Showing 210001 words to 213000 words out of 252707 words

Chapter 71 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

a gida..?", ta Wan juya lulu eyes dinta tace "Aikin mene a gidan..?", ya kwantar da kansa a chest dinta yace "you wanna me to show you..?", ta gyaWa kai ba tace komai ba don sosai ta zama uncomfortable, After few seconds ya Wago kansa ya ringa kallonta, itama kallon nasa take don haka tini idanunsu suka sar?e staring at each other, ba tasan lokacin da ta kai hannu ba ta shafa thick eyebrows dinsa tare da kwantaccen sajensa ba, lumshe ido yayi snn ya sake buWasu a kanta, tana shirin janye hannunta daga fuskarsa ya ri?e hannun ya cigaba da yawo dashi a fuskarsa da kansa, da haka ya kai hannun nata lips dinsa yayi pecking a hankali, ya sauke ajiyar zuciya yace "Am all yours wifey... and you're mine too..", ta saukar da kanta tana jin yadda zuciyarta ke racing, ya Wago kanta da ta saukar lokaci guda ya kai babban Wan yatsansa lips dinta ya fara shafawa a hankali, tana ganin ya fara kusanto da fuskarsa ga ta ta tayi sauri ta lumshe idonta, slowly lips dinsa yayi landing akan nata, gently ya fara kissing dinta kafin ya zama passionate, ta sake rutse idonta ta dam?e rigarsa da hannun bibbiyu, lokaci guda ta sauko daga kan mirrorn kafin ta shiga mayar masa da martani, tini ya dafe kan mirrorn don ji yayi kamar zai zube a wajen, habawa ai tini kiss ya koma french, after almost a minute ya haWe forehead dinsu waje Waya yana ajiye numfashi, ita kam wni murmushi ne kwance fuskarta, ya Wago ya kalli cikin eye balls dinta yace "I Love you", kawai kallonsa take tana jin kamar an saka zuciyarta a gidan ?an?ara, ya tallaSi cheeks dinta yace "I Love you so much my wife..", Wage tayi snn ta fada jikinsa tana murmushi. A cikin sati huWu da suka shuWe wata narkakkiyar soyayya wcca ta amsa sunan ?auna suke gwadawa junansu, yoh toh ?auna mna don ta wuce a kirata da soyayya, within that period Hajar ta fahimci mijinta sosai tasan me yake so da kuma wnda baya so, ta lura cewa he is a simple person ba shi da da damuwa, ashe da don bata fahimcesa bane shiyasa take ganinsa rude, A fanin Nurain kam ynxu yasan cewa Hajar was more than his choice and type, tayi fice snn kuma tayi zarra a ycca yke son matarsa ta kasance, she's so good in every aspect, wajen Abincin kam ba'a cewa komai don she can cook varieties, ga kuma tsafta da take da ita ba'a cewa komai, snn kuma ga ?o?ari wajen kula da bedroom things, a kullum kuma sai yaji taste din da bai taSa ji ba shiyasa he can't get enough of her, kullum cikin sabon sau?inta yake sai kace sabon Ango, yoh ko sabon Angon bazai nuna masa farin ciki ba. A tare suke saukowa daga stairs suna dariya, Hajar dake ri?e da briefcase dinsa ta waiga ta Wan hararesa tace "you are teasing me...", ya Wage gira yace "should I show you..", ya matso zai kamota, da gudu ta zille ta ?arasa sauka daga stairs din tana dariya tace "Don't..", ya ?arasa saukowa shima yace "please Baby wife be careful, kinga our little love beyi kwari ba...", dariya tayi har dasu ri?e ciki tace "Stop dreaming fa... ba wani little love", ya haWe gira yace "ke wa ya gaya miki bbu..?", ta langwaSar da kai tace "kai wa gaya maka akwai..?", waro ido yayi sai kuma ya nuna kansa yace "Am A Doctor you know..", tayi murmushi tace "Fake Dr ba" da haka ta juya ta buWe ?ofa ta fita balcony, bayanta yabi ya fita balconyn shima yace "ba zaki dena denying ba..", collar din rigarsa ta