Showing 21001 words to 24000 words out of 252707 words

Chapter 8 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

yanzu zero, zeron ma behind decimal point, ?ar?at an yiwa mai dami Waya sata soyayyar Ruqayyah ta faWi a ?asa warwas, babu abinda yake ji sai tsanarta. Ruqayyah ta rushe da kuka bayan ta gama tura text message din, ta rungume wayar a ?irjinta tana kuka sosai, few mutanen da suke kusa da ita a waiting chairs suka dubeta, saida taci kukanta ta more ta ciro barimar kunnenta, ta buWe wajen sim card ta zare sims dinta ta zubasu a jaka, wayar ma ta wurgata a jaka, a lokacin aka fara announcing jirginsu zai loading, ta mi?e tabi queue akay checking dinta sannan ta shiga Flight, ta zauna a seat dake kusa da window ta jinginar da kanta ta lumshe ido, wata mata da take gefenta ce ta taSota jin anata cewa kowa ya saka belt dinsa jirgi zai tashi amma bata motsa ba, Ruqayyah ta buWe idonta da sukay jajur ta kalli matar, matar tayi mata murmushi tace "tight your belt lady", Ruqayyah tace "thank you" da dasasshiyar muryarta, ta janyo belt Win ta Waura, Jirginsu ya sharara gudu akan runway kana ya Waga zuwa sararin samaniya.

&Da wani irin expression Anty Zulaiha ta kalli Mami jin abinda ta gama faWa tace "innalillahi wa'inna ilayhirraji'un, yanzu yarinyar da Nurain zai aura ce ta gudu", Mami tayi ajiyar zuciya tace "wai neman me kike min ne tin Wazu", Anty Zulaiha tace "ai magana ma ta wuce, yanzu where is my Son", Mami tace "yana Wakinsa, Allah yasa ma bai fita ba, he will be okay", Sakeena ta shigo tare da Noor, Noor ta kalli Mami tace "wai me yake damun yaya ne, kamar naga bashi da lfy lokacin da nazo kiranki", Mami ta kalli Sakeena tace "ina abincin Abba da nace ki ajiye", Sakeena tace "yana nan", Mami tace "toh ki kai masa yanzu", Sakeena tace "ai sun tafi wajen Waurin Aure", Mami tace "ai ba wani Waurin Aure da za ai an fasa" ta mi?e ta fita, Sakeena da Noor suka bi bayanta da kallo domin suna bu?atar concrete explanation ne akan maganarta, tana fita sai suka juya a tare suka kalli Anty Zulaiha da ta wayance da buWe foil papern da aka rufe peppered chicken da ita, Na reception din Nurain ne wanda za a ?ara akan wanda akay order, Sakeena tace "Anty nifa bangane me Mami take nufi ba", Anty Zulaiha tace "Eh an fasa auren", Noor tace "but why?", Anty Zulaiha ta gaya musu komai. Sakeena taji zafi sosai, her only brother wanda take jinsa tamkar sha?i?inta, ita har mantawa take ba mahaifiyarsu Waya ba, indai Nurain zai kaiwa Ruqayyah wata kyauta kamar Ramadan basket da sallah gift ko kuma dai wani abin haka itace take shirya masa, ko jiya da ta ganshi da daddare a balcony yana waya da Ruqayyah saida ta tsokanesa, duk irin crush dinsa da ?an mata suke amma ita Win dai yake so kuma bai haWata da ko wace mace ba yana dating, shin her brother yayi deserving irin wnn yaudarar daga Ruqayyah. Biki dai ya mutu ?urmus, ?an biki da Saki kowa ya WaWe gida ya koma sai ?ar cikinsa daga Anty Zulaiha sai Sakeena ne suka rage, Nurain all this while yana room Winsa bai sakko ba kuma Anty Zulaiha ta hana kowa yaje gunsa tace abarsa zuciyarsa ta huta, sai dare da misalin ?arfe goma sannan Sakeena ta zuba abinci da drinks ta Wora akan tray zata kai masa, Noor da Khausar ce kawai a main palour, Sakeena tazo zata wuce da abincin Noor tace "amm yaya Nurain zaki kaiwa", Sakeena