Showing 18001 words to 21000 words out of 252707 words

Chapter 7 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ya shigo ya samu waje ya zauna yace "Maama barka da safiya", ta kawar da kanta kamar bazata amsa ba tace "lafiya, ai da yake shi kaWai ya haifeka dole ka fara zuwa wajensa", tin lokacin da ya shigo ta hangosa ta shatin labule, ya shafa kansa yace "ya gida Maama?", ta galla masa harara tace "saika tambayi gidan kaji ya yake, ni ka tambayeni wani gida, nice nan uwarka Nasiru, wato duk abinda ka shigo dashi saika nufi Wakin mahaifinka ko, ni banida mutuncin da zaka fara zuwa wajena ko, kaida Huzaifa saidai nayi muku addu'ar Allah ya dawo muku da hankalinku da tunani, an riga an shanyemin ku wllh, ?a?ana mata kam sai san barka ta ko'ina alheri nake samu dasu", shi dai ya sunkuyar da kai yace "ayi hakuri Maama", Maimuna kallo Waya tayi masa ta Wauke kai ta cigaba da jin wa?arta tana sabgar gabanta, tashi yayi zai fita suka haWa ido da Maimuna ta zumSuri baki ta Wauke kai, yana fita ta daka tsaki tace "masifa, jaraba ya dawo, Allah yasa dai yau zai koma", Maama ta kalleta tace "le?a kiga akwai doya a tsakar gida", Maimuna ta le?a ta dawo tace "Eh naga Baba yana rabawa", Maama ta mi?e ta gyara haSar zaninta tace "rabawa kuma?" ta fita tsakar gida, Baba har ya gama kasafta doyar gida biyu dai-dai, ya Wauki guda uku cikin kaso Waya ya ?ara a Waya, Maama dai ta bishi da kallo tana jiran taga abinda zai yi, ya dubi Maama ya nuna mata kason da yafi yawa yace "Wauki wannan, Nasiru ne ya kawo mana", Maama ta harari kason doyar bata ce komai ba, Baba ya kira Umma ta fito daga Wakinta itama ya nuna mata ?aramin kason yace ta Wauka Naseer ne ya kawo, Umma tace "toh mashallah, Allah yayi albarka an gode", Umma ta sunkuya ta fara Wiban doyar, Maama ta daka wata tsawa tace "wllh ba a isa ba, idan na yadda kwarankwatsa dubu ta waWo a kaina", Baba ya tsaya yana mata kallon mahaukaciya, Maama ta buga ?afa har zaninta yana ?o?arin kuncewa ta nuna Umma tace "kaji matsiyaciya kwaWayayyiya, yanzu ke baki ji kunyar Waukar doyar nan ba, Wanki ne ya kawo ko ubanki, keda haihuwa ba tay miki rana ba shine zaki raSo kice zakici arzi?ina, wllh ki ajiye doyar nan tin kafin ranki yayi mugun Saci", Umma ta mayar da doyar da ta fara Wiba ta ajiye ta juya zata koma Wakinta, Baba ya dakatar da ita yace "FaWima dawo ki Webi doyarki, ai ni Nasiru ya kawowa kuma inada iko akan wanda zan bawa", Maama ta rangaWa Shewa tace "toh banda nan mal, iko ko?, to baka dashi anan, wllh wannan shegiyar da shegun ?a?anta bazasu ci doyar nan ba, haramiya ce a garesu", tana gama bambaminta ta kwalawa Maimuna kira, Maimuna bata ji ba sbd earpiece dake kunnenta, Maama ta le?a Wakin ta window ta Wauki warin slipers ta jefa mata, Maimuna ta fizge earpiece Win kunnenta a hasale tace "wane Wan iskan ne ya wurgomin takalmi", Maama tayi mata Wa?uwa tace "fito", kafin Maama ta ankara har Umma ta shiga da wata doyar Waki tinda Baba ya umarceta da ta Wauka dole, Maama ta bar?a ashar tace "wllh saikin fito dasu" ta kalli Maimuna tace "shiga Wakinta ki Wakko min doyar da Wana ya siyo, ni bazan shiga na Webo bala'i ba", Maimuna tace "chab kenan ni bala'in ya shafeni", Maama tace "tofe jikinki da addu'a ki shiga ki Wakko min gumin Wana", Baba ya nuna Maimuna da yatsa yace "karki kuskura ki shiga Wakin nan", Maimuna tace "yo Baba kanafa gani Maama ce ta sakani" ta doshi ?ofar Wakin, Hajar daman tana laSe a jikin labule zuciyarta na tafasa, ai kam ta Wauki doyar da Umma ta zube a bakin ?ofa, Maimuna tana kunno kai ta wurga mata ita a fuska, daman doyar guda huWu ce kuma saida ta jefe Maimuna dasu tas a ?an sakanni, Maimuna ta ri?e hancinta da doyar ?arshe ta sauka akai tana jin kamar zai gutsire sbd azaba, Hajar tace "ga tsiyarku nan" ta banke ?ofa ta saka sakata, hannu biyu tasa ta rufe duka kunnuwanta tana bubbugasu sbd karma taji muryar Umma ko Baba.

