Showing 219001 words to 222000 words out of 252707 words

Chapter 74 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

snn Nurain ya tuna da wata Khausar, gashi fitar da yayi zuwa mosque da siyo ma Hajar abinda take so bai ganta ba a palour, tinda gobe Friday kuma ba zai fita ba sai ya duba mata. Washe gari Khausar na zaune palour ita kaWai sai kace mayya, yau kam palourn tsaf tsaf don bata hargitsa ba tana tsoron kar Nurain yace ta gyara, gashi yau tinda ta sauko palour ba taga Hajar ba, Nurain din ma tin safe da suka haWu a kitchen yana haWa coffee ita kuma taje dafa breakfast bata sake ganinsa ba, ?arar mota taji alamar an shigo compound, da sauri ta wurgar da wayar da take latsawa ta kunna Laptop dake side dinta, dman da zai fita mosque yace idan ya dawo zasu cigaba, after 10mins taji ?arar bell, da sauri ta tashi ta nufi door ta buWe, ga mamakinta sai taga ba shi bane Hajjaju Hajiya ce ri?e da sandarta a bakin ?ofar bayanta kuma Farooq, Farooq ya ringa kallon Khausar da mamaki don bai taSa zaton zai ganta a nan din ba, Hajiya ta kalli Khausar ta saman glasses dinta tace "Ah a ya naga hka, ba?a matar Usuman din ta koma ne...", Farooq yace "A'a wnn ai ba ita bace Khausar ce fa... ya dai idon naki Amarsu wnn din ma ai ba ba?a bace", Hajiya tace "Akan matar Usuman ai ba?a ce", Khausar ta Wan russuna tace "Hajiya snnu da zuwa", Hajiya tace "fara bani hanya na wuce idan na yada kwankwasona ma gaisa", tini Khausar ta matsa gefe, Farooq na bawa Hajiya support da kuma sandarta ta samu ta shiga palourn, Khausar ta mayar da ?ofar ta rufe, a hankali Hajiya take takawa tana cewa "kar ka jani da sauri mai gidan, yanxu sai kaga ?afafuwan sun lankwashe duk holo?wayen banza ne..", Farooq dai bai ce komai ba ya kaita har kan sofa ta zauna, ya ajiye mata jakarta a gefenta, Khausar ta ?araso ta zauna kan carpet ta gaida Hajiya, Hajiya ta kafeta da ido kafin ta amsa, Khausar ta gaida Farooq wnda yake ta kallonta ta ?asan ido, Farooq ya amsa snn yace "yasu Umma..?", tace "Suna lfy alhmdllh", yace "Masha Allah... ya karatu..?", tace "fine alhmdllh..", yace "Good" daga haka bai sake cewa komai ba, bayan wni lokaci Khausar ta tashi ta shiga kitchen Hajiya ta bita da kallo, few seconds ta fito da tray mai dauke da ruwa da lemo ta ajiye musu, Hajiya na kallon trayn ruwa da lemon tace "Wnn aiki ai na matar gida ne, tinda nazo banga gilmawarta ba..", Khausar tayi murmushin ya?e tace "Ai tin safe bata sauko ba Hajiya", Hajiya tace "Au tun safe bata sauko ba... ke din nan kika kwan..?", Khausar ta gyaWa kai, Hajiya tace "Eh ba shakka", Farooq ya ciro wayarsa yayi dialing numbern Nurain, tana fara ringing Nurain ya Waga yace "Why punk..?", Farooq yace "We are here already..", Nurain yace masa ai ya kusa isowa, Ai kam bbu wani jimawa Nurain ya shigo palourn, Hajiya ta dire kofin ruwan da take sha tace "Au toh ashema Usuman din shima bayanan", Nurain ya ?araso inda take ya gaida ita, bata ma amsa ba tace "Ina matar taka ne Usuman naxo gida tin Waxu ban ganta ba..", Nurain ya kalli stairs sai kuma ya juya ya mi?awa Farooq hannu sukay musabaha, bayan sun gaisa da Farooq ya tashi ya haura sama, bai sameta a part dinsa da ya barta tana bacci ba don haka ya nufi room dinta, zaune ya