Showing 99001 words to 102000 words out of 252707 words

Chapter 34 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

tace "Jamilah na shiga uku na lalace shayin Sera fa kika ce", Anty tace "ai ba Wora hannu a ka za kiyi ba, kuma biki shiga uku ba Adda, wllh tllh zama bai kamace ki ba, idan ha?uri yayi yawa toh cutarwa ma yawa take, abu ne wanda ba yanxu aka fara ba an Webi shekaru anayi, ace har an fara farautar raii, gsky ya kamata ki farga cutar tayi yawa, idan da ace Mu'azzam bai ganta ba da shknn sai yadda Allah yayi, wa yasan halin da Hajar da Mijinta zasu shiga idan sukaci oil din nan, gani nai bazan iya shiru ba shine nace bari na dawo na tasheki daga barcin da kike..", Umma da kuka ya kwace mata tace "Jamilah yanzu ya zanyi dan Allah wnn wane irin masifa da bala'i ne, ace yarinyar nan tayi aure ta bar maku gida amma ku bita har gidanta da bita da ?ulli, da tana gida ma baku barta zaman lfy ba ita da gidan ubanta gashi gidan mijin ma an bita, wnn wace irin rayuwa ce..", Anty tace "Ahapp ki dena SaSatu kina ?arar da yawun bakin ki Adda, tashi tsaye za kiyi ki nemawa kanki salama, ki buga ?an iska ga hukuma, wnn lamari ai ba na wasa bane, ?o?arin kisa fa..", Umma ta sharce hawayenta tace "bari mal ya dawo..", Anty tace "A'a Adda mal ai ba hukuma bane, idan nice ke yanzu ba sai anjima ba zan wanke ?afa na tafi inda za a nemamin ha??ina", tini Umma ta zari hijab ta saka ta Wauki ?ar purse Winta tace "a ina zan buga matsiyatan..?", Anty ta tashi tace "muje", da sauri Umma ta fita tsakar gida Anty na biye da ita, banke ?ofar Wakin nata kawai tayi babu wani batun padlock, tin daga soro kake jin muryar Baba yana kwalawa Maimuna kira, da iya volume din muryarsa yake kiranta har yana ?o?arin ?warewa, da mugun gudu Maama ta fito daga toilet, har tana fyarWe hannu da ?arfen langa langar ?ofar banWakin, banga banga tayi a ?ofar Wakinta tana zaro ido, a matu?ar fusace Baba da ya shigo gidan shi da Mu'azzam yace "ina Maimuna..?", Maama da hannunta yake azabar raWaWi da zugi tace "wace Maimuna kuma mal, yarinyar dake kwance tin shekaran jiya tana fama da masassara, yau kuma ta tashi cikinta ya tsuru wuni tayi tana fatattaka gudawa, gaba Waya ta fita daga hayyacinta ido ya zuzzurma...", Umma dake tsaye tsakar gidan ta daka mata wata gagarumar tsawa tace "wllh ko kashin ?an hanjinta take saita WanWana kuWarta a yau, na gaji da abinda ake min a gidan nan yau an kaini bango, billahillazi la'ilaha illa huwa bazan ha?ura ba..", galala Maama take kallon Umma ta hura tukubar hanci tace "toh ai sai kizo kisa ta WanWana kuWarata ta, ke kin isa ma ki Wora hannunki akan ?ata", Baba da tari yake ?o?arin sar?e masa numfashi yace "Rabii ki faWamin inda Maimuna take ko na sake ki..", Maama ta dafe ?irjinta ta gwalo idanu waje tace "da girmana da gemuna mal kake cewa zaka sakeni a bainan nasi, toh Maimuna dai ?arka ce kuma gata can kwance tana makyarkyata...", Baba yace "So nake ta fito nan yanzu yanzun nan..", kasa?e Maama tayi sai kuma ta rausayar da kai ta shiga Wakinta, Maimuna da ke rakuSe can ?arshen gado ta haWa hannayenta waje guda tace "Maama dan girman Allah ki rufa min asiri, na shiga uku na lalace..", Maama tace "A'a Maimuna a gaskiya tashi za kiyi ki fita, kina jifa sakina yace zaiyi idan ya sakeni ina na dosa..", Nabilah