Showing 180001 words to 183000 words out of 252707 words

Chapter 61 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

shiru tana mamakin Nurain, wato wajen Hajiya yxo bayan ta faru ta ?are, Mami na gama shafawa Hajiya man zafin ta mata saida safe ta tafi Sangarenta. Hajar a wajen Mami ta kwana, washe gari da safe wajen ?arfe goma mai aikin Mami ta kai mata box dinta, wanka Hajar ta shiga bayan ta fito ta fitar da kayan da zata saka, tana cikin shiryawa mai aikin ta kawo mata breakfast, ko da Hajar ta gama shirin bata kalli abincin ba, bata jin zata iya cin wni abu don ma?ogoronta ciwo yake, ga idanunta da sukayi luhu luhu suna mata zafi, After 30mins da kawo mata abincin Mami ta shigo, ganin ba taci ba Mami tace "ya baki ci abincin ba dear..?", Hajar ta saukar da kanta ba tace komai ba, Mami tace "ko ba kya son wnn a kawo miki wani..?", Hajar ta girgiza kai tace "A'a", Mami tace "ko a dama miki Oat..?", Hajar ta janyo abincin gabanta tace "zanci wnn..?", Mami tace "Ohk.. eat a lot kinji dear" da hka ta juya ta fita, da kyar Hajar taci abincin kaWan ta ture, Shayin ma sip baifi huWu tayi ba ta ajiye, a hankali ta tashi ta saka hijab dinta ta Wauki abincin zata kai kitchen, bata son Mami ta dawo taga ba taci sosai ba, bata tarar da kowa a palourn Mami ba don haka direct ta nufi door ta buWe ta fita, main palour ma bbu kowa ta zaga ta bayan kujera ta shiga kitchen, ajiye abincin tayi kan island ta matsa gaban sink ta buWe tap tana wanke hannunta, door aka buWe ya shigo ya mayar da door din ya rufe, sak Hajar tayi after perceiving his scent ta kashe tap din ta juyo kanta a ?asa ta nufi door zata fita, kallonta ya ringa yi without blinking, kwata kwata jiya bai rintsa ba, yacca yaga rana haka yaga dare, bai taSa shiga Wimuwa ba irin ta jiya da Abba ya tarfasa yace ya saki Hajar ba, sosai ya shiga damuwar da har wayewar gari bai samu sassauci ba, sosai ya lura da haurawar da idanunta sukay duk da cewa bata kallesa ba, tana zuwa kusa dashi zata wuce yayi saurin ri?o hannunta, da iya ?arfinta ta fara fincikewa ta wani murtuke fuska, sakinta yayi da wata iriyar murya yace "Hajar", ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta ta fashe da kuka, ya ringa kallon slim fingers dinta da suka ji jan lalle, lokaci guda ya janyota jikinsa ya rumgumeta, da ita a jikinsa yaje ya sakawa door lock kafin ya fara patting din bayanta a hankali, har lokacin kuka take rusa masa don wni irin zafi zuciyarta ke mata, ya sauke ajiyar zuciya a saitin kunnenta yace "Please please stop crying Hajar..", bai saketa ba duk da irin attempting din kwace kanta da ta ringa yi, almost 10mins tana jikinsa stiil yana patting bayanta har saida ta dena kukan ta dawo jera ajiyar zuciya, ya saketa a hankali ya ringa kallon fuskarta kafin ya kai babban finger dinsa ya share mata ragowar hawayen da suke kwance cheeks dinta, hannunta ya ri?e ya nufi ?ofar kitchen din wcca tayi leading zuwa backyard, ya buWe ?ofar ya fita hannunta cikin nasa, ganin sun fito waje Hajar ta turje, ai kam without second thought ya sunkuceta ya zaga ta baya har zuwa parking space, babu wnda ya lura dasu har ya buWe motarsa ya sakata, Hajar ta kurma ihu tace "meye haka, where are you taking me..?", tini ya zaga driver seat ya buWe ya shiga motar