&Da safiyar ranar Waurin aure, Meema friend Win Ruqayyah kuma cousin Winta ce ta fita palour neman amarya, gidansu Ruqayyah acike yake da ?an uwa da abokan arziki, Kulsum ta hango akan kujera tana breakfast, Meema ta matsa kusa da ita tace "amm yaya ko kinga Ruqayyah", Kulsum ta ajiye mug Win hannunta a gefen kujera tace "A'a bata wajenku ne?, nima tin Wazu nake nemanta ta Wauki kayan da zata saka yanzu", Meema tace "Ohk, nima tinda na tashi ban ganta a room Win mu ba, to i thought tana wajen Momy ne", Kulsum tace "ping her on phone", Meema tace "switched off, tin Wazu nake kira amma bari na sake kiran", Meema ta kunna wayarta dake hannunta tayi dialing numbern Ruqayyah ta saka a handsfree, switched off suka ji, Kulsum ta amshe wayar daga hannun Meema ta sake kira, same thing dai aka ce mata wato switched off, keenly Kulsum tace "where could she be?", ta mi?awa Meema mug Win hannunta da bata gama shan shayin ciki ba, direct Wakin Momy ta wuce, ai kam dai tayi sa'a ba kowa a Wakin sai Momy, kayanta tagani wargaje akan carpet a nannaWe gefe Waya, ta kalli Momy tace "Momy wane ya fitomin da kaya daga cikin jaka??", Momy ta juya hannu tace "ni kam bansani ba, ai saida nace kisa a wardrobe", Kulsum ta fara mita ta tsugunna ta fara kwashe kayan sai kuma tace "to ina jakar kuma??", Momy tace "toh kodai Sarawo ne ya shigo Wakin nan, kinga yanzu ma naga box Win kayan Ruqayyah a buWe", Kulsum tace "yawwa Ruqayyah ta gaya miki zata fita ne??", Momy ta buWe wardrobe tace "A'a, me zai kaita fita yau", Kulsum tace "toh ina ta shiga, Meema ma tace bata wajensu", Momy ta dakata da abinda take cikin wardrobe ta juya tace "An kira wayarta", Kulsum tace "yess", Aisha ce ta shigo babbar ?a agidan, ta wuce hanyar toilet tace "gwara nayi wankana da wuri kafin na shiga sabga, a matsayina na second mother", Kulsum tace "yaya ko kinga Ruqayyah", Aisha ta ri?e handle Win ?ofar toilet tace "A'a rabona da ita tin jiya wajen mother's Eve, me ya faru?", Kulsum tace "yo nemanta fa ake tazo ta shirya", Aisha tace "ko wajen make-up ta tafi?", Momy ta sauke ajiyar zuciya domin har hankalinta ya fara tashi, Kulsum tace "Eh kam haka ne, wajen make-up ta tafi, amma da wuri haka kuma bata gayawa kowa ba", Aisha tayi slight hiss tace "yaran yanzu rawar kaine dasu akan aure" ta shige toilet. Kulsum dai bataga jakar kayanta ba kawai ta saka kayan a press din Momy ta koma palour don ta ?arasa shan shayinta, ta zauna a position Win data tashi Wazu ta amshi shayin daga hannun Meema tace "toh ai Ruqayyahn wajen make-up ta tafi", Meema tace "wajen make-up, mai kwalliyar fa har gida zatazo tayi mata, kuma mafa kawai gyara mata fuska za tay da Wauri ba wata kwalliya ta azo mugani za ay mata ba, kinsan Ruqayyah da maintaining natural beauty, aikam bari na kira makeup artist din". Meema ta takune gira bayan ta gama waya da mai kwalliya ta tabbatar mata Ruqayyah bata zo wajenta ba. secretly Meema da Kulsum suka fara neman Ruqayyah