tace "Eh", Noor ta mi?e tace "wait a minute" ta shiga kitchen, few minutes ta jona coffee maker ta haWa wani yummy coffee ta tsiyaye a Mug, ta fito da Mug Win mai Wauke da coffeen ta Wora akan trayn hannun Sakeena tace "idan ma bai ci abincin ba I'm very sure zai sha coffeen ko yaya ne", Sakeena tabi stairs zuwa room Winsa, a hankali tayi knocking sai kuma ta kara bakinta jikin ?ofar tace "brother nice" ta murWa handle Win ?ofar, half expected ta jita a ?ulle amma sai taji ta a buWe, Wakin dulum dunWum duk an kashe light, ta wawaki bango ta danna switch Win fitilu, a take haske ya mamaye Wakin, yana kwance akan gado yayi rigingine, farar T-shirt da brown trouser ne ajikinsa ya cire na Waurin Auren da basu gama daidaita ajikinsa ba, ga nan wayarsa a tarwatse ko sake bin takanta beyi ba, Sakeena ta kallesa kana ta ajiye trayn akan rest chair tace "brother ga abinci na kawo maka, plxx eat", ya Wago ya kalleta yace "thank you", tace "ga coffee ma Noory ta haWa maka", kalmar coffeen da ta ambata tasa yaji wata suya a zuciyarsa yace "sister off the lights", bata ce komai ba ta kashe fitilar sannan ta fita a Wakin. Bayan kwanaki Biyu Momy da haj Safiyya da kuma Kulsum da Aysha suka zo gidansu Nurain, tamkar babu wani abu da ya faru Mami ta saukesu, bayan sun zazzauna ne saiga Garba nan ya fara shigo da akwatuna, Mami ta kalli akwatin na lefen Nurain ne, Momy ita dai duk kunya ta dameta, saida Garba ya gama shigo da akwatuna sannan Momy ta shigar da abinda ya kawosu, takanas suka zo bada ha?uri akan abinda ?arsu tayi, Momy ta kalli akwatunan da suke tuli guda kuma sha?ure da kaya tace "ga kayan yaron nan, akwai waWanda aka Winka Inshallah suma za'a ciko su, dan Allah hajiya a bawa yaron nan ha?uri", Mami tayi murmushin ya?e tace "ba komai ba sai an ciko ba, anga ita Ruqayyahn kuwa", Momy tace "da kanta ta fita kuma dan kanta zata dawo, babu wani nemanta da zamu tsaya yi", Mami tace "Aa ai baza ai haka ba, hannunka baya taSa ruSewa ka gutsire ka yar, ya kamata a nemeta ai macace", Haj Safiyya ta ciro bunch of keys ta mi?awa Mami tace "mukullin gida ne da yake gurinmu, ai ba kaya ma muka zuba aciki ba Wan albarkar yaron nan ya zuba komai a gidansa", Mami ta karSi keys Win tana jin daWi Wanta ya samu shaida mai kyau, kuma ta godewa Allah da bashi bane ya kawo tangarWa, basu wani jima ba suka yi sallama suka wuce.

&Da dare bayan Sallahr isha'i Hajar ta gyara fuskarta da oil control powder ta shafa colourless lipgloss a lips Winta, ta zauna a gefen gado tana jiran isowar Nura sbd yau ranar zuwansa ce, babu jimawa sai ga kiransa nan ya shigo wayarta ta Wauka tace gata nan fitowa amma kuma tana zaune daram babu niyyar tashi, saida ta kwashi minti biyar sannan ta mi?e ta sake kallon kanta a mirror tana murza lips dinta ta saka hijab, darduma ta Wauka guda biyu sannan ta fito tsakar gida, Umma da take bakin murhun ta kalla tace "Umma na fita soro", Umma tace "tom saikin dawo", Hajar ta nufi hanyar soro, tin kafin ta kai soron taji ?amshin turarensa, ta isa da sallama ba tare da ta dubesa ba ta fara shimfiWa dardumar, ya karSi Wayar yace "bari na taya ki" ya shimfiWa Wan nesa kaWan da ta ta, ya zauna ya tan?washe ?afarsa, itama ta zauna tana wasa da ?asan hijab dinta suka gaisa, yace "kin taho da takardun naki kuwa?", tace "A'a zan shiga na Wakko maka idan zaka wuce", ya Wauki