Showing 138001 words to 141000 words out of 252707 words

Chapter 47 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

din da ya ajiye yace "from Noor Waya daga cikin mutanen da kikay deceiving don nasan bata san bad attitude dinki ba..", Hajar ta ?ura masa idanu tana jin zafin kalamansa, da kyar ta iya cewa "are you done.. please off the light idan zaka fita", da haka ta koma ta kwanta ta rufa har ka tana jin raWaWin abinda ya gaya mata, hawaye ya ciko idanunta ta fara shesshe?a a hankali, yess tasha zagi sosai a wajen siblings dinta don shegiya ma suke kiranta, gashi dai shi ba zaginta yayi ba kawai mgana ce ya gaya mata amma sosai ta taSa mata zuciya, har lokacin yana du?e gefenta yana jinta, duvet din ya kwashe daga jikinta, tayi sauri ta tashi zaune ta haWe kanta da guiwa, ya haWe thick eyebrows dinsa strictly yace "shut up... me aka miki zaki Sarewa mutane baki", chaS mgnarsa wofi don cigaba da tayi da kukanta a hankali, Wago kanta yayi tana jin hakan ta fixge ta ja da baya, kanta a ?asa tace "Please dan Allah na ro?eka kawai ka sakeni, ka bani takarda ta ko kuma ka furtan da baki nayi tafiyata..", kallonta kawai yake cike da mamaki kafin yace "amm young lady you are asking the wrong person, i think i told you ni banida wata mata bare na rubuta mata saki", ta Waga kanta ta Wan kallesa sai kuma ta mayar tana kallon yatsun ?afarta tace "Okay toh kawai just imagine ni matarka ce kace ka sakeni shknn..", du?ar da kansa yayi to cover the slight smile on his face kafin ya Wago girarsa a haWe yace "never... i will never imagine you as my wife and you will never be.." yana gama faWin haka ya tashi ya nufi ?ofa saida ya kashe mata fitilar snn ya fita, Hajar ta gyaWa kai ta koma ta kwanta. Ranar Friday ?arfe 1 Nurain ya fita zuwa mosque kuma bai dawo gidan ba sai yamma, yana shiga palour yaji wani ?amshin turaren wuta ya huda masa hanci, ya ringa ?arewa palourn kallon deeply in his mind yana appreciating, ?ofar Kitchen aka buWe sai gata nan ta fito tana kakkaSe hannunta, turus tayi tana kallonsa dan yau three days knn rabonta dashi, ta yamutsa fuska ta haura sama walking slowly, Sangarensa ya wuce direct ya shiga bedroom, farin yadin jikinsa mai kyau ya cire ya shiga wanka, bayan ya fito daga wankan ya shiga closet ya Wakko black Shirt na polo with trouser, yana gama shiryawa ya Wauki car key ya fita, har ya sauka downstairs sai kuma ya tsaya yana kallon stairs din, lokaci guda ya juya ya koma saman, ?ofar Wakinta ya buWe, zaune ya sameta kan tiles tana yanke farce with nail cutter, ta Waga kai ta masa kallo Waya sai kuma ta cigaba da abinda take, Calmly yace "ki Wakko veil dinki zamu fita..", with weird expression ta kallesa ba tace komai ba, ta sunkuyar da kanta tana kankare farcen, yace "kinji me nace kuwa..", a hankali ta gyaWa masa kai, yace "toh ai banga kin tashi ba", jimm tayi sai kuma ta tashi ta ajiye nail cutter din a kan mirror, well ironed hijab ta ciro daga wardrobe ta saka, fita yayi daga Wakin tabi bayansa tana harararsa ?asa ?asa, tana biye dashi har zuwa parking space gaban motar da taga ya tsaya, ya????