Showing 45001 words to 48000 words out of 252707 words

Chapter 16 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

kuma bazaki biye musu ayi tashin hankali dake ba..", da kyar Hajar tace "toh Anty, wllh abinda suke min ne yayi yawa nida Umma...." nan ta shiga gayawa Anty irin abubuwan da siblings Winta suke mata. Anty ta sauke wani Soyayyen ajiyar zuciya tace "Allah ya kyauta, ha?urin dai da nace shi zaki yi, ba abinda yake dawamamme wata rana sai labari, Wataqila ma ba zaki ?ara shekara ba a gidan zaki tafi naki tinda Allah ya baki manema sai dai fatan zaSi na gari", Hajar tace "Toh Anty, nagode", Anty tace "yawwa, Allah ya yi miki albarka, tashi ki haWa kayanki". Hajar ta kwashi kuWin da suke kan cinyarta ta mi?e ta wuce Wakinsu Hafsa, bata wani daWe ba ta gama shirya kayanta tass, komai da komai ta haWa, a ?asan zuciyarta kam wani irin daWi take ji zata koma gidansu wajen Ummanta. Da yamma kam suka shirya duk kansu harda Hafsa da Humaira, Hafsa dai bata ji daWin wnn lamari ba, tinda mai Napep ya saukesu a daidai lungun ?unshi Hajar take murmushi, Hafsa ce ta fara shiga gidan snn Humaira da Anty sai Hajar tare da almajirin da ya Wakko jakar kayanta, da sauri Umma ta fito daga Waki tana musu brka da zuwa, Anty ta tsaya a tsakar gida suka gaisa da Baba dake zaune bisa darduma a ?ofar Wakinsa, su Hafsa ma suka gaisa snn suka shiga wajen Umma. Hajar ta sunkuya gaban mahaifin nata tace "Baba barka da yamma", yace "ywwa Hajara", tace "ya kufan jiki?" yace "alhmdllh", tace "Allah ya ?ara afuwa" tayi zamanta nan kusa dashi. Sa'adatu ta le?o ta ruSaSSiyar windown Wakin Maama tana yamutsa fuska tace "gayyar tsiya knn". Su Anty basu wani jima ba suka wuce gida, har bakin Titi Hajar da Sabra suka rakasu, Hajar ta kamo hannun Humaira ta dam?a mata rabin kuWin da Antyn ta bata Wazu tace karta gayawa kowa, bayan su Anty sun hau Napep sun wuce Hajar da Sabra suka koma gida.

&Washe gari Friday, a hankali Nurain yake sakkowa daga stairs, hannunsa ri?e da ?ar ?aramar trolley da ya zuba kayansa, yayi matu?ar kyau cikin shigar ?ananan kayan da yayi all back, hakan sai ya sake haska caramel skin Winsa sosai, wata shegiyar Pcap black ya Wora akan cikakkiyar sumarsa and that makes him to look younger than his age, Mami Noor sai Khausar da ta zo jiya ne zaune a main palourn, daman Noor da Khausar ?an rakiyar airport ne, duk kansu Abaya suka saka ta Noor black ta khausar kuma maroon, Mami ta dubi Wan nata tace "har ka fito Uthman?", a hankali ya ?araso kusa da ita yace "yeah Mami", Mami tace "toh ka yiwa Abba sallama naga time ya ja tinda jirgin 9am ne, yanxu gashi eight har ta gota". Majestically Nurain ya wuce palourn Abba, Abba ya fito daga bedroom Winsa yace "za ka wuce knn?", Nurain ya dur?usa yace "Eh Abba", Abba yace "wane zai kaika airport?", Nurain yace "Driver", Abba yace "toh Allah ya kiyaye, you call me right away after landing..", Nurain yace "insha Allah Abba" ya mi?e ya fita dan already takwas da minti goma ta gota, yana fitowa daga palourn Mami ta mi?e ta nufi part Winta, Nurain yace "Mami" sai kuma ya cire Pcap Win kansa ya ?arasa gabanta, murmushi tayi ta shafa kansa tace "Allah ya tsare Son", baice komai ba ya rungumeta yana lumshe ido. har compound Mami ta raka sa, Noor da Khausar suka shiga back seats, Nurain ya kalli drivern da zai tu?asu yace "bani key", ba musu drivern ya mi?a masa, ya san drivern baya gudu tinda dokar Abba yake bi, shi kuma yanxu sauri yake kar yayi missing flight, driver seat Nurain ya shiga drivern kuma ya shiga kujerar mai zaman banza, Garba da