Showing 120001 words to 123000 words out of 252707 words

Chapter 41 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

da haka ya fito ya haura upstairs. washe gari da safe Hajar ce take sakkowa a hankali daga stairs, takaici duk ya isheta na rashin waya don wayar ce ke Webe mata kewa, gashi so take ta kira Umma taji ya jikin Mu'azzam, Still tayi ta ?urawa hannun kujera idanu tana kallon wayarsa dake kai, ta ?arewa palourn kallo tana murza slim fingers dinta, a hankali ta matsa ta Wauki wayar tana kallonta, tinda take bata taSa ganin waya mai kyanta ba, waya gaba Waya glass, juya wayar take a hannunta tana neman ta inda ake kunnata, da sauri ta dubi ?ofa jin an murWa handle, tini idonta ya faWa cikin kaifafan nasa, wani irin harbawa zuciyarta tayi, hannunta ya kalla a takaice, tana ganin haka tayi sauri zata ajiye wayar, ai kam garin sauri ta ajiye ba daidai ba, ji kake tass wayar ta faWi akan tiles, dur?usawa tayi ta Wauka, tana ganin yadda screen din yayi kwatsa kwatsa tayi sauri ta ajiye a ?asa ta mi?e tana zaro ido, Nurain ya ?araso ya du?a ya Wauki wayar, da wayar a hannunsa ya mi?e yana kallon yadda screen din yayi kwatsa kwatsa, har wani numfashi ya ajiye tsabar yadda ransa ya mugun Saci, ya Wago idonsa ya kalleta, tinda take dashi bata taSa jin tsoronsa irin na yau ba, ?afarta ta fara karkarwa ta juya da mugun gudu zata haura sama, Nurain yayi wurgi da wayar kan kujera, fixgo hannunta yayi ya juyo da ita, habawa ai tsabar firgita kawai ta tafi luu sai kace wacca aka hankaWa ta zube a ?asa......
'?

Plxx share as widely as possible =?O?
=؛? HAJAR =؛?

{53..}
Tsayawa yayi kawai yana kallonta, taja jiki ta koma can bayan kujera ta rakuSe ta haWe kanta da guiwa, tsabar yadda zuciyarsa take tafarfasa kasa cewa komai yayi, kuma baiyi yun?urin taSa ta ba, a lokacin idan yace zai taSa ta to tsaf zai karya ta, Hajar kam ta tsorata iya tsorata har wani karrr jikinta yake, a yadda taga reaction din fuskarsa sai take tunanin yau ba Walle mata lips zaiyi ba tsaf zai rabata dasu, Wago kanta tayi taga har lokacin yana tsaye a kanta, tayi sauri ta Wora kanta kan knee tana sake takure jikinta, ajiyar zuciya yayi ya figi hannunta ya mi?ar da ita tsaya, ?ar ?ara tayi tana zaro ido sai kuma ta fara yarfe hannu, gashi dai ta tsorata kuma tayi nadama amma kuma girman kai bazai barta tace sorry ba, shi kuma a ynxu sorryn ne zaisa ya yafe mata tinda ya lura ba tada shirin faWa, figarta yayi zuwa cikin palourn, yana ri?e da hannunta ya tura Centre table da ?afarsa zuwa daf fa kujera 2sitter, zaunar da ita yayi kan Centre table din shi kuma ya zauna kan kujerar suna fuskantar juna, ta haWe legs dinta waje guda tana kallon ?afarsa dake sanye cikin soft room slippers, gashi ya saka legs din nata a tsakiyar nasa, ?o?arin zamo????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
wa ?asa tayi tana turo baki, da sauri ya mayar da ita ta zauna, zuciyarta na tsananta bugu ta Wago idonta tana kallonsa, ya haWe gira ya Wauki wayarsa dake kan kujerar ya Wora mata kan laps yace "biyani..", ta ringa kallon wayar ba tace komai ba, yace "uhmm am talking to you young lady, nace ki biyani..", ta juya lulu eyes dinta ta wani ci mur sai kace ita aka yiwa Sarnar tace "nawa ce wayar taka ba sai na biyaka din ba..", ganin yadda tayi mganar ba tare da wata nadama ba yasa yaji ta matu?ar basa haushi, wai maimakon tace yayi ha?uri shine har tanada kwarin guiwar da zata tambayi nawa