Showing 33001 words to 36000 words out of 252707 words

Chapter 12 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

papern yadda take bayan ya linketa. Khaleel ne ya fara shigowa ya zauna kan soft sofas da suke hakimce gefe guda a Office Win, Khaleel yace "Gani Boss", Nurain na kallon wani makaken picturen heart dake office Win yace "Ohk, bari su Marwan su ?araso", Khaleel yace "Neh", few minutes kam Office Win ya cika da well trained team members of thoracic surgeon Dr Uthman, Nurain ya ringa kallonsu kafin yace "zanyi tafiya na 8 months, so i have to tell you this sbd we work together, kamar yadda idan wani uzirin ya kamani nake barin Dr Marwan incharge, to this time around ma shine, follow by Khaleel, i wish you people all the best", a hankali suka fara daWewa bayan sunyi masa sallama da fatan Allah ya bada abinda akaje nema, Dr Marwan ne ?arshen fita, har ya mi?e zai fita Nurain yace "Dr wait", Marwan ya dawo ya zauna kujerar dake facing ta Nurain, Nurain ya Wauki papern gabansa ya mi?a masa yace "plxx, ka duba wnn patient Win", Marwan ya karSa ya buWe ya karanta, yana gama karantawa ya rufe yace "it is a cardiac arrest?", Nurain ya gyaWa kai yace "yeah", Marwan yace "toh yana ina?", Nurain yace "yana cikin hospital Win nan, plxx kasa a nemo maka shi", Marwan yace "sure" ya mi?e ya fita da papern a hannunsa. ?arfe uku da ?an mintina Nurain ya koma gida, direct room Winsa ya wuce, after taking his bath ya shirya cikin ?ananan kaya ya fito sallar la'asar, bayan ya dawo salla ya wuce wajen Mami, saida ya dangana da bedroom snn ya tarar da ita tana sallah, palour ya dawo ya zauna yana latsa wayarsa, sai after 20minutes Mami ta fito sanye da hijab Win da tayi sallah ta zauna kan kujera three seater, Mami tace "ka dawo?", Nurain ya ajiye wayar da yake latsawa yace "Eh, tin Wazu ma na shigo", Mami tace "Ohk, kaci abinci?", Nurain yace "A'a yanzu nake jiran Noor ta shigo saita kawo min", Mami tace "Noor bata dawo schl ba, saidai Laure ta kawo maka", Nurain ya shafa kansa yace "No, bari Noor Win dai ta dawo", Mami ta taSe baki tace "toh ai shknn", ta gama rafko jirginsa, ya raina tsaftar Laure. Nurain yace "Mami daga yau bazan sake zuwa Hospital ba har saina dawo daga tafiya, na gama komai da zanyi a can, insha Allah ina sa ran ranar Friday zan tafi", Mood Win Mami ya canza, ta ?urawa TV ido ba tace komai ba, Nurain ya ringa kallonta........
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{18..}
After the silence of about 5mins Mami tace "kuma kai hakan shi yafi yi maka?", Nurain ya kalleta yaga har lokacin idonta na kan TV, ya shafa kansa ya kwantar da voice yace "yeah Mami hakan shi yafi min", tace "Ohk shknn, Allah ya bada sa'a", yace "Ameen". Mami ta tashi ta fita Wakin, bata daWe ba ta dawo da tray a hannunta, akan carpet ta ajiye ta koma position Winta ta zauna, ta kalli Nurain tace "saika sauka kaci abincin", ya kalli trayn snn ya ajiye wayarsa akan hannun kujera ya sauka kan carpet, wamers Win ya fara buWewa snn ya Wauki plate ya zuba abincin, yana fara cin abinci akay knocking door, Mami tace "shigo" cause tasan waye, Laure ce ta shigo hannunta ri?e da tray mai Wauke da bottle water sai lemon kwali da cup, Mami ta nuna mata Centre table tace "ajiye