Showing 144001 words to 147000 words out of 252707 words

Chapter 49 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

a dole sai an fasa aurenku a ranar, sai ya turo miki da message ya baki ha?uri yace ki jirasa yana nan dawowa gareki, dan Allah Jiddah wani hukuncin zaki yanke..", Nurse Jiddah dake kallon Ruqayyah ta saki baki kafin ta tafe hannaye tace "chaSWi jam..", Ruqayyah ta gyara zama tace "wani mataki zaki Wauka...?", Nurse Jiddah tace "toh kamar yadda na bar nonon uwata haka zan barka wllh tllh, nida kai saidai hange daga nesa..", Ruqayyah ta katseta da faWin "haba Jidda akwai fa soyayyah mai ?arfi a tsakaninku kun fahimci juna sosai snn ya baki ha?uri fa..", Jiddah ta taSe baki tace "meye kuma ha?uri, aini bbu wani ha?uri da zaka bani na ha?ura don ka gama tozarta ni duniya da lahira, ranar Waurin auren mu ka tsallake ka tafi ka barni chab..", Ruqayyah ta sauke ajiyar zuciya tana kallon Nurse Jiddah, gaba Waya karsashinta ya zagwanye gami da tsiyayewa ta guiwarta, tace "toh naji, bayan wani lokaci sai ya dawo daga inda ya tafi, yazo har inda kike ya baki ha?uri bayan wnda ya ringa turo miki ta waya..", wani murmushin rainin hankali Nurse Jiddah tayi tace "hmm Rukky knn, ai na gaya miki kamar yadda na bar nonon uwata haka na barka, kuma soyayyarka wllh na riga nayi fatali da ita akan kwalta..", Ruqayyah tace "nidae idan nice zan ha?ura.." Nurse Jiddah tace "sbd kin wurgar da zuciyarki kare ya lashe ko..?", Ruqayyah ta haWe gira tace "let me land mna malama..", Nurse Jiddah tace "Ohk", Ruqayyah tace "zan ha?ura sbd fahimtar da na maka da kuma girman soyayyar dake tsakaninmu..", Nurse Jiddah ta mi?e tana kallon agogon hannunta tace "haka fa... Rukky wnn tmbyar naki is meaningless.. kuma in gaya miki duk wnda zaki tambaya irin amsar dana baki zai bayar.. kinga tafiyata zan duba ward C" tana gama faWin haka ta bar station din. Ruqayyah ta ciro wayarta dake ringing daga pocket, da sauri tayi picking ganin Momy ce ke kiran, bayan sun gaisa Momy tace "kina jina..?", Ruqayyah da zuciyarta ke racing tace "Eh", Momy tace "toh ki taho gida yau..", Ruqayyah tace "toh", da haka Momy ta katse kiran. bayan Ruqayyah ta gama dutyn ta ta wuce gidan Haj Safiyya, kayanta kawai ta Weba ta yiwa mutan gidan sallama ta tafi. tana isa gidansu haka nan saddan taji zuciyarta na bugawa, shahada tayi ta murWa ?ofar palour ta shiga, tayi sallama a hankali kafin ta shiga, Momy dake zaune palour ta amsa ba tare da ta dubeta ba, Ruqayyah ta ?arasa cikin palourn ta du?a ta gaida mahaifiyarta, Momy ta amsa mata a fixge sai kuma ta tashi ta bar palourn, Ruqayyah ta saukar da kanta kafin ta wuce room dinta, wanka ta shiga bayan ta fito ta tarar da missed call from Kulsoom, saida ta shirya snn tabi bayan kiran, kiran na shiga Kulsoom ta Waga tace "ina kika shiga sai kira nake..?", Ruqayyah tace "i was taking my bath at that time..", Kulsoom tace "Okay... sai yau Momy ta gayamin kwaSar da kika tafka.. wai ke wace irin dabba ce da baki san gabanki da bayanki ba bare kisan inda kika dosa, wai sama kike cizo ne ko kuma kin fara tsince tsince a bola bamu sani