Showing 36001 words to 39000 words out of 252707 words

Chapter 13 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

ce ta kamaka kenan?". da kyar Baba ya samu tarin ya lafa masa, ya lumshe idonsa ?irjinsa na suya, Maama ta mi?e tana gyara haSar zaninta tace "to bari na baka guri ka huta mal, tinda daga magana sai tarii kar ace ni na tayar maka da ciwo" da haka ta fice a Wakin. Naseer da ya fito a Wakinsu ta kalla tace "biyoni" ta shiga Wakinta, Naseer ya shafa kai snn yabi bayanta, ya zauna kan ruSaSSiyar ledar Wakin, Maama dake gafen gado zaune kusa da Nabilah da take baccin asara ta dubesa tace "wai me yake damun mal ne?", yace "hawan jininsa ne ya tashi snn kuma ya kamu da ciwon zuciya", Maama ta gwalo micimicin idanunta waje ta dafe ?irji tace "ciwon zuciya mal Win, Nasiru me kake cewa ne?". Nabilah ta zaburo ?asa ashe ba bacci take ba tace "Baban ne ciwon zuciya ta kamasa" ta figi hijab tayi waje da sauri, Naseer da zuciyarsa duk ba daWi ya dubi mahaifiyar tasa yace "Abinda Baba yake bu?ata addu'a snn kuma kar a ringa Sata masa rai, duk wani abu dai da zai daki zuciyarsa toh zai iya tayar masa da cutar, kuma daman ga hawan jini, ya kamata a kiyaye Maama". kallonsa Maama ta ringa yi kafin tace "A'a Nasiru ai ba ni zaka gayawa a kiyaye ba, waWancan gayyar shegun zaka gayawa sbd nayi imani da Allah sune suka saka masa ciwon zuciya, ba kaga duk sunfi damuwa ba sbd sunsan abinda suka aikata, tsoro suke ji kar ya mutu ta sanadinsu, tin ranar da shegiyar yarinyar nan da uwarta suka yiwa Sa'adatu ?ar albarka rubdugu toh shknn mal ya kwanta rashin lfy, to Allah dai ya kyauta ai zama da shegu ba kanta sbd tsinannu ne....", Naseer ya katseta da cewa "ni zan shirya na koma wajen aiki, zan ringa zuwa duk bayan kwana uku tinda lodin Lagos zuwa kano nake yi", Maama ta gyaWa kai tace "toh shknn, amma kuma gidan bamu da komai, mai fita ya kawo ya kwanta rashin lfy, kasan ba abincin ne a jibge ba kullum sai an auno wanda za a sa a bakin salati, ruwan amfani ma sai mun siya", yace "ba komai insha Allah zan ringa yo aike, snn kuma ga wnn" ya karkace ya ciro kuWi masu Wan kauri ya mi?a mata. wuff ta amshe snn ta shiga SaSSaka masa albarka da godiya, ya shafa kansa yace "ba komai Maama" snn ya mi?e ya fita. yana fita Nabilah ta shigo, Maama ta fara ?o?arin Soye kuWin a ?irjinta amma sbd suna da kauri sai suka fito, Nabila ta taSe baki tace "A'a Maama dama kin dena Soyewa ai na gani kuma nasan ya Naseer ne ya baki", ta cire hijab Win jikinta snn ta zauna a ?asa tana fifita dashi tace "Baba na shiga na duba kuma naga jikin da sau?i, nawa yayan namu ya bayar ne?", Maama ta ciro kuWin ta ?ulle a haSar zaninta tace "na gida ne, ina Maimuna tazo ta kira Sa'adatu a waya", Nabilah tace "wanka take", Maama tace "wanka?, amma dai ba fita za tayi ba ko?", Nabilah tace "can ta matse mata, ni bansani ba". Bayan minti goma Maimuna ta shigo Wakin da Waurin ?irji, ta ajiye kwandon soso da sabulu akan window, wardrobe ta buWe ta Wakko kaya da jakar kayan kwalliya ta zauna ta fara shafa mai, tana gama shiryawa tass cikin wasu matsattsun kaya wanda rabin ?irjinta a waje yake ta Wauki hijab har ?asa ta saka. Maama tace "Amma dai ba fita za kiyi ba dai ko?", Maimuna ta dakata da Waukar wayarta dake gefen gado tace "bangane ba, nafa gaya miki tin jiya", Maama tace "ehh kin gayamin amma yanzu kinga an sallamo babanku, kin manta dokar da ya kafa muku ne, toh babu inda zaki kuma ki kira Sa'adatu ta dawo.." tana gama faWin haka ta mi?e ta fita tana cewa "ja'ira idan ma kin samo kuWin ba alheri kike ba".