anan", a hankali ta ajiye kana ta juya ta fita, a hankali Nurain yake cin abincinsa har ya gama, ya Wauki bottle water ya tsiyaya a cup ya sha, Mami tace "karka yi tafiyar nan ba tare da kaje kunyi sallama da Hajiya ba", yace "insha Allah Mami, zanje muyi sallama". tace "yawwa", ya tashi ya Wauki wayarsa yace "zan Wan fita", tace "wajen Hajiyar zaka?", yace "No", tace "Okay, ka taho min da counter", yace "tom" snn ya wuce ?ofa ya murWa handle ya fita, room Winsa ya wuce ya Wakko mu?ullin Mota, daga nan ya fita compound ya shiga motarsa, slowly yake driving listing to the qira'a of Sheikh Husary, A wani annakakken wajen siyar da wayoyi yayi parking, same wajen da ya siyi sabuwar wayar hannunsa, bayan ya shiga building din da akay molding dinsa da pattern Win cell phone, tsayawa yayi yana tunanin wace wayar zai siyawa Noor, taSe baki yayi ya nufi Sangaren iPhone cause yasan sune ake yayi, ko wace ?an mata tafi son iPhone, Shi kam waya indai ba Samsung bace ba toh a barta, iPhone mai kyau da tsada ya siya full series, credit card Winsa ya mi?awa cashier ta cire kuWin snn ta mi?a masa with due respect, yana gamawa ya fito ya shiga motarsa, A junction yaga mai counter ya siyi guda uku mai haWe da agogo, lokacin da ya koma gida har Magrib tayi, saida yayi sallah snn ya shiga ciki, Noor ta amsa sallamarsa, tayi wani dafa'an tana kallon stuff dinta na Kdrama, tace "yaya ina yini", yace "lfy lou", zama yayi akan kujera duk da ba hakan yaso ba, with stern Voice yace "zo nan", ta matsa gabansa ta zauna daga ?asan carpet, ledar da ya shigo da ita ya ajiye mata akan cinya yace "your birthday presence", Noor tayi murmushi snn ta buWe ledar, ai tana ganin abinda yake ciki ta daka tsalle ta rungumesa tace "thank you so much, nagode Allah ya saka da alkhairy yayana", yace "you know the rules right?, kuma kinsan warning Win da nayi miki ko?", ta gyaWa kai da sauri all her white tooth out, ya shiga part din Mami ya kai mata counter, ya fito ya haura room Winsa cause yana so ya gama duk wani shirye-shirye kafin nanda Wednesday.

&Hajar na zaune a palour tare da Hafsa da Humaira suna kallon wani film a MBC 2 mai suna IT, Humaira duk ta ruWe sbd film Win akwai abin tsoro, Hajar kam kwata kwata mind Winta was somewhere else, ita bata ma san me akeyi a film Winba, time to time kuma saita ja long hiss, Hafsa ta kalleta tace "wai me ya faru ne tin Wazu kike mana tsaki?", Hajar ta sake yin wani tsakin tace "uhmm bazaki gane yadda nake jin haushi ba ne", Hafsa ta taSe baki tace "toh ki gayamin mana, me ya baki haushin?", Hajar tace "wllh wani Wan rainin hankali ne ya haWamin zafi Wazu a asibiti", Hafsa ta tare hammar da ta yanko mata tace "ni kam bangane wane rainin hankalin kike magana akai ba?", Hajar tace "ai shiyasa nace bazaki gane ba", Hafsa tace "taya za kice bazan gane ba bayan baki yimin yadda zan gane Win ba", Hajar tace "forget it kawai, Allah ya kaimu gobe, ai zan koma asibitin, wllh sai ya bani takardar test Win Babana", Hafsa ta koma tayi resting a jikin kujera tace "uhmm, ke kika sani dai", Anty ce ta fito daga ?ofar part Win mijinta, ta ?are musu kallo snn tace "la'ila ?arfe nawa har yanzu baki kwanta ba Humaira?", Humaira ta turo baki tace "ai su yaya ne sun?i zuwa mu