Showing 189001 words to 192000 words out of 252707 words

Chapter 64 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

you are leaving already..?", da sauri yace "yeah", Mami ta Wage gira tana kallonsa, tace "Ohk.. go in za kaga blue leather bag kan bedside ka kaiwa Hajar... tin jiya Sakeena da zata tafi tace na baka idan kazo", yace "tom" da haka ya shiga bedroom din, after few seconds ya fito hannunsa wayam ba ledar yace "Mami ban gani ba..", Mami tace "A kan bedside din..?", yace "Eh", Mami tace "A kan right bedside fa", bai ce komai ba ya sake komawa Wakin nan ma ya fito bbu ledar, Mami ta haWe gira ta tashi ta shiga room din da kanta, bbu jimawa sai gata nan ta fito da ledar a hannunta, ta ringa kallon Nurain da yake ta murza palms sai kace mai jin sanyi tace "where is your sense Nurain..?", ya sauke ajiyar zuciya gami ta shafa kansa yace "ban gani bane Mami", Mami ta girgiza kai ta mi?a masa ledar tace "Goodluck", da kallo ta bisa har ya fita daga palourn nata, ko saurin me yake oho. Daf da sallahr magrib Nurain ya isa gida, da bibbiyu ya ringa tsallake stairs har ya haura sama, kai tsaye room dinta ya buWe, ya ringa ?arewa room din kallo don bai ganta ba, saida ya shiga ciki snn yaji ?arar ruwa a bathroom, juyawa yayi ya fita ya shiga Sangarensa, kafin yayi wanka ya shirya har an kira sallah don haka sharp sharp ya gama shiryawa ya fito, ya sauka downstairs zai wuce mosque kar sallah ya wucesa, yana dawowa mosque ya shiga room dinta ya tarar ta idar da sallah knn, ya ?arasa shiga ciki ya du?a gabanta, tayi saurin kawar da kanta gefe, yace "have you eaten..?", slowly ta gyaWa kai, yace "me kika ci..?", Calmly tace "Noodles", yace "you cook it..?", ta gyaWa kai, ajiyar zuciya yayi wato har ma ta iya sauka kitchen tayi girki. Washe gari da Asuba Hajar ta buWe idonta, a zabure ta mi?e zaune tana tattaSa gadon da take kai, sai kuma ta fara ?arewa Wakin kallo, ita dai tasan jiya da daddare da tayi wanka ba'a nan ta kwanta ba, ita da ta kwanta a Wakinta toh me ya kawota nan, can ta hangosa kan couch yana karanta Holy Qur'an, tini ta diro daga gadon tana gyara silk sleeping gown din jikinta, sum sum ta nufi door yace "where are you going..?", tini zuciyarta ta hau lugude don wani azabar tsoronsa take ji, muryarta na scratching tace "Wakina zan tafi nayi sallah", yace "shi nan din ba'a Sallah..?", ta girgiza kai tana jan slim fingers dinta tace "bbu hijab a nan", yace "says who..? wancan ba hijab bane", saukar da kanta tayi ba tace komai ba, after a while ta shiga bathroom tayo alwala ta fito, hijab dinta wnda tinda tin daren shekaran jiya yake room din ta zumbula tayi sallah, Nurain ya cigaba karatunsa, tana gama azkar dinta kanta a ?asa tace "ina kwana", ?asa ?asa ya tsinkayo muryarta, saida ya kai Aya snn yace "morning how was your night..?", a hankali ta amsa don ma bai ji me tace ba, after 5mins ta tashi ta nufi door zata fita don Wakin da mai shi tsoro suke bata, a hankali ya rufe Al'qur'anin yace "shi hijab din da shi kika zo da zaki fita dashi..?", turo baki tayi ta dawo ta cire ta ajiye inda ta Wauka, ga hijab nan ita dai bazata zauna ba, sai dai me tana murWa handle taji ?ofar a rufe, a bazata taji zuciyarta ta buga ta juya ta kallesa, wani