Showing 72001 words to 75000 words out of 252707 words

Chapter 25 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

bayan Waya, bedroom biyu ne extra bayan wanda aka kai Hajar, saidai basu kai nata girma ba, wata sliding glass door ta hango wacca ko ba a gaya mata ba tasan turakar mai gidan ce, don haka ba tay hanyar ba kuma daman ma a rufe yake. da kyar Maama ta iya fitowa daga mota sbd jin ?afafuwanta take tamkar ba zasu Wauketa ba, Maimuna kam tini ta shige tana kashe kwarkwatar idonta, tamkar an wurgota haka ta shiga palourn tana zazzare ido, duk da sanyin Ac amma zufa take, Noor ta yamutsa fuska tace "wnn kuma daga ina?..", Aysha tace "who knows..", babu inda Maama bata shiga ba a Wakunan ?asa, kuma duk wanda ta shiga sai numfashinta ya Wauke, nadama kam tayi yafi cikin kwando, duk Wakin da ta shiga saita fito a gigice, tuntuSe kam tayi wajen sau ashirin sbd kallon fitilu na jikin roof, tin jama'a basu lura ba har suka fara fahimta, a sama suka haWu da Maimuna wacca ta ma?ale a bedroom Waya tana fatan dama nata ne, Maama tace "kinga abinda Babanku ya aikata ko, ya siyar da Hajara, wnn ai gidan yankan kai ne", "ki ga yankan kai a kanki, wnn gidan auren Hajar ne..", Anty ce ta furta hakan tana shigowa dakin, Maama tace "ke Jamila ki shiga taitayinki..", Anty ta taSe baki tace "dalla malamai ku fita karka saka mata ?azanta a Waki, sa'a ma ku ka ci da akazo da ku..", Maama ta buWe baki za tay magana Anty ta turata waje tace "ki fita nace Rabii", Maimuna ta buWe baki za tay mgana Anty ta daka mata tsawa itama ta hankaWata waje ta rufe Wakin tace "da so samu ne ma ku fita, ko mala'ikun rahama sun shigo" da haka ta bar wajen ta sauka ?asa. Maimuna ta mulmulo ashar tace "ni za'a wula?anta akan wnn kuturun gidan, wllh gidan da Alhaj Wina zai sakani yafi wnn sau dubu", Maama ta gasa mata wata shegiyar harara tace "zan WuWWura miki ashar wllh, Alhaj Win banza Alhaj Win wofi, yana ina shi Alhaj Win", Maimuna ta tsuke ido tace "Maama fa zaginsa kikai?", Maama da take neman gurin huce takaici tace "na zaga Win", Maimuna tayi kwafa tace "kin dena cin ?wandala daga kudinsa wllh, ni na tafi gida bazan zauna ana min gori ba", Maama tace "tsayani mu tafi kar zuciyata ta fashe..", a hankali Maimuna take sauka daga kan stairs din da yasha mable, Maama na biye da ita, fitilun da ke jikin bangon stairs din da kuma na sama suka ja hankalin Maama, ai kam baifi saura stairs shida ba bayan Maimuna ta kai ?asa ji kake timm Maama ta faWo, goshinta ya daki tsinin tiles na ?arshen stairs din, a take jini ya Salle, hankalin Jama'ar dake palour suna gabatar da kayan lefe yayo kanta, a gigice ta mi?e ta saka du?un?unannen hijab dinta ta dafe goshin, Mama Mardiyya tace "ya salam, taji ciwo ko?", Aysha da ta fito daga guest room da ?aramar kit ta jewelry na lefe tace "taji ciwo, ga stain din jini a floor", Anty ta taSe baki ta kawar da kai, kowa na palourn saida yayi mata sannu banda Anty da wasila, Maama ta kyallaro idonta Waya wanda yake a buWe tana kallon akwatunan da suke baje a tsakiyar hamsha?in palourn, Anty Zulaiha tace "ya kamata a kaita Hospital, naga kamar she's bleeding, Noor yi ma driver magana", Noor da takewa Maama kallon wata psycho tace "ohk" ta tashi ta fita. Mama Mardiyya tace "ga lefen yarinya", Maama ta zaro ido jin an ambaci kalmar lefe, chab wnn ne lefe sai kace na budurwa uku, ya linka wanda aka kawo mata na Nura, Maimuna