ba, shi mahaifin naki kika kai ?ara sbd yana ?o?arin saita miki rayuwa, banza kawai wcca bata san inda yake mata ciwo ba, toh ai sai a barki da maganar auren tinda daman ynxu ke kin zama tsohuwar guzuma, yo to tsohuwar guzuma mana shekara ashirin da shida kin ?i auruwa kuma duk ke kika ja ma kanki don Allah ya baki dama kikasa ?afa kikay fatali da ita... kuma ?aryar da kika shirgawa Momy akan mganar Dr marmaza kije ki sanar da ita da bakin ki cewa ?arya kika giggila mata idan ba haka wllh saina tayar miki da mummunan bomb kin ji na gaya miki..", Ruqayyah ta fara girgiza kai tace "Sister wllh bazan iya gaya mata ba, bazan iya ce mata ?arya na mata akan cewa babu wani sasantawa da mukay da Dr", Kulsoo????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? m ta juya hannu tace "oho can ta matse miki a matsematsin matsalarki, ko ki faWa da bakinki ko na bunka miki bomb nonsense.." tana gama faWin haka ?itt ta kashe wayarta, Ruqayyah ta ringa kallon wayarta da idanunta kamar zasu faWo, tana Waga kanta sukay ido huWu da Momy wacca take tsaye bakin ?ofa tana kallonta da wani irin expression, darammm zuciyar Ruqayyah ta buga da ?arfi, tini lips dinta suka fara zikiri tana ?if ?if da ido, juyawa Momy tayi ta bar dakin without saying anything.

&Hajar ta Waga kanta sakamakon murWa door handle da akay, ta zubawa ?ofar lulu eyes dinta da suka haura, yana shigowa tayi sauri ta mi?e tsaye duk da irin murWawar da cikinta yayi, kallo Waya ya mata ya Wauke kai yana taSe baki yayi sallama ciki ciki, ba ta ko amsa ba sai wata shegiyar harara da ta shiga banka masa, shi ko baima san tana yi ba, Laptop bag dake hannunsa ya ajiye kan couch kafin shima ya zauna yana stretching kansa, ajiyar zuciya yayi ya fara massaging neck dinsa, Hajar ta koma ta zauna don tsayuwar na ?o?arin tayar mata da ciwo, after 10mins ya tashi ya buWe closet, jakarsa ya zuge ya Wauki black sweat pant da white shirt, bathroom ya shiga ya rufo ?ofar, Hajar na zaune inda take sai kace mage, bayan 15mins ya fito, yayi wanka kuma ya shirya a bathroom din kafin ya fito, sai a lokacin ya yiwa Hajar seconds look tin shigowarsa, yana kallonta yace "an kawo miki abinci..?", ta Wan kallesa sai kuma ta haWe rai ta juyar da kanta, ganin he start coming towards her tayi sauri ta gyaWa kai tace "ai an kawo min fa..", yayi slight smirk murya ?asan ma?oshi yace "Silly girl", Atm card da phone dinsa ya zura a pocket, Hajar na ganin ya saka takalmi ya nufi ?ofa zuciyarta ta buga, da wani irin zafi nama ta mi?e da gudu ta sha gabansa ta danne ?ofar da bayanta, da mamaki ya ringa kallonta, ta sha kunu tana turo baki, yace "ke.. get out of my Way", lips dinta na rawa tace "saidai mu fita tare... ni bana son zaman nan din, ka mayar dani gida", yace "an?i Win...", cike da tsiwa tace "is that so.. to kwa kaima bbu inda zaka", smirk yayi yana auna ?arfin halinta, ga ta dai wata ?ar tsugul a gabansa amma sai tsaurin ido, hannu ya kai zai matsar da ita, da sauri tace "haram.. karka taSani.." tana karkaWa Wan yatsanta manuniya irin a'a din nan, kallon slim finger din nata yayi, tsaf zai karyasa idan