Showing 30001 words to 33000 words out of 252707 words

Chapter 11 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

gas wacca take dafa indomien, Abdallah yace "ai daman na sani, kiyi sauri malama, kin tsaya danna waya, I'm hungry", tace "tafa dahu, yanzu zan kawo maka", ya mi?a mata plate yace "juye min haka", ta amshi plate Win ta kashe gas, ta plastic handle Win tukunyar ta juye masa, wayarta ta Wauka ta fita, saida ya Wauki drink a fridge snn ya fita da plate Winsa na indomie, room Winsa ya wuce direct. Humaira ce ta rugo da gudu ta mi?awa Anty wayar hannunta tace "Ana kira", Anty tayi saurin Wagawa ganin wacca take kiran nata, Hajar ta ringa kallonta sbd ta fahimci da wa take waya, Anty tace "toh Allah ya basa lfy, ya sa kaffara ne" ta katse kiran tana kallon Hajar da ta kura mata na mujiya, washe gari da misalin ?arfe 11 na safe Hajar ta fito wanka, ta shafa man da ta gani kan mirror snn ta saka doguwar rigar atamfa, tana fita palour ta ga Anty ta fito daga kitchen da basket mai Wauke da warmers, daman tin Wazu suka gaisa, Hajar tace "Anty me za ai?", Anty tace "ba komai Hajar, ki Wakko gyalenki fita za muyi, za muje asibiti mu duba Baba", zuciyar Hajar ta buga da ?arfi tace "Baban ne bashi da lfy, dan Allah Anty me yake damunsa?", Anty tace "yafa ji sau?i, kawai dai jininsa ne ya hau, kuma yanzu ma sallamarsa za aii", Hajar ta sauke ajiyar zuciya ta shiga Waki, Gana most go Winta ta buWe ta Wakko ironed Hijab maroon, tare da wayarta da tin jiya da bata bi takanta ba, hijab Win ta zumbula ta fito palour ta zauna tana jiran Anty, babu jimawa saiga Antyn nan ta fito daga room Winta. Hajar ta mi?e da sauri, Anty ta kalleta tace "toh Wauki abincin muje", Hajar ta Wauki basket Win ta fita compound, saida Anty ta rufe ko ina snn ta fito, Anty ta rufe ?ofar gate bayan sun fito ta zuba keys Win a hand bag, Hajar dai ta ?agu kafin ma Anty ta gama rufe gida harta tsare Napep. Anty ta gayawa mai Napep asibitin da zai kaisu snn ta shiga, Hajar ma ta shiga. hankalin Hajar bai kwanta ba saida taga sun iso asibitin, Anty ta kira Umma a waya tayi mata kwatancen ward Win da aka kwantar da Baba, Anty ce ta fara shiga ward Win snn Hajar dake biye da ita, gadon da yake kusa da ?ofa anan Baba yake, Umma Maama sai Nabilah ne a asibitin, Anty ko kallon direction dinda Maama take ba tayi ba ta matsa kusa da Umma da take bawa Baba Youghurt, Hajar ta ajiye basket Win hannunta ta isa kusa da Baba da yake jingine da allon gado, a sanyaye tace "Baba sannu, Allah ya baka lafiya", Baba ya gyaWa mata kai yace "Ameen Hajara", Hajar ta kalli Umma tace "Umma ina kwana, ya me jiki?", keenly Umma tace "lfy, jiki da sauqi", Anty ma suka gaisa da Baba da kuma Umma, saida Anty ta zauna snn tace "sannu Rabii, ya me jiki", Maama ta taSe baki ta juyar da kai tana girgiza ?afa, Anty a zuciyarta tace kinyi da ?ar halak, Umma ta kalli Hajar tace "Hajara idan kika fita Wakin nan saiki bi hannun hagu, idan kika bi hagu saiki tambayi Nurse station, saiki tambayi Nurse Win wajen ya baki takardar test ki kawomin, tin Wazu yace aje a ?arba sbd dashi za mu ga likita anjima", Hajar ta mi?e tace "tom", walking slowly ta fita daga ward Win. perfectly tabi kwatance da Umma tay mata ta isa Nurse station, Sallama ta yiwa Nurse Win dake zaune kan white plastic chair tace "nazo amsar test ne", yace "name?", Hajar tace "Adam Muhd Gini", Nurse Win yace "Okay" ya buWe wata drawer ya ciro paper ya mi?a mata, Hajar ta amshi paper snn ta juya tabar wajen da papern ri?e a hannunta.