kwanta, kuma ni tsoro nake ji", Anty ta zauna ta kalli Hafsa da take ta faman hamma tace "toh kuje ku kwanta mana, sai zabga hamma kike, gobe da schl kinsan da hakan aii", Hafsa tace "Hajar nake jira", Anty tace "Ina ruwanki da ita, ita ba schl take zuwa ba don haka anytime zata iya kwanciya abinta", Hafsa tace "toh saina gama kallon film Win nan", Humaira tace "Anty ni tsoro nake ji, kuma bacci zanyi", Hafsa ta nasa mata harara tace "keee, wuce ki kwanta, tin Wazu nayi miki shimfiWa", Humaira ta no?e kafaWa ta koma cinyar Anty ta kwanta, Anty ta kalli Hajar tace "An sallami Baba", Hajar tace "yaushe?", Anty tace "Wazu", Hajar ta gyaWa kai tace "toh yaga likitan?", Anty tace "Eh, Adda tace har da?i likita yazo ya dubasa, kuma likitan ne yazo da takardar test Win", Hajar was speechless sbd mamaki, how comes?, a ina doctorn ya samu test Win?, ko dai result Win biyu ne?, ganin bata da amsar waWan nan questions Win saita Sige da jinjina kai, sai kuma tace "gobe da safe zasu tafi gida knn?", Anty tace "Eh". Washe gari da wuri Hajar ta gama gyara gida, ta shiga toilet tayi wanka, ta fito ta Wauki mai ta shafa, wardrobe ta buWe ta Wakko kaya ta saka, Hafsa dai saida ta jere mata kayan nan a press snn ranta yayi sanyi, wani material ta saka mai kyau, Anty ce ma ta bata shi ita da Sabra waccan sallar da ta wuce. gaban mirror ta tsaya tana kallon gashin kanta mai cika, yaushe rabon da ta taSa sa, gashi nan kam duk ya cukurkuWe alamar ba a untangling Winsa frequently amma kuma babu datti, cause tana wankesa akai akai amma fa tajewa ne yake mata wahala sbd cikarsa, most of the time ma Umma ce take taje mata, roban hair oil ta buWe ta zauna akan stool, she spent almost 30mins making her black silky hair tide, a ?eya tayi parking ta Waure da ribbon, ta tufke jelar wacca ta saukar mata har midback. ta mayar da comb Win cikin drawer snn ta rufe roban hair oil Win, ta Waura dan kwali ta fita palour, kitchen ta shiga ta tsiyayi ruwan Lipton a cup, ta haWa tea snn ta Wauki 4slice of bread to koma Wakinsu Hafsa. tana cikin ci wayarta ta fara ringing, sosai tayi mamakin wane yake kiranta at this time, cup Win tean ta ajiye ta mi?e ta Wakko wayar, kallon screen Win wayar ta tsaya yi ganin bata son numbern dake kiranta ba, har kiran ya yanke wani ya sake shigowa, slim finger Winta ta kai tayi picking snn ta kara wayar a right ear Winta haWe da yin sallama with her cool voice, Soyayyen ajiyar zuciya taji an sauke snn aka amsa mata sallamar, ta yamutsa fuska jin muryar namiji, ta ciro wayar daga kunnen dama ta mayar da ita na hagu tace "Ahmm bangane mai magana ba?", yace "Eh, am Ahmad, na samu numbern ki a wajen friend Winki", ta taSe baki sbd ta fahimci shine wanda Zainab tace zata basa digit dinta, tace "okay, but how can I help you?", yace "i want to talk to you", tace "Sorry, ba sai kayi magana ba ma, ina fatan dai Zainab tayi maka bayani", yace "wane bayanin?", tace "akwai baiko a kaina", daga haka ta katse kiran ta cigaba da shan shayinta, tana ajiye wayar saiga wani kiran nan yana shigowa, saida tayi ringing twice kafin ta Wauka, yace "why did you hanged up?", ta juya lulu eyes Winta tace "ina aiki ne", yace "Okay, a gama lfy, zan kira later plxx pick up", tace "tom" ta katse.