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  buWe lock ya shiga, tsaye tayi ta?i buWe motar ta shiga, fitowa yayi yana kallonta yace "get in malama kina Satamin lokaci..", ta ma?e shoulder tana jan fingers dinta tace "nidae saidai mu hau Napep..", zaro ido yayi yace "what.. tricycle..?", ta gyaWa kai ba tare da ta dubesa ba, yace "toh me yasa zan hau Napep bayan ga car dina..?", tace "toh shknn ka hau motar naka nidae napep zan hau", kawai kallonta yake, she's so childish, wataran idan ta maka abu sai ka dauka wata babbar macen ce, daga zarar ta kwaSa maka wata shiriritar anan zaka gane yarinya ce shataf, haWe gira yayi yace "kee!! shiga mota bana son shirme", harde hannu tayi ta juyar da kai tana ?un?uni, zagayowa yayi ya buWe front seat, ba tay aune ba taji ya fixgi hannunta ya sakata a motar ya kulle, ya zaga driver seat ya shiga, hawayen da ya zubo cheek dinta tayi ?o?arin gogewa da bayan hannu don kar ya gani amma kuma saida ya ganin, har suka bar unguwar suka hau saman titi zuciyarta bugawa take da ?arfi, sosai ya gane ?in hawa motar da tayi yasan speed dinsa take tsoro, with minimum speed yake jansu don karta hargitse masa kafin su isa inda zasu, suna karya kwanar gidan Abba ya juya ya kalleta for the first time yace "Ke!!..", ta Wan kallesa tace "Hajar", yana driving slowly har ya tsaya gaban makeken gate din gidansu yace "whatever... na kawoki nan don ki yiwa Mami sallama cause gobe zata bar gari, nayi hakan ne sbd yadda suka daukeki amma ni dai a wajena you don't worth it" yana gama faWin haka ya danna horn, mai gadi ya zuge masa gate ya shiga yayi parking a compound, ya kashe motar yace "and behave yourself..", ya buWe motar ya fita, fitowa tayi itama, shi yayi leading dinta har katafaren main palour wnda ba ba?onta bane, ya nuna mata kujera yace "sit" kafin ya wuce part din Maminsa, three minutes da zamanta a palourn taji footsteps ana sakkowa daga sama, ta Waga kai sukay ido huWu da Noor, Noor ta ware ido tace "Ohh my God... is this you Hajar", murmushi Hajar tayi ta gyaWa mata kai, Noor ta ?arasa inda take tana welcoming dinta sosai, Noor ta zauna gefenta tace "yaushe kika zo..", Hajar tace "just now..", Noor tace "amma dai tare da yaya kike ko..?", Hajar ba ta kai ga amsa mata ba aka bude ?ofar part din Mami, Nurain ne with a repartee yana kallon Hajar yace "come in" ya juya ya koma ciki, Noor tace "muje can din", tare suka shiga Sangaren Mamin, Hajar ta gaida Mami da ladabi, amsa mata Mami tayi with care ta tmbyeta lfyrta, Nurain dai kawai satar kallonta yake ganin yadda ta koma wata saliha sai kace gske. kafin Magrib hajjaju Hajiya ta iso gidan tare da Farooq da ya kawota, a main palour tayi branching don daman idan tazo gidan anan take fara zama, zuwan Hajiya yasa Mami ta fita main palour wajenta, Nurain ma ya tashi ya fita, Noor ta ri?e hannun Hajar tace "muje muma mu gaida Iron lady". Hajiya ta ringa kallon duk wanda ya gaisheta ta ?asan kantamemen glasses dinta, sai kuma ta amsa a fixge alamar ?an rigimar ne a kanta, Hajar na gaisheta itama ta ?ura mata ido sai kuma tace "Ahh ahha wai matar Usuman ce..", Noor tace "Eh itace", Hajiya tace "ywwa yanxu naga kiwo mai kyau.. da Usuman ya?i sakin abinci a gidansa gaba Waya yarinya ta tsomare har ta fara fita hayyacinta, ynxu kam alhmdllh ai ta mayar da komaWarta har ma ta ?ara", Hajiya ta kalli Mami tace "wnn tuwon naki na alkama nake son ci wllh", Mami tayi murmushi tace "toh Hajiya bari na duba garin" da haka ta tashi ta bar palourn ta shiga kitchen, Hajar dake zaune gefen Noor ta Waga kai ta kalli Farooq da yake kallonta, saukar da idanunta tayi tace "ina yini", da fara'a ya amsa yace "how are you doing..?", tace "fyn alhmdllh..", Nurain ya Wago kansa daga latsa wayar da yake ya dubi Farooq, mi?ewa yayi ya saka wayar a pocket yace "mu wuce mosque lokacin sallah yayi punk" bai jira cewarsa ba ya nufi door, Farooq ya tashi yabi bayansa, a tap din dake compound suka tsaya yin alwala, Farooq na tsaye bakin pampon yana jiran Nurain ya gama shima yayi yace "naga ma ai ba a kira sallahn ba", Nurain na wanke ?afarsa yace "Eh mu zama ready kafin a kira..", Farooq yace "Ohk", Nurain na gama alwalar Farooq ma yayi, daga nan suka fita zuwa mosque wnda sai ynxu ma aka fara kiran sallah. Hajar na zaune kan darduma bayan ta idar da sallahr magrib a dakin Noor, cikinta ne ya ?ulle tana jin kamar cramps amma dai bata tabbatar ba, Noor ta shigo tana murmushi from ear to ear tace "kixo inji Hajiya", Hajar ta Wan zaro lulu eyes dinta tace "Okay", ta tashi tabi bayan Noor suka wuce part din Hajiya, turus Hajar tayi a bakin ?ofa ganinsa a palourn Hajiyar shi da Farooq, Noor dai ta wuce ta zauna kan sofa ta cigaba da chatting dinta a phone, Hajiya dake zaune kan lallausan rug tace "?araso ciki mana ?ar nan", a hankali Hajar ta wuce ta zauna kan Carpet, Hajiya tace "yauwa ko kefa ?ar nan", Hajiya ta juya tana kallon Farooq tace "mai gidannn..", Farooq yace "Amaryasss", Hajiya tace "ina dubulan da Alkaki da ka kwana biyu kana ci a wajena...", Farooq ya gyaWa kai yace "yess wnn masu daWin", tace "?ar Albarkar yarinyar nan ce ta ciko min leda dasu, ai naji dadin kayan za?in nan don duk ranar da na cii saina shi mata albarka... mai gidann na gaya maka sam fa batada rowa wllh tllh..", Farooq yayi murmushi yana kallon Hajar yace "ni kam rowa tamin da naje..", Hajar ta Waga kai ta kallesa tace "Ai baka zauna ba kana zuwa ka tafi", yace "Okay dana zauna da za a ban..?", ta gyaWa kai tace "Eh", Nurain da ke zaune sai kace an dasa sa ya kalli Farooq sai kuma ya kalli Hajar, haWe gira yayi ya tashi sai kace wnda aka mintsila yana kallon Farooq yace "i gat something to tell you...", Farooq yace "Ohk then tell me", Nurain yace "privately.." sai kuma ya nufi ?ofa ya buWe ya fita, few seconds Farooq ya tashi yabi bayansa, a main palour ya tarar dashi zaune kan sofa, ya ?arasa ya zauna yana kallonsa yace "what is it that you want to tell me...?", Nurain yace "nothing let stay here..", Farooq ya tsuke ido baice komai ba kawai ya tashi zai bar palourn, Nurain yayi saurin dakatar dashi da fadin "lets go to my room i will tell you there", Farooq dai ya kallesa baice komai ba, Nurain yayi tapping shoulder din Farooq yace "c^mom punk". Bayan fitarsu Nurain Hajiya ta taSe baki tace "yau naga jalala shifa wnn fel wayar bai fiya san jama'a ba, yazo ya zauna min a kujera yayi wani ?wamm dashi ba uhmm ba umm ummm sai kace bebe, kuma wnda muke ?ar firar ma ya Wauke mana shi.. Allah dai ya kyauta da wnn hali", sai kuma ta kalli Noor tace "jeki amsomin tuwo na", Noor tace "toh iron lady" ta tashi ta fita, Hajiya ta zura hannu a ?atotuwar jakarta ta Wakko kwalbar man zafi tace "temaka min ?ar nan..", Hajar