Showing 102001 words to 105000 words out of 252707 words

Chapter 35 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

tace "subhanallah dan Allah ki gayamin mene ya faru..?", Ruqayyah ta Wago kanta tana kallon Jiddah da jajayen idanunta tace "Jiddah ni yanxu ya zanyi, Dr ya?i saurarata...", Jiddah ta jinjina kai ba tace komai ba, ita ganin ?arfin halin Ruqayyah take, yo ko itace Dr ai bazata saurareta ba, Ruqayyah ta goge cheeks dinta tace "wai fa security ya kira yace yayi waje dani sai kace wata Sarauniya..", ta sake fashewa da kuka, Jidda tace "bari na duba patient a ward A" da haka ta saka kidney dish din da ta ajiye a cikin tray ta Wauka tabar station din.

&Sai goma da rabi Hajar ta farka daga baccin da ta koma bayan ta idar da sallar asuba, bathroom ta shiga tayi brush ta wanke bakinta da mouth wash, tayi wanka, saida ta wanke bathroom din snn ta fito, tsaye tayi bakin mirror tana kallon uban kayan shafe shafen da Hafsah ta jera mata jiya, wani body lotion ta Wauka tana duba sunansa sbd da shower gel dinsa tayi wanka, ta zauna kan stool ta fara rubbing lotion din, ta ringa kallon gashin kanta da duk kitson ya fara warwarewa da kansa, bai Wauketa wani minti 20 ba ta gama tsefe ?ananan kitson kanta tass, daga ta kama jelar zugeta kawai take cause gashinta mai laushi da santsi ne na fulani, combing hair din tayi ta shafa masa oil shima da ta gani, tayi parking dinsa a ?eya ta tufke jelar, daga haka ta tashi daga gaban mirrorn, ta buWe huge wardrobe tana taSe baki, ita dama a box Hafsah ta ba?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? r mata kayanta, wata doguwar riga ta atamfa ta saka, ta zumbula hijab ta fita a Wakin ta sauka ?asa da cup da plate din jiya da taci kayan gara, kayan garar ta sake Wiba taci a kitchen din tasha ruwanta a famfo kafin ta fito ta koma room dinta, tanata zaune a Wakin saidai tayi game a wayarta inta gaji ta ajiye har akay sallar Azahar, tana idar da sallah taji wata yunwa ta bijiro mata, kayan garar dai ta kuma Wurawa cikinta, samm ta?i yin girki sbd gani take knn ma rayuwa mai tsayi zata yi, palour ta fito ta ringa kallon ?ofa kafin ta matsa kusa da ita ta kama handle ta murWa, a rufe taji ?ofar, ta koma kitchen ta buWe ?ofar da zata sadaka da backyard din gidan, luckily ta jita a buWe, ta ringa kallon backyard din tana Wan zagawa, ta zauna kan wani dakali da ta gani wanda shine chamber na ruwa, sosai zaman wajen yayi mata daWi don ji tayi kamar an cirota daga ma?abarta, ba tasan iya awannin da ta Wauka zaune a wajen ba tana tunani iri iri, motsin zubar ruwa ta jiyo daga front din gidan, tashi tayi ta ringa bin inda motsin yake, mai gadi ne ya kunna famfon compound din yana alwala, Wan russunawa yayi ganinta ya kashe famfon yace "ina wuni Hajiya..", Hajar ta mayar masa da gaisuwar don ta ganesa ranar da suka dawo gidan shi suka tarar, Inuwa ya du?ar da kai yace "wani abin za a amso miki hajiya...?", Hajar ta girgiza kai ta juya ta koma backyard din, ciki ta koma don yin sallah, tana idar da