da haka ya bar gidan bayan mai gadi ya buWe masa gate, tin Hajar na bubbuga glass din motar tana cewa ya ajiyeta har ta ha?ura ta haWe kanta da guiwa tana hawaye, habawa ai Nurain saida ya gansu a ?ofar gidansa snn ya samu relief, fita yayi yaje ya buWe gate ya dawo ya shigar da motar ciki, yana gama parking ya lumshe idonsa yana sauke ajiyar zuciya, ya fakaici kallon Hajar kafin ya buWe motar ya fita, entrance din gidan ya nufa ya ciro key ya bude main door, dawowa yayi wajen motar ya bude side dinta ya Wauketa ya nufi cikin gidan da ita, har room dinta ya kaita ya ajiyeta bisa gado yace "we are home Hajar", ta Wago kanta tana ?arewa room din kallo sai kuma ta taSe baki tace "this is not my home and it will never be", ya waro ido yace "really", ta gyaWa kai tana turo baki tace "everything da ake maka favor dashi there is no way da zaka kirasa da naka..", yayi blushing yace "are you sure Silly girl..?", ta gyaWa kai tace "Eh dan haka nan din is not my home", Nurain ya kalli lips dinta yace "your lips are aching right", juya masa baya tayi bata sake cewa komai ba. Sakeena ta mi?awa Mami papern hannunta snn ta samu waje ta zauna, a hankali Mami ta fara warware takardar zuciyarta na sinking, gwara dai ta duba taga saki nawa ya mata duk da tasan bazai wuce Waya ba, Mami ta ?an?ance ido bayan ta gama karanta papern, Sakeena dake ankare da expression dinta tace "Saki nawa ne..?", Mami ta mi?a mata takardar without saying anything, Sakeena ta amsa ta karanta, tana gamawa ta kwashe da dariya tace "Abinda ya rubuta knn.. toh ai ni banga saki ba", Mami ta girgiza kai ta sake amsar papern ta karanta, samm bbu alamar saki a jiki don ko ambaton sunan Hajar din ma beyi ba, kawai dai ya cewa Abba he is very sorry amma bazai iya sakin matarsa ba, Mami ta tashi ta fita da takardar a hannunta, Sangaren Abba ta wuce, a bedroom dinsa ta tarar dashi, ba wani wala wala ta basa papern, saida Abba ya saka glasses dinsa snn ya duba, ya kalli Mami ya kalli takardan yace "what is this..?", Mami tace "Papern da kace na ajiye maka jiya ce..", yace "I don't understand ba divorce paper na baki ba..?", tace "not at All abinda Nurain ya rubuta knn", Abba ya cukuikuiye papern yace "how dare him play with our intelligence, where is your Son Mami..?", Mami ta numfasa ganin Abba na shirin fusata ta saukar da murya tace "yallaSai dan Allah mubi komai a hnkali Please, tinda kaga Nurain bai saki yarinyar nan ba toh yana son zama da ita wllh, i know him wllh tinda ya?i sakinta yana son zama da ita..", Abba ya haWe gira yace "yana son zama da ita ya cigaba da mata favor knn..?", Mami ta girgiza kai tace "No yallaSai ba dai zaman Alfarma ba, saidai ya zauna da ita don ta isa kuma ta kai a zauna da ita matsayin mata, wnn shine chance dinsa na ?arshe, please a masa ha?uri this one, i will handle the case now..", Abba exhale heavily yace "daga wnn moment din kar Nurain ya sake cewa favor yake ma my daughter, this is my last warning..", Mami tace "Sure". Mami na komawa Sangarenta ta tarar da Hajiya zaune kan sofa da sandarta a hannu, Hajiya tace "hankalina ya?i kwanciya wllh tin jiya da kika ce yarinyar nan ba lfy, gashi yau da safe nayi ta zuba ido naga ta shigo amma shiru kake ji, shine na wanko sayyadata naga yata kwana..", Sakeena