Showing 111001 words to 114000 words out of 252707 words

Chapter 38 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

basket din kafin ya nufi main building din gidan, keys ya ciro daga pocket ya buWe door ya shiga ya mayar ya rufe still da mu?ulli, ajiye basket din yayi nan palour kafin ya haura sama, wanka yayi ya saka Pajamas masu sweat pant masu shegen kyau, downstairs ya sakko da room slippers a ?afarsa, kamar ce masa akay ya kalli wajen, ya ringa kallon papern dake kan Centre table, haWe gira yayi kafin ya Wauki papern ya buWe a wula?ance, beautiful handwriting din dake jiki ya fara karantawa.... "malam wai an gaya maka inada wata bu?ata ne a wajenka in banda guda Waya, kawai ka sauwa?e mana shine bu?atata..", tsaki yayi ya cukuikuiye takardar ya wurgar da ita, wani irin ?auri ya fara perceiving, da sauri ya nufi kitchen, yana buWewa yaja da baya ya toshe hancinsa, gaba Waya kitchen din ya gumame da haya?i da uban yaji, da hannu Waya ya rufe hancinsa Wayan kuma ya ringa kore haya?in har ya samu ya shiga kitchen din, gaban cooking gas ya isa yana ?o?arin kashe wutar amma da yake haya?i yayi yawa baya gani sosai hannunsa ya jogali tukunya, da sauri ya janye hannun ya ri?e da other din, hkan ce tasa yayi perceiving ?aurin har cikin lungs dinsa, tini ya fara tari at same time yana ?o?arin kashe gas din. Hajar ta saki pillow din hannunta bayan brain dinta ta amsa, shaf ta manta da kayan miyar da ta Wora akan wuta, bata tsaya bi takan wani hijab ba ta gyara hular kanta ta fito daga room din, da sauri ta ringa sauka stairs har tana tuntuSe, tin daga palour ta fara tari ga uban haya?i da ya rufe mata vision, gadan gadan kitchen ta shiga daidai lokacin da Nurain ya kashe gas din, da sauri ta juya kamar zata sa gudu sbd fitowar da tayi ba shiri, Allah yaso ma kayan baccin riga da wando ne kuma rigar ta saukar mata, tana fita daga kitchen din shima ya fito yasa ?afa ya banke ?ofar, tana shirin hawa stairs taji an fixgo hannunta, figarta yayi zuwa dining area inda babu haya?in sosai, haWe ta yayi da bango still bai sakar mata hannu ba fighting with his breathing, sosai ya sha?i haya?in shiyasa numfashinsa har yanzu bai dawo normal ba, kiciniyar kwace hannunta ta fara yi tana turesa da iya ?arfinta, sake matseta yayi da bango ta kasa motsi, heavily yake breathing har zuwa lokacin da yaji dama dama, a hankali take mayar da numfashi ta Salla masa harara tace "let go off me, ni ka sake ni..", ita babban tashin hankalinta kayan jikinta, muryarsa ma bata fita sosai yace "from today henceforth karna sake ganinki a kitchen, are you mad fire outbreak zaki ja min a gida, koda wasa na sake ganinki a kitchen saina sumar dake nonsense" yana kaiwa nan ya hankaWeta saura ?iris ta faWi. da sauri ya nufi stairs ya haura sama don bazai iya ?ara koda 1minute a wajen ba, Hajar tabi bayansa da kallo zuciyarta ta ringa ?una kamar zata kama da wuta, zama tayi kan stairs din hawa dining ta haWe kai da guiwa, after 10mins ta tashi ta haura sama kamar wacca kwai ya fashewa a ciki. washe gari da safe Nurain ya sauko downstairs, ta main door ya fita ya zaga can backyard ya kashe gas cylinder, cikin gida ya dawo bayan ya kashe gas din, ya shiga kitchen to make a cup of coffee, wani tsaki yayi ganin tukunyar dake kan cooking gas, tayi wani ba?i ?irin ko kyan gani babu, cikin sink ya saka tukunyar ya sakar mata ruwa saida