Showing 96001 words to 99000 words out of 252707 words

Chapter 33 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

murya Maimuna ta dakawa Maama tsawa tace "wai ke dalla Maama kin san da ya akai na samo bom din Seran nan kuwa, saida na fita daga unguwar nan sannan na samo sa fa", Maama ta saki baki jin yadda ?ar cikinta ke mata magana na rashin Wa'a, Maimuna ta zabga tsaki tace "kuma wllh bazan yi asarar Wari shida ta ba sai kin biya ni..", Maama tace "toh ai saiki bisu can gidan ki zazzaga bomm din da kanki don ni babu yadda zanyi tinda har sun fita", Maimuna tace "A jarkar mai zan zuba ko?", Maama tace "Eh shine yafi sau?i tinda dai ba zaki iya farke buhun shinkafa ba amma idan kika Salle jarkar mai kika zazzaga saiki rufe kawai", Maimuna tace "bari na bisu kuwa don wllh sai Hajara tayi nadamar cin abincin nan", Maama tace "maza ?ar albarka ki tafi kar su Sace miki", da gudu Maimuna ta fita daga gidan, Maama ta rafsa wata shegiyar guWa ta buga cinya tace "sai a koma asibiti kuma bayan an take tumbi da abinci", Maimuna na fita bakin titi ta tarar har an gama saka kayan a ?ar ?ur?ura, Mu'azzam ya shiga gaban ?u???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?r?urar Anty da Hafsah kuma sun tari napep suna ciniki, Maimuna ta matsa kusa da napep din ta wani haWe rai, Anty ta kalleta ba tace mata komai ba ta cigaba da kwatantawa mai napep unguwar da zai kaisu, Hafsah tace "Anty muje kawai zan gane gidan", Anty ta shiga napep din Hafsah ma ta shiga, ba kunya ba tsoron Allah Maimuna ta ri?e ?arfen napep ta fara shirin hawa, Hafsah ta le?o tace "ke malama ina zaki...?", Maimuna tace "kin fini kusanci ne da gidan wacca zaki..?, dalla malama dakatamin ki tsaya iya matsayinki, ke asuwa banza karan kaWa miya a jefa bayan gida", Hafsah ta jefa hand bag din Anty dake hannunta a booth din napep, tasa hannu biyu ta hankaWa Maimuna da ta turo buttocks zata zauna, saura ?iris Maimuna ta baje a ?asa, ta kasa yiwa Hafsah komai sbd bomb din Seran da take ?unshewa a hijab, Maimuna tasa hannu Waya ta ri?e karfen napep din tana Sarkawa Hafsah zagi, Hafsah ta taSe baki tace "ban iya ba wllh, zagi ko toh ni ban iya ba, mai daidaita sahu kawai bi takanta muje", Kawai Maimuna ganin Mu'azzam tayi a gabanta, yace "ke dan uwarki ban nan wajen kafin na Sarar dake...", Maimuna ta saki ?arfen napep din ta matsa baya, Mu'azzam yayi kwafa ya koma ya shiga ?ar ?ur?urar, mai napep yaja napep dinsa suka hau saman titi, bayansu su Mu'azzam suka bi tinda su za su musu jagora, Maimuna ta kalli kuWin dake hannunta Wari tara, tsayar da mai napep din da yazo wucewa tayi, da sauri ta shiga ta nuna masa motar su Mu'azzam wacca tayi nisa tace "yi sauri malam ?ar ?ur?urar can zaka bi karsu Sacemin", mai napep