Showing 240001 words to 243000 words out of 252707 words

Chapter 81 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ya gama leveling a sararin samaniya Nurain ya kwantar da Nanerh a bassinet din da aka basu, Hajar ta cire seat belt dinta ta gyara zamanta sosai, bbu jimawa bacci ya Wauketa don dman shi take ji, throughout yester night ba tayi wni baccin kirki ba sbd zumuWi, a shoulder din Nurain ta kwantar da kanta, shi kam headphone ya saka a kunnensa ya kunna karatun Alkur'ani ya lumshe ido, saida aka fara raba abinci snn Hajar ta farka, ta kalli Nurain dake side dinta, ya cire headphone din yace "kin tashi", ta gyaWa kai sai kuma ta kalli bassinet din gabansu, wayam ta gani bbu Nanerh, ta zaro manyan idanunta waje ta zaburo sai kace mai shiri mi?ewa tsaye tace "My baby", Nurain yayi tapping dinta sai kuma ya nuna mata mutumin da ke gabansu jar fata, a hannun mutumin ta hango Nanerh, saida ta le?a fuskarsa taga fari ne sosai, ta rage murya tace "kamar Wan China", Nurain yace "yhap shine". After the journey of 8hours suka isa Hong Kong, lokacin ?arfe 4 na dare, suna fitowa daga filin jirgi Nurain ya tsare musu Cab, wayarsa ya kunna ya shiga language translator App, da Language translator App din sukay communicating da drivern Cab din tinda shi dai bai iya Chinese ba su kuma basa jin turanci, hotel mai cab din ya kaisu kamar yacca sukay da Nurain, bayan Nurain yyi amfani da currency dinsu da ya taho dasu a hannu ya biya kuWin transport din suka shiga hotel din, Suit room sukay lodging, wanka Hajar ta shiga bayan ta fito ta yiwa Nanerh ma, daga nan ta jero sallalolin da suka wuceta snn tayi ta asuba da ta ?arato ynxu, Nurain ya musu order din abinci room service, nan Hajar ta kasa cin abincin, snacks din kawai ta iya ci ta haWa da drink, bayan sun gama cin abincin Nurain ya fita, Hajar da Nanerh kuma baccinsu sukay sosai, sai sha biyu da wni abun Hajar ta farka, ganin da sauran lokacin sallah bai ?arato ba ta wuce bathroom ta wanko fuskarta ta fito, a hankali ta isa gaban the wall to wall glass windows that viewed the skyscrapers of Hong Kong city, Wan buWa baki tayi in an excited way tana kallonta perfect view din da bata taSa gani ba a rayuwarta, sosai ta shagala da kallon city din tana jin daWi, ba ta ma ji ?arar buWe ?ofar da akay ba, Nurain ya tsaya yana kallonta ganin duk sallamar da yake batama ji ba, ya ?arasa inda take yace "me ake gani..?", ta juya ta Wan kallesa tace "birni nake gani", yace "you like the view from here", tace "Sure.. daman haka China take", yace "All the same amma nan Hong Kong ne", ta tattare gira tace "Ohh", yace "Nanerh ba ta tashi ba..?", tace "Eh", Lunch ma a nan cikin hotel din ya musu order, sai da daddare yasa ta shirya zasu fita yin dinner snn suga gari, tini Hajar ta shirya snn ta shirya Nanerh cikin baby jeans carpenter masu kyau, Hutong restaurant suka je one of the top traditional restaurant in Hong Kong, traditional food and modern one akay seving dinsu, Nurain yasa aka kawo musu seafood, spicy lamb ribs Hajar ta fara taSawa, bon appetit the food is so yummy saidai seasoning din basu ratsa taste dinta ba, ai kam ta ciro guzirin maggi da tayi ta ringa barbaWawa tana cin abincin, bayan sun gama yin dinner a Hutong restaurant ba hotel suka koma ba, babban Disneyland of Hong Kong ya kaita, daman wajen yafi daWin zuwa da daddare, ita Hajar yadda taga mutane garin sunfi hulWa da daddare ne yafi bata mamaki, sai kace wasu ?annen aljanu, sosai Hajar taji daWin Disneyland din, ta zaga ko ina tana shan cotton candy da Nurain ya saya musu, sai 12 na dare da wni abun suka koma hotel. Washe gari kuma da wuri suka fita ya kaita Victoria peak da kuma Ocean park, a Ocean park ne suka hau speed boat suka zaga farkon ruwan wajen, A washe gari kuma bbu inda suka je hutawa akay sai next day suka je Wong Tai Sin, shi kuma wajen kawai natural abubuwa ne suke tsawa and it is a top tourist spot, a ranar nan din kawai suka je sbd wajen nada girma da Sangarori daban daban, Lantau Island ne ?arshen wajen da suka je a Hong Kong, daga nan kuma ya kaita malls yace su sayi kayan tsaraba.........
