Showing 177001 words to 180000 words out of 252707 words

Chapter 60 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

laefin da nayi ba", Hajiya ta rausayar da kai tana micincina ido. ?an Dinner kam basu dawo gida ba sai wajen 11 don neman Hajar aka ringa yi tin kafin ma a gama Dinnern, Farooq Sakeena ta kira tace masa idan yana tare da Nurain ya gaya masa suxo ba a ga Hajar ba, saida Farooq ya gama cin dariya snn ya gaya mata cewar ai Hajar ta daWe da dawowa gida. washe gari Friday kuma itace ranar Waurin auren, bayan an sakko daga masallaci aka Waura auren, zuwa bayan sallar la'asar gida ya kuma cika ma?il da jama'a sbd an shiga sabgar yini, a duk wnn bidiri da ake Hajar na ma?ale part din Hajiya, ita dai da safe take zuwa wajen Mami ta gaisheta, Sumayyah ce ta shigo tayi kiran Hajar tace taje inji Mami, Hajar ta yafa veil dinta ta tashi ta fita, ta ringa wuce jama'a tana kutsawa harta samu ta shiga part din Mami, shima nan din a cike yake ma?il da mutane, sai ga Mami nan ta fito daga bedroom dinta, da hannu ta yiwa Hajar alamar tazo, Hajar ta ?arasa har gabanta suka shiga bedroom din tare, wasu mata su biyu Hajar ta tarar a room din an jere musu kayan abinci, sai kuma Haj Fati da take zaune room din itama, Hajar ta dur?usa har ?asa ta gaishesu da ladabi, Waya daga cikin matan tace "Masha Allah, matar Nurainin ce..?", Mami ta gyaWa kai da murmushi kwance fuskarta, bayan sun gama gaisawa Mami tace da Hajar ta wuce abinta, har ta tashi zata fita Haj Fati ta dakatar da ita, box din souvenir ta bata tace ta rakata compound dashi, Hajar na biye da Haj Fati da box din souvenir har suka fita compound, Ahmad da yayi parking din motarsa can kusa da gate ya fito ganin mahaifiyarsa, da sauri ya taho inda take da wata leda a hannunsa, Hajar na hangosa tayi still a inda take har ya ?araso, sai da yaxo daf dasu snn ya lura da Hajar, Haj Fati tace "Good.. hope baka mnta komai ba..?", yace "Sure Ammie.. Husnah ce ma ta bani", Haj Fati tace "Alright.. ga wnn ka tafar min dashi", da haka ta juya ta amshi box din hannun Hajar ta mi?a masa, ya amsa yana kallon Hajar without blinking sai kuma yace "Hi Hajar..", Hajar ta saukar da kanta tace "good afternoon..", Haj Fati tace "you know her..?", Ahmad ya gyaWa kai yace "yeah", Haj Fati tace "A ina ka santa..?", yace "ba kin aikoni wajen Mami ba three weeks back", Haj Fati tace "Ohk..", ita dai Hajar na jinsu ba tace komai ba har suka gama mganar snn ta koma ciki tare da Haj Fatin. Sakeena na attending guest dinta da suka zo biki wnda su din in-laws dinta ne, kiran Nurain ne ya shigo wayarta, saida tayi excusing kanta snn ta Waga kiran, Nurain ya sanar da ita ai Hammad ne yaxo tare da matarsa suna Mini palour, Sakeena tace "Alright" don daman tasan Hammad, haka nan taje suka gaisa dasu Hammad din snn ta tasa aka kai musu abinci ita kuma ta wuce ta kira Mami don su gaisa, Sakeena ta shiga mini palour tare da Mami, Mami na gama gaisawa dasu Hammad ta koma wajen nata ba?in da suke kan zuwa, Maysha ce ta tambayi ina Hajar don tana so su gaisa, Sakeena ta kira Aysha a waya tace ta kira mata Hajar, su Hammad basu wani jima ba suka tafi don dman suma wani bikin suka zo kano shine suka biyo tanan, Bayan tafiyarsu