Showing 168001 words to 171000 words out of 252707 words

Chapter 57 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ya tashi ya wuce part din Mami, Sakeena ya tarar a palour tana sealing envelope da aka cika da sabbin kuWi, Nurain ya ?arasa palourn yace "wani abun ake ne naga ?an uwa..?", Sakeena tace "kai komai baka sani ba, yau fa za a kawo lefen Noory", ya waro ido yace "Oh right... Mami ta gayamin", Mami ta fito daga bedroom dinta da 2 notes na kudi a hannunta ta mi?awa Sakeena tace "suma kisa a envelope", Sakeena ta amshi kuWin tace "Ohk", bayan Nurain sun gaisa da Mami yace "Abba na nan...?", Mami tace "Nope yaje Abuja sai 7 nake jin zai dawo", Nurain yace "Alright". wajen ?arfe biyar masu kawo lefen Noor suka iso, aka tarbesu da girmamawa snn aka musu shimfiWa ta fuska da kuma ta tabarma, da suka tashi tafiya ma aka bisu da abin arzi?i. Da daddare wajen ?arfe takwas Mami na zaune main palour tare da Sakeena, ga uban kayan lefen da aka kawo zube kan Carpet, Sakeena tace "Our Mami baki ga kayan ba kona WaWWaga miki...?", Mami tace "No dear zan duba later", Sakeena tace "Tom" ta cigaba da duba box din kayan shafa, Nurain ya fito daga great room din Abba, paper din hannunsa ya mi?awa Mami snn ya zauna kan Sofa, Mami ta kalli papern sai kuma tace "i don't understand, wane calculation ne wnn..?", Nurain yace "kayan da nace miki zasu zo to nasu ne...", Mami tace "Masha Allah, Allah yasa rabo ne yasa albarka", yace "Ameen", Mami ta mi?awa Sakeena papern ta tashi ta shiga great room din Abba don daman so take suyi mgana dashi akan bikin, buWe baki Sakeena tayi tace "Brother wane irin houses zaka siyamin a Villa..?", ya waro ido yace "irin wnda kike so", Sakeena tayi murmushi tace "Toh wai me kake a hospital?", straight forward yace "Help", Sakeena ta ajiye papern kan kujera tace "saidai hakan", ta cigaba da duba kayan da take, can after few minutes tace "Yauwa bani kuWin kayan Hajar ma", Nurain ya dubeta ya Wage gira yace "kayan me?", tace "Outfits da zata saka a biki mna", yace "Outfits kuma is she the bride?", tace "yeah she's your bride wcca kake ma favor" ta ?arashe tana galla masa harara tace "kaga babu enough time saura 2weeks", yace "2week sukay fixing..?", tace "yeah", yace "ohh account digit", ta gaya masa account digit dinta, bayan ya tura mata ya ajiye wayar yace "done", wayarta ta duba bayan alert din ya shigo, ganin kuWin daya turo tace "bafa 20set za a dinka ba", yace "sunyi kaWan ne..?", tace "No sunyi yawa sosai zan maka refunding half", yace "no need", a lokacin Mami ta fito tana kallon Nurain tace "Abba yace zaka wuce China..?", Nurain yace "yeah..", Mami tace "when..?", yace "insha Allah on Monday", Mami tace "hope ba zaka daWe ba", yace "Sure 10days zanyi", Mami tace "Alright... sai ka kawo Hajar nan..", yace "Tom". Before 10 Nurain ya koma gida, sharp sharp yayi wanka ya saka white pajamas don so yake ya sauka downstairs ya zuba abinci, a gidansu yana ganin ana ci ya?i ci don ynxu sosai taste din abincinta ya kama masa baki, yana buttoning rigar jikinsa ya sauko downstairs ya shiga kitchen, tini ya Wauki plate ya fara zuba abincin da yau kwana uku knn sai ya tarar a ajiye, yana gama zuba snow rice ya buWe warmer din stew, yana fara zuba stew din aka buWe ?ofa, daskarewa yayi a yacca yake da serving spoon a hannu, Hajar tafi seconds biyar tana kallonsa sai kuma ta taSe baki ta wuce ta Wauki ruwa, har ta nufi door zata fita sai kuma ta juyo, wata shegiyar dariya ce ta taho mata ganin ya kasa cigaba da zuba abincin sai jujjuya serving spoon din hannunsa yake, tayi gyaran murya tace "kai ma kana tayasu ci knn...?", haWe gira yayi yace "what are you talking about...?", Hajar ta fashe da dariya tace "Aljanun kitchen fa na ajiyewa shine ka cinye musu..", Nurain bai san lokacin da ya ajiye serving spoon din ba yace "yah... i was only helping them sai an zuba a plate suke ci ai idan a warmer ne baza....", shiru yayi jin ta tuntsire da dariya, ita za a yiwa wayo bayan ita take wanke plate din da yaci, kallonta yake without blinking har tana ri?e ciki, Nurain yayi blushing ya shafa kansa, ya harWe hannu yana kallonta, saida ta more dariyarta snn ta Wago tace "wayyoh Allahna", ganin yana tahowa kusa da ita tayi sauri ta buWe ?ofar kitchen din ta fita, saidai dariyar da take tayi weakening dinta tasa kafin ta hau stairs yayi nasarar fixgota, ta tsala ihu tace "i know your were just helping them, daman su suke cin jagwalgwalo kai baka ci", sakinta yayi ta haura sama da sauri, yabi bayanta da kallo sai kuma ya juya ya koma kitchen yana blushing, stew din ya ?arasa zubawa ya Wauki ruwa da lemo ya fita, a palour ma yayi zamansa yaci abincin, sha biyu da rabi na dare Nurain ya rufe laptop din da yake operating, ya tashi daga kan gadon bayan ya zura room slippers ya fita palour, yayi sliding door ya fita daga Sangaren nasa, a hankali ya murWa ?ofar Wakinta ya shiga walking gently without making any sound, kwance ya ganta kan gado ta rufe da duvet, hasken Wakin ya rage yabar dim, ya matsa gaban gadon yana kallonta da Wan hasken Wakin, a hankali ya kwanta daga bayanta ya Wora kansa a pillow dinta, yana Waga duvet Hajar ta farka don daman baccin nata beyi nisa ba, ganin zata mi?e yayi saurin rumgumota ta baya, scent dinsa da ta sha?a ne yasa taji relief amma kuma saita fara ?o?arin fixge kanta, da taga dai bazata iya kwacewa ba ta marairaice tace "please let go off me this is not proper fa..", ya sake haWata da ?irjinsa har tana jin bugun zuciyarsa, lumshe idonta tayi jin saukar numfashinsa a gefen wuyanta tace "dan Allah let me go..", murya can ?asa yace "No.. sai kin faWi wa kike yima dariya Waxu", turo baki tayi tace "nifa ba da kai nake ba, Aljanun ne suke bani dariya..", tummy dinta ya ri?e ya mirginasu suka koma suna fuskantar juna yace "really.. Aljanun kike yima dariya..?", da sauri ta runtse idonta ta gyaWa kai don idan tace zata buWe baki tayi mgana toh tabbas dariya ce zata biyo baya, a bazata taji ya haWe goshinsu waje guda sai kuma yayi brushing lips dinsu, yace "lokacin da kike dariya ai buWe baki kikay so now answer me bana son nodding talk Silly girl", tini zuciyarta ya fara racing, ta daddage tana matsawa baya don ta raba goshinta da nasa, da sauri ya tallafo kanta ya hanata raba goshin nasu, tana buWe baki da shirin tsala masa ihu ya rufe bakin da nasa, this time around ba iya brushing lips dinsu yayi ba he sucked her small lips deeply, tini Hajar ta fashe da kuka jikinta har na raw???