dake Wakin itama tace "wanda baiji bari ba ai yaji hoho, saida nace ki bari Maimuna amma saida kika biyewa Maama, tinda dai baku rasa ci da sha ba ina ruwanku da garar Hajara, ga dai irin ?arangiyar da kika jajiSowa kanki...", Maimuna ta rushe da kuka ga goshi yayi suntumm, tini Maama ta figi ?afar Maimuna ta fara janta ?iyyy jin Baba na sake jaddada mata zai saketa, Maimuna ta ri?e gado ta da?ile tana kurma ihu, ta ?arfi da yaji Maama ta fitar da ita, daga ita har Maimunan haki suka ringa yi, Maama tace "?arka ce daii", Anty dai tinda ta jingina da bango tana kallon ikon Allah ba tace komai ba, Baba kawai kallon Maimuna yake da wani irin takaici, shi ba ya mata baki rayuwarta taSarSarce ba. Maimuna ta faWawa ?an garinsu da shaWin carbi, daga tazo guduwa Mu'azzam zai tarota ya dawo da ita don ji yake kamar ya taya Baba dukan ?ar banza, Maimuna da taji azaba iya azaba tace "na rantse da Allah Maama ce ta sani, itace tace na zuba wllh" tana soshe soshe, saura ?iris Baba yayi collapsing Mu'azzam ya ri?osa ya kaisa Wakinsa, wnn dalilin ne yasa Umma ta fasa fita, maganin Baban dake wajenta ta Wakko da ruwa ta shiga ta kai masa, Wani irin tari mai ?arfin gaske Baba yake, idanunsu sun firfito waje, da kyar aka sami kansa, Maimuna dai ta samu ta arce Waki tana soshe soshe, Maama ta bita Wakin tana sababi tace "Shine kika fita bainan nasi kikai yama WiWi dani..", a gigice Maimuna tace "Allah ya isa na bazan taSa yafewa ba, munafiki azzalumi mugu..", Nabilah tace "kan bala'i Maimuna wa kikewa Allah ya isa...?", Maimuna tace "waccan Shegen Mu'azzam ai shine yazo ya ?alamin sharri, kuma na rantse da izu sittin sai yasan ni aka daka ta dalilinsa, wllh tllh saina biya ?an daba kuWi sun sassara shi, idan yaci buluss shegiya nake, shi ya isa yasa a dakeni kuma ya fasamin goshi a banza, wllh Allah sai nasa ?an daba sun sassara shi...".

&Nurain ne zaune main palourn gidansu, plate din abinci da Noor ta zubo masa ne a gabansa yana ci, Mami ta fito daga part dinta, shigowa palourn tayi tana kallonsa sai kuma ta kalli plate din abincin tace "har yanzu baka tafi gida ba Nurain...?", ya ajiye spoon din hannunsa yace "yeah na tsaya yin dinner ne", tace "Ohk hurry up ka gama dare yayi fa 9 ya wuce tin Wazu..", yace "Ohk", Mami ta zauna kan kujera, kaWan ya rage abincin ya tashi ya shiga da plate din kitchen, ya fito da bottle water a hannunsa, Mami ta tashi tace "toh good night zan sawa door lock", kallonta ya ringa yi da mamaki sai kuma yace "am spending the night here", with facial expression take kallonsa tace "baka isa ba kuma wnn", ya girgiza kansa don yana sane ya faWi hakan don yaji view Winta, upstairs ya haura zuwa room Winsa, bayan few minutes ya sakko da wata medium bag a hannunsa wacca ya zubo kayan sawa, ya yiwa Mami sallama wacca har lokacin bata bar palourn ba ya fita, yana fita Mami ta sakawa door lock, Nurain ya girgiza kansa don yaji lokacin da ta saka lock din, wato dai Mami harda kora, motarsa ya shiga ya bar gidan, yana zuwa gida bayan yayi parking ya fito daga motar, Inuwa mai gadi ya masa sannu da zuwa, Nurain ya wuce hanyar shiga gidan, keys ya ciro ya buWe ?ofar ya shiga, tsayawa yayi yana kallon palourn da yake tsaf tsaf sai ?amshi ke tashi, tsaki yayi ya taSe baki ya haura sama with his bag, bayan