Showing 156001 words to 159000 words out of 252707 words

Chapter 53 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

da yake zaman gida dasu, fitowa yayi daga room din zai sauka downstairs, ya tsaya a corridor yana kallon ?ofar Wakinta na wasu seconds din kafin ya sauka, ya buWe ?ofar kitchen ya shiga, wani daddaWan aroma ne ya fara masa maraba, ya kalli tukunyar dake kan gas wacca wuta take cinta amma kaWan, plate da spoon ya Wauka, har zai fita daga kitchen din ya dawo ya Wauki lemon kwali da cup ya fita, upstairs ya haura ya shiga part dinsa, ledar takeaway ya buWe ya juye abincin a plate, tinda ?amshin abincin ya daki hancinsa ya yamutsa fuska, kwata kwata ?amshin bai masa ba, wai nan saida ya zaSi babban eatery snn ya siyo abincin a nan, toh ko dai tsanar da ya yiwa abincin siyarwa ne yasa yaji hakan, spoon Waya yaci yayi saurin wurgi da cokalin ya zuba lemo a cup ya fara sipping, mayar da abincin yayi cikin takeaway ya rufe ya koma ya jingina da kujera da cup din lemonsa a hannu, after 10mins ya ajiye cup din ya tashi ya fita, yana sauka ?asa ya buWe ?ofar kitchen, tsayawa yayi yana kallonta, tana tsaye gaban gas cooker tana serving, da sauri ya Wauke idanunsa daga kallon bayanta sai kuma ya shiga kitchen din sosai, Hajar ta ajiye serving spoon dake hannunta ta juya tana kallonsa sbd motsin da taji, ido huWu sukay tayi sauri ta janye nata ta cigaba da abinda take, Nurain ya tsaya daga bayanta yana le?a tukunyar abincin, yanxu kam ?amshin da yake tashi yafi na Waxu da ya shigo, harWe hannu yayi ya tsuke fuska yace "har dashi kika dafa dai ko..?", jimm tayi ba tare da ta juyo ba tace "shi wa..?", Nurain ya sake tsuke fuska yace "shi wanda yaxo jiya yaci jagwalgwalon naki..", Hajar ta haWe gira tace "A'a ba dai jagwalgwalo ba, ni ban iya jagwalgwalo ba" da haka ta rufe tukunyar ta Wauki plate din abincin ta juyo, kallonta taga yanayi babu ko ?iftawa, sosai idanunsu suka sar?e staring at each other na almost 10secs, Hajar ta murguWa masa baki tace "Please excuse me ni fita zanyi" don kallon nan da yake mata harta tsargu, ya matsa ya buWe tukunyar, tini ya ajiye murfin sbd akwai zafi, dariyar mugunta Hajar ta tuntsire da ita tace "wa yace ka taSamin", Nurain ya haWe gira yana kallon hannun da ya ?one yace "toh wai daman waye zaici wnn jagwalgwalon naki idan ba Farooq ba, look ki zuba masa zan fita sai na tafar masa dashi" da haka ya bar kitchen din yana yarfe hannu, Hajar tabi bayansa da kallo tana sauke murmushin muguntar da take masa, ajiye plate din hannunta tayi kan island, a medium warmer mai kyau ta zuba abincin, daman wnda ta rage ne za taci da daddare kawai ta zuba masa in yaso ta dafa Noodles da daddaren, Hajar na fita kitchen din da few minutes Nurain ya shigo, yana ganin warmern da ta ajiye yayi sauri ya buWe, rufewa yayi ya Wauki plate ya fita ya haura sama abinsa. Da daddare wajen ?arfe tara Nurain na zaune kan makeken gadonsa, ya rage hasken Wakin da Laptop a gabansa yana operating, wayarsa da tayi ?arar shigowar message ya kalla, Waukar wayar yayi yaga number ce ta turo text din, bude message din yayi ya karanta, (Nagode sosai Dearest da kulawa..) shine kawai abinda ke rubuce, ajiye wayar yayi ya cigaba da abinda yake, sauka yayi daga kan gadon yana jan farar rigar Pajamas