da ta tsaya gulma ta hura hanci tace "Maama ni kam na tafi sai kiyi ta tsayuwa", Maama bata san lokacin da ta Sarke da kuka ba, hannunta dafe da goshinta ido Waya a rufe ta wuce Maimuna ta fita, Maimuna tabi bayanta da sauri, Mama Mardiyya da daman bata taking shit tace "who is this woman?", Anty tace "kishiyar Babar Hajar ce", Mama Mardiyya tace "Allah ya kyauta, sai kace mai junnu..", Noor ta shigo tace "Ammi (Anty Zulaiha) na gaya masa yace ta fito", Anty Zulaiha tace "ai sun tafi ma..", Noor ta tsaya kusa da Aysha da Khausar tace "mu tafi wajen Amarya..". suka wuce upstairs. bayan su Anty sun gama ganin lefe Mama Mardiyya tace "Alhmdllh, mu dai fatan mu Allah ya basu zaman lafiya", Anty tace "Ameen". da haka suka mi?e domin tafiya don basa son sukay magrib, a lokacin ne kam suka hau sama domin suga fuskar amarya, tinda su Noor suka shigo suka bude mata fuska, Hajar tayi sauri zata rufe fuska ganin su Ummi na shigowa, Anty Zulaiha tayi murmushi tace "?ar fillo", Mama Mardiyya tace "to ai shknn wataran ma gani" da haka suka fice daga Wakin. Anty ta keSe ta sanar da Umma abinda ya faru a waya, ta tambayeta ya za ai da lefen, Umma tace a barsu anan kar a taho dasu. Anty ta shiga wajen Hajar domin mata sallama, Hajar ta ri?e mayafinta ta ringa kuka kamar zata shiWe, da kyar Anty ta rarrasheta ta samu tayi shiru, Hafsa tayi mata sallama da cewar gobe zata dawo, kowa ya tafi aka bar su Noor da ita, Sakeena ma tabi su Ummi.

&Through out the day Nurain na room Winsa, bacci ma yayi abunsa, lokacin sallah ne kawai yake fito dashi, yana dawowa daga sallar magrib ya tarar da su sun dawo kenan, wajen motocin ya dosa yana musu barka da zuwa, suka ringa sa masa albarka tare da fatan Allah ya bada zaman lfy, shi dai baice komai ba saidai ya shafa kai. bayan sun shiga ciki Sakeena tace "So.. ashe kai a angonce ka dawo 9ja, Abba ya kyauta", ya zura hannayensa a pocket yana kallonta da kyau yace "And shknn.. nima na huta da surutun ku, that bla bla bla Nurain kayi aure you're not getting younger..", tace "Sure kuma fa ka huta, am telling you wllh tafi Ruqayyah kyau nesa ba kusa ba, she's beautiful and young bana jin ma ta kai sa'ar Noory", ya ja pointed nose Winsa yace "really.. toh yayi kyau", tace "brother harna tausaya maka wllh zaka sha shagwaSa don shagwaSaSSiya ce, tin fa da aka kawota take kuka har muka taho bata dena ba, ya kamata ka tafi da wuri kaje kayi aikin rarrashi kar ?ar mutane ta haWiyi zuciya..", yayi ajiyar zuciya yace "wai ke baki san ba auren soyayya bane wnn", tayi hitting Winsa lightly tace "that doesn't change the fact that she's your wife, arranged marriage ko kuma auren soyayya ai duk Waya ne tinda dai an zama miji da mata, and kar kayi using that bullshit think of you kayi maltreating yarinya..", ya zaro ido yayi pointing kansa yace "Nah?", tace "Yess you", yace "ai kinsan ba halina bane", tace "yeah, i know brother, naji kana wani zance ne daga nace kayi consoling yarinya..", murmushi yayi yace "uhmm ai ba sai kin koya min yadda zan kula da baby wife dina ba", wucewarta tayi ta barsa a wajen tana cewa "shine ka tsaya kana Satan lokaci.." ta shiga ciki. ?arfe takwas da rabi na dare Nurain na tsaye gaban Mirror, buttoning rigar dake jikinsa yake, dakakkiyar shadda ce mai tsadar gaske, sabuwa fil wacca ya Winka a lokacin bikinsa da Ruqayyah kuma ya tanade ta ne sbd shiga gidansa na farko wajen matarsa, ashe