&?arfe tara da rabi Nurain ya fito daga room Winsa, car key da briefcase ne ri?e a hannunsa, down stairs ya sauka, Noor ya tarar a kan dining tana breakfast, ta yi shirin fita schl shine ta tsaya yin breakfast, Noor ta kallesa tace "good morning", yace "morning lil sis", tace "ga breakfast", yace "enjoy it alone, idan kin gama help me with a cup of coffee", tace "Tom", yace "zan shiga wajen Abba, make it kafin na dawo", ya ajiye briefcase Win hannunsa a kan kujera snn ya wuce part Win Abbansa, da sallama Nurain ya murWa tsadadden handle Win ?ofar palourn kana ya shiga, Nurain yaji daWin ganin Mami itama a palourn tare da Abba, kan carpet ya zauna ya gaishesu, Abba ya amsa yana nuna masa kujara yace "sit", Nurain ya koma kan kujera ya zauna yana shafa kansa, a zuciyarsa addu'a yake Allah yasa parent Winsa su yarda da maganar da yazo musu da ita yanzu, Abba yace "is there any problem Uthman?, Nurain yace "yeah, but it is not a problem", Abba yace "then?", Mami ta ringa kallon Nurain tana jiran taji abinda zai ce, Calmly Nurain ya fara magana yace "Akan maganar course Win da 1yr back nace zanyi a India sai kuma na canza decision, yanzu kuma am ready to take it if i get your approval", Abba yace "for how long?", Nurain yace "six to eight months", da wani expression Mami ta kalli Nurain sai kuma ta girgiza kai tace "No", Abba ya kalleta yace "why ?", Mami tace "sai ya bar aikinsa da business Winsa da ya fara kafasa yanzu ya tafi wani karatu, gaskiya nidae bada yawuna ba", Abba yace "wnn ma ai zaiyi boosting qualifications Winsa snn kuma he need a rest, kinsan da hakan ko?", Mami ta kalli Nurain tace "tom shknn Allah ya bada sa'a", Nurain yace "Ameen, nagode Mami", Abba yace "saika fara shirye-shirye", Nurain yace "yeah, idan komai ya tafi normal ina jin ma ranar Friday zan tafi", Mami tace "this Friday?", Nurain yace "yeah", Abba yace "Ohk, Allah ya bada sa'a", Nurain yace "Ameen, yanzu ma zan wuce hospital nayi signing". Abba ya gyaWa kai, Nurain yayi musu sallama ya fita. Main palour ya koma, a lokacin Noor ta fito da Mug Win coffeen da ta haWa masa, Noor tace "in time?" ta mi?a masa, Nurain ya karSa yace "thank you" ya zauna kan kujera kusa da briefcase Winsa ya fara sipping, Noor ta rataya jakarta zata fita dan already driver na jiranta, Nurain yace "muga wayarki", Noor tayi sak sai kuma ta zuge bag Winta ta Wakko wayarta ta mi?a masa, jujjuyata kawai yayi bai kunna ba ya mayar mata da kayarta. saida ya gama shan coffeen snn ya Wauki car key da briefcase Winsa ya fita compound, parking space ya nufa ya buWe motarsa, bayan yayi warming ya fita daga compound Win ya hau kwaltar street Win gidansu dake a mulmule, with a minimum speed ya isa Hospital, wajen da aka tanada dominsa na parking anan ya paka motarsa, ya kashe motar ya fito hannunsa ri?e da briefcase, Majestically yake tafiya har yaje office Winsa, secretaryn sa Halima ta mi?e cike da girmamawa tace "welcome Dr, good morning", yace "Morning" ya wuce katafaren office Winsa, ajiyar zuciya ya sauke yana ?arewa Office Win kallo sai kuma ya buWe briefcase Win da ya shigo da ita ya Wakko wani file, da file Win a hannunsa ya fito, Haleema ta mi?e da sauri tace "Sir aike ne?", yace "No, continue what you're doing", ya fita. wani corridor yabi yana shan kwana sukay karo da juna, kanta ya bugu da ?irjinsa ta sha?i ?amshisa, hannunta kuma mai ri?e da papern da ta kwarSo wajen Nurse ya bige file Win hannunsa, a take takardun file Win suka baje a ?asa, itama takardar hannunta ta faWa cikin takardun, Hajar ta Wago da nufi basa ha?uri amma suna yin ido huWu saita murtuke fuska taja da baya..........
