Showing 126001 words to 129000 words out of 252707 words

Chapter 43 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ba ai haWa maka zanyii", tayi wani farr da dogayen eye lashes dinta, sakinta yayi ya Waure fuska ya nuna mata kitchen yace "ai nan za kiyi malama..", Kitchen din ta shiga tana turo baki, tsaye yayi a bakin ?ofa yana kallonta, haka nan ta buWe cupboard ta ciro Cocoa powder ta matsa gaban coffee maker, kawai kallonta yake hannunsa zube a pocket, ?asa ?asa Hajar take ?un?uni tana jiran shirmen da ta haWa ya kammala, wata glass kitchen Ware ta buWe ta Wakko Mug ta tsiyaye a ciki, shi dai kawai kallonta yake without blinking, juyowa tayi da Cup din a hannunta ta mi?a masa tace "gashi na biyaka", kallon cup din yayi sai kuma ya dubeta, ko kallonsa ba tayi taci mur, ganin bai amshi cup din ba ta kallesa, ganin kallon da yake mata ta ajiye cup din kan cabinet tace "gashi nan ka Wauka", yace "shanye na bar miki..", ta gwalo idanu ta girgiza kai tace "A'a bana sha..", chab haka kurum ta Sata bakinta, na Wazu data haWa saida ta kuskure bakinta da mouth rinks, ciro hannunsa yayi daga pocket walking towards her yace "Wauka ki shanye", ta murguWa masa baki tace "A'a wai ana dole ne, nifa bazan sha ba..", da baya ta koma ta manne da jikin cabinet, ya matsa daf da ita har ya mata rumfa, zaro ido tayi jin ?amshinsa har throat dinta, tayi ?o?arin zillewa amma ya hana hakan ta hanyar saka hannayensa a sides dinta ya dafa cabinet din data manne da ita, wani mugun yawu ta haWiya tana sha?ar scent dinsa tace "wai meye haka ne, bana biyaka shayin ba..", looking at her pink lips yace "shine nace ki shanye na bar miki..", ta kau da kanta tana turo baki tace "ni bazan sha ba..", yayi slight smirk yace "really..", ta gyaWa kai irin yess, zaro ido tayi ganin abinda yake shirin yi ta tsala ihu tace "ni bana son irin haka wllh..", without care yace "for the last time i said drink it..", da sauri ta wafto mug din ta kafa a baki, a hankali ta kurSa sbd akwai zafi, ta yamutsa fuska tana kakari bayan ta haWiye da kyar, yana kallon reaction din fuskarta yace "good..", Mug din zata mayar ta ajiye yace "shanyewa fa za kiyi young Lady..", wani daram zuciyarta ta buga har tana jin bugun har ma?oshi, tini idonta ya ciko da hawaye, ta sake kafa kai ta kwalkwala bayan ta Wauke numfashinta, yana kallonta saida ta shanye tass, ya sunkuya yana kallon empty cup?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 din da har lokacin yake ri?e a hannunta tana mayar da numfashi tamkar wacca tayi gudun shekara, ta Waga idanunta da suka cika da hawaye ta kallesa, ido huWu sukay tayi sauri ta sunkuyar da kanta, ajiye kofin tayi bata bari sun sake haWa ido ba, ta sulale ?asa ta raSa ta wuce, bai dakatar da ita ba ya juyo yana kallonta thick eyebrows dinsa a haWe, Hajar ta buWe ?ofar kitchen din sai kuma ta fashe da kuka tace "Allah sai ya sakamin da ka bani maWaci nasha.." with speed ta fita tana kuka sosai ta haura sama, murya ?asan throat yace "Silly girl..", fitowa yayi daga kitchen din, ya kalli agogo ganin har takwas da rabi ta gota ya haura sama, Sangarensa ya shiga ya wuce bathroom, bayan yayi wanka ya fito yana goge sumarsa da hand towel, yana gama shiryawa ya fito ya sauka downstairs, compound ya fita zuwa parking space, ya tarar har Inuwa ya gama wanke wheels din motar, buWe motar yayi ya shiga ya fara warming dinta, yana jiran ta gama warming yace "hmm silly girl..", driving ya fara yi slowly ya fita daga gidan mai gadi na