Showing 150001 words to 153000 words out of 252707 words

Chapter 51 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

sauri ta mi?e tana murza ido taja da baya, mi?ewa yayi yace "hey ki tashi ki shirya.. idan kuma anan zan barki shknn", yana gama faWin haka ya nufi door ya fita, reception ya wuce ya zauna, after 30mins ya dawo Wakin ya tarar har ta gama shiryawa, black Abaya wcca bata taSa sawa ba ta saka, tayi rolling kanta da mayafin Abayan, tanata faman zuge box dinta wacca ta gama shirya kayanta tsaf, tinda taji yace tafiya za suyi taji wani sanyi ya saukar mata don har ga Allah ta gaji da zaman nan din, yana kallon abinda take yace "are you done..?", ta gyaWa kai tace "Eh" lokacin da ta mi?e tana gyara rolling din da tayi, door ya nufa yace "muje", box dinta ta fara ja tabi bayansa, juyowa yayi yana kallonta, ta saukar da kanta tace "ka manta bag dinka fa..", yace "kema ke kika sa kanki daukar wnn, lokacin da muka zo mu muka dauki kayan", girgiza kai tayi ba tace komai ba, ya buWe ?ofa ya fita, sakin box din tayi tabi bayansa, bayan ta fito daga room din ya mayar da ?ofar ya rufe, wucewa yayi ya tsaya gaban Elevator tabi bayansa suka shiga tare, suna sauka ?asa yana gaba tana biye dashi, ganin ya zauna a kujera bayan sun isa reception tayi turus tana kallonsa, shikam wayarsa ya ciro yana duba bolt da ya kira, can kujerar dake nesa dashi ta samu ta zauna, tinda Hajar ta zauna wani gentleman dake zaune opposite dinta ya zuba mata ido, ita kam kanta na ?asa tana wasa da fingers dinta, Nurain ya Wago kansa ya kalli mutumin, sosai ya lura da irin kallon da yake yiwa Hajar babu ko ?iftawa, Nurain ya haWe gira ya tashi ya koma kujerar dake kusa data ta, Wago kanta tayi ta kallesa jin scent dinsa, yana latsa wayarsa ba tare da ya dubeta ba ya rage murya yace "baki taho da hijab ba..?", tace "ai baka sako hijab ba da ka haWa kayan..", Wago kansa yayi ya ringa kallonta without blinking, ta fakaici kallonsa ganin kallon da yake mata tace "ka dena kallona dan Allah..", yace "ohh really ke da wane idon kika san ina kallonki", tashi tayi ta bar masa kujerar ta koma inda ya taso a hankali tace "ai kallon batin ya isa haka", Nurain ya kalli mutumin a fakaice, gani yayi ya juya akalar kallon nasa zuwa inda ta koma, wani irin murtuke fuska yayi har saida thick eyebrows dinsa suka haWe, kamar wnda aka fusata haka ya mi?e, babu wani jinkiri ya isa inda ta koma ya figi hannunta ya fara janta suka fita daga reception din, suna fita waje ta fixge hannunta tace "meye haka..", ta fara goge hannun a jikin kayanta, wata Soyayyar ajiyar zuciya ya sauke ya shafa fuskarsa da palm dinsa, juyowa yayi yana kallonta from head to toe, wani irin haske ta ?ara barin ma da ta saka black din Abaya sai hasken ya ?aru, sajen forehead dinta ya kwanta luf luf sai kace balarabiya, ya kalli ?afarta that is so fair har wani ja take sbd haske ga nails dinta pink, da wata iriyar murya yace "wai ke ko socks baki Wakko ba..", da mamaki ta kallesa tace "toh wai ni na haWa kayan ne", idan ba ?afa da hannu da fuska ba babu inda yake bayyane a jikinta, dressing dinta was more than decent, yana duba wayarsa yaga bolt din da ya kira tazo, a front seat Nurain ya zauna Hajar kuma back seat, da haka suka bar harabar hotel din, Hajar ta ringa kallon