Showing 234001 words to 237000 words out of 252707 words

Chapter 79 - HAJAR COMPLETE NOVELS By Nafisa Yusuf Nagoda.doc

kalli Hajar yace "Come", ta taso ta zauna kusa da shi, kunna wayar yayi snn ya kunna data ya shiga wni page, yayi ?an danne danne snn ya mi?a mata yace "which one do you like?".......
'?

read 92 and 93... =?G?

https://chat.whatsapp.com/HOOyHDJCXyO8Uxz5VFhVSU
=؛? HAJAR =؛?

{92..}
Hajar ta amshi wayar ta kalli screen din, a hankali take scrolling tana duddubawa, bayan ta duba ta Wan kallesa tace "Moon ai ni duk sun min kyau..", yace "wnda yafi miki kyau zaki nunamin..", ta gyara zama harda harWe ?afa tana dubawa, after like 5mins ta haska masa wayar tace "This One..", ya amshi wayar yana kallon wnda ta zaSa da kyau, ya gyaWa kai yace "Alright.." sai kuma ya ajiye wayar, Nanerh dake hannunsa wacca take wurwurga idanu ce ta fara kuka, Hajar ta lakace mata hanci tace "Ai daman nasan sai tayi halin", ai kam baby kamar tasan me ake ta sake tsanyarewa da kuka, Nurain ya waro ido yace "Baby wife anya ba kiyi rigima ba kina ?arama", Hajar ta waro ido tace "A'a fa ni banyi rigima ba, daman da kai take kama har rigiman ma kai kayi", Nurain ya zame hular baby Nanerh ya fara rubbing small head dinta wnda yake cike daff da suma kamar gonar audiga, Hajar kam wayarsa ma ta Wauka ta fara buga game ta barshi da rigimammiyar ?arsa yana aikin rarrashi, daga tayi shiru kamar abin arzi?i sai kuma ta sake callarewa da kuka, Nurain ya Waga yarinya ya ringa dudduba jikinta wai ko wni gurin ne yake mata ciwo shine take kuka, ya kalli Hajar yace "Baby wife tana kukan dare ne..?", Hajar ta gyaWa kai tace "Sosaima", ya mi?a mata ita, ta amsheta ta fara feeding dinta, yace "let take her to hospital", Hajar ta Waga kanta daga kallon Nanerh ta dubesa tace "Umma tace lfyrta lou fa", ya Wan shafa kansa yace "Yeah, amma dai muje asibitin taga Dr", murmushi Hajar tayi ta shafa kan Nanerh da take ta aukin cin abincinta tace "Okay, let me inform Umma", yace "Ohk", saida ta gama feeding Nanerh wcca ta koma bacci snn ta basa ita, da haka ta shiga cikin gida, A palour ta tarar da Umma tare da Sabrah suna kallo tinda gidan akwai Solar wcca Mu'azzam ya haWa 2 months earlier, Hajar ta saukar da murya tace "Umma dman cewa yayi zamu kai Nanerh asibiti sbd kukan daren da take..", Umma tayi murmushin manyan tace "Toh shknn, nasan dai bbu abinda yke damunta", Hajar tayi shiru ba tace komai ba, Umma tace "yanxu asibitin zaku tafi..?", Hajar tace "Eh", Umma tace "Toh sai kun dawo", Hajar ta shiga Wakin da take kwana ta Wan kimtsa snn ta fito, ta kalli Umma tace "mun tafi" da haka ta nufi ?ofa ta fita, Wakin da Nurain yake ta shiga, ya kalleta from head to toe yace "shall we..?", ta gyaWa kai, yace "Ohk, take her", ta ?arasa inda yake ta amshi Nanerh, yana biye da ita suka fita ?ofar gida inda yayi parking motarsa, ya buWe mata front seat ta shiga ta zauna kafin ya rufe ?ofar, driver seat ya shiga, yayi stretching kansa yana sauke ajiyar zuciya, kunna motar yayi snn ya kashe Ac sbd Nanerh, a hankali yke driving suna fira da matarsa har suka isa