sameta kan stool tana rubbing lotion, ya sakar mata murmushi yace "kin tashi Baby..?", ta gyaWa kai tana kallon manyan kayan jikinsa, ya isa inda take ya dafa goshinta yace "you're okay..?", ta gyaWa kai, yace "Iron Lady tazo tana jiranki a ?asa", tace "Tom", ya sunkuya yayi pecking cheek dinta snn ya fita, sharp sharp Hajar ta gama shiryawa ta saka hijab dinta ta fita, walking slowly take sauka daga stairs duk da garau take jin kanta, Khausar ta Wan kalleta sai kuma ta Wauke kai, direct wajen Hajiya Hajar ta nufa, Hajiya ta ringa kallonta har ta iso gareta, cike da ladabi Hajar ta gaida Hajiya, Hajiya ta amsa tana kallonta da kyau tace "ya naga kina tafiya lagwai lagwai sai kace mara laka ince dai lfy ?ar nan...?", Hajar tace "lfy na lou Hajiya..", Hajiya tace "Toh madallah ai ita ake so ta daure", sai a lokacin Hajar suka gaisa da Farooq, Hajiya ta kyallaro Khausar dake can ?arshen carpet lokaci guda ta kalli Nurain tace "Wai Usuman in ma hutun za azo gidanka ai sai ?anana suzo ba wai firWa firWa ba, toh ita matar taka nawa take da za a kawo mata gansamemiyar budurwa ta zauna da ita, wnn ai sai a rasa matar gidan a cikinsu, ina ma dai laifin yara ?anana kamar na Sakinatu wnda baza a sa yarinya whla ba, idan ta sulala musu ?ar taliya ma suka ci shknn, amma an kawo mata wcca saita zage damtse kafin ta dafa mata abinda za taci, sai kace daga garin gaSa gaSa", Nurain ya shafa kansa yace "Hajiya karatu ne muke yi tare da ita", Hajiya ta kallesa tace "Toh wai kai din malamin makaranta ne, naga dai farke cikin bil Adama ka karanta", yace "Eh ai nima zan iya duba mata..", Hajiya tace "A gsky ana ?warar yarinya, ya za ai a kawo mata gardiya cikin gida haka kurum fisabilillah", tini Khausar ta sulale ta bar palourn ta fita compound, Farooq ya bita da kallo bayan ya lura da reaction dinta, murmushi Nurain yayi da yaga Khausar ta fita, lallai ba tasan Hajiya ba, ai ba a Waukar maganar da ta faWa personal in ba haka ba ka sha haushi, Hajar dai ta saukar da kanta don wata dariya ce ta taho mata wai gansamemiya, Hajiya ta cigaba da zuba sababi wai Khausar tayi girma da zama a gidan, shi dai Nurain tin yana ?o?arin nusar da ita har ya gaji ya dena don yaga ba fahimta za tayi ba, toh mene don Khausar ta zauna a gidansa, shi dai baiga aibun haka ba, ko shekara za tayi shi dai bazai ce ta tafi ba, Farooq ya tashi zai fita, Nurain yace "ina zuwa..?", Farooq yace "just a minute" da haka ya buWe ?ofa ya fita, Hajiya ta janyo jakarta ta ciro kwalbar man zafi tana kallon Hajar tace "yi taimakon da kika saba wllh kamar zasu tsinke". Can jikin flowers Farooq ya hango Khausar bayan ya fita compound, har ya isa kusa da ita ba ta sani ba, handkerchief ya mi?a mata fuskarsa a sake yace "forget about what Iron Lady said and don't take it personal", ta ringa kallonsa sai kuma ta amshi handkerchief din ta goge hawayen da suka zubo mata......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{87..}