&Bayan sallar azahar Hajar ta shiga Wakin Anty sbd kiranta da take, sallama tayi a hankali, Anty ta amsa mata snn ta shiga Wakin. Hajar ta nemi guri zata zauna a kan carpet Anty ta nuni mata gefen gado tace "zauna anan", ba musu ta zauna a wajen da ta nuna mata, Anty ta ?arasa abinda take jikin press ta zauna kan stool tana kallonta tace "kin cire kayanki daga Ghana most go dai ko?", Hajar tace "Eh Hafsa ta saka min a wardrobe", Anty ta gyaWa kai tace "Okay, idan kina bu?atar wani abun saiki gaya min", Hajar tace "toh", Anty ta kalli fatar ?afarta da dogon wuyanta tace "wane cream kike using?", Hajar tayi murmushi tace "duk wanda ya sawwa?a ko petroleum jelly ko mai gurguwa ko kuma Habiba", Anty tace "Okay, kinci abinci?", Hajar ta girgiza kai tace "sai su Hafsa sun dawo", Anty ta kalli agogon da yake ma?ale da bango tace "yanzu ma zaki gansu, ita Hafsan ce tace ki ringa jiranta?", Hajar ta girgiza kai tace "A'a Anty", Anty tace "toh shknn, je ki soyamin kajin dana sulala Wazu", Hajar tace "tom" ta mi?e ta fita Anty ta bita da kallo. Anty dai tinda Hajar tazo gidan bata taSa ganin wani aibunta ba or something bad akanta, kwata kwata ba ta da wata matsala, gata da tsafta kamar me, kafin ma ta tashi da safe ta gama gyara gidan tass, amma kuma ?ar uwarta na complain da ita. wai bata da ha?uri to gsky in rashin ha?urin ne ga dukkan alamu sai an taSota. Hajar na fita Wakin ta wuce kitchen ta Wauki frying pan ta tuttuli vegetable oil ta Wora akan gas, bayan oil Win yayi zafi ta fara soya naman. tana gama soyawa ta fita kitchen Win ta gayawa Anty snn ta wuce Wakinsu Hafsa. wayarta ta Wauka ta shiga kiran umma, Umma na Wauka Hajar ta gaisheta tace "ya jikin Baba?", Umma tace "da sau?i, mun dawo gida", Hajar tace "Allah ya ?ara afuwa", Umma tace "Ameen", Hajar tayi gathering courage tace "Umma yaushe to zan dawo gida?", Umma tace "wani abun ake miki anan Win ne?", Hajar ta girgiza kai tace "ni ba abinda ake min, nafi son gida wllh, dan Allah umma kiyi ha?uri", Umma tace "laifin me kika min da kike bani ha?uri, gwara ma ki saba da zama anan sbd gsky bazaki dawo gida yanzu ba", hawaye ya ciko idanun Hajar tace "dan Allah Ummana", Umma ta sauke wani Soyayyen ajiyar zuciya tace "kiyi ha?uri kinji, sai anjima", ta katse kiran. Hajar ta ringa kallon screen Win wayar tace "na shiga ukuna". palour ta fita ta zauna, tana zama Anty ta fito daga room Winta ta shiga kitchen ta fito da plate din abinci da soyayyen naman kaza a kai ta zauna a palourn tana ci, Anty tace "kee tashi ki zuba abinci ki ci ba wani sai Hafsa ta dawo", Hajar tace "Allah Anty bana jin yunwa", Anty ta cigaba da cin abinta bata sake cewa komai ba, few minutes kam saiga su Hafsa nan sun dawo. Bayan Hajar da Hafsa sun gama cin abinci Anty ta kalli Hafsa dake gyara wajen da suka Sata tace "da yamma zan aike ku