Showing 69001 words to 72000 words out of 252707 words

Chapter 24 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

da baban yarinyar" da haka ta mi?e ta shiga Wakin Baba, kaf yaji abinda ya faru don haka bai bata damar magana ba ya fito tsakar gidan, Anty ta tashi ta shiga Waki. Baba ya gaisa da Hajiya wacca ta shiga basa ha?uri, yace "Allah sarki, ai komai mu?addari ne..", Hajiya tace "haka ne, amma wllh nice nan silar wnn babbar Sarna, dan girman Allah ku yafe min, a Waurawa Wana Auren da yarinyar ku", Baba yayi ajiyar zuciya yana jujjuya wnn lamari, Maama ta fito da Wauri ?irji da mafici a hannunta tace "haba don Allah, wllh kun fiya gutsittsira zance, kawai ku gaya mata cewa an Waurawa Hajara aure da wani a maimakon Wanta", da matu?ar mamaki Hajiya ta dubeta sai kuma ta kalli Baba tace "wai haka ne?", Maami tace "Yo ya faWa miki da bakinsa kiji, shi ya aura mata wani da Wanki yace ya fasa", Hajiya ta fara matsar kwalla tace "wllh babu ruwan Nuraddeen, nice me laifi, ni nace a fasa auren, wllh lokacin da nake faWa ma ban san inda kaina yake ba, dan Allah dan darajar al?ur'ani mai girma karku hana Wana auren ?arku", Baba yayi ajiyar zuciya gami da yin gyaran murya yace "Hajiya ai bakin al?alami ya bushe sai dai Wanki ya nemi wata, yanzu maganar da nake miki na aurar da Hajara", Maama na fifita da mafici tace "Atoh ai yafi dai ka gaya mata gaskiya", Hajiya ta zabga wani uban salati sai kuma ta Waga murya tace "Nuraddeen...", Nura ne ya shigo da sallama, daman yana soro a tsaye shine ma ya rako Hajiyar. wata iriyar zabura Hajar tayi ta mi?e tsaye jin muryarsa, ta tsaya a jikin window tana le?en tsakar gida, wani shau?in kuka ne taho mata da taga fuskarsa, Hajiya tace "Nuraddeen, basu ha?uri da kanka, ni kam sun ?i amsar nawa", Nura da har fuskarsa ta faWa na wuni Waya ya dur?usa, ya gaishe da Baba kana Umma da hankalinta ya fara tashi, fuska babu yabo ba fallasa Baba yace "ba ?in ha?ura mukay ba, ai ha?urin ne ma yasa na saurare ki, kuma ha?urin za kuyi Hajara matar wani ce", Nura ya zuba guiwoyinsa a ?asa yace "Baba, dan Allah kar a rabani da Hajar, ku yafe min...", Umma ta tashi ta shiga Waki, Baba ya girgiza kai yace "kayi ha?uri Nura wllh an riga an Waurawa Hajara aure...", Hajiya ta Sarke da kuka tace "wllh nice sila, Nuraddeen ka yafe min, ban kyauta maka ba, ban yi maka adalci ba, duk abinda nake so shi kake min, ni kuma na datse maka farin ciki, wllh ban san na aikata maka hakan ba, na Wauka mafarki nake ashe a zahiri na aikata...", Nura kam ko fahimta me take cewa beyi ba sbd juyawar da kansa yake masa, ga wani raWaWi da zuciyarsa ke masa, Baba ya kawar da kai yana jujjuya wnn lamari a kwanyarsa, abu sai kace a film. Nura ya tashi yana layi ya taimaki mahaifiyarsa ta tashi itama yace "Allahumma ajirni fi musibati wa aklufuli khairan nimha", shi wnn babbar musiba ce a wajensa, ya juya yay hanyar soro, Hajar ta sulale ?asa ta cigaba da rusa kuka da dashasshiyar murya, a ?ofar gida Nura ya haWu da Mu'azzam da yake shirin shiga gida, cike da mamaki Mu'azzam ya dubesa yace "ya sayyadi..", Nura ya kallesa da jan ido yace "Mu'azzam" da haka yayi gaba ya fara tafiya da sauri tamkar zai tashi sama, gida Mu'azzam ya shiga, yabi Hajiya da ido wacca take ?o?arin fita tana matsar kwalla. yayi sallama a bakin ?ofar Wakin Umma ya bawa Anty sa?on yoghurt da ya siyo. da kyar Hajar ta sha quartern yoghurt din, ta sha panadol sbd kanta da yake mugun ciwo. wnn night shine worst night a rayuwarta, she couldn't sleep at all even a nap.