wni private Pediatric clinic, suna zuwa ya yankar musu card, few minutes after that Hajar ta shiga consultation room din bayan wcca take ciki ta fito, Hajar ta zauna kan kujera tana fuskantar female Pediatrician din dake room din, a hankali Hajar tace "Ina yini", Pediatrician din ta amsa da sakakkiyar fuska, tini ta tmbyi Hajar me yake damun babyn nata, Hajar ta Wanyi jim kafin tace "tana yin kukan dare snn ma idan idonta biyu tana kuka", Pediatrician din ta gyaWa kai tace "Tana yin bacci..?", Hajar tace "Eh", Pediatrician din ta amshi Nanerh to check on her, baccinta kawai take abinta, ta Waga rigarta pink snn ta Salle overall dinta, cibiyarta ta duba tana haskawa da pen torch, ta haska both ears dinta suma, murmushi Likitan tayi snn ta mayar da buttons din overall din ta Salle mata, a hankali ta Wagata ta ringa Wan jijjigata don so take ta tashi, ita dai Hajar kawai kallon Likitan take, ai kam baby Nanerh ta fara yamutsa fuska sai kuma ta fara wutsil wutsil, lokaci guda small pink lips dinta suka fara karkarwa alamar za tayi halin, tini ta tsanyare da kuka da iya ?arfinta, Hajar dai da ba don a kan idonta akai komai ba da zata iya cewa mintsilar mata ?a akay, ?ofar aka buWe, Nurain ne ya shigo da sauri don zamm ya jiyo kukan babyn tinda tsaye yake jikin ?ofa, ?arasowa yayi ciki yana kallon Likitan yace "Dr what's wrong with my daughter..?", Likita tayi murmushi tace "Relax your daughter is perfectly fine, bbu abinda yake damunta, lfy ma har yaso ya mata yawa...", Nurain ya sauke wni ajiyar zuciya yace "Toh amma wnn kukan fa", tace "rigimammiya ce kawai amma bbu abinda yake damunta", sosai Nurain da ita kanta Hajar suka ji dadi, Nurain yace "Thank you Dr", Likita tace "you're welcome, kawai dai ha?uri za ayi da kukan nata tinda Arigimatu ce", Nurain ya gyaWa kai yace "Sure", Hajar ta amshi Nanerh a hannun Likitan snn suka fita, bayan sun bar asibitin ne Hajar tace "Moon ynxu wnn princess din taka ta kyautamin knn..", murmushi yayi ya juyo ya kalleta sai kuma ya Wauke hannunsa daga jikin steering ya shafa cheek dinta yace "zata dena, i promise you this tinda kema kin rage kukan rigima..", ta turo baki tace "Ah ni kam banyi rigima ba", yayi slight smirk yace "Ni dae kin yi min, da fa kullum sai kin yi min kuka, ko kin manta ne..", ta juya idanunta tace "Alright, amma dai nawa da dalili ita kuma Princess dinka mara dalili take", yayi dariya ya juya ya kalleta yace "kema mara dalilin kike min, shknn ma My Princess avenge that for me", ta sake rumgume Nanerh a jikinta tace "her father's daughter", slowly ya kamo hannun Hajar while still driving yace "Te Amo..", ta Wan yi still don bata gane me yace ba, ya sake cewa "Te Amo", tace "translate..", ya murza hannunta dake cikin nasa yace "I Love you", tayi murmushi tace "Nado Sarang hae", yayi chuckling yace "translate", tace "I Love you too", sukay dariya a tare, sai tara da minti hamsin suka isa gidan Umma, shi dai bai shiga ba amma saida ya tabbatar Hajar ta shiga gida snn ya koma mota ya tafi. Haka nan rayuwar ta cigaba da mirginawa har Hajar tayi wata guda a gidan