yayi wanka ya shirya cikin Pajamas ya Wauki jakar Laptop dinsa ya sake sakkowa downstairs, ajiye bag din Laptop din yayi kan kujera ya shiga kitchen, shima dai kitchen din tass yake komai a mazauninsa, daga can gefe yaga foodstuffs, still yayi yana kallon foodstuffs din, ga kuma bucket guda huWu kusa da foodstuffs din, ya buWe bucket Waya wanda yake cike damm da dubulan, ya sake buWe wani shi kuma yaga Alkaki shima acike damm, bai buWe ragowar ba sbd ya gane na mene, Coffee maker ya jona jikin socket kafin ya buWe cupboard da ya ajiye Coffee powder ciki, within few minutes ya gama haWa black coffee ya bar kitchen din, saida ya kashe dukka fitulun palourn snn ya zauna a kujera ya kunna Laptop dinsa, operating system din yake at same time kuma yana sipping Coffee, Wago kansa yayi ya kalli stairs jin footsteps, a hankali Hajar take sakkowa daga benen, harta fara bacci wata azababbiyar yunwa ta farkar da ita, tamkar an yashe mata kayan ciki haka take ji tsabar yunwa, tunawa da kayan garar da aka kawo mata ne yasa ta fito domin ta Wiba taci kar yunwa ta halaka ta, kafin ma ta ?arasa sakkowa ?asa ta hango duhun palourn, Allah yaso da wayarta a hannu, tana gama sakkowa ta kunna fitilar wayar, rays Win hasken fitilar wayar da ta kunna ya dallare masa ido......
'?

Feenerhfeeche02 @ Arewa book

Chapter 45 is available on =?I? Arewa book...
Arewa book suna rigaku samun update da wuri, follow my account to stay connected @ feenerhfeeche02
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh feeche

{45..}
Da sauri Nurain ya lumshe idonsa tsabar yadda hasken ya kashe masa su, Hajar da tsoro ya sandarar da ita ta kasa wani cikakken motsi, sosai ta razana don ba tayi tunanin akwai mutum a wajen ba, Nurain ya ajiye cup din Coffeen ya kaucewa hasken yace "kee mene haka kuma are you mad...?", da sauri ta janye hasken daga kansa, furiously ya tashi ya kunna bulbs haske ya gauraye palourn, wani irin shan kunu Hajar tayi ta shige kitchen da sigar ko in kula, sarai tasan haske masa ido tayi amma she don't care tinda dai ba intentionally ta aikata hakan ba, wani tu?u?i ne ma ya mamaye mata zuciya da taga fuskar tasa, plate ta Wauka ta zuba dubulan da Alkaki sai chin chin, cup ta Wauka ta buWe tap din sink ta cika da ruwa, daga haka ta fita daga kitchen din, direct stairs ta dosa, Nurain ya mi?e daga hannun kujerar da ya zauna ya zuba both hands dinsa a pocket fuskarsa a murtuke yace "hey you stay there", tamke fuskarta tayi ta cigaba da tafiya a hankali sbd kar cup din da ta ciko da ruwa yayi tambal tambal ya zube, yayi blocking front dinta yana binta da wani kallon tsana yace "wnn shine karo na ?arshe da zaki sake fitowa palourn nan idan ina zaune, daga ?arfe shida na yamma bana son ko silhouette naki ya gifta ta palourn nan, ko me za kiyi ki yisa kafin wnn time din that is weekdays knn, a weekend kuma you just have 3 hours daga shida na safe zuwa tara, daga nan kuma sai gobe, am i clear...?", ta juya lulu eyes Winta ta yamutsa fuska sbd yadda tayi perceiving pure men scent dinsa, ta taSe baki tace "sorry you can't tell me what to do...", yace "ko, toh ki jini da kyau as far as you are living in my house you must follow my rules, bad attitudes din kike ji dashi toh ki tattarasa ki ajiye gefe, ba dai a nan ba saiki bari lokacin da