Waga masa hannu, yana isa hospital E.R ya wuce cause Haleema ta sanar masa akwai patient da zai duba a can din, Nurse Jidda ce a gefensa tana masa bayani, ya amshi stethoscope dake hannunta yayi listening bugun zuciyar patient din da yake unconscious, yana gama examining patient din ya fita bayan yace Waya daga cikin familynsa ya samesa a office, Calmly Nurain ya yiwa relative din patient din bayanin komai, snn ya masa tambayoyi akan tin yaushe patient din yake rashin lafiyar, a take Nurain ya sanar masa cewa surgery yake bu?ata in not less than 48hrs in ba haka ba his life is in risk, godiya ya yiwa Nurain kafin ya tashi ya fita, daga haka Nurain ya fara attending patient dinsa, After 40mins Khaleel ya shigo da lab coat ajikinsa, he wasn't himself cikin damuwa yace "Dr Boss kaxo ka duba patient din nan he is gasping..", da sauri Nurain ya tashi ya fita, Khaleel yabi bayansa, E.R ya wuce da sauri, bayan ya samu patient din ya daidai snn ya fito, ya dubi Khaleel yace "get ready for surgery...", Khaleel yace "Yeah..", Nurain yace "A Nurse su shirya patient din zuwa surgery room..", Khaleel yace "tom". Nurain na tsaye gaban wash hand sink dake surgery room yana wanke hannunsa, har ya saka surgeon gown, Dr Marwan da zaiyi first assistance already ya gama wanke hannu ya shiga room din, Khaleel ne ya shigo a ?arshe yana kallon Nurain da yake ta durje hannu da liquid soap yace "Ammm A Nurse fa ba tazo ba amma ga Nurse Jiddah...", Nurain ya Waga kai yana kallon Nurse din dake cikin surgery room din tana jera instrument acikin tray, ta saka nose mask a fuskarta, shi yasha ma Ruqayyahn ce ashe ba ita bace, keenly yace "Ohk.." ya cigaba da wanke hannunsa, yana gamawa ya shiga surgery room din ya saka nose mask da hand gloves, gaban surgery bed din ya isa ya tsaya a position dinsa na haed of the surgery.

&Umma na zaune tsakar gida a kan kujera tana tsince waken Alala, Sabrah ta fito daga Waki sanye da uniform da jakarta goye a baya, Umma tace "Auta kin gama shan kunun..?", Sabrah ta gyaWa kai tace "Eh Umma nasha..", Umma tace "yawwa toh shiga ki gaida Baba saiki fito ki tafi karki makara kinji yarinyar kirki..", Sabrah ta shiga Wakin Baba bayan ta gaishesa ya bata kuWin makaranta ta fito, ta yiwa Umma sallama snn ta tafi, Umma tabi bayanta da kallo tana murmushi dan zamm yayarta. Sa'adatu ce ta fito Wakin Maama da brush da toothpaste a hannunta, vest ce a jikinta sai zani, tayi wata wawuyar hamma babu ko rufe baki ta Waga hannu tayi mi?a, armpits din nan ba a cewa komai don kamar a kitsa, fatarta har wani shuni shuni take don taji chemical din allura, daman kana ganinta kasan sallah wala don batayi ba kuma batada niyyar yi, tukwanen ruwa ta buWe ta zuba a buta ta tsugunna ta fara brush, tana gama brush din ta wanke fuskarta da ta cika da kwantsa, ta tashi ta shiga Waki, Maama dake zaune Wakin tace "Sa'adatun Maama ba kiyi wanka ba fa haka zaki tafi kina tsami..", Sa'adatu tace "wllh bazan iya wanka a wnn kwaraSaSSen banWakin ba sai naje can zanyi..", Maama tace "toh shknn.. ina kwa ?an albarkar ?awayen naki..?", Sa'adatu ta ciro Uniform daga cikin Ghana most go wanda sukaci uban squeezing, tana bige uniform din wani bashi ya tashi tace "Mabruk da zeen suna nan sumul, kin manta rashin mutuncin da Baba ya musu da kuma abinda shegiyar gidan nan nunar rana ta musu..", Maama tace "ai kam yanxu zasu iya zuwa su gaisheni ranar da malam baya nan..", Sa'adatu ta taSe baki tace "hmm wllh sunfi ?arfin zuwa nan gidan, amma sbd