Umma, kwana huWu knn Nurain bai je gurinsu ba sbd aikin da ya saka a gaba yake so ya kammala kar lokaci ya ?ure masa, so yake nan da sati guda a hattama komai, China din ma da yaso zuwa tini ya janye tafiyar ya maida hankalinsa akan abinda yake, tinda bai samu yaje wajensu ba hakan yasa suke yin dogon video call, A tsakanin lokacin nan Anty ta fara yiwa Hajar aike na magunguna masu kyau, Hajar kam ta ringa Wirke abunta don ynxu tasan amfaninsu, gashi ta siyo babbar robar dilke a wajen Oum Sulthan, sosai gyararriyar fatarta ta sake kyau matu?a, ga sabbin turarukan da take tsuma jikinta dasu wnda a lokaci guda jikin nata ya Wau ?amshi mai sanyaya zuciya. Ranar Wednesday Hajar na zaune a palour suna cin abincin da ta dafa musu, shinkafa da wake wcca ta sha haWin lettuce salad da soyayyen kifi, da kuma zoSo mai sanyi, bayan sun gama cin abincin Hajar ta fita da kwanukan ta dawo ta zauna, knocking door akay, Sabrah dake ri?e da Nanerh suna zaune palourn ta tashi ta ajiye Nanerh snn ta fita buWe gida, Sabrah ta dawo tana cewa "Umma Yaya Nabilah ce", daidai nan Nabilah ta shigo da sallama, Umma tace "Ah a Nabilah ce..?", Nabilah ta zauna kan carpet tace "Eh Umma nice", Umma tace "sannu da zuwa", Nabilah tace "Yauwa Umma ina yini", Umma ta amsa snn ta tmbyeta ya take da mai gidanta, Nabilah tace "lfy alhmdllh" sai kuma ta juya ta kalli Hajar wcca take kallonta da sakakkiyar fuska, gaisawa sukay da Hajar a mutunce, Nabilah tace "ya Nanerh..?", Hajar ta nuna kan kujera tace "gata can", Nabilah ta le?a fuskar Nanerh tace "bacci ma take kar na Wauketa ta tashi", Hajar tace "Okay toh ynxu tayi bacci da idonta biyu", Nabilah ta saukar da kai tace "Umma daman zai shigo ne ku gaisa", Umma tace "Mai gidan naki..?", Nabilah ta gyaWa kai, Umma tace "Bismillah shigo dashi", Nabilah tace "Toh" da haka ta mi?e ta fita, Hajar ta tashi ta shiga Waki, Umma ta saka hijab dinta, babu jimawa Nabilah ta shigo tare da mijinta, bayan sun gaisa da Umma Hajar ta fito suka gaisa, bai wni jima ba ya tashi ya tafi ya bar Nabilah a nan, har yamma Nabilah na gidan, Umma dai taji daWin yacca taga Nabilah, kana ganinta kasan tana jin daWin gidan mijinta, tayi kyau tayi ?iba abinta don hankalinta a kwance yake, daidai gwargwado mijinta yana kula da ita da iya ?arfinsa, Nabilah ta gayawa Umma cewa zasu koma Bichi da zama, Umma ta kalli Nabilah tace "kamar ya Bichi..?", Nabilah tace "Ai daman acan garinsu Bichi yake gini kuma ynxu ginin ya kammala, kuma daman wnn gidan da muke ciki na haya ne..", Hajar tayi shiru tana kallon Nabilah don ba ta so komawarsu Bichi ba, haka zalika Umma ma ba ta so tafiyar Nabilah ba amma kuma gidan kai yafi na haya, Umma tace "kun sa ranar tariyar ne..?", Nabilah tace "Eh nan da sati biyu yace", Umma tace "Toh Allah ya kaimu, Allah ya haWaki da mutanen kwarai a can din", Nabilah tace "Ameen", Umma tace "kina dai zuwa wajen mahaifiyarki ko..?", Nabilah tayi shiru, Umma tayi ajiyar zuciya tace "ba kya zuwa ko..?", Nabilah tace "Naje dai sau biyu", sosai Umma ta yiwa Nabilah nasiha mai shiga jiki, a take Nabilah taji ta Wan sauko akan