kika gaji da zama kika sallami kanki ki Wauki abinki ki ?ara gaba, this is my last warning...", da haka ya barta tsaye ya Wauki Laptop dinsa da cup of coffeen zai haura sama, wata nannayar ajiyar zuciya Hajar ta sauke, har wani huci take masifar ta motsa, idonta ya kawo ruwa, tana ganin yayi rabin stairs din tace "ji mana malam, karka tsaya wahalar da kanka, ka dam?a min shaida kaga idan ban ?ara gaban ba", ya juyo ya wurga mata wani mugun kallo yace "save the time that you are free to roam in my house..." da haka ya juya ya haura stairs, har wajen 50seconds tana tsaye inda ya barta, gyaWa kai tayi ta numfasa tace "lallai wnn mutumin bai sanni ba, sanin da yayi min na taSin gishiri ne, mu zuba ni da kai wanda ya fasa bai haifu ba", Wakinta ta wuce abinta, akan mirror ta ajiye plate da cup din da ta shigo dasu, ta zauna akan stool dake gaban mirror din tana kallon kanta, kwafa tayi ta girgiza kai ta ja plate din gabanta ta fara cin tarkacen da ta Weba, tana gama cin iya yadda zai mata ta sha ruwa, tayi kwanciyarta kan carpet kamar yadda tayi jiya, ta lulluSe da duvet don wani azabar sanyi Wakin yake mata sbd Ac gashi bata san ta inda zata kashe ba. Nurain ya gama abinda zai yi jikin Laptop kafin ya kashe ya mayar da ita bag, ya fita da cup din daya gama shan Coffee zuwa Kitchen yana dawowa kuma ya kwanta, da Asuba bayan ya shiga toilet ya dauro alwala ya fita daga room din nasa, a corridor ya tsaya yana kallon ?ofar Wakinta, after looking at the for few seconds kawai ya sauka downstairs, bayan ya dawo daga masallaci ya zauna yayi recitation of the holy book, sai wajen 8 na safe ya rufe karatun, daman already yau Monday yake son komawa work, bathroom ya shiga bayan yayi wanka ya fito da towel a hannunsa yana goge cikakkiyar sumarsa, 9 ya gama shirinsa tsaf ya Wauki briefcase da ya saka Laptop dinsa ya sauko ?asa bayan ya rufe part din nasa, bai ga dai alamar ta sakko ba har ya shiga kitchen, ya haWa tea ya dawo palour yana sha, tsaki yayi don ya saba yin full breakfast kafin ya fita aiki, daga karshe dai ya gama shanye tean ya kai cup din kitchen, daga haka ya fita compound bayan ya rufe main door ya zuba keys din a pocket, da sauri Inuwa dake zaune kan white plastic chair a bakin gate ya taso, ya russuna da kyau ya gaida Nurain, a takaice ya amsa yace "akwai wanda suka zo jiya ne bayan fita ta..?", Inuwa yace "Eh alhj anyi ba?i sunxo nan da kayan abinci..", Nurain ya gyaWa kai bai ce komai ba ya buWe motarsa da Inuwa ya gogeta tass ya wanke wheels Win kuma, bayan ya gama warming ya ja motar ya bar parking space din ya fita daga gidan dan already mai gadi ya buWe gate, after a ride of 20mins ya isa hospital, yayi parking motar, kallon yawarsa dake kan dashboard yayi kafin yasa hannu ya Wauka ya zurata a pocket, ya fito walking majestically ya nufi hanyar office dinsa, securities da sauran ma'aikata suka ringa gaishesa da welcoming dinsa, briefly yake amsa gaisuwar yana tafiya, yana ?arasawa office din ya buWe ya shiga, secretaryn sa Haleema da ya turawa sa?o ta email cewa zai shigo on Monday, shiyasa tin ranar friday tasa aka kyara office din, Haleema ta tashi with respect tace "good morning sir", da sakakkiyar fuska ya amsa mata yace "morning, ykk..", tace "alhmdllh sir an dawo lfy..?", yace "fine alhmdllh" da