yace "tom" ya bawa babur Winsa wuta daman kuma sabo ne, Maimuna ta ringa azalzalal mai napep kar ya bari su Sace masa don idan suka Sace babu yadda zatay, gashi dai ta taSa zuwa gidan amma kuma bazata gane ba sbd dulhu dankali ce, daga farkon layin Maimuna tasa mai napep ya ajiyeta tinda zata iya gane gidan daga nan, bill dinsa ta tambayesa, direct yace "dubu Waya zaki bayar hajiya", zaro ido tayi tace "duba Waya kuma, gsky Wari biyu da hamsin zan baka..", yace "Wari biyu da hamsin taSWi", Maimuna tace "nidae haka zan baka..", yace "haba malama duk wnn tafiyar, Shata fa kika Wauka don baki bari na Wauki wani pasinjan ba..", mai napep da yaga tana ?o?arin Sata masa lokaci tini ya kashe babur din ya fito, yace "ko ki bani kuWina ko na haWa miki jini da majina, ce miki akay ruwa na zubawa babur din, ko baki san yadda fetur yayi tsada ba..", tini jikin Maimuna ya hau zikiri don kwa layin tsit babu kowa, hannunta na rawa ta fito da Wari tarar data rage mata tace "dan girman Allah yi ha?uri ka amshi wnn, wllh su kenan a hannuna", da magiya da komai ya ha?ura ya amshi Wari tarar bayan ya mata Allah ya isan Warinsa ya burga mashin dinsa ya tafi. mai gadi ya buWe gate da ake knocking ya tsaya yana kallon su Anty, gaisheta yayi ya bata hanya ta wuce, Hafsah tabi bayan Anty zuwa cikin gidan, mai gadi da mai ?ar ?ur?ura sai Mu'azzam ne suka sauke kayan suka shigar dasu ciki, Mu'azzam yayi mamakin ganin gidan da aka kawo ?anwarsa, Inuwa sai duban kayan yake yana gyaWa kai, da ake cewa babu kuWi a gari ashe dai kuWi suna nan inda suke, Hafsah ta danna bell Win main door ta shiga gidan bayan knocking da tayi, Anty ta ciro wayarta ta shiga kiran layin Hajar, tana dai ringing amma no respond, Anty tace "ikon Allah, ko basa nan ne, munyi waya fa da ita Wazu tace min tana nan", Hafsah tace "toh bari a tambayi mutumin da ya buWe mana ?ofa", Hafsah ta ?arasa wajen da Inuwa ya koma kan white plastic chair ya zauna, tace "mutanen gidan basa nan ne...?", mai gadi yace "Alhj ne kawai ya fita", Hafsah tace "mu gashi nan sai bubbuga ?ofa muke amma shiru", mai gadi ya tashi yace "bari na nuna muku ta baya sai ku shiga" ya wuce gaba Hafsah tabi bayansa, har ?ofar kitchen dake backyard ya rakasu kafin ya koma bakin aikinsa, Anty ta murWa ?ofar tashiga taga ashe kitchen ne, ta kalli Mu'azzam tace "a shigo dasu nan kawai, ba a barsu yashe a tsakar gida ba", har sukay minti goma da shiga palourn basu ga alamar Hajar ba, daga karshe dai Hafsah ta tashi ta haura sama, a hankali tayi knocking ?ofar Wakin da tasan an kai Hajar, murWa ?ofar tayi ta shiga, ba taga kowa ba saidai taji ?arar ruwa daga toilet, tsaye Hafsah tayi tana jiran fitowarta, few minutes kam sai gata nan ta fito tana tafiya a hankali......