haushin Maama da ?an uwanta da take, ta ?udurce a ranta zata gidan kafin su koma Bichi. Washe gari Hajar ta je gidan Anty tare da Sabrah, a nan take jin cewa ashe bikin Hafsah ya matso saura 2months, ita ta sha ma bikin saura 4months ashe ba haka bane. Ranar Saturday ne Hajar zata koma gidanta, jiya da Nurain yaxo Umma tace ranar asabar yaxo ya tafi da matarsa, tin safe Hajar take haWa kaya, sosai take zumuWin komawa gidanta, saida Umma ta kamata snn ta nutsu kunya ta rufeta, Umma dai ta rausayar da kai ta fita ta barta, Umma ce ta yiwa Nanerh wanka ta shiryata, Hajar ma ta shirya cikin riga da skirt na atampa mai laushi, sosai tayi kyau Waurin Wan kwalinta ya zauna a kanta das das, Sabrah ganin Hajar na shiri ta fara harhaWe rai, Hajar tace itama ta shirya su tafi, Umma na jin hka tace A'a bbu inda zata, hka dai Sabrah tayi ta matsar kwalla gashi ta saba sosai da Nanerh, ?arfe uku Nurain yaxo, ya kira Hajar ya gaya mata cewa yazo, saida ya shiga suka gaisa da Umma, already daman sun fito da kayansu palour don haka ya Wauka ya fita dasu ya saka a booth, yana tsaye jikin mota Hajar ta fito kanta a ?asa tana ri?e da Nanerh, saida ta ?araso snn ya le?a fuskarta yaga idanunta sunyi ja, eyelashes dinta a ji?e, yayi slight smirk yace "Uhmm halin ko", ta juyar da kanta, saida suka shiga mota snn ya amshi Nanerh yayi pecking cheek dinta yace "Hi Princess", after a while ya mi?awa Hajar ita, Hajar ta Wago ta kallesa don wni mugun kyau ya mata, ta lura ma kayan jikinsa sababbi ne kamar yadda nata suke sababbi, ta ringa kallonsa without blinking, twisting fingers dinsa yayi a saitin fuskarta yace "Where are you..?", ta sauke numfashi tace "here". kai tsaye gidan Mami suka wuce, sosai Mami taji daWin ganin yacca Nanerh ta canza, yarinyar sai girma take alamar tana samun kulawa, Mami ta kaiwa Abba Nanerh don yana gidan itama Hajar din ta shiga great room dinsa suka gaisa, A nan gidan Mami sukay sallar la'asar, immediately Nurain na dawowa daga mosque yace Hajar ta fito, already a cikin mota ta samesa don haka ta shiga suka bar gidan, suna isa unguwarsu Nurain ya rage gudun motar suka shiga layin gidansu, Hajar ta tattare gira tana kallon gidan da Nurain yake danna horn a gaban gate dinsa, Wnn ai ba gidanta bane, ta cikin mirror ta hango gidan Oum Sulthan opposite to gidan da suke da niyyar shiga, hakan ne ya tabbatar mata da cewa eh wnn position din gidanta ne amma fa an canzasa don wnn yafi nata girma, ta juya ta kallesa taga ashe kallonta yake, murmushi ya sakar mata kafin ya juya ya shigar da motar ciki don mai gadi ya zuge gate, nan ma dai Hajar sake sandarewa tayi, anya wnn gidanta ne, an fa canzasa, canzawar ma zuwa high class, ta dubi makeken compound din da suke wucewa har suka isa tafkeken parking space da ya ninka na da, Nurain yayi parking motar ya juya yana kallonta gami da sauke ajiyar zuciya, Hajar dake le?en window tana kallon gidan ta juyo ta kallesa with mixed facial expression, da cracking voice tace "Moon nan din kuma ina ne..?", yace "Home sweet slum, welcome to your home Baby wife"........
'?
=؛? HAJAR =؛?

