ya kalli Nurain da ya gama stretching kansa yace "wai ka gaji ne?", Nurain yayi ?ass ?ass da fingers Winsa yace "yeah, am exhausted". da sauri Garba ya taho wajen, har ?asa ya dur?usa yace "sannu da zuwa Alhj ?arami, an dawo lfy", Nurain yace "yauwa Garba, ya ?asa?", Garba yace "?asa tana nan yadda ka barta", tashi yayi ya gaida Farooq ma snn ya amshi bag da trolley. huge luxury main building Win gidan suka nufa, suna isa balcony Nurain ya danna bell, few seconds Noor ta buWe, ta daka tsalle tace "oyoyo Yaya" sai kuma ta koma cikin palourn tana cewa "the groom is here Mami", sosai abinda ta faWa yayi hitting eardrums dinsa, wai the groom, ya juya ya dubi Farooq yace "you", Farooq ya girgiza kai yace "nope", ai tini Noor ta shige part din Mami, Farooq ya zauna a daya daga cikin executive sofar dake babban palourn, Garba ya ajiye kayan da ya shigo dasu yayi waje, Nurain kam part din Mamin sa ya nufa, Mami ta fito daga bedroom Winta knn ya shigo, Pcap Win kansa ya cire ya zo ya rungumeta yace "i missed you Mami", Mami tace "Nurain...", Noor da ke murmushi all her white tooth out tace "Yaya sannu da zuwa", yace "lil iron lady, how are you doing", tace "am great alhmdllh", Mami tace "ina Umar Win?", yace "yana palour", tace "Ohk, muje can", main palourn suka fito, Mami ta zauna tace "mijin Hajiya", Farooq yayi murmushi yana shafa kansa ya zamo ?asa ya gaidata, Mami ta amsa tace "ka Wakko brother Winka knn?", Nurain ya zauna bisa lallausar rug din palourn ya gaisheta shima, ta amsa tana saka masa albarka, Kitchen Noor ta shiga ta Wakko ruwa da drinks with glass goblet ta fito, kusa da Farooq ta ajiye tace "ina yina ya Farooq", yace "lfy lou Noory", tace "yasu Ummi da Aysha?", yace "suna nan lfy". Nurain yace "Abba fa?", Mami tace "yana ciki", yace "ohk bari naje wajensa", ya dubi Farooq yace "muje dude", a tare suka shiga part din Abba, Mami ta dubi Noor dake operating waya tace "ohh kin fara jarabar danna wayar ko?", tace "No Mami, course mate Wita ce ta turomin da question na assignment", Mami tace "toh tashi ki shirya musu dining kafin su fito", tace "tom", ta ajiye wayar ta gyara hular kanta ta shiga kitchen. Abba ya kawar da system da yake operating ya daga kai yana kallon zaratan samarinsa, da Farooq suka fara gaisawa kana Nurain, Abba yace "ya aiki Engineer?", Farooq ya shafa kansa yace "alhmdllh Abba", Abba yace "toh madallah Allah ya temaka", Farooq yace "Ameen", Abba yace "Uthman..", Nurain yace "na'am", Abba yace "ya karatun, an gama lfy?", Nurain yace "Eh alhmdllh, an samu abinda aka je nema", Abba yayi ajiyar zuciya yace "masha Allah, Allah yasa ya amfana", tare suka amsa da Ameen snn suka fito. already Noor ta gama setting table, Mami tace "ga abinci kan dining", Farooq ya dubi tsadadden agogon wrist dinsa yace "wllh Alhmdllh, am full, zan wuce yanxu", yayi musu sallama ya tafi, har compound Nurain ya rakasa snn ya dawo, Noor ya saka ta kawo masa abincin nan palour ya ci don shi he don't like it eating on table, ba laifi yaci abincin cause yaji taste en abincin na Mami ne, ya ture plate din daga gabansa ya buWe bottle water ya zuba a cup ya sha, stretching kansa yayi yana lumshe ido, duk gajiya ce ajikinsa, duk lokacin da yayi tafiya a jirgi sai yaji kamar nerves Winsa sunyi freezing, shiyasa yake yawan yin mi?a, Mami tace "ka je ka huta Nurain", yayi ajiyar zuciya yace "yeah", ya tashi yana massaging neck dinsa, trolleynsa ya janyo yace "ga stuff na India", Noor tace "Yaya a New Delhi ka zauna?", yace "yap, that's where my school is", da haka ya Wauki bag Winsa ya haye stairs still massaging his thick neck, ya tarar da room Winsa a gyare tsaf tsaf komai tide, ?amshin freshner da traditional scent mai dadi ne yake tashi, ga sanyin Ac, huge Chinese comfortable bed Winsa malale da white bedding. wayarsa ya Wakko daga bag yayi powering dinta, ya cire Sim card Win ciki ya musanya da ainahin nasa na Nigeria, ya ajiye wayar akan mirror ya shiga bathroom domin ya sakarwa kansa warm water, ko 1min beyi ba da shiga wayarsa ta fara tsuwwa, kiran na yankewa wani ya sake shigowa, shima yana katsewa wani ya biyo baya, haka kiran yayi ta shigowa ba ?a??autawa, da sauri ya gama abinda zai ya fito, yayi wrapping kansa da bathrobe, gefen kunnensa duk kumfa sbd saurin da yayi ya fito don yaga wane yake masa wnn mummunar kiran daga kunna waya, Waukar wayar yayi wacca take ringing har lokacin, ya tattare gira gami da tsuke piercing eyes Winsa yana kallon screen Win wayar, sunan da yake jiki da kuma numbern ba ba?insa bane, tabbas beyi blocking numbern ta ba amma kuma bai sake kira ba, wani Waci yaji a throat ensa, ya dangwarar da wayar yace "Damn it.."

