Showing 51001 words to 54000 words out of 252707 words

Chapter 18 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

Hajar ta ciro 20naira a bayan wayarta ta mi?a mata tace "toh ga kuWin makaranta", Sabra ta amsa tace "na tafi" ta Wau jakarta ta fita. Hajar ba ta sake fita tsakar gida ba, wayarta ta janyo ta buWe data ta shiga whatsapp, yaushe rabon da ta shiga ita chatting bai dameta ba, saida tayi upgrading Whatsapp Win sbd ya zama outdated, ai kam ga unread messages nan rututu daga friends Winta na islamiyya da boko, message Win Zainab ta gani a sama ?asansa kuma na Hafsa, tana gama karanta message Win Zainab ta taSe baki ta shiga mayar mata da reply tinda online take, Zainab tayi mata reply da "Hajar kiji tsoron Allah daga tambayarki mutum sai kice kin saita masa hanya", Hajar ta yamutsa fuska bayan ta karanta ta rubuta mata "uhmm ke nifa ban ma basa fuska ba, na gaya miki ya sayyadi ya maye ko ina". Zainab ta turo da steaker ta duka. murmushi Hajar tayi ta rubuta "ban jin duka, malama ki canza topic, bana son wnn zancen", Zainab ta turo "Allah ya bawa mai sonki ha?uri", Hajar ta tura mata "Ameeennnn.." sosai chatting Winta da Zainab ya sanyaya mata zuciya, sai bayan sallar la'asar Umma ta dawo gida, Hajar ta mata sannu da zuwa tace "ya hajiya Iyalluwa", Umma ta mata da?uwa tace "in kinje kya kirata da Iyalluwa, me kika dafa da rana", Hajar tace "taliyar hausa da manja", Umma ta cire hijab Winta tace "waii wnn ba cimar da malam bace, tashi ki tankaWen gari na Wora tuwo", mikewa Hajar tayi tace "ma?iyin Abdallah knn, ya tsani tuwo, duk ranar da akay tuwo bazai ci ba saidai a dafa masa indomie", garin tuwo dake cikin buhu ta Wauka ta fita, saida ta hura mangal ta Wora ruwa snn ta zauna tankaWen, tana gama tankaWen already ruwan ya tafasa tayi talge. Maama ta fito toilet ta ajiye butar hannunta bakin rariya, har zata shiga Waki sai kuma ta fasa ta tsaya akan Hajar tace "kee sbd baki da kunya da mutunci har ni zan aiki Sabra ki hanata zuwa", Hajar ta cigaba da gyara kayan miyar da za tay miya tace "ni ba hanata nayi ba", Maama ta lafto ashar ta dan?ara mata tace "za kimin shiru ko saina kifa kanki a talgen tuwan nan", Hajar ta turo baki ta mi?e zata bar wajen, fuzgota Maama tayi ta daki bakin tace "nace rashin kunya zaki min kike turomin baki sai kace an mari kare", Hajar ta kalli ?asa tana jin kamar ta kurma ihu sbd takaici, rankwashi Maama ta zuba mata a kai snn ta hankaWeta, saura ?iris ta faWa kan tukunyar dake kan wuta tana zaSalSala da talgen tuwa, Maama tace "saina miki ?afa Waya idan kika sake shiga gonata", da sauri Hajar ta shiga Waki sbd kukan da ya cicciyota, a ?asa ta zube ta rushe da kuka, Umma ta kashe rediyon da take ji jikin waya tace "lfy Hajara?", Hajar dai ta kasa cewa komai kawai kuka take zuciyarta na tafarfasa, ita babban takaicinta da aka hanata ramawa, sosai hankalin Umma ya tashi tace "ciwon marar ne?", Hajar na shesshe?ar kuka tace "ba waccar matar bace da ?a?anta", Umma ta kunna rediyonta tace "ai kam aiki ya sameki, ruwan idonki daf yake da tsiyayewa, kin gama haWa miyar", Hajar ta girgiza kai tace "A'a, kayan miyar fa nake gyarawa waccar matar ta takura min", Umma ta mi?e tace "bari kiga na ?arasa kar magariba tayi ba a gama abincin dare ba" ta fita. washe gari Monday Mu'azzam ya fito tsakar gida da kuftarsa hartin