ta fito daga room din da Hajar ta kwana tana tattare gira, Hajiya tace "Sakeenatu ya kika fito ke kaWai ince yarinyar kika shiga kira..", Sakeena tace "bata nan, nasha ma tana toilet na tsaya jira ta fito toh ashe ma bata Wakin gaba Waya", Mami ta kalli Sakeena tace "where did she go..?", Sakeena tace "bari na dubata waje da Kitchen", duk inda ake tunanin Hajar zata shiga a gidan an duba amma bata nan, har Sangaren Hajiya Sakeena ta sake dubawa wai ko sun samu saSani amma bbu Hajar, Sakeena ta dawo a bit confuse tana kallon Mami tace "this is weird I can't find her", Hajiya ta ringa salati da sallallami tace "yarinyar allura ce da za a ce ba a ganta ba a gidan nan", Mami ta tashi ta shiga room dinta, wayarta ta Wauka tayi dialing numbern Nurain, tana daf da katsewa ya Waga, Mami bata basa chance din mgana ba tace "where is she Nurain..?", Nurain ya tashi daga gefen gadon ya nufi door da wayar a kunnensa, Hajar tabi bayansa da kallo ta haWe fuska, Nurain yace "tana gida", Mami tace "wane gida..?", shiru yayi baice komai ba, tini Mami ta sake gasgata hasashenta, strictly tace "i want to see you now" bata jira cewarsa ba ta katse kiran, Nurain ya ciro wayar daga kunnensa tare da sauke ajiyar zuciya. Hajar ta mi?e zaune gami da murje fuskarta a hankali, ba tayi wata wata ba ta buWe wardrobe ta Wauki box din da aka kawota da ita, tini ta bude section din da kayanta suke, duk kayan da ta san nata ne wnda tazo dasu gidan saida ta cirosu ta zuba a box din, tana gama kwashe kayanta tass ta zuge box din, bathroom ta shiga ta wanke fuskarta ta fito, da haka ta sauke box din ta jata ta fita daga room din, har wani bugu zuciyarta take tana fatan kar Allah ya haWata dashi, daga nan sai gidan ubanta inda zata zauna ta sakata ta wala wnda baza ace alfarma ake mata ba, da kyar ta sauka downstairs da box din, direct ta nufi door ta murWa han???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dle, wani irin bugu zuciyarta tayi bayan taji ?ofar a kulle, ta sake murWawa ta jita a kulle, wata ball ce ta tsaya mata a throat mai taurin bala'i, da sauri ta shiga kitchen ta duba ?ofar fita backyard ita ma dai taga a rufe take, walking like a chameleon ta fito hawaye ya cika idonta, wllh saita tafi gidansu, tasan ubanta bai aurar da ita don a mata alfarma ba. Nurain na isa gidansu direct wajen Maminsa ya shiga, sallamar da yayi ma Sakeena ce ta amsa, walking gently ya shiga palourn ya zauna kan Carpet, Mami ko kallon position dinsa ba tayi ba her eyes fixed on tv, Sakeena ta tashi ta shiga bedroom da plate din dice pineapple da take sha, Nurain ya shafa kansa yace "Mami barka da rana", ko kallonsa ba tayi ba bare yasa ran zata amsa masa, pen da jotter da ta ajiye a side dinta ta dauka ta mi?a masa tace "saura nima ka rubuta min irin abinda ka rubutawa baban ka", Nurain ya sauke numfashi yana kallon jotter da pen din, Mami tace "take now ka rubuta abinda ka?i rubutawa jiya", ya shafa kansa yace "Mother wllh bxn iya sakinta ba, i can't do that", Mami ta gyaWa kai ta ajiye jotter da pen din gefenta don daman so take ya faWa da bakinsa cewa bazai iya sakinta ba, full attention dinta ta mayar kansa tana kallonsa da kyau tace "kasan bazaka iya sakinta ba shine kake i?irarin cewa favor kake mata, kasan bazaka