window wondering a wani gari take, wata unguwar masu hannu da shuni suka shiga, ?erarrun gidajen dake unguwar sai kace a ?asar waje, gaban wani dan?areren gida Nurain yasa mai bolt din yayi parking kafin ya fara kallon wayarsa yana duba house numbern na gidan dan ya tabbatar shi din ne, bayan ya tabbatar yayi dialing numbern Hammad, tana shiga Hammad ya Wauka, Nurain yace "am at the gate..", Hammad yace "Ohk ka shiga mana Dr", Nurain yace "Amm ai bolt ne..", Hammad yace "Okay bari na yiwa gateman mgana kawai ya shigo ciki da kai", Nurain yace "Alright", babu jimawa aka zuge tafkeken gate din gidan, suna shiga fakeken compound din gidan drivern bolt ya parker motar, Nurain ya yiwa mai bolt transfer din kuWinsa bayan ya masa doubling, back seat ya buWe yana kallon Hajar da tayi wani lakur yace "come down", a hankali ta zuro ?afafuwanta ta fito, daidai lokacin Hammad ya fito daga entrance din gidan, da sauri ya ?araso inda Nurain yake sukay hugging juna lightly, sai kuma sukay musabaha bakin Hammad har ear yace "i swear i pick a flag..", Hajar dai kawai kallon Hammad take don bai mata kama da ?an Ni????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
geria ba, kana ganinsa kaga halfcast, Hammad ya kalli Hajar yace "beauty Noor..?", Nurain ya dubi Hajar ya girgiza kai yace "she is someone else", Hammad yace "ohh", da haka yayi leading dinsu zuwa katafaren palourn gidan, Hajar dai ta samu sofa ta zauna bayan shigarsu palourn, sake gaisawa sukay, Hammad yace "ai this is better, koni da naje kano ai har gida naje muka gaisa kuma na gaisa da Mami..", Nurain yace "ya wajen su Ummi...?", Hammad yace "Ummi taje Yamen", Nurain yace "Ohk", Hammad ya dubi Hajar dake zaune kan sofa yace "Hi.. good afternoon..", Hajar ta saukar da kanta tace "ina yini", yace "lfy lou, how are you doing...?", tace "fine alhmdllh", Hammad yace "good", sai kuma ya dubi Nurain dake satar kallon Hajar yace "bari na kira my Madam tazo ku gaisa" da haka ya tashi ya haura sama, bai jima ba ya sakko ya zauna a position dinsa suka cigaba da fira da Nurain, after few minutes da basu kai huWu ba matar Hammad Maysha ta iso palourn, she's so beautiful brown skin girl, gaisawa sukay da Nurain snn Hajar, bayan nan Maysha ta tashi ta shiga kitchen ta lafto snacks da drinks tray guda ta kawo palourn ta ajiye, ta sake komawa kitchen ta kawo warmers din abinci, Maysha ganin Hajar bata taSa komai da ta ajiye musu ba ta Webar mata tace tazo su shiga ciki taci, Nurain kam yasha drink sai semosa guda Waya, Hammad na kallon Nurain bayan Maysha ta wuce da Hajar ciki yace "Please who is this young lady Dr, is she your wife..?", Nurain ya ajiye glass goblet din lemo da yake sha yace "wife.. no she's not", Hammad yace "then", Nurain yace "yah how will i get marry ban gaya mka ba, kasan zan gaya maka koda bazaka zo ba, kaima lokacin aurenka ina India ai ka gayamin right", Hammad yace "Okay then who is she..", Nurain yace "someone" da haka ya dauki lemonsa yana sipping. sai bayan magrib suka bar gidan wnda da ?yar Nurain ya yarda ya kai time Win, bayan sun dawo hotel sun shiga Elevator Hajar dake ri?e da ledar da Maysha ta bata tace "waini ban gane ba fa me muka dawo yi anan?..", a lokaci na farko da ya dubeta, kamar bazai amsa ba can yace "zama mna", ta