Showing 27001 words to 30000 words out of 252707 words

Chapter 10 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

dalla malama sakeni niba jaka bace da zan haWa ?ashi dake", Sa'adatu tace "keee an?i a sake kin, kiyi abinda za kiyi", zainab dai sai raba idanu take tana cewa Hajar kyaleta dan Allah, Umma tana zuwa ta tarar da Sa'adatu ta cakumi Hajar, Umma ta fara ?o?arin SanSare hannun Sa'adatu dake wuyan Hajar tace "meya haWaku?", Sa'adatu ta cakumo Umma sannan ta danna ihu da ?arfi tace "Maama ku fito, gasu nan sunyi min rubdugu zasu hallakani", Nabilah ce ta fito tana wuwwurga idanu sai kuma ta ri?e baki tace "Maama fito ki gani", Maama tana fitowa ta Wauki takalmin roba ta rufe Umma da duka, Nabilah da Maimuna kuma suka taru akan Hajar, Sa'adatu kam har lokacin tana ri?e da Umma gam, Hajar ta kufce daga ri?on da Maimuna tayi mata ta gantsawara Sa'adatu cizo a hannun, Sa'adatu ta saki Umma tana lailayo ashar, Zainab dai jikinta sai rawa yake tana kallon ikon Allah, Sabra ta shigo da Wan gudunta jikinta sanye da Kayan islamiyya, gefe ta koma ta rushe da kuka, hayaniyar da ta?i tsayawa ce tasa Baba ya fito, tsaye yayi yana kallonsu zuciyarsa na tafarfasa, Maimuna da Nabilah suna ganinsa suka saki Hajar suna huci, Baba ya rumgume hannu yana kallon yadda Maama ke laftawa Umma takalmi, Maama tana ankara da Baba ta wurgar da takalmin tace "mal baka ga yadda muka fito muka tarar da faWima da ?arta sun rufarwa Sa'adatu ba", Umma ta juya ta tsinkawa Hajar marii, Hajar ta ri?e kuncinta ta fashe da kuka, Umma ta daka mata tsawa tace "wuce Waki", da sauri Hajar ta shiga Waki tana shesshe?a, Sabra tabi bayanta itama tana kukan, Zainab dai ta Wauki jakarta ta fita daga gidan. Umma ta shiga Wakinta zuciyarta na tafarfasa, har lokacin Hajar bata dena kuka ba, Umma bata ce mata uffan ba sai haushinta da take ji. kiran sallar magrib akai Hajar ta mi?e da lulu eyes Winta da sukay jajur, ta fita tsakar gida tayi alwala ta dawo tayi sallah, bayan ta idar da sallar ta jingina da jikin wardrobe, Umma na zaune kan darduna bayan ta idar da sallah, Mu'azzam yayi sallama ya shigo, ya dur?usa a gaban Umma yace "Umma ina yini", Umma tace "lafiya, an taso lafiya", yace "eh lafiya alhmdllh", tace "toh Allah ya temaka", yace "Ameen", Hajar da dasasshiyar muryarta tace "yaya sannu da dawowa", ya ringa kallonta snn yace "yawwa", ya ciro biscuits daga pocket Winsa ya bawa Sabra da take homework, Umma ta kallesa tace "idan ka fita Sallahr isha'i ka tahomin da Gana most go", yace "tohm, wane size?", Umma tace "medium", yace "tom" ya tashi ya fita. ?arfe takwas da rabi Mu'azzam ya dawo da Gana most go a hannunsa, ya mi?awa Umma yace "wnn tayi?", Umma ta karSa tace "Eh, ga abincinka", ya Wauki medium warmern abincinsa ya fita, Umma ta Wauki Gana most go Win ta wurgawa Hajar tace "haWa kayanki", Hajar ta ringa kallonta bata dai Wauki Gana most gon ba, a hasale Umma tace "ba kiji me nace miki ba?", Hajar ta janyo Gana most gon tace "Umma kayan me zan haWa?", Umma