dake jikinsa, room slippers ya zura a soft legs dinsa, walking gently ya buWe ?ofa ya fita, yafi minti biyu yana kallon ?ofar Wakinta bayan fitarsa corridor snn ya buWe, saida ya kai tsakiyar Wakin kafin Hajar dake Waure da towel iya cinya ta lura dashi, fitowarta daga wanka knn, wata gigitacciyar ?ara ta fasa ta dur?ushe ?asa tana kare jikinta, Nurain kam tsaye yayi still yana kallonta ya fara tafiya towards her, Hajar da jikinta ke rawa ta Waga kai ganin yana nufota tayi saurin mi?ewa, zumbulelen hijab dinta ta yayiba zata saka, kawai gani tayi yaxo kusa da ita aikam maimakon ta saka hijab din saita yaSa masa a fuska, da mugun gudu ta juya da nufin shiga toilet, unfortunately for her yayi saurin fixgo hannunta bayan ya wurgar da hijab din, da iya volume dinta ta fasa ?ara hakan yasa ya wani fixgota tayi wata ramfa ya haWata da bango, da sauri ta dafe towel din jikinta sbd kar ya kwance, ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta from head to toe ya ri?e hannunta gam, tini ta manne da bango tana ?o?arin fixge hannunta daya ri?e don ta ri?e towel dinta da hannu biyu, matsowa kusa da ita yayi har tana jin breathing dinsa, muryarta na rawa tace "meye haka... ni ka sakeni babu kyau wllh Allah", da muryarsa da ta canza amo yace "mene babu kyau..?", yana jin yadda jikinta ke rawa, da kyar ta iya magana sbd yadda muryarta ke rawa tace "taSani da kake wllh babu kyau haram ne...", sake manneta yayi da bango har jikinsu na gogar na juna, da wata iriyar murya yace "says who..?", ta bude baki za tay magana kenan ya kai hannu ya kashe wutar Wakin, Hajar na ganin duhu ya gaure ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
Wakin ta wani zaro ido ta fara turesa da iya ?arfinta, zagaye ?ugunta yayi ya janyota jikinsa yace "uhmm am asking you.. wane yace babu kyau...?", kasa magana tayi ta ringa ?o?arin fixge kanta, ya sunkuyo gami da Wora goshinsa saman nata, dena kokawar tayi yayinda zuciyarta ta buga da ?arfi, a bazata taji ya goga pointed nose dinsa a nata snn da muryar da ta tsaya iya ?irji yace "Am asking you young lady", ina Hajar kasa mgana tayi in banda rawa bbu abinda jikinta yake, Nurain ya lumshe idonsa yana jin wani sabon abu yana kai ziyara brain Winsa, ajiyar zuciya ya sauke wcca tasa Hajar saurin lumshe idonta tare da kwarin guiwar hankaWasa, saidai fa a banza don ko gezau beyi ba, sakinta yayi ya kunna fitila, da sauri ta sulale ?asa ta tsala wani uban ihu ta takure kanta waje Waya, ya mata kallo Waya yace "bashi ne ko ba yau ba sai kin bani amsana Silly girl..", yana gama faWin haka ya juya ya fita daga Wakin with a hidden smile all over his face. washe gari Nurain ya fito daga Sangarensa, briefcase ne ri?e a hannunsa, har zai sauka ?asa sai kuma yaji bazai iya ba, dawowa yayi da baya ya murWa ?ofar Wakinta, Hajar dake kwance kan bed tayi sauri ta rufe idonta jin an bude ?ofa ga kuma ?amshinsa da ya baza Wakin, ko da idonta yake a rufe amma tana jin kaifin idonsa a kanta, after few minutes taji ya rufe ?ofar, ta mirgina ta kalli ?ofar tana turo baki gami da banka mata harara. Nurain na isa hospital ya wuce office dinsa, postion din secretaryn sa Haleema ya kalla yaga bata nan, that is unusual don kullum tana rigasa zuwa, da haka dai ya murWa handle ya shiga ciki, tinda