Bayan tafiyar su Hajiya Hajar ta haura sama abinta, don tare suka fita da Nurain shi kuma zaije gidan Mami, ita da Khausar kawai aka bari a gidan, kuma daman tinda ba shiri suke ba meye na zama tare da ita, tsaf zata iya irga mganar da sukay da ita tin zuwanta gidan, room dinta ta shiga ta dauki wayarta dake kan chest of drawers, tana kunna wayar taga missed call din Oum Sulthan, tini tabi bayan kiran, kiran na shiga Oum Sulthan ta Waga, bayan sun gaisa Hajar tace "ya baby Sulthana..?", Oum Sulthan tace "Arigimatu gata nan na samu tayi bacci", Hajar tace "bana kusa da wayar ne lokacin da kika kira", Oum Sulthan tace "Ohk it's fine, daman cewa zanyi kayanki sun zama intact, jiya da daddare ragowar kayan suka sauka..", Hajar tace "Okay toh..", Oum Sulthan tace "na bawa mai aikina ta kawo miki ynxu..?", Hajar tace "Eh", Oum Sulthan tace "Okay ynxu zan turota..", Hajar tace "Toh ngd sosai..", Oum Sulthan tace "nice da godiya", da haka suka gama wayar, tini Hajar ta tashi ta buWe ?ofa ta fita ta sauka downstairs, Sofa ta samu ta zauna bata ko kalli position din Khausar ba, wani dogon tsaki Khausar taja ta wni Wora ?afa Waya kan Waya, ina irin itace mai palourn tana yiwa ?an aiki izza, daman haushi take ji tin jiya da ta sha uban wanke wanke, sosai yin wanke wanken nan ya mata ciwo, gashi kuma yau Hajiya taxo tana wni ce mata gardiya, amma sai wni lallaSa Hajar take sai kace wata ?ar shugaban ?asa, ?ar ghetto area din mai kai a tukunya ake lallaSawa, ita dai Hajar ba tace mata ta tafasa sauke ba, in dai tsaki ne ta shekara tana yi tinda ba fito mata zaiyi a jiki ba, kamar yacca Anty da Umma sukay mata nasiha akan tayi haquri a gidanta kar ta bari soyayyar da dangin mijinta suke mata ta kufce toh ko insha Allah zata kamanta, wnn dai mai shafaffen ?irjin sai kace Allon mayya ba zata zame mata cikas a dangin mijinta ba, ta riga ta zuba banza a kwandon shara, Hajar dai na zaune palourn tana jiran mai aikin Oum Sulthan, after 10mins da zamanta sai ga ?arar bell, Hajar ta tashi taje ta buWe mata, da ladabi mai aikin ta gaisheta snn ta mi?a mata ledar hannunta, Hajar ta amshi ledar tace "kice mata ngd", mai aikin tace "Toh" da hka ta juya ta tafi, Hajar ta kulle ?ofarta, tana juyowa taga Khausar ta zuba mata ido, ba tasan lokacin da ta juya manyan idanunta ba ta wuce ta haura sama abinta, room dinta ta shiga ta buWe ledar, sosai turarukan suka tafi da imaninta sbd ?amshinsu, turaruka ne ta siya a wajen Oum Sulthan kala kala, na gida da nata da na kabbasa snn da kuma na gashi sai kuma na tsugunno, ga kuma humra wajen kala shida duk ta siya, ita dai burinta tayi ?amshi ita da gidanta, tin last week tayi ordern kayan a wajen Oum Sulthan kuma tini ta biyata kuWinta cash, tanada kuWi sosai a wajenta don duk month sai ya ajiye mata envelope ta kuWi kuma ba ?adan ba, kawai ajiyesu take don bata san amfanin da za tayi dasu ba tinda bata rasa komai ba, burner din dake room din ta jona ta Webi turaren ta zuba, haba ai kafin kace me wni ?amshi mai dadi ya fara tashi, da kwalbar turaren ta fita ta shiga Sangarensa ta zuba turaren a burners din bedroom da palour, da haka ta fito ta sauka downstairs, shima dai hka ta jona burner din palourn ta zuba turare, ?amshi na fara tashi Khausar tayi gyaran murya sai kuma ta tashi tace "meye hka ina zaune a waje kinzo kin bunka min haya?i, bana son turaren wuta...", Hajar ta juya idanunta tace "Oho idan ba kya so sai ki tashi ki bar wajen don baki isa ki hanani sakawa gidana turaren wuta ba", Khausar ta haWe fuska tace "dalla