Showing 237001 words to 240000 words out of 252707 words

Chapter 80 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

bata ma san ya shigo ba cause tayi backing dinsa, ya ?arasa inda take yayi hugging dinta ta baya, ?ar ?ara tayi don ta firgita, pure scent dinsa ta sha?a snn tayi murmushi tace "you scared me", ya fige hular kanta ya cusa kansa cikin sumarta gami da sha?ar ?amshinta, with a husky voice yace "why..?", ?o?arin raba kanta da jikinsa tayi amma ya ri?eta, tace "Ai ban san ka shigo ba", shiru ne ya gifta na almost 1mins snn ya rage murya yace "I missed you", ba ta ankara ba taji ya sauke mata wni combo kiss a wuya, ba shiri ta juyo ta fuskancesa tana turo baki, yayi brushing lips dinsu ya zagaye ?ugunta yace "i missed your cooking sweet pie", tayi Wage ta zagaye wuyansa tace "then should i cook something for you..?", yace "yeah", tayi pecking karan hancinsa tace "i also missed your coffee", yayi dariya mai sauti itama tana tayasa, tace "give and take", yace "Ohk", slowly ta zame jikinta a nasa ta amshi hularta ta saka, yana biye da ita suka fita bedroom, direct ta nufi door, ya tsaya yace "Princess", ta juyo ta kallesa taga ya nufi bassinet din Nanerh, ta tsaya tana kallonsa, yana zuwa gaban bassinet din ya juyo ya kalli Hajar yace "ita ka Wai zamu bari a nan..", Hajar ta rumgume hannaye tace "yess tinda ba zamu kitchen da ita ba", ya kalli Nanerh yace "idan kuma ta tashi tayi kuka fa", tace "ba zata tashi ba ai bata tashi a wnn time din sai dare ya raba..", yace "Are you sure", ta gyaWa kai, ya du?a yayi pecking cheek din babyn kafin ya bar wajen, Hajar dai kawai kallon mamaki take masa, wnn wane irin so yake yiwa ?ar nan ne, downstairs suka sauka, Hajar ta murWa handle din door din da take tunanin nan ne kitchen ta shiga, shima dai kitchen din anyi renovating dinsa to the extent din da ya canza kamanni, har expanding dinsa akay alamar an shigo da wni filin cikinsa, saida ta gama santin kitchen din snn ta fara tunanin me zata dafa masa sharp sharp wnda ba zai Wauki time ba, ta kallese tace "Ohh Allah yasa akwai perishable Stuffs", yace "Ermmm i think there is", tace "Ohk", ta buWe fridge ai kam taga kayan miya fresh ones kamar ma yau aka siyosu, freezer ta buWe itama taga nama da chicken da fresh fish, yace "i refilled them today& ", tace "Okay", ta dur?usa ta dauko pot ta matsa gaban sink ta fara wankewa, yace "Baby wife me zaki dafa ne..?", ta dakata da abinda take ta juyo ta kallesa tace "spaghetti and sauce", ya Wage gira, tace "irin wnn fa wcca Aljanu suka cinyemin ka taimaka ka bani milk", ya waro ido yace "You", ta kyalkyale da dariya tace "ka tuna", ya matsa kusa da ita yana murmushi yace "ya bxn tuna ba bayan nine babban Aljanin", a tare suka kwashe da dariya ita kam harda ri?e ciki, ya tsaya yana kallonta tana cigaba da dariyar ita kaWai, idan da akwai abinda yake bata dariya a dramas dinsu ta baya toh bai wuce case din Aljanu ba, ?iri ?iri ya cinye mata abinci sai yaxo yace wai Aljanu ne, saida ta gama dariya snn ta cigaba da abinda take, ta Wora ruwa taliyar a gas, fridge ta buWe ta Webi Attaruhu da tomatoes, yace "Ohh just come with me", ta ajiye robar da ta zuba vegetables din tabi bayansa suka