Hammad Nurain ya dawo daga rakasu ya tarar da Sakeena bakin main door, sosai ya tsargu da irin kallon da take masa, ya Wage gira yace "why..", Sakeena tace "wai kai har wani extinct kaje sbd taurin kai brother..?, me yasa kake Soyewa mutane Hajar matarka ce...?", ya waro ido yace "Nah..?", Sakeena ta haWe gira tace "bafa wasa nake ba Nurain..", ya zuba both hands dinsa a pocket yace "Nah too, kin san dai mun gama mgnar nan dake", Sakeena ta saki baki tace "i thought ka janye wnn shirmen Nurain", ya Waga shoulder yace "kince fa ina da taurin kai so taya za ai na janye", Sakeena ta sauke ajiyar zuciya ta koma ciki. kafin magrib aka hau shirin kai Amarya gidanta, dangin Ango har sunxo daukar abarsu da convoy din manyan motoci, hka aka fito da Noor data sha lafaya daga Sangaren Abba tana gurshe?en kuka, da kyar aka SanSareta daga jikin Mami snn aka mi?ata dangin mijinta, Mami kawai daurewa take don itama harta fara missing ?arta ta, sai a lokacin Hajiya ta fito tace ita ce nan zata kai jikarta har Wakin mijinta, ai kam ba wnda yayi musu haka Hajiya ta ri?e hannu Noor har compound, daman duk jikarta mace da akai aurenta toh ita ta kaita Wakinta, tin daga kan Sakeena ma kuwa, idan kuma namiji ne da ita ake zuwa ta rungumo matar ta kaita har Wakinta, shiyasa lokacin auren Nurain ta ringa mitar ?afarta ta cuceta da bata je ta rumgumo matar Usuman ba. Hajar na gani ana ta rawar ?afar zuwa gidan Amarya ita dai ko a jikinta hasalima guduwa tayi can bedroom din Hajiya tayi kwanciyarta don kanta ke ciwo, har wajen ?arfe takwas na dare gida bai dawo daidai ba don wasu ma sai a lokacin suke tafiya gidan Amaryar wasu kuma na dawowa, friends din Amarya kam da shiri biyu suka tafi don za ai cocktail party ne bayan an kai Amaryar, ita dai Hajar har tayi bacci ba tasan dawowar su Aysha ba. washe gari kam an gama biki tin safe gidan ya fara bajewa don da yawan mutane da safe suka tafi, kafin yamma tass gida ya WaWe bbu kowa sai asalin mutanen cikinsa, tin safe daman ma'aikata suke ta share share da goge goge suna so su mayar da gidan normal self dinsa. bayan Hajar ta idar da sallahr magrib ta fito main palour da ?ar wayarta a hannu, tini tayi dialing numbern Umma ta kara a kunne, gaisawa kawai sukay da Umma kiran ya katse, Hajar ta sake kiranta nan taji switched off, Contact ta shiga ta nemo number Mu'azzam wnda tayi saving da Yayana, da sauri ta katse kiran bayan tayi realizing wnda ta kira, ashe maimakon ta danna Yayana saita danna Ya Sayyadina a rashin sani, unfortunately for her don kiran ya shiga, Tinda Nurain ya fito daga great room din Abba yake kallonta, don ita bata ma san yana nan ba ta juya masa baya, walking majestically ya matso inda take, tayi sauri ta juyo after perceiving his pure scent, wayar hannunta ce ta fara ringing, ta kalli screen din wayar kawai taga Ya Sayyadina Saro Saro, tana Waga kanta taga Nurain shima yana kallon wayar, a bazata ya fixge wayar daga hannunta yayi picking ya kare a kunne, wani irin sauyawa shimfiWar fuskarsa tayi bayan ya tsinkayo muryar namiji a wayar, wani mugun yawo Hajar ta haWiya ta kwasa a guje zata shige Sangaren Hajiya saidai ina tini ya fixgota da ?arfi saida ta bige da kujera, girgiza kai ta shiga yi tana son