Showing 93001 words to 96000 words out of 252707 words

Chapter 32 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

gefensa yace "A'a ni ba ci zanyi ba, i thought ke zaki ci ma", da mamaki Mami ta ringa kallonsa, after looking at him for few seconds tace "zuba abinci kaci malam", ya shafa kansa yace "nifa am full bance zanci ba", Mami ta haWe gira tace "nace ka zuba abinci", bai sake mata musu ba ya Webi abincin kaWan wanda bai wuce loma biyar ba, duk da irin yunwar da yake ji amma samm yaji baya sha'awar abincin, gaba Waya ya fitar masa a raii, ya ringa juya spoon Win hannunsa, Mami dai ta ringa kallonsa ta gefen ido har ya gama caccakar abincin wanda ko kusa da baki be kai ba ya ajiye, ruwa da lemon ma bai sha ba haka ya tashi ya fita, Mami ta bisa da kallo, girgiza kai tayi a ranta tana addu'ar Allah yasa dai wnn abu mai Worewa ne kar ya zama fitina. washe gari wani irin odd Hajar ta ringa jin kanta, tinda aka kawota gidan yau ne ta wayi gari taji hakan, ita ba mai rashin lfy ba kuma bazata kira kanta da mai lfy kai tsaye ba, breakfast da aka kawo mata ma kaWan taci, Noor ma saida ta tambayeta lafiyar ta kuwa sbd sauyin nata, Hajar tace "bacci ne bai isheni ba inajin", Noor tace "toh ki koma ki kwanta kawai..", Kwanciyar da Hajar tayi sam bata samu bacci ko na 1sec ba, kawai juye juye ta ringa yi sai kace ?adondoniya, wajen Waya saura ta tashi ta shiga bathroom ta Wora alwala ta fito, bayan ta idar da sallah ta sake kwanciya, kamar wasa sai bacci ya Wauketa, ba ita ta farka ba sai daf da sallahr la'asar, Noor ce ta shigo ganin ta farka ta fita a Wakin, babu jimawa sai gata ta dawo tare da Mami, Noor ta ajiye kayan da suke hannunta a gefen bed kafin ta juya ta fita, Mami tace "har kin tashi dear..?", Hajar ta gyaWa, Mami tace "Sallah za kiyi ne..", Hajar tace "Eh", Mami tace "idan kinyi Sallahr sai kiyi wanka ki saka waWan nan kayan kinji", Hajar tayi shiru tana kallon kayan dake gefen gado kafin ta gyaWa kai tace "tom", saida tayi sallah taci Lunch da Noor ta kawo mata snn ta shiga wanka kamar yadda Mami tace tayi, ta fito Waure da towel ta zumbula hijab, mai ta shafa kafin ta dawo gefen gadon ta zauna ta fara warware gogaggun kayan, wani sassanyan ?amshi ne yake tashi daga jikinsu, Atampa ce mai laushin gaske kai kana ganinta kasan mai tsada ce, Hajar ta ringa shafa kayan kafin dai ta warware ta saka a jikinta, sosai sukay mata kyau dass dass, riga da skirt sosai yake fito da ainahin shafe dinta, Wan kwali da mayafi sai pendant necklace da ear rings ne kawai bata saka ba, da sauri ta fara ?o?arin rufe kanta ganin Mami ta shigo, Wan kwalin ta yafa a kanta ta rufe gashinta, Mami ta zauna gefen gadon itama ta ri?o hannunta tace "Yau kuma sai gidanki insha Allah", wani darammm Hajar taji a ?irjinta, Mami tace "Allah yayi miki albarka tare da zaman lafiya madauwami, maza ki ?arasa shiriyawa...", hawayen da suka cika idanunta suka fara zarya bisa kuncinta wanda bata shiryawa hakan ba, Mami that was very surprised da ganin tears Winta tace "what happened Hajar...?, akwai abinda yake damunki..?", Hajar tasa bayan hannu ta goge hawayen ta girgiza kai a hankali tace "A'a, kawai dai ni bansan waye wanda aka aura min ba, ni dai nasan Baba na yace