wayarsa da yake haska musu fitilarta, gallery ya shiga ya buWo wani uncompleted building, ya haska mata screen Win wayar yace "kinga abinda ya wahalar miki dani", ta kalli hoton tace "har an zuba dakin?", yace "eh Allah ya bada iko" sai kuma yayi gaba ya buWo wani hoton shi kuma na windows ne sliding da door irin na gida da ake ?erasu da inganci, yace "kinga suma waWan nan na gama da babinsu", ya sake buWo wani hoton na kayan bathroom masu kyau har set biyu yace "kinga 2 bedroom toilets suma na gama dasu", Hajar sai murmushi take suna tsara yadda gidansu zai kasance tare da tanadi mai kyau na futuren su. da wata iriyar tafiya irinta mata ?an duniya Sa'adatu ta shigo, har ta wucesu sai kuma ta dawo tana yamutsa fuska, Hajar da Nura ko Waga kansu su kalleta basuyi ba suka cigaba da kallonsu, Sa'adatu ta zuge handbag Winta ta ciro tsaleliyar wayarta da mabaruka ta siya mata, fitilar wayar mai haske ta kunna ta dallare su da ita tana jan dogon tsaki, Hajar ta Wago kanta tana micincina ido sbd yadda hasken ya kashe mata ido, Sa'adatu ta hura kwai da chewing gum din bakinta sai kuma ta taunesa ya bada sautin ?ass, ta buga wani uban tsaki tace "ke ashe naki iskancin haka yake, wato ke ?ar iska shine kike kawo mana ?attin banza har cikin gida ko?", Hajar ta Wauke kanta sbd bata so ta tankawa Sa'adatu a wnn lokacin, Sa'adatu kuma already tayi noticing dinta dan haka ta sake Waura Wammarar ci mata fuska a gaban Nura, ta sake dallare fuskokinsu tace "dalla malam tashi ka fitar mana daga gida, ka bari ta biyoka shago mana, amma bazaku yi mana sheWanci a soron gida ba", Hajar is burning inside kuma she can't take it anymore, ta mi?e tamkar wacca aka tsikarawa allura tana huci..........
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Nafeesah Yusuf Nagoda

~~(Feenerh_feeche)~~

{13...}
Sa'adatu ta dallare Hajar da ta mi?e da fitilar wayarta, Hajar tayi mata wani irin kallo sai kuma ta wuce cikin gida ta shiga Waki, umma tana ganin yanayinta saita bita Wakin, Hajar ta buWe wardrobe inda take ajiye muhimman takardunta tana dube-dube, umma ta kalleta tace "lafiyarki kuwa hajara?, Nuran ya tafi ne?", Hajar ta cigaba da WaWWaga takardu hawaye ya cika mata ido tace "umma wnn wane irin masifa da bala'i ne, Maama da ?a?anta wllh annobane, ni kam nagaji da ha?uri dasu, na rantse da girman Allah daga yau duk wacca ta sake shiga harkata saina raunata ta, an?i ayi ha?urin dasu, idan zaman lfy toh za'a zauna lfy Win, idan kuma zaman tashin hankali toh za'a tashi hankalin fiye da kima.....", umma ta katseta tace "toh maza ki Wauki harama tinda ke kika haifi kanki, yanzu me ya faru?, naga dai zaune kike a soro da Nura", Hajar ta Wauki envelop Win credentials Winta ta zauna a gefen gado ta share hawayen da ya zubo mata tace "Sa'adatu ce", umma tace "me Sa'adatun tayi?", Hajar ta gaya mata abinda tayi musu a soro, Umma tace "shknn, dafatan dai biki tanka mata ba?", Hajar ta girgiza kai tace "bance mata komai ba kawai tasowa nayi na dawo gida, wllh nasan idan na zauna za'a iya haifar Wa mara ido", umma ta zabga mata harara tace "wato har wani cewa kike za'a haifi Wa mara ido ko?, Hajara ki ringa sanyaya zuciyarki, ki dena Waukar komai da zafi, yanzu waWan nan takardun su kuma me sukay miki da kika birkito su", Hajar tace "shine yace na kai masa", Umma tace "A'a naga ai kin basa takardun