Showing 225001 words to 228000 words out of 252707 words

Chapter 76 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

carpet kusa da kujerar Mami, a fakaice ta kalli Nurain da suke mgana da Noor tace "Yaya ina yini..", bai ko kalleta ba yace "lfy", After few minutes Mami na kallon Khausar tace "Dear ki faWi duk abinda kika gayamin da safe, me ya faru da kike je gidan Nurain ki faWa shima yaji don yace bai sani ba", daram zuciyar Khausar ta buga ta sunkuyar da kanta, Nurain kam tini ya zuba mata piercing eyes dinsa yana jiran tayi mgana, sam Khausar ta?i cewa komai sai murza hannu take, Mami tace "Uhmm talk now..", nan ma Khausar tayi ?umus, Noor ta Wan kalleta sai kuma ta tashi ta bar palourn ta koma Waki, ba yacca Mami ba tayi ba akan Khausar tayi mgana amma ta?i, shi dai Nurain kawai kallonta yke cike da mamaki, shiru palourn ya Wauka, Mami kam tini ta rafko jirgin Khausar, Nurain yace "Ohk Mami since she won't talk let me tell what exactly happened...", Mami was more than shock ta ringa kallon Khausar bayan Nurain ya gaya mata me ya faru, Khausar ta fashe da kuka tace "Yaya dan Allah kayi ha?uri wllh sharrin shaidan ne..", ta haWe kanta da kujera tana cigaba da rusa kuka, Mami tayi wni nazari akan hkan da Khausar tayi, tabbas ta gano dalilin da yasa take yiwa Hajar hka, Mami ta sauke numfashi tace "you may leave", Khausar ta mi?e kanta a ?asa ta shiga Waki, after few seconds Nurain yace "Mami dman nace miki ?arya take..", Mami ta numfasa tace "Naji... Amma am not in support da dukanta da kayi akan matarka Uthman, yess bata kyauta ba bai kamata ta yi wnn furucin ba, and karka sake korar Wan uwanka daga gidanka just like that, both of them are young kamata yyi ka yiwa Khausar din faWa ka nuna mata kuskurenta ba wnn tough action din ba", ya shafa kansa don shima sai daga baya yaga bai kyauta ba, yace "insha Allah hkan bazai sake faruwa ba Mami", tace "ywwa itama Khausar din zan mata faWa ba kyaleta nayi ba..", Nurain yayi ta attempting sanar da Mami cewa Hajar is pregnant amma kunya ya hanasa, hka dai ya tafi bai gaya mata ba, Ai kam da daddare Mami ta samu Khausar ta nuna mata kuskurenta, bai dace ba abinda tayi snn kuma worst part of it ?arya, snn kuma ta gaya mata cewa ynxu Hajar is part of them tinda tayi aure cikin family nasu, ynxu Hajar kamar daughter dinta take, little sister din Noor, Mami taji daWin yacca Khausar ta amshi laifinta kuma tace bazata sake ba sharrin shaidan ne, ita dai Mami tasan bbu wni sharrin shaidan sharrin kishi ne tinda yarinyar taso Nurain a baya kuma tana tunanin son nasa ne yaja abinda take yiwa matarsa.