a gidan, ko ina saida suka duba kuma suka tambayi waWanda suka dace, daga ?arshe Kulsum ta koma Wakin Momy, this time ?annen Momy su biyu suna nan da ita kanta Momyn, Aisha kuma tana gefe tana rubbing lotion, Momy fuskar Kulsum kawai ta kalla tasan akwai damuwa don haka tace "mene ne??", Kulsum tace "Momy bafa a ga Ruqayyah ba?", Aisha ta dakata da shafa man da take tace "bata wajen make-up din", Kulsum tace "yess, mun duba ko ina a gidan nan, kuma mun tambayi waWanda muke tunanin tana tare dasu amma bata nan, and her phone is switched off", hankalin kowa yayi kan Kulsum da ta gama magana, Momy ta zauna a kan bedside thinking of another thing, haj Safiyya tace "Kulsum ku nutsu dai ku dubata sosai, yo ina zata?", Kulsum tace "Aunt wllh bata nan, baki ga duban da mukai nida Meema ba", Momy tayi wani tunani tace "kun duba part din Daddy", Kulsum tace "nan ne kawai bamu shiga ba", Momy zata mi?e hook Win zip Win rigarta ya ri?o wani Wan siririn plastic dake kewaye da bedside lamp, tana mi?ewa lamp Win ta biyota, saura ?iris ta faWi, Momy ta mayar da ita sai kuma ta tsaya tana kallon papern data faWi a kan tiles maimakon fitilar, bata san dalili ba amma tana kallon papern zuciyarta ta buga, ta sunkuya ta Wauka a zatonta zata ga electricity bill da tayi misplacing jiya, saSanin electricity bill sai taga rubutun ?arta Ruqayyah wanda kalaman ciki suka sa ta koma ta zauna a kan bedside babu shiri, Sosai hankalin mutanen Wakin yayo kanta, Aisha ce ta fara yo kanta tace "Momy lafiya" sai kuma ta zare takardar hannunta wacca ta lura itace ta jefata a wannan hali, Aisha ta zabga salati bayan ta gama karance takardar itama tace "jama'a Ruqayyah ta gudu". iya su da suke cikin Wakin ne suka san abinda yake faruwa sai Meema wacca bata san cewa Ruqayyah gudawa tayi ba amma tasan ba a ganta ba. Kulsum ta sakawa Waki lock gudun kar wani ya shigo, bayan ?ura ta lafa na firgici da tsantsanin mamakin abinda Ruqayyah ta aikata Wakin yayi tsit, Momy ta zabga uban tagumi tana kallon takardar, haj Safiyya tace "innalillah wa'inna ilayhirraji'un, ya kamata ki sanar da Daddy", Aisha tace "chab wannan wane irin abin kunya ne?", Momy ta sauke ajiyar zuciya, wato jiya da taga Ruqayyah da daddare wato ?o?arin guduwa take. ta Wauki papern ta fita daga Wakin, ?an biki na gidan sai hada-hada suke wasu ma har sun fesa wanka sbd baifi saura awa Waya lokacin Waura aure yayi ba, haka Momy ta ringa ?etaresu tana ya?e harta wuce part Win Daddy, tin daga palour taji ?amshin turarensa na tashi, Momy ta haWiyi yawu tana son ?wallon da ya tsaya mata a ma?oshi ya wuce, a hankali ta shiga bedroom Win Daddy da sallama, ta tarar dashi har ya shirya yana waya, ji tayi yace "Eh yau ne Waurin auren, ana idar da sallar Juma'a za a Waura Inshallah", ta koma gefen gado ta zauna tana jiran ya gama wayar, bai jima ba ya kammala ya juyo ya kalleta yace "me ya faru?" yana gyara hular kansa, bata basa amsa ba kawai ta mi?a masa takarda, karSa