Showing 165001 words to 168000 words out of 252707 words

Chapter 56 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

cewa kike baki da aure, wllh tllh Allah ya temake ki zuciyata tayi sanyi da ace jiya na sameki da saina kwakkwaWa miki mari, kuma dman daga nan wajen Umma da Baban ki zan wuce na wassafa musu abinda ke faruwa kinga sai su san wace irin tarbiyyar kike nunawa a gidanki don wnn tarbiyyar ba nasu bane...", a gigice Hajar ta zamo daga kan kujerar ta fashe da kuka tana yarfe hannu tace "na shiga uku don Allah Anty ki rufamin asiri..", Anty ta murtuke fuska tace "Ja can mara kunya fitsararriya waye zai rufa miki asirin bayan ke kina nan kina tona mana namu asirin", habawa ai a gigice Hajar ta ri?e legs din Anty tace "wayyo Allah dan Allah Anty kiyi ha?uri..", Anty tace "sakarmin ?afa ko na mangareki, ha?urinki na banza ha?urinki na wofi ni ina ruwana da ha?urin ki, can dai kije ki ri?e carbi ki nemi gafarar Ubangiji dana mijinki don zunubin da kika kwasarwa kanki ba kaWan bane", saida Anty ta yiwa Hajar wankin babban bargo, ciki da bai ta wanketa fess da sosa da sabulu, Hajar na shesshe?ar kuka tace "Anty dan Allah kiyi ha?uri wllh na dena", Anty tace "Allah yasa iya abinda naji kike aikatawa babu wani wanda ban sani ba, toh a ydda kike masa mganar nan gatsal Allah yasa kina dafa masa abinci bare ta kai ga gaisuwa ko sannu da zuwa, ko kina yi ne...?", Hajar ta du?ar da kanta hawaye na zuba cheeks dinta, Anty tace "innalillahi wa'inna ilayhirraji'un abin naki is too much Hajar, tabarbarewar yayi yawa, gsky wnn mijin naki ma mai ha?uri ne wllh don ba ko wane namijin zaka yiwa wnn haukan ya Wauka ba, da tini ya baki red card ya kaWaki gidanku, kinga idan kika koma gida sai kije ki zauna dasu Sa'adatu ku Wora daga inda kuka tsaya, kuma kinci baya a rayuwa don duk macen da tayi sagegeduwa aurenta ya mutu haka nan saddan wllh taci baya, ke bazaki duba liWifin da Allah ya miki ba, kalli fa gidan da Allah ya baki mai yalwa da wadata, amma kin daddage kina shirin saka ?afa kiyi fatali da damarki, wllh da jiya na sameki da saina bibbigeki..", Anty na gama faWin haka ta Wauki wayarta ta saka a jaka ta mi?e, tini Hajar da hannunta yayi jajir tsabar mutssukasan da tayi ta mi?e har lokacin kuka take tace "Anty dan Allah kiyi ha?uri ki rufamin asiri wllh na dena", Anty taja wani dogon tsaki tace "Abin naki yayi yawa Hajar, saidai kici ki kwanta ko sharar arzi?i ba kya yi a gidan naki ma...", Hajar tace "wllh ina yin aiki Anty ina shara...", katseta Anty tayi da faWin "rufe min baki da murya sai kace tsanya, ?arya kike ba kullum kike sharar ba", with serious note Anty tace "this is the first and the last da zan sake zuwa gidan ki na tarar da shirme, wawuya kawai" da haka ta nufi door tana tafiya da sauri, Hajar tabi bayanta tana kuka ta buWe baki za tay magana knn Anty tace "karki kuskura ki fito, ni da ke munyi hannun riga duk ranar da kika nutsu kika gyara halinki ma shirya...", Anty tayi tafiyarta bayan ta rufe ?ofa, Hajar ta sulale ?asa ta fashe da kuka, ai da an tsaya anji ta bakinta ai shima yanada laifi, me yasa zata ringa dafa masa abinci bayan yace ita ba matarsa bace and she will never be, me yasa idan ya taSata baza tace haram ba tinda yace ita ba matarsa bace, me yasa zata ringa gaishesa bayan yace ita ba matarsa bace, tinda bai Wauketa matsayin matarsa ba itama ba taga dalilin da yasa zata Waukesa matsayin miji ba. After 10mins ta tashi ta haura sama zuciyarta na zafi, Abincin ma da take mararin dafawa duk ya fice mata a rai.