yamin aure amma ban san waye ya aura min ba..", ta fara kuka a hankali, Mami tayi ajiyar zuciya ta tausasa murya tace "dear he is my son wanda aka aura miki, yayan Noor ai kin ganesa ko", Hajar na kallon Mami da jajayen eyes Winta ta gyaWa kai, knn dai shi Win ne ko, Mami tace "Stop crying kinji, he will not harm you i promise..", Hajar dai ta rasa a wani position zata ajiye zuciyarta don ji take tamkar an tsireta da tsinken tsire ana gasawa a tukuba, Noor ce ta shigo, ganin yadda idanun Hajar suka kumbura tace "subhanallah kuka kike..", Mami ta tashi tace "she is not, gyara mata fuskarta ina zuwa" da haka ta buWe ?ofa ta fita, Noor ta saka mata ear rings da necklace snn ta mata Wauri mai kyau, saida ta Wauki kwalbar turare dake kan mirror ta sake ba?a?a mata ajiki duk da irin ?amshin da kayan suke, biyar da ?an mintina Hajar na zaune main palourn tare da Noor, Mami ta fito daga part din Abba ta kama hannun Hajar suka shiga part din, 5minutes da shigarsu suka fito bayan Hajar ta gaida Abba, don daman bai taSa ganinta ba sai yau. Mami na kallon Noor dake zaune main palour tace "Nurain din bai fito ba har yanzu..?", Noor tace "Eh bai sakko ba", Mami ta kalli stairs kafin ta wuce ta fara hawa, knocking door Win Wakinsa tayi, ya buWe ?ofar yana kallonta, tace "baka gama bane..?", yace "yanzu zan sauko" da haka ya mayar da ?ofarsa ya rufe, yayi ajiyar zuciya, ya ?arasa buttoning rigarsa ya saka links, shi kaWai yasan abinda yake ji a zuciyarsa kawai jurewa yake, down stairs ya sauka bayan ya kulle Wakin nasa, part din Abba ya shiga ya masa sallama, ya yiwa Mami ma dake zaune main palour daga haka ya fita compound, packing space ya isa ga buWe motarsa ya shiga, Noor ri?e da tagomishin kayan arzi?in da Mami ta haWawa Hajar na turaruka ta fita compound, Noor ta saka turarukan a back seat, ta dawo ta ri?e hannun Hajar zuwa wajen motar, front seat ta buWe mata, a hankali Hajar ta shiga motar, Noor tace "sai nazo sister" da haka ta rufe motar taja baya, Nurain ya ?urawa steering ido bai bari ya kalli inda take ba, saida ya gama warming motar snn ya fara driving a hankali ya fita daga gidan, tinda suka hau babban titi Hajar ta juyar da kanta side glass din ?ofa kawai kallon waje take, sanyin Ac ya ringa shigarta ga kuma abinda yafi tsaya mata a ma?ogoro scent dinsa, ita dai bata san ma ina suka bi ba kawai gani tai sun tsaya a bakin gate Win wani katafaren gida, Nurain ya danna horn, mai gadi ya buWe gate da sauri, Nurain ya parker motar a parking space kafin ya kashe ya zare key daga Ignition, buWe murfin motar yayi ya fita, a hankali Hajar ta buWe motar ta fito, ya buWe back seat ya ciro ledar da Noor ta ajiye ya rufe motarsa, dire ledar yayi nan bakin motar yayi wucewarsa ciki, a karo na farko data Waga kai ta kallesa, ta taSe baki ta sunkuya ta Wauki ledar tayi hanyar da ta ga yabi, tsaye tayi bayan ta shiga palour, ta ajiye ledar hannunta, ta ?arewa palourn kallo tass, direct Nurain upstairs ya haura ya shiga Wakinsa bayan ya kunna Solar, trolleyn kayansa tin wacca ya kawo last week ya buWe, arranging kayan ciki ya fara yi awajen da yake so, duk yawanci ma kayan aikinsa ne aciki ba sutura ba don on Monday yake da shirin rusuming work, yana gama arranging