ya shiga yayi turus a bakin ?ofa yana kallonta, Ruqayyah ta ajiye frame din hotonsa dake hannunta ta mi?e, bayan oil control powder da ta shafa a fuskarta harda lipgloss da eye pencil, ga wani Wan uhansun turare da ta ba?a?a a jikinta, ta yalwata fuskarta da murmushi tace "welcome Dr", Nurain ya haWe gira without looking at her for the second time yace "what are you doing here..?" sai kuma ya ?araso ciki ya zauna a chair dinsa, Ruqayyah ta bisa da kallo tana murmushi tace "Amm good morning", ko kallonta beyi ba yace "what brings you here..?", Mug din da ta ajiye kan table ta Wauka ta mi?a masa tace "i just wanna say good morning and give this to you", sai a lokacin ya Waga kai ya dubi Mug din da take mi?a masa, girarsa a haWe yace "please get lost my patients are waiting outside", tace "Ohh okay... amma please kasha coffee din", ya Waga kansa yana mata wani shegen kallo with stern voice yace "just leave", ta Waga shoulder sai kuma ta ajiye mug din kan table da haka ta juya ta fita da tafiyar da take motsa wasu sassan na jikinta, Nurse station ta wuce walking like a cat, tana zama station din tayi wani murmushi tace "yanxu ma aka fara", Nurse Jiddah ce ta fito daga wani room na female Nurses, tana ganin Ruqayyah ta saki baki tace "wai keda baki da lfy jiya har dasu kwanciya shine kike fito aiki yau", Rukayyah tace "dole na fito aiki Jiddah tinda na samu sauqi", Nurse Jiddah tace "toh Allah ya ?ara lfy", Ruqayyah tace "Ameen", Nurse Jiddah ta kalli agogon wrist dinta tace "Ohh nasan ynxu Dr Uthman yaxo bari naje na dauki Vitals din patient din na kai masa", Ruqayyah tace "wane patient..?", Nurse Jiddah tace "patient da ya yiwa aiki jiya, ai dake aka fara aikin baki kai ba hajiyata", Ruqayyah tace "Ohk, bari naje na duba kawai ke ki zauna", Nurse Jiddah tace "Okay tom shknn", mi?ewa Ruqayyah tayi tace "A wane ward yake da bed number", Nurse Jiddah ta gaya mata, barin station din Ruqayyah tayi ta tafi ward din da patient din yake, saida tayi recording komai da ya kamata snn ta fito, ri?e da record book din ta kama hanyar office dinsa, daidai corridor da zai kaika office din ta tsaya, ta saka hannu a pocket ta ciro ?aramar kwalbar turare, sosai take ?amshi amma ta sake fesa wani, ta gyara wuyan ?aramin hijab dinta da ya sha guga kamar Nurses Scrub dake jikinta, tana zuwa bakin office din ta tarar akwai patient a ciki don haka taja gefe ta tsaya, few minutes patient din ya fito, patient dake kan layi ya tashi zai shiga Ruqayyah tace "dan Allah ka Wan jira na fito..", ganin itama ma'aikaciya ce bai mata musu ba, Ruqayyah ta shige office din gami da canza salon tafiya, Haleema dai ta bita da kallo sbd tana shigowa taji ?amshi, a bakin ?ofa ta tsaya tana kallonsa yana rubuce rubuce, Nurain ya Wago kansa da zummar ganin next patient sai kawai yaga akasin haka, ya sauke kansa fuskarsa ba yabo ba fallasa, ta ?arasa walking like a cat ta ajiye record din hannunta kan table tace "here Vital signs na pat..", bata ?arasa ba ya katseta da faWin "i think Nurse Jiddah should do that", tayi twinkling eyes dinta tace "amma aikina ne Dr ita tamin handover", girarsa a haWe ya Wauki record din ya ajiye gabansa yace "Ohk", har cikin ranta taji daWi after few seconds ta juya ta fita da shegiyar tafiyar da ta tarki yi.

