Showing 57001 words to 60000 words out of 252707 words

Chapter 20 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

sauri tace "Ameen, nagode", gidan da Hafsa ta shiga ta nufa ta fara knocking, Hafsa ce ta buWe ganinta ta fito tace "har ya tafi..." shiru tayi ganinsa a tsaye yana kallonsu, ta ?arasa inda yake tace "then ynxu dai na fita daga jerin masu yanke fate, na cika alkawari", yace "thank you", tace "don't mention, sai anjima", yayi waving Winta slightly snn ya juya ya shiga motarsa zuciyarsa a dagargaje, wani irin cin taya yayi ya juya kan motar, da gudu yabar unguwar tamkar zai tashi sama, Hajar tabi ?urar da ya tayar da kallo snn ta matsa kusa da Hafsa suka sauka kan titi, Hajar tace "ya bani tausayi wllh", Hafsa tace "Allah ya basa wata". da haka Hajar ta tsari Napep ta wuce gida.

&A kwana a tashi lokaci bashi da wuya wajen shuWewa a wajen Ubangijin talikai, mu shagalallun bayi mu muke ganin jimawarsa harda Wokin cika burikan rayuwa ( yau HAJAR ya Wakko wani daga cikin scene na littafina SOHANA), A wannan rana ta laraba saura wata Waya bikin Hajar, kuma a wnn rana aka kawo lefe, manya manyan tabarmi har guda biyu aka baje a tsakar gida da yamma ana jiran ?an kawo lefe, Maama da ?a?anta sai shige da fice suke suna yaSa ba?a?en maganganu, tin Anty Jamilah na sharesu har ta fara mayar musu da wacca tafi tasu zafi da ciwo. an zuba bajinta gsky, lefen Hajar san kowa ?in wanda ya rasa, dangin Ango suna gama sauke kayan lefe suka ce suna bu?atar a ?ara musu wata Waya domin ango ya gama shirye-shiryen sa, kai tsaye aka amsa musu dan Anty da Umma suma suna son su gwangwaje ?arsu, tray tray su Anty da wasila da sauran ?an uwan Umma suka ringa fitarwa na kayan motsa baki da kaji da kuma steak suka bawa ?an kawo lefe, ga kuma kuWin tukuici mai tsoka da aka basu, sunji daWin karamcin da iyayen Hajar sukay musu, nan fa aka baje kaya ana musu WaWWai kowa na sanya albarka, ma?wabta da abokar arzi?i kowa shigowa yake yana kashe kwarkwatar idonsa, a duk wnn zazzafar wainar da ake toyawa Maama da ?a?anta sun ?ule Waki saidai fa komai akan micimicin idanunsu tinda laSewa sukay jikin labule da window suna le?e. ba?in ciki da hassada ainun suke nunawa, Anty sai WaWWaga kaya take tana saka albarka, wasila kuma na rangaWa guWa, da ba?in ciki ya ishi Maama da sauri ta bar bakin labule ta zauna ?asa daSas ta dafe kai, Sa'adatu kam tsaki tayi ta koma gado tayi kwanciyarta tace "ko sha'awa", Maama tace "?arya kike munafuka, wane mai zuciyar ne zaiga uban kayan nan yace basu birgesa ba..", Nabilah ta rage murya tace "haba Maama kiyi magana a hankali kar ace ba?in ciki muke", da ?arfi Maama tace "Eh aji Win mna" sai kuma ta mi?e ta gyara Waurin zaninta ta saSi hijab tayi waje, da sauri Maama ta fice daga gidan zuciyarta na tafarfasa ta saSi hanya........
'?

=??*WEDDING BELL*=??
Ehen it's ringing...... ?alalannnn

comments Likes nd share >??
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche.