tace "kayan sawarki zaki haWa", a sanyaye Hajar tace "tom", ta tashi ta buWe wardrobe side Win da kayanta yake, ta ringa ciro kayan tana Worawa akan gado, sai kuma ta dawo ta zuba su a Gana most go, tana gama zubawa ta zuge zip Win, Umma ta taso ta kalli wardrobe din tace "waWan nan kuma fa?", Hajar ta kwaso su ta zuge zip ta zuba, Umma duk tana kallonta, Sabra tace "Umma ina Adda zata?", Umma tace "ba kin gama homewark Winki ba, maza hau gado ki kwanta, karna sake jin bakinki", Sabra ta haye gado bata sake magana ba. Hajar dai tayi ta sa ran kiran Baba amma har bacci Sarawo ya Wauketa bai kirata ba. ?arfe bakwai na safe Hajar ta fita tsakar gida tayi brush, tana so ta shiga ta gaishe da Baba amma kuma shakkar hakan take, Waki ta koma taga Umma tana shafawa Sabra Vaseline, tana gama shafa mata ta saka uniform Winta, Umma tace "ki shiga ki gaishe da Baba kafin ki tafi makarantar", Sabra ta goya jakarta tace "tom" ta fita, sai kuma gata ta dawo tace "Baban bacci yake", Umma dai tayi mamaki sbd da wuya ne kaga Baba yana baccin safe, Umma tace "toh maza ki tafi karki makara". Sabra tayi tafiyarta makaranta, Hajar tace "Umma ina wake yake zan tsince", Umma tace "A'a ba tsintar wake za kiyi ba, zoki shirya fita za muyi", Hajar dai zuciyarta bata yarda da fitar nan ba, haka ta shirya a sanyaye, Umma ta zauna gefen gado bayan ta saka Hijab dinta tace "kiyi sauri kar ki Satamin lokaci", Umma ta Wauki wayarta tayi kira, wayar kare a kunnenta tace "Jamila insha Allah gani nan zuwa gidanki", bayan few seconds Umma ta katse kiran tana kallon Hajar da ta ta?une fuska, Umma ta mi?e ta Wauki ?ar purse Winta tace "wuce muje", Hajar tace "tom" ta wuce zata fita, Umma ta dakatar da ita tace "zo ki Wauki kayanki da kika haWa", Hajar ta kalli Umma ganin babu sau?i a fuskarta ta fara jan Gana most go Win data fi ?arfinta, Umma ta rufe Wakin da padlock, ruwa ya cicciko idanun Hajar, Umma na ankare da ita tace "muje mana", Hajar ta goge hawayen da ya zubo mata tace "Umma ban gaisa da Baba ba", Umma tace "bacci yake, ko baki ji abinda Sabra ta faWa ba, ki Wauki kayanki ki wuce malama, kina Satamin lokaci", Hajar ta fara kuka a hankali tace "bazan iya Wauka ba", Umma ta haWe rai tace "?o?arta ki kaisu soro", Hajar ta fara jan kayan a hankali, Nabilah da ta fito bayi ta bita da harara tana taSe baki. bayan Hajar ta kai kayan soro Umma ta saka almajiri ya Wauka ya fitar musu dasu bakin titi, Umma ta tari Napep, ta kalli Hajar tace "shiga", bayan me napep ya saka Gana most gon a boot Umma ma ta shiga, few minutes suka isa gidan Anty Jamila, Hajar ta Wan ji relief ganin inda suka zo, Bayan sun shiga gidan, Hajar ta ajiye kayanta a ?ofar palour, Umma ta zauna akan kujera suna gaisawa da Anty Jamila, Hajar ta zauna kan carpet tace "Anty ina kwana", Anty Jamila tace "lafiya lou Hajar", Umma tace "yara sun tafi makaranta ko?", Anty tace "Eh suna makaranta", Umma tace "Jamila dan Allah wata alfarma nake nema a wajenki", Anty tace "tom Adda", Umma tace "dan