sallah wayarta ta fara ringing, ta ringa kallon screen Win wayar ganin number ke kiranta kuma bata san numbern ba har kiran ya katse wani ya sake shigowa, picking tayi ta kara a kunne ba tace komai ba, wani murmushi tayi bayan ta Wau murya tace "Noor...", Noor tayi dariya tace "ta ya akay kika gane...?", Hajar tayi ?ar dariya tace "your voice mna", Noor tace "toh ykk ya gida...", Hajar tace "lfy lou and you..?", Noor tace "am great wllh..", Hajar tace "good, toh yaushe zaki zo..?", zaro ido Noor tayi tace "not soon..", Hajar ta marairaice murya tace "kefa kika ce zaki zo..", Noor tace "yeah zan zo amma ba yanzu ba..", Hajar tace "toh shknn sai kinxo", sun Wan jima suna hira da Noor kafin daga karshe Noor tayi mata sallama, Hajar ta tashi ta naWe darduman da tayi sallah, sai kace wata ?ar kurkuku haka take jin rayuwar gidan, daga ?arshe dai ta fara gyara Wakinta wanda babu wani datti ta masa turaren wuta wai dan duk ta Wan ware, taje kitchen ta ciko plate da kayan garar da ta mayar abinci, da kyar ta iya hawa stairs bayan ta fito daga kitchen sbd ?ullewar da cikinta yayi, ta samu dai ta shiga Wakinta ta zaune gefen gado ta danne cikin da yake kan murWa mata, bayan wani lokaci cikin na murWawa sai ta fara yin ?alas, mai?on Alkaki yazo ya tsaya mata a wuya har tana jin kamar za tayi amai.

&?arfe biyu da ?an mintina Nurain ya fito daga office dinsa holding his briefcase, saida yayi attending kaf patient da suka zo shiyasa ya kai wnn time din, acikin doctors da suke aiki a hospital din shine me wnn halin, indai kaga kazo ganinsa bai duba ka ba toh akwai babban dalili amma duk yawan patient yana squeezing ya duba su, Ruqayyah dake zaune bakin office din over three hours tana jiran fitowarsa ta tashi da sauri tabi bayansa, tana zuwa gaf dashi tace "Dr..", dakatawa yayi da tafiyar ya jiyo yana kallonta ba tare da yace komai ba, kallon da yayi nata sai taji gaba Waya Wan guntun courage dinta ya narke gami da tsiyayewa ta guiwarta, ta kasa cewa komai amma lips dinta sai Sari suke, shi kam da yasan ma itace wllh bazai dakata ba, shi Allah ya masa wani hali na bagarar da lamari indai ya bar abu topa shknn, don yanzu idan nace muku ya manta muryarta ne shiyasa ma har ya juyo data kirasa kar kuyi mamaki, ya haWe thick eyebrows dinsa ya juya ya cigaba da tafiyarsa, Ruqayyah tayi ajiyar zuciya ta lumshe idanunta da suke mata zugi tsabar kukan da ta sha, da sauri ta kuma binsa sai kace mayya tace "dan girman Allah Dearest kayi ha?uri, make time for us so that we can discuss about it, i will tell you all what happened...", har suka fito harabar hospital din tana biye dashi tana masa magiya, ganin ba sauraronta zaiyi ba ta tsaya a ?ofar department din gudun kar ta dizga kanta a public, Nurain yana isa parking space ya shiga motarsa, keys ya zura a ignition ya kunna motar, har lokacin girarsa a haWe take don ba ?aramin fama masa zuciya waccar psycho din tayi ba, he dislike the sight of her, direct gidansu ya dosa don bazai koma gidansa yaga wani abun da zai sake