{28..}
Can cikin lungunsu ta shiga, bayan tayi tafiya ba mai nisa ba tazo ?arshen lungun, ta gangara can ciki, wani tsukun layi ta shiga mai wawakekiyar kwata, ?udaje da ?wari sai shawagi suke, wari kam ba a cewa komai sbd kwatar ta Engine markaWe ce kuma mara gudana, wani kuturun gida na laka Maama ta shiga ta zabga sallama daga soro, ta kutsa kai ciki, wata mata ce ta fito wacca za su kai shekaru Waya da Maaman daga wani Waki, ganin Maama ta ri?e baki tace "lale lale maraba da ba?uwar yamma", Maama tace "bani ruwa na sha ma?oshina a bushe yake", wata randa dake can gefe matar ta buWe ta kantamo ruwa a cup ta kawo mata, daga tsaye Maama ta moWe ruwan, tayi ajiyar zuciya tana hura tukubar hanci ta mi?awa matar kofin tace "yawwa Balaraba, da zance nazo", Balaraba tace "Atoh mu shiga Waki ko mu zauna nan waje tinda ba kowa, duk basa gidan", Maama tace "mu zauna nan tsakar gida yafi iska", Balaraba ta shiga Waki ta Wakko wata yagulamun tabarma duk ta zare ta shimfiWa musu, suka zauna, Balaraba tace "lfy dai Aminiya", Maama ta sharce zufar da ta tsattsafo mata da ?asan hijab tace "Balaraba ?a?ana gaba Wayansu sun wurgar da zuciyoyinsu a ?asa kare ya lashe". Balaraba tace "me ya faru?, sha?amin mana", Maama tace "kinsan dai ina zaune bazan bari ?a?an faWima sufi nawa ba, wai wnn shegiyar ?ar Hajara itace yau aka kawowa lefe", tayi shiru ta ri?e baki tace "ke baki ga uwar dukiyar da aka lafto ba", Balaraba tace "babbar magana, toh su kuma yara meye haWin su da wnn lamari kika ce kare ya lashe musu zuciya?", Maama tace "kwanwar su ce fa duka, gaba Wayansu gaba suke da ita, ni bama wnn ba wnda shegiyar zata aura ne matsalata", Balaraba ta taSe baki tace "Wan gidan waye?", Maama ta juya hannu tace "oho ni bansani ba, amma dai wai malamin makarantarsu ne, yaran nan da yake sun sansa shine suka ce min wai fa?iri ne bashi da komai, wai ?aramin shagon chajin waya yake dashi, uwarsa Wan wake take jefawa a ruwa, kin san me?", Balaraba tace "yo ina zan sani ai sai kin gayamin", da wani irin takaici Maama tace "hmmm arzi?i da rashinsa ai basa Suya, wllh in gaya miki lokacin da malam ya kwanta a asibiti ke baki ga uban kayan da ya kawo masa ba na dubiya, tin daga lokacin zuciyata ta fara wasiwasi akansa, wai sai Sa'adatu tace min kayan haya ne, wai shi Opay, in gaya miki aka zo aka kawo kuWin aure, nidai tinda nake ban taSa ganin kuWi masu aukinsu ba, to sai wnn kayan na lefe da aka kawo, shknn fa akasa mu?e?iyar sanda aka bajar dani a ?asa, kinji fa lukutar masifar da nake ciki..", Balaraba ta jinjina kai ta ri?e haSa tace "amma baki taSa sanar dani ba Rabi", Maama tace "ai yaran nan ne sukai ta juyar min da kai da tunani, suka ringa cewa matsolo ne kuma fa?iri shiyasa ban damu ba, nidai yanxu ki bani shawara me zanyi?", Balaraba tace "ai kwa dai bazaki zauna ba kina ji kina gani ?ar faWima tafi naki ?a?an, yanxu dai yaushe ne bikin?", Maama tace "naji Waxu dangin mijin suna cewa saura wata biyu", Balaraba ta washe ha?oranta da suka gama dafewa sbd cin goro tace "yo wnn ai me sau?i ne, munada lokaci isasshe, wata biyu ai da yawa", Maama tace "kar dai muyi sake, ta ina zamu fara?", Balaraba tace "toh wai me kike so ayi ne?", Maama tace "A'a haba ke kuwa Balaraba ai kinsan me nake bake so", Balaraba ta Sarke da dariya tace "Azzaluma Rabii", Maama tace "har na kaiki", Balaraba tace "gidansu yaron zamu fara nemowa, ai bazai wuce unguwar Dala ba tinda kince malamin islamiyya ne", Maama tace "to wa zai nemo gidan nasu?", Balaraba tace "haba Rabii sai kace baki san ko ni wace ce ba, nice larabe uwar kwakkwafi da bin diddi?i", Maama tayi ajiyar zuciya tace "yawwa, na bar komai a hannunki, sai zuwa yaushe zan ji ki?", Balaraba tace "har gida zanzo na sameki ai wnn abu nima ya shafeni, bazan bari kiji kunya ba Rabii", sai ynxu zuciyar Maama ta sake, taji daWi har cikin ranta tace "to bari na saSa, wai ?ar tafiyar nan da nayi ba kiji yadda ?irjina ya ri?e ba sai kace wata wacca ta tara kitse, yo Allah na tuba ina naga mai?on", Balaraba tace "ai da anci mai?on, yanzu ne dai babu, amma da gidan Malam Adamu ai baya rabo da mai?o, ke kanki mai?on kika gani kika li?e masa..", Maama tace "gsky dai sai bayan da aka haifi autar gidan arzi?i ya yanke mana, malam yana ri?on gida sosai, yanxun ma yana bamu daidai ?arfinsa, kin san ni ba ruwana in mutum yayi abin arzi?i bazan kushesa ba, shiyasa nima nayi masa halacci na zauna dashi a babu", da haka Maama ta mi?e, soro Balaraba ta rakata, sukay sallama Maama ta wuce, har ta koma gida jama'a basu baje ba, ynxu ne suka fara shigowa, abinka da unguwar tsuku wato gheto, wnn gayawa wnn haka suka cika gida suna kallon abin arzi?i, sai bayan Sallahr magrib aka samu masaka tsinke, Anty ta ri?e haSa tana kallon Umma tace "Adda mutane akwai gulma", Umma tace "uhmm bare ?an lungun nan", Anty ta kalli boxes Win da Mu'azzam ke jigilar shigowa dasu tace "Alhmdllh gsky kaya sunyi kyau sai san barka Allah yaci da ?an baya", Umma tace "Ameen, zan tambayi mal nanda kwana biyu sai a kai kayan gidan ki", Anty tace "toh shknn, wnn tururuwar jama'a haka ai ba a rasa mai dogon hannu ba, yanxu sai ki ga kaya na Sata, haka kurum su cuci yarinya mutanen yanxu ba imani", sai takwas da ?an mintina Anty ta tafi gida.

