Showing 216001 words to 219000 words out of 252707 words

Chapter 73 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

sweet pie..", ta juya kwayar idanunta ta fara wasa da rigarsa tace "Moon... kawai dai baka son sunan nas..", slight kiss ya sauke mata a lips yace "bari na dawo sai a gayamin sunan supporters suma.." da haka ya bar wajen ya nufi door, downstairs ya sauka, sosai yayi mamakin ganin Khausar, yace "Ohh baki kwanta ba..", ta sosa forehead dinta tace "Eh", yace "Ohk" ya buWe ?ofa ya fita, After 10mins ya dawo, har zai wuce sama Khausar ta mi?e tace "Yaya don Allah ko zaka ?arasamin chaptern ynxu in yaso gobe sai mu buWe fresh, i only have 4days left..", ya Wanyi jimm sai kuma yace "Ohk" ya dawo palourn ya zauna. Hajar ta kalli door a wajen karo na biyar sai kuma ta kalli agogo, almost 2hours fa da fitarsa, tashi tayi ta nufi door tana tare hammar da ta yanko mata, tana isa gaban stairs ta hango haske sosai a palour kafin ma ta sauka, step Waya ta sauka ta hangosu, tafi 50sec a tsaye kafin ta juya ta koma saman, 11 dot Nurain ya haura sama bayan ya gama da Khausar, itama ta haWa komai nata ta tafi zata kwanta, yana shiga palourn sa ya tarar Hajar tayi bacci kan kujera, ajiyar zuciya yayi don yaso ya cigaba da cin dariyarta, du?awa yayi gaban kujerar ya ringa kallon fuskarta, daukarta yayi ya shiga bedroom da ita ya kwantar da ita kan gado snn ya rufa mata duvet, ta Wan motsa ta gyara kwanciyar. Washe gari da Asuba ya shigo ya tarar da ita ta idar da sallah knn, suna haWa ido ta juyar da kanta tace "Ina kwana..", still yayi a inda yake don ba haka ta saba gaisuwar ba tana haWawa da My Moon or something romantic, ?arasowa yayi ya du?a gabanta, tayi gefe da fuskarta don bata so su haWa ido, Calmly ya kamo hannunta, a hankali ta amshe hannunta sai kuma ta mi?e tare da prayer mat din da tayi sallah, mi?ewa yayi yace "Baby wife", ta juya masa baya ta fara linke prayer mat din.......
'?
=؛? HAJAR =؛?

{86..}
Ya dawo ta gabanta yana ?o?arin le?a fuskarta ta sake juya masa baya, lower lip dinsa ya ciza painlessly ya ri?o hannunta zai juyo da ita, afujajan ta fixge hannunta kawai ta faWa kan gado ta takure waje Waya, ajiyar zuciya yayi ya hau gadon ya kwanta side dinta, tana jin present dinsa daf da ita ta muskuta zata matsa, da sauri ya ri?ota ya janyota jikinsa yace "Me nayi da aka ?i kulani..?", ji tayi kamar ta rushe da kuka wato ma tmbya yke me yayi, idonta yayi rau rau hawaye suka cikosa, hijab din ya tattaro ya cire mata, duk tana jinsa amma bata motsa ba, duvet ya janyo ya lulluSa musu tare don yasan bata resisting sanyin Wakin, a hankali ya fara brushing gashinta da yatsunsa, ta lumshe idonta sai kuma ta fara ?o?arin kwace kanta, gam ya ri?eta motsin ma ta daina, ya kai lips dinsa saitin kunnenta yace "Baby wife please talk to me", kamar mai koyar mgana tace "Ni bacci zanyi", yayi pecking forehead dinta sai kuma ya Wora kansa saman nata yana sauke numfashi a hankali yace "sleep tight Baby girl.." da haka ya lumshe idonsa yana cigaba da brushing hair dinta, ta gyara kwanciyarta perceiving his pure scent tana jin daWin taSa gashinta da yake, buWe idonta tayi don bata so ta koma bacci, idan ta kuskura ta rufe ido toh ynxu zata jita a jihar barno don komai