Sata masa rai ba, bayan yayi parking motarsa ya shiga ciki. Mami na zaune a main palourn da wasu close friends dinta guda biyu, ya ?arasa shiga palourn ya gaishesu duka da ladabi, Mami dai tayi mamakin ganinsa a wnn lokacin it seems like daga wajen aiki yake shine ya zarto nan a maimakon gidansa, shidai yana gama gaidasu ya wuce upstairs, Mami ta bisa da kallo, Haj Sadeeya tace "Aaa aha ashe duk munyi furfura don Allah kalli yadda yaron nan ya koma Nurainin Mami, kinga ma ban tambayesa iyalin ba don ina Canada kika gayamin zancen aurensa...", Mami tayi ya?e tace "matarsa na nan lfy baifi kwana goma da yin auren ba..", Haj Sadeeya tace "kwana goma kuma nifa mganar almost one year nake miki..", Haj Fati tace "ni dai nasan wancan an fasa yinsa, bayan nan ma Nurain din ya koma India, toh dai wnn na kwana goman ne bansan dashi ba.." ta fadi hakan tana kallon Mami, Mami ta kallesu duka tace "wllh auren ne yazo unexpected, nima kaina saida aka Waurasa na sani, prof ne ya haWasa da ?ar abokinsa, shima yaron ba sani yayi ba don lokacin ma bai dawo ?asar ba..", Haj Sadeeya tace "duk ba labari da fasa wancan din da kuma sabon, toh in banda abinki Mami aiko baza mu zo ba ai kya gaya mana", Mami tayi ajiyar zuciya tace "duk kuyi ha?uri abin ne yazo unexpected shiyasa, ba a nitse nake ba wllh". uku da minti goma Nurain ya sakko har yayi wanka ya sauya kayan jikinsa, yana kallon Mami yace "Noory fa..", Mami tace "bata dawo schl ba..", yace "Okay" yana kallon hanyar kitchen kafin ya wuce can din, kitchen din ya shiga bayan few minutes ya fito da plate din Abinci, dining ya wuce ya zauna ya fara cin abincin, saida ya cinye tass don yunwa yake ji ba kaWan ba tin tea da yasha da safe bai sake cin komai ba banda water, Nurain bai baro gidansu ba sai ?arfe takwas na dare, a hakan ma sbd Mami ne dan ya lura da irin kallon da take masa ga dukkan alamu tana so ta fadi wani abun ne amma bata fada ba, yana zuwa gida daman a palourn ?asa yayi branching, yayi powering TV kafin ya zauna kan exclusive sofa dake palourn, almost 30mins da zamansa aka buWe ?ofar kitchen, da sauri ya kalli direction din, a hankali ta fito daga kitchen din da cup ta ciko da ruwa, ta juya ta rufe ?ofar, ?ishi ruwa ne yasata fitowa tin Wazu, shine da tazo kitchen Wiba ciwon cikin ya murWa mata ta dur?ushe a ?asan kitchen din tana mur?ususu har saida taji dama dama snn ta iya tashi ta Webi ruwan ta samu ta fito, wani irin haWe rai Nurain yayi, wato bata ji warning din da ya mata ba knn, how dare her zata ringa masa taurin kai, who born her with her bad attitudes, dole tayi abinda yace indai tana son cigaba da zama a gidan, furiously ya tashi yace "ke ba kiji warning din da na miki ba knn..", hannunta Waya ri?e da cup dayan kuma ta dafe cikinta, da kyar ta iya cewa "daman nace maka naji ne.., na riga na gaya maka you can't tell me what to do malam" tana gama fadin haka ta nufi stairs, bata ankara ba taji an fixgota baya ta bige da hannun kujera.....
'?

Chapter 46.... on Arewabooks....
=؛? HAJAR =؛?