'?
=؛? HAJAR =؛?

{95..}
Satinsu Waya a Hong Kong suka wuce China, A Beijing suka sauka kuma anan ne Nurain ya gabatar da Wayan shirin nasa na zuwa China, kullum sai ya fita sun haWu da Mr Lee, idan ya dawo da daddare ko yamma su fita da Hajar, A cikin sati biyu ya gama abinda zai yi, a washe garin da ya gama aikin suka shirya zuwa Shanghai City, Shanghai shima babban birni ne a ?asar China snn akwai wajajen buWa ido a garin, by train suka tafi Shanghai din tinda mi?a??iyar tafiya ce daga Beijing, Woah a Shanghai city ma sun zaga ba ?arya, Hajar ta buWa ido iya buWawa, duk wni guri da ba?i suke zuwa saida suka je, Yu Garden suka fara zuwa, anan Hajar taga ?a?an itatuwan da bata taSa gani ba, fruits da vegetables ba a cewa komai, har watermelon mai purple flesh ta gani, da tayi tasting taji za?i zau kamar zuma, next inda suka je shine The Bund, shi kuma historical place ne, shima dai wajen ya burge Hajar sosai, da suka bar Bund suka je Museum da daddare, Shanghai Ocean Aquarium ne a ?arshe a inda suka ziyarta a Shanghai city, kamar Hong Kong a nan din ma one weeks sukai, daga Shanghai next inda suka je shine Guilin, waoh nan din ya share komai da Hajar ta gani cause duk yafi birgeta, Guilin is so natural with breath taking scenery, hotel din da suka sauka ma a garin Guilin na traditional ne, seven places suka ziyarta a Guilin, reed flute cave, Elephant trunk hill, Lijiang, Fubo mountain, Yulong river, Chuanshan park and the last one Li river. Beijing suka koma suka fara shirin komawa Nigeria, ya rage saura kwana biyu su tafi ya kaita taga The great wall of china wnda yake nan garin Beijing, watansu Waya da sati biyu knn da baro Nigeria, ranar da zasu tafi Hajar ta shirya snn ta shirya ?arta Nanerh wcca ta ?ara wayo don ynxu ta cike 3months old har da Woriya, Hajar na shiryata tana Sangala mata dariya don ynxu yarinyar ta koma sarkin dariya, ?arfe tara na dare suka isa Airport, bayan sun bi duk wata procedure suka shiga jirgi, kamar a zuwa wnn karon ma Hajar bacci tayi, da sassafe suka iso Nigeria Abuja, a take Nurain ya yankar musu flight ticket na zuwa kano, ai kam suka biyo jirgin da zai taho kano, bayan sun fito daga filin jirgi Nurain na ri?e da Nanerh wacca take Sangalawa duk wnda ta gani dariya, ai kam mutane da yawa sai kaga suna murmushi wasu kam basa iya jurewa sai sun mata wasa. Tinda suka fito ta zuba musu na mujiya, lokaci guda ta mi?e daga kan kujerar da take jira bayan ta tabbatar da fuskar Nurain, har yaxo ya wuceta bai lura da ita ba, Hajar na gefensa sun jera suna tafiyar tare da farin ciki madawwami a fuskokinsu, Ruqayyah ta kasa jurewa ta juya tace "Dr..", at first Nurain bai tsaya ba saida ya sake jin an kira inkiyar tasa a karo na biyu snn ya juyo, Ruqayyah ta ?araso inda suke da murmushi kwance fuskarta tace "inata mgana baka ji ba Dr" ta faWi hakan ne tana kallon Nanerh dake hannunsa wcca ta hau Sangala mata dariya, Nurain yace "Ohh A Nurse", Hajar ta kalli Ruqayyah da wni irin expression, sosai Ruqayyah ta fahimci cewa wnn yarinyar ta hannun Nurain ?arsa ce