dai ba Ruqayyah bace, wata ce daban, sai a yanxu ma ya fara tambayar kansa shin ya wacca aka aura masa take, yana gama bottoning ya kafa hula samar cikakkiyar ba?ar sumarsa, ya fito a well dressed gentleman, wata ?aramar trolley da ya haWa few belongings nasa ya ja ya fito daga room Win nasa, ya rufe ya saka key din a pocket, down stairs ya sauka yana zuba ?amshi, Farooq da ke zaune main palour yana latsa wayarsa ya Waga kai ya dubesa, Nurain ya ajiye trolleyn ya wuce part din Mami sukay sallama, tare suka fito da Sakeena, ya shiga part din Abba ita kuma ta ?arasa wajen Farooq, ta mi?a masa key din motarta tace "plxx brother ka taho min da car na tana can gidan..", yace "what about mine?", tace "ai yanxu a ta Nurain zaku tafi, idan ku ka je sai ka taho da tawa ka bar masa tasa, idan ka dawo saika dauki taka", yace "Ohk, you wet my work fa, banyi niyyar dawowa ba..", tace "sorry, ai daman ma saika dawo tinda zaka Wakko su Noory..", ya amshi key Win ya zura a pocket. Nurain yay sallama da Abbansa snn yace "amm naga alert daga wajenka, what about the money?", Abba yace "ka yi amfani dasu ko wajen siyan foodstuffs ne", Nurain yace "ngd Allah ya saka da alkhairy" da haka ya bar room din, yana fita main palour Farooq ya mi?e yace "let's go..", Nurain ya tsaya yana kallonsa yace "muje zuwa ina?..", Farooq yace "zuwa gidanka mna, amarya na jira", trolleyn kayansa ya Wauka ya fita compound, parking space ya dosa ya buWe black ride dinsa, ya bude back seat ya ajiye trolleyn snn ya shiga driver seat, Farooq ya shiga front seat yana cewa "wai rakiyar ce baka so?", direct yace "yap" ya kunna motar yana warming, Farooq yace "i guess right, Mami ce tace nazo ai, you know I can't say no to her", Nurain yace "that's right..", ya fita daga parking lot din da reverse snn ya juya suka bar gidan. A wani babban supermarket yayi parking, yace "zanyi shopping, do you mind going in?", Farooq yace "nope saika fito", Nurain bai kashe motar ba ya barta a kunne sbd AC tinda Farooq na ciki, wajen shopping din ya shiga, after 20min ya gama, shopping yayi sosai da kudin da Abba yay masa transfer kuma a hakan ma ko quarter bai taSa ba, saida back seat ya cika da ledoji, bayan ya gama ya shiga mota suka bar harabar supermarket din, Nurain yace "i never thought arranged marriage za a min, my wish is to marry someone that I love and she loves me too...", Farooq yace "Allah planned the best for us, wish kuma wani abu ne na rayuwa wasu nasu fulfill wasu kuma unfulfill, in your case ba zamu ce naka unfulfill bane cause you have another three chances", Nurain yace "kuma ba nida niyyar auren mace sama da Waya", Farooq yace "Ohk, saika ajiye niyyar kayi fulfilling wish dinka", Nurain yayi ajiyar zuciya baice komai ba, ganin sun wuce wani wajen suya da gashin kaji Farooq yace "kayi mantuwa fa punk", Nurain na murza steering his eye fixed on the road yace "mantuwar me?", Farooq yace "baka siyi roasted chicken ba", yayi slowing down yace "damn it, yanxu kuma naga mun wuce suya..", Farooq yace "sai ka koma ka siyo..", Allah yaso ba suyi nisa sosai ba tinda yau baya gudu, da reverse ya koma wajen Suyar, Kaji guda uku da tsinken tsire shida akay masa wrapping, ya biya bill ya bude back seat ya ajiye, saida suka hau saman titi yace "Allah bashi ka Wauka dude, wai kana ganin inata wahala bazaka temaka ba ko..", Farooq yayi wani murmushi mai sauti yace "hmmm, toh ai