fita palour, ?ofar fita taga ya nufa, bai buWe ?ofar ba ya tsaya ta ?araso, this time around ma rufe mata ido yayi, tace "Another surprise dear..?", yace "sure", saida numfashin Hajar ya Wauke na wucin gadi bayan tayi tozali da abinda ta gani a gabanta da ya buWe mata ido, A car, tsaleliyar mota dun?ulallariya fara tass, ta rufe bakinta da both hands dinta, ta juya ta faWa ?irjinsa hawayen farin ciki suka ringa sauko mata, rumgumeta yayi sosai yace "As promised, the gift for giving birth to a Princess and for you being my beloved wife", lokacin da suka koma kitchen kam ruwan taliya ya kusa ?onewa saida ta ?ara wni. New page New Chapter na sabuwar rayuwa Hajar da Nurain suka buWe, ga Princess dinsu a gefe wcca ta ?arawa sabuwar rayuwar tasu armashi, yau sati biyu knn da dawowarsu, a cikin sati biyun nan Nurain ya fara koyawa Hajar driving, a compound yake koya mata snn kuma da tasa motar suke amfani, ai kam tini Hajar ta kwashe don she is a fast learner, sabuwar motarta kam kullum sai ta shiga ta bata wuta snn take jin daWi. Ranar Monday Nurain ya fita aiki, wajen ?arfe sha Waya Hajar ta sauko downstairs da Nanerh a shoulder dinta, baby rocker dinta ta kunna mata ta sakata a ciki don idonta biyu, kitchen Hajar ta wuce ta fara yin snacks za ta ajiye a fridge tinda na fridge din sun ?are, a buWe ta bar kitchen din sbd Nanerh dake palour ita kaWai, lfyr Allah Hajar ta fara aikinta, Nanerh na cikin rocker dinta wcca take bouncing da ita lightly, sai bin toys din jikin rocker din take da kallo kuma hakan ne yasa ba tayi rigima ba, ?arar bell Hajar taji, tayi still don ba tayi expecting visitor ba, wanke hannunta da ya Saci da flour tayi snn ta fita ta buWe ?ofa, Oum Sulthan ta gani, tini Hajar ta bata hanya tayi welcoming dinta in, Hajar ta mi?awa Sulthana hannu, yarinyar ta ma?e shoulder don ?iwa take, Hajar tayi dariya tace "Toh shknn bazan baki sweet dina ba..", nan ma dai Sulthana ta ma?e shoulder, Oum Sulthan ta Wauki Nanerh dake cikin rocker dinta, Hajar tace "Ina shirin shigowa sai kuma kika rigani", Oum Sulthan na kallon Nanerh tace "ba komai ai", Hajar tace "An dawo lfy, ya ku ka baro mutanen Maiduguri", Oum Sulthan tace "Lfy lou muka barosu", Hajar tace "Alhmdllh, Falmata bata biyoki ba..?", Oum Sulthan tace "Ai makaranta", Hajar tace "hka ne kuma", Hajar ta tashi ta shiga kitchen ta kawowa Oum Sulthan snack da lemo, Oum Sulthan tace "ynxu watan Nanerh nawa..?", Hajar tace "biyu zata shiga na uku", Oum Sulthan tace "Masha Allah wllh kamar ?ar wata biyar", Hajar tayi murmushi, Oum Sulthan tace "kuma kince bata shan madara ko..?", Hajar ta gyaWa kai tace "Eh", sai sha biyu da rabi Oum Sulthan ta tafi, fira sukay sosai da Hajar. Da yammacin ranar Hajar ta kira Umma suka gaisa don yau bata samu ta kirata da safe ba, suna gama waya da Umma ta kira Nabilah, bayan sun gaisa Hajar tace "ya mganar tafiyar naku..?", Nabilah tace "saura kwana biyu mu tafi", Hajar tace "Okay... Allah ya kaimu, wai ?ar uwa kinada bank kuwa..?", Nabilah tace "Opay ne dani", Hajar tace "Aha, sai anjima", Nabilah tace "mu jima da yawa ngd da kulawa", Hajar tace "ba komai" da haka ta katse kiran, transfer na kuWi masu Wan tsoka Hajar ta yiwa Nabilah, ta