yayi ya saka glasses a idonsa, ya buWe takardar ya karanta yana ?an?ance ido yace "meye wannan", Momy tace "Ruqayyah ce ta ajiye", ya cire hular kansa zanna bukar ya ajiye akan mirror, malum-malum Win jikinsa da ta sha ado na Winkin hannu da zare mai tsada itama ya cireta yayi hanging yace "Shikenan ta yiwa kanta". Daddy ya kira ?an uwansa maza su huWu ya sanar dasu abinda ake ciki kuma yace suje su sanar da dangin Ango. suma duk sun sha kwalliyar Waurin aure suka hau Mota suka nufi gidansu Ango. A Great room Win Abba aka saukesu, shima Abba he is ready duk da dai ya bawa ?aninsa walicci. bayan sun gaisa babban cikinsu ya sanar da Abba komai, Abba ya sauke ajiyar zuciya bayan ya gama saurarensa yace "Allah ka shirya mana zuri'a", daga haka bai sake cewa komai ba. numbern Mami yayi dialing bayan sun tafi, after wayar tayi ringing sau huWu Mami ta Wauka, keenly Daddy yace mata yana bukatar ganinta yanzu a part Winsa, Mami ta shigo palour cikin wani dakakken lace Wan ubansu wanda yasha stones da samfalwa mai rawa, fuskarta cike da walwala amma tana ganin fuskar Abba zuciyarta ta buga, kusa dashi ta zauna a kujera 2seater, yana kallon fuskarta sai yaga kamarta da Nurain ainun wanda zai samu karayar zuciya nanda wani lokaci mai ?aratowa, Abba yace "Khadeeja", Mami tace "Na'am", ya Waga kansa ya kalli ceiling yana wasa da yatsun hannunsa yace "ki bawa Nurain ha?uri", ya gaya mata kaf abinda ?annen Daddy suka gaya masa, tabbas Mami ta girgiza amma Nurain shi yafi tsaya mata a rai, ita uwace wacca tasan ciki da waje na ?a?anta, ta san Wanta yana son Ruqayyah sosai ma kuwa, a hankali tace "shikenan, Allah ya basa wacca ta fita", Abba yana kallon ceiling yace "Ameen, kiyi azamar sanar dashi". Mami ta mi?e ta fita duk jikinta yayi sanyi, tana shiga main palour Noor da itama tasha lace irin nata tace "Mami na kai snacks Win Wakinki, Anty Zulaiha kuma tana nemanki", Mami tace "Ohk, Nurain ya sakko?", Sakeena tace "No, ai duk nan shi muke jira ya sakko muga kwalliyar Ango". Mami ta kalli stairs Win da zai kaita Wakin Nurain, a hankali ta fara hawa stairs Win harta kai ?arshe, sau biyu tayi knocking ?ofar Wakinsa ya buWe, he is already dressed up, ta tsaya tana kallonsa da shigar da bata taSa ganin yayi irinta ba, yayi kyau wanda bai taSa irinsa ba, caramel skin Winsa tayi wani luf-luf, ga wani ?amshi da yake tashi a jikinsa wanda bata taSa jin irinsa a tare dashi ba, murmushin da yayi mata shima bata taSa ganin irinsa ba, calmly tace "Son are you ready?", yace "almost", ta shiga Wakin tace "i need to talk to you"..........
'?

(Aslm, ina mai bada ha?uri akan rashin samun update kullum da kuke yi, nasan dai kullum ya kamata ace ina muku posting amma bana yin hakan, plxx acigaba da amsar HAJAR a haka sbd ni Nafeesah marubuciyar I'm a student, school tana shan gabana shiyasa bana samun time da zanyi update, anyway inshallah idan na samu sarari zaku ga canji, tnx for your love to HAJAR >?p? ).