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a tace "Ummana wayyo Ummana...", Nurain yayi murmushi mai sauti yana kallon lips din nata da bai gaji da sucking ba, yace "Shhh in ana dariya ba a kuka fa", ba tasan lokacin da ta shiga banka masa harara ba tace "Ni ka sakeni dan Allah, ni fa ba kai nake yiwa dariya ba", yace "Ohh really su Aljanun da kike jin tsoro kike ma dariya knn..?", da sauri ta gyaWa masa kai, ehen ai kam da kiss din da ya matu?ar firgitata ya gigitata ya mata tinin ba nodding saidai tayi mgana, yana sakar mata lips ta fashe masa da kuka harda shesshe?a, garin ri?eta sbd fincikewar da take ne ya kasa controlling kansa, abu daga tsokana sai kuma ya fita daga sahun tsokana har ya wuce gejin kiss, firgitar da tayi yafi na ranar nan, don wnn karon anje inda ba'a aje ba ranar nan, da kyar ta samu chance din da ta kwala uban ihu sai kuma ta ja numfashi tamkar zata shiWe tana kiran Ummanta, sai a lokacin Nurain ya sarara mata, gefenta ya kwanta yana sauke nannauyan ajiyar zuciya, Hajar ta ja rigar baccinta data koma wuya tana shesshe?a, daman ba a maganar bra don ita cilli akay da ita may be ma ta kai gaban mirror, gaba Waya jikinta rawa yake tamkar an jona mata shoking, yau ita taga jalala da ?arshen tashin hankali, hantsilowa tayi daga gadon ta kwanta kan carpet ta ringa rusa kuka kamar ranta zai fita, Nurain ya lumshe idonsa yana jinta, idan yace zai rarrasheta to tabbas ba rarrashi zai yi ba wani kukan zai sakata ko kuma ma ya sumar da ita tinda ya lura matsoraciya ce, after 30mins yaji ta dena kukan saidai shesshe?a time to time, da kyar ya tashi zaune snn yayi buttoning rigarsa, a hankali ya sauka daga gadon ya du?a gabanta, ya rage murya yace "Hajar... Hajar... Hajar", jin shiru bata amsa ba ya Wauketa ya mayar da ita gado ya rufa mata duvet, daga haka ya fice walking slowly don ya kunnowa kansa ruwa. Washe gari Hajar tayi gurgumi a Waki ta?i fita ko ina, daga taji motsi saita kyalla bathroom, tsoron encounter dashi take har cikin zuciyarta, gashi tana so ta sauka kitchen don yunwa take ji amma kuma bazata taSa iya fita ba, tin safe ruwa kawai ta ringa Wurawa kanta, wajen ?arfe biyu na rana ta mi?e a hankali ta matsa gaban window, curtain din ta yaye ta le?a waje tana kallon compound, parking space ta kalla taga babu motarsa guda Waya, hakan ne ya bata hope din baya gidan knn, ai da sauri ta nufi door ta buWe ta fita, sharp sharp tayi frying egg ta tafasa black tea, jikinta har wani Sari yake don tayi sauri ta gama ta fita, haka ta shanye shayin da zafinsa yana ?ona mata baki, tana gamawa ta buWe ?ofa ta fita, a lokacin shima ya shigo palourn da leda a hannunsa, sanye yake da manyan kaya farare tass sbd yau Friday kuma daga mosque ya dawo, Hajar ji tayi kamar zuciyarta ta koma ciki ganinsa, da sauri ta koma kitchen don hawa saman ma ya mata nisa, ta yarfe hannu kamar zata fashe da kuka tace "na shiga uku", jin an murWa handle ta koma da baya tana zaro ido, sai taji dama ta iya irin magic din nan na cikin films din da Noor take kallo, da babu abinda zai hana ynxu tayi applying dinsa a wnn ta?in ta Sace Sat ta huta, sulalewa tayi ?asa after realizing tabbas shine ta haWe kanta da guiwa, Nurain ya ajiye ledan fruit da ya shigo dashi, ya ringa kallonta kafin ya fara tafiya gently towards her, ya du?a gabanta yace "yau ba gaisuwa?"......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{71..}