kayan yaji ana kiran sallah, huge bathroom dinsa ya shiga yayo alwala, da sauri ya gama ya fito, fita yayi ya sauka down stairs, Hajar na rakuSe daga bayan kujera har ta gaji da tsayuwa ta samu guri ta zauna, kallo Waya yayi mata ya fita zuwa masallaci wanda akwai tazara kaWan tsakaninsa da gidan, Hajar ta mi?e tsaye tana tunanin ina ne alqibla don da alwalarta sallah kawai za tay, kallon stairs tai wani tunani yazo mata, bayan ta gane gabas tayi sallar ta, har sallar isha'i Nurain yayi kafin ya dawo gida wajen takwas da ?an mintina, mu?ullin motarsa ya Wauka ya fita, eatery ya fita ya siyo abinci ya dawo, wai yau shine da siyar abinci a waje, abinda bai taSa sha'awa ba knn, kan Centre table ya ajiye ledojin da ya shigo dasu kafin ya haura sama, Hajar da bacci ya fara kwasarta ba tama san ya shigo ba, Sha Waya da rabi ya sakko with Pajamas mai sweat pant, ledojin dake kan Centre table ya Wauka ya bar guda Waya, har ya fara hawa stairs sai kuma ya dawo baya, tsayawa yayi yana kallonta, jingine take da kujera bacci yayi awan gaba da ita, maganar Abba ce tayi hitting brain dinsa, kallonta ma da yake wani ma?a?i ya ringa ji a zuciyarsa, ya taka a hankali ya tsaya gaban kujerar da ta jingina da ita, kujerar ya bubbuga yace "hey"......
'?

Masu tmbyr cmplt kuje arewa book ku karanta, just search HAJAR and follow my account @ feenerhfeeche02
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh feeche

{43..}
Saida ya sake buga kujerar snn ta motsa, daman ba wani daWin baccin take ji ba, buWe idanunta tayi, yana ganin haka ya bada distance a tsakaninsu yace "hey, you better find a place to sleep, nan ba wajen bacci bane", ta buWe idanunta tarwal ta mutsuttsukasu da hannu, taSe baki tayi tace "what concern you da wajen dana kwanta..", ta mayar da kanta jikin kujerar ta lumshe ido, sake bubbuga kujerar yayi this time around da ?arfi yace "you are not serious, ki tafi wani wajen malama amma banda nan", mi?ewa tayi tsaye ta gyara yafen mayafinta, ledar data rage akan Centre table ya Wauka yace "follow me...", Wauke kanta tayi kamar ba taji me yace ba, yayi controlling tempern dake taso masa yace "i said follow me", ta sake juyar da kanta tayi folding both hands dinta tace "kayi mgana da yaren da zan gane..", yace "haka ne fa, ohk, duba da irin localityn da kika taso bai kamata a miki magana ta masu ilimi ba, cewa nayi ki biyo ni", bai jira cewarta ba ya fara hawa stairs, bin bayansa tay da kallo kafin ta haura saman, a daidai ?ofar Wakin dake matsayin nata ya dakata, ya murWa door handle ya buWe, ajiye mata ledar yayi a gefenta ya koma ?asa, ta yiwa ledar wani kallon hadarin kaji ta shiga Wakin ta barta a nan, Nurain ya kashe duk bulbs dake kunne palourn, ya haura sama da ledar abincinsa a hannu, tsayawa yayi yana kallon ledar da ta bari inda ya ajiye, ya Waga kafaWa ya wuce part Winsa, a palour ya zauna ya buWe ledar, abinci ne mai rai da lafiya jollof rice da taji kayan lambu sai quartern kaza da soyayyen plaintain, spoon ya Wauka ya Webi rice din ya kai baki, ajiye spoon din yayi yana kallon abincin, ya koma yayi resting da kujera don taste din bai masa ba, kwata kwata baya son abincin waje, rufe abincin yayi ya buWe bottle water ya sha, daga ?arshe