wayar, shi yasan ba tada kuWin da zata biyasa a yanxu dai, kawai ya faWi hakan ne to test her yaga irin girman kanta, Walle bakin yayi yace "wa ya gaya miki da kuWi zaki biyani nonsense..", da sauri ta kai hannu ta shafa bakinta, ai kam ta dangwalo jini, tace "kai ka kai ka kai toh idan ba da kuWi ba da mai ka sayi wayar da zaka dakar min baki haka..?, kuma naga ai ba ina sane na fasa ba.." tana gama faWin haka ta yun?ura zata bar wajen, ya zaunar da ita da sauri, ?afafuwansa da ya rutsa nata yasa ya matseta snn ya rutsa hannayenta da hannu Waya, kokawa ta fara yi dashi tana gunguni ita lallai sai ya saketa, dan kanta ta ha?ura ganin bazata iya kwacewa ba, yace "har yanzu ba kiyi nadama ba young lady..", hijab dinta ya tattaro ya kawosa zuwa laps dinta, zaro ido tayi tana mutsu mutsu tace "malam meye haka... ni ka sake..", ya kalleta ba tare da yace komai ba, hijab din ya zare daga kanta ya sauka a wuyanta, nan da nan ?an hanjin Hajar suka juya, idonta kamar zai faWo tana turo baki tace "ka sake ni malam...", kwafa yayi ya cije lower lips dinsa painlessly yana kallon yadda take zabga masa harara, ba tay aune ba ya cire hular kanta, ta fasa ?ara a gigice ta kai masa cixo a hannu, gwaSe bakinta yayi yace "karki kuskura..", tini idonta ya kawo ruwa jikinta na tsananta rawa, hijab din ya cire gaba Waya daga jikinta, wata gagarumar ?ara ta fasa har saida ya runtse idonsa sbd yadda ear drum dinsa yayi beating, he can feel yadda jikinta ke rawa, sbd kayan bacci ne ajikinta shiyasa ta razana sosai, ya Walle lips din yace "karki sake min ihu a nan, are you mad, by now kin fahimci da mai zaki biyani wayana..", wani numfashi ta sauke tamkar zata shiWe ta fara girgiza kai, tama kasa yin magana tsabar yadda take shivering, bata sake firgita ba saida taji ya Waga ?ar rigarta sama, ta muskuta baya tana ?o?arin fixge kanta, janyota yayi da ?arfi har kusancinsu yafi na da, bakinta na rawa sai kace an jona mata shocking tace "wayyoh Allahna na shiga uku na lalace... nifa ba ?ar iska bace..", sosai tayi mugun basa dariya amma ya shanye yace "nima ba Wan iska bane amma saina fanshe wayana..", wnn furucin da yayi ba karamin Waga mata hankali yayi ba, hannunsa ya zura cikin rigarta, idonta yayi wani farrr sai kace wacca zata suma kafin ta kwallara ?ara da iya volume dinta tace "Allahumma ajirni fi musibati... na shiga ukuna..", ya Wago kansa yana kallon yadda hawaye ya wanke fuskarta tass, gashi kuma tayi jajir sai kace jan ?osai, a gigice tace "yi ha?uri don Allah, dan girman Allah kayi ha?uri", idonta a runtse bama ta kallonsa, yayi ajiyar zuciya kafin ya ciro hannun daga rigarta yace "maimaita..", lips dinta na rawa tace "kayi ha?uri dan Allah..", ya gyaWa kai yace "ni sa'an kine da zaki ringa min rashin kunya..?", ta girgiza kai har lokacin bata buWe idonta ba tace "A'a wllh kai ba sa'ana bane ka girmeni..", yace "good.. zaki sake min rashin kunya..?", nan ma ta girgiza kai tace "A'a wllh har abada bazan sake ba.. kayi ha?uri don Allah..", yana sakinta tayi baya luuu zata fada kan glass din center table din, fixgota yayi yace "open your eyes..", a daburce ta buWe idon, samm ta?i yarda ta haWa ido dashi, ta yayibi hijab dinta da ya wurgar kan carpet ta lulluSe jikinta, a miliyan ta haura sama har tana zabga tuntuSe, yabi bayanta da kallo yace "Silly girl..", wayarsa da ta faWi nan kan carpet ya sunkuya ya Wauka, ya ringa jujjuyata a hannunsa kafin ya tashi ya haura sama da ita.

