Showing 132001 words to 135000 words out of 252707 words

Chapter 45 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

lafto masa rashin kunya sai kuma ta fasa, ta sauke idanunta ?asa tana jan slim fingers dinta tace "wacca kace na kawo maka jotter da pen zaka raba tsakaninmu..", yace "ohhh that i was only joking..", zaro ido tayi ta sha kunu tace "bangane ba.. meye kuma joking daman ana wasa da saki ne..?", ya Waga shoulder yace "wait ni cewa nayi zan sakeki ma, toh what's the point idan nace zan wani sakeki, all i know ni nasan banida wata mata bare na rubuta mata saki..", wata shegiyar harara ta galla masa tana yamutsa fuska tace "ai kwa dai kaji kunya.. sangameme da kai kana yin magana biyu, saura ?iris ka zama ma?aryaci, toh wllh daka rubuta da kar ka rubuta nidae na saku kuma a yau ba sai gobe ba zan bar gidan nan, koda yake ma ai ka rubuta ka yaga kuma..." gumm tayi ganinsa gaf da ita, ba tayi aune ba sai jin wata mummunar gwabza tayi a bakinta, har taste din blood saida taji a bakin, habawa sai kace an fesawa wuta petrol haka ta hasala, ta murguWa baki tace "toh ?arya nayi ba magana biyun kayi...", bai bari ta ?arasa ba ya sake buge bakin da Wan ?arfi, har cikin kwakwalwar kanta taji zafi, ta rutse ido tana buWewa sai zirr hawaye suka fara zarya, tsit bakin tsiwar ya mutu duk da irin hargowar rashin kunyar da ke taso mata, yana kallon cikin idonta yace "yeah you can leave ko an gaya miki zan dakatar dake ne, the door is open young lady you are free, tinda kinada evidence din da zaki nuna.." yana gama faWin haka ya barta tsaye a wajen ya sauka ?asa, Hajar ta goge hawayen da ya ji?a mata cheeks tace "hmmm kamar yadda kere ke yawo kaza ma take yawo toh haka takardar sakina take a hannunka, ko bajima ko ba daWe saika sakeni wllh tllh, kai asuwa da zaka zauna da aurena" sai kuma tayi shiru kafin tayi kwafa tana jin haushin kanta da ta faWi hakan, ta buWe ?ofar Wakinta ta shiga tana cewa "kai ka isa ka aureni". Compound Nurain ya fita, Inuwa ya ajiye watering can da yake bawa flowers ruwa yabi bayansa zuwa parking space, shi dai yasan ranar Asabar boss din nasa baya fita da wuri, ya Wan russuna yace "Alhaji barka da fitowa", sama sama Nurain ya amsa masa don Silly girl dinsa ta haya?asa kafin ya fito, buWe black car Winsa yayi ya shiga yace "buWen gate..", da rawar jiki Inuwa ya tafi buWe gate, Nurain ya zura key a ignition ya tashi motar, resting yayi da kujera yana jiran ta gama warming, motar na gama warming ya fara driving yabar gidan, after a ride of about 30mins ya isa inda zashi, parking y????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ayi gaban wani ?aton warehouse, bayan ya kashe motar ya fito, wasu mutane biyu ne kan benci a gaban warehouse din, Nurain ya isa inda suke, da sauri Waya ya mi?e don ya gane Nurain, russunawa zaiyi Nurain ya mi?a masa hannu, ya Wan russuna yace "barka da zuwa Alhj..", Nurain yace "yauwa mal ?ayyab..", gaisawa sukay da Wayan mutumin wnda abokin mal ?ayyab ne, mal ?ayyab yace "wajen za a duba Alhaji...?", Nurain yace "Eh", mal ?ayyab yace "toh" da haka yaje ya buWe ?atuwar ?ofar warehouse din. Nurain baifi 20mins a wajen ba ya wuce bayan ya yiwa mal ?ayyab alkairi da ya saba a duk sanda ya ziyarci warehouse din nasa. daga nan