Showing 159001 words to 162000 words out of 252707 words

Chapter 54 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

da sauri ya sunkuyar da kansa ganin yadda ta zaro ido sai kuma ya Wago bayan ya haWe gira, Hajar ta yarfe hannu tace "na shiga uku..", yace "A'a baki shiga uku ba tinda kin iya rashin kunya, don haka saiki zama ready kiga abinda zasu miki tinda kin yiwa ?an uwansu rashin kunya..", wani irin zaro ido tayi tana girgiza kai tace "wllh ban musu rashin kunya ba, a ina na musu rashin kunya, kawai fa cewa nayi sai sun biyani abuna, kai kaji lokacin da na musu rashin kunyar..?", ya Waga shoulder yana taSe baki, yadda ta wani gigice tana zaro ido ne yake basa dariya, daman gashi tubarkallah akwai idanun bare ta zarosu, tace "kuma ni yanxu ma na yafe musu na bar musu abincin halak malak..", yace "kin bar musu knn..?", ta gyaWa kai sai kace lizard tace "Eh halak malak", yace "Alright shiga ki kwanta..", ta juya tana kallon ?ofar Wakin sai kuma ta juyo tace "babu abinda za suyi min ko..?", yace "may be", har ta kai hannu zata buWe ?ofar sai kuma ta fasa ta juya tace "dan Allah baza suyi min komai ba...", tsaki yayi ya buWe Wakin ya shiga yace "kin fi kowa iya rashin kunya da tsiwa amma ga tsoro sai kace me, c'mon malama shigo ki kwanta..", ba musu sum sum ta shiga Wakin ta nufi gado, ya bita da kallo ganin yadda hijab dinta ke jan ?asa kamar zai harWeta yace "ba dai da wnn blanket dake jikinki zaki kwanta ba...?", nan ma ba musu ta kware hijab din ta ajiye ta wuce ta haye gado, saida ya tabbatar ta kwanta ta rufe legs dinta zuwa neck da duvet snn ya nufi switch din Wakin, kashe hasken yayi ya bar mata dim, kawai sai Hajar taga kamar gaba Waya ya kashe wutan don duhu ta gani dunWum, afujajan ta yaye rufar tayi kneeling kan gadon ta tsala ihu, bai san lokacin da ya bar bakin switch ba ya hau kan gadon ya toshe mata baki, tana jin present dinsa daf da ita ga kuma ?amshinsa tayi sauri ta faWa ?irjinsa ta sakar masa kuka, ba wai a tsaye yake ba bare yace ?afarsa ne ya shanye ji yayi kamar an zare masa spine gami da caka masa wani allura a ?wa?walwa, bai san lokacin da ya tafi luu ya faWa kan gadon da bayansa ba ita kuma ta faWa ?irjinsa fiye da da, ta wani lafe a jikinsa harda gyara kwanciya don wani secure take jinta a nan Win, gani take ba wani harm da zai zo gareta a jikinsa don haka tayi lakur abinta, after a while ba tasan ta yaya ba kawai taji hannunsa cikin rigarta, da sauri ta buWe idonta da ta lumshe ta fara shirin Wagasa, yayi saurin mirginasu ta koma ?asansa, pillow ya janyo ya Wora kanta a kai ya koma gefe ya zauna zuciyarsa na racing, ta ja duvet ta lulluSe jikinta don gaba Waya rigar baccin ta kwaye, shi dai bai sake kallonta ba yana ya?i da abinda yake ji, can dai ya juya ya kalleta ganin yadda take sauke numfashi ya rage murya yace "Hajar", sau uku yana kiran sunanta amma no response, ya tashi a hankali ya nufi ?ofa don har lokacin bai dawo normal ba.