gyara masa tace "Am not denying", ta matsa daf dashi ta saukar da kanta, slowly ya sunkuyo yayi pecking forehead dinta, da haka ta mi?a masa briefcase din tace "Allah ya tsare My Moon..", yace "Ameen Baby girl", har ya juya zai tafi tace "Amm Moon..", ya dakata, ta ?arasa inda yake tace "Na manta ban gaya mka zan shiga nan neighbor house na yiwa matar gidan barka ba..", yace "Ohk Okay..", tayi murmushi tace "A dawo lfy". Wajen ?arfe sha Waya na safe Hajar ta shirya zata shiga ta yiwa makwabciyar ta ta data haihu barka, 3 week da suka wuce ne ta samu ta shiga makwabtan nata suka gaisa, Ashe ma sun sha zuwa zasu shigo sai ace musu matar gidan bata nan, wataran kuma da suka zo ko mai gadi basu tarar ba, da suka gaya mata lokacin sai taga ai lokacin bikin Noor ne da kuma lokacin da suka tafi Abuja, daman tin farkon kawota abinda yasa ta?i shiga makwabta sbd gani take gidan ba wajen zamanta bane don haka mene na shiga neighbors, ynxu kam mene zai rabata da mijinta ai saidai mutuwa, Hajar na isa gate mai gadi ya buWe mata door bayan ya gaisheta ta amsa, gidan da ke opposite din nata tayi knocking, A madaidaicin palourn gidan da yake kamshin turaren wuta ta zauna, few minutes matar gidan wacca ake kira Oum Sulthan ta fito, tana ganin Hajar ta mata murmushi snn ta zauna suka gaisa, Hajar ta mata barka, Oum Sulthan tace "Wanka ake yiwa Babyn..", Hajar tace "Okay tom.. ina Boy..?", Oum Sulthan tace "wai Sulthan yana Schl..", Oum Sulthan da kanta taje ta kawowa Hajar Babyn bayan an gama mata wnka, Hajar ta ringa kallon Baby girl din tana jin kamar ta tafi da ita, the Baby is so cute amma kuma ba fara bace, kana kallonta kaga Maamanta don kamarsu Waya, Oum Sulthan ba?a ce ?ar Maiduguri amma kuma kyau ba'a cewa komai, Hajar na shafa soft cheeks din Babyn tace "kamar na tafi da ita wllh..", Oum Sulthan tace "Na bar maki ki tafi da ita, indai Sulthana ce ko 1hour ba za tayi ba zaki nemi hanyar nan gidan..", Hajar tayi murmushi tace "wnn cutie din ce za ace tana rigima..", Oum Sulthan tace "Uhmm shiyasa nace ki tafi da ita kinga idan ta nuna miki halin shknn", Hajar ba ta wani daWe ba ta yiwa Oum Sulthan sallama ta tafi gida bayan ta ajiye mata ledar da ta shigo da ita. Da daddare wajen ?arfe takwas da rabi Hajar na tsaye gaban wardrobe tana mayar da boxes din da ta fiddo ta Wauki new Sleeping gowns, slowly take yin aikin tana humming song, buWe ?ofa akay Nurain ya shigo, daga bakin door ya tsaya hannunsa Waya cikin wandon white pajamas dake jikinsa yace "Baby yau ba kallo naga lokacin fara Stuffs dinki ya kusa..?", tace "Am coming My Moon", yace "Ina downstairs palour..", ta ajiye abinda ke hannunta ta nufi inda yake walking like a cat, tana zuwa kusa dashi ta zagaye wuyansa with both hands ta Wan yi kissing karan hancinsa tace "Mr Coffee..", yace "Neh Sweet pie..", tace "yau ma akwai wnn yummy coffee din..?", ya goga karan hancinsa a nata yace "shi little love yake so knn..?", tayi twinkling eyes dinta ta gyaWa kai, ita dai tasan bbu wni little love kawai ta gyaWa kai ne don ta sha coffee din, sosai ta hango annuri a fuskarsa, yace "do you like it with Popcorn...?", ta gyaWa kai, yace "Ohk..", A hankali ta janye hannunta daga wuyansa tace "Thank you Cappuccino..", murmushi yayi kafin ya kullo mata ?ofar ya sauka downstairs, tini Hajar ta ?arasa mayar da kayan, gaban mirror ta matsa ta sake shafe jikinta da turare bayan wnda ke jikinta, room slipper ta saka ta nufi door, Walking