Mall Nurain ya wuce yayo Grocery shopping, yana parking motarsa bayan ya iso gida ya buWe booth, da kansa ya ringa Wiban ledojin abinda ya siyo yana shigar dasu ciki, bayan ya gama sigar da komai ya buWe kitchen ya shiga, saida yayi refilling freezer da fridge duk da cewa kaWan aka Wiba, ya ajiye coffee powder da ya siyo itama a cupboard. throughout the day yana Sangarensa bai sake fita ba, saidai lokacin sallah ya je mosque, bayan ya dawo daga sallar la'asar ya shiga kitchen, tsaye ya ganta a bakin gas tana zuba seasoning a jollof rice da take dafawa, yayi kamar baima san da ita a kitchen din ba ita ma hakan tayi, plate ya Wauka ya buWe fridge ya Wauki bunch of grapes one Apple sai kuma pea itama guda Waya, ya koma gaban sink ya buWe tap ya sake wanke fruits din duk da cewa a wanke suke, Hajar dai ta masa kallon wutsiyar ido tana taSe baki, wnn tarkacen ne abinci chaS, ita tinda take dashi ma bata taSa ganin yaci abinci ba sai shan coffeen tsiya ma malam, yana gama wanke fruits dinsa ya bar kitchen din... washe gari da ta kasance Sunday da misalin ?arfe sha Waya na safe Hajar ta fito wanka Waure da towel, as usual ta gama rubbing lotion a fatarta da a yanxu take wani azabar glowing, don shower gel da man da take shafawa masu kyau ne da tsada, warware jelar gashinta da ta tufke tayi domin tajewa za tay don bata son ya dan?are mata, saida ta ji?asa da hair butter snn ta sharce, riga da skirt na atampa ta fiddo ta saka, tayi Waurin ture kaga tsiya, tsaf ta feshe jikinta da turare snn ta saka takalmi ta fita daga Wakin, ido huWu sukay dashi shima ya fito daga Sangarensa waya kare a kunnensa, kallon da ta ga ya watsa mata ne yasa ta dubi kanta, ta tabe baki ta wuce ta fara sauka daga stairs tana cewa "uhmm gani ba taSawa ba asarar ido". Nurain ya gyara wayar dake kunnensa bayan Hajar ta Sace masa daga gani, duk da irin turaren da yake jikinsa amma saida yaji ?amshin nata, Sakeena jin brother din nata yayi shiru na almost 40sec tace "hey Nurain kana ji kuwa..?", yace "yeah", tace "Au ko bazaka kawomin ita bane iyee... tin jiya fa nake maka magiya tinda dai kai bakayi hankalin kawota wajen next mother ba har saida na ro?a saika kawomin ita..", yace "ohh God ki bari sai next week ni yanxu har na shirya fita zanyi fa..", tace "and where are you heading to..?", yace "zanje gida snn kuma inada wasu appointments", Sakeena tace "Alright first dai gida zaka fara zuwa right..?", yace "Eh", tace "ba saika biyo tanan ka kawomin ita ba..", yace "Okay..", tace "yawwa.." da haka tayi breaking call din, Nurain ya sauke ajiyar zuciya ya saka wayar a pocket, toh shi ta ina ma zai fara Waukar yarinyar na ya fita da ita, ba ma wnn ba me zaice mata ne. palourn downstairs ya sauka ya zauna kan kujera yana kallon ?ofar kitchen, babu jimawa sai gata nan ta fito da cup din black tea sai plate na indomie, da yake idonsa akan ?ofar yake aikam sukay ido huWu, ita ta fara Wauke nata ta wuce zata haye sama, a ranta saida tayi danasanin fitowa without hijab, don sosai ta tsargu da kallon da yake mata, kawai saukar muryarsa taji a kunnenta "idan kin gama ki Wakko veil dinki ki sameni a nan..", still tayi a inda take ba tare da ta waiga ba, ta wani taSe baki ta haye sama abinta, bayan ta gama cin abincin ta sauka