sauran ma'aikatan gidan na Waga masa hannu ya fita daga gidan, suna hawa saman titi Nurain ya take accelerator, ai kam few minutes of a ride suka isa airport, 9:05 dot jirginsu Nurain yayi take off, driver ne ya mayar da su Noor gida. Bayan minti goma da take off Win jirgin da zai tafi India jirgin da yazo daga Egypt yayi landing. a hankali passengers Win suke sakkowa daga matattakalar jirgin. wani murmushi Ruqayyah tayi bayan ta sha?i iskar 9ja, a hankali ta ?arasa fitowa daga airport Win bayan ta gama bin duk wasu procedures, wayarta ta ciro da handbag ta kira bolt dake within her location. after 15minutes bolt Win ta ?araso, a boot drivern bolt din ya saka mata jakarta snn ya buWe mata back seat ta shiga. location Win da ta gaya masa nan ya ringa bi, wani irin bugawa zuciyar Ruqayyah tayi da taga sun shiga street Win gidansu. a ?ofar gidansu tace ma mai bolt Win yayi parking, a hankali ta sakko daga motar, tayi masa transfer Win kuWinsa, ya ciro mata jakarta daga boot snn ya shiga motarsa ya juya ya fita daga street Win. Ruqayyah ta sauke ajiyar zuciya tana kallon gate Win gidansu, har lokacin wani irin bugu zuciyarta take tamkar zata bullu?o, da kyar ta kai hannu tayi knocking a hankali.........
'?

More likes nd comments..... ehmmm update akai akai...=??
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{ 23..}
Har biyar tana knocking amma ba wani respond, da Wan karfi ta buga tana karanto duk addu'ar da tazo mata baki, mai gadi ne ya buWe, idonsa duk a kumbure alamar bacci, bake bake yayi a hanya yace "wai waye ne?", Ruqayyah da bugun zuciyarta ya ?aru tace "sallau bani hanya na wuce", zaro kumburarrun idanunsa yayi ya saki baki yana kallonta, lokacin guda kuma ya saki kabbara yace "alhmdllh, Allah mun gode maka da ka bayyana Hajiya ?arama....", Ruqayyah ta yamutsa fuska tace "ba Sata nayi ba sallau ?asar waje naje", yace "barka da dawowa hajiya", da sauri ya matsa mata hanya, sai kace wacca take taka rurutaccen garwashin wuta haka take tafiya a Wan madaidaicin compound Win gidan nasu, mai gadi biye da ita da jakar kayanta, ajiyar zuciya ta shiga jerawa da idonta ya kyallaro motar Daddy dake parking space, knn bai fita work ba, a bakin ?ofar shiga main building Win ta tsaya, mai gadi ya ajiye mata jakarta ya ?ara gaba. a hankali ta kai hannu ta murWa handle Win ?ofar snn ta shiga ciki sai kace wata Sarauniya, palourn ta tsaya ?arewa kallo sai kace wani ba?onta, babu kowa sai motsin da take jiyowa daga kitchen. murya na rawa tace "Assalamu alaikum..." tana raba idanu. Momy ce ta fito daga kitchen hannunta ri?e da Mug, wani irin kamewa tayi tana kallon ?arta ta da wani weird expression, Ruqayyah tace "Mommyy.." sai kuma ta nufi Mahaifiyar ta ta da sauri da nufin rungumeta, Momy tana ganin haka ta juya ta koma kitchen fuskarta ba yabo ba fallasa, a take Ruqayyah ta fara shan jinin jikinta, kitchen Win ta bita ta tarar da ita tana kaWa kwai, hawaye har ya ciko idonta ta ?arasa gaban Momy tace "Momy... Please let me explain", banza Momy tayi da ita ta kunna gas ta Wora kasko ta fara frying omelette, kusa da ita Ruqayyah ta matsa tana ?o?arin ri?o hannunta, da wani irin zafin nama Momy ta hankaWa ta, Ruqayyah ta afka can jikin cabinet ragowar tafarfasasshen ruwan zafi a kettle ya kwararo mata a hannu, ?ara ta fasa sbd zafin ruwan ta shiga sosa wajen a gigice. Momy ko a jikinta ta cigaba da juya kwan da take soyawa a kasko. sink Ruqayyah ta nufa da sauri ta buWe famfo ta shiga zuba ruwan sanyi a wajen da ta ?one, ai kam ta ?one sosai domin kwa wajen yayi jajur har fatar ma