ta cika damm snn ya kashe pampon, ya jona coffee maker. A hankali Hajar ta ?arasa sakkowa daga stairs idonta ?ur akan keys din dake jikin ?ofa, ta isa bakin ?ofar a hankali ta zare keys din, tana juyawa sukay ido huWu dashi ya fito daga kitchen da cup a hannunsa, ta haWe gira tayi sauri ta kunshe keys din a hijab, garin haka ji kake tass mu?ulli sun faWi a kan tiles, kallon keys din Nurain yayi snn ya kalleta, ta wani haWe rai, yana kallon main door ita kuma ta samu opportunity ta sunkuya ta Wauki mukullin ta kwasa a guje sai sama, a hannun kujera ya dungurar da Coffee din yabi bayanta da sauri, tana ?o?arin rufe ?ofa yasa ?afa ya banke ?ofar, zaro ido tayi tace "na shiga uku" ta ruga can edge of the room ta boye hannunta a baya, daga bakin ?ofar ya tsaya yace "give me the keys..", ta murguWa masa baki tace "wllh bazan bayar ba, ni ba tinkiyarka bace da zaka ringa kulleni", ?ofar bathroom ta kalla sai kuma ta kallesa tana banka masa harara, lokaci guda ta tafi da gudu zata shige bathroom din, ganin haka ya taho da speed ya fixgota ya haWeta da jikin wardrobe, dun?ule keys din tayi a hannunta ta Soye a baya, tini ta ringa sha?ar scent dinsa da bata so, ta Waga lulu eyes Winta ta kallesa, shima kallon cikin idanunta yake da wani irin expression zuciyarsa na tafasa.......
'?

Chapter 49... on Arewabooks..

Click the link below to join my WhatsApp group =?G?
=؛? HAJAR =؛?

{49..}
Thick eyebrows dinsa a haWe while still staring at her yace "i said give me the keys..", ta juyar da kai gefe tana turo baki tace "ni fa bazan bayar ba..", bata ankara ba taji hannunsa akan nata da ta Soye a baya yana ?o?arin dawo dashi gaba, ta cije iya ?arfinta ta sake dun?ule keys din a hannunta, partially ya dubi fuskarta kafin ya murWa hannun nata ya dawo dashi, ?ara ta fasa ta fara ?o?arin fixgewa, tana ji tana gani ya SamSare keys din daga hannunta, ya bita da wani shegen kallo ya juya ya fita daga Wakin, wani mugun takaici ne ya tokare mata a ma?oshi, ta sulale ?asa ta rushe da kuka tace "wllh sai na maka rashin mutunci mai wasali, ba dai ni ka murWewa hannu ba, na rantse da Allah saina rama, dala ba gammo ka Wakkowa kanka idan baka sani ba saika sakeni zaka cigaba da rayuwa mai daWi..", taci kukanta ta more ta tashi ta shiga bathroom ta wanke fuskarta da ruwa ta fito, fita tay daga Wakin tana cika ta batsewa ?iris take jira a taSata ta sauke kwandon bala'i, downstairs ta sauka ta nufi kitchen tana cewa "duk abinda kace kar nayi toh yanzu na fara yinsa a gidan nan, dani da kai naga wanda zai sumar da wani, dan wllh tllh ni kaWai nasan irin ayar da zan gasa maka a hannu..", plate ta Wauka ta buWe bucket din dubulan dana chin chin ta zuba, ta fito daga kitchen din, tsaye tayi tana kallon cup din Coffeen da ya ajiye a hannun kujera, Cup din ta Wauka tana kallon coffen, ta gyaWa kai ta haura sama da Kofin, a kan mirror ta ajiye plate da cup din taja stool ta zauna, taci dubulan da chin chin dinta tayi nak tana korawa da coffee, sosai combination din ya mata dadi sbd the coffe is creamy and yummy gashi babu sugar sosai sai hakan ya bada wani armashi. Nurain ya ringa kallon inda ya ajiye Coffeen sa wayarsa a kare kunne yana magana da Farooq, zagaye ya ringa yi yana duba each sofa a palourn, Farooq yace "are you listening..?", Nurain yana sake duba hannun kujeru yace "yeah", Farooq yace "alright" ya cigaba da bayanin da