=؛? HAJAR=؛?
by Nafeesah Yusuf Nagoda

~~(Feenerh_feeche)~~

{12...}
Nurain ya mayar da ?ofa ya rufe, Mami ta ru?o hannunsa ta zaunar dashi a gefen bed kusa da gogaggiyar malum-malumsa da hula waWanda yake shirin sakawa, da wani irin expressions yake kallonta, ta zaunar dashi sbd gudun kar ya faWi idan yaji abinda zata faWa duk da tasan shi mai tawakkali ne, a hankali tace "Uthman" tana shafa kansa, yace "na'am Mami na", tace "kasan duk wani abu da yake faruwa ko kuma zai faru nufi ne na Allah, kuma nasan cewa ka yadda da ?addara", ya lumshe idonsa yana jin yadda take shafa kansa kamar tana rarrashinsa, tinda yaji waWannan kalaman yasan cewa something is odd, yace "Mami me kike so ki gayamin ne?", kusa dashi ta zauna kana ta fara magana a hankali tace "Ruqayyah yarinyar da zaka aura...", ta wassafa masa kaf abinda ya faru, wata irin aradu ce ta doka a zuciyarsa idonsa ya kaWa yay jaa, ya kasa cewa komai sbd karayar zuci, ba ?arya Ruqayyah broke his heart into million pieces, sama-sama yaji muryar Mami tana cewa "pray my Son, Addu'a itace maganin duk wata musiba, i know your in agony but plxx don't let it slaughter you", ya Wago idanunsa da suke farare ?al-?al amma a yanzu sun canja launi, ya buWe baki kamar zaiyi magana sai kuma yayi shiru, ya mi?e da sauri ya zubar da links Win rigarsa da yake dun?ule a hannunsa, wayarsa da take kan mirror ya Wauka, yayi dialing numbern Ruqayyah ya kara a kunne, bashi da shakku ko Wigo akan maganar da Maminsa ta gaya masa, yana so ya tuhumi Ruqayyah ne ya tambayeta Why him?.., me yasa sai shi a duk faWin mazan duniya zata yaudara?, me yasa ta zaSi ta ragargaza masa zuciya?, wannan shine sakayyar da zata yiwa soyayyarsa agareta, All love dinda take nuna masa was it a pretence all those years, Mami tace "who are you calling?", ya sake dialing for the fifths times, Mami ta sake zaunar dashi a gefen gado tace "Uthman, plxx relax, ban sanka da haka ba", ya sauke ajiyar zuciya yace "Mami, I'm okay" sai ya dafe kansa, knocking door akay Noor ta shigo tace "Mami tin Wazu Anty Zulaiha take jiranki", Mami tace "Ohk, muje", Noor ta kalli Nurain da ya dafe kansa sannan ta fita a Wakin, Mami ta mi?e a hankali ta dubi Nurain sai kuma ta sunkuya ta kwashe links din da ya zubar ta Wora akan mirror tabi bayan Noor, zuciyarsa tafasa take, akwai ciwo sosai ace wanda ka yarda dashi ya yaudareka, yaudarar ma me zafi irin wnn, wayarsa ce ta fara ringing, ko kallonta beyi ba at this time he don't want to talk to anybody, he don't want to see anybody, all what he want is an explanation from Ruqayyah, wayar ya fuzgo da niyyar dannata a jirgi wani kiran ya sake shigowa from Dr Marwan, ya haWiyi wani abu yayi picking kana ya kara wayar a kunnensa, Dr Marwa yace "wai ina ka saka wayarka ne tin Wazu nake kira baka picking, ka gama ne muzo mu Wauke ka, everyone is there Ango kawai muke jira", Nurain yace "Marwan cancel everything", Marwa yace "Dr what do you mean", da kyar Nurain yace "yeah, plxx cancel the reception, ka bawa kowa ha?uri" ya katse kiran, ya janyo curtain Win wayar zai sakata a jirgi message ya shigo, saida ya saka wayar a jirgi sannan ya dawo ya fara karanta message din da ya shigo from Ruqayyah.. ( =?-? Sorry dearest, i want you to know that i madly love and i will be back to be with you, plxx wait for me.), yana gama karantawa yaji soyayyar Ruqayyah tana juyewa zuwa ?iyayya, yayi wurgi da wayar ta daki bango sannan ta faWi ?asa ta tawarwatse. wnn text din babu abinda yayi masa saima ?ara masa raWaWi a zuciya, shi Ruqayyah zata yayyankawa zuciya da wu?a mai kaifi kuma ta dawo ta bayan fage tana barbaWa mata gishiri, dama bata turo masa wnn text Win ba da maybe some percent na son da yake mata zai ragu koda 3 ne, amma


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login