gently ta sauka downstairs, palourn bbu haske ko Waya sai na TV dake aiki, ta kalli kan Centre table taga Popcorn, ta zauna kan Sofa gami da daukar remote ta canza channel zuwa wacca take so, cup din Popcorn ta Wauka ta fara watsawa a baki, kamar wcca aka mintsila haka ta ajiye Popcorn din ta tashi da sauri ta nufi kitchen, tana buWe kitchen din ta gansa yana tsiyaye Coffee din a mug, a hankali ta mayar da ?ofar ta rufe ta koma palour ta zauna tana murmushi, she's very proud of her husband wnda sam ba shida rawanin tsiya wato girman kai, After like 2mins ya fito daga kitchen din, a kusa da ita ya zauna ya mi?e mata Mug din, ta amsa da murmushi a fuskarta tace "Thank you..", Shi dai yana zaune palourn ne amma ba kallon yake ba danne danne yake jikin laptop, ita ce take kallon tana shan Coffee dinta, time to time yake kallonta sai kuma ya cigaba da abinda yake, wnn dai haWin sai aikin little love ace Popcorn with coffee, kuma ya lura daWin abinta take ji, saida taci wajen rabin Popcorn din ta juya tana kallonsa tace "Moon", yana operating laptop yace "Uhmm", tace "baka ci ne..?", ya juyo yaja hancinta yace "sai Baby love ya ?oshi..", guda Waya ta Wauki Popcorn din ta kai saitin bakinsa tace "Haaa", ya buWa baki ta saka masa, hka nan ta cigaba da yi indai za taci shima sai ta basa, dena operating laptop din yyi snn yayi gefe da ita yace "This is not romantic..", Cup din popcorn din ya amsa, ita dai ta bisa da kallo, Uhmm ai kam tini ya fara gwada mata romantic one.

&Ranar da akai Arba'in din Baba a masallaci akai Addu'a snn akay sadaka, Hajar ma taje gida a ranar kuma da wuri Nurain ya ajiyeta, washe gari Huzaifa ya koma schl don tintini ma hutunsa ya ?are, Sa'adatu kam tafi sati uku rabonta da gidan kuma ranar arba'in ma ba tazo ba, Maimuna kuma cikin jikinta ya tsiyaye wnda hkan ya haifar mata da wni azababben ciwon ciki, Nabilah kuma har yau zaman doya da manja suke da Maama da Maimuna, gaba Waya ta Wauke musu wuta sam bata shiga sabgarsu, a fannin Umma kam bata samu wata matsala ba sam a gidan, don Maama bata shiga huruminta saidai kallon banza, Abincin ya wadata a gidan don ko rabin wnda Abba ya kawo ba suci ba, Naseer ne yke bada kuWin cefane. Umma na zaune kan darduma bayan ta idar da sallar la'asar Nabilah tayi sallama, Umma ta bata izini snn ta shigo, Nabilah ta sunkuya tace "Umma tsintsiya zan Wauka zanyi shara", Umma tace "Toh ga ta nan a bayan ?ofa", Nabilah ta tashi ta Wauki tsintsiyar snn ta fita, Umma tabi bayanta da kallo sai kuma ta girgiza kai, ynxu yaushe rabonta da shara da wanke wanke duk Nabilah ce ke mata, bbu jimawa da fitar Nabilah sai ga Mu'azzam ya shigo, ya du?a ya gaida Umma da ladabi, Umma ta amsa snn tace "yau da wuri aka taso aiki knn..?", ya shafa kansa yace "Eh ai ba ma aikin naje ba..", Umma tace "Au toh..", Mu'azzam ya gyara zamansa sosai yace "Umma kwanakin baya nace zan siya miki gida idan Allah ya bani iko, Toh Alhmdllh yau Allah ya bani iko na siya miki gida Ummanmu" ya ?arashe yana ciro keys daga Aljihunsa, hannunta ya kamo ya dam?a mata keys din, Umma ta sauke ajiyar zuciya tana kallon keys din, Addu'a sosai ta masa ta saka masa Albarka sai kuma ta girgiza kai tace "Ibrahim sai ka ?unduge kuWin da kayi shekara da shekaru kana tarawa ka siya min gida, A'a Ibrahim ka ajiye gidan..." da sauri ya katseta da faWin "Dan girman Allah Ummanmu..", Umma dai na ri?e da keys ta kasa cewa komai. Sabrah na dawowa daga islamiyya Umma