&Nurain na fita direct warehouse dinsa ya wuce don kayansa da yayi order from China sunxo, shi dai yana tsaye sai shiga ake da kayan, gaba daya mind dinsa ma ba a wajen take ba ya lula wani planet din, moment din daren jiya ne ya ringa yawo a brain dinsa, har aka gama sauke kayan tass snn ya shiga ya duba, sai ?arfe tara da rabi ya isa hospital kuma immediately ya fara attending patient dinsa, knocking door akay ya bada umarnin shigowa don shi ya zata next patient ne zai shigo sai yaga akasin hka, kallo Waya ya mata ya Wauke kai, Ruqayyah ta ?arasa shigowa tace "good morning Dr", a takaice yace "morning what's up...?", tayi twinkling eyes dinta kafin ta ajiye masa wani envelope a gabansa, kallon envelope din yayi yace "this is not part of your work A Nurse", tace "yeah just to see you" da haka ta juya ta fita, few patient Nurain ya sake gani kafin yasa Haleema ta sallami ragowar don Surgery zai shiga next, walking gently Nurain ya shiga surgery room din, after ya saka hands gloves da nose mask ya tsaya a postion dinsa, Ruqayyah dake tsaya a right dinsa da tray na instruments a hannunta ta mi?a masa scalpel, Nurain ya amsa making sure bai taSa hannunta ba, lokaci guda brain dinsa ta amsa, moment din da tin safe yake dakonsa ne ya shiga kai kamo a head dinsa, ya lumshe idonsa yana ?o?arin yakice abin amma he can't, the way she reacted and cried like a baby ne yafi tsaya masa, must part of it kuma her soft body and lips, her soft hair that's so good in brushing, ganin almost 5mins da basa scalpel bai fara aikin ba Khaleel yace "Dr", Nurain ya sauke ajiyar zuciya ya ajiye Scalpel din, yana kallon Khaleel yace "please call Dr Marwan instead" yana gama fadin haka ya kwaSe nose mask din fuskarsa snn ya fige cap da ya rufe cikakkiyar sumarsa itama, saida ya cire hands gloves yayi disposing snn ya fita daga surgery room din, Ruqayyah tabi bayansa da kallo wondering me ya hanasa surgery din, wnn shine first time da taga ya fasa surgery, yana komawa office dinsa ya saka laptop dinsa a briefcase da sauran tarkacensa ya fita harabar hospital din, with speed yake driving zuwa gida, a daidai wani roundabout wayarsa ya fara ringing, yana dubawa yaga Mami ke kiransa, picking yayi ya kara a kunne gami da yin sallama, Mami ta amsa sallamar tasa tace "idan ka taso aiki kaxo gida", jimm yayi sai kuma yace "Sure Mami", Mami tace "Okay" da haka ta katse kiran, haka nan Nurain ya juya kan motar ya Webi hanyar gidansu, yana zuwa gidan ya shiga part din Mami, mgana sukay da Mami akan auren Noor da ya taho, ranar Thursday ma za a kawo lefe, daman tintini an kawo kuWinta two years back, zuwa lokacin da ta gama karatu shi kuma mijin ya dawo daga abroad, main palour Nurain ya fito bayan sun gama mgna da Mami, Noor dake zaune palourn tana cin spicy Noodles tace "Yaya ina yini", ya amsa gaisuwar nata yana kallon part din Hajiya yace "Iron lady na nan..?", tace "yeah", part din Hajiya ya shiga da sallama, zaune ya tarar da ita kan rug ga jakar kayanta a gefe, tayi shigarta na asun da asun, Hajiya ta dubi mai aikin gidan dake tattare kwanukan abinci tace "yauwa ke Lauriyya idan kin fita da kwanukan nan sai ki biya kice da driver ya cigaba da wasshagare walle dinsa