malama kashe wnn ?aurin..", Hajar tace "you can't tell me what to do in my house, ki bari idan kinje nki gidan sai kiyi yacca kike so amma ba dai a gidan mijina ba" tana gama faWin hka ta maka mata wata shegiyar harara ta haura sama, da sauri Khausar ta matso bakin stairs din tana cewa "hey come back here and face me ba wai ki haura sama ba", Hajar ta juyo tace "A'a wllh ni inada aure bazan biye miki ba" tini ta ?arasa hawa stairs din ta shige Wakinta, a matu?ar fusace Khausar taje ta fige burner din daga jikin socket, hakan bai mata ba ta Waga burner din ta damfara da ?asa. Wajen ?arfe biyar da rabi kiran Nurain ya shigo wayar Hajar, turo baki tayi ta kara a kunne, yace "how are you doing My Baby..?", ta juya idanunta tace "fine alhmdllh My Moon", yace "have you eaten..?", ta girgiza kai tace "Ni na ?oshi..", yace "Toh me kike so na taho miki dashi..?", tace "Algwaluma da green guava..", ya waro ido yace "Baby wife wnn fa duk ba solid food bane", da muryan shagwaSa tace "Uhmm ni su zanci..", ya sauke numfashi yace "Toh shknn... Please Baby ki zaSi wni abun ko kinaso Baby love ta zauna da yunwa..?", tayi murmushi da taji yayi inkiyar mace toh wa yasan mene ne ai tukunna dai, tace "Zanci Noodles", yace "Good you want me to order it for you ko kuma da kanki zaki dafa?", tace "zan dafa da kaina", yace "Ohk.. take care of yourself for me", tace "Sure", yace "I Love you..", tayi murmushi tace "Same". Sai ?arfe shida snn Hajar ta wuce kitchen da nufin dafa Noodles din da tace, tana shiga kitchen din taji bata son cin Noodles din ta fita daga ranta, fridge ta buWe ta yanko watermelon ?ar madaidaiciya ta yanka ta zuba a cikin blender, madaran gari mai yawa sosai ta zuba da Sugar kaWan, ta haWa ta markaWe with high speed bayan ta zuba ice block, A kullum sai tasha wnn haWin banda jiya da shekaran jiya da ta rasa appetite, Milk shake din tasha tayi nak don taji daWinsa sosai. Da daddare wajen ?arfe takwas da minti goma Hajar ta sauka downstairs walking gently, waro ido tayi ta ?arasa cikin palourn tace "Moon kana nan daman..?", yace "yeah kin gama gyaran..?", tace "Eh" da hka ta juya ta shiga kitchen, bata jima ba ta fito da plate da kuma green guava da ya siyo mata Waxu, kusa da shi ta zauna ta fara cin guava din, ya Wan kalleta yayi murmushi, few minutes saiga footsteps ana saukowa daga stairs, ita dai Hajar ko kallon stairs din ba tayi ba tana cin guava dinta a hankali, Khausar ta ?arasa saukowa da shirin fita, black Abaya ce a jikinta da handbag, cikin palourn ta iso ta zauna opposite to them, tace "Yaya dman ina so in gaya mka ne zanje shopping akwai abubuwan da zan siyo...", Nurain ya kalli makeken agogon palourn yaga ?arfe takwas da minti ashirin, yace "ke kaWai zaki fita shopping din..?", tana wasa da ring din hannunta tace "Eh ai baxan daWe ba, bolt din da ta kaini ce ma zata dawo dani insha Allah..", yace "Ohk.. kin kira bolt din..?", tace "A'a ynxu dai zan kira", yace "Ohk" sai kuma ya juya ya kalli Hajar "Baby wife ko zamu fita shopping ki siyo chocolates..?", sai a lokacin Khausar ta kalli Hajar sai kuma ta taSe baki, Hajar ta Wan fakaici kallon Khausar sai kuma tayi murmushi tace "i like it Moon..", yace "Ohk alright get ready..", tace "Tom", Nurain ya