bari ya ri?esa, girgiza kai yayi don baya son ya biye mata ya bar wajen, powering TV yayi ya zauna a kan couch yana latsa wayarsa, Hajar ta turo baki ta bar bakin ?ofar ta dawo ta zauna, har wani bouncing take wai ita ta hanasa fita, babu jimawa magrib tayi, Nurain ya tashi yana jan rigarsa, wuff mutuniyarku ta mi?e itama, gani tayi kawai ya shimfiWa prayer mat ya kabbara sallah, hakan yasa taji relief ta koma ta zauna tana kallon Tv, ya idar da sallah ya gama addu'oinsa, yana ?as ?as da fingers ya tashi ya koma position dinsa ya zauna, a hankali Hajar ta mi?e tana satar kallonsa, saWaf saWaf take tafiya har ta isa ?ofar toilet wai ita a nata tunanin bai lura da ita ba ashe ba tasan yana kallon duk wasu moves dinta ta wutsiyar ido ba, da sanWa ta shiga toilet din ta rufe ?ofa a hankali, ko second biyu bai ?ara ba ya tashi ya bar room din, bashi ya dawo ba sai takwas da rabi, ya ajiye ledar abincin dinner da ya taho mata dashi, Tv ma take kallo abinta don haka ko ma ?ar hararar ta na kula ba tayi masa ba, yana kallonta yace "hey.. ga dinner dinki..", tace "na ?oshi", ya ringa kallonta kafin yace "ur cup of coffee", bathroom ya shiga ya canza kayan jikinsa zuwa Pajamas, bayan ya fito ne ya fara ?o?arin haWa sahibin nasa, ruwan zafi ya jona a kettle dake kusa da fridge, a jakarsa ya Wakko mug da spoon, ya shiga toilet ya wanko mug da spoon din, da white coffee powder da ya siyo da ita yayi amfani ya walwala sahibin, da cup din a hannunsa ya rage wutar Wakin yabar dim, ya zauna kan couch ya kunna Laptop, Hajar dai har ta Singire nan kan carpet amma kuma ba bacci take ba, operating system din yake at same time yana sipping coffee, kallon inda take kwance yayi, kawai ya ajiye mug din hannunsa ya tashi ya isa inda take, ya du?a yayi tapping dinta, ta buWe idonta tana zarosu waje don ynxu baccin ya fara figarta, bed ya nuna mata yace "koma can ki kwanta..", ta buWe baki zatay magana, da sauri ya Wora yatsansa akan lips dinsa yace "shhhh do what i said ko kuma na fanshe duk rashin kunyar da kikay min", ai kam ba musu ta tashi tana turo baki ta hau gadon ta kwanta daga gefe, pillow da ?aramin duvet da ya kwanta jiya ya Wauka ya koma kan couch ya cigaba da abinda yake, har 11 bai kwanta ba yanata danna Laptop. Hajar tayi wani juyi mai kauri sbd azabar cramps, ba ta san lokacin da ta sakko daga kan gadon ba ta fara mur?ususu tace "wayyo zan mutu cikina" sai kuma ta fashe da kuka, ture laptop din yayi daga gabansa, ya tashi ya kunna hasken Wakin sosai, da sauri ya ?araso inda take dur?ushe ya sunkuya yana kallonta yace "mene ne..?", ta yarfe hannu tana cigaba da kuka tace "wayyo Allah na zan mutu...", haWe thick eyebrows dinsa yayi ya Wan Waga murya yace "am asking mene ne..?", ganin yadda ta dafe lower abdomen dinta ya fahimci problem din daga ciki ne, ya Waga ?ar rigarta sai kawai ta ji soft palm dinsa a bare tummy dinta, tsabar shock da ta shiga ji kake Wiff ta shanye kukan da take......
'?

Assalamu alaikum beautiful fans >?p? zan dakata da posting cause I will be having exams insha Allah, please i need your prayers.... =?O?
=؛? HAJAR =؛?

