Showing 153001 words to 156000 words out of 252707 words

Chapter 52 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

da matar Hammad ta bawa Hajar ce. before 9:50 suka isa Airport don jirgin 10 zasu shiga, Hajar dai na fahimtar wajen ta haWe rai, tunowa da wahalar da tasha a jirgi tayi, saida suka shiga filin jirji ta Wan kallesa tace "dan Allah dama mota muka hau", yace "ba nida lokacin tafiya daga Abuja zuwa kano a mota..", bata sake ce masa komai ba har suka hau jirgi, kamar lokacin da suka zo tafiyar ma ga seat dinsa ga nata, tinda suka shiga jirgin take addu'a a ranta, ai kam taci sa'a lokacin da jirgi yayi takeoff ba taji kamar yadda taji da zasu zo ba, da suka isa ma wajen landing yazo mata da sau?i, suna fitowa Nurain ya amshi motarsa suka bar airport din, sha Waya da minti goma Nurain yayi horn a gate din gidansa, tini mai gadi ya buWe gate, bayan Nurain yayi parking a parking space ya fito daga motar yana amsa sannu da zuwan da Inuwa ke masa, har bakin balcony Inuwa ya kai musu kayansu, Hajar dai na tsaye bakin ?ofa tana jiran ya buWe masa ta shiga, deep inside her mind taji daWi da ta ganta a gida, yana buWe main door ta kai hannu zata ja box dinta kawai taga ya Wauka ya shiga da ita, bayansa tabi zuwa palour taga ya haura upstairs, slowly ta fara tafiya ta haura saman itama, a bakin ?ofar Wakinta taga ya ajiye box din, ta buWe Wakin taja box din ta shiga ta mayar da ?ofar ta rufe. sai wajen 4 ta sauka downstairs ta shiga kitchen ta nemawa kanta abinda za taci, plain Noodles ta dafa da boiled egg ta ci a kitchen din snn ta wanke komai da tayi amfani dashi, tinda ta koma room dinta bata sake sakkowa ba, ?arfe tara na dare tayi wanka abinta ta saka kayan bacci, pillow da duvet ta Wauka tayi kwanciyarta kan carpet, ko minti biyu ba tayi da kwanciya ba aka turo ?ofar Wakin, waya ce kare a kunnensa yana sake dialing numbern Mami wacca suna cikin waya network ya yanke, bai samu Mami ba don hka ya sauke wayar daga kunnensa yana kallon Hajar, with a repartee yace "ke!! tashi daga ?asan nan", ta mi?e zaune tana turo baki tace "ni nafi son nan..", ware ido yayi yace "what..?, magana kike min..?", ta shiga girgiza kai sai kuma ta mi?e ta koma kan gado ta kwanta, yace "daga yau kar na sake ganin wani soul ya kwanta kan carpet..", sai kace yana kallonta haka ta shiga bunka masa harara tamkar sabuwar kamu, ya juya ya bar Wakin bayan ya kashe mata fitila. washe gari da Hajar ta farka abinda ta farayi shine wanka biyu snn ta haWa da wankin hair dinta tinda ta ji?asa, nannaWe gashin tayi da towel ta fito, bayan ta gama rubbing lotion a fatarta ta fitar da kayan da zata saka riga da skirt na atampa, tana gama oiling gashinta ta Wauki kayan zata saka, zip din riga dai da kyar ya zugu, da tazo saka skirt shi kam zip dinsa bai zugu ba, sakin baki tayi tana kallon kanta a mirror, though ita Win ba mai jiki bace don ko chubby ba ta kai ba, amma kuma duk wasu point da yake fitar da kyan mace a jiki toh nata aciki suke dam dam, ha?ura tayi da saka riga da skirt din ta saka doguwar riga A-line ta feshe jikinta da 3 different perfumes, tin daga room dinta ta fara shara har ta kai downstairs palour shima ta share ta kaWe ?ura, bayan tayi mopping ta goge kayan kallo ta jona turaren wuta a burner, haba