Hajar dai ta?i tace masa komai kanta na bisa guiwarta, after a while yace "ko nima na zama masquerade ne...?", turo baki tayi ta gyaWa kai, Nurain ya waro ido yace "why...? me yasa na zama masquerade all of a sudden..?", ta masa shiru ba amsa, yasa hannu ya Wago kanta, suna haWa ido tayi sauri ta mayar da kanta, Nurain yayi blushing ya shafa kansa ya mi?e yace "Alright i know daga yesterday's night na zama masquerade din nan", ta sake takure kanta tana jin dama ?asa ta tsage ta shige kawai, wai daman yana sane da abun be manta ba, yace "Hajar", ba ta Wago kanta ba amma kuma ta amsa a hankali, yace "i bought some fruit, make a fruit salad", ta gyaWa masa kai, after few seconds Nurain ya fita daga kitchen din, saida Hajar ta tabbatar ya fita snn ta iya Wago kanta ta tashi tsaye, ledan da ya ajiye kan Island ta buWe ta ringa kallon fresh fruit dake ciki, gaba daya fruit din ta wanke snn ta zuba a fridge bayan ta Webi wnda za tayi salad din dasu, within few minutes ta gama haWa yummy fruit salad din wnda ta jefa guda gudan green and purple grapes a ciki, a tsadadden transparent bowl ta juye ta saka a fridge, daga haka ta bar kitchen din ta koma room dinta, nail cutter ta Wauka ta zauna tana yanke farcenta da bai wani fito sosai ba, tana gama yanke farcen ta tashi ta shiga bathroom ta wanke hannunta ta dawo ta zauna gefen gado, tana zama aka buWe door, ta san dole shine don haka ta saukar da kanta ta?i kallon door din, ga kuma pure men scent dinsa da already ya cika room din shima ya tabbatar mata da shi din ne, daga bakin door ya tsaya yana kallonta yace "kin gama making fruit salad din ne...?", a hankali ta gyaWa kai tana wasa da slim fingers dinta, yace "Ohk then bring it to my room" bai jira amsarta ba ya juya ya fita, Hajar ta Wago kanta ta kalli ?ofar sai kuma ta turo baki, bata gane ta kai masa room dinsa ba, saida ta gama muhawara da zuciyarta snn ta tashi walking gently ta fita, downstairs ta sauka ta shiga kitchen, a tray ta Wauro bowl din fruit salad din wnda yayi sanyi ?au, ta saka spoon kan trayn bayan ta rufe bowl din da marufinsa, walking gently ta fita daga kitchen ta haura sama, tsaye tayi bakin door din part dinsa without making any move, da kyar tayi shahadar knocking a hankali, muryarsa taji yace "Come in", tayi ajiyar zuciya ta shiga kanta a ?asa, zaune yake kan one of the exclusive Sofas dake palourn, yana kallon monitor din laptop dinsa da ya haska hoton posterior view of the heart, kallo Waya Hajar ta masa tayi saurin Wauke kanta tayi sallama, Nurain ya Wago daga kallon monitor ya dubeta ya amsa sallamar da tayi, ta ?araso ta ajiye trayn saman Centre table dake gabansa ta juya zata fita, da sauri ya ri?o hannunta ya janyota ta zauna kan kujerar daga gefensa, yace "are you eager to leave..?", da sauri ta gyaWa kai, slight smirk yayi yace "Ke!! sai kin jama kanki ciwo ko..? kina ta wani nodding head sai kace lizard.. ko sai na maimaita abinda na masa last night zai buWe..?" ya ?arashe yana kallon lips dinta, da sauri ta girgiza kai tana turo baki tace "Ni fa aiki nake a kitchen", yace "Oh i thought sai na buWesa za kiyi mgana ai", SamSare hannunta da ya ri?e tayi ta mi?e ta nufi door, Nurain