&Washe gari da safe, Nurain na zaune a balcony perceiving the morning blessings, wayarsa yake latsawa time to tima kuma yana sipping black coffee, last night da kira aka addabesa har saida yayi silencing wayar ya samu yay bacci, da safe kam missed calls da ya shallake expectation nasa ya gani, sai kuma ta Wora da text message, a ?alla daga asuba zuwa yanzu da ake maganar ?arfe bakwai da rabi ta turo masa da messages sama da goma, kuma ko Waya bai karanta ba, daga message Winta ya shigo yake wipping notifications Win wayar, shifa indai ya bar abu to ya barshi kenan no going back, yanada zuciya sosai saidai kuma kafin yayi zuciyar sai ransa ya Saci. wayarsa tay vibrating, yana dubawa yaga Abba ke kiransa, picking yayi ya kara a kunne, Abba yace "ka sameni a great room now", Nurain yace "yeah", da haka Abba ya katse kiran, ya Waga coffeen sa ya shanye snn ya tashi ya shiga ciki da cup Win a hannunsa, kitchen ya wuce ya ajiye cup din snn ya fito ya nufi great room din Abban sa. ya cire soft slippers dake clean legs Winsa ya shiga great room din, yana shiga Abba yayi pointing kujera yace "sit", Nurain ya zauna looking at his Father. Abba yace "Uthman, tin jiya naso nayi informing Winka amma na bari sai yau", Nurain dai baice komai ba kawai kallon Abban nasa yake, Abba exhale heavily yace "na Waura maka aure da ?ar wajen abokina...", with a weird facial expression Nurain ya dubesa, peach lips dinsa ya motsa a hankali yace "marriage..", direct Abba yace "yess, jiya aka Waura auren, and insha Allah today za a kai maka matarka gidanka, get ready to settle down Son".....
'?

:&?:&?idan na waiga naga comments dinku na jiran littafin Hajar sai naji wani iri, cause nasan kuna jiran update, duk da dai nasan bxn iya update kullum ba amma i will try my best na ringa posting duk bayan kwana biyu. plxx be patient with me.

just manage >??
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{34..}
Nurain was speechless at that moment, he was shocked and confused, marriage shine plan dinsa na ?arshe a yanzu, Abba ya katse silence din da faWin "don't you have anything to say?", Nurain ya shafa cikakkiyar sumarsa yace "Abba, kawai i don't expect this, beside ma i think am not ready..", Abba yace "wane ready kuma Nurain?, ai komai an gama, shirin da ya rage maka shine settling down, kanada gida, kanada Sana'ar da zaka ri?e even four wives, you're rigid enough, sai dai in auren da nayi maka ne baka so", Nurain yayi ajiyar zuciya yace "No Abba, i like it, sai dai akwai consequences..", Abba yace "no matter what the consequences might be you most settle down, kamar duk wani abu mai merit to definitely yanada demerit, abinda nake so da kai shine, ka amshi auren nan ka zauna da matarka lfy, Allah ya bka ladan biyyar da kay min...", Nurain yace "ba komai Abba, nagode sosai..", Abba yace "madallah, Allah yay albarka..", Nurain yace "Ameen, if you excuse me?", Abba yace "fine, you may leave", tashi Nurain yayi ya fita, shi dai bashi da wni feeling akan mattern, shi ba mai farin ciki ba kuma ba mai ba?in ciki ba, Mami ta fito kitchen hannunta rike da wani royal tea flask, ganin Nurain na fitowa daga great din Abba ta tsaya kallon