ta tattare. Ruqayyah ba ta sake gigin zuwa kusa da Momy ba, sai yanxu take ganin girman laifin da tayi, ita ta sha abun ba zai kai haka ba, wai Momyn ta ce ta ?onata da ruwan zafi amma ko a jikinta, lallai akwai lukutar masifa, Momy ta gama haWa komai na breakfast ta jera a tray snn ta fita kitchen Win. Bayanta Ruqayyah tabi ta zube a gabanta lokacin da ta ?arasa palour, duk ka ?afafuwan Momy Ruqayyah ta ri?e ta fara kuka tace "dan girman Allah Momy ki saurareni, wllh ban aikata hakan wai don bana son auren ba, ina son auren wllh, ki tsaya nayi miki bayani dan Allah...", Momy ta ajiye trayn hannunta akan kujerar da ke kusa da ita. Ruqayyah na Wago kai ta Wauketa da wani gigitaccen marii a kuncin dama, bata gama dawowa hayyacinta ba ta sauke mata wani a kuncin hagu har saida ta kifa, Ruqayyah da ke ganin wasu white stars na haskawa a idonta ta rushe da matsanancin kuka tace "na shiga uku Momyyy kin tsiyayar min da ruwan ido", Momy na huci tace "shut up Ruqayyah, dabba ma ya fiki tunani, are you mad da zaki zo kina cemin na tsaya kimin bayani?, bayanin uban me zaki min nonsense, wllh kika sake magana saina sumar dake Coward..." da haka Momy ta Wauki trayn ta wuce part Win Daddy, Ruqayyah kuka take kamar ranta zai fita, ba ta taSa tunanin abin zai dagule haka ba, ta Wauka faWa kawai za ai mata amma shine harda mugayen maruka, toh Momy ma knn inaga Daddy, da sallama Momy ta shiga palourn Daddy, Daddy da ke kallon news ya amsa sallamar yana nazarin expression Win fuskarta, Momy daurewa kawai take har ta gama serving Winsa abinci, Daddy yayi sipping tea yana kallon fuskarta yace "what happened?", remote control ta Wauka ta ?ara volume tace "A'a, ba komai", yace "alright indai akan Ruqayyah ne ai jiya naje police station na shigar da report, yau ma zan koma naji ya ake ciki", Momy ta sauke ajiyar zuciya tace "Ohk idan ka koma sai kasa ayi closing case Win cause Ruqayyah tana gidan nan yanzu haka..", bread Win hannunsa ya ajiye yace "Ruqayyah na gidan nan?", Momy tayi resting a jikin kujera tace "Eh, ba ta daWe da shigowa ba, she's perfectly fine..", gyaWa kai Daddy yayi ya cigaba da cin abincinsa yace "daman na gaya miki don't stress yourself about Ruqayyah's missing, gashi nan ta dawo aii..", Momy ta sauke numfashi a hankali har lokacin zuciyarta zafii take. saida Ruqayyah taci kukanta ta ?oshi snn ta ja jiki ta shiga room Winta, toilet ta shiga ta wanke fuskarta ta fito ta tsaya a gaban mirror tana kallon fuskar, a hankali ta kai hannu ta shafa kuncinta inda ya kumbura da shatin yatsun Momy biyar ciff. fita tayi daga Wakin ta kama hanyar part Win Daddy, da sallama ta murWa handle ta shiga kanta a ?asa, kallo Waya Daddy yayi mata ya kawar da kai, Ruqayyah ta zube nan kan carpet kusa da ?afarsa tace "Daddy ina kwana..", without looking at her yace "lfy Ruqayyah, kinga dama kin dawo knn", shiru tai ba tace komai ba, Momy dake karkaWa legs tace "fita malama, ban san ganinki...", Daddy ya Waga mata hannu yace "No leave her, Ruqayyah kin dawo ko?, toh shknn sannu da zuwa", hawaye ne ya zubo idon Ruqayyah ta Wago kai tace "Daddy I'm very sorry...", yace "No Ruqayyah sorry for yourself, ke kikai loosing.." da haka ya mi?e ya shiga bedroom Winsa, Momy tabi bayansa da kallo snn ta mi?e ta fita palourn, da kyar Ruqayyah ta mi?e itama ta fita daga palourn, duk wani hope da karsashinta ya tsiyaye, sosai reaction Win Daddy ya dagargaza mata zuciya, toh da wnn action Win ai gara shima ya falla mata mari kamar Momy, jakar kayanta ta Wauka ta shiga room Winta sai kace wacca kwai ya fashewa a ciki.

