Showing 174001 words to 177000 words out of 252707 words

Chapter 59 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

tana ringing, ta ringa kallon exact number da ta kirata jiya, turo baki tayi bayan tayi wani tunani, gashi da Sim 1 ake kiran snn kuma numbern ba ta Nigeria bace, lokaci guda ta makawa wayar harara ta dannata a silent ta mayar cikin jaka, bathroom ta shige tana turo baki gami da juya lulu eyes dinta, tana fitowa daga wanka ta tarar da Noor na jiran fitowarta, da sauri Noor ta mi?a mata wayar hannunta tace "take it Yaya ne zai kira ynxu" tana gama fadin haka ta fita da sauri don kallon stuff na Kdrama data saba take yi ya kira, gashi yace lallai lallai ta bar abinda take ta kaiwa Hajar waya, tana zuwa ta tarar da Hajar na wanka gashi sai azalzalanta yke sai kace zai fito daga wayar, Noor na fita kiransa ya shigo, Hajar ta ringa kallon wayar har kiran ya katse wani ya sake shigowa, kan mirror ta ajiye wayar ta barta sai ringing take, ta dauki kayan baccinta ta saka tayi kwanciyarta tana ji wayar nata ringing, bayan wani lokaci taji kiran ya dena shigowa, kasa bacci Hajar tayi duk da baccin da take ji, idonta ne kawai a rufe amma ba baccin take ba, jin an buWe door ta Wan buWe idonta, azatonta Khausar ce sai taga Noor ai kam tayi sauri ta rufe ido, Noor ta duba sides din Hajar tana neman wayarta tinda jiya ma anan ta ganta, ganin bata ganta ba saita fara dube duben Wakin har ta hangota a kan mirror, zaro ido tayi ganin 10+ missed call, wani kiran nashi ne ya kuma shigowa, Noor tayi picking ta kara a kunne tace "Hello", from the other side Nurain ya haWe thick eyebrows dinsa da muryansa da bata daidaita ba yace "Hey Noor kin kai mata wayar..", Noor tace "wllh na kai mata hand to hand..", ya sauke numfashi yace "where is she..?", Noor ta dubi Hajar da take baccin ?arya tace "she's already at sleep", yace "wake her up", Noor tace "Ohk" da haka ta dur?usa gaban Hajar ta fara tapping dinta, tamkar sumammiya haka Hajar ta naWe samm ta?i ta motsa ma, Noor tace "Yaya she's deeply at sleep ta?i tashi fa", yayi ajiyar zuciya tace "ki san yacca za kiyi ki tasheta nan da 5mins" ?it ya katse kiran, Noor tayi tagumi tana kallon Hajar tace "na shiga uku", ganin lokaci na tafiya Noor ta kai hannu tayi tapping dinta tace "Please Hajar wake up ki rufamin asiri", sau Waya ta sake tapping dinta sai ta fara mutstsuka ido kamar gaske ta mi?e zaune, Noor tayi ajiyar zuciya don wani relief taji tace "Sorry Yaya ne yace na tashe ki", Hajar dai sai mutstsuka ido take ta gyaWa kai, 5mins na cika dot ya kira, Noor tayi picking tace "gata nan na tasheta ynxu zan bata wayar", yace "Better", tini Noor ta mi?a mata wayar, Hajar ta amsa ta kai kunne ba tare da tace komai ba, fita daga Wakin Noor tayi tana jin daWi Allah ya rabata dashi, almost 1mins wayar na kare kunnenta ta?i tace masa komai, ya rage murya yace "Hajar are you there...?", shiru ta masa ta?i mgana sam, slight breathing dinta da yake jiyowa ta wayar ne ya basa assurance cewar tana ji mgana ne dai baza ta masa ba, yayi ajiyar zuciya yace "Hajar are you hearing me", ta haWe gira ba tace uffan ba, babu yacca Nurain baiyi ba akan ta masa mgana amma ta?i, daga ?arshe yace "i must