juya ya kalli Khausar yace "bari mu fita shopping din tare", tace "Ohk", Nurain da Hajar suka haura sama Khausar tayi zaune palourn tana jiransu, shi ya wuce part dinsa ita kuma ta shiga room dinta, wni tunani tayi kawai ta buWe ?ofa ta fita ta shiga Sangarensa, a palour ta tarar dashi da waya kare kunnensa, kawai ta wuce bedroom, Closet dinsa ta nufa ta buWe, komai intact tinda yau 4days knn da ta gyara masa, section din shirts ta buWe ta Wauki wata fara ?al snn ta rufe ta fito, still dai wayar yake bai gama ba, ya kalli hannunta bai dai gane abinda ta Wauka ba, Hajar na shiga room dinta ta faWa wanka, bata wni jima ba ta fito Waure da towel, da kolaccan da humran da ta siya wajen Oum Sulthan tayi amfani ta shafe jikinta, habawa ai tini wni mahaukacin sassanyan ?amshi ya bulale Wakin, ta warware gashinta tayi boy and girl, uhmm maimakon ta saka manyan kaya tinda fita za suyi saita dauki white shirt dinsa da ta dauko ta saka, a rabin cinya shirt din ta tsaya mata, ta kalli kanta a mirror snn ta shafa tummy dinta tayi murmushi, ita tasan me ta shirya shiyasa take wnn murmushin, ta feshe jikinta da perfumes kafin ta nufi door walking like a cat, tana buWe ?ofa taga Khausar ta nufi hanyar bangarensa, habawa ai da gudu tasha gabanta tayi banga banga a bakin ?ofar Wakin ta ri?e ?ugu tace "malama ina zuwa hka kanki tsaye..?", Khausar ta gyara tsayuwarta cike da mamaki take kallon Hajar from head to toe, ta haWe fuska tace "hey... kin isa ki hanani shiga wajen Yaya na..", Hajar ta buWe baki da irin rainin hankalin nan tace "Ayyah a iya sani na nasan mijina bashi da wata ?anwa da ta wuce Noor don hka ja jiki wllh bazaki shigar min turakar miji ba", Khausar was more than shock tama kasa cewa komai, can dai tace "ba a auro wcca zata hanani zuwa wajen Wan uwana ba wllh, before I count 10 ki matsa kafin nayi smashing dinki..", Hajar ta taSe baki tace "kiyi tafiyarki shopping dinki ke kaWai ni Mijina baya fita da daddare, may be kafin ki gama irgen kin isa compound" tana gama faWin hka ta zuge door din, Khausar ta kai hannu zata hanata aikam ta haWa da hannun nata, ?ara Khausar tayi ta koma da baya, Hajar ta Wan buWe ?ofar tace "Am not a psycho da zan bar gardiya ta shiga Sangaren mijina", ta banke door din snn ta saki curtain ta bar wajen tana juya lulu eyes dinta, wllh ba za aje shopping din nan ba, saita nuna mata limit dinta, ita ta isa tazo gidanta tana mata iya shege da ?irjin sai kace babe, da tafiyar mage ta nufi bedroom, tsaye tayi bakin ?ofa tana kallonsa, tsaye yake gaban bed already dressed up, ta kalli kayan jikinsa taga dai ba Pajamas bane, ya juyo ya Wan kalleta yace "Baby wife ya baki shirya ba..?", shiru ta masa ta kalli gefe, ta turo baki sai kuma ta rufe ido Waya da bayan hannu ta fara shesshe?a, ya waro ido yace "what happened..?", nan ma bata tanka masa ba ta cigaba da shesshe?ar kuka, ya zauna gefen gado yace "come and tell me Baby", a hankali ta taho tana murza idonta da bayan hannu, tana zuwa ta Wale kan cinyarsa ta rufe fuskarta a ?irjinsa ta cigaba da kukan, ya ajiye ajiyar zuciyar da bai shirya mata ba bayan ya sha?i ?amshinta, ya shiga patting bayanta yace "Mene ne..?", a hankali tace "Ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login