yake masa, after 5minutes suka gama wayar, Nurain ya shafa cikakkiyar sumarsa yace "damn it i misplace my coffee" da haka ya haura sama to get ready for work, dakatawa yayi da zuge glass door da ya fara ya kalli ?ofar Wakinta da ta buWe ta fito, idonsa ya sauka akan cup din dake ri?e a hannunta, ya ringa kallonta har ta Sace masa bayan ta sauka ?asa, slight hiss yayi ya juya ya shiga room dinsa, ?arfe tara dot ya fito bayan yayi wanka ya shirya hannunsa ri?e da briefcase, ya sauka downstairs ya shiga kitchen ya Wauki basket din abinci da yazo dashi jiya, bayan ya rufe main door ya isa parking space, ya shiga motarsa ya kunna, a booth ya saka basket din ya koma ya shiga motar tana gama warming ya fara driving ya fita daga gidan Inuwa na Waga masa hannu. sai ?arfe uku Hajar ta fito Wakinta zuwa kitchen, duk wnn lokacin ba ta ji yunwa ba sbd breakfast din yau ya ri?e mata ciki, ji take dama zata sake samun wnn creamy coffee din, saida ta gama jajjaga attaruhu da Albasa ta zuba a ?aramar pot ta Wora kan gas, ta Wauki lighter ta kunna gas din amma babu wuta, ta canza wani shima dai wuta ba tazo ba, ta koma ta jingina da jikin cabinet tana tunanin yanxu yaya knn, me zata bawa cikinta, ta ringa kallon gas cooker din sai taga ashe akwai electric head ajiki har guda biyu, ta tuna lokacin da take gidan Anty Jamilah dashi ai take amfani most of the time sbd unguwar akwai nepa sosai, Hajar tayi ajiyar zuciya a bit relief, tana murWa control knob din electric stove din luckily for her sai gashi ya kama, tinda a jone yake da wuta, wani dadi ne ya ratsa Hajar, tini ta hau yin girkinta, cikin kayan gararta ta farke buhun shinkafa ta Webi yadda zai mata ta dafa, bayan ta gama dafa shinkafar da ?ar sauce ta palm oil, gaba Waya ta juye a plate ta zuba Sauce din akai, ta buWe fridge ta Wauki ruwa da haka ta fita zuwa palour, da kyar ta iya cinye abincin, ta kai plate din kitchen, saida ta wanke komai da tayi amfani dashi ta mayar mazauninsa snn ta bar kitchen din ta haura sama, cikinta Wam Wam dan ji take ita da abinci kam sai gobe kuma.

&Maama na kallon Maimuna da take ?o?arin saka hijab tace "wai ina zaki a haka Mainuna.. jifa fuskarki ko gama saSewa ba tayi ba..", Maimuna da tayi Waurin Wan kwali har goshi tace "kai Maama ba fa daWewa zanyi ba, nan nan zanje na dawo..", Maama tace "nan nan ina..?", Maimuna tace "kai jaraba" ta ciro wata fatattakakkiyar dari biyu daga bra ta lin?awa Maama a ?irji tace "yanzun nan zan dawo..", Maama ta dafe Wari biyun tace "karki daWe", Maimuna ta ?arasa saka hijab dinta ta fita, bayan ta saka takalmanta dake bakin ?ofa tayi soro, can ta gangara cikin lugunsa har ta Sulla wani lungun, daga nan tayi tafiyar da bata wuce ta minti biyar ba sai gata a wani kango wanda aka zagayesa da blocks sai gate na langa langa, tin kafin ma ta ?arasa cikin kangon ta fara jin warin kayan zu?e zu?e, haka nan ta dake ta shiga kangon, su biyar ne a zaune a kangon matasa dasu babu wanda ya haura ashirin da bakwai a cikinsu, wanda ya fara hangota ya cire cigarette da yake zu?a yace "ke ubanki kika kalla anan...?", Maimuna tace "?wage nake nema..", wani daga can gefe wanda ya fisu shekaru bakinsa ba?i ?irin ya kalleta a wula?ance, Wiwin dake hannunsa ya yiwa mummunar zu?a ya fesar da haya?in ta hanci da baki tamkar salansar tsohon babur yace "ke yarinya yane... kin kawomin kanki ne dan na tuSeki..?", Maimuna