yadda suke sona suka zo aka musu wula?anci, nidae bazan sake cewa suxo ba saidai ke kije ki gaishesu, in gaya miki babbar Hajiya mai gidan da muke zama ma ta dawo daga ?asar waje, ashe gidan nata ne su Mabaruka da Zeenatu yaranta ne..", Maama tace "Aaaa sai naje ai..", Sa'adatu ta gama saka yamutsattsun kayan ta kwama jaka kamar gaske, alhalin jakar babu littafi ko Waya kayan sawa ne aciki, Nabilah dai ta taSe baki don tana jin abinda suke cewa, Sa'adatu tace "toh Maama saina dawo.." da haka ta fita daga Wakin, tin daga sama har ?asa Umma ta dubeta kafin ta cigaba da tsintar wakenta, Sa'adatu ta Waga murya tana yamutsa fuska tace "Baba na tafi makarantar..", ko second Waya bata ?ara ba ta nufi soro ta cire higab din jikinta ta sauya da wani wanda ta fitar daga cikin jaka ta fita, Baba ya fito daga Wakinsa yana kallon Umma yace "ina Sa'adatun..?", Umma ta nuna soro tace "ta fita..", Baba ya fita daga gidan, Maama ta fito daga Wakinta tana baza zani ta kalli Umma tace "Munafuka Algunguma meye kuma nace masa ta fita ai cewa za kiyi ta tafi makaranta ba ta fita ba..", Umma ta ajiye farantin da take tsince wake tace "A'a baiwar Allah ya ina mgana da mai gidana zaki sako min baki.. nifa banason shisshigi da kwala kai a faranti, ko kinga ina shiga sabgarki ne...?", Maama ta ?an?ance mici micin idanunta tace "Eh lallai FaWima.. ni kike mayarwa da martani..?, Nii..?", Umma ta taSe baki ta Wauki farantin wakenta zata wuce ta wanke, Maama ta buga cinya tace "ahayye Eh lallai fa, yau ni naga muggun abu, wato ?arki tayi aure gidan masu hannu da shuni shine kike fiffi?alemin FaWima..", da mamaki Umma ta juyo tana kallonta jin abinda ta faWa, toh me ya kawo wnn magnar kuma, Maama ta cigaba da faWin "toh ai saiki bari ?ar taki ta sha kafin ki fara fiffi?alewa, dan da yardar Allah sai an gille mata kai an kawo miki gunduguilar a kwali..", Umma tayi murmushin ?arfin hali tace "ki gani a ?o?on shanki, insha Allah babu abinda zai samu ?ata sai alkhairy da albarka..", Maama ta fito a fusace ta Wauki taSarya ta nufi Umma tace "ki sake cewa tak kiga idan ban jirga miki ita ba, shegiya ragowa.. dangin ubanki ma na Yola kasa zama sukay dake sbd ba?in hali..", Mu'azzam ne ya fito daga Wakinsu idanunsa sunyi jajir, wajen mahaifiyarsa ya isa yace "Umma dan Allah koma Waki...", Umma tayi still tana kallon Maama ta kasa cewa komai, Mu'azzam ya sake cewa "dan Allah Umma", Umma ta kallesa sau Waya snn ta wuce ta shiga Wakinta yabi bayanta, ganinta yayi zaune gefen gado hawaye na zuba idonta, ya isa gaban gadon ya dur?usa gabanta yace "Umma kiyi ha?uri dan Allah..", Umma ta share hawayen tace "Ibrahim idan tura ta kai bango Wan Adam baya iya jurewa... kana ganin taSarya ta Wauka zata bugamin, me na mata ne a duniyar nan, ?iyayyar bata tsaya iya kaina ba harku ta shafa, Hajara ma da ta bar gidan kullum sai an saka mata baki..", Mu'azzam yayi ajiyar zuciya yace "Umma insha Allah ba zaki ?ara wata biyar a gidan nan ba, akwai kuWin da nake tarawa insha Allah zan siya miki gida ki koma can da zama..", Umma dai kawai kallonsa take kafin ta girgiza kai tace "ka gina gidan da zaka zauna dai Ibrahim..", ya girgiza kai yace "Umma saina gina miki gida snn zan iya gina nawa..", Umma tayi murmushi tana nuna masa kofin dake rufe kan mirror tace "ga kunun ka can..", ya tashi ya Wauki Cup din yace "nagode Umma..", Umma tace "sai wani satin za a duba Waurin ko..?", ya kalli hannusa mai Waurin karaya yace "Eh" da haka ya fita a Wakin da cup din kunun sa.