naki kwanaki?", Hajar tace "Eh, ai na secondary na basa, yanzu kuma primary certificate da testimonial zan basa", umma tace "toh, tashi ki kai masa saiki dawo gida gobe kwa ?arasa". Hajar ta mi?e ta fita da envelope a hannunta, kasa kallonsa tayi tace "ga takardun", ya mi?e ya amsa sai kuma ya nannaWe dardumar da ya tashi daga kai ya naWe ta Hajar Winma, Hajar dai na wasa da fingers Winta tace "dama ka barshi zanyi ai", yace "na hutar dake", ya mi?a mata darduman tare da wayarta da ta ajiye a wajen yace "toh seda safe", ta karSa kanta a ?asa tace "seda safe", ya tsaya yana kallonta yace "toh shiga gida", ta juya a hankali ta shiga gida shi kuma yayi tafiyarsa, Hajar ta tsaya daga bakin rariya ta kunna wayarta tana murmushin mugunta tace "idan kince bulus shegiya nake", ta shiga contact ta lalubo numbern Naseer tayi dialing, bata daWe da fara ringing ba ya Waga, Hajar ta sauke ajiyar zuciya tace "Yaya ina wuni", daga Wayan Sangaren Naseer yace "lafiya lou Hajar", tace "yaya daman Sa'adatu ce tazo, gata can sai rashin kunya takewa Maama sbd tace karta sake barin gida..", Naseer ya katse kiran ba tare da ya ce komai ba, Hajar ta kalli screen Win wayar tayi murmushi, tasan yanzu haka gida zai taho, daman tasan yana neman Sa'adatu tinda duk zuwan da yake takan ji yana tambayar Nabila ko Maama ina take wani sa'in. ta wuce tsakar gida ta tsaya tana kallon Wakin Maama da ake jiyo muryoyinsu daga ciki suna hira da shewa, muryar Sa'adatu tafi ta kowa tashi, Hajar ta yamutsa fuska tace "zaki WanWana ne jaka" tayi wucewarta Waki. Nabilah ta juya tsaleliyar wayar hannunta tace "yanzu Sa'adatu wnn wayar ta mazajen kuWi itace a hannunki", Sa'adatu tace "rass ma kuwa ya son ranki, masoyiya Mabruk ce ta siya min", Maama ta karSi wayar daga hannun Nabilah tace "gaskiya yaran nan suna sonki da arzi?i, nawa ma kika ce kuWin ta?", Sa'adatu tayi kwai da chewing gum Win bakinta tace "dubu Wari biyar", Maama tace "caSWijam", Maimuna da take kan gado ta sakko tace "yawwa Sa'adatu kince zaki faWamin sunan man da kika koma shafawa wanda yasa kika koma fara gaba Wayanki", Sa'adatu ta harareta tace "wane irin mai, yarinya wasa ma kike, ni na dena shafa mai sbd Sata lokaci ne, allura ake min", Maimuna tace "Allura..??", Sa'adatu tace "rass, har fatar kaina da mazaunai na sun koma farare yanzu", Maimuna tace "chab gaskiya bazan iya allura ba", Sa'adatu tace "yo shknn kiyi ta shafa mai yana miki glass a fuska, yanzu ma kalli fuskarki kamar an watsa fitsari duk tayi wani jirwaye, ga wani map of Africa a kumatunki", Maimuna tace "naji, a haka Alhaj Wina yake so", Sa'adatu ta warce wayarta da take hannun Maama ta duba lokaci, ta Wauki handbag Winta ta ciro ma?udan kuWi ta lalo dubu ashirin ta mi?awa Maama tace "toh da haka da haka ba?o zaiyi halinsa", Maama ta soke kuWin a kirjinta tace "Au ?ar nan tafiya zaki yi baza ki kwana ba", Sa'adatu ta mi?e tsaye tana kakkaSe jikinta sai kace wacca ta zauna a sahara tace "la la la bazan kwana ba wllh, kuWin cizo da sauro suyi min illah", Nabilah tace "Sa'adatu naga kin mayar da kuWin jaka, ni kuma fa ba ki Wusheni ba", Sa'adatu ta yamutsa fuska tace "ai kece kin?i ki waye, yanzu Maimu ba gashi nan ba kullum da ?an canjinta a ?ugu, mi?omin jakar", Nabilah gaba take da Sa'adatu amma haka ta Wauki jaka ta mi?a mata da hannu biyu, dubu biyar Sa'adatu ta