&Hajar ta fito daga Kitchen da plate din gasasshiyar kazar da tayi warming a microwave, ga kuma fresh milk ta ciko glass cup da ita, ko good 2hours ba tayi da cin abinci ba gashi ynxu ma ta kwaso wni za taci, shima abincin ma kwaWayi take ci, har mamakin kanta take, kan carpet ta zauna ta baje ta fara aika kazarta tana korawa da fresh milk, ita kwaWayin nata ma sai ita, rannan ta haWa Popcorn da Coffee yau kuma Kaza da madara, yanka uku taci taji har ta fara ?oshi kuma, wayarta ta Wauka ta buWe data ta shiga whatsapp, message ne suka fara shigowa, chat dinta da Hafsah ta buWe don taga ma ta turo mata wni sa?on kuma voicemail ne, Online ma Hafsahn take, Hajar ta kunna voicemail din tana ji, dariya tayi ta shiga kiran Hafsah video call, tini Hafsah ta Waga don dman Online take, Hajar tana ganin fuskar Hafsah a screen ta sake fashewa da dariya tace "sister nidae ban gane voicemail din nan ba ki gayamin ta nan..", Hafsah ta tashi daga palour da take zaune ta shiga Wakinsu ta kulle da key, kallon Hajar tayi tace "Wllh duk ke kika ja min..", Hajar tace "wai me naja miki bayan ban gane me kike nufi ba..", Hafsah tace "ba kin sa nayi unblocking dinsa ba da naxo gidanki..?", Hajar tace "Toh wai shi wa..?", Hafsah tace "Ahmad mna..", Hajar tayi murmushi tace "Okay ngane", Hafsah tace "Wai Wan mutumin nan dan yaga ina Wan saurararsa muna gaisawa har wataran muyi fira, in gaya miki shine yayi min diren mikiya, ban san dai yacca akayi ba Wan mutumin nan kawai ya wni turo uncles dinsa wajen Abba, ban san hawa ba ban san sauka ba jiya daddare Anty da Abba suka kirani suna tmbyata wai nasan wni Ahmad, ni dae nace musu na sansa shine suka ce in tashi in tafi, sai daga baya Anty take tmbyata wai ko nice na basa chance ya turo ni kuma nace A'a, toh dai in ta?aice miki zance Abba yace zaiyi bincike a kansa idan bashi da matsala sai magabatansa suxo da kuWin aure..", Hajar tayi wni kyakkyawan murmushi tace "Alhmdllh wnn lamari yayi min daWi..", Hafsah ta haWe fuska tace "Toh ni cewa nayi ina sonsa da zai min hka..", sosai Hajar tayi dariya tace "ba sai kin faWa ba mu mun gani..", Hafsah ta juya idanu tace "Ni shiyasa ma na kashe wayar tin jiya don kar ya kira don haushi nke ji..", Hajar tace "Ah a meye haka dan Allah.. Allah yasa ma Abba yace ya turo next week Friday, mu sha biki nan kusa wllh, nan gidana zaki taho inada Oum Sulthan wcca zata mayar dake kamar kwai, ?amshi kam ko gonar flowers albarka", Hafsah tayi kasa?e tana kallon Hajar sai kuma tace "Uhmm nidae ban yarda ba", sun Wan jima suna fira kuma duk tsahon lokacin nan Hafsah ta?i yarda cewa tana son Ahmad, bayan sun gama wayar Hajar tayi murmushi tace "?ar farka zama ki saukar da kai ne", sai kuma ta tashi ta nufi kitchen. Da daddare Hajar na tsaye gaban wardrobe zata fitar da kayan bacci ta saka don already tayi wnka kwanciya za tayi, Nurain ne ya shigo, ta juya ta kallesa, kananun kaya ta gani a jikinsa instead of pajamas, ta kalli agogo taga ?arfe goma saura, ?arasowa yayi ya tsaya daga bayanta yace "me zaki saka ne..?", tace "night wears..", ya buWe section din manyan kayanta ya ciro Abaya ya mi?a mata yace "wear this..", ta kalli kayan tace "dasu zan kwanta..?", ya shafa cheek dinta yace "we are going out Baby wife..", tace "Ohk", tini ta zura Abayan ta koma gaban mirror tayi rolling veil, shi dai yana tsaye yana jiranta har ta gama shiryawa, ya ri?e hannunta suka fita Wakin tare, ita dai tasha ?ar