ta amshi kwalbar ta buWe, albarka Hajiya ta shiga Sarkawa Hajar bayan ta gama mulke mata ?afafuwa da man zafi, Hajiya tace "tararrabin hawa jirgin nan nake don bana son zama a kujera kumburan ?afa yake...". ?arfe tara saura Nurain ya fito daga great room din Abba bayan ya yiwa Abba sallama da cewar gobe da safe zaizo ya ajiyesu a airport don jirgin 8 zasu bi, Hajar ta shiga part din Mami don mata sallama, da ladabi tace "Allah ya kaiku lfy ya dawo daku lfy..", Mami tace "Ameen daughter Allah yayi albarka", har compound Noor ta raka Hajar, Nurain ya gama maganar da yake da Garba snn yaxo ya buWe motar ya shiga, sallama sukay da Noor ta buWe motar ta shiga, ta kalli window ko kallon position dinsa ba tay ba, driving ya farayi suka bar unguwar, koda ya hau babban titi baiyi irin gudun da ya saba ba amma dai gudun yake. gani tay kawai ya samu gefen titi ya tsaya, ita dai ta cigaba da kallon window ba ta kallesa ba, after few seconds taga dai basu cigaba da tafiya ba sai ta Wan juya ta kallesa, kallonta taga yana yi without blinking, ta haWe rai ta juyar da kanta, yace "So daman kinada manners..", ta juyo ta galla masa harara ta Wauke kanta, yace "and kin kware wajen yiwa maza magana ko"......
'?
=؛? HAJAR =؛?

chapter 61

=?G?

Arewabooks....

Eager to read go there :&?
=؛? HAJAR =؛?

{61..}
Hajar dai kawai kallonsa take da wani irin expression, tama kasa gane me yake nufi bare ta fahimta, har lokacin bai dena kallonta ba thick eyebrows dinsa a haWe, sai ynxu ya fahimci tmbyar da yayi mata which is meaningless to him, to me yasa ma zai mata wnn tmbyar, ta juya ta cigaba da kallon window da sigar ko in kula, kawai ji tayi ya fixgota ya juyo da fuskarta tana kallonsa, Wan buWe baki tayi ta sha kunu tace "ni ka dena taSani", yace "is there anything to touch...?", ta haWiyi wni miyau ba tace komai ba ta gasa masa harara, ya ajiye numfashi yace "one day one time" da haka ya kunna motar suka cigaba da tafiya, suna zuwa gida ta buWe motar ta fita ta wuce entrance, a bakin door ta jirasa har yazo ya buWe mata ta shiga. shi kam kitchen ya wuce ya haWa Coffee kafin ya haura sama, saida ya gama shan Coffeen snn ya shiga wanka, after ya shirya cikin Pajamas ya rage wutar Wakin yabar dim, Laptop dinsa ya dauka ya hau kan bed, operating system din ya fara, after 40mins ya gama abinda zai yi ya kashe laptop din, ya Wauke remote din AC ya ?ara mata gudu snn ya kwanta ya lumshe ido, buWe ido yayi bayan minti biyar sai kuma ya mi?e zaune, zuro legs dinsa yayi ya zura room slippers ya tashi tsaye, door ya nufa ya buWe ya fita, ya ringa kallon ?ofar room dinta bayan ya isa corridor, ya kai hannu jikin handle amma bai murWa ba, after few seconds kawai ya murWa handle din ya shiga, a hankali ya saki handle din ya shiga Wakin making sure baiyi making ko wane sound ba, he spent almost 3mins yana kallon innocent face Winta tana bacci, kwance take a inda ta saba kwanciya kan carpet, ta rufe da duvet har zuwa wuyanta tana bacci Calmly, du?awa yayi kusa da ita still looking at her face. Da asuba Hajar ta farka, ta ta?une fuska ta shafa laushin da ta jita a kai, mi?ewa tayi zaune ta fara ?arewa room din kallo sai kuma ta kalli gadon da take kai, zaro ido tayi ta dafe kanta to yaushe ta hau gado, ita da ta kwanta kan