Usuman ya kaini...", mai aikin tace "tom Hajiya", Nurain ya haWe gira yace "wane Uthman din..?", Hajiya tace "ga ka nan a tsaye ?erere da kai nake..", yace "Ah ni gida zan tafi fa", tace "idan ka ajiyeni ka zarce gidan naka..", ajiyar zuciya Nurain ya sauke yana jin dama bai shigo ba, Hajiya tace "in taso mu tafi ne..?", girarsa a haWe yace "Nope ina zuwa", da haka ya juya ya fita, room dinsa na gidan ya shiga, saida yayi wanka ya canza kaya snn ya fito, ya saka Noor ta zubo masa abinci yaci, saida yaje mosque yayi sallar la'asar kafin ya waiwayi Hajiya, tinda suka fito compound take zabga masa mitar ya shanyata kamar kayan wanki, shi dai baice mata uffan ba ya temaka mata ta shiga motar, with minimum speed yake driving har ya ajiye Hajiya a gidansu Farooq, ko shiga gidan be yi ba ya juya sbd he was so eager ya koma gida, gudunsa ya falfala a mota zuwa gida tinda ya ajiye iron lady, yana parking motar ya fito ya nufi entrance ya shiga ciki, da bibbiyu ya ringa haura stairs, kai tsaye ya buWe ?ofar Wakinta, ido huWu sukay tayi sauri ta janye nata bayan zuciyarta ta buga, ajiye spoon din hannunta tayi ta mi?e afujajan ta shiga bathroom ta banke ?ofar tana turo baki, Nurain ya shafa kansa a bit relief after seeing her ya bar wajen, ?arfe takwas na dare da few minutes Nurain ya dawo daga masallaci sallar isha'i, a palourn downstairs yayi zamansa bayan yayi powering TV, though ba kallon yake ba wayarsa yake dannawa, ?arar rufe ?ofa yaji ya kalli stairs, kife wayarsa yayi kan kujera ya tashi ya koma dining section, a hankali Hajar take sakkowa daga stairs sai kace mai taka ?aya, saida ta gama surveying palourn da ido snn ta wuce da sauri ta shiga kitchen, har wani Wif Wif zuciyarta ke mata, ta ajiye plate din da taci abinci ta buWe fridge ta Wauki bottle water, da bottle water din hannunta ta fito walking like a chameleon ta nufi stairs, babu tsammani kawai taga yayi blocking front dinta, ba tasan lokacin da bottle din hannunta ta faWi ?asa ba, sosai zuciyarta ta buga after their eye contact, tayi ?o?arin wucewa ta gefensa ya sake blocking dinta, sake ?o?arin wucewar tayi ta other side din nan ma ya hanata, a duk wnn abun kanta na ?asa ta?i ta bari su haWa ido, ya zuba mata piercing eyes dinsa yana mata wni irin kallo, ganin bazai matsa mata ba ta fara tafiya da baya tana komawa cikin palourn, duk step din da tayi shima sai yayi hakan yasa ta ringa tafiya da baya har ta kai bakin kujera bata sani ba, ?ugunta ya ri?e snn ya janyota jikinsa, ihu tayi shirin tsalawa yayi wani juyin masa da ita ya zauna kan kujerar ita kuma ta faWa ?irjinsa, tini ta fara ?o?arin mi?ewa ?arfi da yaji, da kyar ta iya cewa "meye haka ne ni ka sakeni...", kallonta ya ringa yi ganin sam ta?i bari su haWa ido, yace "me yasa kike guduna young lady...?", haWe fuska tayi perceiving his pure scent ba tace komai ba, ya sunkuya ya le?a fuskarta, da sauri ta juyar da kanta gefe tana turo baki, Nurain yayi murmushin da ya tsaya iya lips yace "and why are you avoiding my eye contact..?", nan ma ta masa shiru tana sinne kai, yace "ko wnn ma no answer ya zama bashi..?", lokaci guda yayi wrapping dinta sosai ya kai lips dinsa kunnenta yace "i will not let yesterday's night