fitar daren da suka saba ce a siyo kayan ma?ulashe, compound suke fita zuwa parking space, ya buWe motar snn ya buWe mata front seat ta shiga, ya zaga driver seat ya shiga, kallonsa ta ringa yi har saida ya juyo sukay ido huWu, ya Wage gira yace "why..?", ta girgiza kai tace "bkomae", ya kamo hannunta a hankali ya shiga mirzawa sai kuma yayi pecking, tayi murmushi tace "where are we going..?", ya mayar mata da murmushin yace "you will see", da haka ya fara driving slowly suka bar gidan, tafiyar almost 20mins sukay snn yayi parking gaban wni katafaren building, shi ya fara buWe motar ya fita snn itama ta fita, ta Waga kai ta karanta sunan wajen wato Baby's World, kana ganin wajen kasan sabon buWewa ne kuma wajene da ake siyar da kaya designers masu kyau da aminci haka zalika kuma wajen ?an ?arya ne masu aljihu da nauyi, yace "muje Baby wife..", siyayya sosai sukay ta kayan baby from infant size zuwa 6months, ita dai Hajar ba ita tayi zaSen ba shine ya ringa kwasar kayan, kuma duk Sangaren da yaje sai yace a bashi na baby girl maimakon unisex tinda har yau ba'a san gender din babyn ba, uban kayan kam sai kace na triple, saida suka je wajen cashier ya biya bill snn aka musu packaging kayan, har mota aka kai musu kayan, saida suka hau saman titi Hajar tace "Moon wai wne yace mka mace ne..?", ya Wan kalleta yace "i have strong feeling about that..", almost 11:30 suka isa gida. Washe gari Nurain ya shiga room din Hajar bayan ya dawo daga mosque, kwance ya ganta kan gado, ya ?arasa gaban gadon yana kallonta, scent dinsa da ta sha?a ne yasa ta buWe idonta, ya zauna side dinta ya kwaye duvet din da ta lulluSa, rigarta ya Waga ya sunkuya yayi kissing flat tummy dinta yace "Good morning princess".......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{89..}

6 MONTHS LATER

&Hajar na zaune room dinta cikin doguwar rigar Atampa wcca aka yiwa Winkin maternity, girman rigar ya rufe turtsetsen cikinta dake da wata bakwai, sosai cikin ya amsheta don bai muzanta mata kamanni ba sai ma wni kyau da ta ?ara, tayi wni irin haske mai kyau snn jikinta ya sake cika ta ko ina musamman ma ?ugunta, plate ne akan cinyarta mai Wauke da dice fruits, a hankali take cakar fruits din da fork tana sha, saida ta gama shanyewa snn ta kalli agogo, ?arfe sha Waya da rabi ta gani, tashi tayi daga gefen gadon da take, saida ta mi?e snn cikin nata ya sake bayyana, ta gyara rigarta da ta tattare ta nufi door da empty plate din da ta gama shan fruits, downstairs ta sauka walking gently, duk da girman da cikinta yayi bata jin nauyin jikinta, haka take sintirinta tsakanin sama da ?asa kamar ycca ta saba kafin cikinta ya girma, ko ina na gidanta tsaf tsaf ?amshi ya ratsa ko ina sbd azababben turaren da take bunka masa frequently, kitchen ta shiga ta wanke plate din kafin ta kife ta fito ta haura sama, room dinta ta wuce ta buWe wardrobe ta ciro hijab da ya shiga da flowers din kayanta ta saka, wayarta ta saka a handbag ta Wauki handbag din ta nufi door bayan ta saka flat shoe, Sangarensa ta shiga da sallama, ya fito daga bedroom knn ta shigo, ta turo baki tace "Allah ka daWe..", yayi murmushi yace "Afwan Momma princess", ?arasowa yayi inda take ya ri?e hannunta ya jata zuwa kan Sofa, gefenta ya zauna yana kallonta yace "Ohh yarinyar Umma duk sanda za'a je wajen Umma tin asuba ake fara shiri", ta juya idanunta gami da turo lips dinta da suka sake ciza color dinsu, yace "Toh bari muyi daily