&Umma na zaune tsakar gida tana tsince waken alale, Sabra ce kusa da ita da uniform tana cin wainar gero da ?uli ?uli da Umma ta bata kuWi ta siyo, Umma tace "marmaza ki cinye ki tafi karki makara auta", Sabrah tace "toh Umma" sai kuma ta dauki rabin wainar da ta rage ta lun?uma a baki, ta tashi ta wanke hannunta daga nan ta shiga Waki ta Wakko jakar makaranta, saida ta shiga wajen Baba ta gaishesa ta amso kuWin makaranta kafin ta wuce makarantar, Umma ta koma bakin rariya tana wanke gwangwanaye, Sa'adatu ce ta fito sai soshe soshe take sbd cixon sauro da kuWin cizon da ta sha, ta Wauki buta ta zuba ruwa tana gyatsine, tsaye tayi kan Umma ta ri?e ?ugu tace "malama ban hanya zan wuce", ko kallonta Umma ba tayi ba ta cigaba da abinda take, idan ba iskanci ba ga isasshiyar hanya nan da zata wuce ta shiga banWakin amma sbd rashin mutunci wai sai ta inda Umma ke zaune zata wuce, har wani girgije girgije take tace "wllh ko a matsamin ko na bi tako ina ma, mutum da gidan ubansa anzo an baza shirgi ta ko ina, can an zube wake nan kuma an baza gwangwanaye, a matsa min ko in taka in wuce..", da sauri Sa'adatu ta waiga jin ana buWe sakatar Waki, Naseer ya fito daga Wakinsu fuskarsa a haWe yace "waye yake mgana a tsakar gidan nan?", simi simi Sa'adatu ta kewaye Umma ta wuce toilet tana ?un?uni, Naseer ya koma Wakinsu yana ?wafa, don aikinsa na kwana ne wllh da sai ya gyarawa marasa kunyar yaran nan zama, tin jiya ma yaso tafiya amma bai tafin ba sbd Baba yace ya jira yau masu neman auren Nabilah zasu zo, Umma ta ajiye soson hannunta zuciyarta na mata zafi, ya za ai yarinya ?arama ta giggilla mata wnn rashin kunyar, kawai sai Hajar ta faWo mata, tabbas da Hajar na nan Sa'adatu bazata ci bulus ba saita mayar mata da martani, ynxu tinda babu Hajar akanta za suyi durango knn, daman Maimuna ta fara addabar Sabrah da ?eta da mugunta. Da yamma Naseer ya shigo gida yana kallon Umma yace "Umma ki bada tabarma inji Baba", Umma dake tankaWe tace "tom" ta tashi tana kaWe hannunta ta shiga Waki, babu jimawa ta fito da tabarma ta basa, Maama da ta fito daga kewaye ta bi Naseer da kallo har ya fita, After like 20mins Baba ya shigo gidan tare da Naseer, Naseer ya mi?awa Umma tabarma yace "gashi Umma", amsa tayi ta shiga da ita ciki, Baba ya dubi ?ofar Wakin Maama yace "ina uwar Nabilah", fitowa Maama tayi tana ri?e da labule tace "gani..", Baba yace "Alhmdllh an kawo kuWin auren Nabilah gasu nan aljihu na..", Maama tayi kasa?e don bata taSa tunanin kuWin ?arta aka kawo ba amma aka zauna a tabarmar Umma, Maama tace "Amma an yimin adalci knn a matsayina na wacca ta haifi Nabilah", Baba yace "toh ko ke zaki fita ki amso kuWin auren ne...?", a fusace Maama ta koma Wakinta zuciyarta na zafi, Baba ya sanar da Umma abinda ya faru ita kuma tayi masa Allah ya sanya alheri. Maama ta kalli Nabilah da take linke kayanta tana jerawa cikin wardrobe tace "ba dai wnn matsolon bane ya kawo kuWin aure...?", Nabilah ta saukar da kanta ba tace komai ba, Maama ta hangame baki jikinta har ya fara rawa tace "mgana nake miki kika wani sunkuyar da kai sai kace munafuka..", Maimuna tace "Maama dama kin dena SaSatu don wllh shine, Tanimu mai pachi ba", Maama tace "kar dai kice min Tanimu da yake zaune bakin titi mai pachin tayar motoci", Maimuna ta tuntsire da dariya tace "shi fa", a fusace Nabilah tace "Eh shi Win zan aura ina ruwanki, ke zaki zauna min dashi iye, bana son shisshigi da kwala kai a faranti", Maama ta shiga tafe hannaye tace "Annabilatuwa ashe ba ki da hankali da tunani, ni kuka kai juyayi kika jajiSowa kanki, ke mahaukaciyar inace..?", Nabilah ta zumburi baki tace "nidae ina sonsa a haka.. ai gwara ma ni an san sa kuma yana zuwa gida, itafa Maimuna ko layin gidan nan bai taSa zuwa ba...", Maama ta katseta da faWin "kin hau fel waya kin diro, shi wnda yake son Maimuna ba mai kuWi bane, uban me zai haWasa da layin nan ya sha?i Woyin kwata da ma?a?in hammatar su Iliya mai awo..", Nabilah ta ajiye kayan hannunta ta bar Wakin da sauri, Maama ta cigaba da jaraba ita lallai Nabilah ba zata auri Tanimu ba, Sa'adatu kam ko ta tafasa sauke ba tace ba don ba shiri suke da Nabilah ba.