question slide", wani irin runtse ido Hajar tayi tana jin tamkar ta nutse a wajen, after a while taji ya saketa ai kam ta Wagasa da sauri, sai kace wal?iya ta haura sama harda tuntuSe, Nurain ya bi bayanta da kallo murya ?asan throat yace "Silly girl", wayarsa ce tayi ringing, yayi ajiyar zuciya ya Wauki wayar ya ringa kallon numbern dake kiransa, tattare thick eyebrows dinsa yayi sai kuma yayi picking ya kara a kunne, muryar mace yaji tace "Aslm Dr, i hope you are doing well tin..." bai bari ta ?arasa ba ya katse kiran, nan ta shiga kiransa babu ?a??autawa sai kace masifa, daga ?arshe ma silencing wayar yayi ya tashi ya haura sama. Washe gari da safe Nurain na tsaye kitchen yana making coffee, buWe ?ofar kitchen din akay har zata koma ganinsa sai kuma ta fasa ta shigo, ba tare da ta dubesa ba da sanyin murya tace "Ina kwana", lips dinta Nurain ya kalla da wani irin expression, ko dai kunnensa ne yaji ba daidai ba, juyawa yayi yana ?arewa kitchen din kallo wai ko akwai wani a kitchen din, bai ga kowa a kitchen din ba alamar dai su kaWai ne, Hajar bata damu da rashin amsawar da yayi ba ta Wauki abinda zata Wauka ta fita ta bar Nurain with different thoughts running in his mind......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{70..}
Wajen ?arfe goma Hajar ta sauko downstairs ta Wauki sweeper da packer ta wuce room dinta, sai da ta share room dinta snn ta fito corridor shima ta share daga nan kuma tayi ?asa, tass ta gyara ko ina yayi fess snn ta zuba turaren wuta a burners tabi kan haya?in da freshener mai sanyin ?amshi, saida ta gama gyara gidan snn ta shiga kitchen ta dafawa kanta breakfast taci, shima kitchen din ta gyara sa bayan ta gama amfani dashi, room dinta ta koma ta kwanta gefen gado, sosai bayanta ya ri?e don aiki tayi tu?uru mara algus, a hankali ta tashi ta Wauki wayar aron daya bata ta koma ta kwanta, har wani fargaba ta ringa ji tana tsoron kiran Umma, da kyar dai tayi shahada ta kirata, har suka gama waya da Umma ba taji wani canji ba, Hajar ta sauke ajiyar zuciya tana jin daWi har cikin ranta knn Anty bata gayawa Umma ba, bayan Hajar ta idar da sallahr Azahar ne ta sake sauka downstairs, direct kitchen ta wuce, tsaye tayi ta jingina da cabinet tana tunanin me zata dafa, at last dai ta ciro froze chicken daga freezer ta fara girkin, before 3 na rana ta gama girkin, wata irin aroma ce ta bulale girman kitchen din, wasu sabbin warmers ta ciro daga kwalinsu ta wanke ta zuba abincin, bisa kitchen island ta jere warmers din, ta juye ragowar abincin a plate da haka kuma ta kimtsa kitchen din ta fita. Sai ?arfe biyar Nurain ya dawo, kana ganinsa kasan he is exhausted, Sangarensa ya wuce ya ajiye briefcase din hannunsa, refreshing kansa yayi ya fito daga bathroom yana goge sumarsa da towel, yana gama shirya kansa cikin ?ananan kaya ya fito corridor yana jan rigarsa, kallon few seconds ya yiwa ?ofar Wakinta kafin ya sauka downstairs, kitchen ya shiga zai dauki ko da fruits ne yaci kafin anjima ya wuce gida yaci solid food, idonsa akan warmers dake jere kan island ya fara sauka, ya ringa kallon warmers din kafin ya ?arasa ya buWe, aroman data daki hancinsa kaWai ma ta isa ta ?ara masa yunwar dake cinsa, tini ya manta da