expression en fuskarsa, tasan Abba ya gaya masa maganar auren, ya zuba hannayensa a pocket walking towards her yace "i just talk with Abba", tace "ka sani knn?", yace "sure, are you happy with the marriage..", Mami tace "Eh mna, am very happy, Allah ya sanya alkhairy.." da hka ta wucesa ta shiga great room din Abba. ?arfe sha Waya Sakeena ta iso gidan da kids dinta guda biyu, Aymana da kuma Ayman wanda take goyo, a part din Mami tayi branching, Mami ta dauki Ayman tana masa wasa, Sakeena ta cire veil dinta ta zauna tace "ina kwana Mami..", Mami tace "lfy lou, ya kids", Sakeena tace "suna lfy, ai Abba ma ya kusa zuwa yaye..", Mami ta shafa kan Ayman dake cinyarta tace "A'a Sakeena, wnn Wan ne ya isa yaye?..", Sakeena tace "laa ya isa, watansa 11 fa", Mami ta haWe gira tace "A'a gsky bai isa ba..", Sakeena tayi ?ar dariya tace "kamar haka na yaye Aymana ma..", Mami tace "ai dan an gansu ?an lukutaye shi yasa ake Waukar alhakinsu..", Sakeena ta gyara zama tace "kuma a yau za a Wakko amaryar?", Mami tayi ajiyar zuciya tace "Eh, yau da yamma ba", Sakeena tace "?ar Abokin Abba ce ko?", Mami tace "Eh, but I don't know which one...", Sakeena tace "Alright, Allah yasa dai mai kirki ce", Mami tace "Ameen". Anty Zulaiha ma ta hallara da misalin ?arfe Waya da ?an mintina, ba ta jima ba saiga Mama Mardiyya ?anwar Abba da kuma Umminsu Farooq, Mami tasa aka firfito da lefen Nurain na bikinsa da Ruqayyah, tace "yawwa da cewa nayi kawai sai a basu lefen idan an kawo amaryar...", Mama Mardiyya tace "Shknn kam, kinga an wuce wajen", Mami tace "to ku duba ko akwai abinda za a ?ara...", Ummi tace "wai lefen Nurain ne, ai a yadda nasan lefen nan baya bu?atar ?ari..", ai kam dai boxes Win nan basu da masaka tsinke acike suke Wam Wam, Sakeena tace "Ai da aka kaiwa Ruqayyah sun taSasa..", Mami tace "Atampa da lace kawai suka Wauka, kuma nayi replacing da wasu..", Anty Zulaiha tace "A wnn abu yayi, kawai mi?a musu za ai", Mama Mardiyya tace "Nurain ya bani tausayi a lokacin da aka fasa aurensa na farko, Allah yasa wnn shine mafi alkhairy", kowa ya amsa da Ameen, Ummi tace "Hajiya ma da cewa tayi zata biyoni sai kuma ciwon ?afa ya hanata, ba mamaki idan taji dama dama tazo anjima, dan cewa tay ita zata ri?o matar Nurain", Anty Zulaiha tace "Allah sarki, ai Hajiya na ji da jikokinta..", Sakeena tace "Iron Ladyn mu akwai rigima...", Mama Mardiyya tace "gidanku, bazaku dena ce mata iron lady ba ko?", Sakeena tace "Allah ba ruwana Mama, Noory da Aysha ne suke ce mata iron lady...", Anty Zulaiha tace "toh yanzu dai da kayan lefen zamu tafi Wakko ta knn?", Mami tace "wai da cewa nayi akai lefen can gidan Nurain, idan aka kaita can Win sai a basu lefen a can..", Ummi tace "Eh, hakan yayi, ba nan za a kawota ba knn?", Mami tace "gwara ta fara shiga gidanta in yaso Nurain ya kawota mu gaisa daga baya..". Haka kuwa akay ana idar da Sallar la'asar Ummi Anty Zulaiha da Mama Mardiyya suka tafi Wakko Amarya, mota uku sukay, drivern Abba da yasan gidan shine yake musu jagoranci. Abba ya kira Baba ya sanar dashi don daman sunyi exchanging phone number. Sakeena Noory Aysha da kuma Khausar kuma aka haWasu da kayan lefe suka wuce gidan Nurain.