rashin baccin da take ji daga yayi cuddling dinta yana mata hka bacci yake zuwa, bayan ta tabbatar ya koma bacci ta zame jikinta a hankali ta sauka daga gadon, ta Wauki hijab dinta ta saka ta buWe ?ofa ta fita, downstairs ta sauka, tsayawa tayi tana kallon palourn da yayi uban datti, palournta bai taSa datti kamar yau ba, har da noodles ta gani akan kujera da marmasasshen biscuit, a hankali take aikin don wta kasala take ji, kitchen ma ba laifi a Sace yake saidai bai kai na jiya ba, da rashin kuzari take aikin harta gama, breakfast din da ta dafa sai taji ?amshinsa yana tayar mata da zuciya, da kyar dai ta juye a warmers ta fita, daga nan room dinta ta koma ta shiga wanka, bayan ta fito tayi shafe shafenta snn ta baza turare a jikinta, doguwar rigar atampa mara nauyi ta saka, ta hau gado ta kwanta ta lumshe ido, time to time take buWe idonta ta kalli agogo, ?arfe takwas da rabi taji zuciyar nata ta dena tashi kuma bata jin kasala kamar Waxu, bathroom ta shiga ta kuskure bakinta da mouth rinks ta fito, walking gently ta fita ta nufi Sangarensa, tana shiga bedroom ta gansa gaban mirror already dressed up yana combing hair dinsa, ta cikin mirrorn suka haWa ido tayi sauri ta saukar da kanta, beyi buttoning rigarsa ba snn ma bai saka links ba don wnn aikin na Baby wife ne, ta ?arasa gaban mirror din kanta a ?asa, ya ajiye comb din ya juyo yana kallonta, bata bari sun haWa ido ba sai juyar da kai take, tayi Wage kamar yacca ta saba ta Salle masa buttons din, shi kam kawai kallonta yake without blinking har ta gama, ta Wauki links din ta kamo hannunsa ta saka masa, Calmly ta saki hannunsa bayan ta gama saka masa links din, ta juya zata bar wajen, ya sauke wta Soyayyiyar ajiyar zuciya ya ri?e damtsenta ya fixgota, gaba Waya ta taho kamar zata faWi ?asa sbd yacca ya fixgotan, saidai bata faWin ba don tini yayi wrapping dinta cause ya fixgota ne sbd hkan, tayi ?ar ?ara cause ta tsorata sai kuma ta fara mutsu mutsu zata fixge, yace "fushi kike dani wife...?", ta girgiza kai tace "A'a", yace "Hmmm i know you are angry at me", ta juya idanunta tace "please let go off me if not kayanka za suyi squeezing..", tamke ri?on da yayi mata yayi yace "let them be", After a while ya saketa sai kuma ya juyo da ita ya tallaSi cheeks dinta yace "Look at me wife", ta Waga kanta ta kallesa a ta?aice, yace "Am sorry I left you all alone last night", ta saukar da kanta tace "It's Okay..", lokaci guda ta Wago kanta ta ringa kallon eye ball dinsa, Wage tayi ta zagaye wuyansa sai kuma ta turo baki tace "Ai baka amsa gaisuwana na yau ba", murmushi yayi ya rutsa ?ugunta zuwa bayanta yace "say it again..", tace "Good morning My Moon..", ya goga karan hancinsa a nata yace "Morning Baby girl..", ya daWa haWata da ?irjinsa ya haWe lips dinsu waje guda ya shiga kissing dinta, lumshe idonta tayi after a while ta shiga mayar masa da martani, hannayenta dake zagaye da wuyansa tasa ta fara wasa da sumarsa, da sauri ta janye lips dinta don tasan ynxu sai abun ya girmama, yayi murmushi snn ya rumgumeta yace "I Love you..", ta cusa kanta a wuyansa tace "I Love you more". Downstairs suka sauka tare as usual, zaune suke kan dining suna yin breakfast a tare, loma biyu tayi ta ajiye spoon din hannunta don tini zuciyarta