Allah ina son Hajara ta zauna a wajenki na Wan lokaci", Anty tace "Adda wnn ai ba damuwa bace ni me ri?e Hajara ce", Hajar dai duk tana jinsu, Anty ta kalli Hajar tace "tashi ki shigo da kayanki ki kai Wakinsu Hafsa", Hajar ta mi?e a sanyaye wani kuka yana taho mata, yanzu anan Umma zata barta knn, tasan dai Anty bata da wata damuwa, amma ita tanada kwakwar Uwa, ko kaWan bata so tayi nesa da Umma shiyasa ma babu inda take zuwa. Anty tabi Hajar da kallo, Umma tace "tashin hankali akai jiya a gidan, kuma Hajar ce a gaba gaba wajen assasa hakan", Anty tace "garin yaya?", Umma ta taSe baki ta gaya ma Anty iya abinda ta sani, Anty tace "Subhanallah, gaskiya Adda ha?urin ki yayi yawa, shine kika tsaya kishiya ta ringa dukanki da takalmi", Umma tayi ajiyar zuciya tace "duk Hajara ce ta jawo, nayi nayi da ita ta dena shiga harkar yaran can amma ta?i ji", Anty tace "toh ai baki san me ya haWasu ba da har ta biye mata, kika sani cutar da ita tazo yi ita kuma tayi ?o?arin kare kanta", Umma ta mi?e tace "da tayi ha?uri ai da yafi, ba zama zanyi ba, daman cewa nai bari na kawota da kaina", Anty ta raka Umma har ?ofar gida, Hajar na fitowa daga Wakinsu Hafsa taga babu kowa a palour, ai kam ta fita waje da Sauri, har Umma ta tsare nepep tana shirin shiga, Hajar ta ri?e ?arfen Napep Win tace "Umma dan girman Allah kiyi ha?uri..", Umma ta harWe rai sai kace bata jin zafin rabuwa da ?ar tata tace "ai bakya son zama dani Hajara", Umma na faWin haka ta shige napep Win, mai nepep ya burgi babur Winsa, Hajar ta rufe fuskarta da hijab tana kuka ta koma gida, Anty da take bakin gate ta bata hanya ta wuce snn ta rufe ?ofa. Anty dai bata ce mata komai ba, Hajar taci kukanta ta more snn tayi shiru, Anty ta fito daga Wakinta tace "kinci abinci ma kuwa?", Hajar ta girgiza kai tace "na ?oshi", Anty tace "shknn" ta shiga kitchen. Umma tana komawa gida ta le?a Wakin Baba, a kwance ta ganshi har lokacin, ta tsaya tana kallonsa na 5second snn ta juya, keys ta ciro daga ?ar purse Winta ta buWe Wakinta, Hijab kawai ta cire ta fito tsakar gida ta fara aikace-aikace, da Hajar tana nan da tuni ta gama, Umma ta dasa kujera a tsakar gida ta zauna tana tsince wake, Maama ta fito da Waurin ?irji da doya guda Waya hannunta, zama tayi ta fara yanka doyar, tana yankawa taga doyar gaba Wayanta ta ruSe, ta ja wani dogon tsaki ta tashi ta shiga Waki ta Wakko wata, itama dai tana yankawa ta ganta ta ruSe, Maama tayi wurgi da wu?ar hannunta ta mi?e ta shiga Waki, Umma dai tabi ruSaSSiyar doyar da ke zube anan tsakar gida da kallo ta girgiza kai, Umma tana ta kallon Wakin Baba taga ya fito amma shiru, a hankali tace "A'a wai yau malam lfy yake wnn baccin", ta janyo latsinetarta ta duba lokaci taga har tara da rabi ta gota, mi?ewa tayi ta shiga Wakin Baba, tayi sallama yafi sau uku amma shiru, ta ?arasa inda yake kwance, sai taga nunfashinsa ya canza, ta taSa goshin taji kamar tasa akan wuta sbd zafi, ta Wan jijjigasa tace "malam!!, malam!, malam".............
'?
=؛? HAJAR =؛?