{93..}
Hajar dai kawai kallonsa take har lokacin da wni irin expression, kashe mata ido Waya yayi wnda bai iya ba ya buWe motar ya fita, zagayawa yayi ya buWe mata yace "get down Baby", ta gyaWa kai, Nanerh dake laps dinta ya Wauka ya sakata a shoulder, Hajar ta fito still tana ?arewa compound din da ya sha wasu flowers masu kyau da ?ara lfyr ido kallo, rufe motar yayi ya danna lock kafin ya ri?o hannunta suka nufi entrance din gidan wnda a ynxu ya canza position, ita dai kawai binsa take like one living status, gsky tana bu?atar fashin ba?i, suna isa entrance door ya ciro key a pocket ya buWe snn ya murWa handle yace "go in Baby", ta?i shiga sai kuma ta Waga kai, ta buWe baki knn za tayi mgana ya dafe bayan Nanerh ya sunkuya yayi kissing karan hancinta lightly yace "No more words just go in", a hankali ta shiga ciki kamar wcca kwai ya fashewa, yabi bayanta ya rufe ?ofa, Hajar ta ringa kallon makeken palourn da aka sauyawa matu?a, sauyi ma kam mai lasisi wnda ya jirkitasa daga ainahinsa na da, Hajar dai was speechless at that moment, Nurain duk yana lura da ita, ya kamo hannunta suka nufi stairs wnda shima taga kamar an canza masa position, kamar yacca tayi tunanin za taga sauyi a saman hakan ce ta kasance, wata huge door ya buWe sai gasu a wni palour wnda a da bbu shi, Hajar tayi wni murmushi tace "Woah", ta cire hannunta daga nasa ta fara zaga palourn, ya kwantar da Nanerh kan kujera, yasa trow pillows guda uku ya kareta, wajen Hajar da take aukin santin palourn ya nufa, yace "you like it..?", ta juyo ta kallesa ta gyaWa kai tace "yess i like it wllh", yayi murmushi yace "more are coming", ta cikin palourn yabi da ita suka shiga wata ?ofa ai kam sai gasu a wni huge bedroom, tsabar girman bedroom din daga can nesa kake hango gado wnda shi kaWai ne a babban Wakin sai chest of drawers, yace "This is your room..", a fili take nuna masa farin cikinta, bakinta ya?i?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? rufuwa tsabar murna, ynxu room dinta ba mai wardrobe bane makekiyar Closet ce da ita wcca ta ?unshi duk wni kayan shiri da zata bu?ata, ta wata glass door zaka wuce ainahin bathroom dinta wnda suka opposite da closet din, daga nan Sangarensa suka wuce, shi kam dai ba a sauyasa ba amma kuma an canza furniture, sosai ko ina ya tafi da imanin Hajar kuma ta ringa appreciating, saida suka gama da Sangarensa suka fito snn ya kalleta yace "kin san duk wnn da kika gani ba suyi kyau ba..", ta waro ido tace "says who..?", ya koma ta bayanta ya rufe mata idanu da palms dinsa, tace "but what are you doing Moon..?", yace "yeah... i will lead you to the Empire..", tayi murmushi mai sauti tace "Then", yace "ready..?", ta gyaWa kai tace "sure", a hankali suka fara tafiya yana leading, ita dai sai wani wawaken iska take da hannu sai kace makauniya, tace "Moon karfa na ?ume da bango", yace "how will that happen remember am your saviour", after walking for a minute taji ya buWe ?ofa snn suka shiga wni guri, a hankali ya zame hannunsa daga idonta, ta buWe idonta tana ?arewa wajen kallon, baby room din da a tv kawai ta taSa ganin irinsa ta gani, yace "My Princess room", ba karamin kyau baby room din yayi ba, komai na ciki pink and white ne, ga wallpapers da stickers masu kyau anyi design nasu an rubuta Princess, bango guda aka cika da sunan Princess with different wall stickers, ragowar wall din kuma Papa's bunny pet pie da dai sauransu, ga teddy bears nan kaca kaca a Wakin suma duk pink and white, babu abinda bbu na bu?atar baby a room din, ga crib din mai kyau with soft mattress, baby rocker, bassinet, walker duk akwai, majority ma bata isa amfani dasu ba, shelves and drawers ma na ajiye kaya duk a cike suke damm da kaya, sosai Nursery din yayi kyau, sun jima a nan din kafin suka cigaba da zagayen, palourn da suka bar Nanerh suka koma, Hajar ta le?a fuskarta taga har lokacin bacci take, ta sauke numfashi tace "better". Da daddare wajen ?arfe tara da rabi Nurain ya shiga room din Hajar, ?arewa room din kallo yayi yaga bata nan, can ya hangi Nanerh kwance cikin bassinet dinta tana bacci, closet ya shiga ai kam ya tarar da ita tana shirya kayan da ta dawo dasu,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login