dai ya tashi daga palourn ya shiga bedroom, ya rage hasken fitulu ya bar dim ta bedside, ya Wauki Mac phone dinsa dake kan bedside ya kunna. Hajar ta gama ?arewa Wakin kallo kafin ta taSe baki, da sauri ta isa gaban gado ganin handbag dinta, ta Wauki handbag din ta buWe, wayarta ta fara cirowa tana jujjuyata, kunnawa za tay taga ta mutu, acikin hand bag din ta zaro charge tayi plugging wayar a socket da ta gani a room din, zama tayi kusa da wayar har saida tayi 10% ta kunnata, bayan wayar ta gama booting taga missed call da yawa wanda sune ma suka sa wayar ta mutu tinda ba wani charge ne da ita ba lokacin da aka kawota gidan, call log ta shiga ta kira Ummanta, ba tama damu da dare yayi ba, don a lokacin sha biyu na dare ake magana, har kiran ya katse Umma bata Waga ba, Sake kira Hajar tayi, daf da kiran zai katse aka Waga, wani ajiyar zuciya Hajar ta saki tace "Umma na..", Umma ta tashi zaune don bacci take kiran wayar ya farkar da ita, Umma tace "Hajara..", tini hawaye ya ciko idanun Hajar tace "Na'am Umma", Umma tace "ina kika saka wayarki anata kira ba a samu..?", Hajar tace "a gida na barta kuma babu chaji..", Umma tace "Okay, toh ykk ya zaman sabon waje?", Hajar da already hawayen idonta sun fara tsiyaya tace "Ya Baba da Sabra da Yaya...?", Umma tace "kowa lfy alhmdllh..", Shiru Hajar tayi ba tace komai ba don wata ball ce ta tsaya mata a throat, jin tayi shiru Umma tace "ya jikin naki..?", da kyar tace "naji sau?i sosai..", tayi shiru kafin tace "Umma..." sai kuma ta kasa cewa komai don ta rasa me zata ce, daga ?arshe dai tace "Umma seda safe nasan ma kin fara bacci na tashe ki" da haka ta kashe wayar ta fashe da kuka, har cikin ?asan zuciyarta bata san auren nan, saida taci kukan mai isarta har kanta ya fara ciwo, ta goge hawayen da ya ji?a mata cheeks kafin ta tashi daga tiles da ta zauna, bathroom ta shiga ta wanke fuskarta ta fito, pillow ta Wakko daga kan gado ta wurgar kan lallausan carpet dake room din, ta kware duvet din gado shima, tayi kwanciyarta kan carpet ta rufa har ka da duvet din don wani irin sanyi ne yake ratsata na Ac, har uku na dare idonta biyu ta kasa bacci sai juye juye take, babu kalar tunanin da ba tay ba a zuciyarta, sai wajen huWu da ?an mintina bacci Sarawo ya kwasheta, alarm din wayarta ne ya tasheta wanda tintini take dashi wanda yake tashinta da asuba sbd Satan rana, kafin ma ya tasheta take tashi, da kyar ta yun?ura ta mi?e zaune ta dafe kanta sbd faskarawar da yayi, ta tashi ta kashe alarm din, a hankali ta fara jiyo kiraye kiaryen sallar asuba, ta dai samu ta daddafa ta shiga toilet tayo alwala tayi sallah, tana idar da sallah ta koma ta kwanta don da gaske kanta ciwo yake. Washe gari ?arfe takwas da rabi na safe Nurain ya sauko down stairs da key din motarsa a hannunsa, saida ya rufe main door din shiga gidan kafin ya wuce parking spaces, Inuwa mai gadi da ke goge motar da soft duster ya gaishesa da ladabi, Nurain ya amsa yace "zan fita amma ba jimawa zanyi ba..", Inuwa yace "toh Alhj Allah ya tsare", Nurain yace "Ameen" ya buWe motar ya shiga, da sauri Inuwa yaje ya buWe gate, da reverse ya fitar da motar daga parking space kafin ya juyata ya fita daga gidan, Inuwa ya mayar da gate din ya rufe ya