wani zaro ido tace "what zama fa kace", ya Waga shoulder irin yess, da haka ya fita daga Elevator din don sunzo floor din room dinsu, Keycard ya ciro ya buWe ?ofar room din ya juya yana kallonta yace "get in", ta ma?e shoulder tana ?o?arin danne hawayen da yake shirin zubo mata, kallon few seconds ya mata kafin ya shige Wakin ya barta tsaye nan, Hajar ta goge hawayen da ya zubo mata da bayan hannu, ajiye ledar hannunta tayi a bakin ?ofar ta juya ta koma cikin Elevator, bayan kamar minti biyar Nurain dake zaune kan couch ya mi?e ganin bata shigo ba, door ya nufa yana zuwa yaga wayam, ya kalli ledar da ta ajiye nan bakin ?ofa, lokaci guda ya kalli dogon Aisle din shima yaga babu kowa, da sauri ya shiga Elevator ya sauka reception, saida ya fara ?arewa reception din kallo nan ma yaga bata nan, har zai fita daga reception din sai kuma ya dawo ya tsaya gaban receptionist yace "amm excuse me", receptionist din yace "yes sir" Nurain yace "Please ba kaga wata young lady ta fita ba..", receptionist din yayi jim yana tunani, Nurain da hankalinsa ya fara tashi yace "she is in black", receptionist din yace "ohh i saw her going out few minutes ago", Nurain ya juya yana kallon ?ofar fita da mamaki, direct exist door ya nufa ya fita harabar hotel din dake da haske tarwal kamar rana, ya sauke numfashi yana shafa kansa yace "damn it", kawai kalle kalle yake a harabar hotel din ko zai ganta, can ya hangota tana tafiya a hankali har ta kai babban gate din barin hotel din, bai san lokacin da ya fara zabga wani sauri ba ya nufi gate, lokacin da ya isa gate din ita harta jima da fita, hangota yayi har tayi nisa da tafiyar da take gefen titi, wani irin mugun gudu motocin da suke wucewa suke, duk motar da tazo a guje take wucewa, haWe gira yayi yabi bayanta da sauri, yana daf da zuwa kusa da ita with husky voice yace "Ke!! where are you going are you mad...?", lokaci Waya ta dakata da tafiyar ta juyo sukay ido huWu, tattare ?asan rigarta tayi ta juya ta kwasa a guje, Nurain ya zaro ido ganin uban gudun fanfala?in da take wnda tayi masa muguwar zarra, ai kam bashi da wani option da ya wuce ya bita, gudu take ba ji ba gani, ta waiwayo taga ai ya kusa kamota, ganin zai cimmata kawai tayi crossing road, a lokacin da wata shimfiWeWiyar mota ta kwararo with high speed, Nurain yaci wani mugun birki yana jin tamkar an kwaWa masa guduma a ka, da wata iriyar murya mai diri ya kwala kiran sunanta "Hajar"......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{65..}
Saura ?iris motar ta kwasheta amma duk da haka saida ta gogeta, wata iriyar hantsilawa tayi ta faWi ?asan kwalta, ta dauje a duka guiwoyinta da tafin hannu, da sauri Nurain ya ?araso inda take, damtsenta ya ri?o ya Wagata kamar ?ar kaza, ba karamin tashi hankalinsa yayi ba kuma har lokacin kansa bai dena sarawa ba, tin daga sama har ?asa ya ringa kallonta fuskarsa a matu?ar murtuke, sakinta yayi kafin yasa bayan hannu ya falla mata mari, bata gama dawowa hayyacinta ba ya sake mangareta, saida Hajar taga stars tsabar gigicewa, ta fashe da matsanancin kuka a gigice tace "na shiga uku", wata tsawa da ya daka mata saida ta koma ta zube a ?asa sbd yadda ?an hanjinta suka juya, with stern voice yace "you must be mad, wawuya kawai..", a lokacin drivern motar da ya samu ya tsayar