wani batun fruits ya dauki plate ya zuba abincin daga haka ya bar kitchen din. ?arfe takwas na dare Hajar ta fito daga wanka, tayi shafe shafenta ta fesa perfume mai sanyi kamshi, kaya ?an sawai sawai ta saka don ba kwanciya za tayi ba akwai abinda za tayi a kitchen kafin ta kwanta, ta saka hula ta rufe ba?in gashinta ta fita a Wakin, walking gently ta sauka downstairs ta shiga kitchen, tana ri?e da door handle ta ?arewa kitchen din kallo, surely bai daWe da fita ba don sosai taji pure scent dinsa, taSe baki tayi bayan ta lura da coffee maker a jone, murmushi Hajar ta saki bayan ta buWe warmers din abincin taga kaWan ya rage, daman abincin ba wani yawa ne dashi ba, tayi kwafa har lokacin murmushin beyi fading a beautiful face dinta ba. Nurain na zaune a balcony yana waya da Mr Lee from China, suna gama wayar Nurain ya tashi ya shiga ciki, ba tare da ya cire airpod din dake right ear dinsa da ya gama wayar ba ya buWe ?ofar kitchen, coffee dinsa ya tsiyaye a mug ya Wauka zai fice a kitchen din sai kuma ya juyo jin motsi, Hajar ce ta fito daga store da roba a hannunta, da sauri ta saukar da kanta ta ajiye robar kan cabinet, a hankali tace "ina yini", Nurain ya dawo da baya ya jingina da cabinet ya ringa kallonta without blinking, lokaci guda ya cire airpod dake kunnensa still staring at her, tana Wago kanta sukay ido huWu, turo baki tayi ta saukar da kanta, knife ta Wauka ta fara feraye dankalin da ta debo, da gefen ido ta fakaici kallonsa kawai taji wata azaba a hannunta, ba shiri ta saki wu?ar gami da yin ?ar ?ara, da sauri Nurain ya ajiye mug din hannunsa ya isa inda take, ri?e hannun da take yarfewa yayi yana so yaga inda ta yanke, ?o?arin amshe hannun ta ringa yi, lokaci guda ya saki hannun nata ya rutsa flat tummy dinta ya Worata kan cabinet, ya ri?e hannunta with care, tamkar robot da aka dannawa remote haka ta ?ame, ta ringa kallonsa without blinking, wnn shine karo na farko da tayi masa wnn kallon, yana Wago kansa sukay ido hudu, suka ringa kallon juna after few seconds Hajar ta janye idonta, zamowa tayi zata sauka yayi saurin haWe goshinsu waje Waya, tayi saurin runtse idonta, ya sauke ajiyar zuciya yace "Please be more careful..." da haka ya janye goshinsa a nata ya dauki mug din coffee da airpod dinsa ya fita, saida Hajar taji ?arar rufe ?ofa snn ta samu kwarin guiwar buWe idonta da ta lumshe, numfashi ta sauke tana turo baki ta diro ?asa, ta duba finger dinta inda ta yanke taga kaWan ne ma yankan, ko jini babu sosai sai wnda ya tsattsafo yanxu, ta isa gaban sink ta buWe tap ta wanke ciwon, kasa yin aikin tayi kawai ta buWe ?ofa ta fita, tana zuwa room dinta ta saka kayan bacci tabi lafiyar gado, uhmm saidai tinda ta kwanta ta kasa baccin juyi kawai take tana naWewa waje Waya tamkar ?adondoniya, lokaci zuwa lokaci take turo baki ta juya lulu eyes dinta. Ranar Thursday da yamma Nurain ya isa gidansu, yana shiga main palour ya tarar da ba?i, both his paternal and maternal Aunties na zaune palourn da kuma close friends din Maminsa, da ladabi Nurain ya gaishe da mutanen palourn, Mama Mardiyya ?anwar Abba tace "Uthman ya iyali...?", yace "Alhmdllh" yana shafa kansa, da haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login