Showing 117001 words to 120000 words out of 252707 words

Chapter 40 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ka buWe min ?ofa na fita", Nurain kam resting yayi da kujera yana sauke ajiyar zuciya, a hankali yace "damn it", tana jin ya kunna motar ta kwala wani uban ihu sai kuma ta fashe da kuka ta haWe kanta da guiwa, shi dai baice mata ?ala ba ya fara driving dinsa, a wani eatery ya tsaya yayi take away snn ya fito, back seat ya buWe ya ajiye ledar abincin kafin ya shiga driver seat, har suka je gida Hajar bata dena kuka ba, bayan yayi parking motar ya buWe ya fito, ledar abincin ya Wauka ya zaga side din da take ya buWe yace "come down..", a hankali ta zuro ?afafuwanta ta sakko, ya mayar da ?ofar ya rufe snn ya kulle motar, hannunta ya figa suka wuce ciki, saida ya haura har sama da ita snn ya saketa bayan sun shiga har room dinta, ledar abincin ya ajiye nan kan chest of drawers yace "ba takardar saki kika ce na baki ba toh ai gata nan na baki..", Hajar ta dubi papern da ta dun?ule a hannu sai kuma ta Wago tana kallonsa, ya Waga shoulder ya fita daga Wakin, da sauri ta shiga warware papern hannunta har na rawa, kawai ta tsinci rubutunta a jiki, wurgi tayi da ita ta sulale ?asa ta fashe da kuka, ji tayi hijab dinta na ?amshinsa, ta tashi ta cire hijab din ta shiga bathroom ta wanke fuskarta, sai kuma taji tana son tayi wanka, saida tayo wankan snn ta fito da wata azababbiyar yunwa, tin safe babu abinda ta zubawa cikinta ko ruwa, turo baki tayi ta ringa kallon ledar abincin da ya ajiye mata, ta saka kayan bacci snn tazo ta Wauki ledar ta buWe. washe gari da safe Nurain na zaune palourn downstairs yana shan Coffee, ga laptop gefensa yana operating, Hajar ce ta sauko ?asa da ledar abinci a hannunta, kallo Waya ta masa ta Wauke kanta, kitchen yaga ta shiga, ya ajiye coffee cup din ya tashi ya bita kitchen din....
'?
you can join my WhatsApp group by clicking the link below
=؛? HAJAR =؛?

{52..}
Hajar ta ajiye ledar hannunta kan cabinet, juyowa tayi jin motsi a bayanta, ba tare da ya dubeta ba yayi folding hands yana kallon gas cooker yace "kin iya amfani dashi..?", ta kalli gas cooker din sai kuma ta dubesa tace "A'a saika koyamin..", nodding kansa yayi don ya gane kalar amsar da ta basa, now bazai biye mata ba, without looking at her yace "alright.." ya ?arasa gaban gas din ya Wauki lighter ya kunna sai kuma ya dubeta yace "like this.. idan zaki rage wuta da ?arawa duk da control knob din za kiyi amfani.. kin gane..?", ta juya lulu eyes dinta tace "Eh nagane.." yace "fyn" ya bude fridge ya Wauki raspberry drink na kwali, cupboard ya buWe ya Wauki glasscup, har zai bar kitchen din sai kuma ya dakata yace "i told you babu gage a nan duk abinda kika gani a kitchen din nan idan kina so ki dauka kici.." da haka ya buWe ?ofa ya fita, ta taSe baki ta ri?e haSa tace "nida jangwangwan ai dole ka tmbyeni na iya amfani da gas sbd kaje gidanmu, toh koda nake ?ar malam shehu naje makaranta, koda ilimina ai na kunna shege gas..", Noodles ta dafa ta zauna nan kitchen din taci, tana gama ci ta buWe fridge ta Wauki ruwa ta sha, saida ta gyara kitchen din ta wanke komai snn ta fita, har lokacin Nurain na zaune palourn, daman ko gigin kallon