tini gida ya Wau harami yana baza ?amshi, kitchen ta shiga don samawa kanta breakfast, ?arfe goma da rabi Nurain dake sanye cikin sweat pant da shirt sky blue ya sakko downstairs, ya ringa bin ko ina da kallo yana mamakin yadda yaga guri yayi fes fes, uwa uba kuma ?amshin da yaji wnda a wajen Maminsa ya sansa, kitchen ya shiga, Hajar dake chopping onion ta Waga kai ta Wan kallesa kafin ta Wauke kanta ta cigaba da abinda take, sosai yajin albarsa da take yankawa ya addabi Nurain dake jiran coffee dinsa ya kammala, Hajar na Wago kanta a karo na biyu ta lura da yadda yake micincina ido yana jan pointed nose dinsa, bata san lokacin da wata dariya ta kufce mata ba, ta sunkuyar da kanta tana cigaba da dariya, haWe gira Nurain yayi lokaci guda ya kashe Coffee makern ya fita daga kitchen din don bazai iya withstanding yajin ba, yana fita kitchen din yayi wani kasalallen murmushi ya haura sama, semosa da meat pie wnda suka ji isasshen nama tayi, daman Hafsah ta koya mata yadda ake yin minced meat a blender, semosa biyu meat pie biyu ta soya ragowar kuma ta ajiye cikin fridge, daga nan ta tafasa black tea mai kayan ?amshi ta zuba sugar ta fita. bayan Hajar ta idar da sallar azahar ta tuna da wayar da ya bata, box din da ta mayar wardrobe ta dakko, already tin jiya ta kwashe kayanta wayar ce kawai bata dauka ba, ?aramin zip ta bude ta ciro wayar da charger dinta, ba tayi wata wata ba ta cire sim dinta na cikin wayarta da ta lallace ta Wora kan wayar, amma dai bata cire na kai ba tinda wayar ba dual bace, numbern Hafsah ta nemo tayi dialing, bata daWe tana ringing ba tayi picking, bayan sun gaisa Hajar tace "yasu Antyna..?", Hafsah tace "wllh lfy alhmdllh", Hajar tace "amma yaushe zaki zo Hafsah..?", Hafsah ta zaro ido tace "ranar da fel waya tayi gashi..", Hajar tace "ke dan Allah", Hafsah ta fashe da dariya tace "nifa na fadi hakan ne naji me zakice, wllh na Wauka zaki rufeni da bala'i", Hajar tace "sbd ga jarababbiya dage sarkin faWa ko..?", Hafsah tace "A'a ni bance ba..", Hajar tace "Toh yaushe zaki zo tare da Humairah..?", Hafsah tace "ina nan tafe karki samu damuwa", fira suka taSa snn sukay sallama Hajar ta katse kiran, tashi Hajar tayi ta sauka downstairs ta shiga kitchen, store ta wuce ta Webo rice flour ta damasa a small bucket ta zuba yeast snn ta rufe da leda da kuma murfin to proof it, daga haka ta koma room dinta, ba ita ta sakko ba sai hudu da rabi bayan tayi sallahr la'asar da azkar da ta saba, tsaye tayi jikin kitchen island tana tunanin da mai zata haWa abin, deep freezer ta bude ta Wakko nama, saida ta bari naman ya saki snn ta shiga sarrafa pepper soup, wata daddaWar aroma ce take tashi a kitchen din, pepper soup din na kan wuta ta Wakko ?ullun da ta kwaSa, har ya tashi fumm ya cika bucket din, babu Sata lokacin ta fara soya sinasir din da tayi amfani da easy way of making it, ?ofar kitchen din taji an buWe, ta juya sukay ido huWu dashi, ?arasowa yayi gaban gas din ya mi?a mata abinda ke hannunsa, ta tattare gira tana kallon hijab dinta da yake bata, amsa tayi tace "what for..?", gaba Waya hancinsa ya gama cika da ?amshin abincin, yace "ki fito palour ku gaisa", yana gama fadin haka ya juya ya fita a kichen din, saida ta sauke wnda ke kan wuta ta kashe gas din snn ta fita, tare da Farooq