tace "haba ?wage ai kasan nafi ?arfin ka... har?alla na kawo maka..", ?wage ya tashi ya matsa kusa da ita yace "meye..?" yana cigaba da busa wiwi, ta fara lalube cikin hijab dinta ta ciro kuWi masu Wan kauri a ?alla zasu kai 10k ta mi?a masa, wurgar da ragowar wiwin yayi ya murjeta a ?asa ya amshe kuWin, Maimuna tace "kasan Mu'azzam Wan gidan gini..?", Wani ne ya taso yana kallon hannun ?wage yace "kai wnn yaron fa nunar rana take nufi, ke ba ?ar gidansu bace ai naga yayanki ne..?", Maimuna tace "Eh Wan kishiyar Baabarmu ne..", yace "A'a malama baabarki dai ba tamu ba..", ?wage yace "kai zan feWe ka da rai nace ka sako bakinka ne..?", Bisi ?wale yace "haba gorun goruba naga harkar nan tare muke yinta ai karka mana eh yane faa..", ?wage yayi kwafa yace "ina jinki", Maimuna tace "Shi nunar ranar Mu'azzam nake so ku masa dukan tsiya..", ?wage yace "Au abin sau?i, ai ko cewa kikai mu ?addamar masa wllh a yau sai yaro ya ziyarci barzahu..", Maimuna tace "ku lakaWa masa na jaki..", zuciyar Maimuna ba tada maraba da kindirmon nono sbd fari haka ta koma gida, tana shiga Waki ta cire hijab ta bage akan gado, Maama ta bita da idanu tace "har kin dawo...?", Maimuna tace "gashi kin gani", Maama tace "sai naji kamar kina warin Wiwi", a hasale Maimuna ta mi?e zaune tace "wiwi kuma Maama..?", Nabilah dake zaune Wakin tana tsince shinkafa tace "nima naji wllh...", harara Maimuna ta bisu da ita ta koma ta kwanta tana jan dogon tsaki. Da yamma Umma na zaune bakin murhu tana kwasar tuwo, Mu'azzam ya shigo gidan da sallama, ya dur?usa gaban Umma ya gaisheta, da fara'a ta amsa masa tace "an dawo lfy ya aiki..?", yace "Alhmdllh Umma, yau mun gama da gidan ma har an biya mu zuwa jibi zamu tafi Katsina wani aikin..", Umma tace "toh alhmdllh, Allah ya temaka..", yace "Ameen Umma ga wnn.." ya ajiye mata ledar da ya shigo da ita, tace "toh madallah, Allah yayi albarka, ga can abincinka a Waki", yace "toh" ya tashi ya shiga Wakinta ya Wauki warmern abincinsa, daga nan ya shiga Wakinsu, Maimuna dake laSe jikin window tana le?ensa tayi kwafa ta koma ta zauna, Umma ta gama kwashe tuwon ta Wauka ta kai Waki tare da ledar da Mu'azzam ya kawo mata, ta buWe ledar taga lemo da Ayaba sai kuma Wan tsire ne ciki, murmushi tayi ta ajiye kan mirror, Sabra ce ta shigo da gudu tana haki tace "Umma Yaya ya dawo...?", Umma tace "ba zaki dena guje gujen nan ba ko dan kinga Addarki ba tanan ne?", Sabra tace "ya ha?uri Umma", Umma ta shafa kanta ta Wauki lemo Waya Ayaba Waya ta bata tace "zauna kici". Mu'azzam na alwala bakin rariya zai wuce masallaci dan daf ake da kiran sallar magrib, yana idar da alwalar ya fita daga gidan, bayan Umma ta idar da sallahr Isha'i tana zaune kan darduma tana lazimi, sallama akay daga soro, Maama da ?a?anta babu wanda ya amsa Nabilah kuma da ta Wan fara shiryuwa sallah take, ga Baba ma baya nan ya fita masallaci, Umma ta ajiye carbin da take lazimi ta fita, daga bakin ?ofar soron ta tsaya, bata kai ga magana ba Naseer ya shigo, gaisawa Sukay da Munkaila wanda shine yayi sallamar, Munkaila yace "ina Baban naku..?", Naseer yace "yana masallaci..", Munkaila ya numfasa yace "toh muje da kai, ban san me ya haWa Mu'azzam da fitinannun yaran nan ba gashi can sun sassara sa, yanzu haka dai an wuce dashi emergency..." ganin Umma kawai sukay a soron tace "innalillah wa'inna ilayhirraji'un.. wane Mu'azzam din.."