open that small mouth of yours until you beg for mercy", da haka ya katse kiran, Hajar ta turo baki ta koma ta kwanta zuciyarta wasai. Haka nan two days Hajar ta?i sauraron Nurain, idan ya kira ta wayarta daman bata picking, ta wayar Noor kam zata dauka amma ba za tayi mgana ba, sosai Nurain ya damu da hkan da take masa, lafiyar Allah fa ya baro Silly girl dinsa toh me ya faru ne, wayar da sukay na farko ma harda sassanyan gaisuwar da kwana biyu take masa tayi fa, wai what is exactly happening ne, tini ya fara shirin dawowa 9ja duk da bai gama abinda zaiyi a can ba ya bar Mr Lee zai ?arasa masa shikam ya kamo hanyar gida Nigeria. Zuwa wnn lokaci gida ya fara cika da ?an uwa na nesa wnda suka zo biki, gobe ne za'a fara gudunar da ?ananun shagulgulan na bikin wnda Amarya da ?awayenta ne zasu warwasa. Khausar ta dubi Noor dake zauna kan hannun kujera tace "Please Noor kixo mu tafi wajen Salon din nan don mu dawo da wuri", Noor tace "Hajar nake jira ynxu zata fito", Khausar ta haWe gira tace "wace Hajar kuma ita amarya ce da sai kunje wajen Salon tare", Noor tace "Yaya Sakeena ce tace muje tare", Khausar tace "Ohk alright amma ai komai na bride is different from others", Noor tayi dariya tace "wankin kai ne fa kawai ba make up ko Outfits ba", Khausar ta taSe baki ba tace komai ba, Hajar ta fito sanye da hijab da handbag dinta a hannu, da haka suka wuce wajen Salon din bayan sun sanar da Mami. ?arfe 11 na safe Nurain ya iso gida, direct part din Mami ya wuce wacca ya tarar da ita tayi shirin fita, don haka suna gaisawa Mami ta fita don already driver dinta ma ya gama warming mota, Nurain na fitowa part din Mami ya buWe room din Noor after knocking for almost 1mins, haWe gira yayi ya juya ya koma bangaren Mami kuma saida ya duba ko wane room na part din snn ya fito, at last ya shiga kitchen ya duba shima dai baiga abinda yake nema ba, infact ma ya lura da babu kowa a main house din don ko ba?in da suka fara zuwa suna can Cabins din gidan, a ransa ya ayyana may be suna tare da Noor tinda bai ga kowa a gidan ba. Sai wajen huWu su Hajar suka dawo daga wajen Salon, Noor cewa tayi ba zata shiga ciki ba sai taci abinci, Khausar sai wani cin mur take tin bayan da aka gama musu gyaran gashin, gani tayi na Hajar yafi na kowa kyau duk da cewa assistance din me Salon din ce ta mata, shiyasa tace kar aje da ita ai ga irinta nan nata yafi na amaryar ma kyau, ita dai ce taga hakan don kowa da zubin gashinsa amma na Noor yafi tsada da cin lokaci ai, a palour suka zauna cin abincin, Hajar da Noor eating from the same plate Khausar na cin nata daban, a kusan tare suka Wago jin an fito daga great room din Abba, wani irin bugu zuciyar Hajar tayi after their eye contact, Khausar ta waro ido tace "Laa Ya Nurain", Hajar kawai yake kallo wacca ta sunkuyar da kanta tana juya spoon din hannunta, Khausar tace "Yaya yaushe ka dawo..?", speaking with a repartee yace "Since 11..", tace "Okay welcome", Noor ta masa snnu da zuwa tare da gaishesa, kaf saida ya amsa gaisuwar tasu banda ta Hajar, da haka ya nufi door hands dinsa zube a pocket don daman mosque zai fita sallar la'asar, tini Hajar taji ta tsani abincin, ta ajiye spoon din ta zuba ruwa ta sha, Noor tace "kin ?oshi ne?", Hajar ta gyaWa kai sai kuma ta Wauki handbag dinta ta shiga ciki. bata sake fita ba sai after magrib da ta Wakko shoes dinta a motar Sakeena, tinda ta koma Waki tayi zamanta sai kace prisoner, yau ko Wan kallon ma bata fita palour tayi ba, wajen ?arfe goma ta tashi ta shiga wanka, bayan ta fito ne ta tsaya gaban mirror tana kallon gyaran gashin da akay mata, zaro ido tayi ganin babu ear ring a kunnenta na hagu, sharp sharp ta ?arasa shiryawa ta saka nities dinta, hijab ta zumbula saman nities din snn ta nufi ?ofa ta buWe ta fita don ta duba ear ring dinta, main palour kitchen duk saida ta duba ba taga Wan kunnen ba, tunawa tayi ai Waxu ta fita ko wajen Wakko shoes dinta ta yar a compound, tana buWe door abinda ta fara ji shine pure scent dinsa, sai kuma ta hango Khausar zaune kan kujera a balcony din, bata fita ba ta Wan le?a balconyn ai kam ta hangosa, sh??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ima yana zaune kan kujera suna facing juna da Khausar wacca take ta zuba masa zance, ya bata rabin attention dinsa while the other half yana kan wayarsa, and worst part of it the smile on his face, ba shiri Hajar ta juya ta koma ciki, ?afarta har harWewa take tayi sauri ta zauna kan tiles, saida abinda take ji ya Wan ragu snn ta mi?e still ?afarta na harWewa ta shiga room din Noor, sulalewa tayi kan carpet tana jin wani iri a zuciyarta, duk yacca taso ta daure amma kasa jurewa tayi, ba tasan lokacin da ta fashe da kuka ba, samm bata iya danne kuka indai ya taho mata toh sai tayi, door aka buWe Noor ta shigo, da sauri Noor ta ajiye bowl din farfesun kazar da ta shigo dashi ta du?a gaban Hajar da ta kasa danne kukan da ya ci ?arfinta, with care Noor tace "Ya salam what happened Hajar...?", Hajar ta girgiza kai tana ?o?arin tsayar da hawayen dake zuba cheeks dinta, Noor tace "please tell me Hajar me ya faru..?", da ?yar Hajar tace "kai na ne yake ciwo", Noor tace "Ayya Sorry bari na kawo miki drug", Noor ta tashi ta fita bbu jimawa ta dawo da glass of water da satchet din Panadol, Hajar na yamutsa fuska haka tasha maganin, zata kwanta kan carpet Noor ta mata dole ta hau gado ta kwanta, sosai zuciyarta take mata wani iri wnda bata san a yadda zata fasaltasa ba. sai wajen ?arfe sha Waya Khausar ta shigo, ta ringa nunawa Noor abinda Nurain ya taho mata dashi daga China, Hajar da idonta ke lumshe duk tana ji tayi sauri ta juya musu baya tana turo baki. Washe gari da safe Khausar ta fito daga kitchen da mug a hannunta, stairs ta dosa zata hau, dakatawa tayi ganin Sakeena na sakkowa daga stairs din, Sakeena ta kalleta a takaice tace "Khausar ina zuwa haka..?", Khausar tace "Ya Nurain ne yace na kai masa Coffee", Sakeena ta ?arasa sakkowa tace "kawo Coffee din", Khausar tayi jim sai kuma ta mi?a mata mug din, Sakeena ta amshi mug din snn ta mi?a mata paper bag din data sakko da ita tace "take it to Mami", Khausar tace "sure" da haka ta bar wajen, ita dai Sakeena tasan Nurain ba zai sa Khausar ta kai masa Coffee room dinsa ba saidai cewa yayi ta haWa ta ajiye masa zai zo ya amsa, kamar kwa ta san hkan sukay dashi, har Sakeena ta juya zata koma saman ta hango Hajar ta fito palour, Hajar na ganin Sakeena tayi bowing tace "ina kwana", Sakeena tace "morning how are you doing...?", Hajar tace "Alhmdllh", Sakeena tace "masha Allah, Noor tace jiya kanki na ciwo how are you feeling now...?", Hajar tace "ya dena alhmdllh", Sakeena tace "Ohk toh Allah ya ?ara sau?i", mug din Coffee ta mi?a mata tace "ki kaiwa Nurain", daram zuciyar Hajar ta buga ta amshi mug din, Sakeena ta ringa kallonta ganin bata motsa ba tace "yana room dinsa..", Hajar ta gyaWa kai tace "ai bansan room din nasa ba", saida Sakeena taji hakan odd kafin ta kwatanta mata room din nasa, a hankali Hajar ta haura stairs din zuciyarta na Wif Wif, tana isa ?ofar room din nasa ta kai hannu tayi knocking a hankali, tafi minti biyu a tsaye amma no respond, tunani tayi may be ma baya ciki don haka bari ta shiga ta ajiye masa idan yaxo ya gani, da wnn tunanin ta murWa handle ta shiga, Wakin sanyi ?au sai kace freezer, kaWan ta shiga tana Waga kanta sukay ido huWu dashi ta cikin mirror, a tsaye yake bakin mirror yana taje sumar kansa da towel Waure a waist dinsa alamar daga wanka ya fito, Hajar ta fasa ?ara ta rufe idonta da other hand dinta, a miliyan ta juya ta nufi door saida tayi karo da bango sbd idonta dake a rufe snn ta wawaki ?ofar ta fita, rabin coffee din kam duk ya zube mata a legs kuma taji zafi sosai, Nurain yayi wani murmushi irin zaki shigo hannu ne, yayi kwafa ya cigaba da combing hair dinsa, zai kamata ne wllh sai ta nemi mercy kamar yadda ya faWa mata, duk ta gama guje gujenta da zille zillenta ai zasu koma gida ne sai yaga ?arshen gudu. A gigice Hajar ta sauka stairs kawai taji tayi karo da mutum, Khausar ta hangame baki tana kallon jikinta da Hajar ta wanke mata shi da ragowar Coffeen, Hajar tace "please kiyi ha?uri ban...", katseta Khausar tayi da Wan tsawa bayan ta ?arewa palourn kallon tace "Shut up.. I don't need your apology..", Hajar ta maka mata wata shegiyar harara tace "Au haba toh kar Allah yasa ki ha?ura sai kije can kisha wankin madara" tana gama faWin haka ta kewayeta ta wuce gami da jan dogon tsaki, Khausar ta saki baki galala tabi ta da kallon mamaki.......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{74..}
A fusace Hajar ta juyo ta fixge veil dinta tace "Am not single..", murmushi yayi yace "ai ko idan duk jikina kunne ne i will not believe you An mata", bata sake ce masa ?ala ba ta juya ta nufi ?ofar hall din, bai ha?ura ba ya sake bin bayanta, Nurain da zuciyarsa take tafasa hundred degree Celsius sai a lokacin ya iya buWe motar ya fito, ya riga da yayi mistake din farko da ya ri?e mata veil, wnn time din kam hannunta yaso kamowa da nufin tsayar da ita, saidai me bai kai ga ri?e hannun nata ba yaji saukar wani mugun punch a fuskarsa, tini Abokin ango ya ri?e gefen fuskarsa yana jin taste din blood a bakinsa, a gigice Hajar ta juyo tana ganin Nurain jikinta ya hau shivering, da sauri tasa hannu ta rufe bakinta gami da yin ?ar ?ara ganin bakin abokin Ango na zubar da jini, with husky voice Nurain da idonsa ya rine yace "daga yau bazaka sake mistake din ri?ema wata veil ba.." da haka ya fixgi hannun Hajar zuwa inda ya yasar da motar, saura ?iris taci da ka sbd yadda ya finciketa, fashewa tayi da kuka jin kamar zai Salla mata hannu tace "ni ka sakeni