yabi body figure dinta da kallo har ta fice, ya dauki fruit salad din ya fara sha, har wani lumshe ido yake sbd yadda dadin ya shigesa. Kitchen Hajar ta koma ta shiga dafa abinci, before 4 ta gama girkin ta Webi nata ta bar masa nasa a warmers ta fita. Washe gari wajen ?arfe sha Waya Nurain ya dawo daga unguwar da yaje, thick eyebrows dinsa a haWe alamar dai ransa ya Wan Saci, tafiyar da zaiyi ranar Monday ashe jirgin ba ta Kano zai tashi ba tacan Abuja ne, don haka yau Saturday ya kamata ya wuce Abuja ranar Sunday yayi clearing komai a can Abujan kafin ranar Monday da jirginsu zai Waga zuwa China, kafin ma ya dawo gida yayi booking flight ticket zuwa Abujan, sama ya haura ya murWa ?ofar room dinta, surveying Wakin yayi da ido yaga bata nan, rufe kofar yayi ya wuce part dinsa kawai, after like 20mins ya fito in a hurry ya sauka ?asa, zai buWe kofar kitchen knn aka rigasa ta ciki, da sauri ta fito ta basa hanya sai kuma ta dan yi bowing tace "ina kwana..", bata taSa tsammanin zai amsa mata ba sai gashi ya amsa, wucewa tayi zata haura sama yace "Hajar", ta juyo tare da amsawa a hankali, yana kallonta da kyau yace "kije ki haWa kayanki zamu wuce gidan Mami", ba tace komai ba ta Wan kallesa, yace "belongings naki da za kiyi amfani dashi na two weeks", tace "tom" da haka ta juya ta fara hawa stairs, Nurain ya lumshe ido yana sauke ajiyar zuciya sai kuma ya shiga kitchen. haka nan Hajar ta haWa duk wani abu da tasan zata bu?ata a box, kayan sawa har cikin tsarabar Hajiya da ta Mami ta kwashi wasu, tana cikin zuge box din ya shigo, ganin tana fama da zip ya ?araso ya zuge mata yace "kin gama packing komai da zaki bu?ata..?", tace "Eh", yace "Alright ki fita compound" da haka ya Wauki box din nata ya fita, Hajar ta Wauki handbag data saka waya da wasu ?an tarkacen nata, bayan ta saka well ironed hijab da ta fitar ta nufi ?ofa, saida Nurain ya kashe duk wasu electric appliances na gidan ya rufe ko ina snn ya fito compound hannunsa ri?e da car key, wajen mai gadi ya wuce, da sauri Inuwa ya mi?e ya russuna yana gaishesa, Nurain yace "yawwa mal Inuwa yaushe zaka tafi gidan...?", Inuwa yace "insha Allah gobe da sassafe zan Wau hanya", Nurain yace "Okay" ya ciro kuWi masu kauri sosai daga aljihunsa ya basa, hannun bibbiyu Inuwa yasa gami da russunawa can ?asa ya amshi kudin yace "Allah ya saka da alheri", Nurain yayi murmushi yace "toh Allah ya tsare hanya" bai jira mai zaice ba ya wuce parking space yana kallon Hajar dake tsaye jikin mota tana jiransa, Inuwa dai ya saki baki yana kallon uban kuWin, jiya fa ya basa Albashinsa yau ma gashi ya ?ara masa wasu, ga kuma kayan abincin da ya basa yace ya kai gida, shiyasa Garba yace aiki gangariya ya samo masa, a gsky kam yayi sa'ar uban gida na gari. Hajar ta bude front seat ta shiga bayan shima ya shiga driver seat, saida motar ta gama warming snn ya fara driving slowly yabar harabar gidan, ko da suka fita main road Hajar tayi mamakin da ba taga yana fella gudu ba, da minimum speed yake jan motar, tinda suka baro gida ya kunna qira'ar Sheikh Abdul Baseet don haka har suka je gidan Abba babu wnda yace uffan, yana gama parking ya buWe motar ya fita, Hajar ma ta buWe ta fito tabi bayansa zuwa cikin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login