sbd kamarsu da ta Saci, Nurain yace "how are you doing A Nurse..?", Ruqayyah tace "great Alhmdllh... long time no see", Nurain ya kalli Hajar snn ya dubi Ruqayyah yace "Meet my beloved wife..", Ruqayyah tayi murmushi tana kallon Hajar tace "sannunki", Hajar da a lokaci guda taji bata son Ruqayyah tace "yawwa sannu", Ruqayyah ta amshi Nanerh tace "your daughter is so cute Dr", Nurain yace "thank you", Hajar ta juyar da kanta tana kallon wni position din, da gefen ido Nurain ya kalleta, Ruqayyah tace "naxo tarbar mai gidana ne", Nurain yace "ohh that's good" da haka ya amshi Nanerh yace "Toh na gaisheki A Nurse byee", da haka sukay sallama a mutunce, Ruqayyah ta koma ta zauna ta cigaba da jiran mai gidan nata Dr Sa'eed, bbu laifi sosai take jin daWi zama da mijinta don kamar yacca na faWa a baya ba shida matsala. Kwanan su Hajar 6 da dawowa aka shiga bidirin bikin Hafsah da Ahmad, Samm Nurain ya hana Hajar ta ringa kwana don shi lamarin biki ba burgesa yake ba, hka kurum wasu mazan su kalle masa mata, ai kam hka kullum Hajar take sintirin zuwa gidan biki saidai hakan bai dameta ba don da motarta take tafiya, though har ynxu hannunta bai faWa ba amma kuma ta iya ba laifi, ansha biki iya biki don an zuba bajinta from both side, outside event biyu akay bayan na gida, ranar Juma'a akay Waurin aure, da yammacin ranar dangin ango suka xo tafiya da abarsu, har da Mami cikin wadanda suka zo Waukar Amarya don Maman ango close friend dinta ce, su Mami suka Wauki Hafsah da aka shiryata cikin shigar amare na lafaya, Hajar tabi ?an kai Amarya ta bar Nanerh a wajen Umma. Gidan Amarya Hafsah saidai muce masha Allah don kwa ya haWu iya haWuwa gashi dan?arere, Hajar ta shiga makeken bedroom din da aka ajiye Hafsah bayan rurumar ?an kawo Amarya sun ragu, friends din Hafsah ne kawai a room din, Hajar ta dur?usa gaban Hafsah ta le?a fuskarta dake a rufe, Hajar ta kyalkyale da dariya tace "Yau ga Hafsah a gidan Ahmad", Hafsah ta janyo Hajar ta rage murya tace "Na shiga uku na, wllh Allah ni tsoronsa nake ji..", Hajar ta waro ido tace "Mijin naki kike jin tsoro", Hafsah ta gyaWa kai tace "wllh tsoro yake bani, ni dae gidanmu zan tafi", Hajar tayi dariya tace "A haba dai yarinya tin ynxu za wani kice kina jin tsoronsa, toh ki ri?e tsoronki zuwa nan gaba sai kiyi mai hujja..", Hafsah tayi ?wal ?wal da ido lokaci guda hawaye suka taru cikinsu tace "Na shiga uku", Hajar tace "wai ke meye haka", Hafsah ta yarfe hannu tace "ba zaki gane ba Allah kuwa..", Hajar tace "Ni kwa na gane tinda ni nan jiyau ce" ta ?arashe tana dariya ?asa ?asa sai kuma ta zauna gefen gadon, hand bag dinta ta buWe ta ciro wata leda ta amshi jakar hannun Hafsah ta saka ledar a ciki, Hafsah ta bita da kallo tace "meye wnn..?", Hajar tace "turaren sitz bath ne da musk soap", Hajar ba ta so kaiwa lokacin da Angwaye zasu zo ba amma Hafsah ta ri?eta, ai kam Angwayen na zuwa aka fita da Hafsah palour, sosai Hajar ta sha mamakin jin yadda hannun Hafsah dake cikin nata yana karkarwa, toh wai me yake damun Hafsah, ita bata ma kaita ba aka mata