tura mata text tace ta siyi wni abun ba yawa, after 20mins sai ga Nabilah na kira don taga kuWin, Nabilah tace kuWi sunyi yawa Hajar tace ba komai wllh ta ri?e, sosai Nabilah ta ringa surfawa Hajar godiya kamar za tayi kuka, Hajar tace ai yiwa kai ne. Da daddare Hajar ta shiga Sangaren Nurain da jug din fresh coconut juice, da sallama ta ?arasa shiga ciki, Nurain na zaune kan carpet da Nanerh gefensa wacca take kwance kan floor mattress dinta yana mata wasa, Hajar ta ajiye jug din kusa da kayan abincin da ta jere a carpet, yace "Baby wife zo ki gani ynxu fa Princess ta gama yimin dariya", Hajar tace "A'a saidai ta ?uda ai bata isa fara dariya ba", yace "No ynxu fa tayi dariyan", tace "Eh ta ?uda ba" da haka ta Wauki cup ta tsiyaya coconut juice din ta mi?a masa, ya Wago daga wasan da ya cigaba da yiwa Nanerh ya amshi juice din, lafiyayyar sakwara da green veggies soup with fresh offals da smocked fish ta zuba masa, habawa ai yana ganin abincin ya gyara zama, ta Wan kallesa da wutsiyar ido cause yau favourite dinsa ta dafa, spoon ta mi?a masa ya amsa, ya gutsiri sakwarar ya dangwali miyar ya kai baki, ta ri?e hannunsa tace "Bismillah fa", yace "Ohh Bismillah", ta sakar masa hannu ya fara cin abincin, as usual yau ma santin ya ringa zuba mata, ita dai saidai tace uhmm tana cika masa cup da juice daga zarar ya shanye, bayan ya gama cin abincin ta kwashe kwanukan ta fita dasu, da ta dawo ba ta tarar dashi a palour ba ya shiga ciki, ta Wauki Nanerh ta wuce da ita Wakinta ta mata wanka ta saka mata overall dinta, breastfeeding dinta tayi har saida tayi bacci snn ta kwantar da ita a bassinet dinta itama ta shiga wankan, tana fitowa daga wankan ta shiga closet, rubbing lotion tayi kafin ta mulke jikinta da night secret, night secret wata breath taking humra ce mai shegen ?amshi wcca ta siya wajen Oum Sulthan, hair spray ta fesawa gashinta, da haka ta Wauki silk nightgown ta saka, ta fito bedroom da shirin kwanciya, dakatawa tayi ganin fitulu a kashe sai iya na bedside ne a kunne, kan gado ta kalla ta gansa zaune ya jingina da allon gadon yana latsa waya, yace "kawomin envelope din da na baki ajiya", tace "Toh" ta juya ta koma Closet, ta Wakko envelope din da ta ajiye ?ar?ashin kayanta ta fito, ta kai masa ya amsa ya fara buWewa, zagawa tayi Waya side din gadon ta janyo bassinet din Nanerh daf da ita, Addu'a da ta saba yi mata duk dare kafin su kwanta ta mata, bayan ta gama mata addu'ar ta janyo cap din bassinet din ta rufeta, juyawa tayi ta kalli Nurain da yake duba abinda ke cikin envelope din da ta kawo masa, ya Waga passport dinta da ya fito 1week earlier, ita dai kawai kallonsa take sai kuma ta ja duvet ta kwanta, ganin ta kwanta yace "Mama bear bacci...?", ta gyaWa kai tace "Uhmm", ya ja hancinta yace "yau fa ba bacci", ta mirgina da shirin juya masa baya, ya fixgota ta faWa jikinsa, ya mata raWa a kunne, tayi lamo tana sauraronsa, lokaci guda ta Wago tace "really..?", yace "Sure", ta fara shafa thick eyebrows dinsa tace "when..?", yace "ba zai kai nan da 1week ba, i can't leave you and my princess behind, let's go together", ta Wora forehead dinta saman nasa tace "Together..", ya gyaWa kai yace "yhap"....& .
'?
=؛? HAJAR =؛?