&?arfe goma da rabi na safe Naseer da Mu'azzam da kuma Huzaifa wanda ya baro lectures Winsa ya dawo gida suka shigo gida tare da mahaifinsu, Baba duk ya faWa ya rame sosai, Umma ta fito Wakinta tana musu barka da dawowa, ta wuce ?ofar Wakin Baba ta buWe padlock, Huzaifa ya tallafi Baba ya shiga Wakinsa, Wakin a gyara yake fes fes sai ?amshin turaren tsinke yake, Umma ce ta gyara sa da sassafe tinda a gida take kwana. Mu'azzam ya shigo da ledar drugs Win Baba ya ajiye gefe, Umma ta fita tana kallon Wakin Maama ta shiga nata, flask Win da ta dama kunun gyaWa ta Wauka da cup ta fita, ta kalli Mu'azzam da yake ?o?arin fitowa daga Wakin tace "zaka sha kunu na zuba maka?", ya gyaWa kai yace "Eh zan sha", ta ?arasa shiga Wakin Baba, ta ajiye flask din gefe, Huzaifa ya jingina pillow a bayan Baba snn yace "sannu Baba, Allah ya baka lfy", Baba yace "Ameen, Allah yayi muku albarka", Huzaifa da Umma suka ce Ameen, Umma tace "Huzaifa ina Naseer?", yace "ya shiga Waki", tace "ga kunu idan zaku sha na zuba muku?", Huzaifa yace "tom". cup guda uku Umma ta cika da groundnut pap, Huzaifa ya Wauki nasa dana Naseer ya shigar musu dashi Wakinsu, Umma ta rufewa Mu'azzam nasa da ya shiga toilet, Baba ya kalli Umma yace "ina Hajara?", tace "tana nan", yace "kirowamin Rabi", Umma ta waro ido amma ba tace komai ba ta tashi ta fito tsakar gida, A ?ofar Wakinsu Naseer ta tsaya ta kira Huzaifa, ya fito hannunsa ri?e da kofin kununsa da har ya kusa shanyewa yace "na'am", tace "ka kira Maamanku tazo inji Malam", yace "tom" ya shiga Waki ya ajiye kofin kunun snn ya fito ya wuce Wakin Maama, Umma tana ganin ya shiga wajen Maama ta koma Wakin Baba tace masa gata nan zuwa. Huzaifa ya ringa kallon Maama wacca take zaune dafa'an akan ?ullin kayan wanki, ya dur?usa yace "Maama barka da safiya", tana karkaWa ?afa tace "ba yawwa ba, tinda kwanten gaisuwa zaka jefeni da ita, wai har waccar mayyar matar ta fini daraja a idanunku kai da Nasiru, ?iri ?iri bakwa kallona a matsayin mahaifiyarku, ace mi?iyyata itace wacca zaku fifita, koda yake ba laifin ku bane tinda an zuba a kunu an baku kun tanWe..", Huzaifa dai ya shafa kai yace "Baba yana kiranki", ta taSe baki tace "toh me zan masa da yake kirani, ince dai ga mayyar matarsa nan a tare dashi koh", shiru Huzaifa yayi baice komai ba. Maimuna da take kan gado rashe rashe itada Nabilah ce ta mi?e zaune tana hamma, wani irin wage baki tayi babu addu'ar neman tsari ga shaiWan bare ta kai ga rufe wawakeken bakinta, buWe idonta tayi tana soshe soshe snn ta zabga tsaki tace "Allah ya isa wllh, Sauro da kuWin cizo sun suburbuWe ni yasin, shiyasa Sa'adatu ta tsani gidan nan wllh, nima dai daf nake da barin kangon nan alkur'an...", dakatawa tayi da tijarar tana micincina idanu ganin Huzaifa, ta sakko daga gadon tace "Laa yaya ina kwana", tsaki yayi ya mi?e ya fita a Wakin. Maimuna ta taSe baki tace "ni kam Maama sai naga kamar yaya Huzaifa yana juyewa kamar yaya Naseer", Maama tayi kwafa tace "uhmm shima ai an shanyesa, har kunu fa ake damawa a basa, kinga kam bayan shanyewa har damesa akai". Maimuna ta cigaba da soshe soshe kafin tace "ni kam Maama wai ina ragowar piya-piyan nan yake yau na fesa a katifa?, kuWin cizon nan yayi yawa", Maama ta Wauke kanta tace "ya ?are, daman Sa'adatu ce mai siya kuma kinga tin shekaran jiya rabonta da gidan nan, itace mai zuciyar