{63..}
Duk da irin azabar pain din da take ji hakan bai hanata firgita da taji hannunsa a tummy dinta ba, she was very shocked and frightened, ta ja baya tana zaro ido tace "ni ka dena taSani dan Allah babu kyau" sai kuma ta yarfe hannu ta cigaba da kuka a hankali, a takaice ya kalleta yace "then tell me, me yake damunki..?", ba tace masa uffan ba ta cigaba da mur?ususun da take, ya ringa kallonta trying to figure out what her problem is, after yayi realizing matsalar a hankali yace "is it cramps..?", wani irin turo baki tayi ta juyar da fuskarta, hakan da tayi yasa ya gasgata hasashensa, ya tashi ya isa gaban closet ya buWe ya Wauki kananan kaya daga bag dinsa, bathroom ya shiga ya cire Pajamas ya saka ?ananun kayan, ya fito ya zura atm card a pocket, wayarsa ya Wauka yana duba lokaci yaga sha Waya da rabi, door ya nufa ya buWe lock kafin ya murWa handle, har zai fita sai kuma ya juyo yana kallonta, har lokacin tana dur?ushe amma kuma ta dena yarfe hannu da kuka alamar dai ya lafa mata, a hankali ta Wago kanta sukay ido huWu, after few seconds of staring at each other tayi sauri ta saukar da idanunta ?asa, Nurain ya ajiye numfashi yana jan rigarsa ya buWe ?ofar ya fita, yadda ya fita ya barta haka take a dur?ushe sbd zaman ya mata daWi sosai taji relief, ta samu ta Wan jinginar da kanta da jikin gado ta lumshe ido, kafin 12 Nurain ya shigo Wakin da leda a hannunsa, rufe ?ofar yayi ya shiga ciki sosai, kallonta ya ringa yi har ya ?arasa inda take, ya du?a gabanta ya ajiye ledar da ya shigo da ita, peacefully take ajiye numfashi idonta a lumshe, ya ringa kallon innocent face Winta without blinking, a hankali ya kai dubansa kan small pink lips dinta wanda ya kware wajen tsiwa, tinda yake bai taSa mata irin wnn kallon ba, sai kace wnda aka tsikara haka ya haWe gira yace "hey..", ganin bata motsa ba ya kai hannu ya taSa goshinta, ta buWe idonta tana kallonsa gashi har lokacin bai cire hannunsa daga goshinta ba, ta muskuta baya tana turo baki gami da banka masa harara, yayi saurin dun?ule hannun da ya taSa goshinta ya kawar da kansa yace "ki koma kan bed..", ma?e shoulder tayi don bazata iya tashi a gabansa ba don tana farkawa taji alamar abinda yake wahalar da ita for days yazo, ya haWe gira yana kallonta yace "nace ki tashi daga nan ki koma bed malama...", saukar da kanta tayi tana turo baki ba tace komai ba, chaS saidai yayi abinda zai yi ita dai bazata tashi ba gsky, haka kurum ta tashi asirinta ya tonu, mi?ewa yayi ya fara ?o?arin Wagota, ta tsala masa wani uban ihu tace "ni dae ka barni a nan, ana dole ne...", ji tayi ya saketa sai kuma ya Wauki ledar da ya ajiye ya matsar mata da ita gabanta ba tare da ya dubeta ba, wajen ya bari ya koma yayi zamansa kan couch ya cigaba da abinda yake jikin Laptop, after like 10mins ya Wago kai ya kalli inda take ta saman couch din, zaune ya ganta a yadda ya barta don ko motsi ba tayi ba, ya taSe baki yana girgiza kai, kashe laptop din yayi ya ajiye, ya tashi ya rage wutar Wakin kafin ya koma kan couch din yayi kwanciyarsa, saida Hajar taga ya Wan jima da kwanciya snn ta samu kwarin guiwar mi?ewa tsaye, ta Wan saci kallon couch din kafin ta sunkuya ta Wauki ledar tana duba abinda yake ciki, wani daram zuciyarta ta buga ganin abinda ke ciki, sanitary pad ce pack uku manya manya, kawai sai taji dama ?asa ta tsage ta shige, tafi minti biyu a tsaye da ledar a hannunta, a hankali ta fara tafiya cikin sanWa ta wuce inda