lalo ta mannawa Nabilah a ?irji tace "gashi dai mai kai a tukunya", Nabilah ta dafe kuWin ta linkesu ta cusa a bra. Sa'adatu tace "toh na tafi Maama", Maama tace "karki daWe baki zo ba kinji", Sa'adatu tace "toh zan duba na gani" ta fito tsakar gida ta saka takalmi ta fita. A soro sukay kaciSus da Naseer wanda ya shigo a fusace, zuciyarta ta buga da ?arfi ta juya zata koma ciki, wani gigitaccen marii ya sauke mata a fuska, tayi taga-taga tamkar zata waWi ta bugu da bango, tsaleliyar wayarta saura ?iris ta faWi daga hannunta, tana dawowa hayyacinta ta ruga cikin gida ya biyota da sauri, takalmin da yake ?afarta mai tsini ya gurWeta aikam tayi mummunar faduwa a ?asa daSas, wayar hannunta kamar wacca aka fuzge haka tayi tsalle ta daki bango, Sa'adatu ta Wora hannu a ka ta kurma ihu tace "wayyo wayata", Baba ya fito daga Wakinsa da sauri yace "Nasiru zane min ita, zaneta nace", Maama ta fito jin abinda yake faruwa tana hura hanci tace "wllh karka kuskura ka taSa ta", Baba zuciyarsa na masa zafi yace "Rabi idan kika sake magana anan wajen na rantse d???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a girman Allah saina tsinke jemammiyar igiyar aurenki guda Waya da ta rage", Maama ta dafe ?irji ta zaro ido amma ta kasa cewa komai, Saki kuma da girmanta da gemunta ace za'a saketa, dama igiyoyin auren saura Waya ce ta rage, Baba yace "Nasiru ka zane min ita", Sa'adatu ta wawaki ?asa zata mi?e ta afka Wakin Maama amma ina tini Naseer ya fuzgota. wani mabirki mai kauri na icce wanda ake kaWa miyar yau?i dashi ya Wauka, Naseer ya ringa rankwala mata shi a jiki, saida ya kakkafe mata tsoka tass, ?an yatsenta kam kamar zasu zube sbd yafi rankwala mata anan, Maama dai kawai kumbura take tana sacewa ita kaWai, saida Sa'adatu ta faWawa ?an garinsu sannan Baba yace "ya isa haka, kullemin ita a can" yayi nuni da kitchen wanda basa amfani dashi sai tara shirgi, gaba Waya kitchen Win ya mutu, Naseer ya figi Sa'adatu ya dannata aciki ya banko mushiyar ?ofar langa-langar, Baba ya numfasa yace "ka gaji ko kuma da sauran ?arfinka?", Naseer baice komai ba, Baba ya Waga murya da kanaji kasan a Sace ransa yake yace "Maimuna!!, Maimuna!!", wani irin juyawa ?an hanjin Maimuna da take laSe jikin labule sukay, daga ita har Nabila sai suka fara neman gurin Suya, Baba yace "Shiga ka zanemin ita itama", wayyo daman Naseer dukkansu yanada cikinsu, ai Maimuna a Waki akay mata nata walmukalafatun, itama tasha mabirki daidai gwargwado, Baba yace itama a haWata da Sa'adatu a rufe, Nabilah ma ta amshi rabonta saidai bai kai nasu ba, ita akai aka rarrankwala mata mabirkin sannan ta amshi maruka biyu zafafa, zuciyar Maama ta soyu iya soyuwa, tanaji tana gani aka zane mata ?a?a, Baba ya bawa Naseer padlock yace ya kulle kitchen Win anan zasu kwana. Hajar da take jikin window tana hangen duk abinda yake wakana tayi murmushi zuciyarta fess, ai ita dukan da akay wa Sa'adatu da kuma yadda wayarta ta daki bango shi yafi mata daWi, wayar da aka wula?anta ta da ita a soro gashi nan fashe. washe gari da safe Hajar ta fito tsakar gida da kayanta da zata wanke, ta deSi ruwa a bucket ta zazzaga omo ta sunkuya ta fara wankinta tana humming song, a fakaici ta kalli ?ofar langa-langar kitchen da take a gar?ame da kwaWo, har yanzu Sa'adatu da Maimuna suna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login