routine namu kafin mu wuce ko..?", ta gyaWa kai, tashi yayi ya shiga bedroom after few minutes ya fito da rechargeable Bp gauge, ya koma position dinsa ya zauna snn ya fara measuring Bp din nata, kullum ne sai ya duba cause yana sane da lokacin da jininta ya hau, farkon aurensu har ta zauna gidan Mami, Alhmdllh a kullum zai duba BP din nata yaga normal, ynxun ma dai normal din ya gani as usual, ya Wage hijab dinta ya shiga shafa turtsetsen cikin nata yace "Hi Princess..", shafa cikin itama tayi tace "Hi Prince..", yayi chuckling yace "Princess give her a slight punch if she call you prince again..", tayi ?ar dariya tace "Ah am telling you is a boy", ya ja hancinta yace "ni kuma nace girl", ta Wauke hannunsa daga cikinta ta gyara hijab dinta, sosai ake shan musu a tsakaninsu akan gender din unborn baby din nasu, shi yace girl ita kuma tace boy, To prolong the musu shiyasa ba'a duba gender din babyn ba a ciki wai idan yaxo ya raba gardama, shi kam yace idan baby boy ne zai bata presence, sai ?arfe sha biyu saura suka fita compound, saida suka Wauki hanyar gidan Umma yace "bamu siyawa Sabrah sweet ba..", tace "Ohh ai sauri muke sai next time kuma", yace "A'a fa we have to get her something", ai kam saida suka tsaya wani bakery suka sayi snacks snn suka cigaba da tafiya, Nurain yayi parking a ?ofar gidan Umma yace "Greet Umma well later in na dawo zan shigo mu gaisa", Hajar ta gyaWa kai tace "Toh" da haka ta Wauki ledar snacks din da handbag dinta, ya matso yayi pecking lips dinta yace "Take care..", tace "Sure Allah ya tsare Moon..", yayi nodding head yace "Ameen" sai kuma ya buWe motar ya fita, zagayowa yayi side dinta ya buWe mata ?ofa ta fito, tace "Moon i can do this", yace "No let me do it" da haka ya rufe murfin motar, tace "Thank you" da haka ta nufi ?ofar gidan walking slowly, saida ya tabbatar ta shige snn ya zaga ya shiga driver seat ya bar layin. Umma ta fito daga Wan madaidaicin kitchen din gidan dake tsakar gida jin sallama, sakin baki tayi tana kallon Hajar da ta shigo, Hajar tayi murmushi tace "Ummanmu..", Umma ta kalleta from head to toe tace "La'ilaha Hajara..", Hajar ta ?arasa ciki ta rumgumeta tace "Na'am..", Umma ta janyeta daga jikinta tana sake kallonta tace "Hajara kinyi nauyi bazaki zauna a gida ba ko..?", Hajar tace "Wata fa wajen biyu banzo ba", Umma tace "Toh ke ba kiga halin da kike ciki ba", Hajar tace "A'a Ni ba komai" da haka ta wuce ?ofar palour, Umma ta bita da kallo, Hajar na shiga palourn ta cire hijab dinta, Sabrah ta le?o daga Wakin Umma tace "Addah snnu da zuwa..", Hajar tace "yauwa... fito mna kike laSewa a jikin labule", Sabrah tace "wanka nayi zansa kaya", Hajar tace "Okay", Umma ta shigo palourn ta zauna bayan ta Wora sanwar rana, Hajar ta gaida Ummanta da ladabi, Umma ta amsa tana tmbyarta ya take, bayan wni lokaci Hajar tace "Yaya fa..?", Umma tace "Mu'azzam ya tafi Abuja wni aiki", Hajar ta waro ido tace "Abuja..?", Umma tace "Eh ai kinsan ynxu aikin nasa ba iya kano bane har wasu garuruwan suna zuwa aiki", Hajar ta gyaWa kai tace "Toh Allah ya dawo dashi lfy", Umma tace "Ameen", Hajar tace "Nabilah ta tafi ne..?", Umma tace "Tin yaushe ai shekaran jiya ma Bappa yaxo aka Waura aurenta anan masallaci bayan sallar juma'a, bbu wni taro da akay sbd uwar baso take ba, haka akay komai lami bbu wni shagali sai kace ba auren budurwa ba, ?annen mahaifinku mata suka mi?ata gidan mijin", Hajar tace "Ynxu anyi auren