by Feenerh_feeche

{16...}
Umma ganin Baba bai amsa ba, ga kuma yadda numfashinsa yake fita sama sama yasa ta fita tsakar gida da sauri, salati da sallallami ta zabga snn tace "Rabi ku fito malam ba lafiya", Maama tana Waki tana jinta amma tayi mursisi, ita ba?in cikin doyarta da ta ruSe ne ya turnu?eta, ?a?anta kam suna kwance suna baccin asara, Nabilah ce kawai tayi sallar asuba itama da rana gatsal-gatsal, Umma ta matsa bakin ?ofar Wakin Maama tace "ku fito mu kai malam asibiti, bashi da lfy", Maama ta gyara Waurin ?irjinta ta fito ta yiwa Umma kallon hadarin kaji tace "Malama lfy kike mana ihu sai kace daga dawanau", Umma dai a rikice take tace "malam nefa ba lafiya", Maama ta tafa hannaye tace "innalillah wa'inna ilayhirraji'un, kika ce kin kashe malam", sai kuma ta rushe da kuka, Umma da take a rikice saida tayi sak jin abinda Maama ta faWa, Maama ta koma Waki cikin sauri ta shiga Walawa ?a?anta duka a cinya, faWi take "?a?an nan ku tashi, faWima ta kashe muku uba", Nabilah da ita baccin nata beyi nauyi ba ta mi?e tana zabga hamma, Maama tace "tashi ?an uwanki, faWima ta kashe malam", Nabilah ta zaro ido ta dafe ?irji tace "Baba". Umma dai tinda taga haukan da Maama take shirin ?ullawa bata sake bi takanta ba, wayarta ta Wauka ta kira Mu'azzam, tana fara ringing ya Wauka, Umma tace "Mu'azzam kana ina?", yace "ina wajen mai shayi", tace "taho gida yanzun nan", yace "Tom", Umma ta katse wayar ta Wauki hijab Winta ta fita, Umma ta dawo tare da Munkaila makwabcinsu, Umma ta nuna Wakin Baba tace "Bismillah". Munkaila ya shiga Wakin Umma tabi bayansa. Maama da ?a?anta sun rufa akan Baba sai kuka suke, Nabilah tace "wllh ai na gansu da sassafe da wata ?atuwar bakko zasu gudu", Maama ta fyace majina tace "Ta kashe min miji", Umma ta harWe rai tace "kiga mutuwa akanki, ni ba ce miki nayi ya mutu ba, dan Allah ku fita kun cika masa kunne da haushi, karku ?ara masa zafin ciwo", Maama ta wangale baki tace "haushi fa kika ce faWi", Umma ta bawa shara ajiyarta ta dubi Munkaila tace "dan Allah Munkaila temaka min mu fita dashi", Munkaila da Umma suka fito da Baba tsakar gida, a lokacin kuma Mu'azzam ya shigo, Umma tace masa ya taro napep, Ta uwa ta uba Maama ta ringa zage Umma tamkar zogale, Umma dai bata biye mata ba, da taimakon Munkaila aka fita da Baba aka sakasa a Napep Winda Mu'azzam ya taro, Munkaila da Mu'azzam ne ri?e da Baba, Umma ta tari wani Napep din tabi bayansu zuwa asibiti, da yake ranar Monday ne akwai doctors, Emergency aka wuce da Baba, doctor yana dubasa ya rubuta allurai da za a masa a takarda, Mu'azzam ya amshi takardar yaje ya siyo da ?an kuWin da suke aljihunsa, Saida Baba ya zama stable snn aka basa gado sbd kwantar dashi akai, blood pressure dinsa ne yayi mugun high gashi kuma akwai slight heart attack da ake zargin ya samu, Umma dai bata kira kowa daga dangin Baba ba sbd ba ?an Kano bane, ainahin garinsu Baba Yola, Umma tana zaune gefen gadon Baba da yake bacci sbd alluran da akay masa Mu'azzam ya matso kusa da ita da takarda a hannunsa, a hankali yace "Umma kinga likita ya rubuta tests da drugs da kuma allurai, kuWin hannuna bazasu isa ba", Umma tace "tom, ka kira Naseer ka gaya masa", Mu'azzam yace "bari na kira saina baki wayar kiyi masa magana", Umma ta gyaWa kai, Mu'azzam ya ciro wayarsa daga aljihu ya kira Naseer, Naseer na Wagawa Mu'azzam yace "Yaya ga Umma za kuyi magana", Umma ta karSi wayar ta kara a kunne, Naseer yace "ina kwana Umma", Umma tace "lafiya lou, ya aiki?", Naseer yace "alhmdllh", Umma tace "toh Allah ya temaka, Baba ne aka kawosa asibiti ba lfy, toh kuWin hannun mu sun yanke, gashi kuma ba a gama siyan drugs ba", Naseer yace "me yake damunsa", Umma tace "jininsa ne ya hau", Naseer yace "toh Allah ya basa lafiya, Inshallah gobe zan dawo, yanzu dai Mu'azzam ya turomin da account number Winsa saina turo muku kuWi", Umma tace "toh shknn". Mu'azzam ya turowa Naseer account number Winsa, babu jimawa saiga alert ya shigo wayar Mu'azzam na kudin da Naseer ya turo. Munkaila ne ya shigo ward Win ya yiwa Umma sallama, Umma tayi masa godiya Sosai.