box dinta take, ta buWe box din ta Wauki abinda zata Wauka ta rufe, a hankali ta wuce hanyar toilet, tana buWe ?ofar bathroom taji tayi ?ara, ta zaro lulu eyes dinta sai kuma ta juya ta fakaici kallon couch, ba ta isa ta fahimci bacci yake ko ba bacci yake ba sbd wutar Wakin ba tada haske, tana shiga bathroom din ya buWe idonsa yana kallon ?ofar bathroom din, kwanciyarsa ya gyara ya lumshe idonsa, Hajar na gama abinda za tay a bathroom ta fito Waure da towel don ta wanke rigar da ta cire da jikinta, wata soft sleeping gown wacca ta tsaya mata iya guiwa ta saka, har ta kwanta kan carpet sai kuma ta tashi tana kallon bed, a hankali tace "uhmm bari na koma kan gadon kar azo ana taSamin jiki a bati", ta tashi ta koma kan gadon ta kwanta ta rufe da duvet. Da aduba Nurain ya farka, ya tashi zaune yana stretching jikinsa tare da karanto addu'a, shi bai saba da kwanciya a kan couch ba, bathroom ya shiga ya Wauro alwala ya fito, bayan ya idar da sallah ya shiga wanka tare da kayan da zai saka. tsaye yake bakin mirror yana combing hair dinsa bayan ya fito daga wanka, Hajar ta buWe idonta, kallonsa ta ringa yi har ya gama combing hair din ya bar gaban mirrorn, wayarsa yayi plugging a charge kafin ya kunna kettle ya fara tafasa ruwa, few minutes ruwan ya tafasa ya haWa white Coffee ya zauna yana sha a hankali, duk Hajar na ankare dashi, shi kam ko kallon gadon beyi ba harkarsa kawai yake, yana gama shan coffeen ya Wauki wayarsa da jakar Laptop dinsa, agogon dake wrist dinsa ya kalla yaga bakwai da minti ashirin, Hajar na ganin ya nufi door ta wani hantsilo daga kan gado, da sauri ta sha gabansa ta sha kunu, from head to toe ya kalleta, yayi saurin kawar da kansa after looking at her fresh legs, twisting pink lips dinta tayi ba tare da ta dubesa ba tace "idan tafiya za kai nidae ka mayar dani gida, I don't like it here..", yace "is there anything da akay miki ko kuma akwai abinda kika rasa a nan din ne...?", ta turo baki ba tace komai ba, gani tayi ya koma cikin Wakin ya buWe closet, babu jimawa ya dawo inda take da waya a hannunsa ?ar shafal ?irar Samsung edge, kunna wayar yayi tana gama booting ya shiga call log, yayi long pressing 1 a take wata number ta fito, dialing numbern yayi wayarsa dake pocket tayi ringing, yayi cutting call din yana kallonta yace "if you need anything sai kiyi yadda kika ga nayi ynxu ki kirani.." da haka ya mi?a mata wayar, ?in amsa tayi ta ringa kallon hannunsa, ya tsuke piercing eyes dinsa yace "take malama...", sai a lokacin ta amsa tana ?if ?if da ido, still ya koma cikin Wakin yayi powering TV kafin ya juya yana kallonta yace "ga kallo nan kiyi idan kinga dama, in kuma ba kya so sai ki zauna kiyi jugum kamar mai zaman makoki..", yana gama fadin haka ya nufi ?ofa ya buWe ya fita, Hajar tabi ?ofar da kallon na wasu seconds din. bayan tayi wanka ta shirya tana zauna tana kallon tv din dole, ?arfe 9 aka kawo mata breakfast, zama tayi ta fara ci bayan ta haWa coffee kamar yadda taga yayi, wajen ?arfe biyu tana kwance kan couch tana kallon wani american movie da ya Webe mata kewa, ta tashi zaune ta zame ?asa ta dafe cikinta da ya murWa, can dai bayan taji bazata iya coping ba ta tashi ta Wauko wayar da ya bata wacca ta yasar akan mirror, ta kunna ta shiga call log ta danne 1, number na appearing tayi dialing, har ta gama ringing ta katse ba a Waga ba, ta sake dialing a karo na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login