da plate da cup din, har lokacin yana zaune palour yana latsa wayarsa, agogon wrist dinsa ya kalla lokaci guda ya mi?e yace "damn it", tana fitowa daga kitchen yace "3mins kije ki Wakko veil dinki", tayi kamar ba taji abinda yace ba tayi wucewarta, har 3mins ta wuce babu alamar zata sakko, thick eyebrows dinsa ya haWe ya haura saman, da Wan karfi ya buga ?ofar Wakin nata har saida tayi ?ara, Hajar dake zaune gefen gado ta mi?e zumbur tana zaro ido, saukar da idanunta tayi ?asa don sosai ya mata kwarjini, with stern voice yace "are you mad... me nace kiyi..", ba ta bari sun haWa ido ba tana jan fingers dinta tace "toh wai ina ruwanka dani da za kace na Wauko mayafi na sameka a ?asa.. meye hadina da kai.." ta ?arashe tana turo baki, wata tsawa da ya daka mata har saida ta tafi da baya ta ?ume da bango tsabar gigicewa, ba tasan lokacin da ta buWe wardrobe ba ta Wakko mayafin da hannunta ya fara taSawa, shivering jikinta ya fara hawaye ya cika idonta, murya ?asan ma?oshi yace "Silly girl.. zo ki wuce", ko yafa mayafin ba tay ba haka ta nufi ?ofa da sauri ta fita bayan ta saka takalminta, tini idanunta suka cicciko da ruwa, yana biye da ita har suka sauka ?asa, sai a lokacin ta warware mayafin ta yafa, color dinsa ya shiga da zanen flower dake jikin atampar da ta saka, main door ya buWe yace "wuce", ba musu ta fita tana turo baki, rufe ?ofar yayi da key ya zura a pocket, kallon dressing din nata yayi yaga ba wani aibu kafin ya wuce gaba, bayansa tabi zuwa parking space, ya buWe motar kafin ya buWe front seat yace "get in..", ?asa ?asa ta nasa masa harara kuma ya lura da hakan snn ta shiga, ya rufe mata ?ofar ya zaga driver seat ya shiga motar, already Inuwa ya buWe gate, suna isa bakin gate din Nurain ya tsaya yana kallon Inuwa yace "ba kowa a gidan a kula sosai..", Inuwa ya russuna yace "Allah ya tsare hanya..", Nurain yace "Ameen" da haka yaja motar suka bar gidan, suna fita daga street din gidan Hajar ta Waga kai ta Wan kallesa, ko ina zai kaita oho, a hankali ta koma ta jingina da kujera ta lumshe idonta sbd kanta da ya fara juya mata, tinda suka hau main road ya take accelerator kawai falfala gudu yake, wani burki yaci bayan ya kaucewa wani tricycle ya cigaba da falfala gudu abinsa, tini Hajar ta buWe idonta ba tasan lokacin da ta ri?e hannunsa dake kan gear ba tace "ni wllh raina guda Waya ne karka salwantar min da abuna... na shiga uku, wayyoh Ummana..", sai kuma ta fashe da kuka ta kifa kanta kan hannunta data dam?e nasa, ya Wan kalleta kafin ya Wauke kai yana kallon road yace "hands off", gam ta ri?e masa hannu ta?i cikawa kuma bata dena rusa masa kuka a motar ba, shi dai baice mata uffan ba ya cigaba da driving din da hannu Waya, slowing down yayi, a hankali Hajar ta Wago tana shesshe?a, tayi sauri ta goge hawayen cheeks dinta ta koma ta zauna da kyau tana jan zuciya, a bakin gate din wani gida yayi parking, ya kalli dogon hannun rigarsa da ta ji?a masa da hawaye, ya juya yana kallon side view din fuskarta, idonta har ya haura, girgiza kai yayi yace "sauka", buWe motar tayi ta fita, shima ya buWe ya fito ya ciro wayarsa daga pocket yayi dialing numbern Sakeena, tana picking yace "gani a gate fa..", tace "haba ku shigo mna.." katse wayar yayi ya nufi gate din shiga gidan, da