{94..}
Within 4days Nurain ya gama processing komai na tafiyar tasu, Viser dinsu ma ta fito, har flight ticket ya saya tare da lap baby ticket na Nanerh don nan da 2days ne tafiyar, ya rage kwana Waya da zasu wuce Abuja ne ya kaita ta yiwa Umma sallama, har wajen Mami suka je, Mami sai tmbyar Nurain take shin ba a sanyi a inda za sun don idan ana sanyi bbu inda zasu da takwararta saidai su tafi su kaWai, Nurain yace bbu sanyi ai ynxu summer ce a can, sai a lokacin Mami ta dena surfa masa tmbya. Washe gari da sassafe suka wuce Abuja, Nurain bai kama musu hotel ba gidan Hammad suka wuce cause ?arfe 12 ne zasu koma airport, Maysha ta tafi da Hajar side dinta bayan ta rumgume Nanerh, breakfast mai rai da lfy Maysha ta jerewa Hajar, Hajar dai tabi kayan abincin da kallo don a ?oshe take, kafin su baro gida saida ta musu abinci, ganin Hajar ba ta taSa abincin ba Maysha ta kwantar da Nanerh da take ta ri?o ta fara zuba mata abincin, Hajar tace "Laa Please dama baki zuba ba wllh am full", Maysha tace "please ko kaWan ne ki ci", Hajar ta Wauki fork tayi loma biyu ta ajiye ta sha ruwa, Maysha sai ririta Nanerh take tana mata wasa, ji take kamar a bar mata ita, tana azabar son babies. Nurain kam yana tare da Hammad acan sashensa, wani yaro da bazai wuce 8yrs bane ya shigo palourn, yaron fari ne sosai kamar an bursuna masa hoda, gashin kansa ba?i siWik kuma coily, kana ganinsa dai ka san ba ?a?an hausawa bane amma dai yafi kama da ruwa biyu wato halfcast, wajen Hammad ya taho yana murza idonsa, Hammad ya zaunar da shi gefensa yace "Ashraaf", yaron ya Waga idanunsa da ?wayarsu take light ash wacca ta sake bambamcesa da ?an Nigeria ya kalli Hammad yace "Mommy... Uncle where is my Mommy..?", Hammad ya shafa kan yaron yace "Boy your Mommy will be here soon insha Allah, don't worry uhmm", yaron ya gyaWa kai, Hammad yace "have you eaten..?", Ashraaf yace "Am not hungry", Hammad yace "No my boy you must eat something if you want your Mommy ta come back", Ashraaf yace "Okay, will i see my Mommy if i eat..?", Hammad yace "Insha Allah..", shi dai Nurain na zaune palourn yana kallonsu, Hammad ya nuna Nurain sai kuma ya kalli Ashraaf yace "show your respect my boy..", Ashraaf yayi taku uku towards Nurain kafin ya tsaya Wan nesa dashi yace "Good morning", Nurain yace "Good boy... what's your name...?", Ashraaf yace "Ashraaf", Nurain yace "let shake hands boy", walking slowly yaron ya isa gaban Nurain snn ya zura hannunsa cikin na Nurain da already ya mi?a masa, a hankali Nurain yayi shaking hands din nasu, Hammad yace "go to your Aunt", Ashraaf yace "yess" da haka ya nufi door ya fita, Hammad ya bisa da kallo hakama Nurain, Nurain yace "i like the boy, yaron waye..?", Hammad ya sauke ajiyar zuciya yace "he is my son, Wan ?anwata Azeeza ne", Nurain ya gyaWa kai don yasan siblings din Hammad din by name tinda bai taSa ganinsu ba, Umminsu kawai ya taSa gani, Hammad ya sauke numfashi yace "something terrible happened, an nemi Azeeza an rasa..", Nurain ya tattare girarsa ya gyara zama yace "An nemeta an rasa... Sata tayi..?", Hammad yace "sure Sata tayi tinda duk inda ake tunanin zata je an duba ba'a sameta ba, Yemen Uk zanzibar duk anje nemanta ba a samu ba, her husband General Talba bbu inda bai sa an bincika ba a faWin Nigeria amma no any trace of her, 3 months knn ana abu Waya", Nurain yace "ya subhanallah amma