naga kamar u don't need a help, rakiyar ma baka so ba..", Nurain yayi ajiyar zuciya baice komai ba, After 15mins yay parking a gaban gidansa da fitilunsa suka ?ara hasken layin, ya mi?awa Farooq mu?ulli yace "buWe gate", ya amsa ya fita daga motar ya buWe gidan snn ya shiga ya zuge gate Win that's soft in sliding, Nurain ya shigar da motar ciki yay parking. Farooq ya rufe gate en snn ya ?arasa ciki. Ta jikin window Aysha taga shigowarsu ta dubi su Noor tace "Yaya ya ?araso, tare suke da ya Farooq", wani irin nervousness ne ya lulluSe Hajar, shin da wane irin mutum za tay tozali matsayin mijinta, Khausar tace "gashi can suna knocking", da sauri Aysha ta fita ta sauka ?asa ta buWe ?ofa, Farooq yace "ina sauran suke, fetch them now karku Sata min lokaci", tace "tom", da sauri ta haura sama ta sanar dasu Noor, ai kam da sauri suka haWa kayansu sbd sun san halin Farooq, yanxu sai ransu ya Saci, sukay wa Hajar sallama suka fita, a hankali ta gyara zamanta a gefen gado, ta janyo mayafinta ta Wora a kai har yana rufe mata goshi, wani irin feeling take ji, zuciyarta na lugude. suna sauka down Farooq da ya shigo da ledoji a hannunsa yace "ku jirani a waje", ba musu sum sum suka fita, Nurain ne ya shiga da ledojin ?arshe wanda sune na kaji ya ajiye a palour, Farooq ya mi?a masa hannu yace "toh brother, wish you Happy marriage life..", sukay shaking hands Nurain yace "thank you", compound suka fita tare, Farooq ya shiga driver seat na motar Sakeena, Noor a front seat Khausar da Aysha suka shiga back seat. saida suka fita daga gidan snn Nurain ya rufe gate da padlock, ya duba ko ina a compound din yaga dai ba matsala snn ya shiga ciki, ya sakawa ?ofar lock yana sauke ajiyar zuciya, trolleyn kayansa ya Wauka ya haura sama, ya kalli doors Win Wakunan yana jin wani irin feeling, definitely his wedded wife tana Waya daga ciki. part dinsa ya wuce ya ciro key ya buWe ya shiga, ya lalubi bango ya danna switch, a take haske ya gauraye makaken palourn nasa, kai palourn nan fa ya naWi pulus, ya wuce master bedroom wanda yafi ko wane Waki girma a gidan, tsabar girman dakin daga can nesa zaka hango makeken bed din Wakin, ya ajiye trolleyn a kusa da closet ya juya ya fita daga part din, a long corridor dake Wauke da three bedrooms din ya tsaya, ya saki ajiyar zuciya mai karfi kafin ya buWe room na farko, da sallama ya shiga ya tarar ba anan aka ajiye masa matarsa ba, room na biyu ma haka, yana taSa door handle na room na uku yaji iced shock, ya murWa handle din gami ta tura ?ofar ya shiga, ya mayar da ?ofar ya rufe a hankali yace "Assalamu alaikum...", da cracking voice wacca ta dashe ta amsa ciki ciki, ta sunkuyar da kanta tana kallon slim fingers Winta da take wasa dasu, his piercing eyes land on her slim fingers da suka ji zanen ?unshi, a hankali ta ajiye numfashi ta lumshe idonta perceiving his pure men scent da rairayin sanyin Ac ya kwaso, takowa ya farayi towards her, yayinda ita kuma taji tamkar an Wago fuskarta, idonta ya faWa cikin nasa, ya dakata da tafiyar yana kallon innocent face Winta wacca tasa brain Winsa ta amsa, sosai idanunsu suka sar?e, he automatically get froze bayan ya gane wnn fuskar, tamkar robot da aka kunna da remote control haka ta mi?e zumbur, ta zaro lulu eyes Winta waje, mayafinta ya zamo daga kanta zuwa shoulders Winta kafin ya zame ?asa gaba Waya, ta kurma wani uban ihu kafin ta sulale ?asa tabi mayafinta.....