&?arfe Shida da rabi Ruqayyah ta fito wanka, bayan ta gama shafe shafenta ta buWe wardrobe ta Wauki doguwar rigar atamfa ta saka a jikinta, palour ta fita ta shiga kitchen ta haWa thick tea ta fito, bread ta Wauka a kan dining ta shafa masa strawberry jam sbd rashin appetite da ta tashi dashi, slowly take cin abincin tana turawa da kyar, da kyar taci slice biyu na bread din shima jam din ne ya taimaka mata taci, ta shanye tea din shima daman ba mai yawa ta haWa ba, room dinta ta koma ta bude bedside drawer ta Salli 2tablets of paracetamol ta sha da bottle water dake kan mirror, daga nan ta saka hijab din da ta fito dashi ta Wauki handbag dinta ta fita, ta shiga room din Momy ta tarar bata nan, she knows tana part din Daddy kawai ta juya ta fita compound, bayan ta bar layin gidansu ta samu wani pos ta cire cash sbd na jikinta ba zasu isheta ba, ta tsari napep ta shiga, bayan tafiyar 20mins ya ajiyeta a motor park, Ruqayyah bata shiga ko wace mota ba sai wacca taga ta kusa cika, tana shiga motar ta tashi cause itace ta cike wajen mutum Waya daya rage, ?arfe takwas suka isa Zaria, wayarta ce ta fara ringing, ta cirota daga handbag ganin mai kiran tayi sauri ta Waga, from the other side Momy tace "kina ina Ruqayyah, na duba room dinki bakya nan..", Ruqayyah ta haWiyi yawu tana neman ?aryar da zata rangaWa, jin shiru Momy tace "ba kya jina ne..?", Ruqayyah tace "Momy gidansu Meema naje..", Momy tace "da safiyar Allah kika je musu gida..", Ruqayyah ta sauke ajiyar zuciya bayan sun gama waya da Momy, bayan tafiyar almost 2hrs suka iso garin Kaduna, ta biya kuWin motarta snn ta fito daga motor park din, napep ta tare, ya tambayeta ina zata tace "Malali..", yace "Malali wacce..?", Ruqayyah tace "Malalin har nawa ce ni Ruqayyah..", ya gaya mata, taSe baki tayi tace "toh muje dai wataqila na gane idan mun shiga garii", da kyar Ruqayyah ta iya gane gidan bayan sun gama gallafiri tsakanin unguwanni, mai napep kam ya cajeta kudi da yawa, ta fello ha??insa ta basa ita dai tinda ta gane gidan ai mgana ta ?are, almost 3yrs fa rabonta da zuwa wata kaduna, wani gida mai bakin gate wanda yake da manyan bishiyar dogon yaro a gabansa ta isa, tayi knocking door, few seconds mai gadi ya buWe mata, shiga compound din tayi ta wuce main building din gidan, sai a lokacin taji fargata tazo mata, ta dake ta shiga da sallama. yaran da suke zaune palourn su uku suka Waga kai a tare suna kallonta, kamar yadda bata ganesu ba suma haka basu santa ba, babban cikin kawai ta gane tace "Mujaheed..", yayi ya?e ya gaisheta duk da dai bai santa ba, sauran ma suka gaidata, kan kujera Ruqayyah ta zauna tana raba idanu, courage dinta ma duk ya fara narkewa, Ruqayyah ta kira ?ar macen, yarinyar ta taso ta tsaya gefenta, Ruqayyah tace "ya sunanki..?", yarinyar tace "Hanan..", Ruqayyah tace "ina Mamamki..?", Hanan tace "tana gidan mu, ni jiya aka kawoni nan wajen Mammah..", Ruqayyah ta gyaWa kai bata kai ga cewa komai ba aka buWe wata ?ofa, wata dattijuwa ce ta fito da tray a hannunta an Wora masa cups uku tana mita "wnn wane irin rikici ne, na gama Wawainiya da iyayenku kuma yanzu na Wora da taku, dan bala'i duk sati sai a kawomin ?a?a wai weekend, iyayen ku nacan suna ti?ar bacci ni an barni da tashin sassafe da guntuwar