Hammad me yasa baka gayamin ba even a little i can help", Hammad yace "i wasn't my self all through Dr", Nurain yace "Innalillah, Ashraaf shi ka Wai ne yaronta..?", Hammad ya gyaWa kai yace "Yeah shi ka Wai ne, and he is the only male child of General Talba shiyasa ya Wauki son duniya ya Wora akan Ashraaf, nima da kyar ya bani yaron na taho dashi sbd yaron ya ringa kuka sai ya biyoni, Ummi ma taso ta amsosa amma uban ya hana wai da mai zai ji da rashin Azeeza ko kuma dauke masa yaro da ake shirin yi, kawai dai wni irin bauWaWWen mutum ne he is rude and arrogant amma kuma yana son Azeeza, son da yake mata ne ma yasa har yau bai ha?ura da nemanta ba", Nurain yace "Allah Ubangiji ya bayyanata", Hammad yace "Ameen ya rabbi". Maysha ta Waga kanta daga wasan da take yiwa Nanerh ta kalli door jin anata faman murWa handle, tashi tayi ta buWe ?ofar, ta kalli Ashraaf dake tsaye bakin ?ofar tace "boy..", ganin Nanerh a hannunta sai ya fara Wage yana son ya hango fuskarta, Maysha tayi murmushi ta ri?o hannunsa ta shigo dashi ciki snn ta rufe ?ofar, ya nuna Nanerh da finger yace "Baby", Maysha tayi nodding head tace "uhmm Baby", murmushi Ashraaf yayi, Maysha ta shafa kansa tana jin daWi har cikin ranta, yau kwanan yaron huWu a gidan amma bai taSa murmushi kamar wnn ba, zama tayi kan carpet ta Wora Nanerh a laps dinta, ai tini Ashraaf ya zauna kusa da ita ya ringa kallon Nanerh, cheeks dinta da suke a cike ne suka ja hankalinsa har ya kai farin hannunsa sol ya shafa cheeks din, Maysha tace "you like the baby Ashraaf..?", ya gyaWa kai yana cigaba da taSa Nanerh, Maysha ta Waga kai ta kalli Hajar dake kallonsu, Hajar tayi murmushi tace "sai a dage a yiwa boy ?anwa tinda dai yana so", Maysha tayi ?ar dariya tace "A'a mu wnn za'a bar mna", Hajar tayi dariya tace "Toh shknn na bar muku", kamar abin arzi?i ana zaune qlou da Nanerh ba rigima, lokaci guda ta tsanyare da kuka sai kace wcca aka kunna da remote control, Ashraaf ya ringa murza kanta wai nan lallashinta yake har saida hularta ta cire, ganin ta?i shiru Maysha ta tashi ta mi?awa Hajar ita, Ashraaf kuma ya fita da gudu Maysha na tmbyarsa ina zasa, after like 5mins lokacin Nanerh tayi shiru tana hannun Hajar tana feeding dinta Ashraaf ya dawo Wakin da horse toy a hannunsa, slowly ya nufi Hajar snn ya zauna kusa da ita, Hajar ta ringa kallonsa, ya kamo hannun Nanerh ya saka mata toy din, ai kam toy din ya faWi ?asa don Nanerh ba tayi wayon ri?e abu ba, ya sake Wauka sai kuma ya Wora a cikinta ya juya ya kalli Maysha yace "Aunt i gave her my toy she will not cry again right...?", Maysha tace "Sure... come here", ya tashi ya tafi wajenta, ta ri?e hannunsa sai kuma ta kalli Hajar tace "ina zuwa please, zan basa abinci ne", Hajar tace "Toh", Maysha na ri?e da hannun Ashraaf wnda yake waiwayen Nanerh dake hannun Hajar suka fita. Before 12noon su Nurain suka isa Airport bayan sun baro gidan Hammad, bayan sun gama bin duk wata procedure suka shiga jirgi, seats din kusa da window suka zauna don dman business class ne, Nurain yasa flight attendant ta kawo musu bassinet sbd Nanerh, ana fara announcement jirgi zai tashi Nurain ya amshi Nanerh, Hajar tayi fastening seat belt dinta gami da runtse ido tana karanto duk addu'ar da tazo mata baki, har yau tana jin tsoron tashi da saukar jirgi, bayan jirgi ya keta hazo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login