ta gansa zaune a palourn, walking gently ta ?arasa palourn ta zauna ta gaida Farooq, da fara'a ya amsa mata yace "how are you doing Amarya...?", Hajar ta saukar da kanta ta amsa a ta?aice, Nurain dai sai satar kallonta yake ya wani haWe gira, after a while yace "kije ki cigaba da abinda kike" don even with hijab baiso ta zauna a nan din da dai da niqab ne is okay, kitchen ta koma within few minutes ta fito hannunta ri?e da tray na bottle water da drink, kan Centre table ta ajiye, Farooq yayi murmushi yace "thank you..", ba tace komai ba sai murmushi da tayi, Nurain ya haWe gira yabi bayanta da kallo, Nurain yace "Amm kunyi waya da iron lady kam tinda suka tafi..?", Farooq yace "yeah vid call ma mukay da ita ta wayar Noor", Nurain ya shafa kansa yace "ohh i see", Farooq yace "Dr what exactly my problem is nifa har ynxu lower abdominal pain din nan bai barni ba..?", Nurain ya gyara zama yace "i think i told you... kayi aure kawai", Farooq ya haWe gira yace "is a different casa malam, tin fa ina yaro wnn ciwon yake har akamin surgery.." jin an buWe ?ofa yayi shiru, Hajar ce ta fito ta ajiye wani tray din mai Wauke da two warmer da plates da kuma bowls, ta ajiye saman Centre table, Farooq yace "Ahh harda ba?in yamma..", murmushi tayi ba tace komai ba ta koma kitchen, da plate din nata abincin ta fito ta haura sama, Nurain ya bita da kallo sai kuma ya dubi Farooq yace "Am coming", bai jira cewarsa ba ya haura sama yana tsallake steps da bibbiyu, ?ofar Wakinta ya buWe, tana zaune kan carpet tana cin abinci, daga bakin ?ofa ya tsaya girarsa a haWe yace "karki sake fitowa", ya rufe mata ?ofar, taSe baki tayi ta cigaba da cin abincinta, tini Farooq ya baje harka ya fara Webar dabge, tin kafin Nurain ya ?araso palourn yake kallonsa ganin yadda ya tattare hannun riga yana shan pepper soup, Nurain ya zauna position dinsa yace "ynxu pain din ne ya dawo..?", Farooq yace "bari na gama karna ?ware gsky, your wife is a good cook kaji daWinka dude...", Nurain yayi resting jikin kujera yana latsa wayarsa, bayan Farooq ya gama da pepper soup din da ya zuba yace "dude kai bazaka ci ba..?", Nurain yace "am not eating..", Farooq yace "Alright naka ai special ne, amma dai the food is yummy..", Nurain yace "stop exaggerating..", Farooq yace "am not wollah", Nurain bai sake cewa komai ba, kafin Magrib Farooq ya tashi tafiya bayan sun gama mgana da brother din nasa, Farooq yace "toh kiramin madam muyi sallama", Nurain ya nufi door yace "no need", Farooq yace "toh hka zan tafi without giving her anything, please ka kirata..", firr Nurain ya?i kiranta sam, haka nan Farooq ya wuce amma yaso ya bawa Hajar kyauta. Nurain ya shigo palour bayan tafiyar Farooq, kallon abincin da Farooq ya rage yayi, lokaci guda ya matsa gaban center table din, spoon ya Wauka ya buWe warmer din pepper soup, ya Wan Webi soup din ya kai baki, bari dai yaji me Farooq yaji yake zuba wnn zancen, ji yayi kunnensa ya tsira tamkar an caka masa allura, ya Wauki tsoka daya ya saka a baki, Wayar warmer din ya buWe yaga wainar sinasir, yayi pinching sinasir din ya kai baki, kamar ydda ear dinsa ya tsira lokacin da ya sha soup hakama yayi this time around, Waukar warmers din yayi ya haura sama. washe gari Monday Nurain na isa hospital after 40mins ya shiga