Nabilah... Umma kinje gidan nata toh..?", Umma ta girgiza kai tace "A'a banje ba gsky sai nan gaba insha Allah zan dai daure naje idan tayi sati", Hajar tayi shiru ba tace komai ba tana wni tunani, toh ko ya labarinsu Maimuna da Sa'adatu, Allah yasa dai suma sunyi hankali kamar Nabilah, Sabrah ta fito bayan ta gama shiryawa suka gaisa da Yayarta, Hajar ta bata snacks da suka siya mata, sosai Sabrah ta dashare ha?ora tace "ngd Addah", Hajar ta mata murmushi sai kuma ta kalli Umma tace "Umma dan Allah yau ma ki bani aron Sabrah na tafi da ita..", Umma ta girgiza kai tace "yaushe ta dawo daga gidan naki, daga ke har ita ku ka yaudareni dan sati Waya nace tayi ta dawo gida amma saida ku ka cinye sati uku..", Hajar ta marairaice murya tace "plxx Umma wnn karon baza mu ?ara ba..", Umma ta girgiza kai tace "A'a wai ance miki bayar da Wa sauki ne dashi iyeh, ki bari idan kin haifa akace ki kawo sai kiji yacca akeji", Hajar tayi murmushi tana hasaso ycca take son unborn babynta tin kafin ma yaxo duniya, ta rasa a tsakanin ita da uban Wan wane yafi son babyn, so da dama idan ta kissima yacca za tayi raising babyn bayan yazo duniya idan kuma taji yacca uban yake mararinsa sai taga kamar ya fita son babyn, toh dai mgnar Umma gsky ce don itama fa da alama rowar ?a?an nan za tayi, ko zata bayar toh fa tsaf Nurain zai hana. ?arfe uku da minti hamsin Umma taji ana sallama a soro, ta san ko waye don ta gane muryarsa, tashi tayi ta fita tsakar gida tana cewa "ka shigo mna Naseer sai kace wni ba?o..", Naseer ya shigo yana sake yin wata sallamar, Umma tace "saika tsaya a soro sai kace ba?o... Bismillah shigo ciki" da haka ta juya ta shiga palour, Naseer ya ajiye doyar da ya shigo da ita snn ya ?arasa palour da ?atuwar ledar hannunsa, ya zauna kan kujera yana shafa kansa, da sakakkiyar fuska Umma tace "Sannu da zuwa..", ya russuna yace "Umma barka da yamma", Umma ta amsa with care snn tace "ya hanya..?", yace "Alhmdllh ai kwana na uku da dawowa sbd auren Nabilah..", Umma tace "Eh fa hka ne, Allah ya sanya Alkhairy", yace "Ameen..", tashi Umma tayi ta shiga Wakinta, ta kalli Hajar dake zaune kan darduma tana zaman tahiya tace "idan kin idar da sallar kixo ga Yayanki.." da haka ta juya ta fita, Hajar na idar da sallah ta mi?e ta fita palour, Naseer ya Waga kai ya Wan kalleta sai kuma ya mata murmushi, Hajar ta samu guri ta zauna tace "Yaya ina yini", yace "lfy lou Hajar... ykk ygida...?", tace "lfy alhmdllh", yace "Masha Allah hka akeso", tayi shiru ba tace komai ba, Umma tace "kawo masa abinci da ruwa", Hajar tace "Toh" snn ta tashi ta fita, Umma ta maida dubanta ga Naseer tace "Allah yyi Albarka naga doya", ya shafa kansa yace "ba komai", tace "ya can wajen Huzaifa ba wata uku ya rage masa ba a karatun..?", yace "Eh ai ya gama ma... saidai yace bazai dawo ba don ya samu aiki mai kyau a can", Umma tace "Masha Allah shi kam ya fita da Sa'a wllh ace kana gama mkaranta ka samu aiki..", Naseer yace "Wllh kam ai da offer dinsa ya fito", Umma tace "Masha Allah..", ya janyo ledar da ya shigo da ita yace "ga wasu kayan ma", Umma ta ja ledar kusa da ita tace "Alhmdllh Naseer ai ka kusa gama haWa lefen ma", ya waro ido yace "bafa a siyi kayan shafa ba", tace "Toh ai anyi mai wuyar tinda an haWa sutura da takalma da jakunkuna, kayan Shafa ba masu wni whala bane..", ya shafa kai yace "gani nake kamar kayan basu da yawa",

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login