supermarket, idan kin kai plate din kitchen sai ki kawomin jotter da biro nayi list din abinda zaku siyo", Hafsa tace "toh" ta shiga kitchen. tana fitowa ta wuce Wakinsu ta Wakko jottern da pen ta kaiwa Anty. Bayan Sallahr la'asar rana tayi sanyi Hafsa da Hajar suka shirya zuwa supermarket. dukkansu dogon hijab suka saka. a tare suka fito palour, Anty dake palourn tace "yawwa karku kai magrib and go to the nearest", Hafsa tace "tom" ta amshi list Win da kuma Atm card Win da Anty take mi?a mata. Hajar tace "sai mun dawo". suka fita Anty na jadda musu cewa kar su kai magrib. suna fita road kam suka samu Napep, Hafsa tace "wellcare", mai Napep yace "HaWeja Road?", Hafsa tace "Eh". ya faWa musu bill. Hafsa ta shiga snn Hajar. saida suka hau saman titi snn Hajar tace "Anty fa tace muje na kusa shine zamu tafi HaWeja Road". Hafsa tace "kinga supermarket Win da suke kusa ba komai ake samu a nan ba, kinga gwara muje wanda zamu samu komai mu dawo da wuri". Hajar dai ta gyaWa kai ba tace komai ba. 20minutes of a ride suka isa supermarket Win. bayan sun sauka daga Napep Win Hafsa ta basa kuWinsa snn suka nufi entrance. suna shiga ciki Hafsa ta Wauki shopping basket ta mi?awa Hajar. ta ciro list Win ta fara Waukan abinda ke rubuce tana sakawa a basket Win hannun Hajar. bayan Hafsa ta gama Waukan komai dake rubuce a list Win tace "yawwa, saura man ki", Hajar tace "mai na kuma?", Hafsa tace "yess Anty tace a siya miki mai da turare, na Waukar miki turaren man ne dai bansan wanda zai miki ba", Hajar tace "Waukar min mai gurguwa", Hafsa tace "wane irin mai gurguwa?, bari na Waukar miki irin wanda nake shafawa", Hajar tace "A'a nifa man nan naki be min ba sai kace ka shafa ruwa gashi kuma kayi ta gumi kamar kuturu", Hafsa tayi murmushi tace "toh shknn bari na duba miki wani amma banda mai gurguwa", Hafsa ta juya wajen creams Win, a tsanake take dubawa cause Hajar is fair in complexion, haskenta irin me pink Win nan ne bata so ta Waukar mata wanda zai Sata mata complexion. Tinda suka shigo harabar supermarket Win yake kallonta ta cikin tinted glass Win motarsa dake parking space, da sauri ya buWe motar ya fito yabi bayansu, wani yadi ne ajikinsa sky blue mai mugun kyau, kai kana ganinsa kasan kuWi sunyi kuka, tinda ya shiga wajen shopping Win yake nemansu sbd sun Sace masa. ya ?an?ance ido yana tuna fuskarta da ya taSa gani sau Waya. tabbas itace. Hafsa ta Wauki wani cream mai kyau ta saka a basket tace "yawwa mun gama mu tafi". Hajar na juyawa shi kuma ya iso wajen. kallon aisle Win da suke yayi. kallonta ya ringa yi ba ?iftawa. a hankali Hajar da Hafsa suke fito daga aisle Win suka nufi counter. suna zuwa aka lissafa kayan aka zuba a ledoji biyu. Hafsa ta ciro card ta mi?awa cashiern wajen. cashier tace "ai ya biya kuWin" ta faWa tana mi?awa wani gentleman dake gefensu card Winsa......