surgery, wani emergency patient aka kawo wnda yake bu?atar aiki cikin gaggawa, ya tsaye a position dinsa na head of the surgery, Ruqayyah ma na surgery room din tana mi?a instruments, kana ganinta kasan bata jin daWi, Nurain yace "Artery forcep", yanata jira a basa amma shiru, ga bleeding Artery din da zaiyi clamping sai zuba take, maimakon ta basa Artery forcep saita basa Dissecting forcep shi da ba sutures zaiyi ba, Khaleel dake first assistant yace "A Nurse concentrate or you wanna be a quack", sai a lokacin Ruqayyah ta lura da abinda take mi?awa, da sauri ta mayar ta ajiye ta mi?a masa wnda ya bu?ata, ana cigaba da surgery da minti 10 Ruqayyah tayi collapsing, da Nurse Jiddah aka ?arasa surgeryn, Nurain ya zare hands gloves din hannunsa yayi disposing ya fita daga surgery room din, saida ya cire surgeon gown da soft Clog shoe da yayi surgery dasu snn ya fita gaba Waya, bayan Nurain ya koma office dinsa ya kira Khaleel a waya, tambayarsa yayi ina aka kai Ruqayyah, Khaleel yace "Amenity 5", Nurain yace "Ohk" kafin ya katse kiran, ajiyar zuciya yayi ya tashi ya bar office din, yana zuwa ?ofar ward din da Ruqayyah take ya murWa handle din ya shiga, ya ?arasa gaban bed din da take kwance yana kallonta, bakinta ya bushe kamar ?anxo, idonta a rufe tana bacci, a wahale take ajiye numfashi, ya dubi Nurse Amina dake tare da ita yace "anyi checking BP dinta..?", Nurse Amina tace "yess Dr", yace "bring the Bp gauge..", Nurse Amina tace "Okay" da haka ta juya ta fita daga ward din, Nurain dai na tsaye gefen gadon, ji yayi an ri?e hannunsa, ya juya yana kallonta, idanunta sunyi jajir tana kallonsa a sanyaye, da kyar ta motsa lips dinta da suka bushe tace "Dearest".......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{66..}
Nurain ya zare hannunsa da ta ri?e ya tattare girarsa yace "how are you feeling now..?", Ruqayyah dake kallonsa da jajayen idanunta ta girgiza kai tace "not fine... not okay", Wauke kansa yayi daga kallonta yace "Alright you will be fine insha Allah...", Ruqayyah ta lumshe idonta tana jin suya a zuciyarta, hawaye ya ciko idonta tace "Dearest" sai kuma tayi shiru jin an buWe ?ofa, Nurse Amina ce ta shigo da Bp gauge a hannunta, a gaban Nurain ta sake gwada Bpn ta nuna masa reading din wnda ya nuna jinin ne yayi low, ita dai Ruqayyah kawai kallonsa take sai kace tsohuwar mayya, shi kam bai sake kallon inda take ba yana kallon Nurse Amina yace "An kira familyn dinta..?", Nurse Amina tace "Eh", yace "Okay... sai a sa mata drip tinda Dr Marwan yasa an mata injection..." da haka ya juya ya fita daga ward din, Ruqayyah ta bisa da kallo tana jin wani hope yana taso mata, lallai an samu cigaba wai Dearest ne ya nuna damuwa akanta, har cikin ranta taji daWin hakan kuma ba ?aramin daWi taji ba, ynxu kam ta samu ?warin guiwar da zata fara bar ruwa ga shukarta da ta bushe, Nurse Amina ce ta zauna da ita har Momy ta iso asibitin, Momy ta zauna gefen gadon da Ruqayyah ke kwance, da ladabi Nurse Amina ta gaisheta, Momy ta amsa mata da sakakkiyar fuska sai kuma ta dubi Ruqayyah tace "me yake damunta...?", Nurse Amina tace "sun shiga surgery ne shine ta faWi, ashe bp dinta ne yayi low..", Momy ta sauke ajiyar zuciya tana kallon Ruqayyah ba tace komai ba, Nurse Amina tace "Amma alhmdllh she is