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{17..}
Da wani irin expression Nurain ya kalli Hajar da ta wani murtuke fuska, ya kalli file Win da papers Win ciki suka baje a ?asa, Hajar ta yamutsa fuska sbd scent Winsa da ya gama bulale corridorn, ta tsugunna ta fara laluben papern ta, tana Waukar papern ta mi?e ta zagayesa zata wuce, yayi mata side look yace "rashin sanin darajar mutanen naki har ya kai haka, ki bige mutum kuma bazaki basa ha?uri ba", Hajar tayi jim sai kuma ta juyo ta kallesa da lulu eyes Winta, ta nunasa da papern hannunta tace "mu bawa juna ha?uri daii", ta juya ta cigaba da tafiya, taku uku tayi taji anyi sama da papern hannunta, kafin ta waigo Nurain har ya sunkuya ya fara packing papers Winsa, ya zubasu a file Win ya mi?e, Hajar ta haWe gira tace "ka bani takarda ta", ko dubanta beyi ba yayi wucewarsa bayan ya saka papern tata a pocket, galala Hajar tabi bayansa da kallo kafin ta fara tafiya da sauri following him, zumbulelen hijab Winta har taWeta yake, tana zuwa kusa dashi ta rage speed amma duk da hka sauri take following him tace "ka bani paper na", idan corridorn da suke bi yayi magana to tabbas Nurain ya tanka, he is just walking Majestically like nobody is following him, Hajar ta naWe hijab Winta tayi blocking front Winsa tace "bani paper na", wani kallo da yayi mata and how huge he is in front of her yasa tayi gefe tana juya lulu eyes Winta, yayi gaba abunsa, Hajar ta tsaya tana daidaita heart racing Winta kafin brain Winta tayi booting on, yanzu fa result Win gwajin Baba ya tafi dashi, toh taya Baba zaiga Doctor babu test Win, juyowa tayi taga har ya Sace mata, yama fita daga block Win, a guje ta kwasa ta fito daga block Win itama, ta ringa kalle-kalle da waige-waige a compound Win asibitin sai kace mara gaskiya, a fili tace "wai nida lantarki", wani worker ta gani yana watering flowers ta isa gabansa tace "Assalamu alaikum, Malam barka dai", ya ajiye watering can Win yace "wa'alaykissam, yawwa barka", Hajar duk a daburce take tace "dan Allah kaga wani mutum da ya fito yanzun nan?", yace "ai mutane da yawa ke shige da fice ta ?ofar nan, gaskiya bazan iya tantancesa ba, amma ko zaki fasalta minshi wata?ila na ganesa", Hajar ba ta da wani option than to describe him, wani ?ulluto ne ya tsaya mata a wuya, how can she describe him?, toh tace me?, workern ganin ba tace komai ba yace "ko baki sansa bane?", Hajar ta gyaWa kai tace "Eh bansan sa ba, amma dogo ne, shi ba fari ba kuma ba ba?i ba", worker ya ?an?ance ido yace "topa", Hajar tace "gashin kansa me nannaWewa kuma yana sanye da ?ananan kaya" ta runtse idonta sai kace wacca ta faWi wani mugun abu, yace "Au Dakta wai?", Hajar tayi wani tunani tace "Eh shi", ya nuna mata wani direction yace "nan yayi", Hajar ta kalli direction Win tace "nagode", ta nufi direction Win da sauri, tsayawa tayi tane ?arewa wajen kallo, ga wani entrance nan yana facing Winta, direct ta shiga entrance Win, wani sanyin AC ya daki fuskarta, gashi wajen so quiet and calm, few mutanen wajen ta tambaya, kuma amsa Waya suka bata wai bai shigo ba, Hajar ta fito