position din da yake ba tayi ba ta haura sama, ya tashi ya shiga kitchen din yana ?an dube dube, komai na nan a mazauninsa babu alamar anyi girki, ya fito kitchen din ya zauna yayi crossing legs ya cigaba da aikinsa jikin Laptop. Hajar ta kimtsa Walinta sama sama kafin ta shiga bathroom, ruwan zafi ta tara a bucket ta fito tana jiran ya kai yadda take so, wayarta dake jone a charge ta cire ta shiga kiran Umma, Umma na picking Hajar tace "Umma ina kwana..", a takaice Umma ta amsa tace "kunje gida lfy..?", Hajar tace "Eh Umma ya jikin Yayan..?", Umma tace "jiki alhmdllh..", Hajar tace "toh Allah ya ?ara afuwa..", Umma tace "Ameen, Allah ya miki albarka..", da haka suka katse kiran, Hajar na shirin ajiye wayar ta tina da ruwan zafin da ta tara a bucket, tsabar sauri bata iya ajiye wayar ba ta tafi da ita bathroom din, ai kam ruwan ya cika bucket din dam, ta zaro ido ta tafi zata kashe, wani irin santsi ne ya Webeta suuu tana shirin sulewa a ?asa tayi sauri ta dafa kan pampo, pressure da ta bayar a pampon yasa wayar hannunta ta suSuce ta faWa cikin bucket din ruwan zafin, gwalo ido tayi tana shirin kelayar da ruwan zafin sai kuma ta fasa sanin hakan babu kyau, ga wayarta tsamo tsamo ta lume can ?asan bucket din, bowl din diban ruwa ta Wauka ta kanfato ruwan tare da wayar, da sauri ta tsame wayar ta hau bibbigeta a hannu, ta fito daga toilet din still tana bibbige wayar, ta zauna gefen gado tana gogeta da ?asan rigarta, ta danna switch ta kunnata, sai gashi ta kawo few seconds da kawowarta sai kuma ta fara farfaWiya daga nan kuma ta Wauke gaba Waya, babu irin dabarar da Hajar bata gwada ba amma waya ta?i kamawa, daga ?arshe ta ajiyeta kan mirror a daidai saitin AC, gaba Waya jikinta yayi sanyi yanxu idan wayarta bata tashi ba dame zata ringa communicating da ?an uwanta, bathroom ta shiga tayi wanka da ruwan da ta tara don har ya huce, tana fitowa ta sake gwada kunna wayar amma bata tashi ba, ta gama shiryawa tsaf bayan ta saka wata doguwar riga material wacca akaiwa Winkin tsuke baby armless da tail, sai kace wata yarinya haka kayan suka mayar da ita. tanata zaune a Waki abin duniya ya isheta ?ar wayar da take rage mata zafi ma ta margaya, a haka har akay sallar Azahar ta tashi tayi, linke dardumar da hijab din tayi ta ajiye, ta gyara hular kanta ta fita daga Wakin, a hankali ta sauka daga stairs tana jin kamar ta kurma ihu sbd a ma?oshi lalacewar wayar ya tsaya mata, tana kaiwa tsakiyar palour aka buWe ?ofa aka shigo, tsaye tayi tana kallonsa don ita a tunaninta baya nan, kallon da ta lura yana mata ne yasa ta dubi kanta, wani irin gwalo idanu waje tayi ta ruga da gudu ta koma sama, Nurain ya taSe baki ya ?arasa shigowa ciki, yau Saturday babu inda yaje yanxun ma daga masallaci ya dawo, kan doguwar kujera ya hau ya kwanta ya mi?ar da legs dinsa, a haka yake amfani da wayarsa, stairs ya duba jin footsteps, lokaci guda ya Wauke kansa ya cigaba da kallon wayarsa, a zuciyarsa yace what is she covering, Hajar na shiga kitchen ta tattare hijab din da ta zumbula ta fara tunanin me zata girka, bai Wauketa wani lokaci mai yawa ba ta fara sarrafa wata haWaWWiyar jollof rice wacca ta zuba mata isasshen kifi da kayan miya exclude tomato. Nurain