siyar piya piya ayi feshi, ke kam tsimilmila da ma?o bazasu barki kiyi abin arzi?i ba, koni nan uwarki ba morarki nake ba, ko kuWin kika samo saidai ki cinye ke kaWai sbd rowar masifa, nasan yanzu haka kinada uban kuWi a ?ugunki amma bazaki iya fitar da Wari biyar a siyi piya piyan ba kin gwammace kuWin cizon suyi ta cizonki....", Maimuna tace "kaiiii Maama", Maama ta harareta tace "gafara can za wani kicemin kaiiii, aa ba kaii ba hannu ko ?afa, sakarya kawai, ki kira Sa'adatu yanzun nan kice mata ta dawo gida an sallamo malam, jiya naga kunyi waya da ita kuma nasan ?an albarkar ?awayenta har sun mayar mata da tsaleliyar wayar da ta rasa", Maimuna ta ringa ?un?uni snn ta Wauki wayarta a ?ar?ashin pillow ta shiga dokawa Sa'adatu kira, sau uku ta kira wayar na ta ringing amma ba a Wauka ba, ta zabga tsaki tace "Maama kinga dai bata Wauka ba ko?, ni dai ba ruwana idan yaya Naseer ya sake lakaWa mata na jaki", Maama ta harareta tace "sake kira", Maimuna tace "bafa Wauka za tayi ba don nasan bacci ma take yanxu" ta shiga kiran Sa'adatu for the fourth time. daf kiran zai tsinke aka Waga, Maimuna tace "ke Sa'adatu toh ki taho gida inji Maama an sallamo Baba daga asibiti kuma yaya Naseer yana nan..". ?it aka kashe wayar bayan wani dogon tsaki, Maimuna ta kalli screen Win wayar ta mulmulo ashar tace "Alfarmar Annabi da Alkur'ani sai Yaya Naseer ya lakaWa miki duka"......
'?

Alhmdllh I'???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?m back by Allah's grace. May be Daily update insha Allah...
=؛? HAJAR=؛?
by Feenerh_feeche

{19..}
Maama ta hangame baki tana kallon Maimuna tace "A'a kaji mun muguwar yarinya, ya zaki ringa mata mugun fata kina wani cewa Naseer ya lakaWa mata duka iyee?, akan me kike mata wnn fatan sbd ?eta?", Maimuna ta hade gira tace "toh daga temako shine zata wula?antani?, kawai saita yimin tsaki ta kashemin waya daga temako", Maama tace "sake kiramin ita ki bani wayar nida kaina nayi mata magana", Maimuna tace "ba dai da katin wayata ba wllh" ta mi?e ta saka wayar a wardrobe. Maama tayi ?wafa ta mi?e ta fita a Wakin ta shiga na Baba, sallama tayi ta ?arasa shiga ciki, Baba da yake jingine da pillow ya amsa mata, ta kalli Umma da take zuba kunu a cup ta taSe baki snn ta koma gefe ta zauna tace "ya kufan jikin mal?", Baba na kallonta da kyau yace "da sau?i alhmdllh, ina Sa'adatu da Maimuna sune ban gani ba a asibiti", Maama ta dubi Umma tace "Baiwar Allah saiki tashi ki fita ko, zanyi magana da uban ?a?ana", Umma ta cigaba da abinda take ko dubanta ba tay ba, Maama tace "Keee magana nake miki fa, ko kurma ce?", Umma ta rufe flask din kunun ta Wauki wanda ta zuba a cup ta kai gaban Baba tace "gashi, bari naje na Wora faten accar", Maama ta buWe ?ananan idanunta tamkar an kwantali Wata tace "kai jama'a ki fita nace kike reto sai kace mai maula", Umma ta Wauki flask Win snn ta fita Wakin, da wata muguwar harara Maama ta bita sai kuma ta kalli Baba tace "ka gani ko?, ina mata magana tayi banza dani sbd wula?anci", Baba ya Wauki kofin kunun ya kurSa snn yace "wllh duk ranar da keda ?a?anki kuka kasheni kin shiga uku Rabii", tace "na shiga uku a ina?, sai kace wata mara madogara", wani tari ne ya sar?e sa ya nunata da yatsa yace "fita Rabii", ya cigaba ta tarin a hankali, ta taSe baki tace "Sannu, mura

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login