&Hajar ce tsaye gaban wardrobe tana jera kayanta, tana gama jera kayan ta linke Ghana most gon ta Waga katifar gado ta saka, tsintsiyar laushi ta Wauka a bayan ?ofa ta fara share ledar Wakin, tass ta share ta gyara ko ina, ta kunna turaren tsinke, zanin wanka ta Waura a ?irji snn ta cire kayan jikinta, ta saka dogon hijab ta Wauki kwandon soso da sabulu ta fita. Umma na yanka albasa cikin ?ullun alale, Hajar tace "Umma nazo na shafa miki manja a gwanayen?, tin Wazu na wanke yanxu nasan sun bushe", Umma ta kalleta tace "ba wanka za kiyi ba?", Hajar tace "Eh wanka zanyi", Umma tace "toh jeki kiyi wankanki na karasa", Hajar tace "tom" ta wuce gaban tukwanen ruwa, bokiti ta Wauka ta fara kanfatar ruwan tana zubawa. tana gama cika bokitin ta Wauka ta wuce hanyar toilet, da gudu Nabilah da ta fito daga Waki tazo ta bangajeta ta shige banWakin, Hajar tayi ?ar ?ara sbd bokitin ruwan da ya saukar mata a ?afa, a fusace Hajar ta buWe baki za tay magana sai kuma tayi shiru ta tsaya tana kallon ?ofar banWakin, juyawa tayi ta dawo tsakar gida ta Wauki kwandon da ta kife gwangwanaye ta ajiye kusa da Umma, ta koma ta Wakko tasar manja da audiga suma ta kai gaban Umma ta ajiye, dur?usawa tayi ta fara shafa Manjan jikin tin, Umma tace "yawwa Hajara haka nake so, ko sun takaleki dan Allah karki kulasu", Hajar tayi murmushi tace "insha Allah Umma..", Umma tace "yawwa Allah ya yi miki albarka". sai bayan minti ashirin snn Nabilah ta fito daga toilet tana yatsine, ta kalli Umma da Hajar ta buga uban tsaki tace "annoba" ta shige Waki. Hajar ta mi?e ta sake Wiban wani ruwan ta shiga wanka. Nabilah da ta shiga Waki ta dubi Sa'adatu tace "banza, wai ke Sa'adatu wane irin gigin bacci kike ne?, sai ki ringa tattaSa jikin mutum sai kace wata ?ar yaye, wllh jiya da kyar nayi bacci duk kin ?adabaibaiye ni sai kace wata ?adandoniya, mtswww", wani shu'umin kallo Sa'adatu tayi mata tace "ina Maama?", Nabilah tace "ta tafi gidan Balaraba ita da Maimuna", Sa'adatu tayi wani murmushi mai ma'ana daban daban tace "Nabilah kina so ki samu mazajen kuWi?", Nabilah ta zaro ido tace "so kai", Sa'adatu ta dafa kafaWarta tace "wllh kizo na haWaki da zeenatu da Mabaruka, zaki samu kuWin a wajensu wllh tallahi..", Nabilah tace "Allah, aikatau zan musu?", Sa'adatu tace "lah lah lah ko Waya babu aikin da za ki musu, rayuwa irin ta wayayyun mata kawai zaku ringa yi, kiji daWi ina gaya miki malam, kici mai kyau ki sha mai, ki kwanta a lafiyayyen gado fatarki ta sha raSa, ga kuma uban kuWi a aljihunki", Nabilah tace "toh wai mene rayuwar wayayyun matan?", Sa'adatu tace "rayuwar ?anci knn ba ruwan mu da maza mu kaWai mun ishi kan mu", Nabilah ta taSe baki tace "mtswww, dalla malama ni ban fahimta ba", Sa'adatu ta hura hanci tace "idan kin yarda gobe zani gidansu saiki rakani kiga irin rayuwar da nake nufii", Nabilah ta gyaWa kai tace "zanyi tunani". Bayan an sakko daga masallaci sallar juma'a Baba ya shigo gida tare da Mu'azzam, nan tsakar gida Baba ya zauna daga jikin inuwa. Mu'azzam ya dur?usa gabansa yace "Baba zan wuce aiki", Baba yace "har yanzu baku gama sakawa gidan tiles ba?", Mu'azzam yace "mun gama tarazo mukewa farfajiyar gidan", Baba yace "toh Allah ya temaka, ka kai Maimuna makarantar da nace ka mayar da ita?", Mu'azzam ya shafa kai yace "A'a Baba, ai ranar Litinin Win muna asibiti", Baba ya gyaWa kai yace "toh jibi saika kaita", Mu'azzam yace "tom" ya mi?e ya le?a Wakin Umma yayi mata sallama snn ya fita. Baba ya ringa kwalawa Maimuna kira amma shiru, Nabilah ce ta fito tace "Bata nan sun fita da Maama", yace "ina Sa'adatu?", Nabilah tace "tana Waki", yace "kira min ita", Nabilah tace "tom" ta koma Waki, Sa'adatu sai gyatsine take tinda taji komai, Nabilah tace "Eh ai kinji dai ko?, saiki je". Sa'adatu ta fice fuu ta sha kunu, can gefen Baba ta koma ta rakuSe tana zumSuro baki, Baba yace "toh kema ki shirya jibi Mu'azzam zai mayar dake makaranta ke da Maimuna..", zaro ido tayi tace "Baba makaranta fa kace", yace "Eh, idan kuma ba kya son karatun saiki fito da miji na aurar da ke, itama Nabilah na bata lokacii..", Sa'adatu ta girgiza kai tace "wllh ni bana son aure, gwara na koma makaranta", Baba ya ringa kallonta kafin yace "tashi ki ban waje, saiki shirya ranar litinin...", bazar bazar ta koma Waki tana taSe baki wai ita shagwaSaSSiya.

&Raqayyah ta sake dialing numbern da tayi saving da dearest a wajen karo na ashirin tin dawowarta gida, abu Waya dai ake t???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a nanata mata wato the number you dial is switched off, wurgi tayi da wayar akan gado tana jin wani zafi a zuciyarta, she madly missed his stern voice, sound of his deep breathe out, komai nashi tayi missing sosai. lumshe ido tayi tana jin tsantsar kewarsa a duka sassan jikinta, maganarsa ta ?arshe da tayi hitting eardrums Winta wacca she'll never forget ( sleep tight for today tomorrow in my arms), a fili tace "Soon dearest". towel ta Wora a jikinta ta shiga wanka, Waure da towel ta fito tana tsane fresh fair skin Winta da hand towel, ta buWe press Winta, ganin babu kaya aciki ta mayar ta rufe, ta tina ashe fa kayanta na Wakin Momy acikin Waya daga cikin boxes Win lefenta, Abayar da ta cire ta mayar snn ta fita zuwa Wakin Momy, a hankali tayi knocking ta shiga, ta tarar Momy ba ta nan don haka ta fara surveying Wakin da idonta tana neman boxes Win lefenta. har press ta buWe amma ba taga alamar akwatunan lefe ba, tana rufe press Momy ta shigo, Momy ta kalleta sama da ?asa tace "kee me kike yimin a Waki?", Ruqayyah tayi gathering courage tace "amm Boxes Win lefe nake nema zan Wauki kaya", wata muguwar harara Momy ta galla mata ta nuna mata wata box dake kusa da shoe shelf tace "ga kayan ki can, ba ki ma da hankali da kike neman wasu akwatunan lefe, toh kwananki biyu da guduwa muka mayarwa da Nurain kayansa..", da ?arfi zuciyar Ruqayyah ta buga, ji tayi kamar ta fita daga ?irjinta ta koma ciki sbd anan take jin bugunta, a lokacin idan akace mata ta haWiyi zuciyarta ne to fa ba za tayi musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login