iya sakinta ba kake cewa ita ba choice dinka bace, duk kasan da hkan kuma kasan ba type dinka bace amma ka ?i sakinta", Nurain dai baice komai ba fatansa dai kar a rabasa da Silly girl, Mami wasn't easy on him, saida ta tabbatar ta kwashe masa wnn girman kan tass, don kawai hangowa take ai ?arta ce mijinta yake cewa ai alfarma yake mata, saida ta sule Nurain tass snn ta ?are da faWin "this is the least we expected from You Nurain, babanka bai taSa sanin zaka watsa masa ?asa a ido kamar haka ba shiyasa ya amso mka auren yarinyar nan", Nurain yace "Am so sorry Mother", Mami tace "don't mother me Uthman", Nurain ya ajiye numfashi yana jin kamar an watsa masa garwashi a zuciya, Mami ta nuna masa room din da box din Hajar take tace "wuce ka Wauki box din tinda ka Wauke me ita, and wnn shine last warning da zan mka akan Hajar, snn kuma Abba na jiranka a great room", Nurain bai iya cewa komai ba ya tashi ya shiga room din ya fito da box dinta, bai tarar da Mami a palour ba koda ya fito, door ya nufa ya fita main palour, yana jan rigarsa sai kace mai son ?ara mata tsaho ya shiga great room din Abba, dman yasan Abba bazai masa wani mgana ba tinda already Mami tayi, as expected Abba bai ce masa komai ba kawai ya amsa apology da ya nema. Hajar dake zaune kan stairs ta ?urawa ?ofa lulu eyes dinta da suka haura matu?a, da sauri ta mi?e jin an zura keys a ?ofar alamar za'a buWe, kallonsa ta ringa yi har ya shigo ya ajiye ledar takeaway da ya tsaya a eatery ya siyo mata lunch don yasan da kyar idan ta dafa, ya sake komawa wajen ya dauko box dinta da ya ajiye a balcony, da haka ya mayar da ?ofar ya rufe ya zare keys din ya zura a pocket, Hajar ta saukar da kanta tace "why did you do that bayan mun sami chance..?", Nurain yayi folding hands dinsa yace "wani chance..?" yana kallon box din da ke gefenta, tace "Chance din da aka baka jiya na datse ala?ar dake tsakaninka da wcca kake yima favor, am not asking for much wllh just a piece of paper can end this relationship", Nurain yayi blushing moving towards the stairs yace "really.. but I can't divorce my wife..", Hajar was very shocked jin abinda ya faWa, ta ringa kallonsa without blinking kafin ta haWiyi wani yawu tace "your wife.. where is she...?", harda wani ?an?ance ido ta faWi hakan, bai ce mata uffan ba ya fara hawa stairs din, saida yaje step din dake kusa da wnda take kai snn ya dakata, ya Wora hannunsa kan nata dake ri?e da railer, ta fara ?o?arin zame hannunta amma ya hana hkan, a hankali tace "let go off my ha...", maganar bata ?arasa fita ba sakamakon saukar lips dinsa a forehead dinta, da sauri ta lumshe idonta don hakan yazo mata a bazata, after a while ya janye lips dinsa daga forehead dinta, ya rage murya yace "Delete all those stuffs from your head..", ta haWe gira tana buWe baki da shirin yin mgana ya haWe lips dinsa da nata, and he gave her french kiss din da ya matu?ar firgitata ya kwance mata notin kai wnda ya ratsa har zuwa yatsun ?afarta, saura ?iris ta zube a ?asa amma kuma bata zube din ba sbd ri?on da ya mata, he kissed her for almost a minute kafin ya haWe forehead dinsu waje guda, ya goga karan hancinsa a nata yace "Tonight i will surely show you that you are my wife", yayi ajiyar zuciya yace "Tonight"......
'?

=؛? HAJAR =؛?