ya tashi daga kwancen da yake yana kallon ?ofar kitchen din, da hannu ya ja pointed nose dinsa jin wani aroma da yake hudasa, hancinsa ya ringa perceiving aroman ba ?a??autawa, ji yayi stomach dinsa na shaking ya tashi da sauri ya zura room slippers dinsa ya wuce sama. Hajar na gama girkinta tayi serving kanta a plate, ta juye ragowar a warmer ta haura sama da ita. wajen ?arfe biyar da minti huWu tana zaune kan stool tana combing hair dinta, gwara dai ta yiwa kanta qiyamul layli tinda ynxu ba ta gida bare Umma ta taimaka mata, don idan ta bari kanta ya dan?are saita gane kurenta, slowly take combing hair din tana yamutsa fuska, wai ma a hakan saida ta ji?asa da oil, ?ofa aka buWe aka shigo tare da sallama ciki ciki da murya mai zurfi, Waga kanta tayi sukay ido huWu dashi, ta haWe gira ta ajiye comb din hannunta kan mirror tace "nifa ka dena shigo min babu notice..", yayi folding hands dinsa a ?irji yace "bayan sallamar da nayi akwai wani abu bayan ita ne..?", ta mi?e tsaye tana mayar da gashin daya rufe mata fuska baya tace "Amma dai kasan babu kyau, kai ba muharrami na bane dan haka bai kamata ka ringa shigo min Waki babu sanarwa ba..", yace "Ohh really, su iyayen naki basu gaya miki me suka miki ba kafin a kawoki nan din", ta yamutsa fuska tace "me kwa aka min din.. nidae ka dena shigomin Waki ehe..", sai kuma ta fara gunguni ?asa ?asa tana cewa "hka kurum zai kalleni a bati", zamm yaji abinda ta faWa don yanada sharp hearing mechanisms, yace "ke!! kinje islamic school kuwa..?", cike da tsiwa tace "A'a jira nake kazo ka kaini aii..", tana ganin ya fara tunkarota tayi baya tana turo baki, ya ajiye wayarsa kan mirror, kafin ta ?ara one step backwards yayi wuff ya cafke hannunta, yace "idan bazaki gaji ba nima bazan gaji ba..", tana jin zai Waure mata hannaye a baya ta fara ?o?arin kwatar kanta, nan ya gwada mata ba ?arfinsu Waya ba, duka hannayenta ya ri?e da hannu Waya ta bayanta, Walli ya kaiwa lips dinta yace "do i look like your mate ba..?", tini ta guntse lips din ta mayar dasu ciki yadda bazai iya Wallesu ba, sakinta yayi yace "da kin cigaba dai..", ja da baya tayi tace "karka sake taSani dan ni ba ?ar iska bace..", slight smirk yayi yace "?ar iska ce mna tinda gaki nan zaune gida Waya da namiji..", ta gwalo idanu tace "chaSWi jamm wllh ni ba ?ar iska bace, dole akamin nake zaune a nan..", wani mugun kallo ya watsa mata ya Wauki wayarsa ya nufi door, har zai fita sai kuma ya juya yace "thank God wanda suka kawoki sun san ina ne nan din a wajenki which is gidan aure..", habawa ai wani irin tafashe Hajar taji a zuciyarta, tini fuskarta ta canza tamkar wacca aka saukarwa da wahayin mutuwa, zuciyarta ta harzu?a iya harzu?a, sosai Nurain ya fahimci wnn sauyin don shima saida yaji tasa azabar da ya faWi hakan amma ya lura ita har ta fisa shiga shock, muryarta na rawa tace "meye kuma wani aure.. wa aka kawo gidan aure.. kaika sansa wllh tllh ni kam banida wani aure, aure a ina.." sai kuma ta dur?usa ?asa ta fashe da kuka tace "?arya ne wllh Allah, ba wani aure da aka min..", ya taSe baki yace "Silly girl" yayi fitarsa daga Wakin. downstairs ya sauka ya fita compound, parking space ya isa ya shiga motarsa ya bar gidan zuwa nasu.