murmushi ta tsinta a fuskarsa kamar wnda zaiyi dariya, habawa tini ta fara bubbuga legs dinta a ?asa kafin kace me hawaye suka hau zarya bisa kuncinta tace "Ni wllh bxn zauna a nan ba room dina zan tafi", saida Nurain ya kusa melting a inda yake tsabar yacca shagwaSar da take masa ta shigesa, yayi resting kansa gami ta taSe baki yace "ohh really, toh an ri?e maki ?afa ne", bata fasa abinda take ba tace "Ni dae ka buWe min", ya lura ma ko kallonsa ba tayi duk wnn abun amma take cewa ya buWe mata ?ofa, yace "Na ?i din", sulalewa tayi ?asa sai kuma ta fashe da kuka, ya waro ido yayi slight smirk ya tashi ya dur?usa gabanta, idonsa ya sauka akan ?irjinta da yake sama yana ?asa, kasa Wauke idonsa yayi daga wajen, within few seconds har idonsa ya canza, ya ja doguwar ajiyar zuciya ya kai hannu ya ri?e haSarta ya Wago fuskarta, tini ta haWiye kukan ta runtse idonta eye lashes dinta sai rawa suke, ja da baya za tayi ta zille amma ina kawai ya haWe bakinsu waje Waya, igiyar rigar baccin nata ya kunce ai kam rigar ta zame daga jikinta don dman silk ce, sai kuma ya zuge ribbon din da ta Waure lallausan gashinta, sosai jikinta ya fara Sari tasa hannu bibbiyu ta ringa turesa tana so ta kwace lips dinta, wata razananniyar ?ara ta fasa bayan ta samu chance tace "wayyoh Ummana na shiga uku na lalace, dan Allah kayi ha?uri..", ya kalli bare chest dinta don bbu wani abu da yayi masa shamaki duk ya ciresu, tana shirin mi?ewa ya janyota ya manna mata wani lafiyayyen kiss a neck wnda ya sake turning dinsa on, daga nan kuma zancen ya sauya bayan yayi jarumtar kaisu gado, this time around gentle yabi da ita ba extra gentle ba, ba kamar encounter dinsu na farko ba wnn karon bai sarara mata ba, yau dai ya WanWana abinda yafi Coffee din safe daWi, toh wa ma zai haWa, bayan ?ura ya lafa ya Wora forehead dinsa saman nata yana jera ajiyar zuciya pleasantly, da wata iriyar murya yace "Hajar" to know if she is conscious, da ragowar strength din da ya rage mata ta fashe da matsanancin kuka......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{78..}
Babu wani pleading word da Nurain bai yi amfani dashi ba wajen consoling Hajar amma ta?i shiru, daga ?arshe ma juya masa baya tayi ta du?un?une da duvet ta cigaba da rusa kukanta, bayan jikinta da yake mata ciwo har zuciyarta ma zafi take, Nurain ya tashi ya shiga bathroom, har ya fito bata dena kukan ba, singlet da short nicker kawai ya saka, wurga towel din da yake tsane sumarsa yayi kan couch snn ya nufi gadon, gefenta ya zauna ya bude fuskarta da ta rufe da duvet, ta muskuta da shirin juya masa baya yayi saurin ri?eta, idonta a runtse yake gamm sai jan zuciya take tamkar zata shiWe, ya kamo hannunta yace "Baby girl..", ta fincike hannunta sai kuma ta mirgina ta koma can ?arshen gadon, lokaci guda ta sake rushewa da sabon kuka sbd azabar da taji da ta mirgina din, Nurain ya sauke ajiyar zuciya don yasan ba sauraronsa za tayi ba, amma still ya zagaya ta side din da ta koma ya dur?usa yana kallon fuskarta, ya kai hannu ya shafa lallausan gashinta da ya hargitse yace "Baby wife listen to me..", da sauri ta tankwaSar da hannunsa daga kanta ta wani turo baki, har lokacin idonta a rufe yake, ya cije lower lip dinsa painlessly gami da sauke