&Taci kuka harta gaji ta zubawa sarautar Allah ido, tin Wan yoghurt din da ta sha daren jiya bata sake cin komai ba sai bayan Sallahr azahar taci awara kaWan, Baba yana dawowa daga masallaci sallar la'asar ya sami Umma ya sanar da ita cewa su shirya yanxu za a zo Waukar Hajara, wani yanayi Umma ta shiga amma haka ta jure ta sanar da Anty, Anty tasa Hajar tayi wanka, babu musu ta tashi tayi, ita ta riga da ta sadda?ar tana jiran sakamakonta, asalin kayan da aka tanadar mata na zuwa gidan miji ta saka, atampa black mai manyan flowers red, da mayafi red mai stone na shuwariski mai walwali, sai handbag da flat shoe black colour, Hajar tayi kyau sosai duk da dai babu walwala a fuskarta, aihanin ?amshinta na gyaran jiki da kuma na kayan da akay musu kabbasa ga kuma perfume sai tashi yake daga jikinta, a gefen gado ta zauna tana wasa da slim fingera dinta da suka sha zanen jan ?unshi wanda a yanxu ya koma maroon, Hafsa ce a kusa da ita itama ta shirya abinda, Sabra na tsaye daga jikin wardrobe ta zubawa yayarta ido, Hajar ta dubi little sister Winta tace "zo Sabra", da sauri ta matsa kusa da ita, Hajar ta ri?o hannunta, Sabra tace "Adda me yasa ki kai ta kuka jiya?", Hajar tace "kuka nake yi sbd zan rabu da ku, ke da Umma da Baba da yaya..", Sabra ta zaro ido tace "tafiya zaki ki barmu", Hajar ta gyaWa kai tace "Eh, zaki bini?", ta gyaWa kai da sauri tace "Eh zan biki..", Sallama ce ta ratsa tsakar gida tare da ?ar ruruma, Hajar ta runtse idonta snn ta dam?e hannun Sabra dake cikin nata, tabbas tasan cewa masu Waukarta ne suka hallara. Hafsa ta mi?e ta janyo mayafin Hajar ta rufe mata fuska. ShimfiWar fuska da ta tabarma su Anty sukay wa ba?insu, su Mama Mardiyya suka zazzauna, aka fara exchanging greetings ga juna, bayan nan Wasila ta kawo drinks da snacks da aka tanadar ta ajiye musu. Maama ta fito daga Waki tana ?arewa ba?in kallo, sosai gabanta ya faWi sbd yanayinsu, sam ba suyi kama da ?an wahala ko yaku bayi ba, hutu ne kawai yake haskawa a jikinsu, ta shiga muhawara da zuciyarta, shin wane ne wnn abokin na Baba da aka Waurawa Hajara aure da Wansa, tin safe take jiran taga su waye zasu zo Waukar Hajar, ta yamutsa fuska ta koma Waki ta hau canza kayan jikinta zuwa masu Wan dama dama, Nabilah tace "Maama fita za kiyi?", Maama tace "zuwa zanyi naga kangon da za a kai Hajara". Mama Mardiyya ta Waga kai tana kallon Maimuna da ta fito daga wanka, Waurin ?irji ne ajikinta, ga fuskarta WaWau tasha man bleeching jiki kuma ba?i ?irin, ko kallon inda suke Maimuna ba tay ba ta tsugunna gaban rariya ta fara goge baki. Mama Mardiyya suka haWa ido da Anty Zulaiha. Ummi tayi ajiyar zuciya don itama taga Maimuna tace "ba zama za muyi ba ina ?ar tamu?", Anty tace "tana ciki, wai yau zaku tafi da ?ar taku?, sai kuma naga ba a gyara mata Waki ba", Anty Zulaiha tace "ai Wakinta a gyare yake, jiranta kawai yake", Anty tayi murmushi ta tashi ta shiga Wakin Umma, ta tsaya tana kallon Hajar tace "to taso Hajar", hannunta ri?e da na Sabra ta tashi tana jin bugun zuciyarta a ma?oshi, kawai dagewa take amma jikinta duk yayi sanyi, Hafsa ma ta mi?e, Anty tace "toh cikata mana, kin ri?e yarinya", da cracking voice tace "da ita zan tafi..", baki buWe Anty tace "Au da ita zaki tafi..", ta gyaWa kai don da gaske take. Anty ta ri?e Wayan hannunta wanda ta sa?alo small