hamma..", sai kuma tayi shiru ganin Ruqayyah tana ?an?ance ido, Ruqayyah ta zamo ?asa tace "Mammah ina kwana..", Mammah ta ajiye trayn da ta haWowa jikokin nata shayi tana kallon Ruqayyah da kyau, Mammah ta ri?e haSa tace "Ruqayyatu hala dai Satan kai ki kayi ko..?", Ruqayyah tayi murmushin ya?e tace "A'a Mammah zuwa nayi na gaisheku..", Mammah tace "toh sannu da zuwa daga kanon kike..?", Ruqayyah ta gyaWa kai tana murza fingers, kitchen Mammah ta koma ta fito da plate din dankali da kwai ta ajiyewa jikokin nata da har sun afka kan shayin da ta ajiye musu, daga nan ta zauna suka gaisa da Ruqayyah da kyau tana tambayarta Daddyn ta. ?arfe biyu da rabi Mammah ta shiga Wakin da aka sauki Ruqayyah tace "kinci abincin..?", Ruqayyah tace "Eh naci..", Mammah tace "toh kixo ku gaisa da mijin naki, ni tsautsayi ne ma ya sani na kai kishiya har Waka..", Ruqayyah dai tayi murmushi ta tashi tabi bayan Mammah, Wakin Kawu wanda yake ?anin mahaifin Daddy Mammah ta kai Ruqayyah, kana ganin dattijon kasan sun haWa dangantaka da Daddy don kamar shi ya haifi Daddy sbd resambulance, da ladabi Ruqayyah ta gaida Kawu, ya amsa yana tsokanarta a matsayinta na jikarsa, Ruqayyah ta du?ar da kai tana wasa da ?afarta, a hankali ta shigar da ainahin abinda ya kawota Kaduna, Kawu ya gyaWa kai bayan sauraronta yace "toh ko so kike ki zama tsohuwar guzuma babu aure ?ar nan.. naga tsohon naki gata zai miki..", Ruqayyah ta fara sharar hawaye tace "Kawu wllh wnda zai auramin ne banaso..", Kawu ya jinjina kai yana kallonta da kyau yace "ja'ira daman ba zuwan Allah da ma'aiki kikay ba, ashe takakkiyarki ce ta kawoki". kafin magrib Ruqayyah ta iso kano, a galabaice tazo duk tayi wani wi?i wi?i, daman ba wata lfy ta samu ba kuma shine ta tarki uwar tafiya.

&Bayan sallar la'asar Hajar ta buWe ?ofar Wakinta a hankali, saida ta gama ?arewa corridor kallo taga babu kowa snn ta fito, walking slowly ta sauka downstairs, zuciyarta ta ringa bugawa cause ba ta son encounter dashi, luckily for her ta tarar babu kowa a palourn, da sauri ta shige kitchen ta dafa Noodles sharp sharp ta fito, tana rufe ?ofar saiga footsteps ana sakkowa ?asa, ta Waga kai ta kalli stairs din, suna yin ido huWu tayi sauri ta juya masa baya tana turo baki, runtse idonta tayi ta wawaki handle ta murWa ta koma kitchen din ta rufe ?ofar, jingina tayi da ?ofar tana mayar da numfashi, kawai abinda ya mata yau da safe ke mata yawo a brain, idan ta tuna sai taji tamkar ?asa ta tsage ta shige, bayan kamar minti goma ta buWe ?ofar ta le?a, ajiyar zuciya tayi ta fito ta haura sama bayan hancinta ya cika da ?amshinsa da ya bari a palourn. washe gari Nurain ya fito daga room dinsa ya gama shirinsa na fita aiki, har zai sauka sai kuma ya duba tsadadden agogon dake wrist dinsa, ?arfe tara da minti biyu, ?ofar room dinta ya buWe ya shiga, Hajar dake zaune gefen bed ta Wago ta kallesa, tin Wazu ta tashi tayi wanka ta shirya, so take ta fita amma kuma ta kasa, tana ganin shine ta tashi da mugun gudu ta shige bathroom ta gar?ama lock, Nurain ya haWe thick eyebrows dinsa ya ringa kallon ?ofar bathroom din kafin ya juya ya fita, yana zuwa hospital din patient huWu yayi attending suka shiga meeting, akan Seminar da nan da 3weeks zata zo akay meeting din, shi dai