&Ruqayyah na kwance kan gado tunani iri iri ke yawo a brain dinta, babu abinda take tunawa sai time din da sukay sharing da Dearest, ba ?arya sun zuba soyayya mai dan?o mara algus, soyayyar da take ganin zata kaisu ga aure, soyayyar da take ganin bazata taSa mutuwa ba, toh me yasa wnn soyayyar take ?o?arin tabarbarewa ne..?, me yasa dearest zai gaya mata magana mai zafi irin wnn, wai yana da aure, shin yanada auren ne ko kuma kawai so yake ya ?untata mata, a lokacin da ya gaya mata wnn mummunar kalmar tayi tunanin zuciyarta ta buga ne don ji tayi tamkar an Wauki wu?a mai shegen kaifi an tsagata gidan biyu snn aka barbarWa mata gishiri, tin shekaran jiya batada wani kuzari tana kwance ne kawai a Waki, jiya ma ko aiki bata je ba duk da cewa tanada night duty, wasu hawaye suka cika mata idanu, lokaci guda suka fara bin gefen fuskarta suna shiga ramin kunnenta, door akay knocking kafin aka murWa handle aka shiga, da sauri Ruqayyah ta goge hawayenta ta mi?e zaune tana kallon Momy da ta shigo, Momy ta dubeta tace "ya jikin..?", Ruqayyah tace "da sau?i sosai..", Momy ta gyaWa kai tace "Ohk sannu your father is calling...", Ruqayyah ta Wan zaro ido tace "Momy lfy..?", Momy ta nufi ?ofa tace "idan kinje kya ji.." ta buWe ?ofar ta fita, sakkowa Ruqayyah tayi daga kan gadon ta saka hijab dinta ta fita, palourn Daddy ta shiga da sallama tana rarraSewa tamkar munufuka, kanta a ?asa ta zauna kan carpet a hankali tace "Daddy ina yini..", Calmly yace "lfy..", tayi shiru tana wasa da laushin carpet, Daddy yace "Ruqayyatu..", sai a lokacin ta Wago kanta tace "na'am Daddy..", Ruqayyah na kuka wiwi ta fita daga palourn bayan Daddy ya sanar da ita ya amshi kuWin aurenta da Dauda, fagam fagam ta wuce room din Momy tana kuka, Momy dake gyaran wardrobe ta ajiye gogaggun kayan hannunta tace "ke lfy kike gursheken kuka haka...?", Ruqayyah ta jingina da bango tana kuka sosai tace "Momy na shiga uku na lalace da rayuwa, wllh da na auri Dauda gwara na mutu..", Momy tace "ce miki akay auren Daudan za kiyi ne..?", Ruqayyah ta tsagaita kukan tace "Daddy ne ya amshi kuWin auren Dauda..", Momy ta tsuke ido tace "Daddyn ne ya gaya miki haka..", Ruqayyah ta gyaWa mata kai, Momy ta fita daga Wakin, zaman dirshan Ruqayyah tayi a ?asa ta ringa rafsa kuka tamkar wacca uwarta ta mutu, after like 10mins Momy ta dawo Wakin ranta busu busu, don basu wanye da Daddy ta arzi?i ba, cewa yayi yaga alamar so take ta shiga tsakaninsa da ?a?ansa, duk wani hukunci da yayi ?o?arin zartarwa saita kawo nata tawilin wnda ada ba haka take masa ba, shi ya gaji da zama da Ruqayyah a gida Waya aurar da ita zaiyi, goWai goWai da ita me zai hana a aurar da ita tinda tanada manema ba babu ba, Momy ta zaune gefen gado tana jin tinda take da Daddy basu taSa samun matsala kamar yau ba, Ruqayyah ce causative agent, tin farko ita taja komai don haka she must harvest what she planted, Ruqayyah ta rarrafa gaban Momy tayi kneeling tace "Momy kin basa ha?uri ko..?, ya ha?ura bazai aura mim Dauda ba ko..?", tureta Momy tayi tace "na gaji Ruqayyah, kawai ki ha?ura ki auri Daudan shine zaman lfy na da kuma naki..", daSas Ruqayyah ta koma ta zauna ba shiri tana girgiza kai, ta wawaki ?asa ta mi?e ta fita da gudu ta bar Wakin, dole ta nemawa kanta solution, don wllh tllh bazata auri Dauda ba, safa da marwa ta ringa yi a Wakinta tamkar wacca ta shirgawa sarki ?arya, wata babbar dama ce tazo mata kwanya, shi kaWaine zai iya dakatar da Daddy, gobe goben nan zata kama hanyar Kaduna da yardar Allah, yanzun ma dan yamma tayi ne da babu zai hanata Waukar hanya.