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{ 20..}
Idonsa akan Hajar ya karSi card Win ya zura a aljihun gaban rigarsa yace "thanks", Hafsa ta kalli cashier tace "an biya kuma, waye ya biya?", cashier ta nuna mutumin da har lokacin yake tsaye a wajen tace "sir", a tare Hafsa da Hajar suka juyo suna dubansa, ido huWu sukay da Hajar, Hafsah tace "but why?", baice komai ba ya Wauki ledojin guda biyu yace "plxx let's talk outside" da haka ya nufi exit way. Hafsa ta dubi mutanen dake bayansu suna jiran su basu space suma a irga musu kayansu. hannun Hajar ta ri?e suka fita harabar supermarket Win. adaidai exist door Win suka gansa, Hafsa tace "bawan Allah bamu ledojin kayanmu", wani soft smile wanda ya sake feso da kyansa yayi yace "tom, gashi" ya mi?a mata ledojin. kin karSa tayi ta mi?a masa Atm card tace "muje POS ka cire kuWin ka", yace "No ba kyau mayar da hannun kyauta", Hafsa tace "toh sbd me zaka biya mana kuWin shopping ba tare da sanin mu ba?", yace "plxx accept it, yanzu ai kun sani", Hafsa tace "malam kana Sata mana lokaci, dan Allah ka bani account No Winka na dawo maka da kuWin ka". murmushi yayi yace "A'a", Hajar da take jin duk abinda suke cewa ta yamutsa fuska tace "kinga bar masa kayan sai mu koma ciki mu Wauki wasu" da haka ta ri?o hannun Hafsa suka nufi entrance, da sauri ya biyosu a baya with cool voice yace "Hajar". dakatawa Hajar tayi da tafiya a lokaci guda ta saki hannun Hafsa snn ta juyo ta zuba masa lulu eyes Winta. ya ciro ?ar ubansun wayarsa daga pocket ya danna kira. ?arar waya ya fara fitowa daga jakar dake hannun Hafsa. Hafsa ta kalli Hajar snn ta ciro wayar ta mi?a mata. Hajar ta ringa kallon numbern dake kiranta wacca Wazu da safe aka kirata da ita. a hankali ya katse kiran ya shafa kansa yana kallon fuskar Hajar yace "am Ahmad...", Hafsa ta kalli Hajar cike da mamaki tace "au daman kin san sa?", Hajar na kallon cikin idonsa tace "not at all, yanxu ma na fara ganinsa a rayuwa", jin zazza?ar muryarta tayi beating eardrum Winsa ya lumshe ido, a zuciyarsa yace woww beautiful and tasty. Hajar ta juya ta cigaba da tafiya while her heart is palpitating rapidly. Hafsa ta juya zata bita, ya dakatar da ita da faWin "alright muje a biya kudin kar na wahalar da ku, amma sure they will be next time". Hafsa ta dakatar da Hajar da take gaf da shiga wajen shopping Win tace "jirani anan bari ayi refunding kuWinsa". Hajar ba tace komai ba ta cake a wajen ba tare da tayi kuskuren kallon inda take jin arwa akanta ba, tare dashi Hafsa ta koma ciki akai masa refunding kuWinsa, ta amshi ledojin hannunsa tace "nagode". yace "is she your sister?", tace "sure, she's my maternal cousin", ya shafa kansa yace "ohk, amma dai ba baiko akanta ko?", Hafsa tayi shiru tana kallonsa kafin ta gyaWa masa kai ta juya ta fita. bayanta yabi da kallo kafin shima ya fita, Hajar ta karSi leda Waya a hannun Hafsa snn suka fita daga harabar supermarket Win. suna fita kam suka samu napep suka shiga. Ahmad ya shiga motarsa yana sauke ajiyar zuciya kafin ya zura key a ignition ya kunnata, bayan adaidaitan da ya Waukesu ya ringa bi har suka je inda zasu. a gaban idonsa suka sauka daga Napep, Hafsa ta biya kuWin napep snn suka shiga gida. wani murmushi yayi ya daki steering motar snn ya lailayasa gami da juya kan motar. ya gammace ya ha?ura da appointment Winsa da yayi loosing wnn babban opportunityn, he won't let go of this hot cake again. su Hajar suna shiga gida aka kira sallar magrib, Anty da take kitchen tana kwashe tuwo ta fito tace "saida