haka ya shige cikin office din, ?arewa office din kallo yayi kafin ya ajiye briefcase din hannunsa kan huge table dake office din, after surveying the huge office ya zauna kan kujera yana sauke ajiyar zuciya, ya kalli glass nameplate dake gaban table din mai Wauke da sunansa (Dr Uthman). wayarsa ya ciro ya kunna, saida ta gama booting uban messages da suke pending suka gama shigowa, call log ya shiga yayi dialing numbern Khaleel, tana fara ringing Khaleel yayi picking, Khaleel yace "ba dai ka dawo ba boss..", Nurain yace "gani ma a office", Khaleel ya katse kiran, after like 5minutes ya shigo office din, Khaleel ya zauna kan Waya daga biyun kujeru da suke gaban table din, bayan sunyi exchanging greetings Khaleel yace "An dawo lfy..?", Nurain yace "alhmdllh, Dr Marwan ya shigo..?", Khaleel yace "yeah amma ya shiga surgery not too long ago", Nurain yace "Ohk", Khaleel ya ciro wayarsa da tayi ringing daga pocket din labcoat dinsa, few seconds ya katse kiran ya tashi yace "i have to go now ana kirana a E.R". Khaleel na fita office din Nurain ya kira Haleema ta landline, tayi picking tace "yess sir", yace "Patients zasu iya fara shigowa", tace "Okay sir". Nurain ya fara attending first patient da ya shigo, yana yiwa patient din ?an tambayoyi aka buWe ?ofa aka shigo, kallo Waya ya mata ya Wauke kansa ya cigaba da attending patient dinsa, jingina Ruqayyah tayi jikin ?ofar tana mayar da numfashi, ta lumshe idonta tana sauke ajiyar zuciya sai kuma ta buWe idanun, kamar a yanzu ta fara ganinsa haka ta zuba masa na mujiya, kawai kallonsa take babu ?iftawa ta jingina da jikin ?ofar, Nurain yayi prescribing patient din with drugs da cewar zai dawo nan da 2weeks follow up, Ruqayyah ta matsa gefe ta bawa patient din hanya ya fita, tamkar wacca kawai ya fashewa acikin haka ta isa gaban table din nasa kanta a ?asa tana wasa with her fingers, tinda ya mata kallo Wayan nan bai sake ba, kwata kwata bai nuna yasan ma da shigowarta ba, ya cigaba da rubutu jikin record book, muryarta na rawa kanta a ?asa tace "Dearest...", next patient ce ta shigo ?ar dattijuwa, ganin haka yasa Ruqayyah ta bata space, sai a lokacin Nurain ya Wago yayi attending patient dinsa, a haka dai saida yayi attending 5 Patients kuma har lokacin Ruqayyah na tsaye bata fita ba, na biyar din patient na fita, da sauri Ruqayyah taje ta rufe ?ofa, Nurain ya kira landline yace "i need security now", kasa?e Ruqayyah tayi tana kallonsa sai kuma ta haWa hannayenta waje Waya tace "plxx talk to me, dan Allah kayi ha?uri ka saurareni Dearest...", rubuce rubucen sa ya cigaba da yi, Security man ya buWe ?ofa ya shigo with respect yace "sir you call", ba tare da ya Wago kansa ba yace "get her out of my office", security man yace "yess", ya kalli Ruqayyah da Mamaki ya gama daskarar da ita yace "Muje hajiya..", wani kwallo mai uban tauri Ruqayyah ta haWiya lokaci guda ta fita daga office din with speed hawaye na zuba idonta. Nurse station ta wuce, tana zuwa ta zauna kan kujera ta hade kanta da table din station din ta fashe da kuka, Nurse Jidda da ita kaWai ce a station din duk sauran sun shiga ward ta ajiye kidney dish din hannunta tace "Ruqayyah lfy...?", Kuka kawai Ruqayyah take ta?i tace komai, da damuwa Jiddah


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login