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh _feeche

{36..}
At first tsayawa yayi yana kallonta kafin ya ?ara one step, tsananin shock da abinda bata fatan haka ne yasa ta sulale ?asa, Hajar ta yayibi mayafinta ta mi?e nan ma sai kace robot, ta lulluSe jikinta gami da kallon mutumin front dinta wanda shima yake analysis me ya kawo wnn yarinyar nan, Hajar da take shivering as a result of shock din da tayi ta nunasa da yatsa tace "me kake yi anan?", da wani irin expression yake kallonta cause he will never accept what his mind is thinking, ta zuba masa lulu eyes Winta kawai amsa take jira ya bata, After few seconds of silence ta sake cewa "nace me kake yi anan...", da stern voice yace "that question goes to you young lady, what are you doing in my house...?", shivering da jikinta yake har saida ya ratsa zuwa lips dinta snn yayi birki a muryarta tace "your house..?" kafin ta sake sulalewa ?asa a karo na biyu, maimakon ?ara da ta fasa wancan karon yanxu kuma saita rushe da kuka, what wnn mutumin da ta ?i jini, mutumin da bai san darajar Wan Adam ba, ko 10sec bai ?ara a tsaye ba ya juya ya bar Wakin, gaba Waya brain Winsa ta kulle, he can't think otherwise, downstairs ya sauka ya nufi main door, har ya fara murza key sai kuma ya kalli agogon wrist ensa wanda yake nuni da sha Waya na dare saura few minutes, fasa buWe ?ofar yayi ya koma ya zauna akan Waya daga cikin exclusive sofa dake palourn, yayi resting jikin kujerar gami da lumshe ido, bayan minti goma ya buWe idonsa, ya ciro wayarsa daga pocket snn ya tashi ya koma upstairs, part dinsa ya shiga ya zauna a palour, kunna wayar yayi ya fara ?o?arin dialing numbern Abbansa, kiran ko shiga beyi ba saiga kiran wacca ta takura masa nan yana shigowa, ya tsaya yana jiran kiran ya katse, yana katsewa wani ya sake shigowa, sau biyar yana attempting kiran Abba amma kiranta ya hana nasa shiga, shi kam bashi da lokacin blocking numberta cause she didn't worth it, idan ma yayi blocking layinta ai ta samu matsayi, daga dawowarsa jiya zuwa yau gaba Waya ta hanasa operating wayarsa lfy, daga text messages sai uban kira, fasa kiran Abban yayi ya ajiye wayar gefe guda, yana jin sai vibrating take, yayi ajiyar zuciya ya cire hular kansa ya ajiye kan huge center table dake palourn, shafa cikakkiyar sumarsa yayi yana nazarin demon din dake gabansa. The girl... ya tuna encounter dinsa da ita.. na farko lokacin da ta shafa masa cakwalkwali, cike da tsiwa take magana "malam ba kaga abinda kayi bane??, oh shi bakuga rashin kirkinsa da ya feshe ni da kwatami ba, banga zan iya hakura ba gaskiya". na biyu lokacin da ya kusan bige wani yaro da mota... "malam wai baka san darajar rai bane iyeee?, ya za ai ka kusan bige yaro amma ka wani hakimce a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login