&Da kyar Hajar ta iya raba kanta da gado, jin kanta take wani odd gani take shknn ta zama ?ar Air, ya za ai ya mata haka fisabilillah, ta samu tayi wanka tayi shafe shafenta, ba tayi attempting saka riga da skirt ba ta saka doguwar riga, ta zo fita kawai ta tsaya kallon bango, a take moment din jiya ya dawo mata fresh, ta runtse idonta ta dafe kanta, da sauri ta kawar da tunanin ta bar Wakin, a Warare ta gama dafa breakfast taci a kitchen din, tana gama ci ta fara wanke duk wasu kwanuka da tayi amfani dasu, tinda ta koma Wakinta bata sake fitowa ba har akay sallar azahar, bayan tayi sallah ta kira Anty da Ummanta suka gaisa, sai wajen ?arfe uku ta fara jin yunwa, gashi kuma ba ta son fita sbd karta haWu dashi, haka kurum ya ringa mata kallon ?ar air tinda ya kalleta jiya, da kyar tayi shahada ta fita, walking like a chameleon ta sauka downstairs tayi wuf ta shige kitchen, har da wani rufe ido da ajiye numfashi, kayan miya tayi blending wnda za tayi sauce, ta silala spaghetti kawai ya fiye mata sau?i, har ta gama silala taliyar tayi sieving dinta ta zuba a plate, tana cikin zuba Sauce taji an buWe ?ofa, da ?arfin gaske zuciyarta ta buga sbd scent dinsa da ta sha?a, wllh Allah shine, backing Winsa tayi amma kuma saita kasa cigaba da abinda take, lokaci guda ta juya ba ta bari ta hada ido dashi ba ta nufi ?ofa zata fita, da sauri ya ri?o hannunta, aikam tana juyowa ta gatsa masa cixo a hannu, yana sakinta ta kwasa a guje ta bar kitchen din.....
'?
=؛? HAJAR =؛?

{67..}
Nurain ya dubi hannun da ta gatsa masa cixo yayi kwafa ya juya ya kalli abincin da ta fara zubawa, plate din Abincin ya Wauka ya ?arasa zuba Sauce din ya soka fork a gefen plate din, saida ya Wauki ruwa da lemo snn ya fita. da daddare wajen ?arfe takwas Hajar ta idar da sallahr Isha'i, da kyar ta nannaWe prayer mat din ta ajiye kan chest of drawers sbd wata azabar yunwa da take kartarta, bathroom ta shiga tayi wanka ta fito tana tafiya a hankali, ji take kamar an yashe mata ?an hanji, doguwar riga ta kayan bacci mai laushi ta saka ko mai bata iya shafawa ba sbd ydda tayi weak, ta zumbula hijab har ?asa tana tafiya a hankali ta fita a Wakin, a hankali ta ringa sauka daga stairs tayi support da railer don ji take kamar iska zata iya Webeta, tin kafin ta kai ?asa taji ?arar TV, yana zaune palour da mug din coffee ri?e a hannunsa, tinda ya hangota ya dena kallon Tv ya zuba mata idanu, Hajar ta saukar da kanta ta wuce kitchen abinta, neman Spaghetti dinta ta farayi, sama ko ?asa babu taliya a kitchen, jingina tayi da cabinet sbd bazata iya tsayuwa ba, ko strength din dafa shayi ma bata dashi a halin yanzu, da taliyarta na nan haka zata ci kayarta duk sandarewar da tayi, wani ?ululu ne ya tsaya mata a throat ynxu ina taliyanta, kafin kace me hawaye ya ciko idanunta, door aka buWe ta Waga kai ta masa kallo Waya kafin ta saukar da idanunta, mug din hannunsa ya ajiye gaban sink without looking at her for the second time, da haka ya juya zai bar kitchen din sai kuma ya dawo da baya ya tsaya yana kallonta, speaking with a repartee yace "yah.. why are you standing here like one living statue...?", tana Wago kanta hawayen da suke ma?ale idanunta suka hau zarya, tayi sauri tasa bayan hannu ta fara gogewa, tsuke