ta hau tashi, ganin ta dena ci yace "what's wrong wife..?", ta girgiza kai tace "Na ?oshi..", tini shima ya ajiye spoon dinsa yace "Why ba kya son wnn ne..?", ta gyaWa kai snn ta Wauki spoon din ta dam?a masa tace "Noodles zan dafa later ynxu bana jin yunwa..", yace "Ohk ita Baby love yake so", ta langwaSar da kai tace "Yeah" ita ynxu ma dai kawai biye masa take aje a hkan, ina taga wni abu wai shi ciki a ynxu, Khausar ce ta sauko daga stairs tana tafiya a hankali, fuskarta duk kumburin bacci don bata daWe da tashi ba kuma shima ?ishi ruwa ne ya tasheta, hijab ne a jikinta har ?asa, ta Wanyi tafiya towards dining din da suke kai, sosai tayi bowing ta gaida Nurain, ya amsa yana tmbyrta ya ta kwana, tace "fine alhmdllh..", da haka ta juya zata shiga kitchen, yace "Khausar..", ta juyo sai kuma ta dawo position din da ta tsaya tace "Na'am", thick eyebrows dinsa ya haWe yace "Kin gaisheni baki gaisheda matana ba ko baki ganta bane..?", Khausar ta Wago ta kalli Hajar sai kuma ta dubi Nurain tace "Yaya ai mun gaisa da ita Waxu..", ya kalli Hajar da ta saki baki tana kallon Khausar yace "Sweet pie hka ne..?", Hajar na kallon cikin idon Khausar tace "A'a wllh ni kam ynxu ma na ganta tinda garin Allah ya waye...", sosai mamaki ya cika Khausar don ba tayi tunanin Hajar zata ?aryata ta ba, Nurain ya ringa kallon Khausar snn yace "Then do it now..?", wata ball ce ta tsayawa Khausar a throat, da kyar ta buWe baki tace "good morning..", Hajar ta juyar da kai tace "Morning..", Nurain yace "karki sake maimata wnn mistake din, respect My wife as you respect me...", ta saukar da kanta tace "sure" sai kuma ta juya ta shiga kitchen, though yasan ta girmi Hajar tinda Sa'ar Noor ce amma dai hkan bazai bata ?ofar raina masa mata ba, wnn ai raini ne ya tabbatar idan Noor ce baza tayi hkan ba, ko da Hajar ?arama ce still dai matar Elder Brother dinsu ce, yana sane ma ya?i inviting dinta yau wajen yin breakfast don sarai yasan me tayi jiya, sai wni yamutsa fuska take tana aibata yummy abincin matarsa, saida Hajar ta rakasa har balcony tana masa Allah ya tsare, ya tambayeta da me zai taho mata, finger dinta ta zura a baki ta rutsa da ha?oranta tana tunani, lokacin guda tace "Rake..", ya waro ido yace "Sugarcane..?", ta gyaWa kai tace "Eh shi nake so..", yace "Ohk then.. saina dawo". Noodles din ma da Hajar ta dafa wajen ?arfe goma kasa ci tayi, kitchen ta kai bayan ta tsattsakura ta rufe, room dinta ta koma ta kwanta, ko 10mins bata ?ara ba wni mugun bacci yayi awon gaba da ita, ba ita ta farka ba sai 1 da wni abun, wasai taji jikinta, duk da cewa ba taci abinci ba sai taji bata jin yunwa, ganin lokaci tayi sauri ta shiga bathroom tayo alwala ta gabatar da sallar azahar, tana idar da sallar ta fita don yau ta makara bata Worawa mijinta abinci da wuri ba, da shigarta kitchen din ta wni mugun daskare, har yafi jiya Saci don na yau da manja akai bada?alar, jingina tayi da bango tana tunanin ta ina zata fara, ga palour can shima ya sha nashi hargitsin daidai gwargwado. ?arfe Waya da minti ashirin Nurain ya dawo gida, haWe thick eyebrows dinsa yayi ganin palourn a hargitse kafin ya haura sama, direct room dinta ya buWe ya shiga, ya ajiye ledar Sugarcane da ya taho mata dashi kan chest of drawers, saida