ta aiketa ta siyo mata katin waya, tini Umma ta loda katin a waya ta shiga kiran Anty, Anty na picking bayan sun gaisa Umma ta gaya mata komai, Anty tace "Alhmdllh Allah yayi masa Albarka ya buWe masa hanyoyin samunsa ta ko ina..", Umma tace "Ameen..", Anty tace "kinga shknn mgnar inda zaki koma da zama ta mutu ynxu kawai gida za muje mu gani sai mu saka ranar tarewa...", Umma tace "tarewa kuma Jamilah A'a nikam nafi son na gama takaba a nan..", Anty tace "Haba Addah a sabon gidan ma ai zaki cigaba da takabarki, wllh kwata kwata zamanki da wnn matar beyi min ba kullum cikin fargaba nake", Umma tace "Wllh bbu abinda yake haWani da ita, ba ruwan kowa da kowa", Anty tace "Ah a fa muka san me take ?ullawa tinda Allah ya kawo miki liWifi Wan albarkar yaronki ya siya miki gida toh ba zaki cigaba da zama a gidan nan ba", kwana biyu bayan nan Anty tazo ta amshi mu?ulli taje ta gano gidan tare da Mu'azzam, Tinda Anty ta dawo takewa Umma santin gidan, Wan madaidaici ne mai 2 bedrooms da palour sai kuma wni ?aramin Waki a soro, sosai Anty tayi mamaki da taga anyi furnishing gidan da funiture masu rangwamin kuWi, wnn funiture kam da kuWinsu na gado shi da Hajar aka siyesu, tini aka tsayar da ranar tarewar Umma nan da kwana biyu, ranar tarewa kuwa ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tin wuri Umma ta shirya ta shiga makwabta ta musu bankwana, kayan sakawa kawai suka Wauka, gwalegwajin funiture din Umma kam an fita dasu an siyar dasu a hka duk da cewa ba suyi wata daraja ba, Mu'azzam ya shiga Waki ya Wauki jakar kayansu zai fita da ita, kasa?e yyi yana kallon Nabilah dake zaune kan cement din Wakin tana kuka Umma sai bata baki take, shi dai yayi waje abunsa da jakar kaya, Umma tace "Toh Nabilah nace kije ki dauko kayanki mu tafi...", Nabilah na sharar hawaye tace "Wllh Maama bazata barni ba..", Umma tayi ajiyar zuciya tace "bari na gwada sa'a ta na tmbayeta", da haka Umma ta nufi ?ofa ta fita, bakin ?ofar Wakin Maama ta tsaya tayi sallama, Maama ta kalli labulen tace "waye ne..?", Umma tace "Nice..", Maama ta fito da Waurin ?irji tana hura hanci tace "Ince dai lfy..?", Umma tace "zaman tare dai ya ?are tinda Allah ya Wauke wnda ysa muke zaune a tare, Ni zan tafi ina miki fatan Alkhairy, zaman da akay tare kuma a yafi juna..", Maama ta yamutse fuska tace "Au toh Alla raka taki gona can ?auyen naku zaki koma..?", Umma tace "dan Allah ina ro?onki wata alfarma guda Waya a rayuwa..", Maama tayi kasa?e tana kallonta, Umma tace "ki bani Nabilah na tafi da ita", wni kallon hadarin kaji Maama ta mata kafin tace "Eh ba shakka da yake ke kika dur?usa kika haifarmin ita dole kice hka, lokacin da na le?a lahira na haifeta kina wajen ne, ko an gaya miki ?ar kyanwa ce da za kice na baki, yoh Allah na tuba ko Wan karena bazan baki ba ballantana ?ar ciki na", Umma ba ta sake cewa komai ba tabar wajen, daman dai karambani tayi don tasan ko sama da ?asa zasu haWe Maama ba yarda za tayi ba, Nabilah kaf taji abinda ya faru ai kam ta sake fashewa da kuka, Sabrah sai binta take da kallo, Umma ta bawa Nabilah mu?ullin Wakin nata tace ko za tayi amfani dashi, Umma na hawaye ta kama hanyar soro Sabrah biye da ita, Nabilah dake kuka sosai sai kace uwarta ce zata barta ta wafci hijab akan igiya zata fita, Maama dake tsaye tsakar gidan tace "Alqur'an kika fita saina tsine miki albarka", Nabilah ta dur?ushe wajen tana hawaye, har ga Allah Umma kawai take gani a gidan nan ta samu salama.