auren, Hajar na shirin zaunar da Hafsah kan kujera bayan sun iso palour Ahmad dake zaune palourn da friends dinsa su biyar ya taso, ba wani wala wala ko wata aba kunya ya taso ya rumgume Hafsah, wni irin zaro ido Hafsah tayi bayan ta sha?i scent dinsa da ya tabbatar mata shine tinda fuskarta a rufe take, afujajan ta fara turasa, yayi murmushi mai sauti a saitin kunnenta yacca bbu wnda zai ji yace "Halal hug.. welcome home Baby", jikinta yayi lagwas ta dena tura san, Abokan ango suka hau ihu yayinda friends din Amarya suka hau shewa, Hajar kam kamar lips dinta zasu yage sbd murmushi, Finally dai ga Hafsah a gidan Ahmad as his lawful wedded wife. Washe gari da yamma Umma na zaune tare da Anty a palour, Anty ta ringa kallon Umma with a weird facial expression, Umma tayi kicin kicin da fuska tace "A gsky ni barin unguwar ma zanyi, tinda don masifa da bala'i da bita da ?ulli har inda nake ya nemo, wnn wni irin masifa ne da dogon wuya, maza yan bala'i ne ko uban wa yake tantance musu tsakanin mai aure da bazawara", Anty ta kwantar da murya tace "Toh ai mu hka muke so Addah, wnn ai rufin asiri ne babba, Kawu na Yola kawai zansa Iya ta yiwa mgana", Umma ta saki baki ta karkaWa ?afa tace "goWai goWai dani kike min mganar nan Jamilah, uhmm ai ni kam na gama aure har abada ma kuwa, nayi aure har na samu ribar cikinsa, Allah ya bani ?a?a har uku na gari wnda zasu kula dani, na rabu da mijina lfy snn na masa takaba cikin aminci, toh bayan wnn me nake nema a wni aure kuma, ai kawai a cigaba da gurgura rayuwa haka Allah ya bamu sa'a mu koma garesa da imaninmu", Anty ta buWe baki da nufin convincing Umma, tini Umma ta shata mata layi tace bata son mgnar, hakan yasa Anty tayi gumm da bakinta ba ta sake cewa komai ba. Rayuwa ta cigaba da garawa Hajar cikin kwanciyar hankali da jin daWi, daga kitchen Hajar ta fito da ?aramin bowl mai Wauke da plane Noodles with boiled egg, wajen Nanerh dake wasa cikin keken yaranta ta nufa, Nanerh na ganin Mamanta ta fara mi?a mata hannu tana so ta Wauketa, Hajar ta ajiye bowl din noodles din kan hannun kujera snn ta dur?usa ta cicciSo ?atuwar ?arta ta, ta zauna kan kujera ta Wauki bowl din noodles ta fara bawa Nanerh, tini Nanerh ta hau zu?ul?ular noodles, 5months take da shi amma sosai ta kama abinci, bbu abinda bata ci bayan abincinta na gwangwani, daya daga cikin ma'aikatan gidan ce ta fito daga kitchen, ta zuba guiwoyinta gaban Hajar tace "Anty na gama aikin", Hajar tace "Ohk sannu, ina Binta..?", mai aikin tace "tana can Wakinmu", Hajar tace "Ohk ayi noon duty", mai aikin tace "Toh" da haka ta tashi ta fita ta ?ofar kitchen zuwa backyard din gidan ta wuce boys quarters inda nan ne Wakinsu, bbu jimawa mai aikin ta dawo tare da ?ar uwarta suka hau aikinsu, within few minutes suka gama gyara ko ina na downstairs din wnda daman a gyare yake, Hajar na zaune tana feeding Nanerh har suka gama, iya kacin aikinsu downstairs don ko hanyar upstairs bbu wnda ya taSa bi, ita take gyara part dinta dana mijinta, Hajar na gama feeding Nanerh ta haura upstairs da ita, room dinta