&Washe gari Umma ta saka Mu'azzam ya kai lefen Wakin Baba don ya gani, ko gama buWe box Win atamfofi Umma ba tay ba ya dakatar da ita yace Allah ya saka albarka yasa rabonta ne, Umma tace "Ameen" ta rufe kayan, bayan Sallahr la'asar Hajar ta dawo gida, daman gidan Iya taje ta kwana abinta don haka bata san wainar da aka toya jiya ba, tasan dai za a kawo lefe, koda ta shiga Waki taga boxes Win lefen murmushi kawai tayi ta kawar da kai, ammafa sun burgeta, nace uhmm hajiya Hajar don ma ba kiga abin arzi?in dake ciki ba da sai bakinki ya yage. da yammacin ranar Naseer yazo sbd kiransa da Baba yayi, ya dur?usa ya gaida mahaifin nasa, Baba ya amsa yace "Naseer akan filina dake unguwar Ring road, kasan na sakasa a kasuwa?", Naseer ya shafa kai yace "Eh Baba na sani", Baba yace "toh yawwa, an samu mai siya, anyi ciniki anyi komai, kuma an samu riba sosai, kasan filin yanada girma kuma na daWe da siyarsa", Naseer yace "Eh", Baba ya gaya masa adadin kuWin, mazajen kuWi Baba ya ambata, Naseer ya jinjina kai, Baba yace "yawwa, gida huWu za'a raba kuWin, kaso Waya na Hajara ne dashi za ai mata kayan Waki, ragowar kaso ukun kuma na Nabilah da Sa'adatu da Maimuna ne, suma duk ranar da Allah ya kawo musu mazaje sai ayi musu kayan Waki", Naseer ya gyaWa kai yace "hakan yayi Baba, Allah ya ?ara girma", Baba yace "A Bank account Winka za a tura kuWin", Naseer yace "toh Baba", Baba yace "idan aka Wauki na Hajara sai kuma a nemi wani filin can wajen gari a siya da kuWin su Nabilah", Naseer yace "nima ai akwai tawa gudummawar da zan bayar, zan siya mata katifu", Baba ya jinjina kai yace "Masha Allah, Allah yayi abarka ya yau?a?a maka hanyar samu, Allah ya baka ikon kula da ?annenka ko bayan raina", Naseer yace "Ameen", Baba ya ciro wata paper daga aljihu ya mi?a masa yace "gashi lambar mai siyan filin ce, ka kirasa sai ka tura masa da account numbern", Naseer yace "tom" yasa hannu biyu ya amshi papern, tashi yayi ya fita, har karo suka kusa yi da Maama dake musu laSe, zuciyarsa ce ta buga ganinta tsaye a ?ofar Wakin, tayi masa wani mugun kallo tayi ?asa da murya tace "biyoni Nasiru" ta shiga Wakinta, dole ya bita Wakin, ta inda ta shiga ba tanan take fita ba, wani huci tayi tace "sbd kai sakarai ne wai zaka mata katifu, A'a ba katifu ba kamfanin Royal foam zaka siyar mata, toh wllh bada yawuna ba karka kuskura ko ficika ka bayar a bikin Hajara, idan kuma ka bayar to ban yafe ba wllh, kaji dai na gaya maka", murtuke fuska yayi yace "kiyi ha?uri Maama na riga na siya ai", hangame baki tayi tace "saika mayar kamfanin a baka kuWinka, ai ba a ciniki dole, idan kuma bazaka mayar ba ni ka kawomin daman tawa ta ruSe, kannenka duk sun lotse ta", baice komai ba ya mi?e ya fita zuciyarsa duk a dagule. Bayan sati biyu Umma na bakin rariya tana alwala, Balaraba ta zabga sallama a gidan, Umma ta amsa bayan tayi mata kallo Waya, Balaraba ta yatsine fuska tace "wai ina mutan gidan ne inata sallama bare na amsawa", da jin muryarta Maama ta fito tace "ai gamu nan, muna miki lale maraba", Balaraba tace "toh daga sallama sai bare su amsa", Maama tace "kedai mu shiga daga ciki", Maama ta yaye mata labule ta shiga snn itama ta shiga, Nabilah ce kawai a Wakin, sauran kam sun tafi makarantar gogi, Maama tace "Nabilatuwa bamu waje kinji", Nabilah ta yatsine fuska tace "toh ni kuma inje ina?", Maama tace "tsakar gida zaki fita", sakkowa tayi daga ruSaSSen gadon tace "tsakar gida akwai rana wllh", Maama tace "ki zauna can kusa da banWaki ba rana anan", tace "Maama warin kwata fa?", fuskar Shanu Maama tayi tace "ke dalla malama fitarmin daga Waki don ma kinga ana lallaSaki, fita malama", Nabilah ta zumSuri baki ta zumbula hijab ta fita, Balaraba dake kallonsu tace "gsky Rabii kin sangarta ?a?an nan naki", Maama tace "nasan akwai magana tinda naga kin fito rana gatsal-gatsal", Balaraba tace "uhmm, ai bazan iya bari rana tayi sanyi ba maganar cina take", Maama ta samu waje ta zauna tace "toh ya muke ciki ?ar uwa?", Balaraba ta ri?e haSa tace "uhmm, ai ?a?anki basu miki ?arya ba Rabii, Nura ai shagon chaji ne dashi ammafa a da, dan yanxu a babbar kasuwar saida wayoyi ya mallaki babban shago, uwarsa ma tayi sana'ar sayar da Wan wake ammafa banda yanzu, tashi Waya Allah ya azurtashi daman ance akwai shi da ?o?ari da neman na kai, yanxu dai babu maganar matsolontaka ko fa?iranci a tattare dashi, Mahaifinsa ya mutu shine yake kula da ?annensa mata biyu da mahaifiyarsa cikin yalwa da wadata", Maama ta sharce zufar da ta keto mata ta tashin hankali tace "na shiga uku, ynxu ya za ai Balaraba?".........
'?