yin mgana amma rawar da lips dinta suke ta hana mganar fita, sosai idon Nurain suka kaWa ya fara losing control, gaba Waya temper dinsa ta tashi, ya buga wayar da ?asa ta tawarwatse kafin ya daka mata tsawa yace "Waye wnn din..?", Hajar ta numfasa da kyar bakinta na rawa tace "Allah yaso dai wayar taka ce kai kayi asara bani ba", slightly ya buge bakin da bayan hannu, habawa ai tini Hajar ta dur?use a ?asa ta fashe da kuka don ji tayi kamar guduma aka buga mata a bakin, ta kai hannu ta shafa lips dinta ai kam ta dangwalo jini hakan yasa ta kuma rushewa da kuka, da sauri Sakeena ta ?arasa sakkowa daga stairs don akan idonta ya gwabjewa Hajar baki, ta dur?usa ta Wago Hajar da bakinta ke fitar jini, Sakeena ta zaro ido tace "innalillah", shi ma kansa saida hankalinsa ya tashi da yaga jini, slightly fa ya bige bakin ba da wani ?arfi ba, idan da yasan za taji ciwo ai bazai bigeta ba, ya cije lower lip dinsa ya haura sama girarsa a haWe, Sakeena tabi bayansa da kallo sai kuma ta tallafi Hajar da tke kuka har lokacin ta wuce da ita part din Mami, gsky Mami zata gayawa abinda ta fahimta a zaman auren nan nasu, Mami ta ringa furta subhanallah bayan taga fashewar da bakin Hajar yayi, Mami tace "faWuwa tayi ne..?", Sakeena ta girgiza kai tace "ko Waya Nurain ne ya bigeta", Mami was very shocked, Nurain ne ya bigeta kuma, Nurain din har yaushe ya fara duka, Mami ta wuce da Hajar bedroom snn ta shiga da ita toilet tasa ta wanke bakinta da fuskarta, Mami ta zaunar da Hajar daga gefen gadonta tace ta zauna anan, da haka Mami ta fita zuwa palour, Hajar ta kasa zama a kan gadon ta tashi ta nufi ?ofa ta buWe, bata fita ba ta rakuSe jikin ?ofar ta jingina da ita, har lokacin Sakeena na zaune palour tana jiran fitowar Mami, Mami na kallon Sakeena bayan ta zauna tace "what exactly happened Sakeena..?", Sakeena ta juya hannu tace "Mami nidae ban sani ba kawai naga lokacin daya bigeta ne a baki", shiru Sakeena tayi after few seconds tace "Mami", Mami tace "mene ne", Sakeena tace "Ni dae a nawa view din ya kamata ayima Nurain mgana akan yacca ya Wauki auren nan", nan Sakeena ta wassafawa Mami komai, ta gaya mata yadda yace shi favor kawai yakema Hajar don ba choice dinsa bace kuma ita ba type dinsa bace, har yadda sukay jiya da Hammad da Nurain ya Soye masa Hajar matsayin mata saida Sakeena ta gayawa Mami, abinda yafi tsayawa Mami shine favor din nan da kuma yacca yake gayawa jama'a ita din ba matarsa bace, Mami ta numfasa tace "Ina Nurain din yake..?", Sakeena tace "yana room dinsa", Mami tace "Abbanku bai fita ba..", saida Sakeena tayi sak kafin tace "Eh banga fitarsa ba", Mami ta yun?ura ta nufi ?ofa, Sakeena tace "Mother dan Allah karki gayawa Abba ke ki masa mgana", Mami ta girgiza kai tace "A'a gara na gayawa wnda ya aura masa ita" da haka ta fice daga palourn. da sauri Hajar ta sulale ?asa hawaye ya cika mata ido, surely bbu abinda ba taji ba na mganar da Sakeena ta gayawa Mami, ita ba Choice dinsa bace yess tasan da hakan ai kamar yadda shima ba Choice dinta bane, and yess ita ba type dinsa bace sbd ya fita ta ko ina, daman taya za ai ta zama type dinsa bacin irin tazarar da yayi mata, ita ba ?ar gidan kowa bace babanta mai rauni ne wnda sai ya fita kullum