{76..}

&Bayan sallar la'asar wajen ?arfe huWu da rabi Naseer ya shigo gida da sallama, Nabilah dake zaune tsakar gida tana jajjaga kayan miya ta amsa sallamar tasa, tace "Yaya sannu da zuwa..", yace "yauwa Baba ya dawo..?", tace "Eh ya dawo amma ya fita masallaci har yanxu bai dawo ba", yace "Maama fa..?", Nabilah tace "ita tin ?arfe uku ta fita", Naseer ya jinjina kai bai sake cewa komai ba ya buWe Wakinsu ya shiga, Umma ma bata nan don Wakinta a rufe yake da padlock, Naseer na zaune Wakinsu yana cin abincin da ya siyo yaji sallamar Baba, saida ya gama cin abincin snn ya tashi ya fita, kai tsaye ya wuce Wakin Baba ya shiga da sallama, Baba ya dubesa yace "A'a Nasiru har ka dawo..?", Naseer ya zauna kan tabarma yace "Eh Baba", ya ciro wata paper daga aljihunsa ya mi?awa Baba yace "gashi Baba", Baba ya?i amsar takardar yace "ba sai naga takardar ba yimin bayani kawai", Naseer yace "tom" daga haka ya fara yiwa Baba bayanin filin da aka siyar da kuma adadin kuWin, Baba ya gyaWa kai yace "masha Allah... sai a raba kuWin gida uku, a Wauki kaso Waya a yiwa Nabilah hidimar aure kamar yacca aka yiwa Hajara", Naseer yace "toh Baba sai a cire lissafin katifa ni zan siya", Baba yace "Allah yayi albarka", Naseer ya shafa kansa yace "Ameen", da daddare Baba na zaune tsakar gida bisa darduma yana cin abincin da Umma ta ajiye masa, Maama ta fito daga Waki zata shiga kewaye, Waga kai Baba yayi ya kalleta yace "Rabi", banza tayi dashi ta Wauki buta tayi gaba abinta, bayan ta fito har zata koma Waki Baba ya sake kiranta, juyowa tayi tace "wai waye yake min shegen kira ne sai kace tsohon makaho", Baba ya rausayar da kai yace "idan kinga dama kixo idan kuma baki ga dama ba kar kizo", ?asa ?asa taja tsaki ta nufi inda yake ta zauna kan kujera Wan nesa dashi, Umma dake zaune tsakar gidan itama ta tashi ta shiga Wakinta, Maama ta bita da kallo sai kuma ta taSe baki tace "gani fa mal Adamu", Baba yayi gefe da kwanon abincin yace "A matsayinki na uwar Nabilah nawa kike bu?ata wnda zaki tsinto mata tarkacen kitchen da sauran su..?", Maama ta haWe fuska tace "ban gane ba kuma ban fahimta ba, ji nake an mayarwa da yaron nan kuWinsa", Baba yace "A sbd me za'a mayar masa da kuWinsa", Maama tace "sbd ni uwar Nabilah banyi na'am dashi ba, bana sonsa kwata kwata don haka dole a fasa auren nan", Baba yace "toh baki isa ba auren Nabilah ba fashi..", Maama ta hura tukubar hancinta tace "mal Adamu karfa ka wani za?al?ale ehe, ita Nabilahr ai cewa tayi ta fasa auren", Baba ya kwalawa Nabilah kira bbu jimawa ta fito bayan ta amsa, ta du?a gabansa tace "Baba gani", yace "kina son auren Tanimu ko ba kya so", Nabilah tayi shiru ba tace komai ba, Maama tace "Ahap ai na gaya mka", Nabilah ta kalli Maama wcca take ?ifta mata ido wai tace eh, Nabilah ta sunkuyar da kanta, Baba yace "Rabi ki bari yarinya tayi mgana da bakinta", Maama ta rausayar da kai tace "Toh ai gata nan", Baba ya sake kallon Nabilah yace "ba kya so..?", Nabilah ta girgiza kai, Baba ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login