Carpet toh ya ta tashi ta ganta a gado, yaye rufar tayi ta tashi ta kunna fitila ta ?ara hasken Wakin, ta ringa kallon gadon kafin ta girgiza kanta ta shiga bathroom, alwala tayo ta fito ta shimfiWa dardumar ta fara gabatar da raka'ataynil fajr. ?arfe Shida da ?an mintina Nurain ya fita compound da car key a hannunsa, Hajar ta gyara tsayuwarta a jikin window ta buWe curtain din da kyau tana kallon compound, idonta ne ya kai parking space kawai ta hangosa, ta sha kunu tayi sauri ta rufe labulen ta bar wajen tana yamutsa fuska. kafin shida da minti arba'in Nurain ya isa gidansu, Already matafiyan sun zama ready, yana shiga main palour ya tarar da Hajiya da kwanon tuwon alkama da tasa akay mata warming, gaisawa sukay ta amsa masa a takaice sai kuma ta fara tambayarsa Hajar, a fizge ya bata amsa ya wuce ciki, box din Mami yaje ya Wakko ya fita da ita, Drivern Abba ne ya ringa arranging luggage a booth din motar gidan wacca zata kwashesu gaba Waya comfortably, Nurain ne yayi driving motarsu Abba while Drivern Abba yayi driving motar Nurain din, Nurain bai bar airport ba saida su Hajiya suka shiga filin jirgi, car key dinsa ya amsa hannun Drivern Abba ya dam?a masa na motar gidansu. yana komawa gida daman kwanciyarsa yayi ya huta, ko da ya farka abinda ya fara faWo masa shine wnn workshop din, shaf ma ya manta da wani symposium, slight hiss yayi ya janyo wayarsa yayi booking flight, azabar yunwa ce tasa ya fita eatery yayo takeaway, koda ya dawo gida tsattsakurar abincin yayi ya ture. Tin fitar da yayi kafin azahar ya siyo abinci bai sake fita ba, daman yau Saturday ba ranar aiki bace, Hajar kam ko gilmawarta bai gani ba, itama dai ta fahimci a waWan nan kwanakin ne yake zama a gida shiyasa bata fiya warkajami ranar asabar da lahadi ba. wajen ?arfe takwas na dare Hajar ta buWe ?ofar room dinta, a hankali ta fito ta sauka downstairs, kitchen ta wuce ta buWe fridge ta dauki bottle water ta fito ta haura sama, tana gama haurawa stairs din shima a lokacin ya fito daga Sangarensa hannunsa ri?e da empty cup da ya sha Coffee, saukar da idanunta tayi ta wuce ta shiga Wakinta, binta yayi da kallo lokaci guda brain dinsa ta amsa, ya zaiyi da ita knn.. gobe zai wuce Abuja fa, ?asa ya sauka ya kai cup din kitchen snn ya koma saman, a palourn sa ya zauna yana neman one Solution, toh ya zaiyi da yarinyar nan, shi dai bazai barta a gida ita kadai ba hkan ma beyi making sense ba gsky, toh ko dai gidan Sakeena zai kaita, girgiza kai yayi don hakan shima bai masa ba, yayi tunanin ya kaita gidan Aunt dinsa Zulaihah, shima dai hakan bai masa ba... toh ko dai yace ta tattara ta tafi gidansu ne kawai, chab duk ciki ma hakan shine worst. wayarsa ya Wauka ya canza flight din daga na safe zuwa dare bayan yayi booking wani seat din, yayi ajiyar zuciya yayi resting da kujera. washe gari ?arfe goma Hajar na tsaye kitchen tana dafawa kanta breakfast, bayan ta gama ta zauna kitchen din taci snn ta wanke komai da tayi amfani dashi ta fita, palour ta fita ta fara kakkaSe cuisine tana arranging trow pillows, yamutsa fuska tayi sbd cikinta da ya murWa a bazata, ajiye duster din hannunta tayi ta haura sama hannunta dafe da cikinta, tasan ma cramps ne yake shirin antayo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login