ya tabbatar bata Wakin snn ya fita ya shiga Sangarensa, wanka yayi ya shirya cikin ?ananan kaya na zaman gida, room din nata ya sake dubawa a karo na biyu still dai bata nan, kawai sai yaji hakan Odd gashi ya kirata tin yana hospital bata Waga ba, yana fitowa daga room din nata Khausar ma ta buWe ?ofar room din da take ta fito, gaishesa tayi snn ta masa snnu da zuwa, a takaice ya amsa kafin ya tmbyeta ko taga Hajar, ta girgiza kai tace "No ban ganta ba ni tin Wazu ina Waki kum..." bai tsaya sauraronta ba ya gangara ya sauka ?asa, Khausar ta Wan taSe baki tace "shegiya mayya... tinda nake da Yayana bai taSamin faWa ba sai a kanki, banza ?ar ghetto kawai", can gaban sink a dur?ushe Nurain ya hango Hajar bayan ya buWe ?ofar kitchen, bai san lokacin da ya ?arasa inda take dur?usa ba ya Wagota, hawaye ya ji?a cheeks dinta tana yarfe hannu a hankali, ba ?aramin rikicewa yayi ba yace "My Hajar.." sai kuma ya fara tattaba fuskarta yace "mene ne Baby..?", ta fashe da kuka ta dam?e hannunsa tace "Cikina..", mi?ewa yayi ya mi?ar da ita itama, ta koma ta naWe a ?asa tace "i can't..", without second thought ya sunkuceta ya fita da ita daga kitchen din, baki a sake Khausar dake tsaye palour ta bisa da kallo har ya haura sama, kuka kawai Hajar take don ji take kamar mararta zata tsinke, gaba Waya Nurain rasa inda zai sakata yayi, ji yake kamar ya kwashi ciwon nata ya dawo dashi jikinsa, gashi dai Dr amma tini ya zama quack, wni magani kwalli Waya tak ya bata, after 5mins da shan mganin tana mur?ususu a jikinsa taji dama dama, lamo tayi tana sauke numfashi har dasu gumi ya tsattsafo mata a goshi, sannu kawai yake jera mata, a hankali ta zame dga jikinsa ta kwanta sosai a kan gadon, hannunsa ya kai tummy dinta yace "Sorry", kwalam yaji cikin nata har ya rufta, ya kalli yacca take ajiye numfashi a hnkali yace "kin ci abinci kuwa..?", ta gumtse baki don wni amai ne ya taho mata da ya ambaci kalmar Abinci, ya dafa goshinta yace "Love you need to eat something..", ta girgiza kai kawai, yace "Toh me kike son ci..?", nan ma ta girgiza kai, she must eat gsky cause in ba haka ba zata sha whala, yayi ajiyar zuciya yace "Toh zaki sha Sugarcane din dana kawo miki.?", tayi shiru sai kuma ta gyaWa kai, yace "Aha bari na kawo miki..", ya shafa kanta da haka ya juya ya nufi door, room dinta ya shiga ya dauko ledar Su???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?garcane din da ya ajiye ya sauka downstairs ya wuce kitchen, ya ?arewa kitchen din kallo sai kuma ya Wauki plate ya juye raken ya wanke a sink, da plate din ya fito, saida ya kai daf da stairs snn ya juya ya kalli Khausar yace "Khausar kina zaune a guri duk datti, c'mon tashi ki gyara and do the dishes shima kitchen din ki gyarasa.." with comand ya ?arashe mganar ya haura sama, Khausar tayi still zuciyarta kamar za tayi bindiga, bbu yacca ta iya haka ta tashi ta gyara palourn da ta Sata da gayya, tana wanke wanke tana tsaki, bayanta har ri?ewa yayi sbd tsayuwa, haka dai taci uban wanke wanke da ta tara snn ta gyara kitchen din shima, hannun rigarta ya ji?e sharkaf da ruwa, fuska a matu?ar murtuke ta fito ta haura sama don ta cire rigar. Sai kace wni nama haka Hajar ta dilli?i Sugarcane dinta, sosai ta sha ta rage ragowar wai sai