duk guiwa babu ?wari, ta ringa kallon makeken compound Win asibitin da mutanen da suke ta hada-hada, daga ?arshe dai da ta gaji da dubansa ga rana sai kashe mata ido take kawai ta nufi hanyar ward Win da Baba yake, babu abinda zuciyarta take sai tafarfasa, sai kace wacca kwai ya fashewa a ciki haka ta shiga ward Win, sukay ido huWu da Umma dake zaune kan darduma tana cin abincin da suka zo dashi, daga ita sai Anty Jamila, Maama da Nabilah sun tafi daman ba wani daWewa sukay ba. Hajar ta ?arasa gefen gado ta zaune kusa da ?afar Baba da yake bacci, Umma tace "da baki gane wajen ba ai sai ki dawo, ba kije kiyi ta bulayi ba", Anty tace "yana ganki duk wani iri ne?", Hajar tace "takardar ce fa ta Sata", Umma ta ajiye spoon Win hannunta tace "kamar ya ta Sata?", Hajar ta fara jan fingers Winta tace "dana karSo takardar a wajen Nurse kamar yadda kika gayamin shine a hanyar dawowa na kasa ganewa, shine na fita waje, a wajen ne iska ta Wauke takardar ta shiga cikin silap Win kwata", Umma ta taSe baki ta Wauki spoon ta cigaba da cin abincinta ba tace komai ba, Anty tace "amma shine baki dawo da wuri kin sanar ba", Umma ta Wago ta kalli Hajar tace "?arya take yi, da ita dai za a duba mahaifinki, idan kin salwantar da ita ke kika sani", wani takaici ya sake balbale Hajar kamar ta fashe da kuka haka take ji, Anty tace "Hajar da gaske kike ?", Hajar ta gyaWa kai da sauri, wata matron ce ta shigo ta sanar da kowa ya fita za a bayar da magani, Anty tace "toh Adda Allah ya basa lfy, ni dai idan na fita wucewa zanyi", Umma tace "toh Jamila nagode, ku gaida gida", Anty tace "saina bar miki Hajar anan ko sbd wani temakon", Umma tace "A'a karki barmin ita, nima bazan daWe ba zan koma gida, Naseer da Mu'azzam suna zuwa zan tafi", Anty tace "toh shknn, sune suke kwana dashi?", Umma tace "Eh", Anty ta Wauki handbag Winta ta mi?e tana kallon Hajar tace "tashi mu tafi", Hajar ta tashi tace "Umma sai gobe, Allah ya basa lfy", Umma bata dubeta ba tace "Ameen". da suka fita farfajiyar asibitin Hajar ba abinda take sai faman baza idanu, ko kallon gabanta ma bayi take sosai ba, wani me motorbike ne ya kusan bigeta, Anty ta janyota gefe tace "ki kalli gabanki mana, kalle-kallen me kike haka?", sai a sannan Hajar ta maida hankalinta ga tafiyar da take. suna komawa gida Hajar ta shiga kichen ta fara preparing lunch, jollof rice ta dafa wacca taji attaruhu, a hankali Hajar take yanka cabbage Win gabanta a kan chopping board bayan ta gama goga carrots, time to time saita ja dogon tsaki tace "lallai ma mutumin nan", ?arfe Waya da minti hamsin ta gama abinda za tay ta wuce Wakinsu Hafsa, ta shiga toilet tayo alwala ta fito, darduma ta shimfiWa tayi sallar azahar, tana idarwa ta mi?e ta linke darduman ta ajiye gefe, wayarta ta Wauka taga missed call da two messages from Nura, karantawa tayi tana murmushi kafin ta shiga tura masa reply, tana tura masa message Win babu jimawa sai gashi yana kira, taSe baki tayi ta kara wayar a kunne bayan ta Waga, Calmly tace "Salamu alayyykumm", Nura yayi slight voice smile yace "wa'alay kumussalam babe", tayi shiru ba