wani ?ayataccen murmushi mai sauti, lokaci guda ya kware duvet din daga jikinta, ta tsala wani uban ihu ta cure kanta waje guda, tini ya wuce bathroom da ita don ya tara warm water a tub kafin ya fito, yasan she need warm water don she is still tight, yana ganin ko nan da encounter dinsu na biyar ma saida sitz bath, Hajar ta sha azaba don ruwan na yau sai taji kamar na barkono ne, yana ajiyeta kan gado bayan sun fito daga bathroom ta bige hannunsa daga jikinta, haushinsa take ji na gasken gaske shiyasa ma bata so ya taSata, murmushi yayi ya kalli hannun nasa da ta bige yace "Eh naji... thank you... you make my morning today Baby wife", ya rage murya yace "it is sweeter than day before yesterday's night..", pecking cheek dinta yyi ya tashi ya fita, sai a lokacin Hajar ta buWe idonta, ta mi?e a hankali ta zauna a Wofane don bazata iya zama da kyau ba, room dinta take son komawa, ta mi?e tsaye da kyar tana cije lips, walking slowly sai kace mai taka ?aya ta nufi door ta fita, tana tafiyar tana hutawa a haka har ta kai kanta Wakinta, ta zube kan gado hawaye masu zafi na sauko mata, Anya kwa zata iya barin lokacin da ta ?idaye yaxo kafin ta wanzar da ?udirinta, Eh sbd favor yake mata shiyasa ya rufe ido ya WanWana mata wnn azabar, sbd favor yake mata shiyasa bai saurari magiya da ra?on da ta ringa masa ba, wato ya gama da salon Walle mata baki da gaya mata maganganu ynxu ya dawo azabtar da gangar jikinta kuma, wnn tunanin yasa hawaye suka kasa tsaya mata, idanunta har zugi suke gashi kuma sun ?an?ance, tana ji aka buWe ?ofa amma ta?i motsawa zafin da zuciyarta take ya ?aru, walking majestically ya zauna gefenta yace "Baby girl here is your Coffee", banza ta masa ta wani haWe gira, yace "the Coffee you like wnda kike shanye min fa.." da haka ya Wagota, afujajan ta fixge jikinta tana jan shesshe?a tace "please leave me alone", ta koma ta kwanta, yayi slight smirk yace "Ohk then get some rest..", da haka ya mi?e ya fita da mug din coffeen, Sangarensa ya wuce ya zauna palour yana shan Coffeen, time to time sai yayi blushing sai kace zautacce, ji yake kamar an cire masa wani burden da yake damunsa yana jin kansa sakayau ynxu, yana gama sha ya ajiye cup din ya shiga bedroom, wayarsa dake kan bedside ya Wauka, missed calls ya gani from 2 people, na Ruqayyah wnda daman ya saba ganinsa don kullum saita kirasa sau goma ko sama da haka, sai kuma missed call din Dr Marwan, na Dr Marwan din yabi, wayar almost 5mins sukay da Dr Marwan kafin Nurain ya katse kiran yana sauke ajiyar zuciya, knn yau sai ya shiga hospital, ya dubi makeken wall clock dake tickling yaga ?arfe takwas da rabi, ?arfe tara ya fito cikin shirinsa tsaf da car key a hannunsa ya sauka downstairs, Nearby Eatery yaje ya siyo mata breakfast snn ya dawo, da ledar abincin da kuma wcca Mami ta basa jiya tace ya kawo mata ya shiga palour, direct room dinta ya buWe ya shiga bayan ya haura sama, ido biyu ya tarar da ita saidai a kwance take, suna haWa ido tayi saurin janye nata, ya ?arasa kusa da gadon yana kallonta without blinking yace "how are you feeling now...?", ba tayi niyyar amsa masa ba amma tsoronsa da ya shigeta yasa tace "much better", da kyar ma tayi mgnar ta wani sha kunu, duk yana ankare da yanayinta