&MurWa handle din ?ofar office din tayi kafin ta shiga da sallama tana tafiya like a cat, ya Waga kansa ya kalleta sai kuma ya haWe gira, daga lokacin da yazo zuwa ynxu ta shigo office dinsa a karo na uku knn, kuma duk shigowar da zatay saita fesa different turare don haka da different ?amshi ta shigo a ynxun ma, fuskarta a sake sai kace za tayi murmushi ta ?araso ciki ta ajiye file din hannunta kan table, a fakaice Nurain ya kalli file din yace "my secretary will do that", Ruqayyah ta dubi mug din coffee da ta ajiye masa tin shigowarta na farko, ta le?a mug din tace "Amm baka sha Coffeen ba ai, alright sai mu canza brand tinda dearest baya son wnn..", tana gama faWin haka ta Wauki mug din ta nufi ?ofa tana tafiya kamar tarwaWa, sai 3 Nurain ya bar hospital din kuma daga nan fita sukay da Farooq, ba shi ya koma gida ba sai takwas na dare, direct sama ya haura ya wuce part dinsa, after yayi refreshing kansa wajen ?arfe sha Waya ya sauka ?asa ya shiga kitchen ya haWa Coffee, daidai inda ta jingina da cabinet jiya ya ringa kallo, to ko yau ya akay da Aljanu tinda yaga alamar ta shigo kitchen din, yana gama haWa coffee din ya fita, bayan ya haura sama ya tsaya yana kallon ?ofar room dinta, har ya kai hannu zai murWa handle sai kuma ya fasa, shi kaWai yasan yadda yayi controlling kansa jiya, so solution dinsa Waya kuma shine to stay away from her, da wnn tunanin ya wuce room dinsa. haka nan kam acikin kwanaki uku bai saka Silly girl a idonsa ba, deep down his mind he want to see her amma action dinta kaWai ma sosai suke jefasa a halin da bai san inda zai nemo solution ba, ranar Asabar da daddare suka tafi Airport tare da Farooq zasu taho dasu Hajiya da jirginsu yake daf da sauka, sai ?arfe tara jirginsu Hajiya yayi landing, Hajiya na ganin Nurain abinda ta fara tmbyarsa shine ina matarsa, a takaice ya bata amsa yace tana gida, wajen parent dinsa ya wuce yana musu sannu da zuwan da Hajiya ta hanasa da tmbyar Hajar saida ya bata amsa snn ta barsa, bayan an gama musu checking suka wuce, already Abba part dinsa ya wuce Mami ma haka bayan sun isa gida, Hajiya kam branching tayi a main palour, daman Farooq bai shigo ba suna zuwa ya tafi gida, Hajiya ta daga kai ta kalli Nurain da ya fito daga part din Mami bayan ya shigar mata da kayanta, Hajiya tace "ina matar taka ne Usuman..?", Nurain yace "ohh Hajiya nace miki tana gida fa", Hajiya tace "Auho aini da kace tana gida na sha nan kake nufi, sai kace min gidanta ba wai gida ba..", Nurain yace "toh tana can", Noor ce ta shigo da ?aramar jakar kayanta, Nurain yace "kayan sun ?are Noor..?", Noor tace "Eh Yaya", da haka ta nufi hanyar Wakinta, Hajiya tace "gobe da sassafe ka kawo min ita nan ta amshi tsarabarta don duk rabin kayan da na siyo ita na siyowa, sbd itace ta taimaka min na sakata na wala a kujerar jirgi, da bata shafamin man zafin nan ba ai bazan iya zaman kujera har na daWe ba, shiyasa da naje Saudiyyar ma duk kayan da na gani ita nake tunawa, gashi