wayyo Ummana zai karya min hannu", front seat ya buWe ya cillata ciki ya rufe ?ofar saura ?iris ya haWa da hannunta, ya zaga driver seat ya shiga da haka ya fita da motar daga event center din da reverse, wani irin cin taya yayi a kan kwalta snn ya fixgi motar with high speed ya bar area din, Hajar ta fasa ?ara ta haWe kanta da guiwa don harta sadda?ar yau sai ya kifar dasu, gaba Waya Nurain daina ganin gabansa yayi sbd yadda zuciyarsa take tafasa, kawai hango yacca wnn banzan ya ri?e veil din Silly girl dinsa yake, how dare him da zaiyi ?o?arin ri?e mata hannu, a lokaci guda ya gangara bakin road ya tsayar da motar gami da kifa kansa ga steering, ya lumshe idonsa trying very hard to control himself, Hajar ta Wago kanta jin ya tsaya da tu?in, ta Wan kallesa har lokacin kansa na haWe da steering, after a while ya Wago sukay ido huWu tayi saurin janye nata, zuciyarta ta hau lugude ganin yanayinsa, Nurain exhale heavily his eye fixed on her, ya dubi dressing dinta da kyau, ji yayi kamar ya wanka mata mari amma bazai yi hakan ba, not in this situation gsky, ko a Abuja da ya mareta yasan bata ji da daWi ba, toh this time around ma yace zai mangareta wllh sai tayi jinya, dun?ule hannunsa yayi ya sauke ajiyar zuciya, after few seconds ya furzar da iska ya cigaba da driving din, koda wasa Hajar bata sake Wago kanta ba har suka je gida, a daidai main door ya tsayar da motar ba tare da ya dubeta ba yace "get out", jikinta har rawa yake tayi sauri ta zura takalmanta ta bude ?ofa ta fita, Sangaren Hajiya ta shige walking gently, Hajiya da har lokacin take tare da Farooq ta kalleta tace "Ah ah ?ar nan har kun dawo daga wajen chasun da wuri haka...?", Hajar ta gyaWa kai tace "Eh Hajiya", Hajiya ta taSe baki tace "yo wnn ai ba chasun akai ba du du mintinku nawa da tafiya", Hajar ta Wanyi bowing ta gaida Farooq, ya amsa da sakakkiyar fuska yace "how are you doing..?", tace "fine alhmdllh", yace "Good anata shan biki..", door aka buWe aka shigo, Hajar na ganin wnda ya shigo tayi sauri ta shige bedroom din Hajiya, Nurain yayi kwafa ya bita da kallo sai kuma ya ?araso ciki ya zauna gefen Farooq ya ajiye masa key din mota, Farooq ya ringa kallonsa ganin ydda ya wani haWe rai sai kace bai taSa murmushi ba a rayuwa, rage murya Farooq yayi yace "ka kyauta da ka hana yarinya morewa Dinner", Nurain ya tamke fuska yace "what are you talking about...?", Sosai Farooq yayi dariya yace "Oh yeah ni dae kasan bazaka min wasa da hankali ba..", Nurain yace "Whatever", sai a lokacin Nurain ya kalli Hajiya da tin shigowarsa take kallonsa ta ?asan glasses dinta, ya waro ido yace "Iron lady barka..", Hajiya ta katsesa da faWin "kkkk ri?e abinka bana so, Man zafin da ka kawomin ma kazo ka amshi abinka bana so", Nurain ya sauka kan carpet ya zauna gefenta yace "ba kyau fa mayar da hannun kyauta na bar miki", tace "ka matsa daga kusa dani ko na saka sandar nan na raWe ka wllh", Nurain ya ri?o hannunta yace "ya ha?uri idan kika buga min sanda wa kika kama", Hajiya tace "azabar son da nake yiwa jikoki shiyasa suka sami ?ofar yimin wula?anci barin ma kai da Al'ameen", Nurain yace "nidae nace kiyi ha?uri duk da bansan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login