yaga dai har ynxu fushi take dashi bata sauko ba, don dai sauri yake da sai ya sauko da ita snn zai fita, amma dai bari ya dawo tinda ba wani daWewa zaiyi ba, yace "Good... gashi Mami tace a baki wnn", ta gyaWa kai a hankali, yace "i bought your breakfast", nan ma ta gyaWa kai, after a while ya sunkuyo yayi pecking forehead dinta ya juya ya fita, saida taji ?arar rufe ?ofa snn ta buWe idonta, ta kai hannu ta goge forehead dinta inda yayi pecking tana turo baki. Nurain na isa hospital ko office dinsa bai shiga ba ya wuce surgery room, bayan ya gama shirin surgery ya saka surgeon gown ya shiga surgery room din, patient din da zai yiwa aiki har ya zama ready, tinda ya shigo surgery room din Ruqayyah ke kallonsa ta wani haWe gira, position dinta ta tsaya don yau Vital signs zata ringa dubawa, Nurse Amina kuma ta ringa mi?a instruments, Good 3hours surgeryn ya Wauka kafin aka gama, tini Nurain yayi disposing hand gloves da nose mask ya fita, throughout the surgery tunanin Hajar da ya bari a gida kawai yake, Allah yaso ma surgeryn ba wanda ake buWa ciki bane da zai iya barin wani small instrument din a cikin patient, Ruqayyah ta bisa da kallo ta gyaWa kai, ita da Nurse Amina ne suka mayar da patient din ward, da sauri Ruqayyah ta fita daga ward din bayan ta gama checking Vitals din patient din after surgery, direct hanyar office dinsa ta Wiba, tana isa bakin office din ta tarar da patients wajen su goma, ta zauna kan silver chair tana jiran ya gama attending patients din kafin ta shiga, wayarta ta ciro daga pocket din Scrub dinta ta shiga messages. Nurain dake zaune office dinsa yana duba patient ya kalli wayarsa da tayi haske, ignoring message din da ya shigo yyi ya cigaba da aikinsa, 1hour ya Wauka kafin ya gama attending ma patients din, har lokacin kuma Ruqayyah na zaune tana jira, last patient na fitowa ta zura wayarta cikin pocket din Scrub ta shiga office din, ko kallon Haleema ba tayi ba ta wuce ciki, ta mayar da ?ofar ta rufe ta jingina da ita, kallonsa ta ringa yi bbu ko ?iftawa kafin tace "Assalamu alaikum", bai Wago kansa daga kallon monitor din laptop da yake ba yana imputing data ya amsa sallamar ?asa ?asa, after few seconds din da suka kusa jingine 1mins ta ?arasa shigowa, kan chair dake gaban huge table din ta zauna, a lokacin ya gama shutting down laptop din don ya gama abinda zaiyi, ya mi?e tsaye yana jan rigarsa, Ruqayyah ta Waga kai ta kallesa da mamaki ba dai tace komai ba, taga ya Wauki car key alamar dai tafiya zaiyi, tace "Dr..", ya Wan kalleta yace "what's up..?", tace "baka ga message dina ba nace zanyi mgana da kai Please", ya girgiza kai yace "ban gani ba... mene ne akan patient ne or something else...?", tace "please we need to talk", yace "Ohk not now, i will give you time next week Monday.." da haka ya zagayo ya nufi door, tini Ruqayyah ta mi?e tabi bayansa tace "why..?, me yasa ba ynxu ba..?", Calmly ya juyo yace "because my wife is waiting for me.. i can't give you even 1sec from her time" da haka ya buWe ?ofa ya fita ya barta tsaye nan a daskare, shin da gaske ne wai Dearest dinta yayi aure, na farko da ta bisa Eatery yace mata yayi aure wnda sam sam bata yarda ba, ynxu kuma gashi yace mata ai matarsa na jiransa kuma ba taga wasa