Anjima, shi dai kawai kallonta yake don tini yayi confirming zarginsa, sai dai kuma yana so ya tabbatar, Calmly ya kamo hannunta yace "how are you feeling now...?", tace "Much better", yace "Good Alhmdllh, taso muje hospital Baby", ta kallesa ta turo baki tace "Ni am Okay", ya kwantar da murya yace "We have to Baby wife, kinga zasu rubuta miki drugs wnda zaki ringa sha sbd ciwon cikin, ynxu pain reliever ne na baki kar muje later ciwon ya dawo..", ta langwaSar da kai tace "Ni bana son hospital... kai ka dubani a gida", murmushi yayi ya Wora hannunsa a chest dinta yace "This is my field, i only chop hearts..", daga ?arshe yayi convincing dinta ta yarda suje asibitin, hijab dinta ya dauko mata a room dinta da takalminta, wni private hospital ya kaita kuma ya bu?aci test kawai yake so a mata, tini wata Nurse ta dauki blood sample dinta ta wuce dashi lab, bai Wauki wni 30mins ba result ya fito, bai tsaya bin wni procedure ba ya amshi result din test din suka bar asibitin, basu koma gida ba saida ta gaya masa me take son ci ya siya mata snn suka wuce, suna isa gida ta wuce room dinta ta kwanta, kasalar da ta tashi da ita ce ta dawo mata amma dai bata jin ciwon komai. Nurain ya ciro papern result din daga pocket snn ya zauna kan kujera, ya shafa fuskarsa da both palms dinsa sai kuma ya kalli papern, sai kace me shakkar ganin abinda ke ciki hka ya shiga buWe papern, yana ganin result din ya sauke wni ajiyar zuciya, ya koma ya jinjina da sofa yace "Alhmdllh... Am going to be a Father..", lokaci guda ya dauki takardar ya fita, kwance ya ganta kan gado bayan ya shiga room dinta, ya ?arasa gaban gadon ya ?ura mata ido, a hankali ya kai hannu ya kwashe rigarta ya ringa kallon fair tummy dinta, Hajar ta buWe lumsassun idanunta a hankali, yana ganin haka ya zauna gefen gadon ya Wagota ta zauna, ita dai kawai kallonsa take don wni yanayi mara misaltuwa ta hango a fuskarsa, bbu inda beyi kissing ba a fuskarta, ita dai tayi lakwan tana ganin iko Allah, duk hkan bai masa ba ya sunkuceta ya fara hajijiya da ita a tsakar Wakin, saida yayi me isarsa snn ya ajiye a kan gado ya rumgumeta very tight, ya kai lips dinsa saitin kunnenta yace "Congratulation Baby girl you're going to be a Mother..", shiru ta masa don har ynxu hajijiyan da yayi da ita bai gama sakinta ba, a hankali ya rabata da jikinsa ya dauki takardar ya bata, ta kalli content din ciki wnda ya nuna cewa she's 4weeks pregnant, ya ri?e haSarta ya Wago kanta ya kalli cikin idonta yace "ynxu kin yarda na cilla kwallon kin caSe..?", ta saukar da kanta wni murmushi na shirin kufce mata kawai ta faWa ?irjinsa, ya rumgumeta sosai yana patting bayanta yace "I Love you..", after few seconds tace "Me too". Tarairaya na musamman Nurain yake gwadawa Hajar, daga tayi motsi zai tmbya me take so, ita dai tin tana mamaki harta dena don taga abin nasa azimun ne, toh wai daman hka maza suke yiwa matansu idan sunada ciki ko kuma nata mijin ne yake mata hka, ta lura ma lfyrta yafi damuwa da ita snn kuma he also love the unborn baby. Sangaren Khausar kam tin tna jiran yaxo ya duba mata chaptern da ta gama rubutawa jiya har ta gaji ta ha?ura, ga takaicin uban wanke wanken da tayi, sai pass 11


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login