&Nurain ya juya yana kallon Hajar wcca take bubbuga ?afarta a ?asa tana kuka wnda yasan na shagwaSa ne, ya sauke numfashi yace "Baby girl what now..?", ta buga ?afarta a ?asa tace "Ni dae zan bika..", yace "gidan Mami fa zanje, ki bari idan na dawo sai na kaiki kici seafood ai kinji daWin na rannan ko..?", ta ma?e shoulder tace "Ni gidan Mami nake son zuwa..", yayi slight smirk ya haska mata agogon wrist dinsa yace "kinga fa ynxu ?arfe huWu da rabi before 6 insha Allah zan dawo", habawa ai tini hawaye suka hau zarya cheeks dinta tace "dan Allah Moon ka tafi dani..", ya sauke ajiyar zuciya yana kallon yacca ta ji?a fuskarta da ruwan hawaye, ya girgiza kai yace "you're for real Baby wife Wakko veil dinki", da sauri ta juya ta fara hawa stairs, yace "be careful fa..", ta juyo ta kallesa sai kuma ta juya ta haura saman, few minutes sai gata ta dawo sanye da hijab da handbag a hannu, ya ringa kallonta sai kuma ya girgiza kai yace "kin fiya rigima Baby wife..", ta turo baki ta wuce ta nufi door don kar ma yace ya fasa zuwa da ita, bayanta yabi ya rufe gidan da key snn suka wuce parking space, saida ya gama warming mota suka bar gidan, with minimum speed yake driving din, ya Wan kalleta yace "kin ce dai ba kya son seafood din ko..?", ta girgiza kai tace "A'a ni bance bana so ba fa..", yace "what do you mean..?", tace "Ni dae cewa nayi ina son zuwa wajen Mami amma bance bana son seafood ba", yace "Uhmm ni zaki yiwa wayo yarinya", ta kyalkyale da dariya tace "kaga idan muka dawo daga gidan Mami da daddare sai muje yawo ma..", yace "hmmm yarinya ai yau kam kinci taliyan ?arshe..", Nurain yayi parking bayan sun isa gidan, tana biye dashi suka nufi entrance, buWe ?ofar palourn yayi ya shiga da sallama, da sauri Khausar dake zaune ita kaWai a palourn da Laptop gabanta ta amsa sallamar, ta Wan yi murmushi ta buWe baki za tayi mgana knn ta hango Hajar, lokaci guda ta Waure fuska ta Wauke idonta daga kallonta.......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{85..}
Khausar na kallon Nurain tace "Ya sannu da zuwa, ina yini...", a takaice yace "lfy lou Lil sis.. yaushe kika zo?", tace "Waxu da safe..", ya gyaWa kai ya nufi part din Mami, Hajar tabi bayansa da kallo sai kuma ta kalli Khausar da ta cigaba da abinda take jikin laptop, Hajar tace "Hi Khausar...", ko kallonta Khausar ba tayi ba tace "Sannu fa", Hajar bata sake mata mgna ba ta zagaye ta shiga part din Mami, bata tarar da kowa ba a palourn Mamin don hka ta samu kan carpet ta zauna, kawai saita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login