da motar far away from them ya ?araso inda suke da Wan gudu gudu, kana ganinsa kasan ?uruciya ke Webansa don bazai wuce 25yrs ba, du?awa yayi gaban Hajar dake rusa kuka kamar ranta zai fita yace "am sorry", Nurain ya figi hannunta ya mi?ar da ita, sosai ta firgita ta sake fashewa da kuka, young man din yace "should I take her to the hospital...?", a ta?aice Nurain yace "no need" da haka ya ja hannunta suka bar wajen tana rusa kuka, a haka yana figarta har suka koma cikin hotel din, direct elevator suka shiga bayan sun wuce reception, har lokacin Hajar bata dena kuka ba, suna isa room dinsu ya wani wancakalar da ita a kan carpet, da sauri da haWe kanta da guiwarta da take jin tana mata zugi, ya zauna kan couch ya dafe kansa, ynxu idan da motar nan ta bigeta fa sai yadda Allah yayi, ya Wago kansa ya kalleta zuciyarsa na ?una, slight hiss yayi ya tashi ya shiga bathroom yayo alwala, bayan yayi sallah after taking his bath ya saka pajamas, making coffee yayi ya zauna kan couch, ajiye mug din hannunsa yayi kafin ya kalli inda take, har lokacin kanta haWe yake da guiwa tana shesshe?a a hankali, ya taSe baki yace "ke!!", ko motsi ba tayi ba bare ta amsa, ya Wan daga murya yace "ke!", ta Wago jar fuskarta ba tare da ta dubesa ba, ya haWe gira yace "tashi kije ki cire wnn black kayan sai kace a palace din sheWanu", ba musu ta tashi tana jan ?afa ta janyo box din kayanta, wata soft sleeping gown ta Wauka ta shige bathroom zuciyarta tamkar za tay bindiga, yabi bayanta da kallo kafin ya Wauki mug din coffee ya fara sipping wnda daman haWasa yayi don ya rage masa takaici, ba ?aramin Sata masa rai Silly girl tayi ba, sai kace wacca kwai ya fashewa a ciki haka ta fito daga toilet din, a hankali ta zauna gefen gado after few minutes ta kwanta ta rufe da duvet, babu abinda take hangowa sai irin stars din da ta gani, Nurain na gama shanye coffee ya juya ya kalli gado, lokaci guda ya mi?e ya isa bakin gadon, kallonta ya ringa yi kafin ya zauna gefenta, Hajar ta rintse idonta don ba bacci take ba, duvet din da ta rufe ya yaye, bata motsa ba duk da hakan yazo mata unexpected, tin daga ?afarta zuwa knees dinta da suke a bayyane ya ringa kallo, ya lura da bruises din dake guiwoyinta, a hankali ya kai dubansa kan hannayenta, bai ga ciwo a hannun ba, ya janyo hannun da ta danne yana dubasa shima, a palm yaga taji ciwo, in banda bugu bbu abinda zuciyarta take, me yasa yake taSata wai, wani azabar tsoronsa take ji shiyasa ta?i motsi, ya ringa kallon fuskarta musamman ma soft cheeks dinta da ya hango zanen yatsunsa uku, wajen yayi jajur, shiyasa ya saka mata bayan hannu idan da front ya saka mata tsaf zai fitar mata da ha?ori, ya kasa withstanding abinda ta aikata ne, the girl is so stubborn, ji tayi ya dafa forehead dinta sai kuma ya tuge mayafin da ta rufe gashinta, tini ta buWe idonta ta mi?e zaune, tashin da tayi bai hanasa cigaba da duba jikinta da yake ba, hakan ne ma yasa ya fara ?o?arin Waga ?ar rigarta don ya duba inda rigar ta rufe, wata gigitacciyar ?ara ta fasa ta fara ture hannunsa, ganin ko gezau so yake fa ya Waga rigar nan sai ta fara kokawa, haWe gira yayi ya rutsa hannayen nata da hannu Waya, Wayan hannun kuma ya Wage rigar yana ?arewa fresh bodyn ta kallo, ?o?arin sauka ta fara daga kan gadon ya hanata don