&Kaf waWanda suka zo biki sun daWe, mutanen Yola kam ana gama Waurin aure suka saSi hanya, Anty Jamila sai Hafsa wacca aka bari domin ta Webeba Hajar kewa ne kawai suke rage a gidan, Wasila kuma ta tafi da zummar insha Allah gobe da sassafe zata dawo. da hijab Win da tayi sallar isha'i ta ?udunduna ta takure waje Waya, a kwance take kan dardumar da ta idar da sallah, hawaye na zuba daga manyan lulu eyes Winta waWanda suka ?an?ance tsabar kukan da ta sha, ?irjinta da ma?oranta har zafi suke sbd shesshe?ar kuka, Anty ta tsaya a kanta tace "hasbunallah, Hajar ba zaki dena kukan nan ba ko?", da dasasshiyar murya tace "ba kuka nake ba", Anty tace "toh tashi zaune", a hankali Hajar ta mi?e zaune ta jingina da bango, sosai ta bawa Anty tausayi tace "za kici abinci?", ta girgiza kai tana goge kumatunta tace "na ?oshi, bazan iya ci ba ?irjina ciwo yake", Anty tace "sannu, ai baza ki kwanta da yunwa ba bari a siyo miki yoghurt" da haka ta fita daga Wakin. Hafsa ta matsa kusa da Hajar tace "sannu sister", Hajar tace "wllh ji nake kamar zuciyata zata fashe, wai ba ya sayyadina na aura ba, na shiga uku Hafsa", ta rufe fuskarta da hijab ta sake rushewa da kuka, Hafsa tace "Allah ya ?addara ba shine mijinki ba, kiyi addu'a Allah yasa hakan alkhairy ne a gareki", Hajar na shesshe?ar kuka tace "ban san fa wanda aka aura min ba, ban san wane irin mutum bane". Hafsa tace "koma waye insha Allah alkhairy ne", jinginar da kanta tayi a bango ta lumshe idonta, hawayen da suka taru suka fara zarya a kuncinta. Sallama aka rangaWa daga soro, Anty dake tsakar gida tana waya da Mu'azzam da take basa sa?on siyo yoghurt, kashe wayar tayi ta amsa sallamar da akay, Umma ta fito daga Wakin Baba tace "waye?", matar da tayi sallama ce ta shigo tace "Larai ce", Umma ta tsaya tana kallonta da taimakon hasken kwan lantarki sbd akwai nepa, Umma ta shimfiWa tabarma tace "Bismillah" duk da dai bata shaida wace ce ba, dattijuwar da ta kira kanta da Larai ta zauna akan tabarmar da Umma ta shimfiWa, gaisawa sukay, Anty ma ta gaisheta, ta dubi Umma tace "baiwar Allah kece mahaifiyar Hajara", Umma tace "Eh nice", tace "Alhmdllh, wllh tllh nice nayi muku laifi, dan girman Allah kuyi ha?uri", Umma tace "Allah sarki, laifin me kika min baiwar Allah?, ai ni ban ma shaida ki ba", tace "mahaifiyar Nuraddeen ce wanda za a Waura masa aure da ?arku", tini Umma ta canza fuska, Anty da ke zaune kan ?aramar kujera ta Waure fuska, Umma tace "oho, to ince dai lfy?, ai an mayar muku da kayanku", Hajiya tace "ba wnn bace ta kawoni, dan girman Allah kuyi ha?uri akan abinda mu kayi muku, wllh laifina ne shiyasa na taso takanas nazo domin na baku ha?uri", Umma tayi murmushin ya?e tace "ba komai mun ha?ura, muma Allah ya yafe mana", Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "Alhmdllh, Allah yayi albarka, auren da aka fasa Waurawa da rana sai a Waurasa yanxu da daddare", Umma ta ajiye numfashi tace "bari nayi miki magana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login