da wando, agogon wayarsa ya duba yaga ?arfe takwas harta gota, tsaki yayi ya jingina da bango, shi kam yaga ta kansa Baba ya haWasa da ?a?an Maama marasa ta ido, shi ko kallo ma basu ishesa ba, ba ruwansa da su tinda ya lura ba mutunci suka cika ba, tasa ?anwarma da suke uwa Waya da yaga tana shiga sabgarsu magana ya dena mata, har takwas da rabi yana tsaye wajen, Wakin Baba ya le?a yace "Baba har yanzu fa basu fito ba", Baba yace "har yanzu" ya tashi ya fito, ?ofar Wakin Maama ya buga, Maama ta fito tace "A'a malam lfy?", yace "Sa'adatu da Maimuna su fito a mayar dasu makaranta", Maama ta gwalo micimicin idanunta tace "makaranta mal, wace irin makaranta ana zaune ?alau?", yace "su fito su wuce lokacin na ?urewa gashi kuma suna Satawa wnda zai kaisu lokaci", Maama ta ri?e baki tace "Eh ba shakka, toh waye wanda zai kai sun?, naga duk yayyen nasu basa gari", kai tsaye yace "Mu'azzam ne zai kaisu su fito yanzu", taSe baki tayi tace "ai kwa dai bacci suke", Baba yace "tashe su, nan da minti biyar na gansu a waje" ya juya ya koma Wakinsa, Maama ta hura hanci tace "toh idan ma na tashen su haka zasu tafi makarantar ciki kwalam, sai dai shi mai kaisun ya tsaya su karya kumallo nanda awa biyu ehe", da gayya ta faWi hakan tana yiwa Mu'azzam mugun kallo ta shige Waki, da kyar Maama ta tashi Sa'adatu da Maimuna da suke bacci tamkar mushe, saida suka daWe suna diminiya snn suka fito, lokacin kam har tara tayi, fuskar Mu'azzam kamar ta bujumin sa yayi hanyar soro, suka bi bayansa. ?arfe sha Waya da rabi suka dawo gida, Mu'azzam ya yiwa Baba bayanin komai, Maimuna jss 3 aka kaita, Sa'adatu kam dilhu dankali da makani knn daman ?wa?walwar fanko ce da kyar aka barta a jss 2.

&?arfe takwas da rabi na safe Ruqayyah ta fito daga wanka, box Win kayanta da ta Wakko jiya daga room Win Momy ta buWe, daman ta kwafe a ranta bazata mayar da kayanta wardrobe ba har sai an Waura mata aure da dearest snn zata jera a press Winta ta gidan Nurain, ga kayanta ga nasa, sassanyan ?amshinsa ya ratsa nata kayan, uniform Winta na Nurses ta saka, ta Wora black Abaya a saman uniform Win, gaban mirror ta tsaya tana kallon fuskarta, sai kace wata taSaSSiya haka ta ringa gwada yadda zata bawa Nurain ha?uri da irin kalaman da zata gaya masa, chappette mai strawberry ta shafa a pink lips Winta, tasa pinky finger ta kwantar da eyebrows Winta, ta sake gyara zaman V-shapped hijab Winta da kyau, perfume mai sanyin ?amshi ta fesa sama sama, takalmi black ta sanya sandals ta Wauki jaka ta fita palour, direct kitchen ta wuce dan ta jiyo motsin Momy a nan, ganin Momy ta kunna gas tana girki Ruqayyah tace "Momy na fa dafa breakfast, na ajiye muku a warmer...", Momy ta ajiye serving Win da take juya sauce tace "So, ai bance zanci ba, kinsan bana son high carbohydrate da zaki dafa doya da kwai tsura ba vegetables", Ruqayyah tace "nayi tomato sauce aii", yamutsa fuska Momy tayi tace "too much Acid knn". Ruqayyah dai ta fahimci cewa har yanxu Momyn ta bata gama hucewa ba, a ?asan ranta tayi al?awarin sai ta goge stain Win da tayi musu a zuciya, daga ta rarrashi dearest mgana ta ?are. tace "Momy zan wuce aiki", Momy ta cigaba da aikinta tace "Ohk, kin sanar da Baban ki?", Ruqayyah tace "No, kafin na fita zan gaya masa", Momy ta taSe baki ba tace komai ba, bayan Ruqayyah tabi da kallo tana girgiza kai tace "Allah ya baki dama kinsa ?afa kinyi fatali da ita". Da sallama Ruqayyah ta murWa door handle Win palourn Daddy, dur?usawa tayi ta gaishesa, Daddy ya amsa ba yabo ba fallasa yana duban dress Win jikinta, tace "Daddy zan fita aiki", his piercing eyes fixed on her yace "Okay, sai ki rubuta resignation letter ki submitting kafin ki dawo gida", a razane ta gwalo ido waje, gashi with seriousness on his voice ya fadi hakan, har ruwa ya ciko idonta tace "resignation letter?", yace "are you questioning me?", yarfe hannu tayi tace "No Daddy, i won't dare", ya daka mata tsawa yace "get lost my friend". da sauri ta mi?e ta zabga tuntuSe da jikin kujera, saida tayi karo da bango har kanta ya sara snn ta lalubi ?ofa ta fita, tana zuwa palour ta sulale ?asa tana yarfe hannu ta fashe da matsanancin kuka, Momy ta fito kitchen ta ringa kallonta cike da mamaki, har ?o?arin birgima Ruqayyah take sbd raWaWin da zuciyarta ke mata, Momy ta haWe gira tace "meye haka?", Ruqayyah ta taso da gudu ta rumgumeta ta cigaba da kuka, Momy tace "ba tambayarki nake ba", Ruqayyah ta Wago kanta daga shoulder Win Momy tace "Daddy ne yace nayi resigning from work..", Momy ta buWe baki tace "ban gane ki bar aikinki ba", Ruqayyah na shesshe?ar kuka tace "haka yace idan naje aiki yau sai na rubuta resignation letter na kai, na shiga uku Momyyy, wllh i love my job", Momy ta zameta daga jikinta ta shiga wajen Daddy, malamala Ruqayyah tayi a ?asa tana hawaye, after 10mins Momy ta fito fuskarta a haWe, Ruqayyah ta Wago idanunta da suka rine tana kallonta, Momy tace "tashi ki tafi, ki rubuta resignation lettern ki dawo gida da ita", Ruqayyah ta sauke ajiyar zuciya tace "tom, kar nayi submitting?", Momy tayi tsaki tace "ai kinji me nace" ta nufi room Winta. saida Ruqayyy ta koma Wakinta ta wanke fuska snn ta fita daga gidan, har ta isa Hospital tunani kawai take, ai abun sai yayi mata yawa ga rashin dearest ga kuma rashin aiki, tsaf zuciyarta za tayi bombing idan ta rasa these two valuable things. a hankali take tafiya cikin babban compound din, wajen da ake parking motoci ta tsaya tana kallo, idonta ya sauka a parking space din thoracic surgeon Dr Uthman, babu mota a parking space din nasa, tayi murmushin ?arfin hali tace "dearest bai ?araso ba". Nurse station ta wuce, gaisawa sukay da colleague Win nata su biyu dake zaune wajen, Ruqayyah tace "ina Jiddah?", Waya daga cikin Nurses din tace "ai kam ina jin ta tafi gida da yake jiya night tayi", Ruqayyah tace "Ohk". wani room da suke ajiye ?an kayansu na Nurses ta shiga, kettle Win ruwan zafi ta nufa ta kunna, ta buWe locker dinta ta Wakko mug da coffee powder, coffee mai rai da lafiya ta haWa snn ta fito daga room Win. barin Nurse station Win tayi ta wuce Office Win Dr Uthman zuciyarta na harbawa, a gar?ame ta tarar da office Win, kan silver chair da ke wajen Office Win inda patient ke jira ta zauna, almost 1hour babu alamar wnda take jira zai zo, har secretarynsa ma bata zo ba, Ruqayyah ta sauke ajiyar zuciya deeply in thoughts ta dubi Mug Win hannunta da coffeen ciki ya gama hucewa, ta duba agogon dake wrist dinta taga har 11am ta wuce, murya can ?asan ma?oshi tace "Dearest". ta ciro wayarta daga pocket ta shiga kiran layinsa, saida ta kira sau goma amma switched off, hankalinta ne ya kuma tashi, Sha daya da rabi na cika ta tashi ta nufi Office