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh feeche

{44..}
Tamkar wata munafuka haka Mainuna ta ?arasa bakin gate din gidan ta bubbuga, mai gadi ya buWe ?ofar, tsayawa yayi yana kallonta, Maimuna tace "zan wuce ko", mai gadi yace "hajiya daga ina...?", tace "tare muke da mutanen da suka shigo yanzu, na tsaya ne akan hanya na amshi sa?o..", mai gadi ya sake kallonta sama da ?asa don sam ba tayi kama da mutanen ba, fuskarta sai kace horror duk ta Washe sbd azabar shafa mai, ga kuma uban ?uraje da barni da mugu, kayan jikinta ma ba kanta don wani yagulamun hijab ne sanye ajikinta duk ya ?o??one ya farke, matsa mata yayi ta shiga ya rufe gidan, wani kallon ba?in ciki Maimuna take bin compound din dashi, tsaye tayi ta rasa ina ma zata dosa, Inuwa da har ya koma ya zauna ya sake tashi ganinta a tsaye, yace "bari na nuna miki ta baya tinda naga tanan a rufe take..", gyaWa masa kai kawai tayi don tsoro ya fara shigarta, wai ta yaya ma zata iya zuba shinkafar Seran, haka tabi mai gadi har ya nuna mata hanyar baya, kasa shiga tayi don tsoro ya kamata fa ainun, shi dai mai gadi tinda ya gwada mata ?ofar ya koma bakin aikinsa, shahada kawai tayi ta tura ?ofar a hankali, tinda dai ta riga da tazo babu yadda za suyi da ita, saWaf saWaf ta shiga da wani suWaWWen takalminta, cak ta tsaya tana kallon kitchen din ganin kayan garar zube a nan, wani daWi ne ya tsarga mata a zuciya, da sauri ta fito da ledar da take ?unshewa a hijab. Tare da Hafsah Hajar suka sauko ?asa, Hafsah ce ma ta ri?ota don da kyar take tafiya sbd ciwon kan, ga kuma yunwa da ta mata illa don rabonta da abinci tin jiya da yamma, sosai Hajar taji daWin ganin Anty da Mu'azzam, saida suka gaisa gaba Waya snn ta samu waje ta zauna ta jingina da kujera, Mu'azzam na kallonta yace "ke lafiyar ki kuwa..?", Hafsah tace "kanta ne yake ciwo..", yace "Sannu, Allah ya sauwa?e", Anty tace "Ayya sannu kinsha magani..?", Hajar ta girgiza kai tace "babu maganin ai", Anty tace "tin yaushe kan naki ke ciwon..?", Hajar tace "tin safe", Anty tace "akwai panadol a jakata, Hafsah buWe ki Wakko mata", Mu'azzam ya tashi yana ciro wayarsa da tay vibrate daga aljihu, ?ofar kitchen ya murWa ya shiga, a gigice Maimuna dake tsugunne gaban jarkar mai ta Salle murfin tana shirin zazzaga shinkafar Seran data buWe ta Wago kanta, wani irin juyawa ?an hanjinta sukay ganin Mu'azzam, tsabar gigicewa sai ta saki ledar shinkafar Seran a ?asa, daSas ta zube a ?asa tana raba ido tamkar Sera a buta, da mamaki Mu'azzam yake kallonta, mayar da wayar yayi aljihu ya fasa Waga kiran, ledar da ta wurgar ya Wauka, ?urawa ledar ido yayi, ya dubi Maimuna da tayi tsilli tsilli, wata mummunar zuciya ce ta Webesa ya haWa kanta da cooking gas, wata razananniyar ?ara ta fasa sbd ji tai kamar raba mata kan gida biyu yayi, tini zufa ta fara tsattsafo masa a goshi, Anty ce ta shigo kitchen din, still tay tana kallon Maimuna da goshinta ya wanke da jini, Mu'azzam ya goge zufar goshinsa yana kallon Anty yace "Why, ?o?arin kashe min ?anwa take Anty" ya juya yana nuna Maimuna da yatsa yace "so take ta kashe min ?anwa...", Anty ta ringa kallon Maimuna sai kuma ta dubi Mu'azzam, bata kai ga cewa komai ba ya nuna mata ledar bomb din Seran hannunsa har rawa yake yace "kamata nayi tana ?o?arin zubawa a cikin mai", Anty da mamakin ganin Maimuna a nan ya gama cikata tace "innalillah wa'inna ilayhirraji'un, mun shiga uku, yanzu Shayin Sera ka kamata zata zuba a mai", Anty ta sakawa ?ofar kitchen Win lock sbd bata son Hajar ko Hafsah su shigo ta juya tana kallon Mu'azzam tace "dan girman Allah fitar mana da ita daga nan, marmaza ka fita da ita wnn