katamau ya ri?e ?ar farka, ai kam ta rushe da kuka jikinta har na rawa tace "wayyo Allahna na shiga uku, dan girman Allah ka dena taSani, Ummata...", sakinta yayi bayan ya tabbatar bbu ciwo a jikin, da sauri taja rigar ta rufe jikinta tana zaro ido, tashi yayi ya shiga bathroom ya fito da kwalbar Dettol, kwalin tissue dake ajiye kan table ya dauka snn ya koma gefen gado ya zauna, Hajar ta muskuta baya tana turo baki, sam bata bari sun haWa ido ba, haka nan ya goge mata bruises din da taji a hannu da knees da ruwan dettol, tinda ya zare mata ido ta tsaya bbu wani no?e no?e, ya mayar da kwalbar Dettol din bathroom ya fito ya rage hasken Wakin ya hau couch ya kwanta, wajen ?arfe Waya ya farka, zaune ya mi?e ya ringa massaging neck dinsa da ya ri?e, yafi minti biyar yana massaging neck din, ya juya yana kallon gado, can gefen gadon yaga Hajar tabar space sosai, ya murza sleepy eyes dinsa ya tashi ya koma kan gadon, ya kwanta a other side din gadon ya juya mata baya, da asuba Nurain ya farka yaga Hajar daf dashi sai kace yayi cuddling dinta, kanta bisa hannunsa, sauke sleepy eyes dinsa yayi kan innocent face Winta, baccinta take peacefully, ya gyara kwanciyarsa getting even more closer to her, kallon fuskarta yake without blinking musamman cheek dinta, a bazata ya kai other hand dinsa ya shafa cheek din nata, tin daga ?ololuwar kai yaji tamkar ana masa ruwan allurai, yayi ajiyar zuciya a hankali ya zame hannunsa da ta danne making sure bai tasheta ba, ya mi?e daga kan gadon ya nufi bathroom yana ciccilla hannunsa da ta kwanta a kai alamar dai ta daWe akansa, sai takwas saura Hajar ta farka, tana sauka kan gado ta gansa zaune kan couch already well dressed up yana latsa wayarsa, bata masa second look ba tayi wucewarta ta shiga bathroom, yana ganin haka ya tashi ya bar mata Wakin, har ta fito wanka ta shirya a tsanake snn ya dawo, ledar takeaway dake kan fridge ya nuna mata yace "ga breakfast", shiru tayi masa ba tace komai ba, ya daka mata tsawa yace "ba kiji me nace ba..?", ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers dinta tace "toh", murya ?asan ma?oshi yace "Silly girl", kaWan taci abincin ta ture, yana latsa wayarsa ba tare da ya dubeta ba yace "kin gama haWa komai naki..?", gudun kar ya sake mata tsawa ta gyaWa kai tace "Eh", fita yayi bayan minti biyar ya dawo tare da wnda zai fitar musu da kayansu don already bolt na waje tana jira, Hajar na ganin an fita da box dinta taji wani daWi har cikin ranta, Nurain ya nufi door ya murWa handle, juyowa yayi yana kallon Hajar da take saka takalminta, tana Wago kanta sukay ido huWu, tayi sauri ta saukar da kanta, dawowa yayi ya tsaya gabanta, jin scent dinsa ta Waga kanta, a hankali ya kai hannu ya shafa cheek dinta yace "ba kya jin magana..", da sauri taja baya tana juya lulu eyes dinta, ya sauke numfashi yace "wuce muje..", ?ofa ta nufa da sauri yabi bayanta, saida ya rufe Wakin snn suka shiga Elevator tare zuwa ?asa, Nurain ya dakata a reception domin checking out ya ajiye key kuma, receptionist ya duba Keycard din ganin numbern room dake jiki ya dakatar da Nurain, wata leda ya Wakko ya mi?a masa yace "perhaps is this yours..?", Nurain ya ringa kallon ledar snn ya amsa yace "yess", ledar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login