&Through out the day Hajar was so Moody, har saida su Hafsa suka dawo daga schl snn ta Wan sake, Hafsa ta fige hijab Win jikinta na uniform tana kallon Hajar tace "yau sai ga ki a gidan nan", Hajar tace "Eh mna", Hafsa tace "kice ?an ziyarar sun motsa ta kanmu", Hajar ta nasa mata harara tace "kya ji dashi, naga kema ba zumuncin kike ba", Hafsa tace "Tahfeez", Hajar tace "Tahfeez Win ce ta hanaki fita knn?", Hafsa tace "yesso, bari na cire uniform" da haka ta shiga Wakinsu, Hafsa saida tayi wanka snn ta fito, Hajar ta Waga kai ta kalleta, Hafsa tace "ina Anty ne?", Hajar tace "tana Wakinta", Hafsa tace "kinci abinci?", Hajar ta girgiza mata kai, Hafsa ta wuce hanyar kitchen tace "bari na zubo mana", Hafsa ta zubo musu abincin a plate Waya, ta kawo ta ajiye akan carpet ta koma kitchen ta Wakko musu pure water da gaseous drink, Hafsa ta zauna ta janyo plate Win abincin ta saka spoon tace "toh sakko hajiya ta", Hajar ta zamo daga kan kujerar da take ta Wauki spoon ta fara cin abincin, Anty ce ta fito daga corridorn Wakinta, zama tayi a palourn tace "yanzu kinga damar cin abincin knn?", Hajar tace "daman Haf??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????sa nake jira". suna gama cin abincin Hajar ta Wauki plate Win ta kai kitchen ta dawo ta zauna tana shan drink. da yamma Anty ta shiga room Winsu Hafsa, Hafsa na latsa wayarta, Hajar kuma na dur?ushe gaban Gana most go Win kayanta, Anty tace "Hafsa ki bata space a press Winku ta jera kayanta", Hafsa tace "tom, wai daman da gaske kwana za tay", Anty tace "kun shigo Waki kunyi gurgumi sai kace wasu ?an matan Amarya, wa zai girka muku abincin dare", Hafsa tace "wai da sai daren sai muyi jollof spaghetti", Anty tace "A'a tuwo zaku yi, Hajar tayi tuwo ke kiyi dry okra soup", Hafsa tace "tom, semovita ko?", Anty tace "Eh" ta fita Wakin. Hajar ce ta haWa duka tayi, da tuwan da miyar duk ita tayi su, kuma kafin a kira Sallahr magrib ta gama, Hafsa aikin fito mata da ingredients da jajjage kawai tayi, bayan sun idar da sallahr magrib sukay zamansu a palour, Abdallah ne ya shigo palourn first born Win Anty, ya kalli Hafsa da take bawa Hajar lbri yace "an gama dinner", Hafsa tace "Eh", ya shiga kitchen, sai kuma ya fito empty hand, ya haWe rai yace "wai tuwo aka dafa?", Hafsa tace "Eh", yayi slight hiss ya Wauki remote ya canza channel daga American zuwa channel Win da ake ball, ya zauna kan kujera, Hafsa ta kallesa tace "ka turo min 2GB, yanzu na tashi na dafa maka indomie sharp sharp", yace "toh sleep thief, saidai 1GB", Hafsa tace "Eh naji, turo min naga dahir", ya ciro wayarsa ya tura mata Data 1GB, Hafsa ta kalli wayarta da ke hannun kujera tace "yawwa sun shigo, Hajar ina zuwa", Hafsa ta mi?e ta shiga kitchen da wayarta a hannu, Abdallah yace "Hajar ki koyamin yadda ake dafa abar nan mna, waccan muguwar ta?i koyan kullum sai taci kuWina kafin ta dafamin", Hajar tayi murmushi tace "tom shknn, karka damu, kafin nabar gidan nan saika zama expert wajen dahuwar indomie", yace "yawwa, ina autar Umma". Hajar tace "Sabra, tana nan lfy". Anty ta fito daga Wakinta itama ta zauna tana kallon TV tace "meye wnn?, Abdallah idan za kayi kallon Ball dinka ka ringa tafiya can Wakinka, kazo nan ta cika mu da hayaniya", Abdallah yace "toh" sai kuma ya mi?e ya shiga kitchen, Hafsa ta jingina da cabinet sai latsa waya take, ga tukunya nan akan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login