Likes comments and shares widely..=?O?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{29..}
Wani mugun murmushi Balaraba tayi tace "wnn ai bai kai abinda zaki shiga uku ba ?awata, karki damu..", Maama ta katseta da faWin "ya za kice kar na damu.., nace miki fa bana son yarinyar da uwarta su cigaba", Balaraba tayi tsaki tace "ai bazasu cigaban ba, me kike so ayi?", Maama tace "kar ayi auren nan ko ta halin ?a?a ne", Balaraba tace "kinxo ta gidan sau?i, malamin tsamiya shi zai zartar miki da aiki kina zaune hankali kwance, wllh aikinsa kamar yankan wu?a", Maama tace "yo ai idan ana neman ruwan kashe gobara har na kwata Wiba ake, sai muje wajen nasa", Balaraba tace "hmm matsalarsa kuWi, baya aiki sai yaji dumuss", Maama tace "wnn ba matsala bane, kamar nawa zan tanada?", Balaraba tace "A?alla ki ri?e dubu hamsin a hannunki", Maama ta gwalo ido tace "dubu hamsin, jar bala'i ina naga dubu hamsin", Balaraba tace "dole kam kiyo kashinsu in kina son burinki ya cika", Maama ta zabga tagumi tana tinanin a ina zata samo waWannan kuWi, Balaraba tace "uhmm idan so samu ne ma ace yanxu haka kinada kuWin, in ban manta ba dududu saura wata Waya da sati biyu bikin ko?", Maama tace "haka yake", Balaraba tace "gsky dai ya kamata ki farga, ki nemo kuWin nan fa", Maama tace "bani kwana uku zan nemosu kuwa", Balaraba tace "A toh kika tsaya bacci dai kwaWo ne zai miki ?afa", Maama tace "ke an ma samu fa an gama waWannan kuWi", Balaraba ta mi?e tace "to nidai nabi ta nan, daman cewa nayi bari nayi maza na ankarar dake", Maama tace "sai kin jini", Balaraba ta fito tsakar gida Maama biye da ita, a lokacin Hajar ta fito daga bayi knn, ta gefen ido Balaraba ke kallonta snn tayi soro, ta juya ta dubi Maama tace "itace ko?", Maama tace "itace shegiyar..", Balaraba ta jinjina kai sukay sallama da Maama ta tafi. Washe gari Hajar ta haWa ?an kayanta a Jaka zata wuce gidan Anty Jamila, tin ranar da aka kawo lefe Anty taso ta bita gidan amma Umma tace malam bazai bari ba, yanxun ma dai da kyar Baban ya amince, da yamma ta tafi bayan ta gama shirinta, murna wajen Hafsa ba'a cewa komai tace "yanzu fa shknn, ba zuwa gidan nan zaki ringa yi kina kwana ba", Hajar ta juya idonta tace "kin san me?", Hafsa tace "A'a saikin faWa", Hajar t???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ace "nifa banga lefen ba, ranar da aka kawo bana nan ina gidan Iya, kuma dana dawo ban bi takansu ba kar Umma tace min mara kunya", Hafsa tace "toh yanxu ya za ai?, gani za kiyi ne?, sai Anty tace miki mara kunyar", Hajar tace "A'a ke ni ba gani zanyi ba, ki gayamin mene ne aciki", Hafsa tace "chabbbb ai ki gani da idonki yafi, gsky fa ya sayyadinki ya zuba miki kaya", murmushi Hajar tayi tace "Allah..", Hafsa tace "Anty ta kira wacca za ta ringa yi miki gyaran jiki, ina jin ma jibi zata fara zuwa", Hajar ta gwalo lulu eyes Winta tana kallon jikinta tace "Me za a gyara", harararta Hafsa tayi tace "zaki gani ne aii". Humaira ce ta shigo tace "yaya Hajar wai kixo inji Anty", Hajar ta tashi tace "toh", suka fita tare da Humaira, room Win Anty suka shiga, Anty na zaune gefen gado ga boxes nan sun cika sararin Wakin, Anty ta kalli Hajar tace "ki ma kwa ga kayan?", gyaWa kai Hajar tayi tace "Eh", Anty tace "toh daman kiran da nay miki knn, tinda kin gani shknn", Hajar ta juya ta fita ta koma wajen Hafsa, tace "kiran da tay min tambayata tai naga kaya, ni kuma nace mata Eh", Hafsa tace "kinga kwantar da hankalinki, nasan Anty a wnn week Win ma saita fita, tinda bana zuwa schl an mana hutu mu bari idan ta fita sai muje kiga lefenki a tsanake".

&Da daddare Maama ta tarfa Sa'adatu da Maimuna a Waki, Sa'adatu tace "wllh Maama ni ba nida kuWi, ina naga wata dubu talatin, ina ma laifin dubu goma


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login