Wauki watering can yana bawa flowers ruwa, Supermarket Nurain ya tafi, duk wani kayan abinci saida ya siya na tsaba da kuma masarufi, ruwa da lemo ma bai barsu ba saida ya siyo, har da perishable food ya siyo, sai 11 ya gama siyayyan ya wuce gida, yana parker motar ya zaga backyard ya buWe wata glass door wacca zata kaika kitchen, ya shiga kitchen din, ya buWe store dake cikin kitchen din, gas ya kunna wanda cylinder dinsa ke can bayan gidan anyi connecting pipes zuwa kitchen, ranar Thursday da yazo giran yasa aka masa refilling babar cylindern, daga haka kuma ya sake fita compound wajen motarsa ya buWe booth, Inuwa ya saka ya ringa jigilar kai kayan da ya siyo yana libgewa a store, wanda za a ajiye a freezer kamar meat da chicken suma aka zuba a freezer, lemo da ruwa kuma a store aka ajiyesu bayan an zuba wasu a babban fridge dake kitchen din, a section na biyu na fridge din kuma aka zuba kayan miya, kitchen dai ya cika tsaf, bayan an gama shigar da komai Nurain ya buWe cupboard ya ajiye Coffee powder da ya siyo ma kansa, daga haka ya buWe ?ofar palour ya shiga, upstairs ya haura zuwa part dinsa, after like 10mins ya fito ya bar gidan mai gaba Waya a motarsa.

&Anty Jamilah ta yafa gyalenta tana kallon Umma tace "toh bari mu wuce kar muyi yamma tinda an gama fita da kayan", Umma tace "Amma kina ganin abin nan bazai zama gulma ba bafa wanda aka gayyata kai garar", Anty tace "babu gulmar da za ai wllh, toh Allah na tuba wanda ma yayi gulmar ai shi yaga zai iya yawunsa ne zai ?afe a banza, yaushe aka gama bikin da zamu sake jajiSowa kanmu jama'a wani kai gara, yarinya fa za a yiwa ba wani abun kallo bane, ai na Webar miki dubulan da Alkaki da gireba da chin chin saiki ?u??ulla a leda a rabawa ma?ota da abokan arziki", Umma tace "toh ai shknn, ince dai dangin mijin sun sani..?", Anty tace "mu dai namu kaiwa, ita Hajarar ta gaya musu da kanta..", Umma tace "hakan ma yayi", Anty ta mi?awa Hafsah dake zaune Wakin hand bag dinta tace "tashi muje..", Hafsah ta amshi jakar ta tashi ta fita ta tsaya bakin ?ofa, Anty ta fito tana kwalawa Mu'azzam kira don dashi za a tafi, ya fito daga Wakinsu yace "Anty gani", tace "ko ka fasa zuwa kaga ?anwar taka ne..?", ya girgiza kai yace "A'a zani", Shi dai so yake yaje yaga halin da ?anwarsa take duba da irin auren da akay mata, gaba Waya ya kasa nutsuwa tin bayan auren, gashi kuma lokaci da dama ya kira wayarta switched off, Anty tace "toh muje ko" da haka tayi soro Hafsah tabi bayanta, Mu'azzam ya saka takalmansa ya fita shima, a soro suka kusa yin karo da Maimuna dake ?o?arin shigowa ta Soye wani abu a hijab, ko kallonta beyi ba ya wuceta ya cigaba da tafiya, Maimuna ta taSe baki ta zabga masa harara ta shiga cikin gida da gudu, Wakin Maama ta shiga tana zazzare ido ta fito da abinda take Soyewa cikin hijab, Maama dake tsaye da Waurin ?irji tace "amma Maimuna Ala wadaran nawarki, daga siyo shinkafar Sera shine kika je kikai zamanki sai kace an aiki bawa garinsu, wllh kin cuce ni, har an gama fita da kayan..", gwalo ido Maimuna tayi tace "mun shiga uku, har an gama fita dasu..", Umma tace "tin Wazu ma, ai bakya abu da jiki daman baki so aiken ba..", cikin Waga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login