car key yayi knocking, mai gadi ya buWe ?ofar gate din, ya waiga yana kallonta sai kuma ya juya ya shiga gidan, da sauri tabi bayansa. ba ?aramin farin ciki Sakeena tayi ba, sosai tayi welcoming Hajar, Hajar dai murmushin ya?e kawai take, bayan sun gama gaiswa da few minutes Nurain ya ajiye little Ayman da tin zuwansa ya makale masa yace "i gotta go...", Sakeena tace "Ohk.. bazaka jira na gama abinci ba..", yace "yeah am full" da haka ya mi?e yana jan rigarsa, Sakeena tace "uhmm inka dawa kaci toh don favourite dinka ne...", yace "Ohk" da haka ya nufi door, tsugul Hajar ta mi?e tana gyara yafen mayafinta, Sakeena ta sakar mata murmushi tace "Ai ke kina nan..", wani daram Hajar taji ya buga a zuciyarta, kawai sai taji ba ta son ta zauna a nan din, ganin bata koma ta zauna ba Sakeena tayi murmushi tace "Okay see him off dear", kafin Hajar ta fito har Nurain ya isa gate, ai kam da gudu tabi bayansa, har ya buWe mota zai shiga yaga fitowarta, dakatawa yayi yana kallonta har ta iso gaban motar ta tsaya, yace "ina kuma zaki ki koma cikin gida", ta ma?e shoulder tace "A'a ni bazan zauna ba..", ya tsuke ido irin what sai kuma yayi smirk ya shiga mota, da sauri ta zaga driver seat ta ri?e handle din ?ofa, zirrr hawaye suka fara sauka idonta, ajiyar zuciya yayi ya buWe motar ya fito, from head to toe yake kallonta, yace "ke wai kinada hankali ma kuwa... me aka miki..?", sai kace wnda ya zigata kawai ta fashe da kukan gaba Waya, ya kalli street din yaga dai babu kowa, ya rage murya yace "karki taramin jama'a malama, wani abun akay miki kike Sarewa mutane baki..?, ko an gaya miki inda za a cuce ki na kawoki, you see that woman she is my elder sister kuma ita tace na kawo mata ke, and i can't say no to her, ki wuce ciki malama no one is going to harm you..", kukan take a hankali tana jinsa, lokaci guda ta fara tafiya a hankali ?afarta na harWewa ta nufi gate din gidan, bayanta yabi tana daf da shiga gidan ya ri?o hannunta.......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{59..}
A hankali ta juyo tana kallon hannunta da ya ri?e, ya saki hannun nata fuskarsa ba yabo ba fallasa yace "Please kar kije ki ringa yiwa mutane kuka, i told you no body will harm you.. kinji ba..?", ta haWe gira tace "naji..", hannu ya zura a pocket dinsa ya ciro handkerchief ya mi?a mata yace "wipe those tears..", kallon handkerchief din tayi ta kai hannu zata amsa sai kuma ta fasa tace "no thank you" da haka ta juya zata shiga gidan, still tayi a bakin ?ofar ba ta shiga ba, ta juyo tana kallonsa sai kuma ta kai hannu ta amshe handkerchief din daga hannunsa tana turo baki, daga nan bata ?ara ko 1sec a wajen ba tayi wucewarta, kafin ta shiga ciki ta tsaya ta goge fuskarta da handkerchief din da pure designer scent dinsa ne kawai yake tashi a jiki, tass ta goge fuskarta perceiving the scent kafin ta shiga cikin gidan, a bakin ?ofar palour ta tarar da Sakeena, Sakeena ta sakar mata murmushi tace "kin raka san..?", Hajar ta gyaWa kai tana kallon ?asa, sosai Hajar taji daWin spending wnn ranar a gidan Sakeena, ta lura dai ?an uwansa sun san darajar mutane kuma sun iya karrama su, haka Noor ma take kula da ita lokacin da take gidansu, ga Mami ma wacca take ganin a wajenta suka gado wnn sassanyan halin mai kyau, shi