ta shiga da ita ta mata wanka ta sauya mata kaya, kafin ma ta gama shiryata har ta fara gyangyaWi hakan yasa ta kwantar da ita ta cigaba da baccin, Hajar ta wuce part dinta tayi wankan itama, turare ta baza as usual ta saka wasu kaya na neman fitina, bom short ne wnda ko rabin cinya baixo ba ta haWa crop wcca ta bayyana cibiyarta, As usual ta tarbi mijinta, tana ri?e da briefcase dinsa suka haura sama, yace "where is my Princess..?", tace "tayi bacci", saida ya shiga room din Nanerh ya dubata yayi pecking cheeks dinta snn ya wuce part dinsa, a kullum upgrading son da yake yima ?arsa yake, after yayi refreshing kansa yayi wnka Hajar ta kawo masa abinci, ya zabga uban tagumi yana bin duk wasu moves dinsa, gaba Waya yaji ya tsani abincin kawai kallonta yake, walking like a cat ta iso inda yake ta zauna kan cinyarsa ta zagaye wuyansa tace "Cappuccino me zan zuba mka..?", ya haWe thick eyebrows dinsa yace "No ni ba abinci nake so ba", ta waro ido tana wasa da sajensa tace "Toh me kake so...?", ya zagaye ?ugunta yayi kissing karan hancinta yace "i need you", ta no?e fuskarta tana murmushi sai kuma ta ma?e shoulder, lokaci guda ta Wagasa, wayarsa ce tayi ring, ya Wauka ya kalli sceen din, ti???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ni yayi picking don Sakeena ce ke kiranta, ko 2 mins ba suyi suna wayar ba, ya ajiye wayar ya kalli Hajar yace "Noor ce ta haihu", Hajar tace "Masha Allah...", yace "bari naci abinci sai mu tafi ba", ta gyaWa kai tace "Tom"& ..& &
'?
=؛? HAJAR =؛?

{96..}
Hajar na gama zuba masa abincin ta tafi room dinta, closet ta shiga ta sauya kaya, saida ta gama saka kayan snn ta sauka downstairs zuwa kitchen, catfish pepper soup din da tayi Waxu ta saka a microwave tayi warming dinsa, with few mins ta jera abincin da zasu kai asibiti a basket, sama ta haura ta shiga room din Nanerh, baccinta take lakadan cikin crib dinta, Baby Carrier Hajar ta Waura kafin ta Wauki Nanerh ta haWata da chest dinta snn ta Waure belts din, Sangarensa suka wuce, already ma ya gama cin abincin ita yake jira don haka suka fito, bayan sun sauka downstairs Hajar tace "Moon zamu kai musu abinci yana kan Island", yace "Sure.." da haka ya shiga kitchen ya dauko basket din abincin, parking space Nurain ya wuce Hajar kuma ta zaga backyard zuwa boys quarters, masu aikinta su Binta ta gayawa cewa ta fita, Allah ya tsare sukay mata, tace Ameen da haka ta bar wajen, Other car din Nurain suka shiga ba wcca ya dawo da ita ba, ko nisa ba suyi ba suna tafiyar Nanerh ta tashi, Wago kanta tayi tana kallon Hajar sai kuma ta Sangala dariya har saida rabbit tooth da both dimples dinta suka fito, Hajar ta fara mata wasa ita kuma ta ringa kyalkyala dariya har da ?o?arin shiWewa, Nurain ya kallesu ya shafa kan Nanerh yace "Princess", shima ta basa nasa kason na dariya sai kuma ta fara mi?a masa hannu wai ya Wauketa, da taga ya?i Waukarta sai ta fara mimmi?ewa za tayi kuka, Hajar ta Salle belt din Carrier ta juyar da Nanerh ta kalli window, hakan yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login