na Nafeesah Yusuf Nagoda
A.K.A Feenerh feeche

{46..}
Nurain was extremely angry at that moment, yana mata wani kallon barazana yace "maimaita abinda kika ce..", ta ja da baya zuciyarta na lugude tace "bazan maimaita din ba, idan baka ji ba kai ka sani...", da sauri ta dur?ushe ?asa ta ajiye cup din ruwan ta dam?e cikinta tana mur?ususu, fashewa tayi da kuka tana yarfe hannu tace "na shiga uku cikina", tsuke idanunsa yayi ya matsa daga kusa da ita yana kallonta, after looking at her for few seconds yace "hey get up..", banza tayi dashi ta cigaba da kukanta a hankali, folding hands dinsa yayi yace "ke tashi daga nan...", duk da irin azabar da take ji hakan bai hanata Waga kai ta zabga masa harara ba, ya koma kan kujera ya zauna gami da Waukan remove ya ?ure volume din Tv don baya son ya cigaba da jin sautin kukanta, saida cikin ya lafa mata bayan kamar minti goma ta tashi tana goge fuskarta, ta Wauki kofin ruwan ta haura sama tana tafiya a hankali, bayanta yabi da kallo bai san lokacin da wani tsaki ya kufce masa ba, ya tashi ya kashe Tvn gaba Waya, kitchen ya shiga yana ?are masa kallo, ya buWe store ya duba ko ina, yadda ya ajiye foodstuffs haka ya gansu ba a taSa ba, carton din Noodles kawai ya gani a bude kuma shima pack Waya aka Wauka, ya fito daga storen ya buWe fridge shima dai babu abinda aka taSa, ganin bottle water shima ko Waya ba'a taSa ba murya ?asan ma?oshi yace "what.. toh wane ruwa take sha..", bottle water ya Wauka ya rufe fridge din snn ya bar kitchen din, upstairs ya haura zuwa part dinsa, direct bedroom ya shiga ya kunna lights, yayi drawing bedside drawer ya Wauki wani satchet na drug, tashi yayi ya fito daga bedroom din snn ya fita daga part din, tsaye yayi a corridor yana kallon ?ofar Wakinta, after standing for few seconds ya haWe gira ya murWa handle din ?ofar ya shiga, ?asa ?asa yayi sallama wanda ta tsaya iya lips, kwance ya ganta kan carpet ta rufa da duvet har ka, ya ?arasa cikin Wakin bayan yabar door a wangale, controlling Sacin ran dake taso masa yayi, chest of drawers ya bubbuga yace "hey", ta yaye rufar da tayi ta tashi zaune, kallo Waya ta masa ta Wauke kanta, fuskarsa a haWe ya ?ara four steps towards her, dungurar da bottle water din yayi a gabanta, ta juyo ta kalli ruwan ta Waga kai ta kallesa, ya ajiye satchet din drug din yace "take it..", ta haWe gira tace "bazan sha ba...", one step ya kara getting even more closer to her, tayi sauri ta muskuta ta bada space a tsakaninsu, taSe baki yayi yace "an gaya miki nayi hakan ne sbd ke, hmm you don't worth it ba dan ke nayi ba, darajar Abba kika ci, tinda an riga an li?a min ke babu yadda zan iya and now we are living in the same roof, so listen tinda kema kin nace kina son auren nan toh ga fili ga mai doki, zaki zauna anan amma kuma bazaki jamin matsala ba, na fita ha??ina na ajiye miki foodstuffs, you are free ki shiga kitchen ki dafa abinda za kice idan kinga dama, don babu wanda zai miki gage, secondly you see this room da downstairs palour and kitchen are the only places da kike da damar shiga daga su kar kiyi gigin shiga wani wajen, and if you need anything bance kimin magana ba, ki nemi pen da jotter ki ajiye duk sanda kike bu?atar wani abu ki rubuta ki ajiye kan center table a palour, i will give that idan baki da shi, am done with you...." da haka ya isa gaban mirror ya Wauki cup din da ta ajiye, girgiza kai yayi yana kallon ruwan kafin ya juyo ya dubeta yace "for your own heath tap water ba shine ruwan sha a nan ba...", ?ofa ya nufa zai fita yaji tace "malam ka gama, dawo