din Dr Marwan, patient ta tarar yana dubawa don haka ta samu space ta zauna, Dr Marwan ya gyara zaman glasses dinsa yana rubutu jikin card, patient din ya mi?awa card Win yace "sai next week", patient ta amshi card Winta snn ta fita, Ruqayyah da hankalinta ba a jikinta yake ba tace "barka da safiya Dr", Dr Marwan da ke mata wani weird look yace "yawwa A Nurse", tace "ya aikin?", yace "Alhmdllh, wai ina kika shiga ne A Nurse?, har mun fara samun matsala wajen anesthesia", murmushin ya?e Ruqayyah tayi tace "Egypt naje, yanxu kam ba ku da matsala tinda na dawo", yace "great, Khaleel ma ya gama complain Winsa", tace "yau ba ku da surgery ne naga Dr baizo ba har yanzu?", file Win dake kan table ya shiga buWewa like he don't care yace "Boss yana India, this Friday ya tafi". tamkar wata statue in human form haka ta ringa kallonsa, shirun da yaji tayi ne yasa ya Wago idanunsa ya kalleta, kallonsa yaga tana yi yace "A Nurse, kinyi shiru?".......
'?

Toh a cigaba dai da haquri da yanayin post en, ba nida enough time wollah, schl woah..>?t?

More likes and comments snn a tayani sharing lol, tnx >??
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{26..}
Wannan time Win ma dai Ruqayyah a ciki ta ji bugun zuciyarta, har wani darkness ne ya rufe mata sight, sama sama taji muryar Dr Marwan, a firgice tace "Dr, kamar dai banji me kace ba..", yace "i said kinyi shiru..." da sauri ta katsesa tace "No ba wnn ba", kallonta ya ringa yi ganin she isn't herself yace "ohk, which one?", tace "you said something like Boss yana India, this Friday ya tafi", he can't help it dole yayi blushing yace "Ohh you heard it, am jet serious baya nan, sai nanda 8months insha Allah zamu gansa", ?irjinta ta dafe tace "8months..", katseta yayi yace "A Nurse i thought you are here for something serious, but i have patients waiting outside", tamkar wacca aka zarewa spine haka ta mi?e tace "Alright, thank you for the little time" da haka ta nufi door ta buWe ta fita, da kyar ta isa Nurse station cause har yanzu darkness Win da yayi mending sight Winta bai gama fading ba. room Win dake station Win ta shiga, tsaye tayi tamkar wata statue, a tare ?afafuwanta da hannayenta suka fara karkarwa sai kace wnda aka jona musu shocking machine, ta dubi Mug Win hannunta mai Wauke da coffeen da ya zama tap water tsabar hucewar da yayi, tasss Cup din ya faWi ya tawarwatse, two seconds da faWuwarsa itama ta bisa ?asan. kuka take son yi amma ta kasa, tears sun ?afe a idanunta, kawai mgnar Dr Marwan ce take amsa ?uwwa a kwanyarta, she spent 15 good minutes dur?ushe tana kukan zuci, ta lumshe idonta da ?arfi, she wish this is nothing but a nightmare, ita kanta tasan she was just fooling herself babu wani nightmare. wata colleague Winta ce ta shigo, kallonta ta tsaya yi kafin ta dubi broken cup Win dake ?asa tace "Ruqayyah are you okay", Ruqayyah ta mi?e tana murje idonta wanda take fatan hawaye ya cikosa tace "partially, kai na ke ciwo Amina", Amina tace "ohh sorry bari na kawo miki drug", tsugunnawa Ruqayyah tayi ta fara packing pieces Win broken cup Win tace "don't burder I'm going home", Amina tace "Okay lemmi help you", Ruqayyah ta tashi ta dafe kanta tace "thank you", tarkacenta ta Wauka ta bar asibitin da ya zame mata one living hell, a wani book shop ta tsaya ta siyi plain sheet da envelope snn ta