&Nurain yayi parking motarsa a wani babban eatery, fitowa yayi daga motar ya shiga eatery din, a vacant table na two sitters ya zauna, tini waitress ta kawo masa food menu, bayan ya gama order abinda yake so waitress din ta tafi kawo masa, dice watermelon da Orange juice aka fara serving dinsa as a starter, gently yake sipping orange juice din yana latsa wayarsa, Tamkar Sera a buta hka ta shigo Eatery din tana rarraba idanu, tana hangosa ta nufi table din da yake zaune, ta ja kujera ta zauna gami da zuba masa idanu, ajiye glass cup din lemon yayi ya fara shirin mi?ewa, da sauri ta ri?o hannunsa tace "dan girma Allah listen to me ko sau Waya ne..", fasa tashin yayi da sigar ko in kula murya ?asan ma?oshi yace "what..?", duk da Ruqayyah taji haushin yadda yayi treating dinta these days amma bata nuna ba, gyara zama tayi tana kallonsa tace "Dr dan Allah don't take grudge against me, ba wai na tafi bane sbd bana son na aureka, ba a fahimce ni bane from the start..", keenly yace "Ohk, then stop following me..", Ruqayyah ta haWiye kukan da ya taho mata tace "shknn, nasan har yanxu fishi kake dani Dearest..", yana latsa wayarsa yace "not at all..", tace "nagode da ka tsaya, har yanzu ban canza daga Ruqayyahn da ka sanni ba, i still remains your first love and only kuma your wife to be, zan aureka Dearest, a shirye nke ko yanxu ma kaje wajen Daddy za ai mana aure Dearest..", a lokaci na farko da ya Wago kansa ya kalleta kafin ya dauki orange juice yayi sipping yace "Ruqayyah..", murya na rawa tace "Na'am", yace "a lokacin da nayi dating dinki kinsan duk abinda na bari na barsa knn", ta gyaWa kai idanunta na ciccikowa, yace "snn kin san banida ra'ayin auren mata sama da Waya..", nan ma ta gyaWa masa kai tace "amma why are you saying that bayan baka da aure..?", ya girgiza kai yace "you are wrong" da haka ya kira waitress yace ai masa packaging abincin da yayi order, Ruqayyah dai ta kasa mgn cause tana bu?atar concrete explanation, wayarsa ya saka a pocket ya tashi zai biya bill, cashier ya nufa ya biya bill din ya amshi ledar abincin ya nufi exist, da sauri Ruqayyah tabi bayansa tace "wllh Allah ban fahimci me kake cewa ba, kuma baka bani enough time na maka bayani ba..", yayi ajiyar zuciya yace "i don't like it idan kina bina hka, please stay away from me, i don't have any feelings for you now, snn kuma i am married.. good luck..", da haka ya nufi motarsa ya shiga ya bar Eatery din, Ruqayyah taga kamar birds ne suke yawo a kanta kafin ta fara ganin harabar Eatery din bibbiyu daga nan kuma bata sake fahimtar halin da take ciki ba. farkawa tayi ta ganta a restroom na Eatery din mutum har huWu akanta, ta mi?e zaune tana kallonsu kafin ta dafe kanta, wata mata ce tace "Alhmdllh sannu ko..", Ruqayyah ba ta iya cewa komai ba


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login