ka Wauki tarkacen da ka zube min a nan who are you to give me drug, kai tinda aka kawoni wnn ?addararran gidan na taSa mka magana ne da farko da kake cewa wani kar na maka mgana, kaga malam nifa ba mara galihu bace da zaka ringa giggilamin sharuWa sai kace wata ?arka, ni nan na fika tsanar wnn jarababben auren wllh, da zaka sauwa?e mna da ka huta..." ta ?arashe tana murguWa baki gami da hura siririn hancinta, bai motsa daga inda yake tsaye yana kallonta ba, tana lura da reaction din fuskarsa zuciyarta ta buga da ?arfi, tayi sauri ta yaye duvet din da ta lulluSe jikinta ta mi?e tsaye fuskarta a haWe, lokaci guda ta dubi kanta, kayan bacci ne a jikinta riga da wando, ai kam da sauri ta dur?usa ta yayibi duvet din ta rufe jikinta, kamar me ?irga takunsa haka ya fara walking towards her, ganin haka yasa ta fara tafiya da baya tana banka masa harara, da gudu ta shige bathroom tana taWewa da duvet din, tayi sauri ta saka lock tana sauke numfashi, Nurain ya sauke ajiyar zuciya yana bin ?ofar bathroom din da kallo kafin ya juya ya fita daga Wakin, jingina Hajar tayi da jikin ?ofa, ta hura hanci tace "Wllh ka gayamin ajali sai na gaya mka mutuwa, haka kurum ba zaka dan?aramin magana nayi shiru na kyaleka ba zuciyata ta buga, kai da kanka zaka koma wajen wnda ya ?ulla wnn jarababben auren ya kunce sa ehe, dan billahillazi la'ilaha illa huwa yanxu na fara musguna maka a gidan nan, kai ka isa ka aureni kai asuwa...", ita kaWai ta ringa huci sai kace wata kububuwa, bayan kamar minti goma ta buWe ?ofar a hankali, ta gama surveying Wakin da idanunta kafin ta fito, tsaki tayi taje ta rufe ?ofarta, tasa ?afa tayi fatali da bottle water da satchet din maganin dake kan carpet, ta sake yin wani tsakin tayi kwanciyarta, tsakar dare ciki yace ba sai kiyi baccin na gani ba, duk da sanyin AC gumi ne ya ringa tsattsafo mata a goshi, ganin alamar dai cikin nan ba lafa mata zaiyi ba ta tashi zaune, a gigice ta fara laluben maganin tana rarrafe, taci sa'a kam ta hango sa a karkashin mirror, ta ?arasa bakin ?ofa ta Wauki ruwan da ta wurga can, da sauri ta buWe bottle din ta Salli 2tablets ta afa a baki ta bisa da ruwa, within minutes Allah ya taimaketa cikin ya lafa, ta ringa kallon satchet din maganin kafin ta tashi ta ajiye bisa mirror ta koma ta kwanta. washe gari wajen ?arfe takwas da rabi Hajar ta fito daga Wakinta bayan tayi wanka ta shirya, downstairs ta sauka zuwa kitchen, tana buWe ?ofar kitchen sukay ido huWu da Nurain da ke making coffee, da sauri ta rufe ?ofar ta haura sama, Nurain ya kashe coffee makern bayan ya gama haWawa, zai Wau cup din Coffeen knn wayarsa ta fara vibrate, da asuba ya dakkota daga mota bayan ya dawo masallaci, ya duba yaga babu wani missed call kuma luckily wacca tasa ya tsani wayar bata kira ba kuma bata turo message ba, ya ciro wayar daga pocket yayi picking ganin Dr Marwan, fita yayi daga kitchen din still yana wayar, Nurain yace "alright send it now..", Dr Marwan yace "Okay", Nurain yace "when is it going to start..?", Dr Marwan yace "12noon insha Allah...", Nurain yace "Neh, i will be there before then..", Dr Marwan yace "thank you Dr..", Nurain ya katse wayar ya haura sama ya shiga part dinsa, Laptop dinsa dake jone a charge ya ciro ya zauna yayi switching dinta on, tana gama booting ya buWe WiFi, it connected automatically with the house router, ai kam sai ga mail daga Dr Marwan, Nurain ya bude mail din yana duba hoton jiki, almost 30mins yana examining picturen, it is a human chest diagram, a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login