&Abba na kallon Nurain yace "ranar Monday zaka amso mna passport din..?", Nurain yace "tom Abba.. zuwa wani lokaci Visa zata fita..?", Abba yayi resting da kujera yace "bazata wuce nan da 3weeks ba insha Allah..", Nurain ya gyaWa kai yace "harda Hajiya ne..?", Abba yace "yeah..", Nurain ya jinjina kai yace "alright.. can i excuse myself..?", Abba yace "sure", tashi Nurain yayi ya bar great room din, bayan sallar isha'i Nurain na zaune palourn Mami, Mami tace "dan ma dai angama processing komai ne aida da Hajar zamu wuce..", Nurain ya kalleta bai dai ce komai ba, Mami ta numfasa tace "Son i hope all is well..", ajiyar zuciya yayi yace "yeah Mami..", Mami ta ringa kallonsa don yayi losing weight, ba haka yake ba, tace "toh cut down on coffee yasa kana ramewa fa..", ya zaro ido yana shafa fuskarsa yace "Mami coffee ne zai ramar dani", tace "toh idan bashi ba mene ne, bayan ma kullum anan sai kayi ?at da abinci..", dariya yayi wacca ta tsaya iya throat, Mami ta kalli Tv tace "toh ga gaskiya..", Noor ce ta shigo da box din doughnuts da tayi order a hannunta, ta ajiye box din tace "Mami ga doughnut..", Mami Wauki one piece cikin pieces shida dake cikin box din mai filling din foam milk with chocolate, Noor ta Wauki box din ta ajiye kusa da brother dinta tace "Yaya fa..", ya girgiza kai yace "A'a", tace "toh na kawo maka cake" bata jira cewarsa ba ta tashi ta fita, da plate ta dawo palourn mai Wauke da variety na cake, akwai red velvet with whipped cream, milk coconut cake, sai kuma chocolate cake, mi?a masa plate din tayi ya amsa yana kallon abin ciki, spoon dake gefe ya Wauka ya fara ci a hankali, Noor ta zauna gefensa tana cin doughnut ita kuma tace "Yaya ya kaji cake din...?", yace "not bad..", tayi murmushi tace "nifa nayi..", yace "gashi nan kam har kin fara shirga kiba tinda kin durfafi cin wnn tarkacen..", ta zaro ido tace "aikam basa sa kiba Yaya.." sai kuma ta fakaici kallon yadda yake cin cake din tace "Yaya na dakko system din..?", ya ajiye plate din yace "Au bribery aka bani knn.. toh am leaving..", ya tashi ya yiwa Mami sallama, kafin ya nufi door ya kalli Noor, ta fakaici kallon Mami tayi sauri ta ?ifta masa ido, fita yayi daga Wakin, yana fita da kamar minti biyar Noor ta Wauki plate din cake da ya ajiye tace "bari na mayar da abuna fridge.." ta tashi ta fita tana kallon Mami da wutsiyar ido, da sauri ta wuce kitchen ta zuba abinci a warmers ta jera a basket, Waukar basket din tayi ta buWe ?ofar kitchen din ta baya ta fita, ta zagaya zuwa parking space, tana zuwa ta bude front seat ta ajiye basket din ta du?a tace "kaga fa ni ba ruwana Yaya, gobe ka ?arasamin gyaran dan Allah..", yace "ke close the door and get lost..", ta turo baki ta rufe ?ofar ta wuce cikin gida, tara saura Nurain ya isa gida, yana shiga main palour ya fara tunanin shirmen da ta masa Waxu, sai a lokacin ya sake gasgata tabbas akwai tsantsar yarinta a lamarinta, murya ?asan ma?oshi yace "Silly girl", kitchen ya shiga ya Wauki plate with spoon da ruwa da lemo ya Wora kan basket din hannunsa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login