&Da misalin takwas na dare Nurain na zaune palourn Mami yayi resting da jikin kujera, Mami dake shan fruit salad ta dubesa tace "ai da zuwa kayi ka kwanta since you are exhausted..", ya buWe idonsa dake a lumshe yace "yeah.. zuwa eight thirty zan wuce..", Mami tace "Okay.. wai hour nawa surgeryn ya Wiba..?", ya sauke numfashi yace "5hours..", Mami ta gyaWa kai tace "Ohk..", Noor ce ta shigo da plate a hannunta ta ajiye kan carpet tace "Yaya gashi..", plate din ya Wauka ya buWe, Mami ta le?a ganin abinda ke ciki tace "wnn abar tana ri?e ciki ne, ko da yake ga protein a gefe..", Nurain ya Wauki fork ya fara ci a hankali, yace "Mami i thought harda Sakeena a tafiyar naku..", Mami tace "yeah harda ita ai..", Nurain yace "opp amma babu passport dinta a wanda na amso..", Mami tace "Are you sure..", ya gyaWa kai yace "sure", Mami tayi jim kafin tace "ohh zan tambayi Abba may be ya canza ne..", bayan Nurain ya gama cin abincin ya tashi ya wuce kitchen da plate din, wajen Mami ya shiga ya mata sallama ya fito, yana fita compound yaga wani gagarumin hadari ya haWo, motarsa ya shiga ya kunna, agogon dashboard ya duba yaga nine dot, with his speed driving zai iya isa gida kafin nine twenty, yana kan hanya aka fara yayyafi, har dai ya isa gida ba a tsuge da ruwa ba, parking yayi a parking space ya fito yana amsa sannu da zuwan da Inuwa yake watso masa, balcony ya wuce yana murWa door handle akai wata wal?iya mai shegen haske sai kuma wata tsawa mai burga ?an hanji, tini ruwa ya tsuge kamar da bakin kwarya, a lokaci guda ji kake Wiff wutar gidan ta Wauke. Hajar ta fito daga wanka knn tana shirin buWe wardrobe taji tsawar har ?o?on kanta, zuciyarta ta bugu da ?arfi, bata gama daidaita ba wani mugun duhu ya kaure room din ko tafin hannunta bata gani, a hankali ta sulale ?asa ta takure waje Waya, kawai saita tuna shekaran jiya da yace mata akwai Aljanu da dodo a toilet, wnn tunanin yasa ta sake firgita matu?a, gashi batada waya ballanta ta kunna taga haske. Nurain ya tsuke piercing eyes dinsa dan wnn abu ne da bai taSa faruwa ba, toh ai ko nepa aka Wauke Solar da kanta take canzawa ba tare da an canza ba, wayarsa ya ciro daga pocket ya kunna torch, inda wutar gidan take ya wuce, yafi 20mins trying to figure out what is happening amma ya kasa cause it's out of his field, kwata kwata ya rasa mene ya jawo hakan, bayan ya gaji da taSe taSensa ya bar wajen ya wuce cikin gida, da fitilar wayarsa ya haska har ya haura upstairs ya shiga Sangarensa, ba ?aramin Saci ransa yayi ba gashi kuma ya gaji so yake ya kwanta ya huta, bathroom ya wuce yayi refreshing kansa ya fito yayi wrapping kansa da bathrope, after ya saka Pajamas dinsa kawai ya haye gado ya kwanta, yana lumshe idonsa yaji ta faWo masa, zaune ya tashi ya zura room slippers ya fito daga bedroom din zuwa palour kafin ya fita long corridor din, after few seconds staring at the door ya buWe ya shiga, kan bed ya fara haskawa yaga wayam, ya haska kan carpet nan ma yaga wayam, shiga Wakin yayi sosai yana