handbag dinta ta fito da ita tsakar gida, Mama Mardiyya tace "masha Allah" sai kuma ta mi?e tace "toh mu tashi ko", ta shatin veil dinta da ya rufe mata fuska take kallon Umma, ta saki hannun Sabra taje ta rumgumeta, sai alokacin ta saki kukan da take ta dannewa, idon Umma yayi rau rau don itama ya?e kawai take, da kyar ta yaficeta daga jikinta ta shige Waki, Hajar ta kuma rushewa da kuka tamkar zata shiWe, Ummi ta ri?ota tace "yi haquri ko wace mace yar haka ce". Maama ta kirma wani uban hijab tana kallon Nabilah tace "ki taso muje muga kangon da za a kai Hajara", Nabilah tace "A'a nidae ba inda zani", Maimuna tace "ni bari na saka kaya mu tafi", Maama ta le?a window tace "yi da jiki naga sun tashi..", shap shap Maimuna ta gama saka kaya, suna fita already anyi soro da Hajar dake gursheken kuka. da yake mota uku suka zo da ita akwai space sosai, Amarya Mama Mardiyya da Anty suka shiga mota guda, sai Hafsa a front seat, Ummi da Anty Zulaiha da wasila suka shiga mota daya, Maama da taga an barta a waje ta shiga buga windown motar Amarya, Mama Mardiyya ta buWe glass tace "lfy?", Maama tace "ban gane lfy ba, ai harda ni za a kai amaryar", Mama Mardiyya tace "Ohk, ga wani motar can ai saiki shiga.." da haka ta zuge glass dinta, wani takaici ne ya turnu?e Anty, idon ba?i ne zai hana ta tatawa Maama rashin mutunci, Wayar Motar da ta rage Maama ta shiga tana zare ido, jikinta har rawa yake tana fatan waWan nan motocin duk na haya ne wato Opay, Maimuna tayi kwam a gaban Mota, tafiyar minti talatin ce ta kaisu unguwar da zasu,???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? motarsu Maama ce a front don haka itace ta fara shan kwanar street din gida, Maimuna sai cizon lips take tana kallon tsala tsalan gidajen da ke layin, a bakin gate din gidan da yafi ko wanne gida ?awatuwa a layin motar ta tsaya, Maama ta Waga murya tana kallon driver tace "kai malam ya zaka ajiyemu a ?ofar gidan ?an yankan kai, ba wancan ne gidan ba?..." ta nuna wani gida da duk yafi ?an?anta da rashin kyau a layin, driver ya danna horn yace "A'a ba nan bane, wnn wanda zamu shiga shine gidan", wani irin sakin baki Maama tayi har yawu na zuba. lokacin da suka shiga harabar gidan kam suman zaune tayi, motar Amarya da tasu Ummi ma ta shigo, Hajar Amarya ta fito a hankali tamkar wacca kwai ya fashewa aciki, idonta sai zugi yake tana shesshe?a a hankali. Mama Mardiyya da Ummi sukay main building da ita, Ummi tace "toh shiga da ?afar dama da Bismillah"......
'?
=؛? HAJAR=؛?
by Feenerh_feeche

{35..}
A hankali Hajar ta saka ?afarta ta dama ta shiga gidanta bayan tayi Bismillah a zuciya, wani irin sanyi ne ya tsarga mata a jijiyoyin jiki, su Sakeena dake zaune a katafaren palourn suka fara musu sannu da zuwa, upstairs aka wuce da Hajar domin kaita ainahin Wakinta, the room was in woah ba a cewa komai, it's very huge and luxury, aka ajiyeta a makeken italian bed dake Wakin wanda a halin yanxu ya zama nata. Anty dake biye dasu tanata zabga murmushi tace "masha Allah", Hafsa ta shigo tana jan box din kayan Hajar, ta zauna gefenta tana ?arewa Wakin kallo, wnn ai daula aka kawo ?ar uwarta, wani hanin ga Allah baiwa ne, Allah ya bata zaman lfy da mijinta shine fatanta agareta, Anty ta fita tana bin Wakunan dake saman Waya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login