ido Nurain yayi ya Wan matso kusa da ita yace "what happened..?", ta sunkuyar da kanta ba tace komai ba, ya du?a ya le?a fuskarta yace "ke mene ne..?", fashewa tayi da kuka tace "Taliyana na ajiye zan ci kuma ban ganta ba", still Nurain yayi yana kallonta cike da mamaki, ya harWe hannu still looking at her yace "A ina kika ajiye...?", ta nuna masa kan gas tace "a nan fa na ajiye abuna..", ya kalli kan gas din sai kuma ya juyo yana kallonta, yace "toh ke wa yace ki ajiye a nan, baki san ba a ajiye abinci a kitchen din nan ba, don haka kin rasa Aljanun kitchen din sun cinye daman rabonsu ne", da sauri ta kallesa tace "ban gane Aljanu ba, daman Aljani yana cin abinci ne..?", ya Waga shoulder yace "ba gashi nan kin gani ba, so next time sai ki san inda zaki ringa ajiye abincinki...", sulalewa tayi ?asa ta fashe da kuka tace "na rantse sai sun biyani abuna, ba Aljanu ba ko sheWanu ne sai sun biyani abuna, su sun isa su cinye min abinci..", Nurain couldn't help it but to smile lightly, she's so childish, tsuke fuska yayi kamar ba shi ya gama murmushi ba yace "Au kina zaune a gidansu zaki ringa musu rashin kunya, idan suka miki wani abun ke kika jiyo... c'mon get up ki nemi wani abin ki dafa kici, ko babu abinci ne a store..?", ta dena kukan tana shesshe?a tace "Ni spaghetti na nake so bxn iya dafa wani ba..", ta Wora kanta kan cabinet don ynxu strength din mganar ma babu, she start be coming more weak than before, Nurain ya buWe fridge ya ciro ?atuwar bottle din sweetened fresh milk, cupboard ya buWe ya Wakko glass cup ya wankesa a sink, tini ya Salle murfin bottle din saida ya kusan cika glass cup din da fresh milk snn ya mayar da bottle din fridge, ya du?a gabanta ya ajiye glass cup din madaran, ta Wan kallesa sai kuma ta dubi cup din madaran, mi?ewa yayi yana jan rigarsa ya nufi ?ofa ya buWe ya fita, after few seconds Hajar ta Wauki cup din madaran tana turo baki, lokaci guda abinda ya faWa akan Aljanu yayi hitting brain dinta, sai kace muzuru a lefe haka tabi kitchen din da idanu, ba tasan lokacin da wani ?arfi yaxo mata ba ta mi?e bayan ta suri cup din madaran ta fita da sauri, still a palour ta gansa kan doguwar kujera yana latsa wayarsa TV da ya kunna tana aikinta ita kaWai, Hajar dai ta rakuSe ta zauna gefe guda ta kafa kofin madaran a baki, saida ta kwankwaWe tass snn ta diri cup din, after 10mins bayan madaran ya faWa mata ta mi?e ta shiga kitchen, a buWe ta bar ?ofar ta ajiye cup din a sink ta fito da sauri, walking like a chameleon ta nufi stairs, Nurain ya bita da kallon wutsiyar ido har ta Sacewa ganinsa, tashi yayi ya zura slippers dinsa tare da jan rigarsa ya kashe kayan kallon da duk wasu kayan wuta na palourn, da haka ya haura sama yana brushing sumarsa with his hand, yana haure stairs ya ganta tsaye bakin Wakinta jingine da bango, har ya wuceta yaji tace "Ai a kitchen kawai suke ko..?", ya zuba both hands dinsa a pocket ya juyo yace "Su wa..?", tace "Aljanun..", har zai ce mata Eh sai kuma ya fasa don so yake yayi teasing dinta yace "No daman a waje biyu suke a gidan nan, da kitchen da kuma nan" yayi pointing ?ofar Wakinta, zaro lulu eyes dinta tayi kamar zasu faWo ta kalli ?ofar Wakin,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login