tace komai ba, Nura yace "ina kika saka wayarki tin jiya ina nemanki", Hajar ta turo baki kamar tana gabansa tace "toh aii banida chaji", yace "toh yanzu kam anyi chajin ko?", tace "Eh", yace "gobe zanzo, kinga jiya ban samu nazo ba, gashi yauma inada appointment", tace "tom", yayi ?asa da murya yace "saina tambaya ko?", Hajar tace "me?", yace "me yake damunki?, ki faWa min?", Hajar taji kamar ta fashe da kuka daman tin Wazu take cijewa, ga Umma na fishi da ita har yanzu bata huce ba, ga Baba ba lafiya, ga kuma ba?in cikin abinda wnn mutumin yayi mata, sosai ya ?ona mata rai, ko mene nashi na tafiya da papern oho, a hankali tace "Baba ne bashi da lafiya, an kwantar dashi a asibiti...", sai kuma ta fara kuka a hankali, Nura yayi ajiyar zuciya yace "me yake damunsa", tace "BP Winsa ne yayi high", yace "ki dena kuka kinji, zai samu lafiya Insha Allah", Hajar ta goge hawayen da ya zubo mata tace "tom", Hajar ta Wago idanunta da suka fara canza launi ta kalli ?ofa, Hafsa ce ta shigo wacca ta dawo daga schl, Hafsa ta ajiye schl bag Win ta tana kallon Hajar, Hajar da waya kare a kunnenta tace "kun dawo?", Hafsa tace "yess, naga ana tsinkar flowers ai", Hajar ta harareta ta kwanta a gado tana sauraron abinda Nura yake faWa mata. Hafsa tace "Eh lallai" ta fara cire uniform Winta ta Waura towel ta shiga toilet. harta fito daga wanka Hajar na ma?ale da waya, ta buWe press ta Wauki kayan da zata saka tana satar kallon Hajar, Hafsa ta zauna akan stool tana rubbing lotion a fatarta. Hajar ta ajiye wayarta tana sauke ajiyar zuciya, ta mi?e zaune tana kallon Hafsa tace "wai har kin fito wanka", Hafsa tace "Eh mana", Hajar tace "nida ji?a-ji?a", Hafsa ta cigaba da rubbing lotion tace "ai dole kice haka sbd lokaci ya miki ?aranci na tsinkar flowers". Hajar tace "ke kika sani, ina Humaira?", Hafsa tace "tayi wajen Anty", Hajar ta gyaWa kai ba tace komai ba. Hafsa ta Wauki kayanta ta saka, ta kalli Gana most gon kayan Hajar tace "Au baki shirya kayan a wardrobe Win ba", Hajar tace "nida ba daWewa zanyi ba", Hafsa tace "oho miki, Anty ce dai tace na baki space, don haka muci abinci saina temaka miki ki shirya kayan a press".

&Nurain bai baro hospital ba saida ya gama komai da ya dace, ya ajiye aikinsa na good 8months, yayi submitting komai da ya dace, Office Winsa ya koma after that, ya tsaya wajen secretary Haleema yace ta kira masa Dr Marwan, Khaleel da sauran team members Winsa, with due respect tace "okay sir", Nurain ya wuce cikin Office Win, A kan kujera ya zauna wasu moments suna dawo masa a brain, ya kalli kujerar da Ruqayyah take zama, ya Wauke idonsa daga wajen cause he don't want to think about her, lumshe idonsa yayi yana juyi kan kujerar da yake kai, a bazata yaji zuciyarsa ta sar?e da tunaninta, a hankali yace "stubborn girl, ashe dai tana tsoro", ya zura hannunsa a pocket ya ciro papern, ya ringa kallon papern da take folded, yanayin papern ne yasa yayi unfolding Winta a hankali, kasancewar result Win dake rubuce a papern is inside his field ya fahimci komai, ya mayar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login