dai ku kai magrib ko?", Hajar tace "abin hawa ne suke wahala Anty?", Hafsa ta ?arasa cikin palour ta ajiye ledar hannunta. Hajar ma ta ajiye ledar hannunta snn ta shige Waki domin yin alwala. tana fitowa daga toilet ta shimfiWa darduma ta kabbara sallah, Hafsa ce ta shigo itama ta shiga toilet tayo alwala ta fito. a gefen gado ta zauna tana kallon Hajar har ta idar da sallah. Hafsa tace "kin sansa ko?", Hajar ta cigaba da azkar Winta bata tanka ta ba, Hafsa tace "gashi nan yanada numbern ki". Hajar ta shafa addu'ar da ta gama snn ta kalli Hafsa tace "yaushe kika zama journalist ne?", Hafsa tace "dan Allah ki bani amsa". Hajar tace "alright, Eh na sansa amma ban taSa ganinsa ba sai yau, Zainab ce ta bashi numbern ta, Wazu da safe ya kirani ni kuma na saita masa hanya sbd nasan bazai taSa samun abinda yake so daga gareni ba" Hafsa ta gyara zama tace "toh sbd me?", Hajar tace "inada wanda nake so", Hafsa tayi tsaki tace "au sbd kinada wanda kike so shine kike ?o?arin rejecting dinsa, wllh kinada matsala Hajar, ai ni dai a shawarce ba a ri?on saurayi Waya sbd may be ba shine zai zama mijinka ba, kuma suma samarin ba sa zama da girlfriend Waya wllh", Hajar ta mi?e daga kan dardumar tace "i won't double date gsky", Hafsa ta buWe baki za tay magana Hajar ta katseta da faWin "ki tsaya zance lokacin sallah ya wuce ki". da misalin karfe tara da ?ar mintina na dare kowa na gidan na zaune a palour, wayar Hajar ta fara ringing. ignoring call Win ta ringa yi sbd ta sha Ahmad ne, Anty tace "wai wayar waye wnn?", sai a lokacin Hajar ta kalli wayarta ta, ganin mai kiran yasa tayi saurin Waukar wayar a hannunta amma kuma ba tay picking ba. kiran na yankewa ta mi?e daga palourn ta nufi Wakinsu Hafsa, Anty da Hafsa suka bi bayanta da kallo. Hafsa ta kalli Abdallah da yake jujjuya abincin gabansa, wato yau ma?iyinsa akai wato tuwo, ga Anty ta hana a dafa wata indomie, a hankali Hafsa ta fara dariya, Abdallah ya juyo ya kalleta ya haWe jira yace "kee, meye haka?", ai kam ta sake tuntsurewa da dariya tace "ba komai yaya gani nai miyar taji busasshen kifi", tsaki yayi snn ya mi?e ya Wauki kwanon abincin da bai ci ba ya wuce kitchen, Anty tace "ina zaka da abinci Abdallah?", yace "na ?oshi", Anty ta Waga kafaWa tace "shknn, wllh ka fiya tsirfa, naga da kana cin tuwon ai, Hafsa dafa masa indomien, sai yayi ta tsaho kamar wani zalSe tinda haka ya zaSa, amma mutum zai kwanta ba zai ci abu mai nauyi ba sai wata shegiyar indomie", Hafsa tace "tom" ta tashi ta nufi hanyar kitchen, tana zuwa kusa da Abdallah ta rage murya tace "ka turo 2GB ko nai maka mai uban yaji kuma na dafe ta", harara ya galla mata ya mi?a mata plate Win tuwon yace "?arasa dashi, zan turo miki 500MB in yayi miki, idan kuma bakya so shknn", Hafsa tace "Eh, turo amma zan gumbuWa yaji" ta shige kitchen. Hajar na shiga Waki da sauri ta amsa kiran Nura da ya sake shigowa. tace "Assalamu alaikum" fuskarta ?unshe da murmushi, yace "wa'alaykissam salam gimbiyata", tayi murmushi tace "ina yini", yace "lfy alhmdllh, ykk?", tayi twinking lulu eyes Winta gami da sukuwa kan gado tana rungume pillow a ?irjinta tace "ina lfy alhmdllh, kaima ykk, ya aiki?", yace "alhmdllh, mun gode Allah", shiru tay bata ce komai ba, yace "ya jikin Baba?", tace "da sau?i", yace "to masha Allah, Allah ya ?ara afuwa, insha Allah gobe zan shigo na dubasa", tace "tom, Allah ya kaimu goben", yace "Ameen, snn bayan isha'i kema zanzo", tace "ai yanzu bana gida", yace "kamarya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login