fine now, an mata allura ga drip nan ma an saka mata...", Momy tace "Alhmdllh, sannu da ?o?ari Allah yayi albarka", Nurse Amina tace "ba komai, ni zan wuce gida Allah ya bata lfy...", Momy tace "Ameen.. Allah ya miki albarka", Nurse Amina tayi murmushi da haka ta fice daga ward din, Nurse Jiddah ma ta shigo duba Ruqayyah ta tarar tana bacci don haka suka gaisa da Momy kafin ta tafi, tin ?arfe sha Waya Ruqayyah ke bacci ba ita ta farka ba sai biyu saura, tana buWe idonta taga Momy ga two sisters dinta ma duk sunxo, a hankali Ruqayyah ta mi?e zaune ta jingina da jikin gado, Aisha tace "ya jikin..?", Ruqayyah tace "da sau?i", Kulsoom dake goye da baby dinta ta Wora hannu kan forehead din Ruqayyah sai kuma ta kalli Momy tace "babu fever..", a ta?aice Momy tace "Okay ya sauka knn.. saita faWi abinda za taci ai", Ruqayyah ta sunkuyar da kanta, Kulsoom tace "na kawo miki offals pepper soup za ki ci..?", Ruqayyah ta gyaWa kai a hankali, zuba mata farfesun kayan cikin Kulsoom tayi a bowl ta bata, Aisha tace "a haWaki miki shayi..?", Ruqayyah ta girgiza kai tana cin farfesun a hankali, Aisha na kallon Momy tace "wai me yake damunta ne, ita kullum ba lfy..?", Momy tace "yo toh ba dole tayi ta rashin lfy ba ta Worawa kanta damuwa, ynxu fisabilillah me ya haWa Ruqayyatu da hawa da saukar jini", Aisha tace "hawan jini kuma..?", Momy tace "abinda likita yace knn", Aisha ta saki baki ta kalli Ruqayyah da ta kasa cin farfesun gabanta kawai jujjuya spoon din take, Momy tace "dama ta kwantar da hankalinta wllh, ni wnn damuwar da har take ?o?arin jawa kanta cuta shine zai sa naji haushinta, ?aryar da ta yimin wnn bata ?onamin rai kamar wnn halin da ta tarka ba, tinda dai kanta ta yiwa duk wnda yayi na gari kansa, idan ma mganar Dauda ce toh shima ta sakawa zuciyarta salama don an riga an shafe babinta, shima daman aure ai ba farillah bane ?arfaffiyar sunna ce, tinda ta nuna bata son auren ai shknn mgana ta ?are bbu wnda zai mata dole, Daddy ya ajiye lamarinta a gefe, a haka dai dana haifeta sai mu cigaba da zama a gida nida ita muna haWa kafaWa, Dr yana shigowa zance ya sallamemu ni baxan yi zaman asibiti ba, ke da Kulsoom duk aure gareku ga kuma yara, nice dai zaman ya duba kuma bazan yi ba", Aisha tace "Ayi ha?uri Momy", Momy tayi tsaki tace "ni bbu abinda tayi min wnn dai damuwar ce da tke jama kanta bana so..", Aisha ta dubi Ruqayyah tace "toh kinji dai, saiki cire duk abinda ke zuciyarki..", Kulsoom tace "ya dai fiye mata". Da yamma aka sallami Ruqayyah don daman rashin lafiyar nata ba chronic bane, Ruqayyah kam tana komawa gida ta fara tsara yadda zata janyo hankalin Dearest dinta ya dawo gareta, wnn damuwar da ya nuna akanta ba ?aramin tasiri yayi a zuciyarta ba, hakan ya nuna cewa har ynxu yana jinta a zuciyarsa knn, ta lashi takobi duk tsiya duk tsiya tsiya saita dawo da Dearest dinta.

&Nurain yayi parking motarsa a parking space din gidansa, ya cire key daga Ignition yana stretching kansa, ledar takeaway da ya siyo ya Wauka snn ya buWe motar ya fita, yana shiga palour daman direct sama ya haura ya shiga Sangarensa, ya ajiye ledar takeaway din kan makeken Centre table dake huge palourn, bedroom ya wuce ya shiga wanka, yana fitowa ya saka ?ananun kaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login