nan kam na lafto mata kaya kuma babu wnda zan bawa sai ita, Noor ce ta tayani zaSa tinda ta fini sanin birni..", Nurain yace "Ai kam saidai su raba dasu Aysha..", katsesa tayi da faWin "wace kuma Aishan kake nufi wai Shatu..?", Nurain yace "Eh", Hajiya ta tsuke fuska tana kallonsa ta ?asan glasses dinta tace "ba da wanda zasu raba, idan ta Shatu zan biye da tuni ?afata ta daWe da ruSewa, sam sam wnn Wiyar ta Ummi bata temaka min wajen shafa man zafi", Nurain ya kalli tsadadden agogon dake wrist dinsa, ganin dare yayi ya tashi ya mi?awa Hajiya hannunsa yace "muje na rakaki Sangarenki kema ki huta", Hajiya ta kama hannunsa ta mi?e snn ta ri?e sandarta da other hand din tace "Eh gsky rakani nima na yada kwankwasona karka tafi ka barni ni kaWai nayi ?u?i sai kace mayya tinda kowa ya WaWe, su basu yi bacci ba a jirgin ni kuma na Wan gyangyaWa..", yana ri?e da hannunta har saida ya kaita Sangarenta snn ya fito, ya yiwa Maminsa sallama Abba kam tinda ya shiga part dinsa ya kwanta, ?arfe sha Waya da ?an mintina Nurain ya bar gidansu zuwa gidansa....
'?
=؛? HAJAR =؛?

{68..}
Washe gari ?arfe tara da rabi Hajar ta fito daga wanka Waure da towel, a hankali ta zauna kan stool tana rubbing lotion, wata doguwar riga armless ta saka bayan ta gama shafe shafenta, ta fesa perfumes masu sanyin ?amshi, a hankali ta buWe ?ofar room dinta ta fita tana ?arewa corridor kallo, after few seconds ta ?arasa fita ba tare da ta rufe door ba don ba ta so tayi ?ara, walking slowly cikin sanWa har ta kai bakin door din Sangarensa, ko takalmi bbu a ?afarta wai don kar aji footsteps, tafi minti biyu a tsaye kafin ta kai hannu da nufin sliding door din sai kuma ta fasa, ta ciji lower lip dinta painlessly ta kara kunne a jikin ?ofar, wani irin turo baki tayi don ba taji motsi ba, ta juya ta koma room dinta still tana turo baki, toh ko dai ita kaWai ce a gidan ynxu ne, three days fa ba ta gansa ba ko sau Waya, tana barin bakin Sangaren nasa ya buWe ?ofa, ya ringa surveying corridorn da idanunsa amma bai ga kowa ba, shi dai he is not mistaking tabbas yaga silhouette din mutum, har ya juya zai koma ciki sai kuma ya fasa ya cigaba da kallon wajen, pointed nose dinsa ya ja don sosai ya sha?i sassanyan ?amshin da ya karaWe corridor din, after a while ya juya ya shiga ciki. Hajar ta zauna kan stool dake gaban mirror tana kallon kanta, toh wai yana ina ne, tsaki tayi a fili tace "ina ruwana ya tafi space ma", hular da ta rufe gashinta ta cire ta warware jelar gashin da ta naWe, oil hair spray da Maysha matar Hammad ta bata ta Wauka ta feshe hair dinta dashi, after that ta ji?a kan da hair butter snn ta fara combing dinsa a hankali, jin an buWe ?ofa tayi sauri ta Waga kanta, ido huWu sukay dashi hannunsa daya cikin pocket din sweat pant dake jikinsa, mi?ewa tayi still tana kallonsa sai kuma ta koma ta zauna, kallonta yake without blinking ya wani tattare thick eyebrows dinsa, Hajar ta saukar da kanta sai kuma ta ajiye comb din hannunta