fito ta tari Napep ta wuce gida, kafin taje gida ciwon kan da ta kirawa kanta ya lulluSeta, a Wan madaidaicin compound Win gidan nasu ta tsaya, ta zauna akan dakalin shiga main building Win, jakarta ta buWe ta Wakko pen da plain sheet Win da ta siya ta Wora akan jotter, tana Wora pen kan papern hannunta ya ringa rawa, da kyar ta gama rubuta umarnin da Daddy ya bata, tayi folding papern ta saka cikin envelope amma bata li?e ba, tashi tayi ta shiga ciki da sallama, Momy dake zaune palour ta amsa, Ruqayyah da kanta ya fara juya mata tace "Momy barka da gida, na dawo", Momy ta kalli agogon dake palourn tace "da wuri haka", Ruqayyah ba tace komai ba, Momy ta taSe baki tace "ina resignation lettern?", Ruqayyah ta mi?e mata white envelope dake hannunta, amsa Momy tayi ta ajiye hannun kujera, Ruqayyah tace "Momy na shiga ciki" ta wuce room Winta, da ido Momy ta bita ganin yadda ta dawo odd, she looks disturb and weak. wunin yau Ruqayyah bata ji daWinsa ba, tama rasa meke damunta, gaba Waya ta kasa figuring out what is happening to her, abinci ma saida Momy ta kirata tace mata taci snn taci kaWan, that was bayan sallar la'asar, tinda taci ta koma Wakinta har akay sallar magrib da isha bata fito ba, tana kwance kan tiles tana juye juye Momy ta shigo, kallonta ta ringa yi kafin tace "ke me yake damunki ne waii?", zaune Ruqayyah ta mi?e tace "ba komai Momy", ai ko karen hauka ne ya cijeta bazata iya faWin damuwarta ba, daman Momy ba ha?ura ta gama yi ba tasan tsaf za tace mata Allah shi ?ara or something that will a??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????dd salt to her fresh wound. Momy tace "ki sameni a palourn Daddy yanxun nan, kuma in kinje karki ce komai haquri kawai zaki basa", Ruqayyah ta gyaWa kai, Momy ta juya ta fita. Ruqayyah ta Wauki hijab Win da tayi sallah ta saka ta fita, zuciyarta na lugude ta shiga palourn Daddy, rakuSewa tayi gefe saman carpet ta zauna, Daddy ya Wauki envelope da ke gefensa ya wurga mata yace "ni zaki kawowa ko ni na baki aikin", Ruqayyah dai kanta a ?asa tace "sorry Daddy, dan girman Allah kayi ha?uri, wllh i learn my mistakes", keenly yace "wane mistake?", kuka ta ringa yi kamar ranta zai fita tace "kayi ha?uri dan Allah..", wani Soyayyen ajiyar zuciya yayi baice komai ba, sai a lokacin Momy dake zaune palour itama tace "ayi mata afuwa Alhaji, wnn shine first time da tayi wronging namu amma kuma she won't go free ayi mata wani hukuncin dan Allah", shiru Daddy yayi na wani lokaci kafin yace "da farko ma dai ina yarinyar taje?", Momy ta kalli Ruqayyah tace "talk", Ruqayyah ta sharce hawayen idonta tace "Egypt naje", baki buWe Momy tace "Ruqayyah me ya kaiki Egypt?", Ruqayyah tace "kuyi ha?uri dan Allah..", wani tsawa Momy ta daka mata tace "wnn ba zancen ha?uri bane magana za kiyi malama", Ruqayyah ta kwantar da murya tana shesshe?a tace "wani aiki naje nema amma ban samu ba...", Momy tace "karki bari na sake tambayarki Ruqayyah, I'm giving you this last warning, ki gaya min komai", Ruqayyah ta share zufar dake keto mata tace "few months kafin a kawo kuWin aurena na cike wani form online na wani aiki da ?asar Egypt take bayarwa na waWan da suke da karatu a fannin lafiya, aikine na shekara Waya mai kyau, bayan na tura musu form Win suka turomin da sa?on

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login