ai gara annoba da ita, yanxu ke har zuciyarki tayi ba?in da zaki cutar da mutum da bomb din Sera", Mu'azzam ya iza ?eyar Maimuna suka fita daga kitchen din, Anty tabi bayansa tace "ka tabbatar bata zuba ba...?", yace "Eh bata kai ga zubawar ba na kamata..", Anty ta koma cikin gidan hankalinta duk a tashe, banzatar da Hafsah dake tambayarta me ya faru tayi, bayan ta nunawa Hajar kayan ta shirya tace tafiya za tay, don gaba Waya hankalinta ya Wugunzuma gwara taje ta zauna da ?ar uwarta, wnn abu ai ba na wasa bane, a nan ta bar Hafsah zata tafi gida daga baya bayan tace mata karta kai dare, sosai Hajar taji daWin bar mata Hafsah da akai, Hafsah ta shiga kitchen ta dafa mata Noodles, ta ringa mita bayan ta kawo mata Noodles din tace "ga abinci ba zaki dafa kici ba saiki ta zama da yunwa", Hajar na tura Noodles din tace "bana jin daWi ne", Hafsah tace "yunwa ce fa..", Hajar na gama cin Noodles din da zata iya tasha panadol da Anty ta bari, sosai taji dama dama kan ya dena ciwo, Hafsah taje kitchen ta Wakko ledar da suka zo da ita wacca ke Wauke da turaren wuta da sauran tarkace da Anty ta haWawa Hajar, Hafsah tace "bari na rage miki aiki", upstairs suka haura again zuwa Wakin Hajar, Hafsah ta buWe box din kayan Hajar ta jera mata su a wardrobe, kayan lefenta ma saida Hafsah ta buWe ta mata tsince tsince, kayan bacci da mayuka da perfumes, mirror kam saida ya cika damm da kayan shafe shafe don Hafsah bata barsa haka nan ba, ita dai Hajar kawai kallonta take tana yamutsa fuska, ita sam babu abinda ya birgeta na daga gidan ko kuma kayan cikinsa, garar da Baban ta yayi mata ya fiye mata komai na gidan, daga ?arshe Hafsah ta shiga bathroom tayi masa jerensa shima, Shower gel Shampoo da conditioner duk ta jera su a cupboard dake toilet din, saida Hafsah ta gajiyar da kanta don har shara tayi ta goge ko ina ta bisa da turaren wuta a burners, da joke Hafsah tace "da fatan dai kin Wauki course, haka zaki ringa yi kullum", Hajar ta taSe baki tace "uhmm", Hafsah tayi ajiyar zuciya ta saka serious face tace "Sister i understand your feelings, nasan yadda kike ji, amma ki ajiye komai ki ri?e hakan as one out of your destiny, ke naki ?addarar knn, Allah ya rubuta wnn da aka aura miki shine mijinki, nothing can change that, don Allah ki kwantar da hankalinki ki amshi ?addarar ki hannu biyu, forget about the past and face the future ehmmm", Hajar tace "idan da ban ha?ura na amshi ?addarar ba ai bazan zauna ba Hafsah, wllh tllh Baba nake dubawa shiyasa na zauna amma baya ga haka babu abinda zai zaunar dani", Hafsah tace "Eh hkan ma yayi, komai na rayuwa ai sila ne, in Allah ya yarda wnn auren sai ya zame miki jin daWi da kwanciyar hankali...", Hajar ta rausayar da kai ba tace komai ba, ?arfe biyar Hafsah ta fara shirin tafiya, tini mood din Hajar yana canza, Hafsah tayi kamar bata fahimta ba ta cigaba da shirinta, tana gama shiryawa ta Wauki jakarta, har bakin gate Hajar ta rakata, bayan ta tafi ta koma ciki. Hafsah tsaye bakin road tana jiran napep bayan tayi ?ar tafiya ta fito daga layin gidan, napep biyar ta tare kuma duk basu Wauketa ba wai ba za suyi hanyar ba, har ta fara gajiya da tsayuwa, wata lafiyayyiyar Mota ce taci taya a gabanta, ganin motar ta kare mata titi ta matsa daga wajen, driver seat aka buWe, wani gentleman ya fito his eyes covered with shade, ta cikin shade din ya ringa kallonta kafin ya rufe murfin motar ya isa inda take, Calmly yace "Assalamu alaikum...", Hafsah ta juyo tana kallonsa ba tare da ta amsa sallamar ba, sake matsawa tayi ta haWe gira, cire shade din yayi yana kallon side view din face Winta yace "Young Lady", juyowa tayi ta ?ura masa ido, tsuke ido tayi bata kai ga magana ba ya rigata yace "it is me Ahmad..", ta zaro ido tace "ohh Sannu ai ban gane ba da farko", yayi murmushi yana shafa kwantaccen beard dinsa yace "how are you...?", tace "am fine alhmdllh", yace "masha Allah..", ya kalli road din da yake tamkar an sharesa babu motoci sosai ma bare kuma napep yace "where are you heading to...?", tace "Gida zani", yace "toh bari na ajiyeki ko", a fakaice ta dubesa sai kuma ta girgiza kai tace "No thank you...", yace "me yasa ba zakizo na ajiye ki ba..?, zafa ki iya kai Magrib anan tricycle basu wucewa sosai tanan", ta sake girgiza kai tace "i can wait....", da kyar yayi convincing dinta ta yarda bayan dai taga tabbas zata iya kai magrib don tin zuwansa wajen babu napep din da ya sake wucewa, da kansa ya buWe mata front seat ta shiga a hankali ya mayar da ?ofar ya rufe kafin ya zaga ya buWe driver seat ya shiga, ita dai ta ma?ale daga jin window, gaba Waya she isn't comfortable ta takure waje Waya, Ahmad ya kunna motar ya fara driving da minimum speed, Silence ne ya Wauka a motar, bayan sun fita daga unguwar Ahmad yayi breaking silence Win da faWin "ya school...?", tana kallon handbag dinta dake kan laps Winta tace "alhmdllh ai mun kusa gamawa..", yace "University fa", tace "No secondary ne..", ya jinjina kai yace "as expected you are a teenager", zaro ido tayi tace "A'a fah", his eyes fixed on the road a hankali yace "how is she..?", Waga kanta tayi ta kallesa, a lokaci guda ya juyo sukay ido huWu, da sauri ta Wauke kanta ta kalli window tace "tana lfy alhmdllh...", yayi ajiyar zuciya yace "Ohk" da haka bai sake cewa komai ba, ita dai tana jiran taji ya tambayeta hanyar unguwar tasu don sai take ganin kamar ya manta, amma sai taga beyi hakan ba kuma tiryan tiryan hanyar unguwar yake bi, Hafsah tana ganin sun shigo unguwarsu zuciyarta ta buga, basu ?arasa gidansu ba tayi saurin cewa "amm drop me here zan ?arasa", slowing down yayi yabi gefen titi ya tsaya, tace "nagode" ta fara ?o?arin buWe motar taji a ?ulle don bai buWe lock ba, ta juya za tace masa ya buWe taga ashe kallonta yake, da wani irin expression bisa fuskarsa yace "Sorry, one minute please", ta sauke hannunta dake ri?e da handle din ?ofar tace "Okay", yayi ajiyar zuciya still looking at her yace "the last time i met her ta gayamin cewa she is getting marry soon, at that time na yarda amma bayan wani lokaci sai mind dina ta?i yarda..", yayi shiru na 3secs kafin ya Wora "i want you to tell me the truth..", ta Wago kanta ta kallesa kafin ta mayar ?asa tana wasa da ?asan mayafinta tace "me yasa kake tambayata wnn...?", yace "bcox i need to confirm it ko na samu rest of mind..", kai tsaye tace "Alright, the truth is since last week Friday akay bikinta, yanxu ma daga gidanta nake...", Ahmad was very shocked and dump founded, yama kasa cewa komai, zuciyarsa ce ta ringa confusing nasa tana ce masa ai Hajar kawai tace masa haka ne to get rid of him amma ba hakan bane, Hafsah dai ganin baice komai ba tace "please open the door one minute has passed..", buWe lock din yayi da kyar yace "sai anjima..", tace "thank you..", ya gyaWa kai yace "you're welcome", ta buWe motar ta fita ta rufe masa ?ofar, ta ?arewa street din nasu kallo wai ko za taga wani wanda yaga fitowarta daga motar kuma wanda ta sani, Sosai taji daWi da ta lura babu kowa, tana ?arasawa ?ofar gida ta juyo, sosai tayi mamakin ganin motarsa bai tafi ba har lokacin, ita dai ta Wakko keys daga jaka ta buWe gida ta shiga.

&Umma ta Wora hannu bibbiyu aka ta zabga wani uban salati tana kallon Anty


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login