a yanayinsa ba. Wajen ?arfe Waya da rabi Nurain ya fito daga wani haWaWWen wajen siyar da wayoyi da wata yellow transparent leather a hannunsa, motarsa ya shiga ya bar harabar wajen, after a ride of 15mins ya isa gida, parking motar yayi snn ya buWe ya fito, ya amsa sannu da zuwan da mai gadi ya masa kafin ya wuce cikin gida, ya buWe ?ofar palour ya shiga, Hajar da take ?o?arin saukowa daga stairs a hankali tayi saurin kallon ?ofar, ai kam sukay ido huWu zuciyarta ta buga da wni irin speed, ba shiri ta juya ta koma room dinta ta shiga toilet ta saka lock, wani mugun tsoronsa take ji, bayanta yabi ya haura upstairs din shima, a buWe yaga ?ofar Wakinta ya shiga bai ganta ba, ya kalli door din bathroom yyi slight smirk don yasan nan ta shige ya juya ya fita, Sangarensa ya wuce yayi refreshing kansa ya saka ?ananun kaya riga polo da sweat pant. haka nan Hajar ta ringa gudun Nurain sai kace mage da Sera har dare yayi, ynxu kam ta dena guduwa bathroom room din nata take rufewa da key snn ta bar mu?ullin a jiki, wajen ?arfe takwas Nurain ya dawo daga mosque sallar isha'i, ya kalli ?ofar Wakinta yayi slight smirk, kafin ya fita saida ya murWa handle yaji a rufe, tinda yake da ita a gidan wnn shine first time da ta sakawa Wakinta key, girgiza kai yayi ya zura both hands dinsa a pocket ya wuce part dinsa, inda ya ajiye spare keys din gidan ya nufa, da kyar ya lalubo na room dinta, da key din a hannunsa ya fito corridor, sau uku yayi attempting saka key din a ?ofar amma ya?i shiga, sosai yayi realizing ai akwai wani key din a jiki shiyasa ya?i shiga, ajiyar zuciya ya sauke ya fara knocking door din, tini Hajar dake zaune gefen gado ta mi?e zumbur ta ringa kallon ?ofar, ta haWiyi wani yawu jikinta ya fara rawa don gani take kamar zai shigo ne, Nurain yayi knocking door din da Wan ?arfi yace "Hajar..", idonta kamar zai faWo ta ringa murza fingers dinta, lokaci guda ta afka toilet ta rufe da keys tana turo baki, after 5mins Nurain ya bar wajen ya sauka downstairs, kitchen ya shiga yayi making coffee ya fito ya haura sama. washe gari da sassafe Hajar ta ringa jin yunwa, jiya ba wani abincin arxi?i taci ba tin breakfast da ya kawo mata ne acikinta sai kuma plain Noodles da ta dafa, A Warare tayi unlocking ?ofa ta buWe ta fita cikin sanWa ta sauka downstairs, ynxu kam tana iya tafiya ba taji zafi ba cause sau biyu tana yin sitz bath yau da safe da kuma jiya da daddare, kitchen ta shiga zuciyarta na bugawa don a tsorace take gani take kamar zata gansa a nan, sharp sharp ta tafasa ruwan tea ta haWa shayi mai kauri ta shanye abinta a kitchen din, bata so ta wuce da cup din room dinta don tasan idan ta koma ta rufe ?ofar kuma sai 12 Noon, tana gama sha ta fito zuciyarta wasai ta haura sama ta shiga Wakinta, still tayi ta ringa kallon jikin ?ofar ganin bbu keys, sosai zuciyarta ta buga don taji scent dinsa a Wakin, bata gama lissafin da take ba kawai aka turo ?ofar ta waje, saida zuciyarta ta koma stomach after their eye contact, da baya ta koma sai kuma ta juya a miliyan zata shiga toilet, tini ya fixgota tayi landing a ?irjinsa yace "Ke... ni Masquerade ne da zaki ringa guduna..?", ta yarfe hannu sai kuma ta fashe


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login