yake nemo musu abinda zasu saka a bakin salatinsu, Shifa Babansa is super rich wnda ya bawa talauci baya, ko daga unguwar da suke zaune ai tasan dole yace ita ba type dinsa bace, ita ?ar ghetto area shi kuma Wan GRA, ta fashe da kuka mai taSa zuciya, da Ya Sayyadi Nura ta aura bbu ta inda zaice alfarma yake mata, amma fa wai zaman da take duk na alfarma ne, lokaci guda brain dinta ta sar?e da irin kalaman da ya gaya mata, (never.. i will never imagine you as my wife and you will never be, Amm young lady dman nace miki inada mata ne abinda na sani shine ni banda wata mata a rayuwa). Hajar ta lumshe idonta hawayen da suka taro suka hau zarya bisa kuncinta, bayan kamar minti ashirin saiga Sakeena nan ta shigo, Hajar ta Waga kai ta kalleta, Sakeena tace "Come with me", a hankali Hajar ta tashi tabi bayan Sakeena suka fita daga part din Mami, Sakeena ta nufi great room din Abba ta buWe ta shiga, saida Hajar ta shiga snn ta rufe ?ofar, Abba da fuskarsa ke a haWe ya kalli Hajar har ta zauna kan carpet kusa da Sakeena, Mami tayi ajiyar zuciya itama dai fuskar nan bbu annuri, Babu jimawa aka buWe ?ofa Nurain ya shigo, har ya fara shigowa ciki sai kuma yayi still bayan ya lura da Hajar dake zaune kan carpet, ya dake ya ?arasa shigowa yana satar kallon Mami da ya lura ranta a Sace yake, Nurain ya zauna kan carpet ya sunkuyar da kansa baice komai ba, fuska ba yabo ba fallasa Abba yace "who is that lady..?", Nurain ya Wago ya kalli inda Abba ke masa pointing, a hankali yace "Hajar", Abba ya gyaWa kai yace "and mene matsayinta a wajenka..?", Nurain ya saukar da kansa baice komai ba, Abba exhale heavily ya tashi ya shiga Wakinsa, few seconds ya dawo da pen da jotter a hannunsa ya wurgawa Nurain, strictly yace "rubuta mata sakinta..", da sauri Mami da Sakeena suka dubi Abba don basu taSa zaton hukuncin da zai yanke ba knn, Shi kam Nurain wani irin faskarawa kansa yayi tamkar an buga masa guduma, tini zufa ta fara keto masa bbu shiri duk da sanyin Ac da yake busowa, Mami tace "Amma yallaSai ba..", Abba ya Waga mata hannu yace "Please madam ba dai nina ?ulla wnn auren ba toh ni zan warwaresa, ko ke favor nake miki a gidanki..?", sai kuma ya dubi Nurain yace "you are wasting my time Uthman kayi abinda nace", Nurain bai taSa sanin cewa akwai ranar da hannunsa zaiyi rawa ba sai wnn moment din, da kyar ya Wauki pen din ya buWe jottern amma ya kasa rubutu, lokaci guda idonsa ya rine ya juya ya kalli ?ofa yana fatan Iron lady ta shigo, ina ma dai ta shigo kamar ranar da yazowa da Abba batun sakin Hajar tazo ta hana, muryar Abba ce ta dawo dashi daga duniyar fatan da ya afka, Abba yace "ni zaka yiwa favor ba ita ba Uthman, tinda favor kake mata rubutamin sakinta ka bani..", Nurain ya sauke ajiyar zuciya mai karfi ya Wan kalli Hajar da tinda ya shigo kanta ke ?asa, Abba yace "i don't want to repeat my self Uthman", A hankali Nurain ya fara rubutu a paper, rubutun da ya Waukesa minti 4 yana yi, yana gama rubutawa ya felle papern ya mi?awa Abba, Abba ya amsa yace "Good you can go to any extinct ka auri wcca bazaka yima favor ba Uthman, and as a father na baka go ahead hundred percent..", Nurain ya shafa fuskarsa da palm dinsa ya tashi ya fita da sauri, Abba ya mi?awa Mami