kaWai ne ya fita bare a cikinsu don ta canfa shi mugun hali garesa, Hajar ta ajiye plate din hannunta mai Wauke da snacks a ?asan carpet, Sakeena dake zaune palourn tare da ita tace "toh taso muje ciki kiyi sallar ko..", Hajar ta mi?e tana gyara yafen mayafinta, Waya daga cikin three bedrooms da take dashi ta kai Hajar ta nuna mata toilet, a hankali Hajar ta cire veil dinta ta wuce ta shiga toilet din, bayan tayi alwala ta fito tana ?o?arin Waura Wan kwalinta Sakeena ta shigo hannunta ri?e da babban hijab da prayer mat, da kanta ta shimfiWa mata darduman snn ta ajiye mata hijab din a gefen gado, Hajar tace "nagode", Sakeena tace "you're welcome" da haka ta juya ta nufi door, Hajar tayi ajiyar zuciya kafin ta dauki hijab din ta saka ta tayar da sallah. tana idarwa ta naWe dardumar ta linke hijab din shima ta ajiye gefe guda snn ta saka mayafinta ta fita, palour ta koma ta zauna tana kallon damfareriyar Tv dake aiki a palourn, bata jima da zama ba akai knocking door, saida aka sake knocking snn ta kalli ?ofar kafin ta tashi ta buWe, wata budurwa ce wacca bazata wuce 23yrs ba, tace "wajen Anty Sakeena nazo..", Hajar ba tace mata komai ba ta matsa mata hanya ta wuce, kan carpet ta samu ta zauna, Sakeena ce ta shigo palourn tana kallon Hajar dake zaune kan sofa tace "na barki ke ka Wai ko..?", Hajar dai tayi murmushi ba tace komai ba, yarinyar dake zaune kan carpet tace "Anty ina wuni..", Sakeena tace "lfy lou Bilkisu.. bari na Wakko comb da kibiya", Comb da kibiya Sakeena taje ta dakko ta kawowa mai kitson nata, ana gamawa Sakeena kitson tace "saura ke Hajar..", Hajar ta nuna kanta tace "Ni", Sakeena tace "daga gani baki son kitso ai naga kan naki ba a kitse yake ba", medium kitson Kalba akaiwa Hajar wnda aka tsagasa kamar fashin kwakwa jelar ta yarfo ta gefen kunnenta har ?asan shoulder dinta. Da misalin takwas na dare kiran Nurain ya shigo wayar Sakeena, picking tayi tace "yess brother..", yace "gani a ?ofar gida can i come in...?", Sakeena ta kalli Hajar tace "Au nasha ai anan zaka bar min ita ta Wan kwana biyu", cire wayar yayi daga kunnensa ya kalli screen din kafin ya mayar kunnen yace "Ohk.. good night.." har zai katse wayar tace "ka shigo we need to talk", tana katse kiran ta kalli Hajar tace "kije kiyi sallar isha'i kafin yazo ko..", Hajar tace "toh" ta tashi tana no?e kai sbd kitson da akay mata don ta tsani kitso. babu jimawa Nurain ya shigo, Aymana da brother dinta da suke kallon catoon suka ruga wajen uncle din nasu, murmushi yayi ya ri?o hannayensu suka ?arasa shiga palourn, ya zauna kan kujera ya dam?a musu ledar sweet da chocolate da ya siyo masu, Aymana dake da wayo tace "thank you Uncle..", Ayman ma ya kwaikwayi sister din tasa yace "shenkiyu Anchul", Sakeena tace "oya go to your room kuyi game a tab", da gudu suka ruga zuwa room din nasu da ledar chocolate dinsu a hannu. Nurain na kallon sister din tasa yace "Amm Madam...", Sakeena ta Wauki remote control na TV ta rage volume ta maida nutsuwarta kansa tace "please karka min wani wala wala brother, ranar nan muna mgana a gida ka ringa mayar da ita not serious", Shafa kansa yayi ya sauke ajiyar zuciya yace "ya subhanallah... in dai wnn mganar ne ai mun


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login