kan mirror, sosai ta masa kama da baby doll sbd armless gown da ta saka da kuma black coiled hair dinta dake a warware, da sauri ya Wauke kansa speaking with a repartee yace "idan kin gama abinda kike ki shirya zan ajiyeki can wajen Hajiya...", ba tare da ta Wago ba tana twisting slim fingers dinta ta gyaWa kai tace "toh", yace "idan kin shirya sai kiyi yadda na koya miki a can garin da wayar da na ara miki..", nan ma tace "toh", bai ko ?ara 1sec ba ya juya ya fita ya rufe mata ?ofar, lumshe idonsa yayi yana sauke ajiyar zuciya sai kuma ya shiga Sangarensa, saida Hajar ta gama combing din gashinta snn ta sauka downstairs ta shiga kitchen, sharp sharp ta dafa abinda za taci, bayan ta gama cin abincin ta wanke utensils din da tayi amfani dasu ta bar kitchen din, tana shiga room dinta ta bude wardrobe zata zaSi kayan da zata saka, wata riga da skirt na atampa ta ciro, cikin kayan da Mami ta Winka mata ne lokacin da zasu dawo gida, kana ganin atampar kasan me tsada ce, ita dai tunanin ta kar taje sunyi mata kaWan tinda riga da skirt ne, saidai kuma da ta saka suka mata chas chas harda space sosai a skirt din, har da pendant necklace mai dutsen white pearl ta saka, veil wnda ya dace da zanen flower din atampar ta saka kuma wnda ya rufe mata jiki sosai, ta ciro wayar da tayi plugging a charge babu wani Sata lokaci ta shiga call log tayi long pressing 1, number na appearing tayi dialing ta kara a kunne, tana fara ringing ya katse few seconds saiga kira ya shigo, picking tayi da sanyin murya tace "Aslm..", can ?asa taji muryarsa ya amsa, ta juya lulu eyes dinta tace "na shirya", a takaice yace "Ohk.. ki jirani a compound" da haka ya katse kiran, Hajar ta saka wayar a handbag dinta kafin ta tashi ta fita, yana kallon lokacin da ta fito ta glass door din Sangarensa, tana sauka downstairs ya fito yabi bayanta, saida ya tabbatar ta fita daga palour snn shima ya sauka, bayan ya rufe main door ya zura key din a pocket, tsaye yayi yana kallonta babu ko ?iftawa, tana tsaye a parking lot waiting, walking majestically ya isa parking space din ya buWe motar da zai shiga, tana ganin ya shiga itama ta zagayo ta buWe front seat ta zauna, tini hancinta ya ringa perceiving pure men scent dinsa mai azabar ?amshi, Nurain ya sauke handbrake ya fakaice kallonta da wutsiyar ido, can after a while yace "saka mayafinki a head", ta Wan kallesa ba tare da ta yi abinda yace din ba, fuskarsa a murtuke tamau ya kalleta yace "ba kiji me nace ba..", ba musu ta janyo veil din ta saka a ka sai kuma ta kalli window ta Waure fuska, har suka isa gidan babu wnda yace da wani ?ala, ita kam Hajar daman tinda ta kalli window ba ta sake juyowa ba, tinda ya ganta da veil yake jin wani suya a zuciyarsa, saidai kuma yasan inda za su zo bbu maza and glass din motarsa tinted ne, yana gaba tana biye dashi suka shiga main building din gidan, sosai Mami taji dadin ganin Hajar, da ladabi Hajar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login