papern yace "keep it with you" da haka ya wuce bedroom dinsa, Samm Mami bata so haka ba don ko ri?e takardar ma bata son yi, Sakeena ta mi?awa tace ta ajiye mata a closet dinta, Sakeena tazo amsar papern ta faWi a ?asa, Hajar da hawaye yake zuba daga idanunta ta kalli rubutun jiki, lokaci guda taji kamar an cinna mata wuta a zuciya, ba tasan lokacin da ta fashe da kuka ba, Sakeena da jikinta yayi mugun sanyi ta du?a ta Wauki papern bayan Hajar ta gama karancewa tass, Sakeena tayi folding papern tana kallon wani position din, da haka ta Waga Hajar dake kuka harda shesshe?a suka bar great room din.......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{75..}
Bangaren Mami Sakeena ta wuce da Hajar wcca har lokacin tke kuka a hankali, Sakeena ta shiga bedroom din Mami bayan ta zaunar da Hajar akan sofa, Closet din Mami ta shiga ta ajiye papern snn ta fito palour, gani tayi Hajar ta zamo daga kan kujerar ta haWe kanta da guiwa still tana kuka, Sakeena ta zauna gefenta tace "please stop crying dear", da kyar Hajar ta tsayar da kukan don wani suya zuciyarta ke mata, Sakeena tace "have you take your dinner...?", Hajar ta girgiza kai tace "Am not hungry..", Sakeena tace "Ohk Alright". wajen ?arfe tara Mami ta fito daga Sangaren Abba, har zata shiga nata sai kuma ta juya ta shiga na Hajiya don ta dubata, tarar da Hajiya tayi ta mimmi?e ?afafuwa sai matsa su take, Mami ta zauna gefenta tace "Hajiya barka da dare..", Hajiya na cigaba da matse ?afarta tace "barka dai ?ar nan", Mami tace "ya hidima", Hajiya tace "Ayyo ai kune masu hidima kuka sha gwagwarmaya, ni kam tinda na jaSe me na aikata in banda mi?a Noor gidan miji, ai kune da sannu Mami..", Mami tayi murmushi tace "?afar ne yake ciwo Hajiya..?", Hajiya tace "wllh kuwa kin san bata son whala ko kaWan, da muka je gidan Noor wai ashe Wakin nata na sama ni kuma nayi al?awari saina dangana da ita har Wakinta, Toh dai in ta?aice miki saida na hau saman nan da kyar ina jinjina da kuma tara tarar jama'a snn na hau..", Mami tace "ya subhanallah Hajiya ai da baku whalar da kanku ba..", Hajiya tace "Ahap ynxu ba gashi ya wuce ba, ni nan ?ar Albarkar yarinyar nan matar Usuman ma nake jira ta zo ta shafa min man zafi ko naji sassauci, tin Waxu da ta fita ban sake ganinta ba", Mami tace "tana can wajena ta kwanta bata jin daWi ne..", Hajiya ta gwalo ido tace "Allah sarki, nidae tinda ake hidimar nan sai naga tana abu lagwai lagwai duk ba tada wani kuzari ko dai ciki ne da ita..?", Mami tace "ina man zafin na shafa muku Hajiya..?", Hajiya ta sa?a hannu cikin ?atuwar jakarta dake gefenta ta ciro kwalbar man zafin da Nurain ya kawo mata ta mi?awa Mami tace "kinga man zafin Usuman ne ya bani", Mami ta amshi kwalbar ta buWe ta fara shafa mata a hankali, Hajiya tace "kin san shi Usuman baya son yaga ina cikin farin ciki da walwala sai ya fara kowa abinda zai Waga min hankali, nan yaxo yamin ?erere a ka wai kar na bari ayi saki a gidan nan, toh wane irin saki ana zaune ?alou salon a tarwatsa kan ahali, saida dai ya Waga min hankali wllh, da kyar na rarakasa da sandata na kaWasa waje, kuma naji daWi dana samesa a hannu don shammatarsa nayi..", Mami dai tayi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login