haska ko ina, shesshe?ar kuka ya jiyo daga wajen wardrobe a ta gefen gado, wajen ya isa yana haskawa ya ganta ta haWe kanta da guiwa ta dun?ule waje Waya, Wauke kansa yayi ganin hasken fatarta, towel ne kawai a jikinta, Hajar ta Waga jajayen idanunta da suka kumbura tana kallonsa, ba tasan lokacin da ta mi?e ta faWa jikinsa ba ta fashe masa da kuka, he just loose his stamina all of a sudden, ji yayi ?afafuwansa kamar bazasu Waukesa ba, ita kam Hajar ?an?amesa tayi tana rusa kuka har kanta na sarawa, shoulder dinta ya taSa yayi saurin Wauke hannunsa daga wajen ya dafa bayanta, Calmly yace "Ke cikani..", ta girgiza kai ba tace komai ba, yana jin yadda zuciyarta ke bugawa, shi dai kawai yana dafe da bayanta trying to control himself......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{57..}
A hankali ta zame jikinta a nasa kanta a ?asa, sai kuma ta fara dube duben abinda zata yafa a jikinta tinda har lokacin towel ne a jikin nata, Nurain kam tinda ya Wauke kansa bai sake kallonta ba, a hankali ta zaga ta bayansa ta wafci hijab dinta ta saka ta koma gefe tana zazzare ido, kawai gani tayi ya nufi ?ofa zai fita, afujajan tabi bayansa ta fashe da kuka tace "dan Allah karka barni a duhu..", ya juyo yana kallonta yace "toh ya kike so na miki..? dole ki zauna a darkness tinda baki jin tsoron yiwa elders dinki rashin kunya.." da haka ya murWa door handle zai fita, tini Hajar tabi bayansa tana rusa kuka tace "na shiga uku wllh bana son duhu..", kallonta kawai yake wondering ydda kuka baya mata whala, duk wnn rashin kunyar ta ta abu kaWan saita Sare baki, komawa yayi cikin room din ya ajiye mata wayar akan mirror snn ya fita, Hajar ta sauke ajiyar zuciya tana turo baki sai kuma ta goge idonta, ta cire hijab ta ?arasa shiryawa ta saka kayan bacci, riga ce wacca ta tsaya mata a knee, ta Wakko pillow da duvet ta kwanta kan carpet, kasa bacci tayi don tsoro ma take ji a hakan duk da fitilar da ya bar mata, ga wani ruwan sama da ake ketawa shi kanshi sake firgita ta yake bare idan anyi tsawa, ta du?un?une a duvet idonta a runtse, har 11 idonta biyu kuma babu alamar bacci a tare da ita, a hankali Nurain ya buWe ?ofar ya shigo, kallo Waya ya mata ganin idonta a rufe ya wuce ya Wauki wayarsa ya nufi ?ofa, firgigit Hajar ta buWe idonta ta mi?e tsaye, da sauri tabi bayansa ta fashe da kuka, still yayi bai juyo ba dan bai san idonta biyu ba, slight hiss yayi yace "ke wai kinada hankali ma kuwa, abin kuka baya miki kaWan... c^mon wuce ki kwanta am leaving with my phone...", wani sabon kukan ta fashe dashi harda shesshe?a, Nurain ya maida duk attention dinsa kanta yana kallonta cike da mamaki, yarinyar nan kanta Waya kuwa, ya haska fuskarta wai yaga na ?arya ne ko akwai hawaye, taSe baki yayi ganin hawayen ma sai kace an buWe famfo, da sauri ta juya masa baya tana ?un?uni wai ya haske mata ido, murya ?asa ?asa tace "ni ka dena haske ni..", ba tayi zaton ya jita ba kawai taji yace "ohh really... stay

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login