baiso ba kwata kwata, don har dashi acikin wadanda zasu, duk yadda yaso ya no?e kar yaje amma haka Dr Mansoor yace ai shine zaiyi representing thoracic surgeon, bbu yadda Nurain ya iya hka ya fito meeting din under probability don yace sai yayi tunani tukun, baima koma office dinsa ba kawai ya bar hospital din, saida ya biya aiken da Abba ya masa na amso passports snn ya wuce gidansu, da yamma ya shiga wajen Abba ya kai masa sa?on tinda ya dawo a lokacin, da sallama ya shiga great room din, yana zama saiga Abba nan ya fito daga bedroom, bayan sun gaisa Nurain ya ajiye envelope din da ya shigo da ita yace "gashi Abba..", Abba ya buWe envelope din ya fara ciro passports din, Nurain na kallon passports din yace "harda Noor ne..?", Abba yace "yeah..", Nurain ya gyaWa kai yace "amma exams din fa..?", Abba yace "kafin nan ta gama ai, tace nan da 2weeks zata gama exams din..", Nurain yace "alright.. bari na wuce mosque..", Abba yace "Ohk" da haka ya tashi ya shiga bedroom to perform ablution. da misalin karfe takwas da rabi na dare Nurain na tsaye jikin motarsa yana jiran Noor, hannu na dukan cinya Noor ta fito compound din ta isa bakin motar tana kallonsa tace "Mami ta hana na zuba maka abincin wai kaci a gida..", kasa cewa komai yayi ya tsaya yana kallonta, Noor da taga reaction dinsa weird tace "Yaya wai Anty Hajar din bata iya girki bane..?", yace "just cut it good night...", motarsa ya shiga ya bar gidan with speed, yana zuwa gida yayi refreshing kansa ya sakko downstairs, cup of Caf? latte ya haWama kansa, da cup din a hannunsa ya fita balcony ya zauna kan kujera dake wajen, slowly yake sipping coffee, kira yaga yana shigowa ta jikin smart watch dake hannunsa, daman yau duk dashi yayi amfani wajen calls, airpods ya ciro daga pocket dinsa ya saka one ear, Calmly yace "yeah sister..", from the other side Sakeena tace "brother tataccen mai kirki how are you..?", yayi murmushi don ya fahimci ba'a take masa yace "am fine alhmdllh..", tace "toh Yayi.. ya Hajar..?", yayi sipping coffee yace "kin bar mijinki shi kaWai ni zaki hanani bacci nan haka..", tace "Yah c^mon bani amsana...", yace "ohh she's fyn..", tace "good..", dariya yayi yace "are you alone..?", tace "yess yess", ya sake yin wata dariyar yace "toh don kar kije kiyi ihu ki razana mutane...", tace "toh nidae ka gayamin mene..?", yace "hmm wai daman Umrahn babu ke za a..?", Sakeena ta mi?e daga kan kujerar da take kwance tace "bangane bani ba, harda ni mna..", Nurain ya gyara airpod din kunnesa ya Wauki cup of coffeen sa ya shiga ciki, Sakeena tace "tafiyar tazo ne..?", yace "A'a ban sani ba fa, nida babu ni to what concern me da lokacin tafiya..", tace "Auho ai na dauka tafiyar ne yaxo..", dariya ya sake yi don ya hango ydda reaction dinta zai kasance yace "madam where is your passport..?", ta juyo hannu kamar yana kallonta tace "yana nan saina lalubo sa..", yace "hmm toh a nemo lfy", Waga kansa yayi yana kallon Hajar da take sakkowa, bata lura dashi ba saida ta gama sakkowa tass, tayi sauri ta sunkuyar da kanta sai kuma ta juya ta koma saman da sauri, Nurain yace "i will call you tomorrow insha Allah sister" ya cire airpod din kunnesa yana kallon stairs, ajiyar zuciya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login